Showing 84001 words to 87000 words out of 108953 words
/>
Jin tafa'di haka yasa shi yimata kiss kawai suka fitto
Kan sukai falan Tace toh samin hannu. Kuma kagoge jambakin bakinka....
Yace baxan gogeba dan ado kika min
Sosai ta marairaice mishi akan ya goge
Murmushi yayi Yace hannunki ciwo yake mik
i
Cikin sauri takai hannunta tagoge mishi idanshi cikin nata
Tayi Murmushi Tace muje........
Haka suka fitoh gwanin ban sha'awa tayi kitchen shi kuma yayi gun Momyn
Alhamdulillah
Yau bayan an idar daga sallar jumma'a *aka d'aura Auran
KHAMIS da ZAINAB*
Dan ginsu KHAMIS basu bar Amarya XEE takai dare bah suka sunkuci abinsu sai gidansu KHAMIS
Sosai XEE tayi kukan rabuwa da iyayanta
An dankama momyn KHAMIS amanar XEE nan takar6a. Suka kaita part dinta Wanda KHAMIS ya tsigunta
mata akan gidansu da Dadyn nashi yake qarasa musu...
SAILUBAH takalle XEE xatayi gwulma saitaji wayanta na ringing
Tana dubawa taga RAMADAN ne
Yace Aunty kiyi sauri kixo mutafi
Tace ko cikakken minti biyu bamuyi bah xaka doko min kira
Yace eh
Tace toh baxan xo bah
Yace xan shigo in 'daukeki Wlhi
SAILUBAH tawaro ido
😳
Jin tayi shuru yasashi cigaba da cewa minti biyu nabaki kizo mutafi. Yana fa'din hakan ya kashe wayan
By Hajju
[5:17PM, 05/01/2017] R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T Nalele
👯
: R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T
[20/
03, 17:09] 80k: [11:21AM, 07/01/2017] R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*
👯
BANAH*
👯
👯👯👯👯
*
👯
TASU SALAN SOYAYYAR
👯
*
*Na Rahamat Muh'md Muh'md Rufa'i Nalele*
👯
” بسم الله الرحمن الرحيم
*PART 108*
SAILUBAH ta kalli XE
E Tace ni SAILUBAH yaxanyi da RAMADAN
XEE tayi dariyar qarfin hali dan kukan da tasha bai saketa bah Tace hakuri zakiyi
Tace duk yabi ya futuneni ya hanani sakewa.
Kan XEE tayi magana itama wayanta ta 'dau qara. Tana dubawa taga kuma RAMADAN 'dinne.
...
Murmushi tayi Tace gashi ya kirani kuma bara inji me xaice
Tana 'dauka Yace pls Aunty XEE ki koro min Auntyna dan Allah
Tace kafiya rikici RAMADAN.....
Akan me xaka takura mata haka.
Sam kahanata sakewa a bikin nan.
Sai kace ba nawa bah
😔
Yace
kiyi hakuri nidai Ki koromin ita imba sO kike insa miki kuka bah
Tace har abin yakai ga haka
😳
Yace eh Sosai mah
Tace toh gata nan ka 'dan jirata ka'dan Yace aha ina jira.....
FAWAS yayi Murmushi Da fa'din kabarta xuwa anjima mana
Yace bakag
a yanda Maza suka cika layin bane
KHAMIS yayi dariya Yace gashi tafeso kyau Sosai bashakka ko saisun gane maka ita san ransu
RAMADAN yajah numfashi da fa'din Wlhi abinda nake tunani kenan.....
FAWAS Yace addu'ata 'daya yau Allah yasa Momy taqara yimin
baxata irin na jiya
😀
KHAMIS Yace AmEEn
RAMADAN ko jan tsaki yayi
FAWAS ya dafashi Yace kayo makirci mana RAMADAN....
Ka tsaya kana wani jah mana tsaki kamar wani tsaka
Murmushi yayi dan kwakwal warshi ta'dan tsillo mishi wani dabara
SAIL
UBAH tajah tsaki Tace barshi kawai da Allah dan nafara gajiya da futunarta
XEE tayi dariya Tace 'daxo naga bakinki da magana pls gayamin
SAILUBAH ta Murmushi Tace cewa Xanyi yau Xaki cafke sandar girman
👍🏻
qaramin Yaro
XEE tawaro ido kana tayi mu
rmushin yaqe Tace hmm toh saime
Addu'ace dai na miki
Wlhi ina tabbatar miki qaramin Yaro ne xai haqe miki wannan rijiyar taki
SAILUBAH tayi murmushin Takaici Tace ai narigada naci fariyar qaramin yaro bai isa ya kwashi romona bah
Bar ganin RAMA
DAN xai Aunreni.......
