Showing 72001 words to 75000 words out of 108953 words

Chapter 25 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

39

nasa ya yanke masa jin da'dinsa na yawata wan da sukeyi

__________

Haka KHAMIS Bayan ya koma gida Momy take tambayarsa me meya sameshi haka da raununka jikinsa Yace fa'da sukayi da wasu

Tace wasu wah

😳

Yace s

hima bai sansu ba

Tace toh Allah ya sawake

Danta lura bayasan tatakura masa da tambaya

Wanka yayi. Yayi Sallah

Yaje gun Momyn tashi

Yace momy jikina ciwo yake min

Tace toh xona gasa maka jikin

Haka ya kwanta tadinga gasamai jikin nasa da ruw

an xafi har bacci ya 'daukesa

Bashi ya tashi bah sanda aka kira sallar magriba. Lokacin Dadyn nashi ya dawo. Hakan yasa sukaje masallaci tare

Basu suka dawo ba sanda sukayi sallar Isha'i

Suna cin abinci ne Dadyn nasa ya kallesa Yace my soon

Yace

yes Dad

Yace kana San ZAINAB ko

KHAMIS ya Sosa qeya Yace eh Dad

Yace toh munyi magana da shi babanta ya tabbatar min da cewa itama tana sanka

Mun bashi sadakinka 'daxu....

KHAMIS yawaro ido cikin matsanancin murna Yace Ya salam Dady I Luv u

Yayi

Murmushi Yace xaka dinga xuwa skull idan kadawo xaka dinga xuwa office

Na bu'de maka wani shafi na musamman

Dan yanxu xaka shiga wata sabowar rayuwa

Inaso kanutsu Kasan meye duniya

Ina sanka my son plx kayi abinda xanji da'di araina kan wannan

kasuwancin banaso ma'aikatan ciki susami matsala dakai

KHAMIS yajah numfashi Yace Insha Allah Dady xaka sami Komai yanda kakeso

Amma yaushe ne abin

Momy ta harareshi Tace ba'a sani bah

Ya tashi Yana turo baki Yace pls Dadyna

Yace wata biyar aka

sa

KHAMIS ya rungumi Dadyn nasa cikin murna yayi shashinsa

Momy takalli Dadyn nasa Tace Allah yasa alkairice agaresa

Yace AmEEn

______

Dai dai qarfe Tara ne Dadynsu RAMADAN yake xaune dasu suna hira sama sama

Dan hankalin senior yana kan S

AILUBAH so yake yaganta kan yayi bacci. Tunda yau ba yawo dan yanayin jikin nasa

Yayinda junior yaketa wasa da Khairat abinsa kallo 'daya xaka mai Kasan bashi da wata matsala

Dady ya kalli Senior Yace my son Yace na'am Dady

Yace kaga 'dan uwanka kom

awa karatu zaiyi

Gashi ni da kawunku Auwal munsami nasarar gano muku dukiyarku ta qasar Dubai da Kuwait

Dukiyace me darin yawa

Saunjuya sun da'da juyata

Wlhi a bayanan da sukeyi sunce sun'dauki shekaru Suna neman mahaifinku

Duk kawunku Auwal ne ya

yi bincike akan hakan

Acikin satin nan nakesan muje dashi qasashan dan mukar6o muku dukiyar daku

Kafin nan inaso gobe muje dakai company na

Xan 'doraka akan kasuwancina

Dan nalura kanada kwakwalwa

Xaka dinga xuwa skull baxan hanaka bah tunda

kakusa gam

Sannan akwai company da akamin tallansa Sosai yashiga raina

Xan siya muku kai da 'dan uwanka kufara harkar kasuwanci....

Junior ya waro ido

😳

Yace Dady bana san harkar kasuwanci shiyasa naxa6i naxama doctor...

Dady yayi Murmushi Yace

'dan uwanka mah abinda yaxa6a kenan

Ai hausawa Suna cewa gida biyu maganin gobara

Dukiyarku tanada yawan gaske dole akasa muku ita gida gida

Yanxu xanfara binciken fili. Dan gida muku asibiti naku na kansu

Murmushi Junior yayi Yace wow Dad in

kayi haka kacikamin burina.

