Showing 105001 words to 108000 words out of 108953 words
ai jinin baxai 'dauke ba saiyayi wata biyu
Shuru FAWAS yayi yana kall
anta taficce har tanamai gwalo...
********
Anan ko byan sati biyu RAMADAN ne maqale da SAILUBAH akan tabashi hakkinsa sai wani lalla6ata yakeyi
Dariya itama tadinga yi masa Tace ai in mace ta haihu jini baya 'dauke mata sai tayi wata biyu
Toh bare ni dana haifi 'Yan biyu.
Kaga wata hu'du kenan Xanyi
Iya gigicewa RAMADAN ya gigicewa da sauri ya saki hannunta cikin tsoro Yace haba my Aunty fa'damin gaskiya
SAILUBAH tayi fuska Tace Wlhi da gaske nakeyi
Rungumarta RAMADAN yayi yas
a mata Kukan soyayya sosai
Wlhi har yana hawaye akan ya xaiyi
Dan yanxu yana kwantawa ya runtse idansa ita yake ganowa
Sai yanxu yagane ba qaramin sabo yayi da jikin matar tasa da kuma xumarta ba
Sosai SAILUBAH tasaki baki tana kallan RAMADAN da gu
ntun hawayansa
Yabata tausayi sosai amma baxata iya qaryata kanta ba
dan tanaso ta gyara kanta ta'dan huta tukunna
Dan haka saita qara qamqa meshi ajikinta tana lallashinsa
Tace toh kayi shuru haka. ai kamar yaune ranar xataxo
Auntyna yaxanyi
Nayi sabo da 'dumin jikinki
Nayi sabo da xumarki
Nayi sabo da Komai na halittarki
Wlhi baqaramin daurewa nayi akwanakin nan ba......
Tace ya'isa haka Babyna xanyi maka qoqarin kaina kaji
Yaqara lafe mata yana cewa Aunty bacci yaxo min banasan
raba jikina da naki
Tace toh kayi abinka in kayi nisa na gyara maka kwanciyarka nakomah 'dakina ko
Shuru yayi mata da qara kananna 'deta yana sauke ajiyar xuciya
Minti biyar bacci ya 'daukeshi
Sanda tabari yayi nisa Sosai Sannan taxare jikinta ta ha
'dashi da fito tafice daga 'dakin tana dariya
😂
A falo sukaci karo da Innah Tace SAILUBAH Karki biyema RAMADAN fah
Tace lah bashi da lafiyane innah shine yasa na kai mishi magani
Tace aiho. naga kin fara Sallah ne ai.........
By Hajju
*Ga
re Ku 'Yan Rahamat novel*
[4:06PM, 28/01/2017] R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T Nalele: R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
[20/03, 17:09] 80k: [5:26PM, 01/02/2017] R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T Nalele:
👯👯👯👯
*
🇸
AMAREEN*
*
👯🇧
ANAH*
👯
👯👯👯👯
*
🇹
ASU SALAN SOYAYYAR
👯
*
*Na Rahamat Muh'md Muh'md Ruf
a'i Nalele*
👯
” بسم الله الرحمن الرحيم
*PART 116*
Yau take laraba garesu
Wasa wasa sanda SAILUBAH tahana RAMADAN kanta gashi har yau takai wata biyu da sati 'daya
Gwara HAMEEDA tabada kai tuni ganin irin nacin da FAWAS yake mata
2:03 Wednesday
*****
Yau RAMADAN yaxoma da SAILUBAH da takaddunsa akan sun xana exam 'din qarshe anturasu asibitin Aminu kano
Murmushi SAILUBAH tayi
Tace Allah ya temaka
Amiien Yace yana kallanta
Tace lafiya kake kallona haka
Yace Bak
omai
Xama tayi kusa dashi ya kwantar da kansa bisa cinyarta. Yace Aunty nagaji
Tace Qanina dame ka gaji
Yajah numfashi yana xuge mata zif 'din rigarta ta gaba yana cewa Wlhi kisan yanda xakiyi Ki Kore jinin nan inba haka ba kishiya xan miki nanda kwan
a uku
SAILUBAH tawaro ido da sheqewa da dariya Tace kishiya fah kace
Yace eh
Dan a iya saninah jinin mace baya kaiwa kwana arba'in
Dake ba wanda yasan gaibu sai Allah shiyasa aka barku a kwana arba'in 'din
Yanxu fah naki yaxama na ciwo
😳
Tund
a ya xarce kwana arba'in 'din
Dan haka Wlhi kitashi muje munemi magani
Dariya sosai SAILUBAH tayi tare da xare hannunsa daga kan breast 'dinta Tace nifah gado nayi agun momyna. Dan Kakah tata6a gayamin cewa lokacin da momoyn nawa ta haifeni sanda tayi
wata biyu kafin jini ya 'dauke mata
Shuru RAMADAN yayi kawai yana San cire mata riga
Ta harareshi da cewa xaka fara ko
Yace ba'amin iyaka da wannan ba ai
😰
..
