Showing 69001 words to 72000 words out of 108953 words

Chapter 24 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

7

tagalla mah XEE harara

Tace Wlhi kidena San kanki

XEE tayi dariya Tace idan natsaya ankarar

dake

Ba shakka ni dake xai cutar

Wai me kika masa ne

SAILUBAH tajah tsaki Tace ban sani bah

RAMADAN ne yayi qoqarin tashi.....

da sauri SAILUBAH tareqe mai hannu

Yace Mene ne Tace rakani

Murmushi yayi Yace toh tashi

Haka Tatashi yaraka har ci

kin 'dakinta Yace shikenan

Ta'daga mai kai da cewa kaima kayi sallah kasha magani kakwanta kaji xanxo kaji

Ya shafi fuskarta da cewa. angama Auntyna.

Sannan ya futo falan Yace toh Aunty XEE bara nashiga gida Tace toh sannu fah.

Murmushi yayi ya ficce

KHAMIS ya kalli XEE xaiyi magana

Tayi saurin kama hannunsa Tace am Sowie my luv

Allah baxaka qara ganina da kowaba

Tafa'di hakan cikin lallashi

Yayi Murmushi Yace kinyi kyau Sosai

Ta harareshi

Ya qara riqe hannunta Yace nayi missing kalmominki

na jiya nutsuwata.

Tace nima nayi missing naka kalmomin. dan har kasa bacci nayi...

Yace yayi kyau.

Toh ban labari ka'dan na qara sumun nutsuwa

Tace kabari nayi jinyarka saina baka labarin

Yace da gaske Xaki bini gida kiyi jinyata

Tawaro ido

😳

T

ace yaushe nace

Yabi bakinta da kallo Yace baxaki iyaba kenan

Tace karka wani rud'ani pls

Kasamin magana abakina kana kuma San kasani taunata

Cikin sanyi Yace Wlhi my luv akullun addu'a nakeyi akan Allah ya nunamin ranar da xamu xama ma'Aurata. Nax

ama miji agareki kibani farin cikin daya dace

Tace jikina yana bani addu'arka takar6o. Nan kusa zamu kasance tare da juna

Yace Allah yasa Tace AmEEn

Xanso kaje gida Momy takulamin dakai

Tashi yayi yana jifanta da wani kallo Yace tunda ke kinqi kula

da mijinki bah

Ta hararesa Tace kajira xuwan wancan lokacin kaga kulawa

Yayi Murmushi Yace toh nabarki lafiya. Ki kulamin da kanki pls

Tayi Murmushi ya 'daga mata hannu alamar bye bye

Tace bye my luv.....

Ya tafi yana waiganta

SAILUBAH ce tafito

h da dadduma da hijab tana fa'din wane hukunci xan yankema shegen yarannan

XEE Tace ki barshi kawai tunda kokin mai hukuncin saiya ramah

Tajah tsaki dayin kwafah

Saka junior Su KHAMIS sukayi agaba Suna tambayarsa wai meya ha'dashi da wa'yan na

n yaran

Junior ya kalli KHAMIS yayi Murmushi kafin ya xage yabasu labari

Senior ya gallamai harara Yace aigashi sunhuce akaina har KHAMIS yasamu nashi raban.

FAWAS yayi Murmushi Yace danma ban biyoku ba. Da dani xasu ha'da.....

KHAMIS ya tashi yana

cewa ni natafi gida

FAWAS Yace Momy xatayi jinya kenan

Yace ai dolanta

Junior ya kallesa Yace am sorry

Dafashi KHAMIS yayi Yace lah. Karka damu

Yana fa'din haka ya ficce

FAWAS xaiyi magana wayarshi tayi qara

Yana dubawa yaga Dad 'dinsa

Ya '

dauka da fa'din dady

Yace na'am my son

Kaxo gida kasameni yanxu

Toh. FAWAS Yace yana miqewa ya kalli senior Yace bara naje dady na kirana ina ganin sundawo daga qauyan takai 'dinne

Senior Yace ba mamaki kam

Junior yamiqa masa kuliyar Yace karka man

ta

FAWAS yayi Murmushi Yace kagako naso mantawan

Bayan futan FAWAS senior ya kalli junior Yace Ashe farin Cikina xaka bama tsoro da kuliyar nan

Yace ai. Har tagayama Senior ya harareshi Yace eh

Junior yayi Murmushi Yace toh am sorry. Baxan qara b

a

Yace promise

Yace Yah am promise

Senior yajah numfashi Yace aisai kaxo kayi jinyata

Ba musu junior ya tashi daga kan gado yana cewa kwanta toh sai in dinga kallanka irinna jimamin nan da masu lapia sukema marashi

Bugar qirjinsa Senior yayi

Sukayi dariya atare

Junior ya rungumi Senior Yace em so sorry my brother

Senior ya Shafa kansa Yace no iz Owkie.....

