Showing 72001 words to 75000 words out of 109645 words

Chapter 25 - ZAWARCI COMPLETE

yasa na t

araku ba, inaso ku fa

ɗ

a man shin kuma duk ra"ayinku

ɗ

aya da hafsat?"""

"yar hayani ta fara tashi kowa sai gunguni yake, faruk dake zaune gefe ya kallesu kowa yayi shiru sakamakon kallonsu da yayi, sannan yace ba surutu akace kuyi ba, cewa akayi su waye

suke so su koma a gidan aurensu?

Hafsat tace yaya ni, kallonta yayi sannan yace to kinsan kina san mijinki miye yasa kika dawo?"" hafsat tace yaya momy ce idan na kawo mata shawara sai tayi ta bayar da shawarar banza idan na fa

ɗ

a mata halin da nake ciki

a gidan aure maimakon ta bani mafita sai ta

ɗ

ora shawara marar

ɗ

orewa,

Daga baya ni kuma nayo fushi na taho ita kuma ta murje auren, Faruk yace to ai laifinki ne, ace ku duk abinda mazajenku sukai maku dole dole sai kunxo kun fa

ɗ

a wa iyayenku, kinga ke

yanxun abin ya wuce a wurinki kina so ki koma gdan aurenki amma ita tace baza ta koma ba,

su iyaye ba komai ake fa

ɗ

a masu ba, kin fahimta?"" sai kixo kijawa mijinki baƙin jini a gidanku dole wani abun sai kin

ɗ

an riƙa ragewa idan marinki yayi sai kice f

a

ɗ

a yayi maki, dansu iyaye duk abinda kayi ma

ɗ

ansu yana nan ya tsaya masu arai basa mantawa,

Muma mazan haka ya kamata bawak duk abinda mace tayi maka ka kwashe kaje kayi ta yama

ɗ

i

ɗ

i dashi, dole ita rayuwa wani abun saika rage, ciki badan abinci kawai

kayi shi ba, wani abun ko ƙawa ko "ya"ya ko iyaye dole wani abun kasan maganar da zaka riƙa fa

ɗ

a,

kuma shima mijin naki ko a gidanku akayi maki wani bai kamata kije kiyi ta fa

ɗ

a, saboda yau da gobe, kila kuma a wurin mijin naki bake

ɗ

aya bace, ita rayuw

a komai yana san sirri,

Hafsat tace to nidai yaya tunda anyi haka gaskiya momy tayi haƙuri in koma godan mijina, ita kuma zainab dama yaji tayo, amina kuma ta samu wani mijin sai mu tattara mu koma,

Dan an fara mana surutai a familynmu wai bama zam

a aure mu ukku muna *zawarci* ga

ɗ

aya bata samu mijin aure ba, murmushi faruk yayi sannan ya kalli momy yace muna baki haƙuri,

Momy tace to ba komai, zainab Amina hafsat duk kuje gidan aurenku amma ku sani ko zaku mutu koma miye kada wanda ta dawo man

na gaya maku, duk suka ce sun yadda, momy tace to Allah ya bada sa"a, faruk yace amin a daidai lokacin dayake miƙewa tsaye,

momy tace kai kuma zauna ina san magana dakai, dawowa yayi ya zauna, su kuma duk suka tashi suka fita daga farlon, gyara zama mom

y tayi sannan ta fuskanci faruk sosai, shi kuma ya sauke kansa ƙasa,

momy tace kai kuma maganar aurenka fa?"" faruk yace ban samu wanda zan aura ba, momy tace to kai kuma cikin matan daka saki wace ce kake so?"" faruk cikin ladabi yace duk wanda kika z

a

ɓ

ar man, tace to jeƙa zanyi nazari, faruk yace to ngd, miƙewa yayi yabar farlon,

bayan ya fita momy ta tattaro ƙannen faruk , tana neman shawarar su, wace ce matar da tafi dacewa ya dawo da ita?"" hafsat tace momy yaya ya wuce a za