Amma maixai hana acanja mah 'dan uwana karatunsa ya koma waje ina ganin xaifi kasan matsalar qasarnan

Dady ya shafah kan junior Yace aa kabarshi anan

Yana karatun yana luramin da camfanina

Gyefe guda kuma ina gida muku as

ibiti

Kaga kana dawowa saika fara aiki acikinsa nasan inhar kafara aiki acikinsa shima baxai da'de bah xai fara aikin acikinsa

Senior Yace yanxu dai Dady idan na fahimceka kana nufin.

Yanxu ka 'dorani akan harkar kasuwancinka

Xan dinga skull kuma

ina xuwa office

Yace Hakka abin yake

Gobe kashirya muje in nuna maka Komai yanda yake

Sai kaxa6i ranar da xaka fara xuwa

Yace toh Allah ya kaimu

Dadyn ya gyara xama idanshi Cikin na senior

Yace idan baka xumin da labarin wacce kake so ba

xan ha'daka Aure da duk wacce takwanta min arai

Senior ya turo baki Yace toh aqaramin lokaci

Yace naqara maka.

Wata 'daya nabaka idan kawucce hakan kaji narantse baxakaga dai dai bah

Ko jiyama ai kunje club. Ko kana tunanin ban sani bane

Junior

yayi dariya Yace Wlhi Dady Aure ne kam yadace da brother.

Yafa'di hakan da murmushin mugunta

Senior ya gallamai harara

Dady Yace barni dashi idan baibi umarnina yakawo wacce yakeso bah saidai yaji namishi Aure

Momy tayi Murmushi Tace junior kenan

kaima Dadyn yana xuwa kanka ai

Yace aini ko budurwa banda ita gani nakeyi idan nayi budurwa karatuna xaisami tangar'da

Dady Yace Yauwa yaran kirki kaxomin da sakamako mekyau hakan xaisa naji da'di Sosai

Yace angama Dady

Tashi Senior RAMADAN yayi ya

na yamutsa fuska Yace ni bara naje na kar6u abu gun Auntyna

Momy Tace da kaje ka kwanta ka bari sai gobe dan ciwan jikinka.

Yace banajin ciwan Sosai Momy kawai dai sai da safe

Yafa'da da ficcewa daga falan

Suka bishi da kallo........

[11:13PM, 28/

12/2016] R

🇦

HA



🇦

T Nalele

👯

:

Direct gidansu SAILUBAH yayi

Ganinta yayi xaune a harabar gidan tana danne danne waya

Yaje kusa da ita ya xauna

Suna ha'da ido ta sakar mai Murmushi ya mayar mata

Tace dan kai na xauna anan tun 'daxo narasa yanda

xanyi Ashe jikin da Sauqi

Wlhi duk na matsu naganka ko hankalina xai kwanta

Gashi nakira number naka akashe sai gwadawa nake tayi kagani

Ta qarashe tana nunamai wayarta

Yayi Murmushi da cewa tome ya habaki xuwa....

Ta waro ido

😳

Tace kamanta da k

uliyar da take hannun junior ne

Tabashi dariya yanda tawaro idon

Yace ai tun 'daxun yaba FAWAS kayansa

Tace au dama ta FAWAS CE

Yace eh ta momynsa CE

Tace hmm Allah ya sakamun

Yace AmEEn

Abbah ya dawone Tace eh tun 'daxu qilama yayi bacci y

anxu

Yace xuciyata CE takasa samun nutsuwa na rashin ganinki da batayi bah

Shine nace bara naxo naganki kona samammata nutsuwar

Tace nika samamma nutsuwa. dan na tabbatar inda bakaxo ba Saidai in kwana anan.....

Yace Allah Auntyna

Tace Allah

Yace toh bacci nakeji my aunty.

Tace xansu kaje ka kwanta

Yace Aunty kinsan abinda xai sani farin ciki ayanxu

Ta girgikai alamar aa

Yace ki'danyi min kiss

SAILUBAH tayi Murmushi Tace na lura kwanan nan iskanci kakeji ko dai junior ya koya maka ne

Yayi Murmushi Yace aa nidai kimin in tafi

Takama fuskarsa tamai agoshi

Tace toh shikenan

Ya 'daga mata kai.

Kama hannunsa tayi takaishi har bakin get 'dinsu Tace toh saida safe

Yabi bakinta da kallo Yace pls Aunty

Tace miye kuma ko wani......

..