______

Abinda ya faruko shine da Dadyn FAWAS da Qaninsa da sukaje qauyan takai direct gidan megari suka yada xango

Bayan su

ngaisa sunci sunsha

Dadyn yanemi bayanai akan HAMEEDA

Nan megari yasa alemo masa bayanai akanta

Ba 6ata lokaci Dadyn FAWAS yasan wacece HAMEEDA

Ya gamsu kwarai da bayanan da aka masa akanta

Kuma yaji tausayin halin da take ciki

Nan take qaunart

a tacika xuciyarsa

Yaji ya amince FAWAS yaxama miji agareta dan yasan xata samu kulawa

Anan take Dadyn FAWAS 'din suka xanta da megari

Megari yaji da'di Sosai da yanda yaji neman Auranta suka xoyi

Haka suka rankwa6a gidansu HAMEEDAN

Allah yasa K

awun nata yana nan

Danta gaya mishi zuwansu jiya

Ya kar6esu kar6a ta mutunci. Sukayi baya nansu na manya

Anan suka bada kudin nagani inaso da sadakin ta

Komai yayi dai dai

Dan an saka bikin FAWAS da HAMEEDA nanda wata hu'du 4

Bayan daw

owar su Dadyn ne

Yaje yasami Dadyn RAMADAN da Dadyn KHAMIS suka xanta akan yaran

Tunda xasu musu Aure dole subasu Sana'a dan Susan miye rayuwa

Dan mun rigada mun 6atasu da Ku"du

Dadyn RAMADAN Yace hakane

Dadyn FAWAS ma Cewa yayi abinda nima nayi

tunani kenan

Xan 'dora shi akan kasuwanci nah

Tunda yaran Suna da kwakwalwa

Anan Dadyn FAWAS yake gaya musu yanxu dawowarsu kenan daga qauyen takai

Dadyn RAMADAN Yace meya kaiku

Yace ai acan shi FAWAS 'din yaga wacce yakeso

Nan dai ya kwashe

Komai yagaya musu

Jikin Dadyn KHAMIS ne yayi sanyi Yace yanxu kuma kabiye mishi xaka aura mishi wacce tagirme masa

Yace toh Alhaji yaxanyi

Nasoqi yafara birkicemin kuma kaga shi 'daya na mallaka

In ban faranta ransa da abinda yake so ba ai baxang

a daidai

Kuma kunga yaran sunada nutsuwarsu ba kamar wasu bah

Dadyn KHAMIS yajah numfashi ya kwashe yanda shima sukayi da KHAMIS ya gaya musu

'Dari bisa 'dari suka bashi shawarar yayarda da Auransa da Zainab XEE

Dadyn RAMADAN ya qara dace mishi k

aga xamani yacanja abin da kake ganin xaixo musu da matsala saikaga abin yaxo ba haka bah

Kuma ka lura yaran yanxu da wayansu sunada wayewa bakamar nada bah

Ka Aura masa ita inhar katabbatar itama tana sanshi

Yace toh Allah ya shige mana gaba. bara i

n nemi shi mahaifin nata naji ta bakinsa

Dadyn FAWAS Yace ya kamata kam

Hirarsu kenan 'yan Rahamat novel

😀

To bayan Dadyn FAWAS 'din ya dawone shine ya kirashi dan yaxanta da d'an nasa

Suna xaune afalo Momy da Dadyn nasa.

FAWAS ya s

higo yana cewa my Dady.

Momyn shi ta6allamai wata muguwar harara.

Yayi dariya Yana cewa Wlhi Dady Momy ta'iya harara. Ka duba kamar idanta xai fa'do

Hmmm baruwa inya fa'do Dady kishiya xai miki Wlhi......

Da sauri Momyn ta waro ido

😳

Dadyn yayi dar

iya yana shafa kansa Yace kai kace sirikar tawa kyakkyawa CE

FAWAS ya Sosa qeye Yace tayi ko Dadyna........

