Showing 12001 words to 15000 words out of 108953 words
Allah dan SOYAYYARKI da manxan Allah
Jikin SAILUBAH yayi sanyi Tace toh
Nan takira RAMADAN Tace dama suje da K
HAMIS Yace toh bara ya gayamai yaxo yasa memu
Tace Yauwa
Riga da siket tasa na atamfa 'dinkin ya amsheta Sosai tayi kyau ba'dan ka'dan ba
RAMADAN ya dinga 'daukarta a hoto
Bayan sun fitoh ne Yace Amma fa kayan nan sun matseki Tace toh yake na
n
Yace danine ke da hijab xansa
Tayi dariya Tace tab toh bakai bane ni
KHAMIS Yace Aunty LUUVAH kinyi fah
Ta tallesa sosai eh da gaske KHAMIS na miji ne kuma kyakkyawa amma ita bataga abin so a jikin qaramin yaro ba
Tace Kullun haka kuke cewa KHA
MIS
Yayi Murmushi Yace ai hakanne
Haka RAMADAN yaje ya xakulo wata motarsa da yada'de bai hautaba
Suka bar layin nasu
Samarin layin suka dasa gulmar su. Wai RAMADAN yasamu SAILUBAH yanda yakeso
Bayan sunyi parking a Gidansu XEE suka shiga gida
n kansu tsaye
A falo sukaga mamah da ita XEE 'din
Nan suka gaida maman tayi kitchen
KHAMIS Yace Aunty XEE
Tace yane Qanina
RAMADAN Yace naga kin fa'da tsakanin jiya da yau lafiya Tace hmm ganinan dai RAMADAN so yanasan haukatar dani
SAILUBAH tag
alla mata harara
Yace toh Allah ya kawo Sauqi Amma ciwan so maseefa ne.
Tace AmEEn hakane wlhi
SAILUBAH ta xungureta akan tadena kafe KHAMIS da ido haka
Itama ta harareta abayyane Tace Wlhi baxaki hanani ganin abinda ya hanani bacci ba
SAILUBAH Tace
toh tashi muje 'daki
Tace qaramin minti biyu in sami nutsuwa dan Allah
Cikin Baqin ciki SAILUBAH tarabu da ita
Tana kallanta tanata Satar kallan KHAMIS
Shiko basan tanayi ba
Ashe tayi shukar sirri akan idan RAMADAN
Dan haka yace aransa bara ya
tabbatar da xarginsa
Yace Aunty XEE xamu tafi
Nan fah tanuna tashin hankalinta akan subari sai anjima
SAILUBAH kamar ta kwasheta da mari haka taji Tace xasu skull muba xuwa xamuyi ba akanme zakice suxauna
Ta harari SAILUBAH idanta akan na KHAMI
S ita kanta tsintar kanta tayi da shagwa6e mai fuska Tace dan Allah kubari sai 'dan anjima
Yace Aunty XEE kiyi hakuri Kuba san karatu kuke ba. Muko munaso kibari in aka tashi maxo. Yafa'di hakan cikin kulawa
RAMADAN ya kalli XEE Sannan ya maida kallans
a ga KHAMIS ya kalli SAILUBAH sai yayi Murmushi tagallamai harara.
Haka suka tashi suka tafi badan XEE taso ba
RAMADAN na tuqi ya kalli KHAMIS ka'dan Yace ka ankare da Aunty XEE fah
Cikin sauri KHAMIS ya kalli RAMADAN Yace ban gane ba pls ganar
dani naji gabana ya fa'di
RAMADAN ya ta6e baki Yace idan budurwa taga 'daya daga cikinmu tana so. kuma 'dayanmu ya gano hakan ai da wannan kalmar muke gayama juna dan ya ankare da ita ko ka manta ne
Sakin wayar hannunshi KHAMIS yayi ya kama kansa da
hannu biyu Yace innalillahi-wa'inna'ilaihirraji'un
RAMADAN Yace xaku dace Sosai
😆
KHAMIS yayi shuru.....