Bai bari ta qarasa ba taji bakin shi cikin nata ya sakar mata kiss.....

Kanta tattaro nutsuwarta sai ganinsa tayi a'kofar gidansu yana 'daga mata hannu alamar bye bye

Ta gallamai harara da juyawa cikin gidan nasu tana tunanin waye iskanci ne yak

e damun RAMADAN ne yanxu nasan yadinga kissing 'dinta

Har takwanta tunanin bai barta ba

Can xuciyarta tafara hararo mata wani abu saidai tsoro da fargaba sun hanata kar6ar abin Amma tasa aranta zata nutsu dakyau dan ta hararo abinda xuciyar tata ta h

araro mata.........

By Hajju

R

🇦

HA



🇦

T

[20/03, 17:09] 80k:

👯👯👯👯

*SAMAREEN*

*

👯

BANAH*

👯



👯👯👯👯

*

👯

TASU SALAN SOYAYYAR

👯

*

*Na Rahamat Muh'md Muh'md Rufa'i Nalele*

👯

” بسم الله الرحمن الرحيم

*PART 103*

Bai bari fu

rucin nasa ya fitoh fili bah

Dan haka ganin yamata shuru shiya sata cigaba da fa'din

Kamai dani 'Yar iskar ka

Saina dinga maka kiss kamar wata matar ka

In 'iskanci kakeji kafudda 'daya daga Cikin 'yan matarka mana amaka Aure da ita mana. Amma dake

ni........

Cak tatsaya da maganarta ganin duk maseefar da take masa bakinta kawai yake bii da kallo

Tajah numfashi dasan ficcewa daga motar dan yanxu tatabbatar RAMADAN yaxama 'dan iska. Gawani shegen kwarjini da yake qara yimata

Kuma

yarasa wacce xai saukema iskancin nashi sai ita...

Gam taji 'kofar motar akulle taqi bu'duwa

Ta juyo da kallanta gareshi afusace Tace kabu'demin in fitta

Cikin sanyi da shagwa6a Yace Wlhi baxan iyaba Auntyna

Dan xuciyata bugawa take fat fat fat

akanki....

Tace toh ina ruwana

Yayi Murmushi Yace da ruwanki mana dan kika bari ta fashe Wlhi kamaki xa'ayi dan kinyi kisa aSO



Ta gallamai harara tare da Jan tsaki Tace mukwana ahaka

Dan Wlhi na dena maka kiss har abada

Yace Wlhi baki isa bah

....

Ta kallesa da sauri

Ya watsa mata wani narkakken kallo Wanda ya tabbatar ya gabama da duk wani ruwa da jini na jikinta

Tum ba yau ba SAILUBAH tasan wannan kallan nasa

Ta tabbatar idan ya aika mata dashi gamawa yake da ita

Yace Auntyna Kiy

i hakuri baxan iya kwana a haka dakeba

Idan kin matsa lallle sai hakan. Toh ba mamaki in'miki abinda harki mutu baxaki dena jin tsanata aranki

Ina sanki Auntyna banaso hakan ta kasance

Pls kiyi abinda Nace miki kawai.....

Cikin wahalalliyar murya

Tace kana cutar da xuciyata RAMADAN.

Har takai yanxu nadena gane kaina.

Kanajin da'din tarwatsamin tunanina

Me kake nufi danine

Yayi murmushi Yace nima ban sani bah Auntyna

Abinda nasani ayanxu kawai shine kimin kiss nasami nutsuwata

Dan tu

n farko ke kika shagwa6ani akan kiss

Bini bini duk abinda namiki kikaji da'dinsa saiki kaimin kiss

Toh yanxu lefine danna nuna ba abinda xakimin in samu nutsuwata sai shi......

Ya qarashe da matsowa kusa da ita ya kama fuskarta idanshi cikin nata Yac

e 'Yan mata da yawa masu kyau da aji da wayewa 'yan yara masuji da quriciya Suna bina Suna Sona Amma me yasa wawiyar xuciyata bata ta6a ganin kyawunsu da ajinsu ba saike Auntyna

Me yasa me yasa Auntyna

Yana maganar idanshi akanta lokaci lokaci yana kall

an bakinta

Inasan rayuwa dake Auntyna

Ina San nasami farin ciki agunki Auntyna

Inasan nasamu 'Ya.....

