Showing 27001 words to 30000 words out of 109645 words

Chapter 10 - ZAWARCI COMPLETE

ta kalli ƙofar kwaren, tace kam lalla kabir

ɗ

an iskane, wato kila da babu rufe zai iya shigowa ta sama, da kuma saman kwaren zai iya shigo dasai yabi ya shigo, tace Allah yasa kada ya dauko

wani abu ya taka ya leƙoni,

Shi kuma zama yayi ya riƙe zanin gam, yana cewa dan uwarki yau saidai ki kwana a bayi na fa

ɗ

a maki,

Gaban raihana ya fa

ɗ

i tace kai wannan anyi

ɗ

anyen

ɗ

an iska, hawaye ya zubo mata daga idanuwanta tace innalillahi wa"inna

ilaihir raji"un, duk zawarci yaja man, hannunta tasa ta goge hawayen idon ta sannan tace kai Allah ka rufa mana asiri, shi yasa haƙuri yake da riba a rayuwa, lokacin da akd bani haƙuri in zauna

ɗ

akin mijina gani nake kamar ba kauna na ake ba, gashi yanxun

ina haƙuri da ƙaton banza,

Tana cikin wannan tunanin ne taji kabir yana cewa, shehiya danma za"a rufa maki asiri ga magani har gida an hutashshe ki fita, shine sai kin tsaya kina wani jama mutane aji, ki fito ki anshi rabonki ko kin samu na bacci rana,

Raihana tace subahanallah, ita dai ta kasa magana dan ji take kada ta sake magana ya

ɓ

alle ƙofar ya shigo, raihana tana cikin bayi sai kuka take tana da nasin ta zuwa gidan nan, ji take ina ma da zata dawo yanxun data gyara zaman ta da ameenu, tace Alla

h ka bani miji ko a gidan hayane, wallahi ko baiman ba sai na zauna,

lallai zanje in samu farida inma fa

ɗ

a mata ta ƙara zage damsti ta kula da mijinta dan samu tsira duniya da lahira, wato idan kana zawarci gani ake kai

ɗ

an iska ne, tsaki tayi sannan ta

ce Allah ya tsine ma kabir albarka,

Maganar shi ta sake jiyowa yana cewa na rantse da Allah idan wani ya shigo gidan nan baki fito sai naja maki sharri, raihana tace kaji

ɗ

an iska kuma ko?""

ita dai tayi shiru tana addu"ar Allah ya tsallaketa, tun t

ana zaman bayi na marmari ha zaman ya fara isarta, tun tana kukan zuci har ta fara mai ƙarfi, shi kuma kabir sai maganar batsa yake, raihana tanajinshi amma ta kasa magana,

Har aka kira azahar kabir bai fita ba kuma bai dawo mata da zaninta ba, kam wasa

sabon fari, tana cikin bayi har yanxun tana kuka, tana tsine ma kabir albarka, tana nadamar zuwanta gidan nan tare da nemar ma duk macen dake fa

ɗ

in duniya Allah ya rabata da *zawarci* duk inda ka samu ka ra

ɓ

a kayi haƙuri wata rana sai labari, idan kuwa ka

ce zawarci zakai lallai yanxun ka fara ganin wulaƙanta, dan baka da mutumci da kima da daraja a idon kowa raihana tace yanxun da ina da aurena mima zai kawoni gidan nan har inyi wanka?"" koma nazo nayi wankan ai bai isa ya wulaƙantani haka ba, wani irin ih

u raihana tayi kamar mai shirin hawa bori, kabir dake zaune yaji ƙarajin data yi, yace kiman alkawari idan zaki ban insha nono, raihana tace Allah ya tsine maka albarka wallahi banƙi yau an gitta gawarka ka mutu ba, kabir yace ban mutuwa wallahi harsai na

samu abinda nake so a wurinki, ina samun abinda nake so yauma in mutu banajin komai,