Xuciya cike da tunani da tashin hankali Can Yace Aunty XEE wayyo Allah na
ina toh Surajon nata
RAMADAN Yace tsuntsun yatashi daga kansa ya daw
o kanka pls kashare kawai kahuta abokina xata kula dakai sosai cikin rayuwar Auranku
👌🏻
Shuru KHAMIS yayi duk hankalinsa ya tashi yarasa wane tunani xaiyi
Yana cikin wannan halin yaga kiran meenat a wayarsa data fa'di qasa
RAMADAN Yace saki ranka ka
'dauka pls
KHAMIS ya kallesa Yace kasan me Naji
Yace aa
Yace Wlhi ji nayi inhar na'dau wayannan Aunty na kallona
RAMADAN ya sheqe da dariya Yace naga alamar Aunty XEE 'dinnan ta har gitsa maka kwanya.
Cikin fusata Yace ba itace ta har gitsamin kwa
nya ba kaine. Daka ankarar dani ita. Ya fa'da dajan tsaki
By Hajju
[20/03, 17:09] 80k:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
👯
*BANAH*
👯👯👯👯
*TASU SALAN SOYAYYAR
👯
*
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
Part 26 to 30.
Taqara shagwa
6a fuska Cikin shagwa6a Tace yanxu kenan idan yaxo gobe karna fitta
Yace in nine ke ba
Tace nifah bana san Auran mummuna
Yace na sani ai. mexai hana kice mishi ammiki Miji
Ta qura mishi ido tana san tunanin wani abu. yayi saurin katse mata tunanin da
cewa no fah. ki fita idan yaxo Amma kiqare mishi kallo Wlhi xaki yarda da xancena. Yafa'da yana mai miqewa har yakai 'kofa. Tace ina fatan dai kaci abinci. Yace banci bah dan abincin biki ne agidan
Tace ai yayi da'di
Yace tuwan
😳
Da suka sama miyar k
abewa kai Gaskiya ba xanci ba Wlhi. Dan natsani kabewar nan
SAILUBAH tayi Murmushi dan tuno qiyayyar dake tsakaninsa da tuwo. Sam ya tsani tuwo musamman asaka kabewa amiyar (kunsan kano da kabewa Allah ya basu hikimar sarrafata
😆
)
Tace ka tsaya in d
afama ko indomie CE
Ya dawo ya kama hannunta Yace baki da lafiya Auntyna ki barshi. xansa momy ta dafamin. Ina san kihuta banasan Ki wahala kinji
Tace toh 'daukar min alqawarin xakaci
Yayi Murmushi da jefanta da wannan shu'umin kallan nasa
Tuni gab
anta ya fa'di tanemi rikicewa
Ganin haka yasashi shafar gefan fuskarta Yace na'dau miki alqawari xanci.
Shuru tayi harya bu'de 'kofar xai fitta cikin wata wahalalliyar murya Tace dan Allah kar kaje club yau
Ya san idan ya qara gigin kallanta tabbas x
ai hanata bacci yau
Dan haka batare da ya juyo ba Yace toh naji
Alkawari
Nayi
Ya fitta daga 'dakin
SAILUBAH sai taji hankalinta ya kwanta dan tasan tunda Yace baxaije bah toh baxai je 'dinba
Kwantawa tayi tafa'da tubanin XEE
Allah Sarki yanxu
haka tanacan dana kukan nata
Tayi Murmushi wai miyema soyayya ne
Sam SAILUBAH batasan soyayya ba
Dan tana fara soyayyar RAMADAN yake katse mata jin da'dinta
Ita dai abinda yake gabanta shine Auran me ku'di
Ahaka bacci 6arawo yayi awan gaba da ita
RAMADAN ko yana kallan Su FAWAS na shirin xuwa club Yace baxai jeba
Sukace me yasa Yace Auntyna ta hanani xuwa yau
Kai Aunty LUUVAH me yasa tayi haka. Cewar KHAMIS
FAWAS Yace share kawai muma mun fasa xuwa.
