Showing 1 words to 3000 words out of 109645 words

Chapter 1 - ZAWARCI COMPLETE

Copied By

YAYA HAYAT

(admin

Hayat hausa novels

Hausa novels and fashion

Cool novel, makeup and kitchen1



Cool novel, makeup and kitchen2



AND

Cool novel, makeup and kitchen3



)

WHATSAPP NO:+2349030159301

[07:24, 08/11/2017]

��������

������

����

*ZAWARCI*

����������

��������

������

����

*page* 1



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*

��



��

*JAMEELA MUSA*

����������

��������

������

����

��

*ZAWARCI*

*K

*wance take a tsakar

ɗ

aki sai mu

ɗ

i

ɗɗ

iƙa take a ƙasa, yunwa kawai take damunta, ga kudaje sun cika

ɗ

aki kamar toilet in daya shekara bai samu wanki ba,,,,, wasu zafafan hawaye suka zubo mata masu zafin bala"i, a bayyane tayi magana , wayyo Allahna, da ina c

an naci mai kyau , babu ruwana da wata yunwa ko ganin ƙazanta,,,, goge hawaye tayi da bayan hannu lokacin da taji mahaifiyarta tana kiran sunan ta,,,,,

*R*aihana baki ji na ne?""" umma ina zuwa, tsaki tayi , sannan tace idan ma baza ki zo, kin huta, dam

a wankau ne, aka kawo sunce yau suke so, idan zakiyi to kizo ki kar

ɓ

a, idan kuma bakya yi ki fa

ɗ

a masu, a daidai lokacin da ta fito a tsakar gida,,,,,,,

*T*ashin kayan wankin ta gani, ta gyara

ɗ

aurin zaninta, sannan tace umma zanyi, umma ta kace da dari

ya, sannan ta ta

ɓ

a hannu, tace yo kice ma baza kiyi ba, zama raihana tayi a ƙasa ta jayo wanki ta fara irgawa, sannan ta kalli yaron

tace to wankin na

ɗ

ari da hamsin ne, yaron yace Eh, tace ga ku

ɗ

in, ya miƙa ma raihana ta ƙarba, tace bayan la"asar ka dawo

ka

ɗ

auka yace to yace sannan ya fita daga gidan,,,,,,,,,,,,,,

Umma tace to yanxun dai kafin ki fara wannan wanki, ki fara wanke kayan babanki sannan, raihana tace tou umma,

��������

������

*ZAWARCI*

��������

������

Saida ta wanke kayan babanta k

ala biyu, sannan ta fara wankin kayan wankau, yinin ranar nan haka ta yini ta wanke kaya,,,,,,

Lokacin da ta gama wankin hijabinta data gama ko

ɗ

ewa ta jawo daga saman iyiga, ta rataya a wuyanta ta fita tabar gidan............

Tana fita umma tayi dari

ya tace munafikar Allah, ai tunda dai *zawarci* kika za

ɓ

a sai kixo mu zauna kice uwar da nake a gidan,,,,,,,,,

Raihana tana fitowa wani shago taje, suka gaisa da mai shagon, bayan sun gama gaisawa tace don Allah fulawa za"a bata kwata

ɗ

aya, yace to, ya

ana mata, tace don Allah ka bani bashin manja na hamsin insha Allah zan kawo maka , yace gaskiya raihana bakya san biyan bashi wallahi, tace kayi haƙuri wallahi zan kawo maka dana samu, shamsu yace, baia san ranar samu ba kenan,

Idan zaka bani kawai ka

bani idan baza ka bani ka fa

ɗ

a man, gaskia bazan bayar ba, tace to yanxn naji magana, ta

ɗ

auki fulawarta da canjin ishirin

ɗ

inta ta fito daga shagon,,,,,,,,

Sallama tayi ta shigo cikin gidan, matar babanta da ta dawo daga unguwa tace ina kika je ne?"""