Kiran sallar la'asar raihana taji an fara, wayyyo Allahna na shiga ukku na lalace nk raihana, kabir dan matsayin manzan Allah S. A. W ka bani zanina dan girman ubangij

i kasa sai kiran Allah nake a cikin bayi, ka rufa man asiri, kabir yace yarinya dani kike zance, baƙin ciki yasa raihana tayi shiru, ta koma kuka ƙasa ƙasa, ga ta gaji da tsayuwa amma babu damar ta zauna cikin bayin dan tsikar jikinta ma a tashe take,

t

ana cikin kuka taji anyi sallama, gabanta ya fa

ɗ

i tace Allah kasa ba umma bace, lokacin da hawaye ya sake zubo mata daga idon ta , gaishe da kabir tayi sannan tace don Allah raihana tana nan?"" kabir yace bata nan, daga cikin bayi raihana tace zulaihat ina

nan ƙarya yake rufa man asiri kada ki fita daga gidan nan don girman Allah, kasan cewa zulaiha ba ita

ɗ

aya bace taxo, su ukku ne, itama

ɗ

aga

muryarta tayi sannan tace kina inane?"" raihana tace gani nan a bayi shiga

ɗ

akin ki

ɗ

auko man kayan sawa, har zata

shiga

ɗ

aki kabir yace bar munafika gafa zanin nan ta bani riƙo da zata shiga wanka, anshi ki miƙa ma baƙar munafika kusa dashi zulaiha ta matsa ta kar

ɓ

i zanin ta miƙa ma raihana ta

ɗ

aura ta sako hijabinta sannan ta bu

ɗ

e bayin ta fito,

tana fitowa da gu

du taje ta rungume zulaiha ta fashe da kuka tace Allah ka raba kullihin musulmi da zawarci, ƙawayen zulaiha suƙa amsa da amin bakin

ɗ

ayansu, kabir kuma sai hararar raihana yake, alwalla tayi sannan suka shiga

ɗ

aki baki

ɗ

ayansu,

suna shiga raihana ta far

a sallah ko gaisawa dasu bata tsaya yi ba, saida ta gama sallah sannan ta shirya ta saka kayanta, ta kalli zulaiha tace yau kin ceci rayuwata, ta kwashe kaf abinda ya faru ta fa

ɗ

a masu, ƙawar zulaiha tai dariya tace ke ai mai sauƙi ne, shi yasa kin ganni n

an na rufa ma kaina asiri dana fara zawarcin nan mijina yana shaye shaye mutane suka matsa man in kashe aure na, na kashe auren na koma gida, sai gashi ni ƙanin kishiryar mamana zaiman fya

ɗ

e,

tsaki raihana tayi tace Allah dai ya sawaƙe, kawar zulaiha t

ace idan dai kana zawarci wulaƙanci iri iri sai ka fuskance shi, ni wallahi dana ga mace tana halbe halbe a gidan mijinta sai nace ta rufa ma kanta asiri, tayi haƙuri tayi zaman ta,

raihana tace gaskiya aini yanxun idan nayi aure ko mijina ya ƙoreni bab

u gidan ubandaa zanje, bare ma insha Allah bazan mashi abinda zai

ɓ

ata mashi rai ba, tarairayarshi zanyi in kula dashi bazan bashi abu daga tsaye ba, zan girmamashi sai yaji da

ɗ

in aurena wallahi, dariya sukai baki

ɗ

ayansu, raihana tace bansan wulaƙanci fa,

dukansu sukai dariya baki

ɗ

aya,

raihana tace zulai waye ya fa

ɗ

a maki ina muna na gidan?"" tace dana je gidan da kuke haya baku nan sai naje na tambayi gwaggo tace tanajin kina gidan ummanki, raihana tace ashe tasan muna nan?"" zulaiha tace Eh, raihana

tace ina yaranki ne?"" tace hmm na maiyar dasu kamar yanda kika ce,.ke raihana matarshi kinsan bata ta

ɓ

a aihuwa ba, ko?"" to tace bata riƙe mashi "ya"yanshi, tayi yaji tana gidansu, yau yazo gidanmu yace ma baba ayi haƙuri yana biko,

