Showing 36001 words to 39000 words out of 109645 words

Chapter 13 - ZAWARCI COMPLETE

sallamar ba, raihana tace ai mun dawo nan unguwar a gidan daka tsalle muka kama haya, gwaggo tace to ai najik

i shiru ne, raihana tace kuma banyi dabara ba nace idan kinji shiru na wuce gda, gwaggo tace gaskiya,

Raihana gaishe da gwaggo tayi bayan sun gama gaisawa ne, raihana ta bata ku

ɗ

in tace umma tace a baki, gwaggo tace na miye?"" raihana tace wai kawo mata

akayi shine tace bara ta kasafeki, gwaggo ta ansa sai godiya take, raihana ta shiga ta tattaro kayanta sannan tayi ma gwaggo sai anjima ta fita daga gidan,

tana fitowa taga badiyya wato uwar

ɗ

akinta da sukai fa

ɗ

a wanda mijinta yakai raihana asibiti lok

acin da tayi rashin lafiya, raihana na ganinta ta cika fuska ta

ɗ

auke kanta, dan ta tsani badiyya tun lokacin da taxo har gidansu tayi mata wulaƙanci,

Dariya badiyya sannan tace daga baya kenan anyi sadaka da karuwa, aikin banza mijina dai yafi ƙarfinki

haka za"a balba

ɗ

e ba"a gidan ango ba"agidan amarya, keda mijina kuwa sai gani sai hange,

Tsaki raihana tayi sannan ta juyo tace, aikin banza karw da gudun layya, aike ba namiji kike aure ba, kuma baki cika mace ba da har mijinki zaiga mace yaji yana s

anta a ranshi, baki iya kula da miji ba shi yasa har yaga wata yaji ta mashi, toni idan baki sani ba ki sani idan kuma kin sani ki ƙara sani, mijinki yaman datti sosai na farko baya wanke baki bare insa ran idan na aureshi zanji da

ɗ

i idan ya sumabaceni, ba

ya wanka shi yasa idan ya tun karo mutane suke kauda kansu dan wari yake,

kiji ki tsaftace shi sai kixo kiyi kishinshi, banza wanda baki ajiye komai ba sai shegen kishi da ƙazanta,

badiyya tace Ey naji dai kuma babu ke ba mijina har abadan duniya, ra

ihana tace a banza anma kare wanka, na gaya naki lalurarshi, amma idan ya gyara yazo yabi layin *zawarawa* tana fa

ɗ

in haka tayi gaba, badiyya ta tsaya a wurin sai zage zage take, raihana dai ba ta sake bin ta kanta ba,

*****

bayan sallahr magrib zula

iha tayo ma raihana waya cewa ga k"b nan zaizo ashe jiya bai kar

ɓ

i number inta ba, raihana tace E cewa yayi ya raina wayana, dariya zulaiha tayi sannan tace k"b kenan ai shi komai nashi yasha banban, raihana tace shin nidai ina jiran zuwanshi, zulaiha tace

to, sallama sukai da juna sannan raihana ta kash wayarta,,,,,

Wayar ta ajiye sannan tace bara taje tayi wanka, umma tace wanka kuma?"" raihana tace E umma baƙo zanyi, umma tace eh lallai a bada himm, dariya raihana tayi sannan ta fita ta zuba ruwa a ro

ber ta

ɗ

auka ta nufi bayi,

bayan ta fito daga wanka sallah isha"i tayi bayan ta gama ta shiga shirin tarar baƙonta,

shiri tayi cikin baƙar rigar da farida ta bata, tayi kyau sosai abinka da farar kala sai raihana ta fito kamar wata balarabiya, ta ha

ɗ

u iyakar ha

ɗ

uwa, dan idan raihana ta samu hutu gaskiya zaiyi wuya ka ganta kace tasan wani yare waishi hausa, kana ganin ta labarci zaka fara mata dan tafi kama da larabawa,

ta gama shirinta tsaffa ta koma ta zauna tana jiran zuwan rabin ranta, wato k"b

,

wai waye wannan kabir

ɗ

in?"" kabir sangartace ne ya taso ne babu kwa

ɓ

a babu kyara a wurin iyayenshi duk abinda yayi mai kyau ne, kuma k"b bayajin magana, yana da "yan canjinshi a hannunshi saboda haka baya san zama da mace sama da

