Showing 60001 words to 63000 words out of 108953 words

Chapter 21 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

25

ya kafeta da ido Yana yana aika mata da furgitaccen kallan nasa shiyasata cewa baga wayan ahannunka ba. Kaduba mana

Yayi Murmushi da dora mata wayan kan ci

nyarta Yace aa basai na duba ba dan na yarda dake. Ya qarashe da dire kallansa a bakinta

Tace RAMADAN

Yace na'am

Tace kashirya kalaman da xaka gayamin wanda xan fa'dama Abbana daxaran wa'adin daya saka min yacika

Sosai ya qara matsawa kusa da i

ta yana Murmushi yasaka hannunsa yana shafa fuskarta Yace Aunty narigada na da'de shirya kalmomin da zan gaya miki kigaya masa

Fatana dai kimin alqawarin kinbar kula kowane 'da namiji kenan

Tace hmm aitunda Nace ma na hakura kaima kasan nasallami namari

n kenan

Amma kasani idan lokacin yayi baka bani gamsasun kalmomi ba. Kasani nabarka kenan har abada....

Yayi Murmushi Yace na 'danyi kissing 'dinki ka'dan Auntyna...

Tace aa

Ya marairaice mata dacewa dan Allah mana Aunty

'dauke idanta tayi daga

kallansa danta hango harda iskanci yake ji bayan shagwa6a yau

Ya qara matsowa kusa da ita yana cigaba dacewa Aunty....

Ta kallesa

Yace inyi

Tasan nacin RAMADAN sarai tunda yacire kunya ya gaya mata sai yayi xai barta.

Dan haka tanunanai goshinta T

ace oya

Ya girgixa mata kai yana kallan bakinta

Nan take tagane a inda yakesan yayi mata. Dan haka tamai banxa

Shima shuru yayi mata yana qarema fuskarta kallo lungu da saqo

Kunsan ance kallo gubana

Dan SAILUBAH ji tayi duk jikinta yasake ta'dago

suka ha'da ido tagalla mai harara Tace kafara damuna da kallo fah

Yace toh inyi miki sai natafi.

Banxa tamai

Shiko yayi saurin kai bakinsa Cikin nata ya sakar mata shock kiss me tafiya da jinin mutum na wasu sakanni

Sannan ya janye kansa daga g

areta yana cewa bye bye my Aunty

Da kallo tabishi harya ficce. Tasauke ajiyar xuciya Tace nashiga uku

😰

ni SAILUBAH me yake damuna akan RAMADAN.....

Wayarta CE tayi qara tana ganin XEE CE tayi saurin 'dauka

Tana cewa Qawata

XEE Tace abokin Mustafa

n nanne wanda muka ha'du dasu jiya shine ya kirani wai qaninki yakira mustafan Yace mishi wai Auranki nanda wata biyu

Tace hmmm kadai bari XEE dan agabana RAMADAN ya kirashi yagama yimin qarya bayan junior qaninsa yagama yimin

XEE tawaro

😳

Tace qiri qi

ri agabanki

Tace Wlhi XEE tamkar ya tofeni da addu'a Nace mai na hakura da samarin tunda na lura har abada baxai barni dasu ba.

XEE tayi salati Tace Lalle an gaida ke.

Yanxu ya xakiyi da Abban naki

Tace oho fah

Na dai CE mishi ya shirya kalmomin da

xai gayamin wa'yanda xan tunkari Abban dashi

Yace wai yarigada ya gama shiryasu

XEE tayi dariya Tace hmm Wlhi RAMADAN ya gama samunki SAILUBAH. Gashi yafitoh da manufarsa qiri qiri akanki. xai juyaki kamar waina. Kuma gashi qaramin yaran da kika rain

a. Shiyake qoqarin lalata miki tunani

SAILUBAH tajah tsaki Tace ina ganin fah jifana yake da addu'a dan kinsan gwanine wajan addu'a

XEE Tace aikema ba baya bah

Saiki bishi da taki

Tace Xanyi qoqarin yin hakan

Ni yanxu damuwata 'daya kar lokacin

da Abban nawa ya ibam min yacika RAMADAN 'din ya tiqani da qasa

XEE tayi dariya Tace shegen yarone ya iya da kansa. Sai kiga kuma ya baki mamaki xuwan lokacin

Tace hmm niyanxu fah tsoro yafara bani

XEE Tace haba saikace ba mace bah. karya wani b

aki tsoro.