By Hajju

[9:48PM, 27/12/2016] R

🇦

HA



🇦

T Nalele

👯

: R

🇦

HA



🇦

T

[20/03, 17:09] 80k: [3:56PM, 29/12/2016] R

🇦

HA



🇦

T Nalele

👯

:

👯👯👯👯

*SAM

AREEN*

*

👯

BANAH*

👯

*TASU SALAN SOYAYYAR*

👯

*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*

” بسم الله الرحمن الرحيم

*PART 102*

Wayarta CE tayi qara tana dubawa taga shine

Cikin mutuwar jiki ta 'dauka da cewa ina jinka

Yace ina miki addu'ar y

in tunani me kyau da samun bacci me tattare da samun cikakkiyar nutsuwa

Tace nagode Amma meyasa kake san kissing 'dina

Yayi mata shuru yana tuno lallausar le6anta

Ina jinka. Takatsemai tunani

Yajah numfashi cikin sanyayyiyar murya Yace Aunty

Allah yayi miki baki me kyau

Akowane lokaci idanuna akansa suke

Nima xuciyata CE take tinxorani akan namiki kiss 'din

Nasha gwada qin bin umarninta ina daurewa. Amma ayanxu abin yaci qarfina Auntyna....

Idan bam miki ba hankakina baxai kwanta bah

.

Pls kayi hakuri Xan gaba da 'daurewa kamar da. wayan ganin banqara yi miki bah

SAILUBAH tajah numfashi jikinta yayi sanyi

Saita kashe wayar kawai batare da Tace mai Komai bah

Senior yayi murmushin jin da'di dan yasa aranta yanxu yadena barin a

bubuwa aransa xai dinga gaya mata dan yagaji 6oye mata kansa tunda ita takasa ganewa

Cikin qarasan jin muryarta ya qara kiranta

SAILUBAH data fa'da tunani taqara ganin kiransa

Ta 'dauka a sanyaye

Yace Aunty kinyi shuru bakice Komai ba kuma kin ka

she waya.

Tace toh mexance maka

Yace toh inxo in gaya miki abinda xakice min.

Tace aa saida safe

Yace Aunty......

Tayi saurin katseshi da cewa plx kabarni nayi tunani dan Allah

Yayi Murmushi Yace tunanina xakiyi xakiyi ko Aunty

Tace ban sani ba

h

Yace Allah ya baki hakuri saikin ganni cikin mafarkin ki...

Yana fa'din hakan ya kashe wayar da gyara kwanciyarsa

Junior yiyi Murmushi shidai baisan yaxaiyi da ransa akan Yayan nasa da SAILUBAH bah

Yasani baxai ta6a samunta bah.....

Shiyasa ya

fara yakiceta aransa

Amma kamar tinxira xuciyar tashi ake akanta

Allah kabani mafuta

Yafa'di hakan a bayyane

Senior Yace meyake damunka Yace SOO

Yace nawa

Yace nawata CE

A ina take

Nima bansani ba

Toh Allah ya baiyana maka ita

Yace AmEEn



Washe gari bawani jin Komai

Da Senior yagama xubama SAILUBAH shagwa6a kala kala. Saiya qare da manna mata kiss

Binshi da kallo tayi dan kwakwalwarta ta tushe tarasa wane tunani xatayi akansa. Tana kallo ya fice cikin jin da'din yanda ya daska

rar da ita



FAWAS KHAMIS Senior RAMADAN

Sun ha'du dan tattauna yanda sukayi da iyayan nasu

Sosai KHAMIS ya nutsu a qawataccen ofishin nashi yana jin yanda mahaifin nashi yake gaya mishi yanda xai tafiyar da harkokin kasuwancin nasu

H

aka ma FAWAS....

RAMADAN ma mah kallo 'daya yayima masana'antar Dadyn nasu yasan baxaisha wahalar da yake tunani ba

Sosai ofishin nasa ya burgesa

Yace Dady ina ganin jibi xan fara xuwa aiki

Junior dashima ya rakosu

Yace xan dinga rakoka kan lok

acin tafiyata yayi

Sosai Dadyn nasu yaji da'di

Yace Allah yayi musu albarka

AmEEn sukace

XEE da KHAMIS da suka ke6e ba qaramin murna ga junansu suka nuna bah

Dan ganin sunkusa xama mallakin juna

A washe garin ranar Senior RAMADAN da KH

AMIS suka raka FAWAS qauyan takai

Sosai HAMEEDA tanunamai jin da'dinta na suma sun kusa zama mallakin juna

Dadyn RAMADAN da Qaninsa Dady Auwal sunsami nasarar kar6oma Senior RAMADAN da junior RAMADAN dukiyarsu tagadan mahaifansu na qasashe biyu