"raihana tace fulawa na siyo gwaggo, cikin tashin hankali gwaggo tace waye ya baki ku

ɗ

i?""" tace nayi wankyau ne, tsaki tayi sannan taje inda fulawar take ta

ɗ

auketa, tace wallahi saidai a ajiyeta da safe ayi fanke kowa ya samu, raihana tace gwaggo nifa na

yi wankin nan na samu ku

ɗ

ina gwaggo tace koma uwarki tayi haka za"ayi, ta

ɗ

auke fulawar ta shige , cikin

ɗ

akinta,,,,,,,

����

*zawarci*

����

Bayan ta

ɗ

auki fulawar ta shige cikin

ɗ

aki raihana ta miƙe ta nufi

ɗ

akinsu, kwanciya tayi saboda tun safiya

bata ci komai ba, ga azabar yunwa dama tana ji kuma tayi wanki har ta gaji, kuma hdama kowa dai yasan wankindasa jin yunwa,,,,,,

Raihana wasu hawaye suka zubo nata , abinda ta fara tunawa, hango tsareren gidanta, tayi da tsaruwarsa da kuma yanda yake a

tsabtace, cikinta ta laluba, lokacin data tuna irin abincin da take ci, uhum Allah sarki rayuwa tace,

Tashi tayi ta fito tsakar gida dan ganin waye yake sallama, wai ance a bada wanki, raihana tace to

ɗ

auki gashi can , ya nufi wurin data nuna mashi ya n

ufi wurin yana cewa wai mama tace a kawo maki ka

ɗ

in taliya?"

Zainaba tace a,a, banda hali, gwaggo data ke alwalla tace kaje kace a kawo, kumin dare tayi ta, yace to,

ɗ

akar wankin yayi ya tafi,,,,,,,,

Gwago tace dan rashin imani ubanki yana can yana f

ama liƙewa mutane takalmi baza ki tausaya mashi ba?" wai mutum ya haifeka amma kana masa hassada, raihana tayi tsaki ta shige

ɗ

akin su.........

����������

*ZAWARCI*

��������

Gwaggo tace uwarki da ita kike tsaki, shegiyar nan, idan kinki haushi

ki fitar da miji kiyi aure,,,,,,,,,

[07:24, 08/11/2017]

��������

������

����

*ZAWARCI*

����������

��������

������

����

*page* 2



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*

��



��

*JAMEELA MUSA*

����������

��������

������

����

��

*ZAWARCI*

*A*

ɗ

aki rahaina tayi magana ƙasa ƙasa, tace wallahi ba uwata nayi ma tsaki ba, kuma maganar aure, idan Allah ya kawo man lokaci sai inyi,,,,,,

*U*mma kiyi mata magana ta bani fulawata yunwa nake ji taliya zan ka

ɗ

a inci da

manja, raihana ce take ma mahaifiyarta magana,,, umma tace bazan mata magana ba, dana ce kada ki kashe aurenki ai cewa kikai ke ba"a sanki, to yanxun ana sanki sai ki zauna kiyi ta haƙuri tunda haka kika za

ɓ

arma rayuwarki,,,,

raihana tace umma haka zaki c

e?"" Eh haka nace kuma haka ne,,,, uhum raihana tace sannan ta

ɗ

auki buta ta fita daga

ɗ

akin,,,,

��������

*zawarci*

����������

*R*aihana ta kalli wani jikan gwaggo da yake zaune yana cin abinci, da sauri taje inda yake, robar ta

ɗ

auka ta zubar da abi

ncin a ƙasa, tana fa

ɗ

in tunda banci babu uban da ya isa yaci ko yasha a gidan nan harsai naci, idan kuwa ba haka wallahi ba"a nemi zaman lafiya ba,,,,,,,,

Yaron da raihana ta

ɓ

are na abinci ya fa

ɗ

i ƙasa ya fara burgima yana ihu yana ƙarawa, da sauri gwa

ggo tayo waje tana fa

ɗ

in lafiya?""" raihana tace ina ma lafiya tunda baki nemi zaman ta ba a gidan nan, gwaggo ta tafa hannuwa tana sallalami , sannan ta riƙe ha

ɓ

arta tace raihana, yanxun da ni zaki yi fa

ɗ

a a gidan nan?""" raihana tace Eh, tana magana tana

zaro idanuwa, tace udan har baki bani fulawata ba yau saidai gidan nan ya tashi saboda bala"i, gwaggo tayi dariya tayi guda, ayyuri yuriiiiii yuriiiiii, to uwarki ma ta buga dani tabarni danni nan da kika bakan gixo ce, dan idan har hadari ya taru saina t

sotseshi,,,,,

Rainaha tace aikin banza wanda bakuyi imani da Allah ba baku da aiki sai neman asiri, kuma idan har ina a gidan nan wannan yaron babu shi babu ƙara cin bacci saidai yunwa ta kasheshi kowa ma ya huta,,,,,,,