Kema kinsan yanda mukayi dashi
Sanin kankine RAMADAN bayasan ganin 6acin raina
Da xaran na'daure mai baxaiyi gigin shiga gonar da batashi bah
XEE tajah numfashi Tace kikiyayi ranar da xanganki kina amai ko kina xubda yawu
SAILUBAH tasheqe da dariyar rainin hankali xatayi magana wayarta takatseta
Cikin dariya ta'dauka ganin 'dan futunar nata ne
Yace Auntyna.....
Tace ina jinka
Yace naji ciwo ne xojiga yanda yake jini.........
Xarab SAILUBAH Tatashi Tace meyasa kaji
Yace wayyo jinina xai qare Dan....
cilli da wayan SAILUBAH tayi cikin tashin hankali takalli XEE da cewa wai ciwo yaji har yana jini. Tafa'di hakan tana saka takalminta
XEE Tace saida safe dan wannan ciwan axuciyarsa yaji nasani.....
SAILUBAH taji me
tace amma bata tsaya kulasa bah ta ficce
Ganin kofar motar tashi tayi abu'de
Hakan yasa tayi saurin shigewa tana cewa nagani.
Yace kulle qofar mana Aunty
Ba musu takulle........
Jannnnnnn...
Yajah motar yana Murmushi
Tace katsaya naga ciwa
n mana
Yace axuciya yake Aunty
Hakama XEE tace nagani....
Tafa'di hakan da kunna watar cikin motar tana wani waro ido
Yace kai Aunty XEE badai kwakwalwa bah.
Shuru tamishi Ganin ba alamar ciwo ajikinsa shiyasata ganewa wayo yayi mata.
Aiko
tagallamai wata muguwar harara
Yayi Murmushi yana qara gudu da motar
Yace kawai bacci nakeji shine naga bai dace batafi na bar Amaryata bah
SAILUBAH tadafe kai Tace wataya da jakata Suna can gidan fah....
Yace saiki barmah gobe
Tace akwai hirar
da xamuyi wajan chat da qawayena qarfe gomah
Yace toh Naji
Tace mu juya pls
Ya galla mata harara Yace wlhi baxan juya bah
Shuru SAILUBAH tayi tana tunanin wai yaushe RAMADAN ya rainata ne.....
Pls FAWAS inka shirya xuwa gida ka'dan tawomin da
jakar Auntyna da wayanta yanxu dan Allah
Ok
Tnx. Saiya kashe wayan
Daidai nan ya shiga gidan nasu da tsaida motar
Ya kalleta ka'dan Yace FAWAS xai kawo yanxu shikenan
Ta gallamai harara dasan ficcewa daga motar
Yace Allah idan baki
gode min bah xan kira FAWAS nace ya barshi kawai sai gobe naje na kar6a
Bata kallesa bah taja tsaki da taficce daga motar xatayi falansu.
Yace si si si
😁
Tajuyo afusace Tace karka yarda wlhi....
Danni ba karuwa bace da xaka dinga min irin kiran su.
Yayi Murmushi cikin muryar qasa qasa Yace xanso ko kixama cikakkiyar karuwan acikin gidana ya kasance Kullun acikin yimin karuwancin kike
😳😳😳😳
😳😳😳
😳😳
Sosai SAILUBAH tawaro ido cikin matuqar mamakinsa
😧
Ganin tashiga yanayin da ya
so shiyasa yayi saurin jan motar tasa baya ya fitar da ita xuwa gidansu yana Murmushi......
SAILUBAH ko mamakin bakin da RAMADAN yayi da rashin kunyar da take damunsa CE tah cikata. Haka dai takwanta da mamakinsa batare da taga qeyar jakarta da wayant
a bah
KHAMIS Ango ko shigarsa gidan nasu gun Momynsa yayi direct bakinsa 'dauke da xaxxafar addu'ar Allah yasa karta fitoh mishi da nata salan kamar yanda Momyn FAWAS ta kawo nata.