ɗ

aya, dan bature ne

sosai, amma kwallon

ɗ

an iska ne, zai iya kashe ma mace ku

ɗ

i dan kawai ya biya buƙatarshi ya wuce wurin, dan idan ya saka mace ƙahon zuƙa sai ya zuƙeta sannan zai samu kwanciyar hankali ,

k"b matarshi

ɗ

aya itama bada niyyar aurw yaje ba, iskanci yakai sh

i iyayenta suka riƙe mashi wuya gam saida ya aureta, hmm k"b ya kware wajen iya yaudara, tantirin

ɗ

an iskane na bugawa a jarida, duk yanda zan fa

ɗ

a maku halinshi baza ku gane ba amma ku bari muje cikin labarin tarayyar shi da raihana muji,

wai ance raih

ana taxo, raihana cikin zaƙuwa tace jekace ina zuwa, ta miƙe da sauri jikinta sai karma yake,

umma ta kalleta tayi tsaki sannan tace ki daina wannan rawar kan, ki matse ajinki sosai, kuma ki daina yawan dariya dan dariya ta zubda mutimci idan tayi yawa

sosai, kuma tunda ance ana kiranki sai kibi a hankali kuma ki bari yaron ya tafi idan ya da

ɗ

e saiko fita, , raihana tace to, umma taci gaba da cewa bari ganin ya

ɗ

auki ku

ɗ

i haka da yawa ya baki idan kika saki jiki yana iya tadaki aiki ya barki da raba, rai

hana ta jinjina kanta alamar gamsuwa, sannan umma tace jeki,

raihana ta fito jiki a sa

ɓ

ule, tayo waje, inda ya ajiyeta a jiya a wurin yake ya haske ƙofar zaurensu da hasken fitalar motarshi yana cikin motar bai fito ba,

Tafiya raihana taci gaba dayi,

shi kuma yana cikin mota yana hangenta, hannushi

ɗ

aya ya riƙe sitiyarin mota

ɗ

aya kuma ya riƙe ha

ɓ

arshi, idanuwanshi ya sake warewa ya ƙura ma raihana ido,

ajiyar zuciya ya sauke sannan yace ikon Allah "yar yarinya ƙarama da ita, amma tana da haluttu m

asu fizgar hankali, murmushi yayi da gefen bakinshi sannan yace wannan ai shine

ɗ

an ƙaramin gari da arxikin man fetur,

A daidai lokacin da raihana ta iso, sallama tayi mashi shi kuma sauke glass

ɗ

in motar yayi, sannan yace zagayo mana, raihana tace ah

ah kadai fito mu koma

ƙ

ofar gida, k"b yace ah ah, ai bana iya zama zafi nake ji, ki shigo , raihana tace nidai ah ah, kwaikwayon maganarta yayi cikin sigar yaudara shima yace nidai shigo , yanda yayi abun ya bawa raihana dariya don haka tayi murmushi, yace

haba zagayo don Allah in dan ganki ina da meeting ne, lokacin daya kai kallonshi ga agogon hannunshi,

uhum raihana tace sannan ta zagaya ta bu

ɗ

e gaban mota ta shiga,ta zauna, yace rufo man mota hajiya, raihana tace ai inaga mu barshi haka, girgiza kans

hi yayi sannan yayi mata wani malalacin kallon daya sa jikinta mutuwa, murmushi yayi sannan daga inda yake ya duƙo don jawo ƙofar motar ya rufe,

bayan ya rufe ya dawo da kallonshi kan raihana, yace to komu fa?"" raihana tayi shiru, kallonta yayi yana c

ije le

ɓ

onshi na ƙasa, wani irin kallo kallo yake ma raihana wanda yasa duk taji ta takura,

