Showing 66001 words to 69000 words out of 108953 words
/>
HAMEEDA Tace mata
Tana fittowa tagansa kan dakalinsu
Yayi mata kyau Sosai Tace Barka da xuwa
Yace Barka masoyiyata
Tace da fatan kaxo lafiya Yace lau lau
Tace kayi kyau Sosai
Yace kamar yanda kemah kikayi kyen
Tace ina wani kyau ajikin "da
n qauye
Ya waro ido cikin murmusawa Yace Wlhi ayanxu nafi ganin kyen 'yan qauye fiye da 'yan birni
Tace meyasa
Yace saboda ke my luv.
Kintafi da xuciyata
Har takai idan an tambayeni inane garinmu sai kiji nace qauyan takai
HAMEEDA ta rufe idanta
cikin jin da'di Tace da gaske
Cikin kwaikwayan muryarta Yace Allah da gaske
Sukayi dariya lokaci 'daya
Zama tayi kusa dashi tana fa'din yasu mamah da babah
Yace hmm Momy Dadyna
Tace eh Yace Suna lafiya suncema in gaisheki
Tace ina amsawa
Yace
yau bakisa turareba
Tace 'daukin ganinka ne yasani mantawa
Wai har sai yaushe xaka denamin xuwan baxata ne
Yace amin afuwa nadena daga yau
Tace nayi maka
Yagyara xama Yace hmm naxo miki da kyakkyawan labari ne
Tace toh ina jinka
Yace gobe Dad
yna xasuxo Neman min Auranki
Cikin murna HAMEEDA takallesa Tace Allah da gaske
Yace Allah.
Tace Naji da'di Sosai
Yace ai nafiki jin da'di dan Allah Allah nake kixama mata agareni Ki koyamin yanda ake xaman Aure
Ta harareshi ka'dan Tace kai ko
Ya
ce bake kikace ba
Tace toh basai ka manta bah
Ya tashi yana girgixa kai Yace idan na manta ai namanta kaina
Kinsan ba abinda yake raina ayanxu irin Auranki ki'dorani akan hanya
Taturo baki Tace har xaka tafi
Yayi Murmushi yana kallan bakinta Ya
ce yanda kika turo bakinnan kamar nakama fuskarki na tsotse shi.......
😳😳
Atare shi da ita suka waro ido
Dan harga Allah tunaninsa axuci yafa'di xancan
Ashe abayyane ya fa'deshi
Tace LA LA LA
😳
Dama kaima irin 'yan iskannanne wa'yand
a nake ganinsu a film irin turawan nan
Cikin ankarewa Yace nima wani naji yagayama budurwarsa acikin irin film 'din
Taqara turo baki Tace toh shine nima xaka gayamin
Yace toh kiyi hakuri manah dan bansan na fa'da bah
Tace Allah karka qara d
an maganar iskanci CE
FAWAS Murmushi yayi ya shafi gefan fuskarta Yace baxan qaraba YAYATA shikenan
Ta 'dagamai kai da qara turo bakin
Yace Allah in baki dena turowa bah. xan qara fa'da
Ta hararesa Tace toh kaqara mana
Allah sai in denah kulaka
Ya waro ido
😳
da Murmushi Yace kika dena kulani ai na shiga uku na banu
Yanda ya xaro idan shiya bata dariya Tace nima ai nashiga ukun
dan nayi gangancin da xuciyata taxugani nadena kulaka. Na tabbatar saina kwanta ciwo
Ya qara shafar fuskarta Y
ace toh YAYATA ga wannan nina tafi bye bye ta kar6i ku'din tana cewa karka kalli kowace mace dan Allah Yace toh YAYATA
Tana kallo sukajah motarsu suka qara gaba
Wayar KHAMIS tayi qara yana dubawa yaga tauraruwar tasace XEE. Yajah tsaki dan baidena
hangota da Ameer bah. Wanda hakan yake qara sa xuciyarsa jin xafinta. Yaqara jan tsaki batare daya 'dauka bah. Yace xanyi maganinki ne
RAMADAN yayi Murmushi Yace pls ka 'dauka
Yace Wlhi baxan 'dauka bah saina hukuntata.......
By Hajju
R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T
[5:33PM, 25/12/2016] R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T.