Samunta yayi tana waya
Sanda ta gama takallesa da cewa 'dan Auta
nah.
Yace kalleta da cewa Barka da dare
Tace Barka dai
Sai yayi shuru yafara danne dannan waya
Tace KHAMIS.....
Da sauri ya kalleta dan yaji kiran har Cikin ransa
Tace Wato shi Aure wani abune me hatsari idan baka tafiyar dashi kanta farkin add
inin musulinci bah
Shi Aure wani ibada ne Wanda Annabi Muh'md sallallahu'alehuwasallam
Yayi mana nuni da muyishi
Xanso kaxama 'daya daga cikin xaratan maxan da sukasan miye Aure me ake nufi dashi
Ka kyautatama matarka kasota ka qaunaceta tsakaninka
da Allah badan wani abu nata bah
Kanutsu kafahimci rayuwa yanda take kasamar min nutsuwa acikin Auran ka
Ka kula banasan nafara cin karo da matsala acikin Auran ka
Sosai Momyn nashi tatsaya tadinga mai nasiha me ratsa jiki
Can Tace yaje ga Dadynsa
Haka yaje garesan jiki a sanyayi
Shima 'dorashi yayi akan tashi nasihan da cemai yake sai Allah ya tashemu
Koda ya kuma 'dakin Momy. Murmushi tayi Tace toh sai da safe kakula min da kanka.
Jikinsa amace yaje ga Amaryar tasa........
FAWAS
na komawa gida ya kafah ya tsare addu'arsa Allah ya hanka'do mai da matartasa
Dan haka ya kira momyn shi awaya Yace Momy kaina ne yanxu yafara min ciwo irin na jiya
Momy Tace Subhanallah ina maganin jiyan yake
Yace kamar dashi HAMEEDA tatafi jiyan a
hannunta
Tace bara in duba maka wani
Yace no Momy wancan nake so. Dan nalura yafi kar6ata pls ki dubamin shi
Momy tayi Murmushi irin nasu na manya dan tagane 'dan nata yake nufi
Sosai yake buqatar matarsa
Nan tausayinshi ya kamata
Ta shiga tuna
nin Insha Allahu asatinnan xata barshi da matarsa tunda tagama aikinta akanta
Tace gashi kuma kamar wancan 'din ya qare
Bari nakira HAMEEDA a 'dayar wayata tunda tana hannunta sai takawoma
Yace tnx my mum Allah ya barmin ke.
Tace AmEEn my son
H
AMEEDA na kwance Momy tadoka mata kira
Wai taje takaima FAWAS sauran maganin jiyannan data bata tabashi kanshi ya dawo mai da ciwo
Shuru HAMEEDA tayi dan itadai a'dakin nashi tabar maganin Kodai bai gani bane yayi tunanin dashi tatafi
Qilama gyefan ga
do yafa'da tunda rikitata yayi
Tacema Momy dai toh.....
Tana turo 'kofar da sallamah shi tagani a tsaye yana ganinta ya rungumeta da saurin kai bakinsa cikin nata yana aika mata da sakwanni kalakala a burkice
Tasan bata isa ta kwaci kanta bah shiyas
a tabarshi yadinga juyata San ranshi
Sosai ya burkitata har tafara dana sanin xuwa
Can dataga xaiyi nisa saita fara quqarin fashewa da kuka
Cikin damuwa ya qara matseta ajikinsa tsam kanshi bisa qirjinta yana wasa da sauke ajiyar xuciya.
Muryarsh
i can qasa Yace ina buqatarki matata pls kiyarda yau nakai wancan matsayi....
Yafa'di hakan da janye kansa daga gareta ya rumshe ido yana sauke numfashi
Ahankali HAMEEDA tajanye kanta daga gadan tagyara kanta cikin sanyi Tace anan 'dakin nabar maganin f
ah
Nasani ai. Yafa'di hakan batare daya bu'de idanshi bah
HAMEEDA taxuba mishi tana qare mishi kallo tsaf
Gaskiya FAWAS kyakkwawa ne
Yayi mata tako ta ina....
Ahankali ya bu'de idanshi karab suka ha'da ido
Takai bakinta ta sakar mai kiss agosh
i. Yayi saurin lumshe ido
Tana ganin haka taficce daga 'dakin
FAWAS yabita da kallo
KHAMIS ko yana shiga bet room 'din matar tasa. Jikin nasa a sanyaye haka yaje ya rungumeta Yace masha Allah yau burina ya cika.