Fuskarshi tana fuskantar gabanshi yace ma raihana kallanni, ba tare daya kalli inda raihana take ba, raihana bata kalleshi ba, yace dake nake magana, juyo wa raih

ana tayi taga hankalinshi ba kanta yake ba, ta sake

ɗ

auke kanta, yace miyasa baki san kallona ne?"" ban ha

ɗ

uba??"" ya ƙarasa maganar da muryar dake sa mutum yaji kamar baya da lafiya,

kallonshi raihana tayi ido cikin ido, yace mata jiya ina ta tunaninki

kila ma ke kinyi baccinki kinma wani manta dani, raihana tace a,a, nima ina tunaninka sosai, sannan taci gaba da cewa jiya ashe haka ka bani ku

ɗ

i masu yawa, miyasa haka?"" murmushi yayi lokacin da yake sassauta ganin idanuwanshi wanda idan nice zan kira k

allon da zaki gane kurenki,

k"b yace ai babu komai, raihana tace to ina godiya, yace bama sai kin gode ba, ni bana san kina wani wahalar da kanki wurin kin gode kin gode, haba, raihana tace kaiko ayi ma mutum alkairi bazai gode ba?"" dariya k"b yayi sa

nnan yace gode ma Allah danshi ne ya ha

ɗ

amu,

raihana tace Alhamdulillahi ala kulli halin ai, yace yawwa, sunyi

ɗ

an fira sannan yace mata zai tafi, raihana tace to, yace muje zan baki saƙo, raihana tace to, fita sukai daga cikin motar su dukansu,

ba

yan motar suka zagaya ya bu

ɗ

e but in motar ya fiddo mata wata ƙatuwar jikka, wanda shima kanshi nishi yake ya ajiyeta a ƙasa, sannan ya rufe, zagayawa yayi bayan motar ya bu

ɗ

e ya

ɗ

auko wata ƙaramar leda ya miƙa mata, yace ga wayarki nan, raihana hannj biyu

tasa ta kar

ɓ

a tare da godiya, kusa da ita ya matsa sosai har tana iya juyo gumin jikinji, jikin raihana ya fara ƙarma, kallonta yayi sannan yace miye?"" tace ba komai gira

ɗ

aya ya

ɗ

aga tare da ta

ɓ

e baki baki yace uhum, jakar ya nuna mafa yace ga kayan da

zakiyi amfani dashi wurin bikin ƙawarki,

ni mutum ne ma"abocin san ado da kwalli idan ina san mace ina so inga tafi kowa, in baki misali?"" raihana ta

ɗ

aga kanta alamar E, yace kinsan fulawa wanda ake ado da ita a gida?"" raihana tace E yace idan ba"a b

ata ruwa ya takeyi?"" raihana tace bushewa take ta lalace, yace yawwa idan akayi mata ban ruwa ya takeyi?"" raihana tace kyau takeyi kuma ta burge kowa, yace aha, to

haka nake so ki zama, duƙowa yayi kusa da ita daidai saitin bakinta ya sumbace ta, { kiss

} wanda haka yasa raihana taji ƙafafuwanta basu iya

ɗ

aukarta, shi kuma yaci gaba da cewa zan mayar dake abun ado na dan mke

ɗ

in ta dabance, ya kula da halin da raihana take ciki dariya yayi sannan yace maza jeki gida, shi kuma yayi gaba yaje ya shige motar

shi yaja yayi gaba, yabar raihana tsaye a wurin ,

yana shiga mota ya fara dariya yace kam daga sumba yarinya ta

ɗ

auke wutar nepa?"" dariya ya sakeyi sannan yace lallai yarinya kina da aiki baki san k"b ba, dariya ya sakeyi sannan ya daki sitiyarin mota

rshi yace hmm ba laifinki bane an da

ɗ

e ba"a gamu ba, le

ɓ

onshi na ƙasa ya cije, sannan ya ƙara volume in waƙar da yake ji yana binta cikin nisha

ɗ

i,

ita kuma raihana tana ganin ya tafi yara ta kira suka

ɗ

aukar mata kayan sukayi cikin gda,

umma taga rai

hana da kaya

ɗ

ingim

ɗ

ingim tace wannan kuma fa""?"" raihana tace shine ya kawo man wai inyi amfani dasu wurin bikin zulaihat umma tace ikon Allah kawo nan mu gani, jakar suka bu

