Showing 24001 words to 27000 words out of 108953 words

Chapter 9 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

3

girjinsa ka'dan cikin mutuwar jiki Tace saboda

ka rainani danni macece. Inxa'a duba na tabbata saina fika nauyi

Yace hmm toh naji muje in kaiki karki xube min ajiki dan naga baccin ya fara cin qarfinki......

Haka suka jera ya Kaita har 'dakinta takwanta

Ta kallesa Tace karfa kaje club

Yace toh

Tace imma kaje xanjika ai

Ya rufe mata qafafunta Yace dan Allah kiyi bacci karki dashi yau tsakar daje

Tace dan kar na jiki ko

Yace ko 'daya inaso yaudai Ki mori baccin ne

Tace kaima Kasan na saba

Yace saida safe

Tace mu tashi lafiya

Yace Al

lah yasa da fucewa

FAWAS ya harareshi Yace ka shanyani kamar wani kayan wanki

Yace am sorry kasan.......

Bai qarasaba wayanshi tayi qara. Yana dubawa yaga wacce sukaci karo ce a Jifatu

Ya 'dauka da hello

Tace kana magana shahuda

Yace ayya sunank

i kenan

Tace eh RAMADAN naji 'dakin kar6ar number naka

Dan xan kiraka lokacin da nake so da kuma buqatar kalaman ka

Yace ayya da fatan kinkai gida lafiya

Tace lpy lau

Yace toh Alhamdulillah

naji da'din sunanki Sosai

Tace haka mutane da yawa suke

cewa. Nayima tunanin ko qarya suke

Yace bane Su da yima babbar yarinya qarya sun da'di iya gaskiyarsu ne kawai

Tayi murmushi Tace kamar yanda kaji nace maka sunana shahuda. Ni 'yace ga Alhaji iroro me harkar siyar da mai

Ni ka'daice 'yarsa muna xama

a garin abuja unguwar maitama

Mahaifina cikakken me ku'dine bana wasa ba yana sanmu ni da mahaifiyata Sosai.

Bikin 'Yar qanwar momyna ce ya kawomu kano

Yanxu haka gobe mukesan kumawa abuja

RAMADAN Yace daga kalamanki nagene ke me gaskiyace. Kuma

baki so. ki yaudari mutum a har karki dashi.

naji ina sanki dan inasan mutum mai wannan halin

Tayi dariya Tace Nagode sai mun sake waya ka gayamin kai ko waye gudnyt

Yace ok gudnyt

FAWAS ya kalleshi Yace wacece Yace yarinyar da nake baka labari ce

Yace shegiya taga 'dan saurayi

😆

.

RAMADAN yayi dariya Yace kuma yafi karfinta ba

👯👯👯👯👯👯👯

*SAMAREEN BANAH*

👯👯👯👯👯👯👯

*tasu salan soyayyar*

?

👯👯👯👯👯👯👯

[2:49PM, 22/11/2016] Rahamat Nalele

👯

: Haka rayuwar tasu tacigaba da ta

fiya yau da da'di gobe sa6anin haka

Soyayya me qarfice tashiga tsakanin KHAMIS da XEE

Ba Wanda bai sani ba har acikin makarantarsu

Mutum biyu ne basu sani bah. Sune iyayan XEE dana KHAMIS

Sam bata canja xali ba tsakanin SAILUBAH da XEE wajan qin

karatu

SAILUBAH da RAMADAN sun shiga tashin hankali ba'dan ka'dan bah

Dan yau saura kwana uku bikin SAILUBAH da Alhaji Aminu

Xa gwan qasa ya dinga mata tawajan Abbanta ya nuna mishi yana bala'in Santa ayi Komai da wuri

Yana xuwa duk sati ya ga

nta ya kuma bata ku'di me tarin yawa

Ana saura sati biyu bikinne ya bata kyautar wata lafiyayyiyar mota Amma ta biyo ta hannun Abbanta ne wanda daqer ya kar6e a cewarshi ai Auranta xaiyi yabari ayi Auran ya bata

Ya nace dai saida Abbanta ya kar6a

Eh

motar tatafi da hankalinta SAILUBAH Sosai

Amma ganin RAMADAN duk ya rikice mata shiyasata qin nuna farin Cikin nata

Dan yanxu ya canja mata gabaki 'daya...