[20/03, 17:09] 80k: [12:17AM, 27/12/2016] R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*
👯
BANAH*
👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*
👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
” بسم الله الرحمن الرحيم
*PART 99*
FAWAS y
ayi dariya Yace 'dan iska karka 'dauka mana natabbatar yau dai baxayi baccin farin ciki ba
Yace mexai hanani yi
Yace dan baka tsaya kaji kalmominta ba
Tsaki kawai KHAMIS yayi Sannan yama kashe wayarsa gabaki 'daya
_______
Kusan qarfe goma Sha
'dayane na dare duk Suna tare yau club xasu
Junior na kallansu yanajin hirarrakinsu
Fawas ne mecewa Wlhi ba abinda nake sha'a ayanxu irin kiss
Senior Yace Shege HAMEEDA ta rikitaka kenan
Yace hmmm naso in rage xafi da Aymana
KHAMIS yajah wani dog
wan tsaki.....
Atare senior RAMADAN da FAWAS suka kwashe da dariya
FAWAS Yace dallah Malam ka dememu da tsaki. Idan kana San kwanciyar hankalinka kabu'de wayanka mana
RAMADAN Yace bar 'dan iska karya bu'de yata tsakin.
FAWAS Yace ni tausayin Aunty XE
E nema ya kamani Wlhi.
RAMADAN Yace nima haka. Nasan yanxu tanacan cikin damuwa ya hanata samun nutsuwarta......
Da 6acin rai KHAMIS Yace lokaci na tafiya in baxa kuje ba nayi gida
Atare senior da FAWAS suka tashi
Senior ya kalli junior Yace 'dan U
wa katashi muleqa da kai mana.
Junior yayi Murmushi Yace aa kuje
Cikin sake fuska KHAMIS ya kar6a da cewa pls muje dare dan Allah
Junior xaiyi gaddama FAWAS yajah hannunsa dole badan yaso ba ya tashi suka fito tare
Suna tafiya acikin motane junior
Yace dan Allah brothers a ina xan sami kuliya
Da sauri senior Yace kuliya....
Yace eh
FAWAS Yace me xakayi da ita
Yace kawai inasan inyi amfani da itane wajan ba wani abokina tsoro
FAWAS Yace momyna tana da ita in ba damuwa gobe xan kawo maka
Y
ace Yauwa nagode
Senior Yace Auntyna tana jin tsoran kuliya Sosai dan Allah 'dan uwa karka bari taganta pls
KHAMIS yayi dariya baice Komai ba
FAWAS Yace ita da Aunty XEE bansan Wanda yafi wani bah
Senior Yace tafi Aunty XEE tsoranta kamanta itafah
sumewa takeyi
Gwara Aunty XEE xata iya ganinta tagudu
Itafa
👈🏻
Kaima Kasan Saidai axo asameta axube
Junior yayi wata shegiyar dariya Yace hmm Allah yakaimu gobe
KHAMIS Yace AmEEn
Ba qaramin raina gurin junior yayi bah
Kodan yasaba da waje
ne oho
😬
Yana kallansu suka gama tsotse tsotsen mata da rawa da shan drink kala kala
Ahaka suka dawo gida agajiye da sha'awar mata
Washe gari
Da misalin qarfe 2:30pm XEE ce da SAILUBAH suke wajan shaqatawa dan shan ice-cream
Sosai suke ci
kin jin da'din wajan
SAILUBAH Tace naji me kikace. Xanyi qoqarin bi
XEE tayi dariya Tace Wlhi RAMADAN yagama samunki...
Tace ya Xanyi
Tace aikinji me Nace miki
Tajah numfashi Tace Naji Allah yasa kar abin yaxo da sa6ani
Dan yaxo da sa6ali baqami
n wahala xan bashi bah.
Murmushi XEE tayi Tace Kinsan wani Abu
Tace saikin fa'da.
Tace Wlhi kwata kwata bana Cikin nutsuwata
Shegen yaran nan yana san hargitsani
Yama hargixaki XEE danga damuwa nan tana yawo ajikinki tako ta ina
Cewar SAILUB
AH
XEE Tajah tsaki Tace damuwata ya bu'de wayansa. 'dan iska yaqi bu'dewa
Tace xai bu'de idan yaji wiya. Ki share shi kawai
XEE tagirgixa kai Tace ina..... Baxan iya sharesa bah gaskiya
Toh Ai sai kita faman kiran wayar da take akashe....
