Showing 9001 words to 12000 words out of 108953 words

Chapter 4 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

6

ba Ki tambaya shi man

Cukume wiyan rigarsa budurwar tayi cikin tashin hankal

i Tace idan kasaba yaudarar mata ni baka isa ka yaudareni ba

Saura sati biyu Aurena dakai ashe kanacan kana neman wata harda kai sadakinta 'dan rainin hankali ni xaka rainama wayo.....

XEE ta qara tsaida idanta akansa cikin sanyi Tace abinda Tafa'da g

askiya ne

Yayi shuru duk ya burkice

Tayi murmushin takaici Tace kaxo gidanmu ka kar6i sadakin ka na tsaneka.....

Tana fa'din hakan tayi cikin motar Abbas yajasu suka bar gun

Duk lallashin duniyar nan ba wannan SAILUBAH batama XEE akan tayi shuru

tayi kuma hakuri ba Amma taqi sauraranta

Haka Abbas ya kaita gidansu Sannan ya juyo da kan motarsa ya dawo da SAILUBAH gida

Akan idan RAMADAN yayi parking

Yace toh Allah ya tashemu lafiya dan nasan baxa ki tsaya saurara taba awannan lokacin sai

munyi waya

SAILUBAH tamai murmushin yaqe Tace toh. Dan ba qaramin ciwo kanta yake mata ba

Tana shiga gidan nasu RAMADAN ya bita har 'dakinta

Yace shi kuma wannan Waye

Ta kallesa ka'dan Tace ban sani bah

Yanayin da tayi magana dashi shiya tabbat

ar mishi ciwan kan nata bai saketa bah

Dan haka ya bu'de dirowar da take saka magun gunanta ya 'dauko mata maganin ciwan kan ya bata da ruwa. Sai taqi kar6a

Sam SAILUBAH batasan magani danjinsu allura

Dake yasan da xaman wannan sai yahau lallashinta

akan tasha

Tace nace baxan shabako. ko Ana dolene

cikin fusata Yace Wlhi saikin Sha so kike Ki hanani bacci cikin nutsuwata

Ta kalleshi cikin qarfin hali Tace wai me yasa kagama raina nine RAMADAN

Yace ba rainaki nayiba Auntyna kawai dai Kinsan bax

an iya bacci bane kina Cikin ciwan nan dan Allah dan Annabi kisha kitemaken

Sarai tasan inba Sha tayiba baxai barta ba. Kuma da gaske baxai iya yin baccin ba

Dan haka ta kar6a tasha kamar xatayi kuka

Yayi Murmushi dan yasan ba qaramin sa'arta yacib

a wajan shan maganin da tayi

Sanda ya barta nakusan minti goma Sannan Yace dan Allah Auntyna Waye Wanda ya saukeki amota

Ta xubamai ido Tace miye damuwarka RAMADAN dan Allah

Baxaka tausayamin cikin wannan halin da nake cikiba saika dameni da surut

u

Ya sosa qeya Yace Wlhi nafi kowa damuwa da duk ciwan daxai cafkeki

Amma dan Allah kitemaken kigayamin Waye shi

Tace me sona ne

Yace tab yanxu kina sanshi kuma

Ta kallesa Sosai Tace ai kallo 'daya na mishi naji ina sansa har cikin xuciyata

RAMADAN ya galla mata wata muguwar harara batare daya San yayiba Yace hmm

Lalle bakiyi sa'ar masoyi ba

Tace meyasa

Yace kallo 'daya na mishi nasan bai cika sharu'dan da kikeso agun Wanda kikesan aure ba

Tashi tayi daga gadan nata Tace me ka hango a

tare dashi wanda bai cika shara'di na ba. Bayan yana da ku'di daga ganin motar daya ke tuqawa. kai ka sani

Yace eh da alama me ku'dinne Amma Wlhi xakisha kunya duk ranar da kika fitoh dashi kika nuna ma jama'a shine mijin da xaki Aure

Ta waro ido. Me

kake nufi

Yace yayi muni da yawa ga Wasu haqora da suka mishi cakaro cakaro abakinsa

SAILUBAH tayi shuru tana so ta hango Abbas a idanta Amma takasa dan ita ba kallan tsaf tamasa ba

Kuma dama tacema RAMADAN tana san shine dan ya barta da surutunsa

kanta namata ciwo

Ganin da RAMADAN yayi tashiga tunani shiya sashi shafa gefan fuskarta tuni ta farfa'do daga tunanin nata

Yace gaki kyakkyawa abinki Amma xaki Auri me kama da aladu....