Ita gani takeyi kamar haushinta yakeji

Yanxu haka xaune take ita da qawayanta wata tana mat

a gyaran jiki dan ginsu Su dilke

jiya sukayi walima.

XEE Tace ikwan Allah kenan SAILUBAH. Ashe xaki rigani Aure.

Tace hmm Wlhi XEEE xuciyata xafi takemun kwata kwata na tsani Auran nan

Wata khamsa'u Tace meyasa

Tace hmm tunda RAMADAN ya nunami

n baya so naji nima bana so

XEEE Tace na lura har ramewa kukayi ke dashi

Wata ummi takalli XEE Tace keko sabon da sukayi da juna na wasa ne

SAILUBAH Tace ni yanxu damuwa ta ya qaurace min kwata kwata

Na ne meshi awaya na rasa

Rabona dashi yau kwa

na hu'du kenan Wlhi xaxxa6in nan da nakeji duk na rashinsa ne

Nasan ina ganinsa Komai xaixo min da Sauqi

Wata humaira Tace hmm ki kwantar da hankalinki inda RAMADAN ne qila anjima kigansa dan nasan duk inda yake yafiki shiga tashin hankali

SAILUBAH ta

yi tagumi

Anisa Tace nidai kuna burgeni yanda kuke San junanan nankun nan

XEE Tace 'dan iska KHAMIS yaqi gayamin inda yake

SAILUBAH Tace hmm xan ha'du da shine shima

Washe gari aka kawo kayan Sa Lalle da akwatuna goma Sha biyu reras

'Yan unguwa

sai xuwa gani suke dan kayane nagani na fa'da

Anan ne fah tsoro ya kama SAILUBAH dan Alhaji Aminu ba qaramin ku'di ya kashe ba

Qarfe goma sha 'daya na safe SAILUBAH Tatashi hankalin XEE harda kuka ita dai suje sunemo RAMADAN

Cikin marairai ce

wa XEE takira KHAMIS Tace my sweetheart

Yace na'am my Luv

Tace kayima Allah da Annabi ka gayamin inda kuke

Wlhi SAILUBAH kuka take damuwarta taga RAMADAN. Hankalina ya tashi

KHAMIS ya waro ido Yace pls my Luv kar hankalinki ya tashi dan Allah

aya

nxu kam gaskiya baxaku ganmu bah

Dan muna can yanhar xuwa qauyan Takai

Kinsan Aliyu na makarantarmu Wanda ya rasu a qauyan yake. Shine 'daxo muka shirya xuwa gaisuwa

am sorry my Luv saidai in mun dawo kuganmu

Tace toh ka kulamin da kanka

Yace insh

a Allah

Tace Sannan kasa ya kunna wayansa Ko tasamu nutsuwa Yace angama my Luv

Tace i Luv u

Yace me 2 my baby

XEE ta kalli SAILUBAH Tace toh kinji

Tace Naji har hankalina ya kwanta. Allah yasa ya bu'de wayansa

Tace AmEEn

Kamar yanda KHA

MIS ya fa'dama XEE Suna kan hanyarsu ta xuwa takai. Toh haka abin yake da gaske

FAWAS dake tuqasu ya kalli KHAMIS Yace Gaskiya soyayyarka da Aunty XEE tana tafiya dani

Yace hmm ina Santa da yawa FAWAS

FAWAS yayi dariya Yace naji tana maganar Aunty

LUUVAH

Yace eh. Yana me kallan RAMADAN dake karanta wata jarida

KHAMIS ya 'dora da. Toh 'dan iska hankalinka ya kwanta tunda ka sakatah kuka akanka

Katemaketa ka bu'de wayanka dan Allah danni ta Masoyiyata nakeyi

Dan nabata tabbacin xan saka ka bu'

de wayanka

RAMADAN yajah tsaki Yace karka dameni dan Allah.

Yace Wlhi saika bu'de wayanka ko'dan Aunty XEE ya fa'da da 'dauko wayar tasa..........

