Showing 75001 words to 78000 words out of 108953 words
sallamar RAMADAN SAILUBAH kawai tayi
Aiko gabanta ya tsinke ya fa'di.....
Da sauri tatashi ko kallansa batayi bah dan ita tasan qarin maseefar da kallan nasa suke qara haifar
mata dashi
Da wani gudu ta tafalle da shi xuwa 'dakin XEE........
XEE da KHAMIS baqaramin mamaki sukayi ba wajan ganin RAMADAN ya Sha gabanta
Dan basu san wane irin gudu yayi bah
Yace Auntyna kuliya kika gani haka....
Tace ayanxu ganinka yafi
kuliya ban tsoro arayuwata RAMADAN
pls ban hanya in wucce.
Yayi Murmushi Yace abin har yakaimu da haka
Ta 'dagamai kai Cikin damuwa
Ya kalleta sama da qasa Yace meya ramar dake haka.
Cikin gajiyawa da maganar tasa Tace ciwo nayi
Yace narashin g
anina ko
Ta kalle ka'dan Tace aa
Yace fa'di dai gaskiya dan gata tana yawo akan fuskarki kuma....
A shagwa6e ta katseshi danjin yanda qamshinsa yake bugarta Tace RAMADAN......
Yace AUNTYNA..........
By Hajju
[20/03, 17:09] 80k: [10:17PM, 31
/12/2016] R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*
👯
BANAH*
👯
👯👯👯👯
*
👯
TASU SALAN SOYAYYAR
👯
*
*Na Rahamat Muh'md Muh'md Rufa'i Nalele*
👯
” بسم الله الرحمن الرحيم
*PART 104*
Bani hanya in wucce
Yace xan baki Amma saikin
gayamin...
Tace nace maka aa ko
Yace toh Naji
Yanxo gayamin mexan tawo miki dashi in xan dawo
Ta girgirxa kai Tace ni banasan Komai
Ya waro ido Yace harda ice-cream
Ta 'dagamai
Ya kama hannunta cikin shagwa6a Yace dan Allah dan Annabi Auntyna Ka
rki qara 6oyemin kanki
Kinsan maseefar da kika jefani kuwa...
Ta. Juya da nufin ganin XEE
Amma taga wayam ba kowa daga ita sai shi
Ta kallesa Tace toh Naji jeka
Ya xubama bakinta ido
Ta gallamai harara Tace Allah kamin kiss kadena ganina kena
n
Yayi Murmushi dan ya hango tsoranshi Sosai atare da ita Yace baxan miki bah
Dan ganinki yafimin Komai da'di aduniya
Kinga idan najama kaina ai nashiga uku
Tayi Murmushi Tace jeka
Ya shagwa6e fuska Yace toh kimin kiss tunda ni kin hanani inyi mi
ki
Dafe goshi SAILUBAH kafin takama fuskarsa tayi masa agoshi
Tace shi kenan
Ya 'daga mata gira da cewa eh
Amma gaya min me xan tawo miki dashi pls
👏🏻
Tace ice-cream
Yace dame kuma
Tace hmm
🤔
sai kakulamin da kanka
Yace toh idan na dawo xak
iban abinci abaki
Cikin gajiyawa Tace Eh. yanxu mah xanje in dafamah
Yace Yauwa my Aunty bye bye
Ta 'damai hannu ya ficce
Jan numfashi SAILUBAH tayi dan ganin San nan da tayi
Da 'Yar maganar nan da sukayi har ta'danji sanyi aranta
FAWAS
yajah tsaki Yace ina shi wancan 'dan iskan
RAMADAN yayi Murmushi Yace wai KHAMIS
Yace eh mana
Ta6e baki RAMADAN yayi Yace na ganshi ya sata agaba yanata aika mata da sakwanni
Wlhi bakaga yanda tasakar mai da imaninta bah.
Dan ko shigewata basuji
bah
FAWAS yafara neman KHAMIS awaya
XEE Tace ana kiran numbarka fah
Yace nasani FAWAS ne
Zan tafi. yanxu sai dare
Tace eh katawo min da kayan da'di
😬
Yace angama matata....