ɗ

e suka shiga duba kayan umma tace lallai anan dukiya tayi kuka, raihana ta nun

a mata wayar, umma tace wai wai wai, wannan waya raihana da gani ta ha

ɗ

u, itama ku

ɗ

i da yawa aka siya, raihana tace nidai ban sani ba, umma tace to idan dai ya sake dawowa kice mashi ya turo kada yaxo yayi ta maki asara amma dubu gomar da zai baya sadaki k

iga ya kasa , bawai rashin su ba, ah ah, zai iya kashe maki miliyan dan ya samu abinda ransa yake so, amma bai iya bada dubj biyar a

ɗ

aura maki aure dashi,

Kinga dai ke zawara ce, duk wanda yaxo wurin ki sau

ɗ

aya so biyu to ki fara mashi maganar aure id

an da gaske yake zai turo idan da yaudara yaxo bazaki ƙara ganinshi ba, raihana tace to insha Allah zan mashi magana,

umma tace to dadai yafi, wayar raihana ta fara ruri ta duba dan ganin mai kiranta, baƙuwar number ce,

ɗ

auka tayi sannan ta kara a kunne

nta, hello raihana farida ce, raihana tace in sani ƙawata kun dawo kenan?"" farida tace Allah ya yadda, raihana tace yaushe kuka dawo?"" tace jiya, raihana tace masha Allah, Allah yasa ibadar da kukai kar

ɓ

a

ɓɓ

iya tace amin sai mun ha

ɗ

u bikin farida raihana

tace Allah yasa rayuwarmu takai, farida tace amin sannan raihana tayi mata godiyar abunda fa bata, farida tace bata san wannan abun don Allah, haka dai suka

ɗ

anyi fira daga baya sukai ma juna saida safe,

umma tace sun dawo kenan?"" raihana tace Eh umma

tace Allah ya cidamu baki

ɗ

ayanmu raihana tabi da amin,

sabuwar wayar da k"b ya kawo mata taji ta fara kururuwa, da sauri raihana ta

ɗ

auko ta, dan da chargynta inji shi kuna ya saka mata sabon layi,

ɗ

auka raihana tayi sallama bayan ya amsa, tayi mashi

fatan yaje gida lafiya?"" yace lafiya, raihana ta sake mashi godiya yace no wahala, sannan ya sheda mata sai jibi idan Allah ya wurin bikin zulaihat , tace Allah a bamu aro rayuwa, haka dai sukayi

ɗ

an fira daga baya sukai ma juna saida safe ,,,,,,,,

kwa

nciya tayi dan huta ma ranta, daga kwance suna

ɗ

an fira da umma su duk biyun har bacci ya

ɗ

auke su,

******

*Y*au juma"a, kuma yaune juma"ar da ya kama bikin zulaihat, dan haka raihana tana iya bakin ƙoƙarin wajen ganin ita ta fito dan tana so idan ta

je a wurin bsta da tsara, shiri take sosai, dan haka nima bari inje in samu chargy dan bama bari a bamu labari ba,

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*Page* 2



7



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*

📚



🏻

*MEELAT MUSA*

🌹

*Wannan

page naku ne masoyan wannan labarin a duk inda kuke a fa

ɗ

in duniya, ina maku fatan alkairi, kuma ina alfahiri daku, fatan alkairi a gareku baki

ɗ

aya, Allah ya ƙara ba kowa zaman lafiya da mijinta, wanda kuma basu da aure Allah ya basu mazaje na gari ubangi

ji yayi mana za

ɓ

i dan matsayin fiyayen halitta S. A. W, ameen,*

*Asmeenat xeeyan ina maraicinki a kullum kina raina , alkairi ya taddaki har sokotton shehu*

*Hafsat Isa Mamman, godiya mai tarin yawa dan kina nuna mana godiya sosai kuma mun gode, muna

maki fatan alkairi tare da duk "yan babban birnin katsina ta dikko

ɗ

akin ƙara, kunya gareku badai tsoro ba,*

***

*S*hiri mai kyau raihana tayi , komai na jikinta da ta saka mai kyau da tsada ne, ta gama shirinta casss, sannan ta fito tayi ma umma sai

ta dawo, umma tayi mata fatan alkairi tare da ja mata kunne ta kula da kanta, godiya raihana tayi sannan ta fice daga gidan,