😆

SAILUBAH ta shagwa6e fuska Tace kai ni har naji na tsa

ne shi

Yayi Murmushi Yace innine ke Wlhi in yaxo gobe baxan futa ba......

By Hajju

[20/03, 17:09] 80k: [9:50AM, 14/11/2016] Rahamat Nalele

👯

:

👯👯👯👯

*SAMAREEN*



👯

*BANAH*



👯👯👯👯

*TASU SALAN SOYAYYAR

👯

*

*Na Rahamat

Muh'md Rufa'i Nalele*

Part 31 to 35

XEE tajah numfashi Tace daga nan sai yayi saurin sakeni cikin 'dan nuna tsoro Yace am sorry Aunty XEE nayi abinda bai dace bah dan Allah kayi hakuri

Nayi shuru ina kallansa

Ya marairaice tamkar xaiyi kuka kama

r yanda RAMADAN yake miki inya miki lefi. yaci gaba da fa'din. Xan shiga damuwa idan bakiyi magana bah

Nace hmm karka damu Bakomai bakayi abinda bai dace ba. Daka barni ai dana sha qasa Qanina

Yace Yauwa dama naxo induba ko kin fitone. Mutafi in saukeki

agida sai kuma naga RAMADAN Yace min kina fitowa yanama Cikin motar ma

Nace toh muje

Kinsan Koda muka shiga motar sai Satar kallansa nake. Yayinda shi kuma ya sake sunata hira da RAMADAN

Ahaka suka saukeni suka kaqara gabah

Ayanxu dai haka Wlhi

SAILUBAH damuwata 'daya shine inga KHAMIS ko hankalina xai kwanta

SAILUBAH ta galla mata harara Tace wai ina hankalinki ya tafine.

Ya xaki SO qaramin yaro dan xubar da aji

Yanxu ke kanki bakiji wani iri da kunyar gayamin da kikayi ba

Kalleki mac

e har mace Amma kirasa wanda xai burkita miki kwanya sai KHAMIS qaramin yaro

Kina wani maganar ya rungumeki ni runguma nawa RAMADAN yayi min akan hakan

Kin san ta6a hannuna agun RAMADAN bakomai bane

Ya riga da ya sabarmin da hakan

Idan kuka nake

rungumata yake yana lallashi inyi shuru. Haka idan shi yana cikin damuwa kwantar da kansa yake ya shagwa6e tamkar jariri in lallashi

Agabanki yasha yimin kiss a kumatu a hannu Amma ni meyasa banji san shi ba

Eh idan ya ta6ani inajin xirrrr Amma ban 'da

uki hakan a matsayin Komai ba dan dama bansa wani abu araina bah

Kawai kinbi shshashar xuciyarki kinfa'da soyayyar qaramin yaro waima KHAMIS.

Tsaki XEE taja cikin takaicinta Tace hmm to dama ke me xakiji Bayan ba sanin soyayyar ki kayi ba

Sam bakisa

n miye soyayya bah

Kina maganar na kamu da soyayyar qaramin yaro ai bani na halicci xuciyata bah

Inasan KHAMIS kuma Wlhi in ban Auresa ba baxan ta6a yin Aure ba kinji na rantse

Cikin Baqin ciki hawaye ya xuboma SAILUBAH Tace ai sai kije ki nemama ka

nki mafuta. Tafa'da da Takaici

XEE takalleta Tace ki fahimce mana. Wlhi SO matsifane so balaqi ne. Shuru SAILUBAH tayi mata

Haka XEE taqarashi kukunta ta hakura tatafi dan SAILUBAH Sosai takasa fahimtarta.

Koda RAMADAN yaxo gun SAILUBAH bai sameta

da warwala ba sai yayi tunanin ko dan rikicinsu na 'daxo ne. Yace waya ta6amin Auntyna. Taqi kulashi

Cikin kalar tausayi Yace Wlhi in bakiyimin magana bah Xanyi kuka

Ta kallesa. Dariya ta kamata. Toh kayi mana.

