Showing 15001 words to 18000 words out of 108953 words
shi kibar 'dakin dace musu sai da safe
Shi xai shiga cikin damuwar ab
inda yakeyi bai dace ba kuma me yake sashi yin hakan
Yayinda ita kuma xataji da'di aranta ta'dauka cewa ashema ke mijin baya gabanki. Kinga daga nan saita qara sakewa dake.
Ke kuma aidama ba xuwan Allah da Annabi kikeba sai kiyi saurin sanin Komai daga
nan saiki 6ata mata shiri cikin ruwan sanyi. dan dama kin riga da kinsan Komai saike cafke mijinki tunda kinsan matsalar daga ina take
Amma fah kiriqe Allah a lamuranki bamai miki saishi bamai hanaki saishi
Tace hmm Nagode sosai Xanyi qoqari in gani All
ah yasa mudace (AmEEn)
Dako kin temaki kanki dan Wlhi inda nice Sai dai axo rabamu dan ubanki xanci tunda mjin ba naki bane ke ke 'daya. Cewar XEE
KHAMIS ya qura mata ido na'dan daqiqu
RAMADAN ya kalli Saudat Yace Wlhi Aunty kima mijinki ladabi da
biyayya karki biyema Auntyna Kinsan ita 6ata abu take Sam bata iya gyarawa ba
XEE ta kallesa Tace ai xata mishi biyayyan
SAILUBAH Tatashi tana cewa saita biyemun. kuma ban iya gyaran ba. Kasanni she'daniyace. Wlhi RAMADAN kafita daga idona in rufe.
S
uma tashi sukayi harda XEE
RAMADAN Ya ha'da hannuwansa biyu Yace iyi hakuri toh
Ko kulashi batayi ba tafita daga falan.
Har waje Saudat tarakosu
RAMADAN Yace Aunty XEE da mota biyu muka xo kinga.....
Xaki shiga tawace in kaiki gida ko KHAMIS ya kai
ki.
Da sauri KHAMIS Yace kaji ka da wani kwa'du.
Aunty LUUVAH xaka 'dauka tunda layinku 'daya ko nace gidanku 'daya
ko ba haka ba Aunty XEE ni saina kaiki gidan. Ya fa'da da kallanta cikin murmusawa
SAILUBAH tayi Murmushi tana fa'din aranta Lalle ya
rannan sun raina musu hankali. Yanxu haka sungama shirya abinsu xasu kawo musu wani alaye.
Tace hakan shine daidai. Tafa'da da shigewa motar RAMADAN
Ahankali XEE tashiga motar KHAMIS
RAMADAN ya 'daga mishi gira. KHAMIS yayi Murmushi ya shige shi
ma natare da Auntys 'din nasu sun ganosu bah
Sanda suka fita daga layin RAMADAN ya tada tasu motar.
[3:01PM, 17/11/2016] Rahamat Nalele
👯
: Suna tafiyar cikin nutsuwa RAMADAN ya kalli SAILUBAH ka'dan Yace Auntyna ki dinga gyara abu pls kidena 6atawa
Tayaya xa'ayi Ki gaya mata tashare mijinta.
SAILUBAH Tayi mai banxa
Shi kuma yanace sai tayi magana ya qara kallanta
Haba mana dan Allah Auntyna ki dinga gyara ki dena 6atawa ki dena xiga mutum yanxu kin xigata akan ta yaudari 'Yar uwarta inkece aka x
oma ta wannan hanyar......
Da fusata ta katseshi da cewa. Waiwa ya gayama ni xugata nayi shawara na bata wacce ta dace da ita. Tafa'da da 6acin rai
Shuru yayi mata dama so yake tayi magana kuma tayi
Har suka qaraso gida bai qara magana ba
Yana parking
tafuta daga motar da xafin rai. Yabita da kallo yayi Murmushi
itako tana xuwa 'daki tasaka key dan tasan ba barinta xaiyi ba
KHAMIS da XEE ko shuru kakeji acikin motar bamai magana acikinsu
Saima XEE ce da lokaci lokaci takan kalli KHAMIS 'din d
an xuciyar tata hanata daurema kallansa
Da yayi parking a 'kofar gidansu ya kalleta cikin wani yanayi ya sanyaya murya Yace my Aunty mun'iso
Duk da XEE tasan sun iso hakan bai hanata kallansa cikin sauri ba. Dan muryar da yayi amfani da ita wajan yi
mata maganar ta shigeta ba'dan ka'dan ba. Ya lura da hakan sarai. saiya futa daga motar yaxo ya bu'de mata motar kamar yanda masoyi yake yima masoyiyarsa
Tafi toh xata 'dau jakarta sai kawai yayi saurin 'dauka yana cewa da alamun gajiya atare dake my Aun
ty xanso in kai miki har gida idan kin amince min. Yafa'da da jifanta da wani kallo mesaka Sarki yayima Bawansa ladabi.