Idan lokacin yayi

Yanemi kawo miki shirme kice ya Aure ki

πŸ‘ˆπŸ»

kawai.......

Da sauri SAILUBAH tawaro ido

😳

Tace what....

Kinsan ko me kika CE. bayan kinfi kowa sanin banda burin Auran qaramin

Ina kike tunanin RAMADAN xai kaini

Pls Ki

share kawai dan ba Abu bane me yuhuwa

πŸ˜”

XEE Tace kawai nasan me yasani fa'da miki hakan

Kigane mana SAILUBAH

Wlhi ina tabbatar miki idan kikayi wasa kikaci gaba da biyema RAMADAN saikin fa'da tarkwan MASEEFAR SOO fiye da yanda naji akan KHAMIS

Tananne Xaki gama da makircinsa gabaki 'daya idan kikace ya Aureki

Sai kitsaya kiji mexaice miki

Sauran bayani xan gaya miki in mun ha'du.

Xan saurari abokin Mustafan

Dan yace min anjima xaixo

xan gaya mishi Gaskiya inada wanda nakeso

Ta qar

ashe da kashe wayan bata jira cewar SAILUBAH ba

By Hajju

[12:29PM, 23/12/2016] RAHA

β“‚

πŸ‡¦

T Nalele

πŸ‘―

: R

πŸ‡¦

HA

β“‚

πŸ‡¦

T

[20/03, 17:09] 80k: [11:17AM, 17/12/2016] Rahamat Nalele

πŸ‘―

:

πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―

*SAMAREEN*

*

πŸ‘―

BANAH*

πŸ‘―

*TASU SALAN SOYAYYAR*

πŸ‘―

*Na Rahamat

Muh'md Rufa'i Nalele*

πŸ‘―

*Bismillahir-rahmanurrahim*

*PART 91*

πŸ‘―

Senior ya kallesa da kyau Yace kai bakayi ne

Yace ko sau 'daya ban ta6ayi ba

Amma ina lura da farillata Sosai. Bani barin ta wucce lokacinta

Yace da kyau

Amma Saidai da xaka

daure kadinga yi xaiyi kyau Sosai

Dan nafula tana tsare mutum daga dukkan kowane sharri

Tanasa mutum ya samu kwarjini

Tanasa mutum ya kasance Cikin nutsuwa.

Tana hana baqin ciki yin tasiri a xuciyar mutum

Tana 'daukaka darajar mutum

Ata'kaice da

i 'dan uwa yana dakyau mutum ya gyara lahirarsa kada yabari duniya ta ru'desa

Inaso kaxamo 'daya daga cikin masu leman lahirarsu

Junior yayi shiru

Can Yace toh Allah yabani iko

Kallansa kawai senior yayi

Yace yau inada lectures qarfe tara Amma ba

xan jeba dan inasan baka lokacina

Junior yayi Murmushi Yace bana wasa da karatu my brother ko ka'dan

Idan lokacina yayi tafiya xanyi in Barka

Inada wani aboki Abbas wanda mukaxo hutu tare

Kanaji 'daxo da mukayi waya dashi yake gayamin yana Cikin ga

rin nan a Nasarawa J:R:A. Kaji dai xaixo ya 'daukeni

Banaso kayi missing wani abu daga karatunka

Senior yayi Murmushi Yace toh Amma kace mishi yalura min dakai da kyau

Junior yayi Murmushi Yace toh. Da kallan agogo Yace kaga taran ta kusa

sukayi f

alan gidan

Anan Momy taha'da musu breakfast bayan sun gaishesu

Dady ya kalli senior Yace my son

Yace yes Dady

Yace inaso in maka Aure acikin shekarar nan.......

Cikin sauri senior ya furxar da tia 'din da yake bakinsa

Ya waro ido Yace Aure Dady

Murmushi Dadyn yayi Yace eh. Naga kana so ne

Yace Wlhi Dady bankai Aure ba

Yace shine kuke yawan xuwa club

Yace Wlhi ba abinda muka ta6ayi narantsema

Yace hmm naji

Amma baxan canja wannan tsarin nawa ba

Adalci 'daya nayi maka shine kakawo min

wacce kakeso acikin watannin nan

Yace Dady

😳

Yace my son

Shiru senior yayi

Can yatashi ba tare daya gaba breakfast 'dinba xai fita

Momy tariqe hannunsa Tace katemaken kayi break 'dinnan. Kafah dena wasa da cikinka

Yace hmm xanje gun Auntyna na

ci ne

Tace toh me Aunty daga can xaka wucce ne

Ya turo baki dacewa eh

Tasaki hannunshi ya fitta....

