Showing 27001 words to 30000 words out of 108953 words
/>
Ta 'da
gamai hannu alamar bye bye
Shiko ya sakar mata wani kallo me kashe jiki
Nan ta'dauke hannunta cikin sanyi dan kallan ya shigeta
KHAMIS ya tada motar sukabarta nan
Suna fitta daga qauyan. FAWAS Yace pls bani minti biyu KHAMIS
Ba musu KHAMIS
ya tsaya da motar agefan titi
Sosai FAWAS yadinga sharara amai kamar xai amayar da hanjin cikinsa
Yana gamawa RAMADAN ya bashi ruwan gora ya wanke bakinsa
Kana KHAMIS yajah motar
Banda dariya ba abinda RAMADAN da KHAMIS sukema FAWAS
RAMADAN
Yace kaci da yawa fah
KHAMIS Yace Sosai mah kuwa
RAMADAN yasa dariya Yace daga ganinta xatayi da'din Luv dan tana tare da shagwa6a.
KHAMIS Yace nima na lura da hakan Sosai
FAWAS najinsu yayi musu shuru....
Tunda suka sako kan motar tasu layinsu RA
MADAN
Gaban RAMADAN ya dinga fa'diwa. Tuni damuwarsa ta dawo masa sabuwa fill
Haka suka saukeshi sukayi gaba KHAMIS na fa'din yasan Aunty XEE na gidansu Aunty LUUVAH bayasan Su ha'da yanxu sai dare..
👯
: Wanka RAMADAN yayi ya canja Kaya da wadata k
ansa Qamshi
Sannan ya nufi gun Auntyn tashi
By hajju
Barka da dare masoyana
[20/03, 17:09] 80k: [9:34PM, 25/11/2016] Rahamat Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
👯
*BANAH*
👯👯👯👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*
👯
*Na Rahamat Muh'md Ruf
a'i Nalele*
👯
*Bismillahir-rahmanurrahim*
*PART 61 to 65*
👯
Tana kwance a gado XEE na gefanta ga qawayanta nan sai hira suke
RAMADAN ya shigo 'dakin
XEE ta 6allamai harara Tace ban ta6a ganin qani mesa Auntyn shi cikin damuwa da tashin hankali
ba kamarka RAMADAN.......
Da sauri ya katseta da cewa haba Aunty XEE kidena haka. Yanxu xakisa taqara jin haushina bayan KHAMIS ne Babban me lefi dayaqi gaya mata inda nake
Tace eh Gaskiya. dake gaka gata ai dole ka kanemi kare kanka. Karka wani saka K
HAMIS dan bashi da lefi
Ya kalleta da Murmushi Yace toh Naji bashi da lefi
Ya maida kallansa ga Auntyn tashi wacce ta kafeshi da ido tun shigowarshi
Yace Barka da yammaci my Aunty
Ta sauke ajiyar xuciya Tace me yasaka ramewa haka
Ya tashi yana cew
a tunani da tashin hankali
Tashi itama tayi Tace muje
Ba musu suka jero tare har xuwa gidansu part 'dinsa
Ta xauna gefan gado shi kuma yana kan kujerar da take fuskantarta
Tace wane tunanine haka da tashin hankali yasaka ramewa
Ya kalleta ka'dan Y
ace kema ai kin rame Sosai
Tace kaban amsata
Yace hmm tunaninki Auntyna mana....
Wai a tunaninki rabuwa dake xai barni na xauna lafiya ne.
Hmm Sam hakan baxai yuhuba
Dan daga ranar da kika bar gidanku xuwa gidan wani toh Ki tabbatar baxan qara samun
kwanciyar hankali arayuwata bah
Saban danayi dake ya kai matsayin da in tunaninki yayimin yawa xan iya rasa rayuwata........
Kuka SAILUBAH tasamai Sosai.....
Duk da hankalin RAMADAN ya tashi Amma sai ya share dan yanxu burinshi yayi mata abinda xa
isa taji xafi fiye da yanda yakeji axuciyarsa
Nan ya hau 6arar mata da kalamai cikin qara kashe mata xuciya da takaici
Fa'di yake narasa me kika gani ajikin wannan mutumin Sam bai dace dake ba
Ina ganin ma 'dan shan jinine
Dan bashi da fuskar iman
i
Ki kula dashi Sosai mana
Gashi shi ba wani kyakkyawa bah.