HAMEEDA da Qawarta Mero suna xaune a kofar gidan nasu HAMEEDA
Fa'di HAMEEDA takeyi yanxu Mero yaranki hu'du
Tace eh Wlhi naxama babba
Dan yanxu baki isa Ki rainani bah
HAMEEDA Tace hmm nima nadai kusa Auran nan nima in tara yara Lodi Lodi
Mero takalleta ta kwashe da dariya dan tasan san yara irin na HAMEEDA
Sam baxataga Yaro ta wucce batace miki yaranki yayi mata kyau bah dan halinta 'daya
☝
🏻
da (Rahamat)
Tace angaya miki aihuwar cin tuwo ce da xaki haifah lodi lodi.
Wlhi ina tabbatar miki ranar daxaki aihu ji xakiyi tamkar xaki mutu dan axabah
HAMEEDA
Tace dallah dena tsoratar dani
Mero Tace nadena
HAMEEDA tayi shuru can Tace Kinga dare yayi Amma banga idansu bah
Mero Tace Wlhi kam
Ai daba dan inaso in gansu bah aida tuni nayi gida
O ikwan Allah yanxu kin kusa shiga birni kiyi rayuwa tahar a
bada.......
Kan HAMEEDA tabata amsa saigasu FAWAS
Nan farin ciki yacika xuciyar HAMEEDA
Tadinga xungurin Mero cikin muryar qasa qasa Tace gasunan shine Wanda xai fitoh yanxu
Mero da ba'a xancan sirri da ita Tace lah ia'ilahaillallahu Ashe qaramin
Yaro ne
HAMEEDA tatake mata qafah
Tace haka nake sanshi
😬
FAWAS ya qaraso garesu Yace Aminci ya tabbata agareki YAYATA kuma wacce takusa xama mata agareni...
Tace tare da naka hasken idanuna
Yace kinyi kyau Sosai. Dafatan ba wani namijina daya
ganemin wankan nan
Tace wane wani da gane maka HAMEEDA aikoya kallan ina tabbatar maka baxai qara kuskuran yi akaro na biyu bah
Dan munina xai gani. Ina tabbatar maka kai ka'dai ne Wanda aka lamuncema ganin kyawuna ....
FAWAS yayi murmushi dan yanxu
yadena mamakin Yayar tasa wajan 6arar da kalamai
Na soyayya dana shirme dana abin dariya
Yace Naji da'din furucin nan naki. Saidai naga baquwar fuska agareki abinda ban ta6a gani ba kenan
HAMEEDA tayi Murmushi Tace ita ka'daice wacce na 'dauketa '
Yar Uwa a qawayena
Yayi kyau hakan. Yafa'da da kallan Mero. Tare da qarawa da cewa. Toh sannu qawar YAYATA
Mero tawashe yalan haquranta Tace Barka da xuwa dai 'dan birni
FAWAS yayi dariya Yace Barka 'Yar qauye......
Dariya sukasa atare dukkansu
Ya kalli HAMEEDA Yace toh Kinga kayan kwa'dayi nasiya miki yau
Dafatan sun isheki cika cikinki yanxu ame makwan kici abincin dare
HAMEEDA takar6i ledar xata bu'de.....
Yayi saurin katseta da fa'din aa karki bu'de yanxu harsai na tafi
Tace dark
ar namaka godiya me yawa.
Yace ko guda 'dayace bana santa
Yafa'di hakan da ajiyema Mero dubu uku agefanta yana cigaba da cewa
Ga wannan Ki siyama babyn bayanki sweet Qawarmu
Mero tafara godiya
Yakalli HAMEEDA Yace toh Amaryata sai munyi waya
dama
damuwata naganki yanxu
Toh Allah yayi ina miki fatan alkairi
Da kallo HAMEEDA tabishi har yashige motar tasu ya tadata
Sannan tadawo duniyarta
Mero tadinga dariya tana fa'din tunda uwata tahaifan ban ta6a riqe dubu uku bah gashi yau sanadinki na
samu
HAMEEDA Tace xomuje ciki muci kayan da'di dan naga harda kaxa
Sun dawo gida lafiya inda kowa yafara cikiniyar wanka da Sallah suci abinci Sannan suhuta
Sanda RAMADAN yayi sallar Isha'i ya huta
Can kusan qarfe tara Sannan ya nufu gun Auntyn
tasa
Yasa meta afalo tana karatun al qur'ani megirma
Yace Auntyna takallesa da sauri
Ya sakar mata Murmushinsa da xama kusa da ita. yana cewa ina ummah
Tace tana 'dakin Abbah
Kakah fah
Itama tana can inaga wata magana suke tattaunawa
Yace to
h xomuje haraba
Tace aa
Yace dan Allah
Tace me xakamin
Yace ciyar dake Xanyi
Tace dame
Yace da ice-cream da sauransu
Ai fah jin ice-cream Tatashi
Shima tashin yayi ya kama hannunta suka fitoh
Kujerun robar wajan yaja musu can gefe suka xaun
a kusa da juna
ya tura mata ledan kayan gabanta
Nan tabu'de taga gasassiyar kaxa ce da ice-cream sai danginsu chocolate
Jan ice-cream 'din yayi
Ya dinga bata tana Sha tana ha'dawa ta kaxar ahaka harta qushi
Tace toh bara in 'dauko mah abincinka
kaci ko
Yace kidai ban naci ko
Murmushi SAILUBAH tayi
Dan tun 'daxu tasa aranta tadena damuwa da duk abinda xaixo daga gareshi
Tunda talura ayanxu baya shakkar gaya mata Komai.