Wato Dubai da Kuwait

Dake junior RAMADAN yasan kan ku'da'de ba qaramin mamakin jin wayan ku'din da yayi ba

Senior ko baiji Komai bah

Dan shi Sam harkar ku'di bata dameshi bah

Damuwarsa ya mallaki Auntynsa yabata kulawa ya kuma cika mata burinta

nasan Auran me ku'di

👯

Sosai FAWAS da Senior RAMADAN da KHAMIS suka qara xama manyan yara

Dan Komai nasu namasu aji sukeyi

Ku'di da qarin nutsuwa da sanin rayuwa yafara ratsasu

*** *** *** ***

Rayuwa kenan. Yau

taxo maka da da'di gobe sa6anin haka...

SOYAYYA tsakanin KHAMIS da XEE sai wacce taqara bunqasa

Haka tsakanin FAWAS da HAMEEDA sai wanda yagani

Junior ko Sosai yake jinyar kansa

Dan SOYAYYAR SAILUBAH taxamemai MASEEFAR SOO

Kullun a baccin

sa ganin shi da ita yake a wannan birnin na BIRNIN MASOYA

Toh ya xaiyi da wacce ya temaka kwanakin baya ahannunsu Mubarak

Wacce tanace mishi da kira da magiyar soyayyarta

bayan yagano itadin 'Yar qauye CE 'dan xama ne ya kawota gun yayarta birni

Shi

n 'yan DUNIYAR MARUBUTA ya dace ya ha'da SOYAYYAR 'YAR QAUYE DA 'YAR BIRNI

Ma'ana ya ha'da soyayyarta data SAILUBAH

Kai baxai yuhuba agareshi shidai SADEEQ abin da kamar wiyu ya ha'da son da yakema SAILUBAH da wata 'diya mace duk dako yasan baxai samet

a matsayin matarsa ba

Saidai yana addu'ar Allah ya bashi me kama da ita koma wacce tafita

Dan gaskiya baxai iya da MAKIRCIN 'dan uwansa ba

Toh kodai yanemi shawara agun HAYATUDDEEN ne

Hmmmmmmmmmm

Yaja numfashi Yace Allah yasa naxama LEEKITAN ZUC

IYAH dan nagyra tunanina

Tare da cire soyayar SAILUVAH araina

Ni Rahamat Nace AmEEn my RAMADAN

😰

Sam kuma junior bai dena tsugama SAILUBAH rashin kunya bah

Danko bata kulashi bah saiya kulata......

😀😀😀😀

Tam

😀

inji y

ara suka tam... Memakwan toh

Komai yayi daidai dan yanxu qiri qiri senior RAMADAN yake nunamah SAILUBAH iskancinsa

Itadai tagaji da kissing 'dinta da yakeyi na baxata

Dan kullun cikin tunaninsa take

Gashi baya shakkar gaya mata duk kalmar data

fitoh daga bakinsa

SAILUBAH ta lura daga cikin xuciyar kalaman suke fitowa

Ya mai da ita tamkar *budurwarsa*

Wannan abu na damunta

Tayima XEE maganar

XEE dai shuru tamata

duk da tasan me Senior yake nufi dayi mata hakan.

Amma tashareta taqi C

E mata Komai

Kamar yau junior ne yagama shirinsa tsaf na tafiya England dan kumawa karatu. Hutunsa ya qare

Yanxu haka Suna airport Dady da Momy da FAWAS KHAMIS

Senior harda SAILUBAH

dan Momy tanemi rakiyarta

Tace itafah baxata bah junior yayi

Murmushi Yace dan Allah Aunty idan kikaqi xuwa brother baxaiji da'di

Ta harareshi Tace hmmm kaci darajar Momy da Yayan naka

Murmushi kowa yayi ahaka suka tawo

Hawaye Senior yake tayi danya saba da 'dan uwan nasa 'dan xaman da sukayi ba qaramin s

abu yayi da 'dan uwan nasa ba

Murmushi junior yayi Yace haba brother kaxama jarimi mana.