Junior ya bishi da kallo da 'Yar dariya ka'dan

Dady Yace kaima ina xuwa gareka

Shuru junior yayi

Can Yace Nagano Dady Jibiril ne ya kashe mana ma

haifinmu.......

Waro ido Dady yayi Cikin shaqewa Yace bashi bane my son

Junior yayi Murmushi Yace Wlhi shine

Ni naji da kunnena yana gayama wani

Shuru Dady yayi

Can Yace banasan kace xakayi wani abu akai

Yace naso kasheshi nadai fasa dan bansan

abinda Allah yake nufi ba da har yabari narayu ahannunsa ya kuma tusa masa qaunata

Momy Tace kayi kyan tunani

Allah yayi muku albarka

Yace Amiien

Dady Yace toh yanxu xansa a binciko muku dukiyarku ta Dubai da Kuwait da America

Muji ya suke

Juni

or ya tashi yana cewa toh ni bara naje 'daki nayi wanka kafin wani abokina yaxo

Momy Tace toh

RAMADAN senior ko saka SAILUBAH yayi agaba yanata mata shagwa6a da kashe mata jiki

Ya kama hannunta Yace my Aunty kinji wai Dady Aure xaiyi min a this y

ear ko

SAILUBAH tayi dariya Tace toh miye 'dan Qanina ai gwara ayi maka dan kadena xuwa yawon club

Kasan har kuka nakeyi idan nasan katafi can



Ya sakar mata wani kallo da cewa Allah

Ta lumshe ido tabu'de ahankali Tace Allah

Yace toh kidena dan n

adena xuwa

Tace da gaske Yace eh.

Tace toh gayamin

Yace miye Auntyna

Tace Kasan fah Abbana yasani agaba

Yace eh

Tace toh yaxanyi

Ya shafah gefan fuskarta Yace bayanda xakiyi Auntyna kibar Komai agun Allah

Saiya dubeki ya fitoh miki da miji ci

kin sauri batare da kinsha wahala ko kintada hankalinki ba

Tace ina jin tsoran ya badani ga Wanda bai dace bah........

Janye hannunsa yayi daga fuskar tata

Ya tsaida kwayar idanshi Cikin nata

Kusancin yayi kusanci

Dan Suna shaqar numfashin juna

Awannan lokacin RAMADAN yayi imani duk abinda yaso yima Auntyn tashi xata bada kai

Dan yagama kashe mata jiki

Kallan da suke yima junansu yayi yawa. Hakan yasa xuciyar SAILUBAH tafara bugawa

Tamkar yasan xuciyar tata bugawan take...

Yace Aunty I lu

v u......

Gaban SAILUBAH ya bala'il tsinkewa ya fa'di

Kanta tattaro nutsuwarta ya shigar da hannunsa cikin nata yana 'dan Murmushi Yace ina sanki Auntyna baxan bari Abba ya aura miki Wanda baxai dece dake ba.

Saboda xanta jifanshi da addu'a har Allah

yasa yabarki kikawo Wanda kikeso.......

Wata sanyayyiyar ajiyar xuciya SAILUBAH ta sauke da Murmushi akan fuskarta takai bakinta kumatunsa ta sakar mai kiss

Abinda yasaba ji shidai yaji

Taqara bashi a kumatu.

Yana kallanta

Tace nagode Qanina

Tashi yayi yana Murmushi Yace toh ni nayi skull xan duba miki Komai gobe sai mutafi tare ko

Tace nifah nagama skull

Yace yi hakuri mana mu'danje gobe

Taturo baki ka'dan Tace kanasan takura min ko

Yace aa my Aunty

Tace toh Allah ya kaimu

Ina wa

nnan mara kunyan

Yace 'dan uwana

Tace koma Waye

Yace yana 'daki yace ma yana gaidake

Tace kafiya kare mutum

Yayi Murmushi da bata kiss ahannu yafita tabishi da kallo.

Xuciyarta cike da San qanin nata

Yana fitta yakira KHAMIS da FAWAS Yace mu

su gays akwai matsala fah

FAWAS Yace nafi kowa shiga cikinta xa'a rabani da HAMEEDA

KHAMIS Yace hmm muha'du a skull pls xan rasa Aunty XEE.....