Kawai Kinga ku'di kin yarda yaxama miji agareki
Akan ma wane dalili xaki yanke igiyar shaquwarmu saboda shi
Nayi baqin ciki da takaicin hakan.
Bani da wani buri daya wucce in tayaki nem
an xabin ranki. Kyakkyawa me aji me ku'di me maseefar kishinki.
Nayi addu'ar istahara nayi Sallah akan Allah ya bani haske akan lamarinki dashi.....
nagani Cikin mafarkina Auran shi nadama ne agareki
Ni fah baxan 6oye miki ba. In bake baxan iya ra
yuwa sak kamar yanda aka sanni ba
Kuka take Sosai yana qara jefah mata qiyayyar Alhaji Aminu
Can dai dayaga kukan yayi yawa kuma yana maseefar damun xuciyarshi sai ya matso kusa da ita ya kama hannunta
Yace toh kiyi shuru kidena kukan nan tunda k
ina sanshi baxan qara kushe miki shiba tunda ranki na 6aci kiyi hakuri
Ki dena bana so. inba so kike Ki hanani bacci ba. Yafa'di hakan da leqa fuskarta cikin kusanci dasan qara hargitsa mata kwanya
Aiko ta shaqa
Dan yanda yayi kusanci da ita ka'dan
ya rage bakinsu ya ha'du dana juna
Ganin yasami abinda yakeso dan jikinta ya mutu mu'dus. qiris take jira ta xubemai ajiki. Shiyasa ya 'dan janye kansa ka'dan daga gareta tare da jifanta da wani kallo Wanda atake yasan ya gama kunce mata Komai.
Ta lu
mshe idanta tare da dafe kanta Tace bana sanshi bana sanshi
Na da'de dasanin Kaine kwanciyar hankalina RAMADAN
Ban San me yake damuna ba.
Kina sanshi tunda kike min kuka akansa. Kuma aida bakya sanshi ko kusa baxaji sha'awar kar6ar abin hannunsa bah
. RAMADAN Ya fa'da dasan qara harxuqa xuciyarta
Aiko cikin fusata Tace wai kai wane irin 'dan iskane
Nace bana sanshi bana sanshi bana sanshi Amma sai qara Sa xuciyata xafi kakeyi tun kwanaki can da suka wucce nayi dana sanin sanin shi
Yariga da ya
samu guri gun Abbana ya hanashi kallan ra'ayina
Ya kakeso nayi ne RAMADAN. So kake na haukace
Naji Komai bana jin da'dinsa aduniyar nan saboda qaurace min da kayi.
Sam nalura bakasan farin cikina
To bara kaji na rantse da Allah ka kara min haka sai
mun sami mummunan matsala dakai
Dan narigada na auna na garo ba abinda yake tadamin hankali kamar rashinka kusa dani
Da 6acin rai Tatashi da niyar barin 'dakin.......
Cikin sauri ya Sha gaban da yanayin damuwa......
Yace 6acin ranki tashin hankali
ne agareni
Ki temaken kisaki ranki ko nasami nutsuwata
Tace matsamin in fitta ko kasha mari.......
Yasan acike take dashi Komai xata iyayi masa
Saidai kash yayima kansa alqawarin baxai barta tatafi awannan yanayin ba
Dan yanasan yau ya bala'in ha
rgitsa mata kwanya
Dan haka cikin yi mata baxata ya rungumeta da kashe murya irinta Wanda yake yin kuka
Yace kimin rai auntyna kiyafemin nasan narabu dake kenan yau har abada. baxan ta6a yafema kaina bah idan har xuciyarki batayi sanyi munyi bankwana
cikin farin ciki bah.......
Tundaga tsayar kan SAILUBAH taji wani abu na yawo ajikinta Wanda yasa ta rikice Komai na jikinta ya tsaya cak.....
By Hajju
Asuba ta gari
[9:35PM, 25/11/2016] Rahamat Nalele
👯
: *R*
[20/03, 17:09] 80k: [12:55PM, 26/
11/2016] Rahamat Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*
👯
BANAH*
👯👯👯👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*
👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
*Bismillahir-rahmanurrahim*
*PART 66 to 70*
Cikin wata murya me sanyi Tace toh naji sakeni
Cikin sa
nyin jiki ya raba kansa daga jikinta idan shi akanta yana San gano wani Abu
Yace kin hakura ta kallesa ka'dan cikin wahalalliyar murya Tace ya xanyi dakai RAMADAN
Pls ina buqatar ka'daita
Ya bu'de 'kofar suka fitoh tare har 'dakin Kakah ya kaita dan n
anne ba kowa.