Gwaggo ta sake sheƙwa da dariy

a sannan tace, ke yunwa zata kashe, kuma ni yanxun dana ga dama sai in mayar dashi gudan ubanshi, kuma ubanshi yana da abincin bashi dan ubanshi namiji ba kamar ubanki ba, wanda sai ƙato ya cire takallmi sannan ya wanke, raihana tace Eh a haka aka gani kum

a aka aura,

Gwaggo tace lallai yarinya dani kike magana, tunda *zawarci* kika za

ɓ

a haka zamu zauna dani dake a gidan nan aure ko saidai kiga anayi,, tana fa

ɗ

in haka ta kama hannun jikanta ta shige

ɗ

akin ta,,,,,,,,

Raihana tace karyar banza baƙin bak

inki ya fa

ɗ

a ma jikokinki,,,,,, itama daga nan bata sake magana ba, ta

ɗ

auki butarta ta kona

ɗ

aki,,,,,,,,

��������

*zawarci*

��������

Raihana baki kyauta ba, ummarta take mata magana, tace umma barta, ninan walkice daidai ƙugun kowa, umma tace rufa man

baki, tunda kinsan halinta kika biye mata,,, umma tace to wallahi nidai saidai in bar maki gidan nan,

Raihana tace kiyi haƙuri, kada kibar gidan nan saboda ni, umma tace idan kuwa ina san zaman lafiya da tsira da rayuwata dole in tafi dan bana iya za

ma ina kallon wannan wulaƙancin wallahi,,,,,,,,,

Sallamar babansu raihana , umma taji ta tashi ta fito tana mashi sannu da zuwa, ya amsa cikin kulawa, itama raihana fitowa tayi ta mashi sannu da zuwa, ya amsa sannan yace Allah yayi maki albarka, daga

ɗ

a

ki gwaggo tace ba amin ba, sannan ta fito tsakar gida taci gaba da cewa kace Allah ya tsine mata albarka,

wannan da kake gani, tana nuna rainaha da yatsan ta, tace to wallahi bakai sa"arta ba, saboda lalatattar yarinya, baba ya dakatar da ita ta hanyar

ɗ

ag

a mata hannu, yace bana san irin wannan kalamin daga yau, gwaggo tace dama haka zaka ce tunda an shanye ka sakarai mai matacciyar zuciya, duk gwaggo take wannan maganar , baba bai sake magana ba ya nufi

ɗ

akinshi,,,,, raihana da umma suma

ɗ

aki suka koma,,,,

,,,,

������������

*ZAWARCI*

����������

*T*unda asuba, gwaggo ta fito daga

ɗ

aki ta fara jaraba, tana masifa tana zage zage, babu wanda yayi mata magana, taci gaba da cewa idan banda munafircia matsa ma yarinya ta fito da miji tayi aure sai a barta

ta zauna, kuma tana da nasu santa, to tunda *zawarcin* kika za

ɓ

a sai kizo ki zauna,

Raihana dai daga ita har umma babu wanda yayi magana , haka ta kari masifarta ta koma

ɗ

aki,,,, ,,,,,

Bayan hantsi ya fito baba ya fito dan tafiya wajen sana'ar sa, ku

ma gwaggo batayi wannan famke ba, kuma batayi komai da fulawar raihana ba, haka baba ya fita daga gidan baici kuma baisha komai ba,,

Gwaggo bayan fitar baba itama gyalenta ta yafa itama fita tayi tabar gidan,,,,,

Wata maƙociyarsu tayi sallama ta shig

o, bayan gaisuwa tace raihana ga dakan tashshi raihana tace to, da ƙarfe nawa kike so?""" tace bayan azahar, to Allah ya kaimu lafiya, nawa za"a bada?"""inji matar, raihana tace tiya nawa ne?"" biyu da rabi ce, raihana tace to ki bada abinda kikai niyya, t

ace to,

ɗ

ari biyar ta ciro ta bawa raihana, tace ta riƙe sauran canji, godiya raihana tayi, matar ta tashi ta fita, itama raihana fita tayi ta nufi shago, gari da suger ta siyo sannan tayo gida............