Yayi Murmushi ai kuma ya wucce tunda ki

nyi maganar harda dariya pls meyake damunki. Ko wancan mutumin yaxo ne kuma kinji kina sansa haka a munin nasa

Ta 6ata fuska cikin shagwa6a Tace hmm yaxo Amma Nace mishi inada mijin Aurena

Cikin farin ciki Yace Allah Auntyna

Tace Wlhi

Yabata kiss a

hannu Yace Yauwa gwara da kikace mai haka

Da xakiban dama da kin samu Wanda ya dace da ra'ayinki.

Tace kamar ya

Yaje feta da kallan nan nasa. Nanko jikinta ya mutu ta rikice mai

Dama haka yakeso danya samu yanda yake so

Hannunsa cikin nata idan sh

i ma cikin nata Yace so nake duk wani saurayin da kikayi Ki fa'damin dan in tayaki gano Wanda ya dace dake da kuma ra'ayinki

Ya rigada ya gama kashe mata jiki saita 'daga mai kai kawai alamar toh

Yayi Murmushi da ficcewa daga 'dakin dan yasan hirar tas

u taqare tunda jikinta ya mutu

Shuru SAILUBAH tayi ta bishi da kallo harya fittan

Kana ta kwanta tana tunaninsa

👯👯👯

Sun ha'du Su uku kamar yanda suka saba dan xuwa club. Amma sai FAWAS Yace suje gidansu Aymana budurwarsa

Nan sukaje

t

afitoh cikin nutsuwa. Yarinya 'danya shakaf.

[12:36PM, 14/11/2016] Rahamat Nalele

👯

: Kallo 'daya xaku mata kugano nutsuwarta da kyau da Allah yayi mata

Aymana tana MASEEFAR son FAWAS.

Sam duk abinda FAWAS xai mata xata bashi ha'din kai

Duk da wayan

'yan matansa hakan baisa ya rabu da ita ba. dan da gaske ya hango maseefar son shi a kwayar idanta

RAMADAN da KHAMIS bar musu motar sukayi kamar yanda suka saba

FAWAS ya kalleta cikin so da qauna Yace yau kuma hijab aka samun dan karnaga kwalliyar d

a kyau

Tace aini takace Tafa'da tana mai cire hijab 'din

FAWAS yabita da kallo Sosai

Ya gama gane yarinyar duk abinda yakeso agareta xata mishi dan yarigada ya gama da xuciyarta ya 6ata mata xuciyarta ba wanda yake cikinta saishi. Kuma lokuta da dama

yana rungumarta yayi mata kiss ya ta6a duk inda yakeso ajikinta Amma Sam bata hanashi

Shiyasa idan yaso kasancewa jikin mace ko basu RAMADAN xaije gareta yayi tsotse tsotsanshi da ita Su rabu

Ya lumshe ido dan kwalliyarta ta masa kyau Sosai

Direct

ya kai bakinsa cikin nata Yafara har gitsata.....

Kamar ance kalli can RAMADAN ya qurama motar tashi ido nan yagano ya matse musu 'ya

Ka 'dan dinguri KHAMIS da yake waya da meenat ganin kamar RAMADAN xai mishi gulma yasashi katse wayan

RAMADAN Yayi M

urmushi Yace 'dan iskan ya matse musu 'ya

KHAMIS Yace haba dai anan kalan agansu

RAMADAN ya nuna mishi motar da hannu

Aiko KHAMIS mah ya qura ma motar ido yayi dariya Yace karya zarce fah

RAMADAN Yace hmm ban ta6a ganin doluwar yarinya irin Aymana

ba. Yanxu idan ubanta ya fito ya gansu Tace me

KHAMIS Yace tace shine ya fara mata

RAMADAN ya qarayin Murmushi Yace xako tagane kuranta dan nalura babanta irin 'yan qauyan nan ne masu gudun abin kunya

KHAMIS Yace ya kama mu katsesu fah

RAMADAN ya d

afashi Yace barsu suji da'dinsu kaga sai mumusu gadi

KHAMIS ya harare shi Yace Kana da iskanci Wlhi

Yace Amma ko nafara iskancin bana kaiwa babban gurin kuma duk da iskancin nawa ai ni nake temakwanku banda haka da yanxu kunma mata 'dari ciki. Pls ka k

ashesu suji da'dinsu na'dan wani lokaci ne fah.

KHAMIS ya qara qurama motar ido Yace kaga Ya gama kashe mata jiki Kasan Allah saina katsesu.....