Kan RAMADAN yayi magana FAWAS yajah wani furgitaccan burki Wanda ya basu tsoro

Yana sauke numfashi sam

a sama idanshi na kan mudubi yana kallan bayansa

Cikin maseefa KHAMIS Yace wai kai wane irin 'dan iska ne xakaje ka kashemu dan iskanci

Ni ban gaji da rayuwa ba dan ban ajiye 'ya'yana ba ehee

RAMADAN yayi Murmushin dole dan rabansa da Murmushi yafi

sati uku

Yace ka lura man KHAMIS yagano wata xa6in shi ce

FAWAS ko fa'di yake Ya Allah

innalillahi

wayyo kaina

Kunga wata xanka'da xiya

KHAMIS ya juya yana san ganin wacce ta gigita FAWAS haka

Kut

😳

kut

😳

kut Yace

Saka makwan ganin wata

xanka'daxiiyar budurwa wacce take sheqa gudu tamkar xata tashi sama

Ba gyale ajikinta

Wata fanka ceciyar rigace tasa sai xaninta da kallabi

Sai wani siririn gyale dataci 'dam mara dashi

Kallo 'daya xaka mata kagano Abu biyu

Tana da kyau na bam ma

maki. tare da kuma matsanancin damuwa.

Yanda take gudun Komai na jikinta na rawa shi yasa FAWAS rufe idansa

🙈

da hannu biyu

KHAMIS yajah numfashi Yace eh Lalle yau Allah ya kawo maka xa6inka

Ganin takusa xuwa garesu yasa RAMADAN fitta daga motar

yasha gabanta

Ta kallesa da wata muguwar harara Tace da Allah matsamin sauri nake

Yace tayaya ma xa'ayi im matsa miki bayan kina sheqa gudu haka

Tace toh ina ruwanka hakan na saba kuma ba Wanda ya ta6a tareni

Yace ko

Tace gaskiya man

Yace eh ba

shakka dama haka kuke rayuwarku Ku 'yan qauye

HAMEEDA ta qare mishi kallo tun daga sama har qasa tabi motarsu da kallo

Kana ta dawo da kallanta kansa tatabbatar ba 'yan qauyansu bane

Allah yayota dasan 'yan burni

Da gaske RAMADAN yayi mata MASEEF

AR kyau

Ita duk a iya gane gananta bata ta6a ganin namiji Wanda Komai ya masa dai dai kamar RAMADAN ba

Atake tayi tunanin shi balarabe ne taji tana san shi Amma baxatace ga irin son dataji ba

Ya 'daga mata gira. Nan tadawo daga tunanin

Tace gaka qa

ramin yaro Amma sai qarfin halin tare wacce ta girmeka

RAMADAN yaji kamar ya tsinka mata mari dan duk duniya ba wacce xatace mishi qaramin yaro ya share sai Auntynsa

Yayi murmushin yake Cikin 'daga murya yace FAWAS kafito Wlhi. tunkan na tsinka mata

mata mari.

KHAMIS yayi dariya Yace aisai ka fitta Kasan ka'dan da aikinsa ya falleta da marin...

FAWAS ya fito daga motar Yace sannu ko

Ta kallesa ka'dan. Gabanta yafa'di dan ganin wani kyakkyawan kuma

Tace yauwa

Ta maida kallanta ga RAMADAN Tace

waxa ka mara

Yiyi mata wani mugun kallo

Yace ban dake akwai wata ne anan

Xatayi magana Yace Kinsan Allah kika qara bina da qaramin yaro Wlhi saina miki mari biyu ajere.

Haba da Allah Daga ganina xaki kirani da qaramin yaro ke ba qaramar yarinyar b

ace

Tace kut

😳

shekarata ashirin da hu'du ko kaffara baxanyi ba na girmeku karka qara kirana da qaramar yarinya

RAMADAN yayi Murmushi dan ganin yarinyar 'Yar ayice

Yace oho Ashe ba da'di

Tajah tsaki xata wucce.....

Yace 'dan jini ka'dan mana

Tac

e lafiya

Yace atunaninki lafiyace xatasa na tsaidake

Yanuna FAWAS Yace sanki yakeyi da Aure dafatan xaki soshi

Tayi dariya da kallan FAWAS Tace gaskiyane kuna da kyau Sosai

KHAMIS ya fitto Yace har dani

Ta qura mishi ido canTace eh harda kai

A

mma kunyi min yara sosai

Wai mema kuka sani a Aure da xaka kalleni kace abokinka xai aureni.

Kun san mah me ake kira da Aure

Suka kalli jununsu atare

FAWAS yayi Murmushin yaqe Yace ki bani dama in aureki sai in nuna miki me ake nufi dashi

Tayi

dariya Tace toh xan baka dama Amma sai nayi shawara da xuciyata

Tafa'da dasan barin gun

RAMADAN Yace da kata malama

Tace muryarka tana d.......