Tace toni na maka
Agwa6e Yace dan Allah kibarni Auntyna....
2:30pm Wednesday
*
******
XEE ce tsaye a kitchen tana ha'da abincin ranah Momy tashigo kitchen 'din da maganin gargajiya na ice a hannunta
Tace Zainab ga wannan maganin na haihuwa ne
Xaki dafashi wannan da jar kwanwa kisha na kwana bakwai
Sannan wannan kijiqa da tsami
ya kisha na kwana uku
Insha Allah xa'a dace
XEE taja numfashi tana jinjina San jikoki irinna Momy
Tace toh nagode
Jiyama da naje gida muke xantawa da mamana cemin tayi sanda tayi shekara uku kafin ta haifeni.
Shine nace konima irin nata xanyi wato
h nayo gadanta....
Murmushi Momy tayi Tace Zainab kenan xai iya yuhuwa haka kam
Amma kigwada amfani da wannan 'din inbaiyi sai muzubama sarautar Allah ido mugani
XEE Tace toh....
*Hmmm mutane kenan*
Momy na fitta daga kitchen din KHAMIS yashig
o. Kallo 'daya xakamai kasan yana cikin farin ciki
Rungumarta yayi tabaya yana cewa nadawo my luv
XEE Tace yanxu ba lokacin dawowarka bane. Gayamin meyadawo dakai
Yayi dariya Yace gudowa nayi dan kawai na ganki
Tace hmmm dan kawai kaganni ko
Ya 'd
aga mata gira
Tace toh kaganni saika komah
Yace toh 'danxo muje kiji wani abu
Tace har xuwa ina...
Ashagwa6e Yace 'dakinmu mana
Tace naqi Wlhi
Kissing 'dinta ya hauyi baji ba gani. Ganin haka yasa tayi mishi wayo tatura shi falo ta rufe qofar k
itchen din tana cewa sai ka mai dani tsohuwa hankalinka xai kwanta kacutan.
Nanko baka wucce samo daidai kai ba
😂
Murmushi KHAMIS yayi Yace ai baxaki ta6a xamah tsohuwa bah Aunty XEE pls bu'de in gaya miki wata magana
Tace Wlhi baxan bu'de bah dan ba
n manta abinda kamin jiya bah
Yace Wlhi kiyarda dani ba abinda nasha my Luv
Tace Amma yanda kanuna qarfinka na jiya yafi nako yaushe
Yace O Ya Allah. Koki bu'de yanxu ko nasa momy tamin Aure in kiganki da kishiya Wlhi.....
Ai XEE najin batun kishi
ya ta bu'de kitchen din tana cewa mekace
Yayi Murmushi Yace bance Komai ba
Harararsa tayi Cikin wani salo na Soyayyah.
Shiko rungumeta yayi
8:00pm Wednesday
*****
Misalin qarfe 8:00pm na dare ne FAWAS yake kwance a gadansa yana wasa da yaran
sa Ahmed. HAMEEDA tafitoh daga toilet tana cewa yau bai maka kuka ba Yace xaiyi in tafiya tai tafiya
Murmushi tayi tana qarema mijin nata kallo yayi kyau Sosai cikin shigarsa ta qananun Kaya sai qamshi yakeyi tagyara 'daurin 'dan kwalinta Tace naji kayi m
agana 'daxo ina toilet dafatan ba cemin xakayi xaka fitta bah.
Xaiyi magana takatseshi da cigaba da cewa
✋
🏻
Wacece Aymana.....
A gigicewa ya qara tsaida idanshi akanta Yace ban sanda bafah wlhi
😳
Tace koh
Yace ba shakka aciki
Tace yayi. Kuma na yard
a dakai
Amma ina kake shirin xuwa yanxu.
Da sauri Yace Dady ne ya aikeni kar6o mishi wani aika a gidan abokinsa....