Raiha a tayi dari

ya, sannan tace kinji ita kuma banzar zatai ma kanta, mu mata muna da matsala dasai ta kama yaran ta riƙe to miye a ciki?"" zulaiha tace baƙin ciki zaki man?"" kibar banza ta tafi ai duniyar sai wani ya rasa wani yake samu, raihana tace ba baƙin ciki bane,

gaskiya ce, dake da ita babu wanda ya kawo wani kiyi haƙuri kuyi zaman ku, zulaiha tace kr barta can ita ta sani,

Raihana tace to yanxun ya aka ƙare zulaiha tace da aka kirani maganar komawa cewa nayi gaskiya bazan koma ba, raihana ta ta

ɓ

e baki tace sh

egiya dama ni na samu damarki wallahi da komawata zanyi dariya zulaiha tayi sannan tace ke jan ajin nan ne, su duka suka kwashe da dariya, raihana tace wane aji yarinya?"" ai aji cikin gida ake janshi , bari ki shiga daga ciki sannan kina shi, idan yaga za

ki raina mashi hankali saiya haƙura dake kinsan suma mazan da nasu halin, amma ki lalla

ɓ

a kawai ki koma tunda dama ta samu kafin ta wuce, zulaiha tace insha Allah, hada ceman ai laifinki yasa na ƙara aure tana kwaikwayon maganar mijin nata, duk suka sake s

heƙewa da dariya,

zulaiha tace kai ku tashi mu tafi idan muka biye raihana anan zamu kwana kinga har an fara kiran sallah magrib, lokacin da suka tashi baki

ɗ

ayansu,

hijabi rainaha tasa danyi masu raki, tunda tace su tsaya suyi sallah amma sunce sai

sunje gida,

bayan ta raka su ta dawo, bata shiga gidan ba, ƙofar gida ta zauna, tana jiran wanda zai shiga gidan, tana nan zaune ƙofar gida babu alamar wanda zaizo, kabir ne ya fito daga cikin gidan, ya kalleta sannan ya wuce, miƙewa tayi da sauri ta s

hige gidan tana shiga ta kulle ƙofar, shi kuma yana ganin ta shiga ya fara bubuguwa, raihana tasa ko masu gidan ne suka fara dawowa, tana zuwa tace waye?"" yace ubanki ne, bu

ɗ

e mana gida tunda ba gidan ubanki bane, raihana tace anƙi a bu

ɗ

e sai masu gidan s

un dawo, yace na ranste maki idan na biyo ta sama kashinki ya bushe, raihana tana jin haka da sauri ta

ɗ

aga kanta dan ganin kantangar ganin zai iya shigowa yasa ta yanke shawarar bu

ɗ

e mashi amma sai ta koma ƙofar gida, tana magansr zuci taji yace baki jina

ne dan kutumar ubanki?"" da sauri raihana ta bu

ɗ

e ƙofar tana ƙoƙari fita yana ƙokarin shigowa, da sauri ya riƙeta, ya lallatsa mata nono tace wayyo Allahna na shiga ukku matse ta yayi jikin bango da ƙarfin bala"i shi ƙoƙarinshi ya rufe gidan ita kuma sai

yage baki take tana jama"a ku kawo

ɗ

auki, da

ɗ

e mata baki yayi da hannushi yace shegiya sai kin tara mana mutane, ni ban ta

ɓ

a ganin wanda baisan arxiki irinki ba, ana ƙoƙarin rufa maki asiri ke kuma kina so ki tona ma mutane ko, hannunshi ya sake kaiwa sait

in mamanta da sauri ta zame, tana ƙoƙarin fifa dan ƙafarta

ɗ

aya harta taka sumintin ƙofar gida, ya jawo mata wuyan hijabi ƙiyyyyyyy ya dawo da ita ciki, dukiyar fulaninta ya sake kai hannunshi kafin ya ƙara ta

ɓ

awa raihana tayi kukan kura takai bakinta sait

in hancin shi tayi mashi wani irin cixo, shi kuma lokacin da yaga ta bu

ɗ

e bakinta ta nufo fuskarshi tunaninshi kisss zatai mashi saboda haka ya saki baki,

lokacin daya ji cizo kundai san hanci baya san a ta

ɓ

a shi kabir jinshi yayi a duniya yake ko a lah

ira, tana ganin ya rufe idonshi yana ihu tayo waje da gudu, tana fitosa suka ha

ɗ

u da umma..................€€

💦💦💦💦💦

💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

💦💦💦

*Page* 2



3



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*

📚



🏻

*MEELAT MUSA*

*jinjinar ban girma

ameenci fans, wannan page in nakune , Asmeenat Xeeyan tace a baku shi*

*****

*U*mma ganin raihana ta fito da gudu ta tsaya tana tambayarta lafiya?"" bata gama rufe bakinta ba, saiga kabir ya fito cikin 360 yana cewa yau sai kinci ubanda ya haifeki,