ɓ

ar masa atar aure do

n haka ki barshi da nashi ra"ayin don Allah,

idan mune haka ta kasance kanmu momy baza kiji da

ɗ

i ba, kinsa ma yaya ra"ayi auri saki, saboda yana da ku

ɗ

i , momy baki tunanin alhaki yasa shi yaci baya?"" kinsan ma

ɗ

aukar alhaki yana sa mutum yaci baya a r

ayuwa, tunda Allah yasa ya auri wannan kuma hankalinshi ya natsu da ita, ki barshi , idan ma tana da wani hali zai saita ta, tunda kinsan baya san sakarci, ajiyar zuciya momy tayi sannan

tace tunda kun ha

ɗ

e man kai ai sai kuje kuyi duk abinda kuka dama, da

riya hafsat tayi sannan itama ta tashi tabar farlon sai momy ka

ɗ

ai tayi ta nazari iri iri,

****

*B*ayan sati biyu aka

ɗ

aura auren hafsat da tsohon mijinta, zainab kuma ta koma gidan mijinta da tayo yaji, Amina kuma da sabon mijin data samu, sai aut

a kawai aka bari a gidan, ansha shagali sosai ba zaka ga bikin ba, kace bikin *zawaru* bane, momy tayi farin cikin ganin duk kowa ya tafi

ɗ

akin mijinta,

amma taja masu kunne sosai cewa babu yaji kuma duk wanda ta kuskura aka saketa saidai tasan gidan da

zataje, suma sunci

ɗ

amara zama daram a gidan mazajensu,

dan sun gane duk arxikin ka duk mulkinka komai kake dashi idan dai baka da aure to lallai kai hotone, duk girman ka idan baka da darajar aure , sai kiga ko shawara da babu mai saurarenki amma idan

ƙanwarki tana da aure ita sai ayi da ita, to lalƙai saidai anyi haƙuri a gidan aure,

***

*R*aihana ce, tsaye a bakin ƙofar

ɗ

akinsu tana ta ha

ɗ

a umma da Allah ta barta wallahi baza ta da

ɗ

e ba idan taje, umma tace babu idan zataje saita gama idda, ra

ihana taci gaba da magiya amma fur umma tace babu inda zataje, raihana tace don Allah umma ki barni naje, umma tace zancen kike so daga nan bata sake magana ba, taci gaba da hidimar gabanta,

momy tasa anxo anguwar su raihana an bincike mata halin raihan

a kafff, halinta da

ɗ

abi"un ta, sannan kuma bugu da ƙari an fa

ɗ

a mata cewa ba karuwa bace, sannan kuma ta tambayi abinda ya rabota da gidan mijinta, shima anyi mata bayani, momy taji natsuwa amma wuri

ɗ

aya hankalinta ya tashi saboda ance mata auren dole ak

ai mata, bata san mijin, to lallai irin abun zai faru da

ɗ

anta,

Dan lallai ta lura faruk yana san raihana amma ita tana sanshi?"" lallai tana sanshi saboda tayi kuka a gabanta kada ya saketa, to anya ba ku

ɗ

insa take so ba,?"" kamar yanda akace mata ita

alashe morny ce, shin idan ma wace ce ita duk ha

ɗ

amarsu da zalamarsu lallai sunci su barshi,

wayarta ta

ɗ

auko tana san kiran faruk danshi

ɗ

a ne mai ladabi a wurinta duk yanda yake san abu idan bata so baya so, bara ta kirashi lallai idan raihana zata y

adda kawai yaje ya dawo da ita,

kiranshi tayi sannan ta yaje idan wannan yarinyar zata iya zama dashi ya dawo da ita, amma lallai yayi ƙoƙari ya cusa mata sanshi a zuciyarshi., faruk yayi godiya, sannan ya kashe wayarshi,

yana kashe wayar yace Yeeeee

e, yana

ɗ

an rawa, a bayyane ya fara magana yace momysco ai da haƙurina ya kusa ƙarewa, nayi haƙuri don dama bana so in dawo

da ita ta fuskanci matsaloli, amma tunda kin bayar da goyon baya nasan ta yanda zan juyo ma lamarin, .....................,