Cike da jin haushin xaman da yayi tun'daxu Tace shine kazauna baka tafi ba
Yace nayi hakanne dan in gaya miki Karki xargeni da xuwa i
nda Kullun xuciyarki take kitsa miki
Tayi Murmushi Tace Ayya HABIBINA bai dace ka tsaya sanar dani umarnin Dady ko Momy ba
Kasandai idan kadawo kafa'damin sune suka aikeka Kasan xan gamsu da kai
Murmushi FAWAS yayi da kissing 'din Ahmed kana yatashi y
ana da'da qaremah fuskarta kallo Santa na ratsashi ya shafi gefan fuskar tata Yace saina dawo Matata. Pls Ki shirya min kanki da kyau
Tace angama mijina.....
Yana fittowa qofar gidansu yaga motar KHAMIS ya bu'de ya shige
RAMADAN Yace yau kuma wak
ama qarya agunta
Yace Dady mana
KHAMIS yayi dariya Yace ni kuma Momy nayimah yau
RAMADAN Yace Wlhi akwai ranar da xasu kamaku
FAWAS yayi dariya Yace wai kai me kakema Aunty LUUVAH ne
Yace Wlhi jifanta da addu'a kawai nakeyi
Amma yau nima nayima
Momy qarya
Dan inba haka ba Tatashi birkicemin bansan ya xanyi ba.
KHAMIS Yace kaiko kake da yanda xakayi
Yace hmmm mafitar 'dayace kawai
shine insa mata kuka
KHAMIS ya sheqe da dariya Yace ai Aunty XEE ko kukan mutuwa xanyi saifata hukuntani ku
nsan tafi kowa kishi
😂
RAMADAN Yace aa fah
😳
Wlhi kabar Auntyna duk tafi kowa. Kawai ina kiyayewa ne shiyasa nata baya fittowa
FAWAS Yace hmm duk HAMEEDA tafisu. Kamar aljana take dan daxaran takafeni da idonta Wlhi bana sanin lokacin da nake sakar
mata zance. dan duk qaryata kuncewa take
RAMADAN da KHAMIS suka SA dariya KHAMIS Yace sai kadena kallanta
Yace ai matsalar 'daya CE. ina shiga gareta fuskar nake fara kallo.
KHAMIS Yace saika tofeta da addu'a kafin ka shiga 'dakin
Yace xan gwada Ko
Haka RAMADAN yayi parking a kofar gidansu Aymana suna gwulmar matansu
Ahankali ya kalli FAWAS Yace toh gareka FAWAS mun iso. Pls karka 'dau lokaci kana matse musu 'ya dan awa 'daya garemu.
Fitta FAWAS yayi yana kara waya a kunnansa da fa'din..
my manat gani na iso
Da rangaji da wata shegiyar tafiya ha'de da girgixa da faro da ido Aymana tafitoh
Duk da dare ne hakan baihana RAMADAN da KHAMIS ganin hakan ba.
RAMADAN Yace shegiya CE fa wannan yarinyar ka duba yanda tafito mai kamar wata m
atarsa HAMEEDA
KHAMIS ya lumshe ido Yace Wlhi har tasa na hango fuskar Aunty XEE yanda tayi fari da idan nan
RAMADAN yajah tsaki Yace Wlhi natsani yarinyar nan bansan dalili ba
KHAMIS Yace dalilin 'daya ne kana kishin yanda take tafiyar da rayuwarta
ne .....
Ga shegen FAWAS ba yarda xaiyi taxamah tashi bah
RAMADAN Yace shi wawane daya gama da ita xai nemi killaceta cikin gidansa
Yace aibaikai ga hudata bah
RAMADAN yajah tsaki Yace ana tafedai
FAWAS ko tunda tafitoh ya kasa 'dauke idansa
akanta
Sosai tafiyar da ayanxu tatsiriyi take tafiya da imaninsa.
Inyayi shirin barinta ya tuno da farin da take mai da ido da tafiyar da take mai sai yaji yana San ganinta mah a lokacin.....
Wlhi FAWAS kasameni yanda kakeso. Aymana tafa'di hakan tan
a harararsa
Yajah mufashi da cewa kimin afuwa dan daqerma nasamu na fitto
Tace wai wacece wannan matar takace
Meyasa ta cutar dani
Meyasa ta rabani dakai. Bayan nice nadace danaxama mata agareka
Wlhi FAWAS ina so in ganta danna tsaneta.....
Ya
ce hmmm kiyi hakuri haka pls....