Dan namiji kamarka baidace ace yana hawaye bah

Bayan ina tare dakai

Yafa'di hakan da bugar kafa'darsa

Murmushi Senior yayi Yace dole nayi hawaye 'dan uwa. Na

saba dakai

Pls karka tafi

Junior ya dafashi tare da bashi kiss a hannu Yace tafiya taxama dole brother

Nidai fatana kadinga kawomin xiraya

Yace Insha Allah

Kama kumatunsa junior yayi Yace tab kumatunka sunfi nawa girmah ashe

😳

Dole senior yayi

dariya dama haka junior yake son gani

Senior ya lakuce mai hanci Yace qaryane Bayan nagano mah nafika kyau nesa ba kusa bah

Yayi dariya Yace tab kafini kyau aina dinga xuwa gun Auntyna Rahamat tanamin gyara dan nafika kyen Kasan tafi'sona

Yace hmmm

ruwan ido ne da ita ai da farko ni tace tafiso

Momy Tace wacece Rahamat

Dady Yace wata Auntynsu CE

Tace shine bansanta bah

SAILUBAH Tace Karki damu Momy xan baki labarinta

Tace ya kamata kam 'yata

Rungumar juna Senior da junior sukayi dan jin

ankira sunan junior

FAWAS da KHAMIS suka tafah har Suna ha'da baki wajan cewa abin sha'awa

Haka sunaji Suna gani junior yatafi ya barsu kamar yanda yaxo ya samesu

Haka KHAMIS yashige motarsa

FAWAS mah yashige tasa

Momy da Dady mah suka shiga

tasu

SAILUBAH takama hannun RAMADAN suka shige motarsa

Yace AUNTY ki iya mota pls

Tace toh xan iya.

A haka suka dawo tare da hirar junior RAMADAN

Dady ya kalli momy Yace nan da sati biyu xan kai mishi xiyara

Tace Allah ya kaimu saina rakaka a

i....

RAMADAN na parking SAILUBAH tanemi fitta

Da sauri RAMADAN Yace Aunty......

Tace miye

Yace yanxu haka Xaki tafi kibarni cikin wannan halin. Baxaki tsaya Ki samarmin nutsuwa ba.

Yafa'da da tsaida idanshi qir akan bakinta dan yasan ya tsoka

nota.

Kuma kallan bakin nata xai mishi da'di idan tafara sauke mishi maseefa

Aiko gallamai wata muguwar harara tayi Tace iskancinka Yafara isata RAMADAN wai me kakeso na xama maka ne

*_MATATA KUMA UWAR 'Ya'Yana_*

By Hajju

[3:56PM, 29/12/2016]

R

🇦

HA



🇦

T Nalele

👯

: R

🇦

HA



🇦

T

[20/03, 17:09] 80k: [3:53PM, 28/12/2016] R

🇦

HA



🇦

T Nalele

👯

:

👯👯👯👯

*SAMAREEN*

*

👯

BANAH*

👯

*TASU SALAN SOYAYYAR*

👯

*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*

” بسم الله الرحمن الرحيم

*PART 101*

Dadyn yayi M

urmushi Yace Sosai mah

Momy Tace tajah tsaki tatashi. Dan tsakaninta da Allah tatsani HAMEEDA batajin xata sota

FAWAS da Dady suka bita da kallo har taqule

FAWAS yayi murmushu Yace toh gayamin Dady da kukaje meya faru

Dady ya qara janshi jikinsa Y

ace Komai yayi daidai my soon

Dan nabada sadaki an saka biki nan da wata hu'du....

Da murna FAWAS ya qanqame Dadyn nashi Yace I Luv u my Dady

Yace me 2 my soon

Saidai wani hanzari ba gudu bah

FAWAS ya gyara xama

Dadyn yaci gaba da fa'din

Compan

y.na nasarrafah atamfufi nakesan na 'doraka akansa

FAWAS ya waro ido cikin tsoro Yace yaxanyi dashi Dady

Yace yanxu kagirma FAWAS kayi hankali.

Ina so gobe na sadaka 'yan ciki

zan nuna maka yanda Komai yake sai kacigaba da tafiyar dashi yanda yadace

Kamar FAWAS xaiyi kuka Yace pls Dady karka...

Dadyn ya katseshi da cewa banasan kacemin Komai kayi abinda nace kawai

Yace toh skull fah

Yace daxaran kadawo ne xaka dinga xuwa can

Dan haka gobe kashirya da safe muje

Toh FAWAS kawai Yace yayi

part 'dinsa Ya fa'da tunanin Dadyn

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login