*zawarci*

[07:25, 08/11/2017]

����������

��������

������

����

*ZAWARCI*

������������

����������

��������

������

����

*page* 3



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*

��



��

*JAMEELA MUSA*

����������

��������

������

����

��

*ZAWARCI*

*S*allama ra

ihana tayi ta shigo gida, umma ta amsa mata, kusa da umma raihana taje ta zauna, garin ta ajiye sannan taje ta

ɗ

auko kofi da cokali, wurin ta dawo ta

ɗ

auki garin ta ha

ɗ

ashi, bayan ta gana , ta miƙawa ummarta tace ummana sha ki rage man, umma tace ni bana s

ha, raihana tayi juyin duniya tace bazata sha ba,,,,,,,,,,

*R*aihana ta

ɗ

auki garin tasha, bayan ta gama sha ta tashi ta fara dakan tashshin da aka kawo mata,,,,,,,

��������

*zawarci*

��������

*B*ayan raihana ta gama dakan tashshi ta kwashe, bay

an ta gama kwashewa ta zauna a wurin tabaryar da tayi dakan tana hannunta, ta jingina kanta da ita, hawaye masu zafi suka zubo mata, ta runtse idanuwanta, abinda ta fara tunawa shine,,,

��



��

*gidan mijinta*

��



��

*R*aihana ta fara t

unawa, wata rana, da sallama ya shigo gidan ko inda yake bata kallaba, shi kuma cikin farin ciki ya shigo yana fa

ɗ

a

ɗ

a murmushin shi, yace raihana barka da gida, tsaki tayi, ita babu sannu da zuwa kuma bata ansa sallamar ba,,,,,,uhum ajiyar zuciya zainaba t

ayi sannan a bayyane tayi magana tace rabon *zawarci*

������

*zawarci*

������

Idanuwanta ta sake runtsewa, abinda ta ƙara tunawa, raihana zanyi tafiya, ta sake hango lokacin da ta ta

ɓ

e baki, sannan tace sai wani magana kake man saman kai babu girmama

wa, idan zakayi tafiya ina abinda ya dameni"""",,,,,,, murmushi yayi sannan ya ciro ku

ɗ

i har dubu ishirin ya ajiye mata a gabanta,,,,,,,,, wasu hawaye suka ƙara kwararowa daga gudan raihana, tace *astagafurulah*

*zawarci* baiyi ba, abinda raihana ta fa

ɗ

a kenan, sannan ta gige hawayenta, tace abinda nafi ƙarfi yanxun shine yafi karfina,,,,,,,,,, ***

��������

*zawarci*

��������

*R*aihana ta janye ta

ɓ

aryar gabanta ta jingina da bango ta mike,,,, a daidai lokacin da gwaggo tayi sallama ta shigo,, rai

hana ta amsa, gwaggo ta cire gyalenta ta rataya a igiya, sannan tace raihana wani mutum ne a kofar gida yake maki sallama, raihana tace naji,

ɗ

akin ummanta ta shiga, ta

ɗ

auko kwandon wanka, ta duba taga babu sabulu a ciki, tsaki raihana tayi tace kai Allah

kasa mu dace, saman window ta duba ta

ɗ

auko wata ledar omo, ta zuba ruwa ta shiga wanka,,,,,,

��������

*zawarci ne*

��������

*T*ana fitowa wanka alwalla tayi ta shige

ɗ

akinsu, umma ina man yake?"" in shafa umma tace babu mai ya ƙare fa, raihana ta

ce yanxun ya zanyi a daidai lokacin da take zama saman tabarma, umma tace

ɗ

auko waccan ledar ina da sauran man gyara ki murza , ajiyar zuciya raihana tayi sannan ta miƙe taje ta

ɗ

auko ta shafa, fuskar nan ta

ɗ

auki ƙalli, da kafafuwanta, kuma babu powder, t

a kalli kanta a madubi, tace rayuwa kenan, girgiza kanta tayi hawaye masu zafi suka zubo mata, umma ta kalleta tausayin raihana ya kamata, saboda raihana bata san wahala, amma a fili tace haba har kin gaji?"" ai baki komai ba, lokacin dana fa

ɗ

a maki kiyi h

aƙuri ki zauna ai cewa gani kikai gara ki dawo gida,,, haushi ya ishi raihana bata sake magan ba, ta