Xata qara magana ya katseta da cewa baxan juri yanda kikesan mafa'damin magana akan matata ba
Ina Santa yanda nake sanki
Karki qara furta kalmar kin tsaneta agaba nah
Tace me kake nufi. Kanaso ka qara fahimtar dani c
ewa kayi Aurene kuma kanasan matarka kar in gaya maka magana akanta
Yace abinda nake nufi kenan
Dan ayanxo kemah kika xamo matata baxan jure watacan awaje tanemi fa'damin magana akanki bah. Dan haka kikula
Na fitoh da niyar ganinki naqara samun far
in ciki da nutsuwa kamar yanda naso Saidai kin 6ata min dan haka nabarki lpy
Ya qarashe da San shigewa cikin mota....
Aiko tasauri tatareshi tana cewa ni yanxu naqara girmah nasan abinda xai 6atamin da kuma abinda xai faranta min
Dan haka daga yau FAW
AS kabarni.....
Yace au dama nariqeki ne ban sani bah
Takaici yacika xuciyar Aymana nan take tasamai kuka Tace Allah ya isa tsakanina dakai FAWAS. Ka cuci rayuwata ka 6ata min xuciyata da soyayyarka
Gashi yanxu nace kabarni kana fa'damin dama kariqenin
e Ashe duk alqawarin da kakemin na qaryane na yaudara ne
Yace ban ta6a yimiki qaryaba haka kuma ba halina bane
Amma yanxu kinsa na koyi qarya dan kawai na faranta ranmu ni dake
Duk sanda xanxo gareki ayanxu saina shararamah matata qarya
Wannan
bai isa kigane cewa ina sanki bah
Tace qarya kake baka sona tunda ka'iya Auranta bani ba.
Kaje kawai FAWAS na yafe maka saboda baxan iya yimah masoyina baki ba
Amma kasani da sanka zan rayu har qarshen rayuwata
Tana fa'din hakan tashige gidansu t
ana kuka ta fa'da agadan kakarta
Tsaki FAWAS yajah tausayinta ya dami xuciyarsa lokaci 'daya
Dan haka ya fara neman numbarta
Aiko yakira taqi 'dauka kamar xai share yadai da'da kira. Xuwa lokacin baxata iya jure in 'daukar wayar tasa bah. Dan Sosai
yayi nasarar 6ata mata xuciyarta da soyayyarsa
Tace FAWAS nace kabarni haka
Yace kiyi hakuri mana masoyiyata
Tace meyasa kidena Sonah Yace wannan ba gaskiya bane ina sanki
pls karki qara cewa komai yanxu.
Murmushinki kawai nake san ji da kuma ki
ss 'dinki dan nakwana da tunanin dan Allah
Murmushin tayi kana kuma tasakar mai kiss tana cewa nayi
Yace nagode kisharemin hawayanki dan inasO kiyi mafarkina
Idan kuma kin kasa sharewa kifitoh in share miki pls
Tace Xanso na qara shaqar qamshin tura
ranka.Yace xanso naqara ganin kyakkyawar masoyiyata
Tace toh ganinan
Shigewa zauran gidan nasu FAWAS yayi dan iskancin nashi ya motsa
Aiko dashi taci karo
Ya rungumeta da caf kar bakinta yana kissing 'dinta cikin tsantsar buqatarsa saikace bayan
su ya baro matarsa bah
Bai 'dauki lokaci yana kissing 'din nata ba wayanshi tayi qara ahankali ya saketa kana ya fara goge mata fuskarta da hankicif yana cewa naji da'din bakin nan. Ki kulamin da kanki dan kishiyarki tayi kira
Yana fa'din haka ya ficce
kuma Cikin sauri ya shige motar tasu KHAMIS ya jata
Sosai yanutsu bayan yaji muryar HAMEEDAN tashi cikin wayar tasa. Yace kiyi my MEEDAT gani kan hanya yanxu
RAMADAN da KHAMIS Suna jinta Tace dan Allah kayi sauri in baso kake xuciyata ta buga ba. Da
n wlhi 'duminka take san ji
Yanxu haka ina kwance HABIBINA
Murmushi yayi Yace rufe idanki yanxun nan Xaki ganni
Tace tohhh narufe...
Kashe wayan yayi ya kalli KHAMIS Yace Wlhi maidani gida
RAMADAN Yace ai baka isa bah Wlhi sai yaje ga MEENAT ya kum
a saukeni a gida
Wayyo Allah FAWAS yace
KHAMIS yace am sowie.