Kanta qarasa ya wurga mata wani mugun kallon da ya hanata qarasawa

Yace Ki fa'da mana gidanku

Itama ha

rararshi tayi ta wucce shi

FAWAS Yace dan Allah Karki tafi da gudu. Tace naji Qanina tabar gun da sauri

Kuma daidai nan wayar RAMADAN ta fara ringing

RAMADAN ya kalli KHAMIS Yace wayace ka kunna min waya dan Allah

KHAMIS Yace Aunty LUUVAH CE dai

Ah

ankali ya kar6i wayan da 'dauka

Da kuka SAILUBAH Tace meyasa kakemin haka RAMADAN

Da sanyin murya Yace menayi Auntyna

Tace so kake ka kasheni

Yace idan na kasheki inyi rayuwa dawa......

By Hajju

Ku huta 'yan hanuna

🙋🏼

[20/03, 17:09] 80k: [7

:39PM, 24/11/2016] Rahamat Nalele

👯

:

👯👯👯👯

*SAMAREEN*



👯

*BANAH*



👯👯👯👯

*TASU SALAN SOYAYYAR*

*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*

*Bismillahir-rahmanurrahim*

*PART 56 to 60*

Yace ai tunda yaqi yarda naje ga Auntyna Wlh

i saina guma masa.

KHAMIS ya qara yin dariya

Da ace HAMEEDA tasan FAWAS toko da tagane yanacin 'dan malelanta ne tamkar xaiyi kuka....

Cokali hu'du yayi yana tunanin inya qara na biyar toko ba abinda xai hanashi yin amai

Ya kalleta ka'dan. Idanta

nakansa. Yayi Murmushi Yace YAYATA.....

Da sauri ta sakar mai murmushi Tace na'am

Yace na koshi

Nan take annurin fuskarta ya 'dauke Tace meyasa ka koshi bayan.......

Saurin katseta yayi dan ganin annurin nata ya 'dauke

Yace wasa nake miki. Da xaki

'daure min fuskar nan taki me kyawun kallo.

Ta saki fuskar tata tare da rufe fuskar da hannu Tace har naji da'di Wlhi.

Ganin da gaske tana Cikin jin da'di shiyasa FAWAS daurewa ya dinga cin 'dan malelannan har ya cinye

Da sauri Tace in qaro maka

Ya

kalleta cikin marairai cewa Yace aa

Tace karka damu akwai da yawa

Ya qura mata ido yana kissima abubuwa da dama aransa akanta

RAMADAN ya kalli KHAMIS Yace Wlhi qiris FAWAS yake jira ya saki amai

KHAMIS Yace wlhi kuwa gashi ta kasa ganewa

Yace bara

naje na 'dora mishi da nawa

Kan KHAMIS yayi magana RAMADAN ya fito daga mota ya nufusu da Murmushi Yace dan Allah ki daure in akwai da yawa Ki qaro masa dan dama baici abincin rana ba

Haka kawai ya tsinci kansa da qinci. Ashe xaixo ne ya tarar dana mas

oyiyarsa ne. Baki lura da yanda ya cinye bah pls yi sauri ki qaro masa mana

FAWAS ya maida kallansa qasa da dafe kansa.

HAMEEDA Tatashi da murna Tace aikuwa nayi da yawa

Daqar FAWAS Yace ka'dan xaki qaro pls.....

Bata jishi ba tayi Cikin gidan nasu da

sauri burinta yayi ya gama kar innah ta dawo

Dama tana barin gun RAMADAN ya koma mota. FAWAS yabishi da kallan ramuko

Haka ko takawo masa kamar na 'daxo

FAWAS ya rufe ido ya dinga ci batare da yace mata Komai ba. Har yaci rabi

Ya kalleta Cikin

wani yanayi Yace da kinada leda da kin sakamin sauran dan anjima incinye.