ɗ

aga ƙasan katifarta ta

ɗ

auko wata ƙo

ɗ

a

ɗɗ

iyar atamfa tasa, da habar zaninta ta goge fuskarta ta fice daga

ɗ

akin,,,,,,

������

*zawarci*

������

Tana fi

ta umma tace kinga da yanxun kina gidanki kina yin rayuwarki yanda kike so, kinzo ki liƙe nan sai wahala kike sha,,,,,

Fitar raihana wani mutum ta hango tsaye bakin bishiyar kofar gidansu kamar ya fiddoshi daga cikin ƙasa, raihana tayi tsaki sannan ta n

ufi wurin shi cike da masifa, tana zuwa babu ko gaisuwa tace malam yadai?"" yace nine dama nazo ina sanki, to naji kana do na, sai mi kuma?"" maganar aure ce, raihana tace to daga yau kada in sake ganin ƙafarka nan kaji na fa

ɗ

a maka?"" tana fa

ɗ

in haka bata

jira abinda zaice ba tayi cikin gida, a zaure ta tsaya, tace banda iskanci da shara da bola dan taƙamar kana *zawarci* kowa sai yaxo, tsaki tayi sannan tace shege ƙazamin banza, ...............

Hhhhhhhhhh

��������

*zawarci*

��������

[15:01, 08/11

/2017]

��������

������

����

*ZAWARCI*

����������

��������

������

����

*page* 4



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*

��



��

*JAMEELA MUSA*

����������

��������

������

����

��

*ZAWARCI*

*garga

ɗ

i a bisa wat

a ƙungiya, da bama buƙatar saka sunan ta, dan haka muna roƙonsu dasu guji juya mana littafi ta ko wace fuska, idan kunnne yaji

����

gangar jiki ya tsira*

����

‍♀

��������

*zawarci*

��������

Sallama tayi a daidai ƙofar

ɗ

akin ummanta ta shige, har kin

dawo?""" Eh kawai tace, inda ta ajiye tashshin data daka ta wuce ta

ɗ

auka , sannan tace umma zan kai mata saƙon nan, umma tace sai kin dawo , to tace tayi gaba,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

*zawarci*

Raihaina tana fita umma tace Allah ya baki miji kiyi aure rai

hana ki huta da wannan rayuwa, ,,,,,,,,

*R*aihana tana fitowa maƙotansu ta shiga, gidan badiyya, sallama tayi ta amsa mata tace raihana ki shigo mana, raihana tace to, ta shiga, ta samu wuri ta zauna, suka sake gaisawa, sannan raihana ta fidda tashshin

ta bata, godiya tayi , sannan tace bara inxo,,, fitowa tayi taje kicin ta zubo ma raihana abinci,,,, sannan ta dawo ta ajiye mata, murmushi raihana tayi danma kada a

ɓ

ata lokaci kawai tace tana azumi,,,,,,,,,,,,

������

*zawarci*

������

*B*adiyya tac

e Allah sarki azumin mi kike?"" murmushi raihana tayi tace ramuwa nake, badiyya tace to Allah ya bada lada, amin raihana tace, sallamar mijinta suka ji, raihana tana zaune taga badiyya ta tashi cikin sauri ta fita,,,,, tana kallon ta tana zuwa ta rungumesh

i tana oyoo yoo barka da dawowa baban sadiq,,, lader hannun ta ƙar

ɓ

a cikin girmamawa tana bu

ɗ

ewa dariya tayi saboda

ganin abinda yake cikin ledar , sannan ta matsa kusa dashi ta

ɗ

ora kanta saman kafa

ɗ

arshi tace na gode Allah ya saka da alkairi ubangiji ya

ƙ

ara rufa asiri Allah , amin yace yana murmushi,,,,,,,

*zawarci*

Hmmm ajiyar zuciya raihana ta sauke, sannan ta tuna cewa ita idan mijin nata ya kawo cewa take yaje ya ajiye,,,,,,, a bayyane tace gashi an barni da *zawarci* jiki a sanyaye ta fito tsa

kar gida, tace nidai zan wuce,,,,

��

raihana taga masoya suna soyewa hankalinta ya tashi,,,,,,,, badiyya tace haba tun yanxun?"" don Allah ki bari yanxun zai fita sai muyi fira, raihana tace a, a, ina aikine a gida,,,,,, badiyya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login