Tace nima haka
Yace dare yayi
xanso kiyo Alwala muyi sallar godiya ga daya cika mana burinmu
Tace toh
Hakan sukayi Sallah ya kama kanta yayi mata addu'a da yin fuska Yace my Luv 'dan gayamin yanda kikeyin wankan tsarki
XEE tayi shuru
Ganin shima shurun yayi shiyasata mai bay
anai dalla dalla
Yayi Murmushi da tura mata xaka da madara ganin tafa'di yanda yaso yaji
Sosai XEE taci yana tayata bata
Dan yanda take hango futuna a kwayar idansa ta tabbatar ba barinta xaiyi bah
Sanda takoshi
Yace bara yake 'dakinsa dake jikin
nata yayi wanka
Tace Owkie
Yana fitta taje itama tashige toilet danyin wankan
Bayan tafitoh tamulke jikinta da humra me da'din qamshi tasaka wata dogowar rigar baccinta me rigar mama. Tayi mata kyau Sosai
Sai tayi addu'a ta kwanta
Can shima ya
saka kayan baccinsa saiya 'dauki wayansa ya turama RAMADAN da text message kamar haka
_Toh gauro mara mata kayi bacci lafiya
😀
_
Yana turoma da RAMADAN hakan
Saiya turama FAWAS da nashi kamar haka.
_Abin tausayi ya rigani Amma xan rigashi angw
ancewa toh miye marabarka da RAMADAN gauro
😂
_
Yana gama nemansu da tsokana yaje ga Amaryar tashi
Yana xuwa ya haye gadan yana yana cewa me wayo kawai kin wani shige bargo kina kwasar 'dumi toh nima gani Amma naki d'umin xanji
Tace ina 'dakinka daban
Ne
😠
.....
Yayi Murmushi yana qoqarin rabata da rigarta Yana fa'din aina dena maraicin kwana ni 'daya
☝
🏻😆
Ji kake fad'an masoya ya kaure acikin bargo
😁
Cikin nisha'di KHAMIS ya rungumeta Yace Wlhi kinutsu kibarni na sami nutsuwa.......
By Ha
jju
[11:21AM, 07/01/2017] R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T Nalele
👯
: R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T
[20/03, 17:09] 80k: [7:34PM, 09/01/2017] R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*
👯
BANAH*
👯
👯👯👯👯
*
👯
TASU SALAN SOYAYYAR
👯
*
*Na Rahamat Muh'md Muh'md Rufa'i Nalele*
👯
”
بسم الله الرحمن الرحيم
*PART 109*
Cikin sanyi Tace kamin afuwa my luv xuwa gobe pls
Yayi Murmushi Yace dalili
Tace haka kawai dan Allah
Yace Karki ha'dani da Allah Ki cutan dan baxan iya barinki ba Wlhi......
Kan tayi wata magana yafara
abinda ya dace
Sosai KHAMIS ya burkita XEE
Kissing 'dinta yakeyi Cikin wani salo can ya gangara ga dukiyarta
Xuwa wannan lokacin yagama da ita gabaki 'daya
Lokacin daya samu nasarar kawar mata da budurcinta ba qaramin qara tasake bah
Duk da y
aficce daga hayyacinsa hakan bainashi ji qarar nata har Cikin ransa bah
Yasa mu nasarar rufe mata baki da bakinsa. Sosai ya wahalar da ita harda kukanta.
Taga jarumtar mijin nata fiye da yanda take tunani
Bata dai sumebah Amma taci baqar wahala
Sosai ya temaka mata tagasa jikinta da ruwan 'dumi
Kana yayi wankan Sarki yabarta tayi nata
Watoh daya tsaya ya kalli gadan nasu yanda ya6aci da jini wata ~*MASEEFAR SON*~ matar tashice ta qara camkarsa.
Yayi Murmushi Yace Allah yabarni dake Aunty XE
E
Da sauri ya farke wani xanin gadan yacire wannan yasaka
Tana fitowa suna ha'da ya rungumeta yana fa'din am so sorry my luv.
Shuru tamasa kanta bisa qirjinsa tanajinsa yanata gaya mata kalmomin Luv Amma taqi tanka mishi
Murmushi yayi dan yasan ya
sameta da yawa dan haka yaqara maqaleta sukasha baccinsu.