Da sauri Tace na amince. Ya qura mata ido
Tace lafiya kike kallona haka
Yayi Murmushi yace Wlhi wani tunani na shiga. Tunda nake da
ke Aunty XEE ban ta6a jin da'din muryarki irin tayau bah.......
Da'di kamar ya kashe XEE Tace sai yau ka ta6aji
Ya waro ido Yace kinga xan 'daure Kaina. Ai Kullun muryarki acikin da'din sauraro take
Tace toh Nagode
Ta shige gaba yana binta abaya yana
qare mata kallo har suka iso falan gidan Yace mamah bata nan ne. Tace gashi dai daga dukkan alamu
Ta ibo drink taxuba mai a cup itama tasaka ma kanta kana Tace xanso kasha Qanina
Ya kar6a da Murmushi Yace banso shaba dan banajin shan Komai saboda damuw
a Amma tunda kinaso nasha ba'abin da xai hanani Sha
Sanda ya Sha ka'dan Tace meya sakaka cikin damuwa Yace Wlhi Aunty wata nake So
❤
saidai ta girmeni ban san ya xanyi bah
Da sauri ta furzar da drink 'din da yake bakinta ha'de da sakin cup 'din ya fa'di
qasa......
jikake tass ya fashe
Tayi saurin xamowa daga kan kujerar da take cikin tashin hankali Tace wa kakeso kuma
Da sauri ya matso kusa da ita da ciro hankicif 'dinsa cikin nuna tsoro ya kama hannunta taji wani shock shima yaji Amma ya share ya
fara goge mata hannun nata da gefan bakinta Yana cewa am sorry Aunty XEE na tada miki da hankali ko. Karki damu nasan baxata soni bah. Sai dai Wlhi baxan ta6a Auran wata mace ba in ba ita ba. Ya qarashe maganar da sake mata hannun nata
Aiko saiga hawaye
ya xubo mata cikin kuka Tatashi xata bar falan.
Yace baxan ta6a yafema kaina ba idan har kika tafi cikin kukan nan kika barni batare da kin gayamin dalilinki nayin shiba
Juyowa tayi ahankali Tace KHAMIS nakamu tasan wani yaro wanda na girme masa gashi
kaima kakamu dasan wacce ka girma. Ganin da nayi matsalarmu 'dayace shi yasani rikicewa har nayi wannan kukan
KHAMIS yajah numfashi ha'de da lumshe idansa yanajin kukanta har cikin ransa kana ya bu'de idan
Yace ki dena bana so bana san jin kukanki yan
a damun xuciyata pls kitsai dashi karci sakani cikin wani dan Allah
Ahankali XEE ta qaraso gabansa Tace shin abinda kafa'da haka yake
Yace akan me xan miki qarya. Yafa'da yana mai goge mata hawayan
Kawai ki share my Aunty xan kiraki anjima kiban sha
wa'a akan ya xan 6ulloma da ita budurwar tawa. Sannan kema kinemi shawarata akan wanda kikeso. Tunsa kinga mu SAMAREEN BANAH ne xan iya baki shawara yanda xakiyi dashi kema Kinga kyabani shawarar yanda xanyi da ita
Shuru tayi masa
Shiko har yakai 'Kofa
ya juyo ya dawo dan yana so ya hanata bacci
Ya shafi gefan fuskarta Yace kimin alqawarin xaki cire damuwa aranki my Aunty
Tace idan na iya cire ko wacce damuwa araina ai baxan iya cire damuwar SO ba
Ya lakuce mata hanci Yace insha Allah xaki kasance
da wanda kikeso dan shima yana MASEEFAR SONKI
Tace ya akayi kasan hakan bayan.....