RAMADAN yayi dariya Yace nasan xa'ayi
haka
KHAMIS yajah tsaki Yace naso hutawa Wlhi
Dole haka sai gun 'yan matan nasu sukaje kawai
XEE ko tasa iyayanta tayi agaba tana musu kuka
Da tashin hankali suke tambayart lafiya
Nan tagaya musu Komai taqara da cewa Wlhi BABAH na tsani Sur
ajo. Bana sansa. Kurku ha'da ni Aure dashi dan baxan ta6ayi masa biyayya bah
Kuma ai ana Aure ne dan biyayya Wlhi mamah baba baxan ta6a yimasa biyayya ba nidai bana san shi yanxu
Dake iyayan nan ne masu San 'ya'ya nan suka hau lallashinta da cewa gobe
xasu aika masa da sadakinsa basai ma yaxo bah
Nan hankalin XEE ya kwanta
Takira SAILUBAH take gaya mata yanda tayi da iyayan nata
SAILUBAH Tace Wlhi banso rabuwarku bah dakun sa santa kanku dai da yafi
XEE tajah tsaki Tace Wlhi Sam SAILUBAH baki
yi bah
Da Kinsan xafi da ra'da'din da nakeji araina da baki CE haka ba
Washe gari misalin qarfe biyu ne suke da lectures
Dan haka RAMADAN ya biyoma Auntyn nasa
Ta kallesa da kyau Tace baxan iya xuwa bah
Yace Amma gaki garau mexai hanaki xuw
a
Tace ni nasan abinda nake ji
Yace Auntyna akwai ranar da xaki nemi karatun nan ido rufe Ki rasa shi
Me yasa bakya san karatu ne Auntyna. yana da amfani fa. Wannan CE damarki idan kika bari takubce miki ya wucceki kenan har abada
Duk da in san ka
ratu irin na Aunty XEE tafiki
Amma da antashi magana sai kice wai aibake ka'dai bace kike qin karatun
Ta galla mai harara. Cikin raini tace wai in tambayeka man
RAMADAN ya faketa da ido. Taci gaba da fa'din
Ni da kai waye babba
Yace ke
Tace mey
asa kake sani agaba da fa'da sai kace Kaine Babban nice qanwar
Yace Auntyna kin kasa ganewa Sam.
Shi karatu idan yaxo gareka kamashi kake da kyau dan kai kake da cin moriyarsa. Ina guje miki ranar da xakiyi Aure kisami Miji me in barin Matarsa fita kara
tu. Ya hanaki cigaba alokacin dake kike ganin dacewar hakan
Tace na rigada nagama tsarama kaina rayuwar aurena. Insha Allah xata xomin yanda ya dace
Yace koh
Tace kwarai
Yace amma inaji ajikina baxaki samu yanda kikeso ba
Ta galla mai wata muguwa
r harara tace insha Allah xan samu fiye da yanda nake so mugu kawai
Kaga kaje kawai karka tsaya cikani da surutu 'dan rainin hankali kawai. Ta qarashe da nuna 6acin ranta
Yayi Murmushi Yace toh shikenan Allah yabaki lpy Auntyna saina dawo
Har yakai
kofah Tace RAMADAN Yace na'am.
Taqara harararsa Tace kayi kyau Sosai. Tafa'da batare da tasaki fuskarta ba.
Yadawo gareta ya kama hannunta da shafa goshinta. Ba xafi agoshin Yace Allah yabaki lafiya Auntyna kema kinkyau Sosai
Tace kaci abinci ko Ya'da
ga mata kai alamar eh kana ya mata kiss a hannu ya fitta yana cewa natafi
Tabishi da kallo tana jin da'din qamshinsa.
RAMADAN yana futa bai da'de ba Abbas ya yaxo gidan
Da sauri SAILUBAH takeyin shiri burinta taje taga munin Abbas 'din da RAMADAN
yace
Aiko bayan sun gaisa ta qura masa ido........
Eh Gaskiya ne
shi baqine bai cika kyau ba. Kuma da gaske yana da hakwara Amma basu sashi muni bah. Yanda tadinga tunanin xata gansa abin bai kai haka ba. Dan yana kyansa daidai gwargwado
Amma taj
i aranta Sam bata sanshi dan maganar gaskiya RAMADAN yayi nasarai jefa mata qiyayyarsa
Yace ya kikayi shuru haka kina kallona
Tace hmm ina takaicin abinda xan gaya maka ne
Yace duk abinda xai futo daga bakinki baxai ta6a xama takaici agareni bah
Tace ina da mijin Aure na.......
Da sauri ya kalleta cikin wani hali Yace maganar gaskiya kike gayamin dan.......