SAILUBAH ko RAMADAN na fitta da minti goma ta'dauki gyalanta sai 'dakinsa dan tatashi da abinda junior

yayi mata jiya

Xuciyarta na gaya mata gwara tacimishi mutunci ko tasami nutsuwa

Aiko tana turo 'dakin tagansa yana Reding wani novel

Suka kalli juna

Nan take xuciyoyinsu suka bada dam fa'duwar gaba tabayyana a fuskokinsu

Taqare mishi kallo tsaf

kana Tace naxo inja maka kunne

πŸ‘‚πŸ»

kaji da kyau ni ba sa'arka bace. Naga iskanci da rashin kunya Suna maka yawo akah. Toh ni 'dinnan xan sauke makasu

Mara mutunci kawai har xaka kalleni kace baxaka bani kowane irin matsayi na SOO bah

Ni sa'arkace daxak

a bari baxan tunaninka ya saka furtamin wannan Kalmar.

Ko ajikina Kaga anrubuta ina buqatar soyayyar qaramin Yaro 'dan iska mara kunya kamarka ne iye tambayarka nakeyi

Tashi junior yayi yana murmushi

Cikin halin ko in kula ya xuba drink yasha yana

binda da wani shegen kallo of 2 down.

Tun safe yatashi da muradin San ganinta

Da San jin muryarta ko yasami nutsuwa

Ganinta yanxu yasa hankalinsa ya kwanta xuciyarsa tacika da farin ciki

Kalamanta basu 6atamai raiba danya shirya gyara mata su

Ya

sauke kallansa akan bakinta ya cije harshe cikin sanyi

Yace kingama

Tabishi da mugun kallo

Yace toh mu dawo baya mana ka'din

πŸ‘ŒπŸ»

Tace me kenan

Yace kina maganar ko naga an rubuta kina buqatar soyayyar qaramin Yaro ajikinki

Toh na yaushe

Bayan

banxar xuciyarki da wawan tunaninki ya kasa wayar miki da kai ki fahimci kinda'de da fa'dawa soyayyar qaramin Yaran

Wawiya kawai. Kowa kika samu saiki kai hannunki jikinsa

Toh bara kiji daga yau kika qara kirana da 'dan iska saina nuna miki halin 'y

an iskan danni tantiri ne acikinsu

Kinxo ki jamin kunne akan ke ba sa'ata bace.

Toh angaya miki ni sa'anki ne

Nafa'da baxan baki kowane irin matsayi bah. na SOO

Dan baki kai in baki bah

Nidai na rainaki Sosai Wlhi

Amma kina da wasu abubuwa d

aki mallaka Wanda nakeso agame da mace wayayyiya me aji........

Ki dinga killa cema mutumi na kanki dan yana maseefar sonki.

Idan kikayi wani kuskuran da wani yaganki yafara sanki Wlhi saina hukuntaki.

Dan inasan farin cikinsa

Ya qarashe maganar tas

hi da miqa drink 'din hannunsa yana Murmushi........

'Daga hannu SAILUBAH tayi xata sheqa masa marii

Yayi saurin gare kansa tawajan riqe hannunta

Ya waro fararan idonsa kamar na senior Yace kut

😳

Tunda nayi wayo ba'a ta6a marina bah

Kikayi kuskura

n hakan Wlhi saina miki dukan tsiya

Yafa'da da sake hannunta tare da quqarin 'daukar wayarsa da take ringing. Yaga Abbas abokin nasa.........

SAILUBAH ta'dora hannu aka

πŸ™†πŸΌ

taxabba'da ihu da fashewa da kuka

Kuka take Sosai dan tunda

uwarta ta haifeta ba'a ta6a cimata mutunci irin wannan ba

Kuka take hawaye na xuba mata.

xan cikan sa nayi mata yawo acikin kwanyarta

Ganin haka yasa junior in 'daukar wayar Abbas

Ya xuba mata ido yanajin kukan nata har cikin ransa

Saiyayi yunqu

rin barin 'dakin dan yasan Abbas xuwa yayi 'daukar nasa

Ai tamkar ta ankare tasama kofar key

Tare da goge hawayanta takallesa cikin kallan tsana

Tace kai ka'isa

Ka'isa kafita daga 'dakinnan batare dana hukuntaka bah

Wlhi saina xaneka kafin kabar '

dakin nan

Junior yaxuba mata ido. Tausayinta ya kamashi. Sam bayasan ganin mace cikin damuwa bare yaga tana kuka