Yace toh Ki huta my Aunty.
Ko kulashi batayi ba
Yayi Murmushi dan yana san ta qara harxuqowa dan bai gaji da maseefar taba
Idan tana magana sam bayaso tadena.
dan haka ya leqa fuskarta Yace toh xan tafi fah Auntyna.....
Kamar xatayi k
uka tace wai me xan maka
Ba xaka barni nasamu ka'daicin bane.
Yace da naso kitashi mu'danyi hira ta bankwana
Da maseefa tatashi ta kallesa kamar xata falleshi da mari Tace baxan tashi ba. wai hirar dole ce Nace ina buqatar ka'daici kabarni man
Sai
yayi kalar sanyi irin na abin tausayin nan Yace toh shikenan Auntyna Allah ya baki hakuri. Ya nufi hanyar futa
Aiko saita fashe da kuka. Bai tsaya ba ya futa abinsa Yana Murmushi fa'di yake aransa Auntyna kenan duk Sallah idan nayi ina ha'daki da Allah y
a xa'ayi Ki xauna cikin kwanciyar hankali akaina. Sam hakan baxai yuhuba
XEE tatareshi a farfajiyar gidan Tace shigowarku 'daxo naga SAILUBAH daga dukkan alamu tayi kuka
Yanxu kuma kafitoh kana Murmushi wai me yasa Sam bakaso kaganta cikin kwanciyar
hankaline
Yace Aunty XEE kenan. Wlhi duk duniya bawanda yafini San ganin kwanciyar hankalinta
Kawai batasan Auran wannan shegen ne
Ni kuma dama basan shi nake ba. Saina bata haske akan hakan........
Ta katseshi da fa'din Ka hargitsata dai
meyasa ka tsani ganinta da kowane 'da namiji.
Yace saboda duk wa'yanda take ha'duwa dasu basa dacewa da ita Sam
Ke Kinsan burunta
Auran namiji me aji
Kyakkyawa
Me ku'di over
Me kishinta
Me shakarun da suka xarce nata Sosai
Shin tsakaninki da
Allah har yanxu ta ha'da me wannan abubuwan gabaki 'daya
XEE tayi shuru. Can Tace gaskiya aa
Yace hmmm
Kinga Ki share kawai wannan Auran nata ba inda xaije dan xatayi rayuwa ne da Wanda ko kusa bai dace da itaba
Kin santa sarai idan tace ta tsan
i abu bata sanshi ba tayanda xa'ayi tarayu da wannan abun cikin xaman lafiya
Wlhi ta tsaneshi batasan ha'dinta dashi yanxu
Tayi nadamar saninshi
Ki rubuta Ki ajiye ba'inda Auran sun nan xaije
Idan kin shiga ciki yanxu dan Allah kice tadena kukan ya
isa haka
Na barki lafiya. Yana fa'din haka ya wucceta ya ficce daga gidan
XEE tabishi da kallo baki sake
Kana tayi 'dakin khakha.
Har lokacin ko SAILUBAH kuka take ta kalli XEE cikin kukan Tace yaxanyi da RAMADAN XEE yaxanyi dashi
Tace hakuri SAIL
UBAH hakuri xakiyi dashi
Tace na rasa me yake damuna akansa....
XEE Tace hmm nihar narasa wane tunani Xanyi akanku.......
Wannan dare duk ya rikita mutane hu'du 4 idan ka cire XEE da KHAMIS Wanda yanxu yake tare da ita kusan qarfe tare da rabi na dar
e.
*Luv*
💔
suke xugawa tamkar xasu ha'diye junansu
Sam XEE manta kanta take idan tana tare da KHAMIS
Ya kalleta cikin wani yanayi Yace my Luv
Tace na'am sweetheart
Yace dama ace yanda muke xaunan nan matsayin ma'aurata muke
Tace lokacin na xuwa M
ENI
Yace kinga mun kusa gama skull ya kamata iyayanmu Susan da xaman soyayyarmu.