Raiha

na sai wani kuka take wai ita a dole zaman gidan nan ya isheta, umma ta rufa mata asiri ta barta don Allah ta

ɗ

anje ta rage rana gidan farida, Umma tace daga yau idan kika sake man maganar zuwa wani wuri haƙiƙa ranki sai ya

ɓ

aci, waike a kanki aka fara zaw

arci ne?""" kiyi haƙuri ki zauna a inda Allah ya ajiyeki wata rana sai labari amma sai kije kiyi ta ra

ɓ

e ra

ɓ

e akan mi?"" wani irin ihu raihana ta saki da gudu umma ta

ɗ

auko icce zata ƙwa

ɗ

a mata, da sauri ta miƙe tayi cikin

ɗ

aki da gudu ta kullo ƙofar, umma

tace idan dai wannan halin kike so dani dake a gidan mu zuba, raihana dai tana

ɗ

aki sai ihu take, wai ita an kamata an ƙunƙume ta a gida taya za"asan tana zawarci harma a fara santa?"""

Abun yaso ya ba Umma dariya amma ta basar, raihana taci gaba da ce

wa ai sai a bari inyi gayu na in tafi ko wani ya ganni yaxo ya aure ni, Umma tace duk inda bawa yake haƙiƙa rabonsa yana binsa, koki fita ko kada ki fita lallai idan Allah ya ƙadda aurenki bayan gama idda sai kinyi shi, daga

ɗ

aki raihana tace wancan zama b

ana shekar kusan hu

ɗ

u ina gida babu wasu mazan kirki kowa kame kamene , umma tace ke kin isa ki kawo ma kanki na kirki?"" kiyi haƙuri ki samu natsuwa sai kiyi ta addu"a, don za

ɓ

in Allah yafi na kowa, kuma shi aure lokaci ne dashi, raihana idan kikaji jarab

awa da wasu suke ciki sai kinji ke a aljanna kike, duk abinda yayi tsanani sauƙi yana zuwa, kiyi haƙuri kuma ki zama mai haƙuri da jarabta, wata ma tunda take bata ta

ɓ

a aure ba, kuma tana so kamar ta jawo namijin tace ya aureta don Allah, wata kuma har tax

o duniyar ta koma batayi auren ba,

wasu ma sai ansa ranar aurensu su mutu, wasu su mutu ranar aure wasu ranar walima, raihana kar ki bari zuciya ta tunxuraki kiyi abinda zakixo kina dana sani wata rana,

tsaki raihana tayi sannan tace banma kara auren

bare a sakeni , umma tace ai wanda ya halicceki yana jinki, maza ma ki tuba tun kafin mala"iku su amsa da amin, wayyo Allahana raihana tace, tana istigifari,

Cikin kuka take cewa Allah ka yafe man idan wani laifi nayi maka ya ubangiji ka yaye man, ka b

ani haƙuri akan wannan jarabta ya Allah ka ha

ɗ

ani da mijin dazai riƙeni bisa gaskiya da amana, Allah ka tsallakeni daga sharrin uwar miji, yiiiiii yinnnnn yiiiii wayyyoooo hummmmmm haka take ta ihu kamar ta

ɓ

a

ɓɓ

iya, Umma dake zaune a tsakar gida tausayi rai

hana ta bata, itama addu"a take tayata, lallai idan ka wuce abu ka wuce shi, haƙiƙa zaman gida bashi da da

ɗ

i ,

yinin ranar nan raihana kuka ta yini yi har muryarta ta daina fita saboda hitina,

***

Da safe haka raihana ta tashi fuskarta tayi suntum,

umma ta kalleta sannan tace raihana jiya fa k"b yaxo yaji labarin aurenki ya mutu yaxo zawarci kuma,

raihana tace

ɗ

an iska aini na gama dashi, shege macuci mai cutar sida, umma dai batayi magana ba, raihana ta kalli umma sannan tace umma yaufa saura k

wana ukku in gama idda, umma tace a fita lafiya, raihana tace ina gamawa gidan

farida zanje umma tace wai uwarmi ake gidan faridar ne, dariha raihana tayi sannan tace umma bazaki gane bane, umma tace yazan gane ki gane ?"" ai ganewa saiku "yan makarantar

boko,

Dariya raihana tayi sannan ta miƙe tabar

ɗ

akin, umma dai tabi raihana da kallo tana fassalo abubuwa daban daban.....................,