Cewar SAILUBAH
Qarfe uku daidai suka ha'du dan xasu taya wani abokinsu murnar cikarsa shekara ashirin d'aya
FAWAS ya miqama junior kuliyar momynsa
Junior ya kar6a da murna yana cewa wow ashe baKa manta bah.
Yace eh
KHAMIS Yace kunsan ha
nkalin mum 'dina da Dad yafara tashi akaina
RAMADAN Ya dafashi Yace bamu labari
Yace hmm yau da safe sakani agaba sukayi da lallashi akan naci abinci. Wlhi baku ganiba kamar xasuyi kuka
Qememe naqici Nace naqoshi
Nan hankalinsu ya tashi ina ganin ha
kan nasa musu kuka
Momy da tafi rikicewa Tace Mene ne
Nace nidai sutemaken karsu rabani da Aunty XEE
Shuru naga sunyi
Ganin hakan yasa nabarsu nayi room 'dina
FAWAS Yace Yauwa nawan dama Kasan da hanya mafi Sauqi da xaka bi irin wannan kabari har
akakai wannan lokacin
Yace kaidai bari damuwata yanxu inji mutuniyar tawa
Amma xuciyata na hanani. dan fa'di take in daure kar in sairareta yanxu
Senior Yace katemaki kanku kabu'de wayarka
Yace share kawai
FAWAS Yace anshare. Lokaci na tafiy
a yaci ace yanxu muna wajan dan baqaramin da'di xaiji bah
Tashi sukayi RAMADAN na cewa kuma aikuwa
Junior Yace karma kunemi in muku rakiya dan baxan je bah.
Senior Yace toh kaji da'dinka da kuliya
Amma ka'dan tausayama abokin nan naka pls karka bar
i ya suma
Junior yayi Murmushi Yace Wlhi saiya sume dan ramuko Xanyi. Kagako duk Wanda yake da burin ramuko ba shakka ba tausayi a tafiyarsa
KHAMIS Yace Hakkane
Senior ya ta6e baki Yace ya fiya dai tanakyau
FAWAS Yace Amma Kasan ance idan aka maka
abu kaga baxaka iya yafewa ba toka rama daidai da abinda aka maka
Senior Yace ka kalli fuskarsa man. Xaka hango tarin muguntar da take fuskarsa
Dan tunda kabashi kuliyar nan yaketa Murmushi
KHAMIS Yace toh ina ruwanka
Yace nima ban meyasa na dam
u ba saidai haka kawai naji gabana yana fa'duwa akan wannan ramukwan da yake sanyi
Junior ya qara yin Murmushi Yace ai dama ya cancanta kaji hakan
Ta6e baki senior yaqayi Yace muje
Nan suka ficce junior ya bisu da kallo
Sanda ya bada taxarar
rabin awa ya tabbatar da tafiyansu sunbar gidan. Sannan yafito da kuliyar ahannunsa yanufu gidan nasu SAILUBAH wanda ita da XEE dawowarsu kenan kamar yasani......
Ya shiga harabar gidan kenan saiga matar baban SAILUBAH tafitoh. Da alama unguwa xata. Y
a gaisheta cikin ladabi. Ta kallesa da mamaki Tace yau Kaine da kuliya RAMADAN
😳
Ko kamanta Auntyn taka bataso
Junior yayi Murmushi ya Sosa qeye danya San tunaninta senior ne
Yace eh mamah lefi tamin
Tace tab aiko Suna falo ita da XEE Amma dakayi ha
kuri
Yace Karki karyarmun da xuciyar mamah.
Tace toh aishekenan. Tafa'da taficcewa tana rayawa aranta wane Babban lefi SAILUBAH tayi masa daxai hukuntata da abinda yake sumar da ita
Afalan yasamesu bayan ya 6oye kuliyar abayansa
Yace Sannunku
SA
ILUBAH tashaqi turaransa Tace meya kawoka guna
Yace aidaga yau kisa aranki alkairi dai baxai kawoni gunki bah
Tata6e baki Tace toh fa'di sharrin daya kawoka dan ina............
Bata qarasa furucinta ba. XEEE takwalla wani qara
tsalle 'daya tayi sa
igata abakin 'kofar SAILUBAH
😊
Abin da yasata yin hakanko shine. Kamar ance takalli bayan junior tayi hu'du da kuliya.... Shiyata kwallah qara tadire akofar 'dakin SAILUBAH hakan bai mata bah sanda tashige ciki ta danno sakata.