Ya katseta da cewa saboda ko makawone yaji wuccewarki kawai yanasan Allah yayi halittar kyakkyawar mace anan
Tayi Murmushi Tace yanxu kai ka tabbatar da hakan
Yace Wl
hi ayanxu bawanda ya kaini tabbatar da hakan koda ko Ya Surajo ne
Ta 'daure fuska xatayi magana Yace bye bye sai munyi waya Ya fitta
Tabishi da kallo
Sallar magriba SAILUBAH tayi tafa'da tunanin wani Alhaji Aliyu da ya kirata 'daxo wai abikin Sau
dat ya ganta dan Allah dan annabi tabashi dama yaxo gareta. Yanda yake rokwanta ne yasata bashi ixinin yaxo
Tana tunaninsa ne zaizo bayan Isha'i ne ko xaixo gobe bata sani ba
To ganin yanxu mah taji wayanta na ringing sai tayi tunanin shine
Ashe
bashi bane wanine kuma wai Alhaji Aminu
Duk dai abikin Saudat ne suka ganta. Yana gaya mata dan Allah taso shi Yana Santa yana garin Abuja da xama. Baida mata. Kuma da maganar Aure xaixo gareta dan Allah tabashi dama yaxo gareta
Dan yanxu haka yana Cik
in garin kano dan gobe yake san komawa Abuja
Toh fah
😳
kunsan SAILUBAH da Alhazawan garin abuja ba qaramin so take musu ba dan ku'dinsu nan take taji ya wanta mata arai dan muryarshi nada da'di
Amma danta gwada shi sai Tace hmm banajin yau xaka ganni
dan nagaji da yawo sai gobe
Kamar xai mata kuka yake mata magiyar tayi hakuri ya ganta dan Allah Tace toh kaxo Amma kasani minti biyar kacal xan baka
Yace angama ranki ya da'de
Bayan tayi sallar isha'i. Kyalliya tayi Sosai RAMADAN Yace Auntyna wan
nan kwalliya haka. Sam ta manta sunyi fa'da 'daxo taje takama hannunsa ta sakarmai kiss a kumatu Tace yau burina ya fara cika nayi saurayi 'dan abuja anjima xaixo
Da tsoro RAMADAN ya waro ido cikin wani yanayi Yace pls Auntyna Karki soshi dan Allah
Ta
galla mai harara tare da sake hannunsa tana ta6e baki Tace Wlhi saina so shi
Kuma na ranshe da Allah kakorar min shi saina maka dukan tsiya
Yayi Murmushi Yace wasa nake miki baxan koreshi ba
Sam SAILUBAH bata yarda da murmushin da yayi ba. Dan tas
an halinsa sarai fa'danta da cika bakinta baya hanashi korar mata su. Dan haka sai Tace suje 'dakin shi xata gaya mishi wani Abu
Haka ko sukayi gidansu dayin part 'dinshi
Suna shiga 'dakin tacire key 'din 'dakin nashi tafita da gudu ta kulle shi ta bay
a tana ai nasan maganinka
Ta window ta leqo tasheqe mishi da dariya Tace in yaxo ya tafi xan dawo in bu'deka. tana fa'din hakan tabar gun
Shuru RAMADAN yayi yana tunani
Gaskiya ta shamma ceshi dan yasa aransa ko ganinsa baxatayi ba xai koreshi Ashe
ta ankare dashi
Yayi kwafah da fa'din ni da ke har abada muna tare da juna Auntyna
SAILUBAH na shiga gidansu saiga Alhaji Aminun yaxo
Sanda tashafe minti goma Sha biyar Sannan taje gareshi
Yace ina wini tauraruwa me haskake taurari
Tace lafi
ya da fatan kaxo lafiya Yace lpy lau
Tace toh Madallah
Nan ya qara fa'da mata shi ko Waye
Wai yana Saida 'dan kunne da tsarqa na xinare ne a Abuja iyayansa 'yan nan kanone sana'ar tasa ce takaisa Abuja
Sosai mutumin ya tafi da imanin SAILUBAH dan
ganinshi da tayi kyak kyawa ga xaxxafar motar da yaxo da ita
Ta'dan dai bashi dama haka
Yace Yaji da'di xai turo iyayansa suxo dan bai ta6a SOYAYYA ba bayasan yaudarar mata
Kuma komai xa'ayi shi da sauri
Tace toh itadai saita xanta da mahaifinta t
abashi labarin yanda sukayi Yace duk da haka xai turo iyayansa gobe
Daxai tafi saiya bu'de mata wani qaramin akwati Yace ta ibi iya adadin ku'din da takeso
Nan cikin SAILUBAH ya mun'da dan ganin yawan ku'din kuma duk 'yan dubu dabu ne a ciki
cikin w
ani yanayi Tace ka barshi Nagode
Yace aa fah ina San Ki 'dauka ko ku'din xai sami farin jini aguna kisa mai albarka dan Allah
Tace aa dai ka barshi
'Daukar wata leda yayi yasaka mata bandir 'din ku'dinnan guda goma
😳
miliyon 'daya kenan a ha'duwar far
ko.