Ganin umma yasa ya tsaya, umma ta fara tambayar lafiya?"" da gudu raihana taje ta fa

ɗ

a saman kafa

ɗ

ar umma tana kuka tace umma muje bana san gidan nan mu tafi don Allah, tana sake farkewa da kuka,

Hankalin umma ya tashi tace miye wai?"" hannu raihana t

a shiga girgizawa tana cewa muje umma mu tafi don Allah,

Umma ta kalli inda kabir yake tace lafiya kabir?"" kabir kallon raihana yayi raihana tace umma muje muje don Allah na tsani gidan nan, mu tafi kada mu dake komawa gidan nan,

Umma tace wai miy

e ne?"" kai kabir laifi tayi maka ne?"" kabir yace umma zagina tayi, da sauri raihana ta

ɗ

ago daga saman kafa

ɗ

ar umma ta kalli kabir, umma kuma tace miya ha

ɗ

aku?"" kabir yayi tsuru tsuru dan baisan amsar da zai bawa umma ba, umma tace ummmm Allah ya kyauta

dai,

Raihana cikin kuka tace umma kin samo mana gdan?"" umma tace ban samu ba, raihana tace ina kika je kika da

ɗ

e?"" umma tace inacan neman gidan , umma tace muje ciki, raihana tace wallahi bazan sake shiga gidan nan ba,

Umma tace to ina zamu?"" r

aihana tace ki zauna gidanku nima zan tafi gidanmu, tana fa

ɗ

in haka ta fara tafiya, umma tace raihana zo nan!"" raihana ta tsaya ba tare data juyo ba, umma tace raihana ina ne gidanku?"" raihana tace wallahi gidan gwaggo zanje, umma tace to kije da safe ki

dawo ina nemanki, raihana tace to, sannan ta wuce daga wurin,

Umma na ganin tabar wurin tace kila halin nashi ne yayi mata, bawar Allah ubangiji ya baki miji na gari ubangiji ya kawo maki sauƙin wannan *zawarci* mutum ya rasa inda zai ra

ɓ

a, ajiyar zuci

ya tayi sannan ta shige gida, shi kuma kabir wuri ya samu ya zauna yana tsine ma raihana da maiyi abinda yasa ransa yayi ba,

raihana tafiya tayi sosai kafin ta iso gidan gwaggo, lokacin data iso ƙofar gida suka ha

ɗ

u da gwaggo da alama daga unguwa ta daw

o, raihana tace gwaggo daga ina haka?"" gwaggo tace daga unguwa nake, raihana tace nazo gaisheki ne, gwaggo tace to, ta bu

ɗ

e gidan suka shiga,

ɗ

aki raihana tabi gwaggo suka shiga, suna shiga raihana tace bara tayi sallah gwaggo tace to, buta ta

ɗ

auka ta fi

ta, bayan tayo alwalla ta dawo tayi sallah, data gama suƙa sake gaisawa da gwaggo sun

ɗ

an da

ɗ

e suna fira, daga baya gwaggo tace ma raihana ki tashi ki tafi gida dare ya fara, raihana tace ina nan yau anan zan kwana, gwaggo tace saboda mi zaki kwana anan?""

raihana tace haka kawai nayi ra"ayi, gwaggo tace idan uwaki ta nemeki fa?""