SAILUBAH tabita da kal
lo kana takalli junior. Ya 'daga mata gira Yace ta kankare ne
Tace Dame
Yace jiya kinsani suma sau biyu ba tausayawa ko
Gaban SAILUBAH yafa'di jin kukan kuliyar da taji
Cikin marairaicewa Tace pls SADEEQ junior dan Allah karka bari in ganta sumewa
xanyi
Yayi Murmushi Yace ke kin"isa kisani kuka na barki kixauna lafiya
Tace innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un. Kakah....
Daga can 'dakin Kakah taji tayi mata gyaran murya. Alamun tana Sallah
Ai toni gumi ya wanke fuskarka
Cikin rashin damuw
a da yanayinta junior ya juyo da kuliyar gabansa ya wurga mata
Qara 'daya
☝
🏻
SAILUBAH tasake ta sume.
😬
Junior ya qarasa shiga falan ya yayyafah mata ruwa tajah numfashi tabu'de idanta
Yayi Murmushi Yace nayi alqawarin saikin suma sau 4
SAILUBAH
tasamai kukan shagwa6a Tace dan Allah.....
Yaji kukan har cikin ransa hakan yasa yaji tausayinta
saiya kama kunnanta Yace xaki qara shunamin kyenkyaso
A shagwa6e cikin kuka Tace aa
Yace alqawari
Da sauri Tace nayi
Yasake kunnan Yace kinci dara
jar 'dan uwana da yake sanki......
Yana fa'din haka yaje ya 'dauki kuliyar yafitta abinsa
Runtse ido SAILUBAH tayi tafashe da kuka wiwi
Cikin kukanne talalubi wayarta takira senior RAMADAN.....
Basu da'de da shiga gidansu abokin nasu ba. Senior R
AMADAN yaga kiran wayar Auntyn tasa
Ya 'dauka Yana cewa Auntyna......
Yaji shuru nan yaqara volume 'din wayan
SAILUBAH tarushe mai da kuka
Cikin rikicewa Yace lafiya Auntyna
Taqara samai kuka cikin shashsheqa Tace natsaneshi
Yace wane
Tace
junior man
Yace meya miki
Tace har falanmu yaxo ya wurgamin kuliya fah....
Senior ya rumtse ido gabansa yafa'di dan yasan tsoran kuliya irin nata
Yace Auntyna me kika masa da har yasashi yi miki haka
Cikin kuka Tace dan kawai jiya na shuna mi
shi kyenkyaso ne fah
Yanda tafa'di maganar da shagwa6a shiya tafiyar dashi..
Yace meyasa kika shuna mishi toh
Tace bakaga rashin kunyar da yake min bah
Yace toh kiyi hakuri Insha Allah namiki alqawarin baxai qara wurga miki kuliya ba
Tace nifah ba
la'in tsoro nakeji yanxu
Yace ba kowa agidan ne
Tace ni da XEE ne da Kakah.
In gayama XEE CE tafara ganin kuliyar ahannunsa shine ta gudu 'dakina tasa sakata kanna ankare da kuliyar
Yace toh kice tabu'de 'kofar yatafi
Tace kaima Kasan duk abinda xa
nce mata baxata bu'deba
Ta qara she maganar da rushewa da wani kukan shagwa6a
Dan har yanxu atsorace take duk da agabanta junior yafitta da kuliyar gani take tana mutsi xataganta kusa da ita
Senior RAMADAN yajah numfashi yana tafiya asalan yanda ta
ke maganarta kamar wata baby
Yace pls Aunty kinutsu dan Allah kin fara tayar min da hankali
kibar kukannan haka pls yana damun xuciyata
Bata saurareshi bah taci gaba da kukanta
Ya rumtse ido cikin sanyayyiyar murya Yace kina buqatar ganina kusa d
ake yanxu
Tayi saurin cewa eh
Yace toh share hawayanki ganinan xuwa
Tace toh kayi sauri Yace toh ganinan......