Nisanta kanta dashi bashine mafuta agareta bah
Diremai couscous
tayi Wanda yasha kayan lambo danginsu karas fiss koran tattasai
Sai farfesun kayan ciki da drink
😬
Tana bashi yana tsuga mata iskanci da shagwa6a.
Daga Yace bakinta mekyau. hancinta dogo mekyan fasali. Idanta manya masu kyau dayin fari
🙄
. Fuska
rta me'dan fa'di gwanin ban sha'awa. Yatsunta sirara masu kyau da jan lalle. Qafarta 'Yar qarama mekyau da kowane takalmi
Tanadai jinsa taqi kulasa
Daga qarshe Yace Aunty namiki miji
😀
.....
Takallesa da sauri
Ya 'daga mata gira dama
ya fa'di hakanne danta kulashi
Aiko Tace Waye mijin
Ya tashi ganin ya qoshi da abincin. ya sakar mata kiss a wiya kafin Yace wasa nake miki
Zan kiraki can ajima in miki sai da safe
Tace bana buqata kawai sai Allah ya tashemu
Ya sakar mata shegen ka
llansa
Nan take jikinta yamutu
Yace pls manah
Tace toh saika kira
Yayi Murmushi da shafar gefan fuskarta
Kafin ya ficce daga harabar gidan
SAILUBAH tabishi da kallo tana kissima abubuwa da dama aranta game da shi
Can wajan sha biyu da rabi
na daran tayi nisa abaccinta taji ringing 'din wayar tata
'Dauka tayi batare data duba ba. Dan tasan 'dan rikicin nata ne
Yace Auntyna.....
Tace na'am
Yace tashi pls muyi hira
Tace bacci RAMADAN
Yace pls my Aunty tashi dan Allah
Tajah numfas
hi Tace darene fah RAMADAN pls kabarni
Kamar xai mata kuka Yace nasani pls ki jini ka'dan
👌🏻
dan Allah
Tace kafin nan. meya hanaka bacci
Yace kece Aunty
Danayi me
Yace dakika dami xuciyata
Akan me
Akan qaunarki mana.
Pls nidai ki tashi ki g
ayamin kalmah me da'di wacce xataban nutsuwa inyi bacci cikin farin ciki
Tace ina mamakin futunar daka koyo ayanxu RAMADAN
Cikin shagwa6e mata Yace nidai ki fa'damin in barki kiyi bacci naji yana damunki
Tace baxan fa'daba
Kashe murya yayi da
gaske kamar xaisa mata kuka Yace dan Allah Auntyna.....
SAILUBAH taji muryar tashi har cikin ranta
Tace ina sanka toh 'dan Qanina kayi me da'di
Yajah numfashi Yace inaso gobe kishirya muje inda xa'a fara koya miki mota
Tace nagode 'dan Qanina
Yace
Wlcm my Aunty.
Kidaure kiyi mafarkina yau.