RAMADAN ya janyoshi Ganin xai nufesu Yace bara na kirasa

Nan ya kira numbarsa



A wahale FAWAS yasaki Aym

ana ya duba wayansa ganin RAMADAN yasan yayi hakanne dan katse mishi jin da'dinsa

Ya kalli Aymana da jikinta yagama yin sanyi ya watsa mata wani kallo ta lumshe Yace baby jeki gida sai munyi waya Tace ya kamata katuro iyayanka gidanmu

Ya waro ido tare

dayin Murmushi Yace Karki damu ai dole suxo

Nan tafitoh jiki asanyaye

Taga RAMADAN da KHAMIS a 'kofar gidansu KHAMIS sai kallanta yake. Tana ha'da ido da RAMADAN ya gallah mata harara tare da 'dan lasar le6ansa. Suka bar gun

tabisu da kallo

KHAMI

S ne me tuqa motar cikin jin da'din tuqin ya kalli FAWAS Yace ka 'dan huta fah yau

Yace danma 'dan iskan nan ya katseni

RAMADAN Yace xanso ganin Amina

Yace ba Asma'u ba

Yace na bata hutu ai

Haka sukayi gidansu Amina tana tare da wani saurayinta k

allo 'daya xaka mata Kasan tana hirarne batare da Santa ba

Tana ganin motar masoyin nata RAMADAN tasaki Murmushi

RAMADAN Yace mutafi kawai

FAWAS Yace inka isa in nutse anan 'dan rainin hankali kawai dan kaganta da wani shine..........

Kanya qarasa

Amina yaxo jikin motar tasu tabar wancan saurayin nata

Nan tagaisa dasu KHAMIS takalli RAMADAN Tace farin Cikin raina

Ya kalleta da Murmushi Yace na'am tauraruwata

Tace ban xaci ganinka ba

Yace Allah ko. Wancan shine Angwan naki

Da mamaki Tace ba

n gane ba

Yace ina nufin dai shi xaki Aura. Dan naga ya ha'de

Tace duk duniya ta shai da ba wanda nake so sai kai. Me xaisa kayi min irin wannan wasan Bayan Kasan Kaine mijin Aurena

Ya waro ido Yace wai dama soyayya mukeyi da xaki Sa aranki xan xa

ma miji agareki......

Ba Amina ba hatta KHAMIS da FAWAS sanda suka waro ido

😳

cikin tsoran furucinsa

Yaci gaba da cewa Wlhi tallahi ni qawa na 'daukeki ba Masoyiya ba

Atare dukkansu su ukun sukace Kut....

Tace RAMADAN dama haka kake

Ka cuceni ka cu

ci rayuwata

Ka hanani inso kowa a rayuwata dan mugunta yanxu kace wai qawa ka 'daukeni

Yace gaskiyar xancan kenan. Dama naxo ne in gaisheki inga kyakkyawar fuskarki dan haka naganki Allah Ya tashemu lafiya saimun ha'du gobe....

kai KHAMIS jamu muje

Haka ta raba kanta daga motar KHAMIS yaja motar cikin jin tausayinta

Kai 'dan iskane wanda Yagama raina hankalin mutane

Dama ba San Amina kake ba katsaya raina mata hankali. Cewar FAWAS

KHAMIS Yace bar shege xai ha'du da daidai shi Wlhi kodan cut

ar da yarinyar nan da yayi

RAMADAN ya ta6a baki Yace mace 'daya nakeso arayuwata itace take da damar mallakata idan taso

KHAMIS ya gallamai harara dayin kwafah

A haka sukaje club kusan Sha 'daya da rabi

Kamar yanda suka Sabah drink ne kala kala

sai Wanda kakeso xakasha

Su Sha wannan susha wancan

Su rungumi mata da kissing da tsotse tsotse da dai sauran su.