Raihana tace ai nace mata na dawo nan gidan kwata kwata da zama, harsai Allah ya bani mijin aure, ido gwaggo ta zaro tace nidai ban zama dake raihana tace ai

bake zaki zauna da

ni ba nice zan zauna dakai, gwaggo tace baki isa ba, raihana gado ta tashi ta haye, bayan ta kwanta tace gwaggo da safe ko waye zaije can gidan ya anso man kayana?"" gwaggo tayi ma raihana shiru , duk maganar da raihana tayi gwaggo bata , bata amsa, baki r

aihana ta ta

ɓ

e, sanan tace gwaggo kenan,

Raihana gyara kwanciyarta tayi sannan ta fara tuno abinda ya faru tsakaninta da kabir, ajiyar zuciya tayi sannan tayi addu"ar Allah ya tsare na gaba, haka dai tayi ta tunani iri iri har bacci ya

ɗ

auketa,

****

*G*ari na waye wa, gwaggo ta tashi ta

ɗ

ora dumamen tuwo, lokacin da raihana ta farka, dan sallahr asuba tayi ta koma bacci, to lokacin data farka jikinta ta wanke ta shirya dan tafiya wurin kiran da umma tace da safe ta dawo,

tsakar gida ta fito tayi

ma gwaggo sai ta dawo, tace kada ki dawo gaskiya nidai kiyi zamanki can, raihana ta juyo ta kalli gwaggo sannan tace gwaggo kiyi haƙuri don girman Allah kada ki manta ada wannan gidan ba naki bane, mahifinmu yake dashi baki ta

ɓ

a zaton zaki sameshi ba, ita

rayuwa hawa da sauka ce kiyi man alfarma dan Allah in zauna na wani lokaci kafin mu samu gidan zama, bance da umma zamu dawo ba ni ka

ɗ

ai zan zauna, taci gaba da cewa gwaggo kefe mai riƙeni ce yanxun da maifiyata bata da rai haka zaku barni inyi ta tangarir

i a duniya?"" hawaye ya zubo daga idon raihana tace kiyi haƙuri rayuwa juyawa take sai kiga wata rana na gaba ya koma baya, amma duk abinda akai haƙuri dashi sai ya zama labari,

gwaggo cikin sanyi tace to ai kema ki fito da miji kiyi aure amma kin tsa

ya ruwan ido , raihana tace ba ruwan ido nake ba Allah har yanxun bai kawo man wanda zai aureni ba, dana samu zanyi aure kiyi haƙuri, ki barni in zauna tare dake kada wannan ra

ɓ

e ra

ɓ

en da nake yasa ni fa

ɗ

awa cikin wani hali,

Jikin gwaggo yayi sanyi rai

hana ta bata tsauyi, tana tunani taji raihana na cewa ki taimaka man don girman Allah ko yau muka samu gida dani da ummana bama zan dawo ba, amma idan bamu samu ba zan dawo ki taimaka man ko a tsakar gida sai in riƙa kwana, gwaggo tayi shiru,

raihana ta

ci gaba da cewa nayi imani da "ya"yanki ne a wannan rayuwar zakiji tausayinsu duba kiga jarawar da Allah ya

ɗ

ora man ya kamata a tausaya man gwaggo duniyar duka guda nawa take?"" baki da tabbas ma idan na fita zan dawo da rayuwata kila kuma saƙon mutuwa ta

zaizo maki, ki taimakeni gwaggo yanxun nake buƙatar taimako don Allah

gwaggo tace tsaya kici tuwo, raihana tayi murmushi sannan tace na ƙoshi, gwaggo tace mi kika ci ne?"" raihana tana cikin tashin hankali sai yanxun ta tuna rabonya da abinci tun ruwa

n kokon data sha jiya da alewa, tanajin yunwa sosai amma tunda gwaggo dama tun baba yana raye bata san taci abincin gida yasa ta haƙura ta matse yunwarta tace umma ta ajiye man kalaci,

sai na dawo gwaggo, gwaggo tace jira in baki mabu

ɗ

i guda

ɗ

aya ko ki

nxo bana nan sai ki bu

ɗ

e, raihana tace ah ah barshi idan nazo baki nan zan jira a waje harsai kin dawo,

tana fa

ɗ

in haka tayi waje, tana fita take magana a ranta tace muda gidan gadonmu amma ƙarfin ya cinye mana, hawayen daya zubo mata a idonta tasa gef

en hijabinta ta goge, haka ta da

ɓ

i

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login