Ashagwa6e Tace ai Kullun a cikin mafarkinka nake
Yace wow
😀
gayamin meyasa kikeyi Kullun
Kamar xatayi kuka Tace Bayan ka 6ata tunanina da tunaninka ko xama nayi tunaninka nakeyi bare kuma bacci Kasan ba
abinda baxan gani bah
RAMADAN yayi murmushin jin da'di Yace Allah me sona
Tace Allah
Yace toh eh min kiss ka'dan
👌🏻
in barki kicigaba da baccinki ko
Tayi mai ya lumshe ido tare da kashe wayan ya 'dauki minti biyar yana yana jan numfashi kafin ya
tashi yayo Alwala ya hau Sallah
SAILUBAH ko gyara kwanciya tayi tana rayawa Aranta koma miye dai yanxu ta fahimci RAMADAN shine nutsuwarta
Washe gari yana qaryawa da iyayan nasa ya kalli Dadyn nasa Wanda kwanansa biyu uku kenan da dawowa daga Eng
land daya kaima junior xiraya
Yace Dady baka gama ban labarin yanda kagano min junior ba
Dady yayi murmushi Yace ai nagama baka labarin komai
Yana cikin goshin lafiya
Momy Tace karka damu gaba mu biyu xamu ni da kai
Khairat Tace dani Momy
RAMAD
AN Yace aikuwa.
Yana gamawa gidansu SAILUBAH yayi
Ganin yanda tamishi kyau cikin wani yadi me kalar jah an mata doguwar riga irin A shape 'din nan
Shiyasa shi 'daukarsu hoto
Yace Aunty kinyi kyau Sosai
Amma saidai kisa hijabi
SAILUBAH tawar
o ido Tace hijab
Dan itadai ba amabociyar sawa bace
Yace eh
Tace tab
😬
baxan saba
Shaga6e mata yayi kamar xaiyi kuka ya dinga lallashinta kafin tayarda tasaka
Tana maseefar karya qara takura mata akan hakan
Shuru yamata tunda dai tasa kishi
nsa ya ragu
Direct kaita yayi inda ake koyan motar ya biya Komai harda na Aunty XEE yana gaya mata anjima KHAMIS xai kawota
Tace toh
Ya xuba mata ido yanda taketa murna abin ya masa da'di
Can Yace Aunty xan tafi
Ta kallesa yayi mata kallan qasa qa
sa
Nan tagane nufin shi
Saita share shi
Murmushi yayi Yace akwai lokaci me xuwa wanda idan yaxo baxaki shareni bah Auntyna
Tace naji jeka sai anjima
Murmushi yaqara yi kafin yatashi motarsa
***** ***** *****
👯👯👯👯👯👯👯
England junior RAMADAN ne yashigo 'dakin nasa agajiya dan yau bayanan karatun nasa sun caja mishi kwakwalwa
Hutu yake buqata da budurwarsa Shakira dan haka yakirata awaya
Yace pls my baby xo gareni yanxu
Tace toh ganinan
Ko c
ikakken minti biyar batayi bah saigata
Ya tashi ya rungumeta yana kissing 'dinta da jan ajiyar xuciya a qamshinta
Sosai suka fa'da duniyar iskanci
Inda junior yasamu sanyayyiyar samsuwar da yake muradi
Bayan sun tsaftace Kansu sai suka fita s
han iska.
Junior wayayyan Yaro ne. Ba wata wayewa da xaka nuna masa
Yanaji da ilimi hankali nutsuwa
Sanin darajar kansa
Illarsa 'daya ce
☝
🏻
itace aikata xinah da yakeyi da Shakira
Bayan haka ayanxu bashi da wata illah
Turawan cikin makarantar
su duk sunaji dashi
Dan yana bama wasunsu lokacinsa
Ya xauna ya fahimtar dakai abinda baka gane ba
Sam bashi da baqin ciki akan hakan
Kallo 'daya xakama junior kasan bashi da wata matsala arayuwarsa
Ga xuciyarshi ko SOYAYYAR SAILUBAH CE take w
ayalar da ruhinsa
wannan itace rayuwar da junior yakeyi a England
👯👯👯👯👯
SAILUBAH dai sai ahankali dan yanxu bata da abinyi sai tunanin RAMADAN 'dinta
Shiko yasa meta yanda yake so sai 6ata mata tunani yake yi
FAWAS bai
da matsala dan sai bin tunanin HAMEEDA yake yi
Yana kwa'dayin ranar daxai mallake ta'dora shi akan hanya.