Ya saka mata akan cinyarta Yace nasanki da temako duk xaki iya bayar da wa'yan nan Amma dan Allah ko naira biyar CE kici aciki
hakan xaisa inji da'di. Ga wannan cikakken bayanai ne akaina kiba Abbanki nasan mah xaisan mahaifina
Shuru SAILUBAH tay
i tafuta daga motan da ku'din a hannunta.
Tana kallansa yafita da motar tashi yana 'daga mata hannu
Bayan 6ace warsa tayi cikin gidansu da gudu tayi 'dakinta ta xaxxage ku'din a gado. tana murna sai watsa ku'din take sama tana ta dariya
Can ta tuna d
a RAMADAN. Aiko da gudu ta'dau kin 'dakin nasa tafitoh xuwa Gidansu ko gyale babu ajikinta sai 'dan kwalinta data rufe kanta dashi xuwa kafa'darta
Da sauri take bu'de 'dakin tana bu'dewa takama hannun RAMADAN tana jansa har cikin gidan
Sanda sukaxo 'd
akinta taja musu burki Tace kalli gadona
RAMADAN ya xaro ido cikin tsoro Yace Auntyna wannan ku'dinfah
Tayi dariya ta 'dane gadan ta watsa ku'din sama Tace aikin Alhaji Aminu ne
Sai kuma tasauko ta ta tsaya agabansa
Kaga burina xai cika xan xam
a matar Babban mutum. xan mallaki ku'da'de masu yawa. xanje gidan marayu inbata tallafi. xanje asibitoci nakai xiyara.........
Ya isa da Allah Ki mayar masa da ku'dinsa
Cak ko ta tsaya da maganar tata
Tace kut......
Na lura ba qaramin Baqin ciki kak
e yimin bah. Wlhi inxaka mutu baxan mayar da wannan ku'din bah
By hajju
[20/03, 17:09] 80k: [4:47PM, 19/11/2016] Rahamat Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
👯
*BANAH*
👯👯👯👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*
👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'
i Nalele*
Part 41 to 45
Ban da haka me xaisa na mayar masa da ku'dinsa
Tambayarka nake kaban amsa.
RAMADAN yaja numfashi Yace saboda ba sanshi kike ba ku'dinsa kike so
Yanxu ya dace Ki yaudare shi
Tace eh ai rayuwace
Qila indan na Auresa naji
ina sansa
Yayi Murmushi Yace toh Allah ya tabbatar da alkairi
Tace AmEEn Amma kadena min baqin ciki Sannan inaso gobe kaxo ka rakani gidan marayu da wajan almajirai
Kamar ya tsinka mata mari haka yaji Yace gaskiya baxan 'dauke ki da wannan qaxan tacc
an ku'din ba, ma'ana baxanje ba
Tace toh shi kenan karka kar kaje. Ainima nakusa yin mota xanje ko ina da kaina basai nane mi ka kaini ba jeka nagode.......
Da mugun kallo yabita kana Yajuya ya futa xuciyarsa nayi masa xafi
SAILUBAH ta bishi da kal
lan harara. Kana ta ha'de ku'da'danta tanemi guri ta adana Sannan tanemi kiran XEE.
RAMADAN juyi ya dinga yi akan makeken gadansa duk ya rasa nutsuwarsa
Can yatashi yana safah da marwah yana tunanin ta inda xai biyoma Auntyn tasa
Yasan tashiga da ya
wa. Da gaske wannan karan saiya bita ahankali
Yana cikin tunaninne FAWAS ya shigo 'dakin nasa shi da KHAMIS
FAWAS Yace lafiya naganka Cikin damuwa
Yace Auntyna ce ta jefani cikin damuwar kun santa da ku'di
yanxu tayi wani tsinanne wai daga Abuja.
