Showing 102001 words to 105000 words out of 109645 words

Chapter 35 - ZAWARCI COMPLETE

kada kije, gani nan ma zanzo yanxun in

ɗ

aukeki, raihana tace to kayi haƙuri sai anjima,,,, kashe wayar tayi,,,

Faruk dake zaune yace yarinya kinma ja ma kanki bari inje in

ɗ

auko ki, ita kuma raihana tace ma umma yace kada taje,

umma tace to,,,, raihana tashi tayi tabi gdan tayi ta dubawa lallai gidan yayi kyau sosai,,, dawowa tayi

ɗ

aki ta kwanta taci gaba da bacci,,,,,,

Shi kuma faruk tunda yayi waya da raihana sallah magrib yayi ya taho

ɗ

aukarta,,,, ita kuma umma ta tasheta t

ayi sallah sannan ta kawo mata abinci amma raihana tace ta ƙoshi,, dan rabonta da abinci tun na gidan nasir, haka umma ta tattara abinci ta mayar,,,,

suna nan zaune suna fira faruk ya shigo, dan shima yanxu an wani zama

ɗ

an gida, bayan sun gaisa da umma

ta kawo mashi abinci, yaci bayan ya gama ne, yace suje,,, shine ya fara fita, ita kuma ta

ɗ

an da

ɗ

e sannan ta fito,,,,,,,,,

a mota sai kakarin amai take,,,, faruk ya harareta yace kinsan Allah kada kiman amai,, batayi magana ba,,,,, yace mi kikaci ne?""

,,,,,tace banci komai ba, faruk yace mi kike jine?"",,,, tace batajin komai yace kinajin yunwa ne?"" raihana tace A, a, yace to miye?"",,,, tace ba komai,,, yace tou na lura shegantaka kike ji zanyi maganinki,,,,

Kai tsaye gidan momy suka nufa,,,, a bak

in get ya ajiye raihana yace in anjima zai dawo akwai inda zaije,,,

ɓ

ata fuska tayi taƙi tafiya,,,,, haryaja motar kuma komi ya tuna ya dawo Oho, fitowa yayi daga motar sannan yace muje,,, yayi gaba tabi bayanshi har ciki,, a farlo suka samu momy zaune tan

a cin abinci faruk ya gaisheta, itama raihana gaisheta tayi cikin girmamawa, momy ta ansa cikin kulawa,,,,

faruk ya miƙe yace ma momy zaije ya dawo, tayi mashi fatan alkairi,, bayan ya fitane momy tayi ma raihana ya jiki, tace da sauƙi,,,, abinci ta zub

a ta miƙa mata amma raihana cewa tayi batajin yunwa,,, taƙi cin abinci,,,, tana nan ta jingina da kujera sai bacci....

momy ta tasheta tace idan bacci zatayi ta shiga ciki zainab tana

ɗ

aki,, batasan tayi mata gardama ta miƙe tayi cikin

ɗ

aki,,, tana shig

a warin turaren zainab yasa tayi toilet da gudu tayi ta gwarara amai,,,,, zainab dake kwance saman gado tayi dariya, tace in sani yaya harka bindigeta,,, dariya ta ƙarayi sannan ta miƙe tayi toilet

ɗ

in tana cewa sannu,,,,,

Raihana dai ta kasa magana, za

inab ta jawota ta fitar da ita farlo, momy tace miye?"",,,, dariya zainab tayi sannan tace

ɗ

iyarki babu lafiya, momy tace mi ya sameta ne?"",,,, murmushi zainab tayi sannan tace ki tambayeta gata nan,,,, momy tace raihana miya sameki?"" raihana tace ba kom

ai,,,, dariya zainab tayi dan lallai ta fahimci raihana bata san tana da ciki ba,,

Zama sukayi a farlo suna fira, amma raihana ba sosai takeyin magana ba, idan anyi abun dariya to ba baki take saki sakaka take dariya ba, dariya takeyi ta aji da tsare gi

da,, tun tana magana har bacci ya

ɗ

auketa,,,,

Faruk bai dawo ba, sai 10:39pm ya shigo, lokacin itama momy tayi bacci sai zainab dake zaune tana chat sannu da zuwa tayi mashi sannan taje ta kawo mashi lopton, saida ya gama sha sannan ya tashi raihana da

n tafiya gida,,,,,,, saida safe tayi ma zainab suka tafi,,,,,

Suna fitowa raihana tace ina zaka?"",,,, yace gida zamu , tace ƙasa zamu?"",,,, yace Eh ba kince kinfini gudu ba?"",,,, yau ina so dani dake aga wanda zai riga zuwa gida,,,,

ɓ

ata fuska raihan

a tayi sannan ta matsa kusa dashi ta shige cikin jikin ta fara sakata,,, dariya sannan ya

ɗ

agota daga jikinshi yace kinsan wani abu?"",,,, tace A, a, yace idan har kika rigani zuwa gida ni ka

ɗ

ai nasan abinda zan baki,,,, raihana tace abinda kai kullum kana

yin training ni banayi dan kasan bazanje ba kawai kace haka,,,,,

yace to yi haƙuri muje,,,, tace itafa batayi, yace to bari inje in

ɗ

auko motar,, harya juya zai shiga gida raihana tace saika tahoooo,,,, ta ruga da gudu,,, faruk yace banyi,,, motar ya