****

*Y*au raihana tana cikin farin ciki don yau ji take kamar sallah anci uban gaye ansha kyau sosai, ta

na ta shiri zuwa gidan farida, wai ta gama idda, niko nace kodai ta gama hauka,

Ban kwana tayi wa umma sai ta dawo, umma tayi mata fatan alkairi, raihana aka fito waje, a ƙofar gidansu tayi tsaye tana kallon santocin cikin unguwarsu murmushi tayi sanna

n tayi magana ƙasa ƙasa, tace to mun dawo kuma, a daidai lokacin data ziro ƙafarta

ɗ

aya waje, ta fara tafiya kanta yana hayaƙin *zawarci*

tayi tafiya sosai suka ha

ɗ

u da gwaggo, tana ganin raihana ta bushe da dariya, sannan tace an fara kenan, zawarci ni

dai badai "ya"yana ba , shi yasa kullum sai an sakoki kamar akuya, ta sake sheƙewa da dariya, raihana dai ta ra

ɓ

a gwaggo batayi magana ba, ta wuce abunta,

gwaggo sai dariya take ma raihana haka za"a balba

ɗ

e a titi, ita kuma raihana napep ta samu ta hau

sai gidan farida, yau acan za"a baje koli.........

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*Page* 3



9



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*

📚



🏻

*MEELAT MUSA*

🌹

*Jinjina gareku masoya littafin zawarci, wannan page naku ne, gaba

ɗ

ayan

sa,*

*KISSAR TSAFTA*:• tsafta itace babban jigo a rayuwar aure , "yar uwa da kin tashi kika sallami mai gida ya fita, share gidanki loko da saƙo ko ina, ki fitar da shirgi da karikice, ki gyara wurin sosai,

Ki shiga kicin ki share ki gyara ki goge in

da yake da yana, ki kakka

ɓ

e komai ki ha

ɗ

e wanke wanke kiyi ki gogesu ko wanne ki adanashi a inda ya kamata, toilet

ɗ

inki kisa aizel ki wankeshi ya fita sosai kisa turaren ƙamshi,

A dakin kada ko ina ki cusa kayan wanki kada ki

ɗ

ora saman kujera ko mats

e matsin dorowa kada ko ya kikaga tsakanin wuri kice zaki cusa tsummokara, ko kyan wanki, ba haka akeyi ba,

Idan har haka zakiyi zaki jawo ma kanki sauro

ɓ

eraye da dai sauransu ke wani wurin ma har kudan cixo ya samu wurin da zai lafe, kayanki kala biyu

ko ukku ha

ɗ

asu ki wanke, ko baki goge ba, kiyi masu linki mai kyau, ki saka a wedrop, itama ki goge ta fess ki samu turaren ƙamshi na kaya ki saka dan gudun warin ruma,

Ki gyara gadonki kada ki barshi a hargitse ki

ɗ

ameshi da shimfi

ɗ

ar gado mai kyau,

duk ki goge ƙurar jikin gadonki kisa ruwa da

ɗ

an klin ki goge kayan gadonki tasss, da wadrop da madubi, durowowi da dai komai na

ɗ

akinki,

Ki share yana don kada kixo kixo ya samu wurin zama, ki wanke kwatar gidanki ki gyarata dan kada ta riƙa maki wari,

idan kin shiga wanka kada kiyi a fujanjan ki warwatsa ruwa ki fito,

Dan zaki tayar ma da kanki datti ƙaiƙayi yaxo yana damunki, ki murji sabulu sosai ki dirje jikinki yana kumfa kina cu

ɗ

e shi kina durzawa, ki cu

ɗ

a hamatarki sosai da ƙasan nononki da m

atse matsin cinyarki, da duk inda kika san

ɗ

au

ɗ

a zata iya zama da wuyanki ki wanke sosai,

Ki rinƙa askin gabanki da hamatarki akai akai don datti da wari suna

ɓ

uya a wurin,..