Ta katse shi da fa'din. Baxan maka qarya ba
Yayi shuru cikin wani yanayi narashin jin da'di
Can Yace toh Allah ya ha'dani dame kamark
i ina barin nan
Tace ina maka fatan samun wacce tafini
Yace Nagode
Haka tana kallo ya juya motarsa yabar harabar gidan nasu
Tana shiga 'dakin Kakah kiran XEE ya shigo wayarta
Tace ya akayine XEE
Daga can XEE Tace hmm Ki saurari xuwana Tace A
llah ya kawoki ta ajiye wayan
Kakah Tace yadai jikin naki Tace da sauqi. Tace Toh Madallah
Dama inasan cin tuwan dawa ne miyar ku6ewa. SAILUBAH tafa'di hakan cikin marairai cewa
Kakah Tace toh ai sai ayishi yau
Kusan qarfe shidda da rabi 6:30pm
XEE taxo gidan nasu
Tace qawata ina cikin wani hali
SAILUBAH Tace ai in baki shiga ba a tambayeki dan rabuwarki da Surajo lokaci 'daya ba abubane wanda xai barki haka cikin Sauqi
Tace Kin san Allah na manta da wani Surajo dan nariga da nacireshi kw
ata kwata daga raina
Ni damuwata itace KHAMIS
Wayyo Allah na SAILUBAH yau yarannan ya rikitani
Ya jefamin sanshi araina lokaci 'daya
ashe dama duk wannan burgenin da Nake cewa yana yimin Ashe na fara sanshi ne dama haka so yake shiga xuciyar mutum
farat 'daya
Wayyo ni XEE yaxanyi dasan Wanda na girma qaramin yaro
Saiga hawaye ya xubo mata
Cikin kuka tacigaba da fa'din watoh nafito daga department 'dinmu 'daxo ina tafiya ahankali dan wata gajiyace ta kamani lokaci 'daya
Ban kalli gabana Sosa
i ba. basai kawai nayi tuntu6e ba. Nayi taga taga xan fa'di.
Sai gashi ya yanko kwana......
Cikin sauri ya kama hannuna da janyoni jikinsa.
SAILUBAH Kaina ya sauka a qijinsa
SAILUBAH na shaqi qamshinsa
SAILUBAH saida xuciyata tabuga hankalina ya tas
hi dan jin wani fitinannan filing daya kusantoni
Sunkwi da kanta XEE tayi
Tayi shuru agun hawaye yana cigaba da xuba mata
Kana ta'dago ta kalli SAILUBAH da tasaki baki ido hanci tana kallanta
Tace wlhi jinayi dama in dauwama a haka a qirjinsa d
an jin yanda qamshinsa yake shiga hancina
Daga nan saime..... SAILUBAH Tafa'da cikin buqata hankali tashe
By Hajju
Afuwa dan Allah MASOYA
[20/03, 17:09] 80k: [3:00PM, 17/11/2016] Rahamat Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
👯
*BANAH*
👯👯👯👯
*TASU SALAN SOYAYYAR
👯
*
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
Part 36 to 40
RAMADAN yayi Murmushi Yace ka kwantar da hankalinka pls dan Allah
Yace narasa tunanin da Xanyi RAMADAN Al'amarin ya shigeni Sosai
Kuma bansan ta'ina ni d
a ita xamu fara ba.
RAMADAN Yace hmm ka fita sanin ta inda xaku fara ai
Tunda bayau nasa ba baku Satan amsa ba ka share kawai abokina. Dan Akwai hanyoyi da dama.......
Ni Wlhi ban ta6a ganin Mara sanin abinda ya dace kamarki ba
Akan wane dalili xaki
so qaramin yaro dan xubar da mutunci
Toh ai gashi nan alamu sunnuna RAMADAN ya gano Ki. SAILUBAH tafa'da cikin 6acin rai
Cikin wani yanayi XEE Tace ban damu da RAMADAN ya gano Sirrin xuciyata ba. Ni dai nariga da nayi tunanin xuciyata takamu dasan KHA
MIS batun yanxu ba
Gwara ma da RAMADAN 'din ya ganoni nasan ba'abinda xai hanashi temakona
SAILUBAH Tace Amma.......
Cikin fusata XEE ta katseta da fa'din duk abinda xaki fa'da min Wlhi baxai shiga xuciyata ba SAILUBAH.
Dan narigada na gama fa'dawa
tarkwan sonsa
Naga alamar bakisan rayuwa ba. Tunda bakisan miye so ba
Tashi SAILUBAH tayi tashiga toilet can tafitoh. Tace yanxu xa muje gidan Saudat 'dinne. ko sai anjima.