Sai dai indole ba yanda xaiyi

Nan yaji yanasan lallashinta. Amma bata xahiri ba taba'dili

😬

By Hajju

[11:19AM, 17/12/2016] Rahamat

Nalele

πŸ‘―

: RAHA

β“‚

πŸ‡¦

T

[20/03, 17:09] 80k: [3:44PM, 24/12/2016] R

πŸ‡¦

HA

β“‚

πŸ‡¦

T Nalele

πŸ‘―

:

πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―

*SAMAREEN*

*

πŸ‘―

BANAH*

πŸ‘―

*TASU SALAN SOYAYYAR*

πŸ‘―

*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*

*Bismillahir-rahmanurrahim*

*PART 97*

SAILUBAH tayi soror

o da waya ahannu kafin

Tafa'da tunani me xurfi akan zancikan XEE



FAWAS ne yasaka Dadynsa agaba yana xuba mar shagwa6a fa'di yake. Dan Allah Dady kuje gidansu HAMEEDA da gaske xa'a 'Aurar da ita ga 'dan uwanta.

Banaso na rasata

Dadyn nasa ya ka

llesa Yace katabbatar yanda kake santa haka take sanka Yace Wlhi Dady fiye da yanda nake Santa take sona

Dadyn ya ta6e baki Yace ai shikenan.

FAWAS ya rungumi Dadyn nasa Yace I luv u Dady

Yace me 2 my son

Yace toh yaushe xaku

Yace gobe

Wani tsa

lle FAWAS ya daka yana murna Yace Allah ya barmin kai my Dady.......

Ni kuma ya kashe maka ni ko

Momy tafa'di hakan tana shigowa room 'din

Xuwa FAWAS yayi Yakama hannunta yayi mata kiss. Yace idan kika tafi Momy nima binki Xanyi

Yana fa'din hakan

yabar room 'din dan yaga fuskarta a murtuqe yana tsayawa dogon magana qila ta canjama Dadyn nasa ra'ayi

Taxauna kusa da Dadyn Tace ina rokwanka da Allah karka biyema banxan tunanin FAWAS

Akan me xaije ya 'daukomin 'YAR QAUYE ga 'YAN BIRNI masu aji y

aje ya kwasu mana wahala

Gaskiya ban yarda da wannan Auran nasa bah

Dan haka kawai naji natsani yarinyar

Dadyn yajah numfashi Yace kiyi hakuri Momyn FAWAS baxan iya barin 'dana cikin damuwa ba

Shi ka'dai Allah yabani ina sanshi bana San tashin ha

nkalinsa

Tunda Yace yaji ya gani yana Santa ni kuma xan xanje ga iyayaΓ±ta dan Aura masa ita

Ke in banda abinki idan ya Aurota basai Ki maida ita 'Yar birnin bah

Shuru Momyn tayi dan tasan tunda yace xai Aure masa ita tatabbata baxai fasa ba

Nan t

aji wata tsanar HAMEEDA ta kamata cikin ranta

Ta kuma sa aran nata xataci ubanta inhar tayi kuskuran yarda ta Auran mata 'da....

Farin ciki fal xuciyar FAWAS yake shiri dan kaima abokana yan nasa labari

Sosai ya shirya cikin shigar qananun Kaya y

a 'dauki wayarsa yana niyar kiran KHAMIS dan suha'du gidansu RAMADAN....

KHAMIS ko fa'dawarsa gado bayan yagama waya da RAMADAN bacci yayi abinsa bai samu tashi ba har sai kusan qarfe 1:20pm

Ya sake wanka yayi Sallah Sannan yahau shirya kansa

Yana feshe jikinsa da turarene yaga kiran FAWAS ya shigo wayar tasa

Ya 'dauka yana cewa yane

FAWAS Yace pls muha'du yanxu gidansu senior

Yace Owkie nima yanxu nake San kiranka mu ha'dun ba matsala

FAWAS Yace OK

Suka ajiye waya

Nan KHAMIS ya

ibi ku'di da'dan yawa yana tuna jiya ya hango jakar tauraruwar tasa ba ku'di

Ya fitto falo ne yaga Dad 'din nasa da mum Suna cin abinci

Ya kallesu ka'dan Yace barka da ranah mum Dad

Suka kallesa batare da sunce Komai ba

Ganin haka yasa yanuf

i fitta....

Mum Tace bakaci abinci ba xaka fitta

Yajuyo a shagwa6e Yace na qoshi

Tata6e baki Tace toh asauka lapia

Ya fitta yana jin haushin iyayan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login