Taxaro wata leda daga gefan cikinta Tace gashi dama kamar nasan xaka buqata. Dana juye masara naqi yarwa

Yayi Murmushi da kar6a ya juye cikin ledar

Yace toh fa'damin

Tace m

e fah

Yace kin yarda in dinga xuwa gareki ta'di har Allah yasa Ki xama mata agareni

Tace eh

Yace toh Nagode ga wannan Ki sai abinda kikeso. Ya qarashe da miqa mata dubu biyar

Ta waro ido waje

👀

Tace kai kai kai tab

😳

Yace wani abune

Tace ko 'Dari

biyar ban ta6a riqewa ba bare sama da ita

Idan aka ganni da wannan Wlhi ba qaramin tashin hankali xan shiga ba

Yayi Murmushi Yace Kinga ko bana san tashin hankalinki Sam

Amma Ki kar6a Ki 6oye xai miki ammafani.

Ba xanji da'di ba in baki kar6a ba

Amma idan kika kar6a xanfi yarda da cewa lalle kin yarda in xama miji agareshi tunda nabaki abu kin kar6a batare da gaddama ba

Tayi shuru. Candai ta kar6a Tace Nagode Allah yasaka. Amma miye sana'arka.

Yace ina skull yanxu ina karantar kasuwanci ma'an

a nan da Wasu 'Yan shekaru xan xama cikakken 'dan Kasuwa

Tace shima dama kasuwancin karantarsa akeyi Yace eh ai ba abinda ba'a karantarsa

Tace tab ni ban San kasuwancin karantar sa ake ba.

Yace hmm kina karatu kuwa

Tace ban San ilimin boko ba. Nadai

sauke alqur'ani da sanin Wasu takaddun musulunci irinsu nahahu kawaqidi adaf hadis da dai sauransu

Yace eh lalle kice da malama nake

Ta kallesa cikin sanyi Tace nasamu wannan iliminne agun BABANA da'ace iyayena sun mutu tun ina yarinya na tabbata baxa

n samu komai bah

FAWAS Yace 'dan naji labarinki ka'dan.........

Nan tabashi labarin kanta.

Yace yanxu kina nufin duk wani aiki na gidannan ke kikeyi

Tace ba aiki ka'dai ba harda aika xuwa ko ina

Yaqura mata ido tabbas kallo 'daya yayi mata Komai

nashi ya kunce yaji maseefar sonta

Cikin wani yanayi yace yanxu xan iya samun matsala wajan xuwa na gareki

Tace indai bana san matsala ta afku Saidai iyayanka suke wajan me gari da maganarmu

Kasan yana hukunci bisa kan Gaskiya

Xai kirani agaban mut

ane ya tambayeni ina sanka

Idan Nace eh

Toh saiya sakama Innah Hansai Duka akan karta kuskura ta takura min akanka

Sai kuma Yace ma iyayanka Su gaggauta kawo sadaki ayi Aure

Yayi Murmushi Yace daga nan shikenan kin xama tawa saiki koyar sani yand

a Aure yake ko.

Ta dariya da rufe fuska cikin shagwa6a da ta6ara Tace toh yaushe xaka dawo

Ya kwai kwa yi muryarta wajan cewa jibi idan kinaso

Ta qarayin dariya danjin yanda ya kwaikwayeta. Tace kaga banaso

Yace toh nadena 'dan bu'demin fuskar ka'd

an ko na sami bacci cikin nutsuwa yau.

Tunda Allah yasa nayi gamu da kyakkyawa wacce tafi kyawawa kyau

Ta 'dauke hannunta daga fuskar tata ta kallesa damai fari da ido tana 'daga mai gira irin tasu salan soyayyar ta qauyawa.......

Amai yakeji saboda

ba qaramin cika cikin sa yayi bah. xuciyarshi tashi take sobada bai saba da cimar data bashi ba. Burinshi takauce mata ya amayar da shi ko yasamu kanciyar hankali

Yayi Murmushi dan ba qaramin burgeshi tayi ba. damai fari da idan da tayi

Ya tashi yana c

ewa wannan fari da ido haka. aisai kisa in sume a axaune

Ta rufe fuskarta Tace Allah

Yace kunyarki na burgeni

Tayimai shuru

Yayi Murmushi da cije le6ansa.

Ni xan tafi saikin ganni jibin

Tace kamar karka tafi Wlhi

Ya 'daga mata gira Yace idan b

akyaso ai sai in tsaya har Innah tadawo immata gaisuwa

Ta waro ido da cewa tab kace tarabani dakai kenan

Yace aini bamai rabumu sai Allah Ki kulamin da kanki pls bana San wani abu ya sameki

Ta 'dagamai kai cikin Murmushi

Ya shige motar tasu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login