Sha biyu da rabi daidai SAILUBAH ta kasa bacci haka kawai

Dake tasamu tsarki saitayo Alwala tafara lafula alokacin

Bayan ta idar

taga 'daya saura minti uku sai kawai taji tanasan kiran RAMADAN daji Yana gida ne ko yana club

Lokacin duk sunfita daga hayyacinsu. RAMADAN yaga kiran wayan Auntyn nasa. Ya waro ido Cikin 'dan kuxari yaje harabar wajan ya 'dau kiran nata Yace my Au

nty

Yanda SAILUBAH takejin ki'da na tashi shi ya tabbatar mata yanacan club 'din. Kamar xata fashemai da kuka Tace Wato kanacan ko

Yace ina 'dakina kallo nakeyi Tace qaryane Wlhi

Yace toh kiyi hakuri yanxu xan dawo Tace karma kadawo ta kashe wayan

B

ai sai taji hawaye ya xubu mata bah

Shiko RAMADAN kiranta ya hauyi yana San lallashinta karta tashi da fushi dashi gobe

Cikin fusata ta'dau wayan Tace karka kuskura kada man......

Ya katseta da fa'din Wlhi ganinan dawowa my Aunty ki dena kuka kinji

Tace wayace maka kuka nakeyi

Yace muryar kice ta gaya min hakan.

Tace minti biyar nabaka Naji dawowarka yanxu Wlhi

Yace angama Auntyna Tajah tsaki ta kashe wayan. Tare da miqewa tanajin xafi aranta

Shiko RAMADAN komawa yayi ya janyo Su KHAMIS suk

a fitta daga gun

RAMADAN natuqin FAWAS na maseefa akan lokacinsu yau bai cika ba ya wani janyosu

Yana jinshi ya masa shuru

Ba qaramin gudu ya dinga shararawa ba. Burinshi kawai Yakai gida nanda minti biyar 'din

Ko takan sauke KHAMIS baiyi ba yaje

gidan nasu

Yana tsayawa da motar Yace toh sai da safe Yana fa'din hakan yaje ya kwankwasa 'kofar gidan nasu

nan megadi ya bu'demai ya sallameshi wajan bashi dubu biyunsa yayi part 'dinsa cikin san'da



FAWAS ya kalli KHAMIS Yace kai xan fara saukewa

ko insauke Kaina Yace fara dai saukeni...

SAILUBAH najin sawowarsa tayi Murmushi dan ta'dauka xai xarce lokacin data saka mishi

Tatura mishi da 'dan gajeran message cewa _ka tabbatar kaci abinci kafin ka kwanta_

Lokacin yayi wanka kenan yasa kayan ba

cci xaiyi Sallah yaga sakwan nata. Da Murmushi ya karanta kana ya rubuta mata _xanci insha Allah Auntyna_

Washe gari Bayan sun ha'du da safe Tace dan Allah yaushe xaku dena xuwa club

Yayi mata sanyayyan murmushi me sata in 'dauke idanta akansa ya '

dan susa qeya Yace sai randa mukayi Aure Auntyna

Tace Wato barin ba yanxu ba. Dan nasan xaku 'dau shekara goma Sha biyar nan gaba kafin kuyi Auran dan ayanxu bamai hankalin daxai baku mata

Ya sheqe da wata dariya abinda ya bata mamaki dan tasan Murmush

i ne abokin tafiyarsa

Ya kama hannunta tare da kallan kwayar idanta Yace hakane Auntyna

Kin san na rabu da Amina jiya

Tace ayya yarinya me hankali ta tsaya 6atama kanta lokaci akanka. Me ya ha'daku

Ya kwashe Komai ya gaya mata yaqara da cewa Wlhi

Auntyna taban tausayi

Tace kwarai Ko nima

Yace yau sha'daya muke da lectures

Tace ni baxanje ba fah

Yayi shuru yana kallanta can ya shafi gefan fuskarta Yace nadena matsa miki akan hakan my Aunty

Tace kadena ta6amin fuska ni sa'arkace wai

Yace

abin ya xaman min jiki ne Auntyna ko shima kinajin xirrrr 'din 'din ne

Ta gallamai harara Tace ko 'daya nidai......

Ya katseta da cewa nadena shikenan

Tace inaso kakaini gidansu XEE yau daga can kakaimu gidan Saudat tana ta kirana bansan ko lafiya bah

Yace toh kishirya yanxu na kaiki kafin nagama shirin makaranta nasan kungama sai nakai gidan Aunty Saudat 'din mubarki acan in muntashi daga skull sai mubiyo mu 'daukeki

Tace itama XEE baxa taje ba

Yata6e baki Yace hmm Allah ya ganar daku sanin mahim

mancin ilimi

Ta harareshi ya futa daga kitchen 'din

Takira wayan XEE tana CE mata gatanan xuwa.

XEE Tace ki temaken kuxo da KHAMIS dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login