XEE ta harareta takawar da fuskarta
Murmushi SAILUBAH tayi kana taje ta d
afa kafa'darta. Idan baki xama matar KHAMIS ba ai Al'amuran baxa suyi kyau ba
Kuma yanxu ne naga dace warku ke da shi
Ina san Kibi Komai ahankali dan in kikayi gaggawa abin baxai xo miki da kyau bah
Wlhi na fahimceki duk da gorin da kike yimin akan b
ansan so ba
Xanyi qoqari insan ya yake
XEE tayi Murmushi cikin jin da'din furucinta Tace nagode ma Allah dayasa kika fahimceni
Wlhi baxan 6oye miki ba. Damuwata ta qasu kashi biyu ne. Da qin fahimtata da kikayi da maseefar son KHAMIS
Naji sanyi
araina ta 6angaranki. Yanxu yaxa muyi da KHAMIS
SAILUBAH tajah numfashi Tace inaso kirage xagewa akan san nashi
Tace ni Kaina bansan lokacin da xuciyata ta shagaltu da kallanshi 'daxo ba. Wlhi SAILUBAH bansan ya akayi nakamu da sanshi ba. Ban sani ba
. Ina da aji
inada kamun kai.
Ke kin sani Amma lokaci 'daya na burkice. Tafa'da hawaye na xubu mata.
Yanxu ne SAILUBAH taji tausayinta. Tayi shuru tana tunanin ta'ina xasu fara
Can dai Tace bama rasa mafuta XEE kwantar da hankalinki
Can da
yanma sukayi gidan Saudat rijiyar xaki inda suka tarad da ita Cikin damuwa
XEE Tace ya naganki cikin damuwa kina amarya
Tace ke dai bari. Ashe Auran mijin da yake da mata maseefa ne
Atare SAILUBAH da XEE sukace lafiya
Tace ba lafiya ba
Kunsan tund
a aka kawoni gidannan ban qara ganin idan Mijina ba
SAILUBAH Tace kamarya
Tace Wlhi SAILUBAH Saidai inji muryarshi da shewarshi a 'dakin kishiyar tawa
XEE tawaro ido Tace duk soyayyar daya nuna miki
SAILUBAH Tace tab kuma sai kika xuba musu ido
T
ace toh ya xanyi
Tana dai xuwa ta kawomin abinci tajuya tatafi........
Kan SAILUBAH tayi magana sai sukaji muryan Megidan nasu shi dasu RAMADAN
Da 6arin jiki yake CE musu kushiga tana ciki
Su RAMADAN sukayi cikin falan da sallama
Gaban XEE ya fa'
di dake idanta na qasa batayi gigin kallan KHAMIS ba
Da murna Saudat Tace qannena
KHAMIS Yace Aunty Saudat ina wuni
Tace lafiya
RAMADAN ma ya gaidata
Yaqara da kallan Auntyn tashi Yace kutashi mutafi ko.
Ta hararesa da cewa toh yanxu mukaxo
Yace toh xamu tafi kwa tawo
Tace haba mana 'dan Qanina dan Allah bamu mintina saimu tafi
Shuru ya mata
Saudat Tace kunga yayi shashinta ko
SAILUBAH Tace eh gashi nan kam Ko shigowa nan baiyi ba
Tace Wlhi xuwa anjima xakuji shewarsa shi da ita
SAILUBAH Tace hmm inda nice ke duk ubansu xanci wlhi. Dan saina dafasu ta cikin ruwan sanyi
Shawara 'daya xan baki itace kifuta daga har karsa kwata kwata Sannan ita kuma ki sake da ita dan bakisan abinda tataka ba. Sai kin shigeta xaki gane Komai. Daga
wannan lokacin saiki San tawace hanya xaki 6ullo mata
Kina tashi da safe kigama aikinki da wuri sai kije kitchen 'dinta kice kinxo tayata aiki.
Duk yanda tayi dake akan kibari karki bari Ki kwantar dakai kimata ladabi da biyayya tanan xaki kasheta
Ya
kasance Ki lixamci 'dakinta da xinmar kinxo tayata hira. Tanan Xaki gane inda tasa gaba
Shi kuma ko yaxo ya sameki a 'dakinta gaisuwace kawai xata shiga tsakaninki dashi kina gaishe