Dan Allah hajiyata ki kasance mai gyara jikinki kowane loko da saƙo don duk

inda maigida yasa kansa yaji ƙamshi,

****

*A* ƙofar gidan farida napep ta ajiyeta, bayan ta sallami mai napep ta shige, da sallama ta shiga gidan, farida dake kicin da gudu ta fito tana oyoo yooo, amma ni namayi fushi, murmushi raihana tayi sannan

tace tuba nake ƙawata,

Farida tace haba sai ayi ta kiranki a waya dan rainin hankali bakya

ɗ

auka?"" raihana tace yaushe kika kira ban

ɗ

auka ba?"" farida tace kullum ma saina kiraki bakya

ɗ

auka, raihana tace Allah sarki wayar ai tana gidanshi,

Farida

tace gidan wa?""" raihana hawayen da take

ɓ

oyewa suka zubo daga idonta, sannan ta matsa kusa da farida ta kwantar da kanta saman kafa

ɗ

ar ta, ta fashe da kuka tana cewa babbar ƙawa an sakeni,

Innalillahi wa"inna ilaihir raji"un, abinda farida ta fa

ɗ

a s

annan tace tun yaushe?"""raihana tace har yau na gama idda, farida tace subahanallah a daidai lokacin da raihana ta

ɗ

ago kanta farida taja hannunta suka shiga farlo,

Bayan sun zauna ne, farida duk ta tashi hankali , ta kalli raihana dake ta faman kuka t

ana shashsheka , itama farida wasu hawayen suka zobo mata dan taya

ƙ

awarta baƙin ciki, saida sukaci kukansu har suka gaji dan kansu sannan sukai shiru,

Bayan sun natsu ne farida ta tambayi raihana abinda ya ha

ɗ

asu?"" raihana tace ba komai mamanshi tasa

ya sakeni, tsaki farida tayi sannan ta miƙe tsaye , cikin fa

ɗ

a ta fara magana, duk yanda akai baki kyautata mashi ne, da yaji da

ɗ

in zama dake babu yanda za"ayi ya sakeki sai dana ce maki ki kyautata amma dan hauka kikaje ke kin samu gado kin haye kin kwanc

e ki fa

ɗ

a man a haka zakiyi yaƙin da zaki saka kanki a zuciyarsa ne?"""

Raihana tace farida ba haka bane, farida tace da Allah rufe man baki, wannan ai sakarci ne da sakaci irin naki, bakisan mazan yanxun ba su basu san sakarar mace bakauya ba?"" maza s

unfi san mace wayayya amma dama kinxo kin dunkume

ɗ

aki miji na farlo kina

ɗ

aki ki fa

ɗ

a man taya zaki jiga ranshi?"", babu magana mai da

ɗ

i babu sannu da zuwa babu addu"ar Allah ya tsare hanya, raihana tace duk fa inayi farida,

Tsaki farida tayi sannan t

ace da Allah rufe ma mutane baki, miyasa udan wasu matan suna kyautata ma mazansu sai ake ganin kamar asiri sukai masu ne?"" dole idan kina ajiye wannan kyaucin naki ki ajiyeshi nama gaya maki, yanxun haka zakiyi ta aure aure don Allah, farida ta sake fas

hewa da kuka ta fa

ɗ

a saman jikin raihana sukaci gaba da kuka tare,

saida sukaci kukansu suka gaji sannan farida tace to raihana miyasa ma don Allah tun farko kafin ki gama iddar baki fa

ɗ

a man ba?""raihana tace babu waya a hannu kuma umma ta hanai fita n

e,

miƙewa farida tayi sannan tace bara inje in duba girki na, raihana itama tashi tayi tabi ta suka je kicin

ɗ

in tare, tana kama mata aiki suna

ɗ

an fira jefi jefi amma farida taji baƙin cikin dawowar raihana gida, kuma ta tayata addu"ar samun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login