Tana fitowa ta fara ƙusowa cikin unguwa, bakin titi take ƙoƙarin zuwa dan samun abin hawa, tana tafiya hankalinta yana wani tuna

nin daban, haka tabi ta gefensu ta ra

ɓ

a, suka fara aikin nasu, zawara uwar san banza, an

ɗ

aurayu pha, kuma wa"aka dafe ne?"" raihana dai batayi masu magana ba taci gaba da tafiyarta, daga can wani ya

ɗ

ago murya da ƙarfi yace kinfa yi kyau babu ƙarya, banda

kika sa girman kai ai dana zo na kwashe ki, gaba

ɗ

aya wurin suka

ɗ

auki dariya, raihana dai bata juyo ba haka ta wuce tabar sakarkari,

Wani yace kai yarinyar can fa bahba shegiyace, ya fara nuna yanda raihana take tafiya, yace kai amma fa aminu yayi asa

ra wallahi, ai mai kyau haƙuri ake dashi

idan kana ganin mai kyau ko ba komai kaji natsuwa, wani yace shegiya kaji turarenta?"" ni wallahi ma zuwa zanyi inba aminu shawara ya dawo layi,

Wani yace yo Allah na tubo idan ta koma gidan Aminu aisai na tsine

mata albarka, kai dan bakaji wulaƙanci da yake mata ba, wani yace ai aminu kare ne mara bindi, da Allah ku saurara kuji, shi wulaƙanci babu da

ɗ

i gaskiya mu daina janta, amma fa ƙarshen wulaƙanci aminu ya wulaƙanta yarinyar can, wai barba kasan abinda yake

cewa?"" gaba

ɗ

ayansu suka ce ah ah, yace to ku tsaya kuji abinda uwarsa tace,

Ita maman su aminu ai kunsan aminu yana santa kamar ya mutu ko?"" to uwarshi taje ta tsare aka saketa, ita kuma matar uban tana zuwa tana fa

ɗ

a masu halin da ita raihanar take

ciki, ashe uwar da

ɗ

i takeji, ita gwaggo har gaya masu take raihana tana wankau tana surfe ka

ɗ

in taliya sai ta yini ta kwana baaci abinci ba, duk abinda raihana tayi sai ita gwaggon taje ta fa

ɗ

a masu, shine maman aminu tace a barta wai idan ta gurzu da zawa

rci sai aminu ya mayar da ita, idan ya mayar da ita duk abinda yayi mata wai dole zata haƙura,

Yace aini inasan inje in bata shawara amma yarinyarce bata da fuska kullum fuskarta tana nuni bata wasa da yaro, dariya suka sake sheƙewa, daga nan zancen nas

u ya sake salo wasu na cewa raihana irin matan nan ne masu wahalar samu kowa dai yana kiyasta irin ni"imar da Allah yayi mata, labarin nasu nidai yafi ƙarfin ƙwalwata kuxo muje gidan biki,...............

Gidan ya

ɗ

auki harami duk wanda ka gani yana ci

kin farin ciki kowa yasha gayunshi, a gefe

ɗ

aya kuma zulaihat amarya ce da ƙawayen ta zawarawa da masu aure da wanda Allah bai basu mazan aurw ba, sun ha

ɗ

u a wurin kowa da abinda yake fa

ɗ

a, irin dai nasihar nan tasu ta zawarawa ,

Wata ƙawar zulaihat ce

tace to nidai abinda nake so na fa

ɗ

a maki shine, kindai ji rayuwa, kuma yanxun kinsan mahimmacin aure da rashin aure kina nan sai abinda aka dafa aka baki, daki ƙoshi da kada ki ƙoshi suma ƙannenki jira suke a basu, duk abinda kike dashi a gidan aure idan

kika dawo zawarci ba bajeshi zakiyi kiyi amfani dashi ba, kaiwa za"ayi a ajiye sai kin tashi wani auren, a gado

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login