Washe gari bayan sunyi wanka sun ha'de sai qamshi suke. Dan kallo 'daya xaka musu kahango hasken amarci na haskesu
Suna qaryawa afalon nasu XEE dai sai satar kallan mijin nata take tana mamak
insa Ashe dai ba'a raina namiji Komai 'kan'kantarsa
Ya tsaida idansa sosai akanta Yace ina godema Allah daya temakeni ya mallakamin ke matsayin matata
Tace nimah haka
Ya matso kusa da ita cikin muryar qasa qasa Yace naga sai satar kallona kikeyi K
odai in qara jin da'di nane
Ta gallamai hararar masoya
Tace wane kuma jin da'di
Yayi Murmushi da matseta Sosai ajikin nasa Yace najiya mana Wanda saboda tsabar da'di har cewa kike dan Allah karka barni inka barni mutuwa xanyi.....
XEE tawaro ido
😳
T
ace sharri xakamin
Yace tuna dai
Ta shagwa6e fuska Tace toh ai kaine kake fa'da bani bah
Yace yauwa matata kamar yanda nake roqanki da karki barni
gaske kika barni Allah mutuwa Xanyi
Takama fuskarsa tasakar mai kiss abaki Tace ni dakai mutu
kara ba takalmin kaxa uban 'ya'yana
Murmushi yayi yafara kissing 'dinta tunda ta6u'de mai hanya
Candai takwaci kanta dan ganin yana qoqarin xarcewa
Tace inasan inje in gaida Momy saidai kacanja min tafiyata
Yace am sorry baby muje in rakaki Kinga
sai indinga kareki ko
Ta hararesa tana cewa Amma sai kayi wata kafin ka qarayi ko
Yace mene kenan
Tamai shuru
Yayi Murmushi daci gaba da cewa ko tsallaken kwana 'daya bazanyi ba bare inkai har wata
Tace tab.....
Yace Allah da gaske
Tace tab'dija
n nidai tashi muje karakani
Haka ko akayi yana gabah tana binshi abaya har sukakai falan Momyn nashi
Ta durqusa tagaisheta cikin ladabi da kunya
Momy ta amsa da kulawa
Taqara da cewa matso 'yata gareni..
Haka XEE tamatso kusa da ita. Aiko ta 'd
ora hannunta akanta Tace Allah yayi miki albarka ya baku xuri'a 'dayyiba kamila
Wacce musulunci xaisan da xamanta
Ba kunya KHAMIS ya saqalo da duk hannayansa tabayan Momyn. Ya rungume momyn Yace AmEEn momyna kina San jikoki Sosai ne
Ta make kansa T
ace rashin kunya ko
Yayi Murmushi Yace toh shikenan tunda baxaki ban amsa bah bara naje na tambayi Dadyna
Yafa'di hakan da xame hannunsa daga gareta
Momy tayi murmushi da bin 'dannata da kallo
XEE Tace Momy kinada aiki ne
Tace a'a kije Ki huta kin
ji
XEE Tace toh
Haka tatashi ahankali tafice daga falan Momy batayi mamakin canjawar tafiyar tatabah
🙈
FAWAS ko bayan sungama breakfast xai tashi kenan yaji Momyn shi nacema Dady tanaso taje gidan qanwarta dake nasarawa
Yace ba lefi tadawo
lpy
Murna tacika FAWAS yau xai 'dan huta da matartasa
Qawata kixo kisha labari pls. Kuma kar kice min baxa kixo bah....
😔
RAMADAN yayi Murmushi Yace am sorry Aunty XEE ban kaimata wayan nata bah.
Amma bara na kai mata yanxu
XEE Tace toh
RAMADAN pls kaimata da sauri dan Allah
Tace toh
Afalo ya sameta da alamah tagama karyawa ne
RAMADAN yayi murmushi da cewa Auntyna
Da sauri SAILUBAH ta kallesa sai kuma ta wulga mishi mugun kallo
Yayi Murmushi Yace toh kiyi hakuri mana my Aunty
bagashi yanxu nakawo miki bah
Kar6ar wayan nata tayi xatabar falan
Yayi saurin shan gabanta cikin marairaicewa Yace kemafah kinsan fushinki maseefa ne agareni
Kitemaken kimin afuwa Ki yafemin komai pls
Ta gallamai