XEE ko ba abinda yake damunta dan sai tsula soyayyarsu suke yi ita da gwanin tafiyar nata KHAMIS.....
Da misalin qarfe tara na safe ne Abb
an SAILUBAH yasata aga akan tagaya masa wata fitar matsayin mijin Auranta
Tace Abban dan Allah kayi hakuri
Yace kinyi kuskure dan Wlhi baxanyi kaffara ba. yanda Nace in baki kawo min Wanda kikeso ba. xan ha'daki da wanda naso. toh yanxu mah bata canjah
xani bah.
Tace toh xan gayama anjima da daddare
Ya harareta Yace Allah ya kaimu
Aiko tasa RAMADAN tayi agaba akan yagaya mata mexatace mah Abban nata
RAMADAN yayi qif qif da ido Yace am so sorry my Aunty
Ta kallesa arikice cikin maseefa Tace me
kake nufi
Kana nufin dama baka shiryama wannan ranar Komai bah agareni kahanani tsayawa da kowa.
Ya 'daga mata kai a shagwa6e alamar eh......
Kuka sosai SAILUBAH tasamai
Sai ya durqusa agaban Cikin lallashi Yace kiyi hakuri Auntyna
Tace ban ta6a ga
nin 'dan iska 'dan rainin hankali kamarka bah RAMADAN
Wlhi baka isa ba awannan karanba
Ina tabbatar maka da cewa *saika Aureni*
😂😂😂
😂😂😂
😂😂😂
Tunda aka haifi RAMADAN baita6a jin kalma me da'di kamar wannan bah
Da'din ya cika xu
ciyarsa Sosai
👌🏻
Amma azahiri sai yayi saurin jah da baya tare da xaro ido
😳
Yace aa aa Aunty in Aureki in kaiki ina. Ina qaramin yaro
😳
SAILUBAH taci gaba da kukanta tana cewa Wlhi saika Aure ni
Dawo wah gabanta yayi cikin lallashi Yace xan Aureki
Auntyna Amma da shara'di uku
Ta kallesa afusace Tace ina ruwana da shara'dinka
Yace kijini mana. uku ne kacal fah
👌🏻
Tace bazan jika bah
Yace toh shikenan inna Aure kin na gaya miki Su.
Tajah tsaki Tace xan Aureka ne na wata biyar.....
Dan kau
cema xa6in Abbana
Da xaran nayi watannin nan agidanka saika sakeni na dawo gida na Auri xa6ina
Kaga daga wannan lokacin bani bakai
👈🏻
Tunda xamana da kai bashi da amfani...
RAMADAN yayi Murmushi Yace toh naji shi kenan
Share hawayanki 'Yar Aunt
yna
Ta harare shi da tashi tana cewa xanje in gaya masa kaine na tsaida
Kai kuma sai Kasan yanda xakayi da Momy da Dady
Yace dan wannan karkiji Komai
Dare nayi tagayama Abban nata RAMADAN ta tsayar a matsayin MIJIN AURANTA
Da mamaki Abban nat
a Yace RAMADAN Tace eh
Shuru yayi mata na'dan wani 'dan lokaci. Can Yace taje saiya nemeta
Shima RAMADAN Suna xaune da iyayan nasa Yace Dady na samo wacce nakeso Yace toh Madallah wacece
Ya Sosa qeya Yace Aunty SAILUBAH
Da sauri Dadyn nasa ya
kallesa
Momy ko tasan xa'a rina wai ansaki xanin mahaukaciya tace tasan xa'a rina
Dadyn Yace SAILUBAH Yace eh
Yace Toh Madallah Xanyi magana da Abbanta
Sosai iyayan nasu biyu suka xanta akansu
Inda suka yanke Aure nan da wata uku
Dadyn
RAMADAN ya bada sadakin RAMADAN dana gani ina so
Magana taqare
👯
SAILUBAH tasamu xantawa da XEE abin yayima XEE da'di Sosai
Ga jama'a ko mamaki ya lilli6esu
Sam sai yanxu RAMADAN yadena tsulawa SAILUBAH iskanci
Iya kacinta dashi kamar yanda
suke da can
Hakan ko yayi mata da'di
Sai dai duk da haka idanshi akan bakinta yake
Gawani ja mata aji da yakeyi as big boy
Tata6e baki dan bai isheta kallo ba
Wannan kenan
👌🏻
**** ****