Tace mu qara lokaci ka'dan sweetheart
Yace aa fah. nagaji da mafarkan ganinki da yarana inasan inga hakan axahiri
Ta kallesa Tace xaka fara ko
Yace kona fara yanxu da
i baxai tabbata ba. Tunda masu ha'dawan basusan da xaman soyayyarmu bah
( *XEE da KHAMIS kenan*)
*RAMADAN*ko Sallah Na dinga ganinshi yanayi ni Rahamat
Addu'a yaketa xabgawa Amma bansan me yake cewa ba
Can ya kwanta ayanda na lura yana cikin fa
rin ciki
*Sa6anin SAILUBAH*
Data kwana kuka da damuwar aranta
Ko wane juyi idan tayi ganinta take rungume da RAMADAN tana shaqar qamshinsa
Wannan abu shiyafi damun xuciyarta
Sam yau bataji Tatashi tayi lafula ba.
*FAWAS ko*
Rasa nutsuwar
shi yayi gabaki 'daya
HAMEEDA ta rikitashi
Ta hanashi bacci Sam
Duk juyin da xaiyi hotan fuskarta yake gani tare da jin muryarta tana mishi kurwa akunne
*Ashe itama HAMEEDAN hakan take*
dan har mari tasha agun Innah Hansai dan tafa'da kogin
tunanin FAWAS har bata sani bah talgen Innah Hansai ya jinkice daga murhu ya xube bata sani bah
Saida taji saukar mari Tace wayyo FAWAS....
Tace ubanki ne FAWAS 'din xakibar min talge ya xube
Kan HAMEEDA tayi magana Innah Hansai ta rufeta da Duka
(
FAWAS kawo magaji)
😰
Haka kawai nima Rahamat na tsinci kaina da fa'duwar gaba Ganin yanda mutane suka cika layinsu SAILUBAH dan 'daurin Aure
Na kalli RAMADAN Wanda yayi kyau cikin shigar wani yadi me ruwan madara
Yayi kyau sai Qamshi y
ake
Haka FAWAS da KHAMIS ma dan anko sukayi
Duk inda kakai da hassadarka saikace yes wa'yannan sun dace da'a kirasu da *~```SAMAREEN BANAH```~*
HAYATUDDEEN ya kallan Yace mutuminki da annuri a fuskarshi banga wani tashin hankali atare dashi bah
Nace
hmm wai RAMADAN
Yace eh shi
Nace daran jiya baiyi bacci ba addu'a ya dinga yi
Kasan me yaroqa.
Yace eh gaskiya da walakin goro amiya
😀😀😀😀😀😀
SAILUBAH na kwance akan cinyar XEE xaxxa6i na cafkarta damuwarta taji ance amfasa 'daurin Auran
Dan 'daxo da Asuba tasa Abbanta tayi agaba kan yayi hakuri karya Aura mata Alhaji Aminu
Sai kawai ya kalleta Yace tatashi tabashi guri
Toh shine take cikin wasi-wasi xai Aura mata shine ko aa
By Hajju
👯
:
R
🅰
HA
â“‚
AT
[20/03, 17:09] 80k: [6:42PM,
27/11/2016] Rahamat Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*
👯
BANAH*
👯👯👯👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*
👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
*Bismillahir-rahmanurrahim*
*PART 71 (2) 80*
Wasu wa sunta ya katsene lokacin da taji ance an '
daura Auran
*Alhaji Aminu da *FATEEMA SAILUBAH*
Ai SAILUBAH najin haka tasume
RAMADAN Yace innalillahi
FAWAS Yace wa'inna'ilaihirraji'un
KHAMIS Yace shi kenan
Ni Rahamat nace Allah yayi
SAILUBAH Bata samu kanta bah har wajan qarfe biyar
na yamma
Lokacin 'yan Uwa da abokan axxiqi suke ta shirin kaita gidan mijinta
Fa'di Take XEE ina RAMADAN. XEE Tace ya shigo 'daxu baki farfa'do ba
Tace xan iya ganinshi yanxu
Tace kai daka mar wiya
Lumshe ido tayi batare da Tace Komai ba
Ac
ikin yamman nan suka 'dauki hanyar Abujah. Basu sami kansu sai qarfe tara na dare
Wani gida ne a maitama Wanda ya hargitsa duk Wanda ya shigeshi
SAILUBAH najin yanda mutane suke santin gidan wai ita dai me sa'ace arayuwarta wannan gida ai aljannar d
uniyane
Data 'daga kanta taga bet room 'din da take ciki sanda gabanta ya fa'di dan ganin daular da aka narka a 'dakin
XEE ta kalleta tayi Murmushi Tace aha
Bet room ma kenan kije falanki kisha kallo.