Bai bari ya qarasa ba yakai bakinsa cikin nata ya sakar mata da shock kiss 'din da ayanxu ya sabar mata

Yanayi kuma ya sake mata fuskartata

S

am baiyi gigin qara ha'da ido da itaba

Ixuwa yanxu RAMADAN yafara ba SAILUBAH tsoro

Kamarya asirceta san indai yakai hannunsa jikinta toh Komai nata ya dena aiki kenan harsai yagama yimata kalaman iskancinsa acewarta yasaketa Sannan qarfinta ka'dan

xai dawo

👌🏻

Yau tahango bala'i

😳

a idan RAMADAN

Tabbas San Aure tagani a igadanshi

Hankalinta ya tashi



Dan haka Tace me kakeso RAMADAN

Cikin sauri Yace *Aure*....

Tace toh xansa Momy da Dady su maka

Sai kadena sauke isakancinka akaina

Y

ace Yauwa. Dako kin temaken dan in baki sasu sun min bah Wlhi NI DAKE a hakka xamu qare rayuwarmu

SAILUBAH tawaro ido

😳

Tace wai yaushe kaima ka xama 'dan iska ne.

Yayi Murmushi tare da bu'de motar ya fitta.

Sannan ya xaga ya bu'de mata motar tah

fitoh

Suka ha'da ido ya sakar wannan kallan nan nasa dan yanaso ya barta da tunaninsa

Yace dama a 'dan iska nake Auntyna bana nuna mikine da dan wani ra'ayi nawa.

Amma yanxu baxan iya bah 6oyewa ba dan nalura ke'din bagane Komai kike bah.......

Bat

a kulasa ba. Tayi cikin falansu dan tasan in tatsaya bashi amsa ba makawa saiya qara kaima bakinta wani kiss 'din

Dan talura da yanda yake qarema bakin nata kallo

Shiko RAMADAN Murmushi yayi Yace Xanyi maganinki ne.....

Ya shige motar tasa yayi of

fice xuciyarsa cike da tunaninta dana junior

SAILUBAH Sallah tayi ta'daga hannu xata roqi Allah akansa Amma saita mance memah xatace

Dan haka sai tatashi kawai tanufi gidansu

Afalo tatarar da momynsa

Tace Momy naxo miki da wata magana ne

Tace i

na jinki SAILUBAH fa'di

Tace Wlhi Momy ayima RAMADAN Aure yanxu

Dan na lura akwai abinda yake damunsa

Momy tayi Murmushi Tace ya fara nuna miki ko

Shuru SAILUBAH tayi tafa'da tunanin yanda yake nuna mata iskancinsa

Momy ko bin SAILUBAH tayi

da ido. tana tunanin itadai tana hango soyayyar SAILUBAH a idan RAMADAN

Gashi ita SAILUBAN har yanxu bata gane soyayyar da yake yi mata ba.

Cikin nutsuwa Momy tacigaba da fa'din. Inaso Ki lallasheshi cikin nutsuwa harya gaya miki wacce yake so

Da

n munan munyi munyi dashi ya gayama mana wacce yake so Yaqi fa'da

Kinga in ke kika lallasheshi qila ya gaya miki

Shikenan saimu masa Aure

Toh SAILUBAH Tace

____

Dare nayi ta nemeshi.

Suna ha'duwa takama hannayansa Tace plx RAMADAN ka g

ayamin acikin 'yan matanka waccece wacce takwanta maka arai

Yayi Murmushi idan shi cikin nata

Yace wani abune

Tace eh mana

Toh gayamin

Ya fa'da hakan cikin muryar ra'da

Taji hakan har cikin ranta

Tace idan nasani sai ingayama Su Momy kaga sai

amaka Auran ko

Yace Allah Auntyna

Ta gallamai harara

Tace ban sani bah

Yayi Murmushin da yake qara masa kyau Yace ni ba wacce nake so a 'yan mata nah

SAILUBAH tawaro ido cikin sanyin kuka

Tace wai meyake damunka ne

Ya sakar mata mata kiss Yac

e ke kike damuna Auntyna.

Hmmm karki min kuka ki hanani mafarkinki yau in shiga uku.