Ya kashe wayan
KHAMIS yayi dariya Yace gaskiya Aunty XEE muguwace
😀
FAWAS Yace aikuwa
RAMADAN Yace karku xargeta itama takanta tayi
Pls KHAMIS xo muje tare ka lallasheta dan kasan imbah Wanda tayarda dashi bah. Kasan Aunty XEE ba bu'de wannan 'kofar xatayi bah
KHAMIS Yace hmm muje
Haka suka fitoh dan yowa gidan
Sai dai me
😳
Suna fitowa suka ha'du dasu Mubarak wa'yanda juni
or yama dukan tsiya abaya
Tun shigowarsu FAWAS unguwar idan Mubarak yasauka akan senior RAMADAN. Tunaninshi junior ne
Dan haka suka kafa suka tsare akan ba abinda xai hanasu yimishi dukan kawo wuqa
KHAMIS Yace lafiya
Sukace ita takawo hakan
Kanya kuma magana sunrufesu da Duka tako ta ina
Fa'di suke bakai 'dan iska ba
Muxaka daka kasan mu 'yaran suwaye aqasar nan
Dan cetan budurwa kawai saika mana wannan dukan
KHAMIS ne yasami qarfin biye musu Yana ramawa
Amma senior RAMADAN ba qar
amin rubdugumin sukayi ba
Can saiga mijin Saudat yayar Senior RAMADAN 'din yaxo wuccewa
Da tashin hankali yafitoh afusace ya tsawatar mah su Mubarak 'din
Dalilin dayasa kenan suka barsu
Kamar ance FAWAS ya leqo yaga ko lafiya
Aiko yayi mugun gani
Nan shida mijin Saudat suka shigar dasu mota awahale dan xuwa asibiti
Anyi musu. Qananun yara
Docton daya dubasu Yace sai sun kwana
Senior RAMADAN Yace shi baxai kwana ba
KHAMIS mah Yace haka
Dole badan likitan yasaba ya barsu suka tafi
Tun kan Su iso gida suka san junior ne ya 6atama su Mubarak 'din.
Shine ganin Senior tunaninsu Junior 'dinnan shine suka musu haka
gashi har KHAMIS ya samu nashi raban
FAWAS na parking Senior da KHAMIS sukayi gidansu SAILUBAH
Aiko yanda SAILUB
AH take afalan Sam bata motsa ba.
tana nan tana aikin kuka
Ga kakah taqi lekuwa dan tatsaya laximi
Daf da ita RAMADAN ya xauna.....
Dake batasan da shigowarsu ba. Nan ta'dago da fuskarta xata xamba'di ihu
Senior ya rufe mata baki yana fa'din na
ne Auntyna
Ta sauke ajiyar xuciya tana bin jikinsa da kalli yanda yasha nani
By hajju
[12:18AM, 27/12/2016] R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T Nalele
👯
: R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T
[20/03, 17:09] 80k: [9:47PM, 27/12/2016] R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*
👯
BANAH*
👯
*TA
SU SALAN SOYAYYAR*
👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
” بسم الله الرحمن الرحيم
*PART 100*
Matsowa jikinsa tayi Sosai kamar xata shige cikinsa Tace kuliya RAMADAN kuliya
Yace tana ina
Tace yafuta da ita Amma ban dena ganinta cikin idona b
a
Yayi Murmushi Yace tashi kiyo Alwala kiyi sallar La'asar hakan xai cire miki tsoranta
Takallesa Tace toh meya sameku haka naganku da raunuka
KHAMIS Yace share kawai Aunty LUUVAH.
Tace pls kugaya min
Yace wlhi junior ne ya jawo mana
Tace shi k
uma
Yace eh. Da bata labarin komai
Tace hmmm ai 'dan iska ne
Bakuga yanda ya sumar dani 'daxu bah
KHAMIS Yace ina Aunty XEE Tace hmm tana ciki
Gwara ka fitoh da ita dan Kasanta saita iya yini ta kwana aciki bata fito ba.
Ya nufi 'kofar 'dakin ya
na kwankwa sawa
XEE wacce ta qudindine a gadan SAILUBAH dan tsoro Tace Waye
Yace nine Aunty....
Jin muryar KHAMIS yasata durowa taxo bakin 'kofar Tace pls my sweetheart kuliyar tatafi
Yace eh
Tace dan Allah fah
Yayi Murmushi Yace Allah
Aha
nkali tabude 'kofar tafito kamar kace kittt ta arce.
KHAMIS yayi mata kallan sama da qasa danta mishi kyau Sosai....
Atare suka xauna kan kujera
SAILUBAH