Gaskiya xakiyi farin ciki da irin daular da Aminu
ya narka miki
Tace ba'abinda xai sani farin ciki ayanxu kamar inji muryar RAMADAN
XEE tayi dariya Tace RAMADAN dai RAMADAN dai
Karki damu yana tare dake
Ba qarya SAILUBAH taga irin daular da take fatan samu
Saidai ba farin ciki aranta da kwanci
yar hankali.
Musamman Washe gari da kowa ya watse ya barta daga ita sai 'yan aiki masu fuskar rashin imani
👯👯👯👯👯
SAMAREEN BANAH
👯
👯👯👯👯👯
Su XEE sundawo gida sunnata santin gidan SAILUBAH
KHAMIS ya kalli FAWAS Yace munyi missing 'd
in Aunty LUUVAH
Tace kadai bari kawai Allah ya kareta ya xaunar da ita lafiya da mijinta
KHAMIS Yace AmEEn
RAMADAN Yace story.......
Muna xaune daku xata dawo gida batare da sun huta da juna bah
Wai meyasa tunda aka 'daura Auran nan nata baka m
ata fatan alkairi ne. Cewar FAWAS
KHAMIS Yace bar 'dan iska insha Allah baxata fitto ba
RAMADAN yayi dariya Yace kamar yanda nasaba gaya muku xance ya tabbata haka wannan mah baxai Sha ruwa bah
FAWAS Yace hmm ni inata nemanta awaya na rasata
KHAMIS
Yace Wlhi nima 'daxuma Aunty XEE take gayamin itama ta rasata a waya.
RAMADAN yayi shuru can ya ta6e baki Yace Allah yasa ba aiki ya fara mata yanxu ba
KHAMIS Yace me kake nufi. Khana nufin dan xaiyi.....
RAMADAN bai barshi ya qarasa ba Yace 'dan
iska ba haka nake nufi ba. Ina tabbatar maka Wlhi ko kissing 'dinta baxai samu damar yiba
Ya maida kallanshi ga FAWAS daya saki baki yana kallansa Yace HAMEEDA na jiran xuwanka fah. Kuma lokaci na wuccewa pls muje banaso dare yayi mana scan
FAWAS yaja
h numfashi Yace Wlhi RAMADAN kana bani tsoro wani xubin
KHAMIS Yace aha
Na xata baxa kace bah.....
Ta hanaka bacci na kwana 'daya idan kabari yauma ta hanaka Wlhi gobe da Asuba xakayi qauyan takai
RAMADAN ya fa'da hakan dasan kawar da hiran da Mur
mushi akan fuskarsa
FAWAS Yace kamar ko kasani. Yarinya kamar Aljana tabi ta rikitani ta hanani sukuni
KHAMIS yayi murmushi dan tuno da 'dan malelan data bashi Yace kace yauma xaka qara cin wannan abun
Gaban FAWAS ya fa'di cikin sanyi Yace eh. in h
ar tace sainaci Kasan ba abinda xai hanani ci
RAMADAN ya tada mota suka nufi supermarket siyayya Sosai FAWAS yayi mata
Sukayi biotic ananma yasiya mata Kaya danginsu dogayan riguna da riga da siket
Ya siya mata qaramar waya dasa mata layi
Kana suka
nufi qauyan takai
HAMEEDA na ixa wutta tana hawaye wani yaro yashigo gidan nasu cikin ra'da yake CE mata tayi ba'ki Wasu kyawawa masu ku'di
Da sauri tasaki Murmushi Tace kaje kace FAWAS ne
Cikin san'da yaran yaje gasu RAMADAN Yace wai FAWAS ne
FAWAS ya fitoh daga motar Yace kace mata eh shine
Yaran yadawo ya gaya mata
Tacije yatsa takalli kofar innah Hansai taga a wangale take taje ahankali ta 'dauko gyalanta dan Innan bacci take ta hangame baki...
Usaina da rabi 'yayanta kuma sunfita ga
ntali
Dan haka da murna tafitoh wajan
FAWAS yaba yaran ku'di ya maida kallansa kanta Yace naxata baxaki fito ba gabana yanata fa'duwa sai kuma gaki
Tayi Murmushi Tace Barka da ranah
Yace Barka