Ni damuwata yanxu na sanshi.
FAWAS Yace tokai mexai dameka
Yace kun kasa ganewa har yanxu
KHAMIS yayi Murmushi Yace hmm Aunty LUUVAH kenan
Ni dai tana burgeni Sosai. Tana burin ta mallaki ku'di masu yawan gaske. Kuma ta temakama marasa shi
Wannan
burin nata yaba tsumani ba'dan ka'dan ba
FAWAS Yace toh wai me xai dameka akan hakan Bayan kafi kowa sanin wannan burinta ne
RAMADAN Yace dole Komai ya dameni akanta.
xaku gane ne nan gaba. Ya dafe kansa na mintunoni
Can ya saki murmushin mugunta d
an tuno da wani abu wanda in yayi mata xai bala'in 6ata mata rai har Tace ta hakura da Alhaji Aminun
ya kalli KHAMIS ya 'dora da fa'din ya Aunty XEE...
KHAMIS yayi dariya Yace tana nan qalau na burkitata kamar yanda tayi nasarar burkitanin daga ankarew
a da ita.
Wlhi RAMADAN banajin ko wacce mace arai ayanxu kamar Aunty XEEE
Ya abin xai kasance idan kunya ta hanata furtamin Kalmar SO
Ha'da ido FAWAS da RAMADAN sukayi atare kuma suka saki Murmushi
Shege yaga cikakkiyar mace
Ai dole kaso ta. Da
n ta ha'du tako ta'ina
Kagaya mata pls karki dinga hargitsata. dan nasan ka'dan da aikinka ka tarwatsa mata kwanya....... Cewar FAWAS
KHAMIS yayi dariya Yace aina rigada na tarwatsa mata kwanyar dan Wlhi yau nayi alqawarin saina hanata bacci
Yanx
u haka nasan tana cikin damuwa dan na jefata cikinta
RAMADAN Yace ya isa haka dan Allah
Pls karka wahalar da ita da yawa
Dan bana san tashiga damuwar da har tasata jefamin Auntyna aciki.
KHAMIS ya tashi yana dariya Yace Aunty LUUVAH ka sani kawa
i. Itace damuwarka karka damu baxan bari she'daniyar xuciyata ta wahalar da Masoyiyata ba. Bare ta shafama Auntynmu
FAWAS Yace lokaci yayi ya kamata muje ko
KHAMIS Yace ina
😳
Ai yau ba xuwa xance bare club dan wannan daran na Aunty XEE ne xanje gida
ina buqatar kwantawa in tsara mata kalamai. Na barku lafiya (ya fita) cikin nisha'di
FAWAS Yace naso naga Aymana Wlhi
RAMADAN yayi Murmushi Yace kanajin wani filing kenan dan baka xuwan axxiqi
Yace hmm watoh RAMADAN ina San Aymana Amma banajin xan A
ureta Gaskiya. Kuma abin mamaki ta tsaya min arai kamar maiya
RAMADAN yayi Murmushi Yace har yanxu dai kana tana tare da wannan burin naka
Yace sosai ma kuwa
Damuwata 'daya a ina xan sami 'Yar Qauyan
Yace hmm yanxu dai muje in rakaka gun Aymanan Amma
dan Allah karka matse musu 'ya dan abinda kayi shi xa'ama 'ya'yanka
Yace kada'de kana fa'da mana wannan Kalmar inda karatune nasan ni xanxo na 'daya pls muje dan Allah karkace komai
RAMADAN ya ta6e baki Yace toh Allah ya ganar daku......
Qawata n
ashigo babbar harka fah
😀
Gaskiya arxiqi da'dine dashi. Na samu wani Alhajin Abujah Wanda ya rikitani yan xunnan da tsabar ku'di har nera million 'daya.........
XEEE wacce take kwance tana jinyar xuciyarta da tatafi da tunanin KHAMIS Wanda ya hanata n
utsuwa Sam.....
Aiko tanajin furucin SAILUBAH tadiro daga gado Tace what one million naira
😳
SAILUBAH tayi Murmushi Tace kema abin yabaki mamaki ko. Karya tsoratar dake