RMADAN ya gyara xama Yace karabu da Aymana mana FAWAS kaga 6ata mata tunanina kawai kakeyi
KHAMIS Yace hmm rabu dashi tunda koya barta ita ba barinsa xatayi bah
RAMADAN yajah tsaki Yac
e Amma dai Kasan yana cutar da ita ko
Yace eh toh da wannan dan wannan (wai antura tsowan banxa biko)
Murmushi FAWAS yayi Yace xan rabu da ita
Amma saina ha'da addu'a dan gaskiya naji ina mata wani so a raina yanxu ba kamar nada bah
Saidai nasan baxa
n iya Auranta ba
RAMADAN yayi murmushin Takaici Yace xan tayaka da addu'a Amma pls kasa aranka kabarta
FAWAS yayi Murmushi Yace toh 'dan Uwa.......
KHAMIS yayi parking a qofar gidansu meenat
Kamar yanda FAWAS yayi haka shima yayi ya kirata a waya
.
Tafitoh cikin sanyayyiyar kwalliyarta
Yace kaga tauraruwa me dishashe hasken.....
Xaka fara ko. Meenat ta katseshi
Yace da bakina kice baxan ba'di gaskiya bah
Murmushi tayi Tace hmm minti biyu momyna tabani
dan haka bara nabaka muhimmin labar
i
Yace ina jinki Tace Dadyna ne yakesan ya ganka wai yagaji da soyayyar nan tamu ya kamata yasadu da iyayanka dan muxama mallakin juna........
cikin sauri KHAMIS Yace what
😳
baki gaya mishi ko 3 years banyi da Aure ba
Tace toni ina ruwana da Auran ka
Yanda baka duba dacewar ni yakamata da in xama matarka ba hakanne yasani Kasa yarda cewa kayi Aure dan haka idan Sonah kakeyi nimah ka Aurani yanxu.
Kaga tafiyata. 'dan rainin hankali kawai. Wlhi kadena 6atamin tunani
Kuma kasani 'daxo na kiraka ma
tar taka ta'dauka nace mata nice meenat me shigowa gidanka matsayin matarka ta biyu.....
Tana fa'din haka tashige gidan nasu
Shuru KHAMIS yayi kana ya shiga motar RAMADAN yajah yana murmushi
FAWAS Yace yau matsalace tafitoh damu
RAMADAN Yace kal
li KHAMIS yayi Murmushi Yace ta ha'dama bom gun Aunty XEE sai kafara tara qaryaryakin da xaka gaya mata dan kafidda kanki
Yace Wlhi sai yanxu natuna ban fito da wayata ba. Na shiga uku.....
Wannan karan dariya RAMADAN ya sheqe da ita
Ya kalli FAWAS Wa
nda shima ita yakeyi
Yace tonidai na iso gida
Dan haka fitoh kajaku dan Wlhi kabar KHAMIS xubar daku xaiyi atiti dan kwakwalwar cike take tam da tunanin makwamarsa gun Aunty XEE
Ya qarashe da fitta yana qara sakin Murmushi
FAWAS yayi Dariya Yace s
ai da safe a shafamin kan 'Yan matana
Insha Allah RAMADAN Yace da shigewa gidan nashi yana 'dagawa KHAMIS hannu
Da gudu gudo sauri sauri FAWAS yake tuqi damuwarsa ya kai gida da sauri ya kalli KHAMIS Yace kaje mata da addu'a kawai
Yace hmm baka san
ta dakyau bane
Na tabbatar yau hukuncin da xatamin yanxu na musamman ne....
Murmushi FAWAS yayi Bayan yayi parking qofar gidansu Yace karka kanuna mata tsoranka dan xatafi wahalar da kai
Yace hmmm saida safe ka shafah kan Ahmad
Yace insha Allah da s
higewa gidan nasu
Yasami HAMEEDA harta 'dan fara bacci
Dan haka yayi toilet kawai yaqara yin wanka yasaka kayan bacci yaje yara6e ajikinta Yana shafata...
bu'dar bakin HAMEEDA cewa tayi Daka shigo naji qamshin turaran wata ajikinka
Waro ido FAWA
S yayi
Yace badai turareba
Tashi HAMEEDA tayi shima ya tashi
Ta qura mishi ido Tace gayamin gaskiya daga Aiken gun Dady kawucce gun Aymana ko
'Dan rikicewa ka'dan yayi Yace nace miki bansan wata Aymana ba
Tace koh
Ya 'daga mata kai