Ya fa'di hakan da ficewa daga falan yana cewa bye bye rikitacciyar Auntyna

Kuka SAILUBAH tasa tayi San ranta

Can tayi shuru tasa aranta yadena ganinta kenan

Tun

da itace take damunsa har yake sauke mata iskancinsa

**** **** ****

Yau kusan sati biyu kenan SAILUBAH na 6oyema RAMADAN kanta

Duk tabi ta rame dan rashin ganinsan da batayi

XEE ta kalleta Tace yau ni naga ikwan Allah

Kin hana xuciyarki taxauna lpy dan kawai bakisan ganin RAMADAN akusa dake

Na tambayeki me yasaki yin hakan kinqi gayamin

Cikin damuwa SAILUBAH tajah numfashi Tace ya xanyi ne XEE ya kike san nayi

Har Saina fitoh naga miki cewa yanxu RAMADAN yax

ama 'dan iska. Bayan kina gani da idanki

Inya ibo iskancinsa sai yaxo ya sauke aguna

Ni sa'arsa CE daxai dinga yimin kiss tamkar wata matarsa

Idan na kwanta bacci sai indinga ganina dashi cikin wata rayuwa irinta ma'Aurata

Duk yabi ya birkita kwa

kwal wata wajan tunaninsa dasan kasan cewa dashi.

Kullun natashi daniyar cimai mutunci muna ha'duwa yana jefamin shegen kallansa xan rasa nutsuwata

Me kikeso nayi anan bayan in ne santa kan nawa dashi

XEE tayi kalar tausayi dariya fam cikin ranta

da jin da'di

Amma ko kusa baxata iya nuna hakan bah

Tace toh ai naga hanashi ganin kanki da kikayin. Damuwar kanki take komawa

Dan gashi kin rame sai uban haske da kika qarayi

Ga damuwa nan da tashin hankali da suka baiyana kansu agareki.

Tace

ni ban damu da ramar da nayi bah. Ko tashin hankalin daya baiyana agareni ba

Fatana Allah ya yayemin tunaninsa

XEE RAMADAN haukatani yake sanyi

Dan yanxu wani tsoran shi da kwarjininsa ne suke kamani......

Kan XEE tayi magana wayarta ta'dau ring

ing

Tayi Murmushi dan Ganin KHAMIS ne nanta 'dauka tana cewa sai yanxu

Yace ya xanyi my Luv tashina kenan fah FAWAS yaxo har office ya 'daukeni

Shine fah nace bara in kiraki nasamu nutsuwa

Tace toh xan iya ganinka yanxu

Yace naso dai namiyo miki

wanka nacanja Kaya dan kiganni da kyau Sosai.

Tace ai kai kobakayi wanka bah kyanka karuwa yake agareni

Yace Naji dai

Dan nalura wayo kike san kiyi min

xamuje qauye ne ni da RAMADAN da FAWAS yanxu haka

Idan muka dawo na'dan huta xaki ganni.

Ta sh

agwa6e murya Tace ni dai yanxu nakesan ganinka.

Kallan FAWAS KHAMIS yayi Yace toh Aunty XEE nasan ganina kuma nima ina buqatar ganinta

RAMADAN Yace tambayar min ita Auntyna tana gidan ne

KHAMIS Yace my Luv Aunty LUUVAH na tare dake ne

Tace eh gata

nan.

KHAMIS ya 'dagama RAMADAN kai

Murmushi yayi Yace toh kuyi shawara pls lokaci na tafiya kunsan ahakan mah sai munyi dare Sosai yau.

KHAMIS Yace toh my Luv ganinan xuwa

XEE tayi Murmushi Tace ina jira.... Da kashe wayan

SAILUBAH Tace tambayark

i yayi ina tare dake

XEE tayi Murmushi dan tanaso ne RAMADAN ya ganta

Tace aa mamah yake tambaya

Tace toh ai bata nan

XEE tadafe goshi kamar gaske Tace Kinga na manta

Tsaki SAILUBAH tajah Tace nixan tafi gida

Wlhi gabaki 'daya banajin da'din

rayuwar

XEE tafara lallashinta da tsokalo hira dan dai RAMADAN yaxo ya sameta agidan.....

FAWAS natsaida motar Yace pls minti biyar na baku

RAMADAN yayi Murmushi Yace niba Luv xan tsaya yiba

Kallanta kawai ya isheni

KHAMIS Yace ni dai saina 'd

an ta6a

Da harara FAWAS yabishi. Sukamai dariya da shigewa gidan

Saijin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login