ɗ

a

uko yabi bayanta, lokacin harta kusa isa, yana zuwa daidai inda take ya tsaya sannan ya sauke glass yace shigo muje tunda kin kasa,,, raihana ta zagaya ta shiga, sai sauke numfashi take kamar ta kada giwa,,, faruk sai dariya yake mata,,,, ita kuma wannan d

ariya haushi take bata,,,

tace bari man dariya yace anje anyi, ya ha

ɗ

a mata da gwalo,,,,, raihana tace kai idan anyi maka abu sai kace baka so amma kai sai kayita ma mutane,,, yace to ke na raina,,,, kece ƙawata,,,, yaci gaba da dariya,,, daga nan bata

sake magana ba, har suka isa gida,,,,

suna zuwa,,, ita tayi

ɗ

aki shi kuma ya nufi

ɗ

akinshi, yana zuwa alwallah yayi ya fara sallah ita kuma raihana wanka tayi sannan tabi lafiyar gado..... Niko nace ko sallar daren baki taya mijinki?""",,,,,,,,,

[1/8,

9:46 PM] Jamila Musa Ws:

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*Page* 5



0





*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION*

📚



🏻



*MEELAT MUSA*

🌹

🔚🔚

****

*R*aihana kuwa jin fitar motoci, da gudu ta fito kafin ta ida isowa tuni sunbar g

idan,, wayarta dake hannunta ta fara kiran wayar faruk,,,,,,,,,,

Wayar tana shiga ya

ɗ

auka tare da cewa aciciya abincinki?""" raihana tace da Allah malam wane abinci?"" dariya yayi sannan yace Allah ya baki haƙuri, miye?""" raihana tace wallahi banda la

fiya sosai,,,,, murmushi yayi sannan yace ina maki addu"a sannu,, daga haka bai sake magana ba ya kashe wayarshi,,,,,

Ita kuma jin ya kashe wayar yasa ta fara kiran wayar ummanta,,, bayan umma ta

ɗ

auka suka gaisa, raihana tace mata umma banda lafiya , u

mma tace miya sameki?""",,,,, raihana tace kawai dai wani iri nake ji,,,, dariya umma tayi sannan tace to sannu,,,,, ko asibiti zaki?"" raihana tace Eh,,, umma tace to ki fa

ɗ

awa maman faruk

ɗ

in mana,,, raihana tace ita dai A,a, umma tace kedai fa

ɗ

a masu ki

fita haƙƙinsu idan basu da hali ki kirani, raihana tace to sannan ta kashe wayarta,,,

Da sauri ta sauko daga saman gado ta durƙushe ƙasa,,,, tana innalillahi wa"inna ilaihir raji"un,,,,, tana ci gaba da maimatawa, zufa kusa sai keto mata take saboda az

aba,,,,,,, kwanciya tayi daƙel ta iya

ɗ

aga wayarta ta fara kiran zainab, dan kiran momy ya mata nauhi,,,,

Zainab tana

ɗ

auka babu gaisuwa cikin murya jigata da wahaltuwa raihana tace ban lafi.......,,,,,, ai bata ƙarasa maganar ba, wayar ta fa

ɗ

i ƙasa,, z

ainab taci gaba da cewa hello hello da sauri ta fito tana kiran momy,,,, momy dake farlo zaune tace miye?""" zainab tace gdan yaya babu lafiya fa,,,,,,

Momy tace wani abu ya faru ne?""",,,,, zainab tace naji tana cewa bata lafiya,,,, amma ta kashe wayar

kuma na sake kiran wayar bata

ɗ

auka ba,,,,,, momy cikin damuwa tace muje mu gani,,,,,,,,,, zainab ta koa

ɗ

aki ta

ɗ

auko gyalenta,,,, momy kuma akwai hijabi a jikinta, don haka da sauri zainab ta

ɗ

auki makullin motar tayi gaba momy tabi bayanta .....

Ita

kuma raihana,,,,, tana kwance har yanxun a wurin,,, ga wayarta a gefe sai kira yake shigowa tanaji amma bata iya

ɗ

auka,,,,,, da momy da zainab tare suka shigo,,, da sauri momy ta ƙarasa inda raihana take kwance tana tambayar lafiya?""",,,

Raihana dai t

a kasa magana,,,, zainab tace sannu matar yaya,,,,, momy tace wane sannu matar yaya, kamata asibiti zamu,,,,, zainab tace to,,, haka suka kama raihana, sukaje suka sakata mota, sai asibiti.....

Kafin suje tuni raihana tayi lugufff saboda jagalgalar mota

,,,,, suna zuwa aka anshi raihana sai

ɗ

akin ido ya raina fata,,, raihana sai salati take tana ƙarawa, momy kuwa sai addu,a take,,,,, zainab kuma sai kuka taketana kiran number hafsat, ta sheda mata , itama tace gata nan zuwa yanxun insha Allah,

Umma kum

a ta kira wayar raihana harta gaji don haka ta haƙura, shi kuma faruk kiran wayar raihana bata

ɗ

auka ba yasa shi dawowa,,,, a asibiti kuma momy tace zainab tunda an kawo raihana ta koma gda ta

ɗ

auko mata kayan da zata canja, idan ta aihu ,

Suna nan jigu

mjigum, suna sauraren ikon Allah har zainab taje ta

ɗ

auko kaya ta dawo, dan tunda cikin raihana ya shiga wata haihuwa ta ha

ɗ

a komai a akwati da kayan babies

ɗ

inta,, komai da komai da za,a buƙata,,,

zainab bata da

ɗ

e da dawowa ba, 6ter ta fito tare da cew

a an sauka lafiya,,,,,, momy tace mi aka samu?"" dariya tayi, bata fa

ɗ

a ba , tace sai ta shiga ta gani,,,,, momy tace wannan wane irin abune?"" ai tun ana aihuwa ake sanin abinda aka samu,,,, tace yi haƙuri momy, haka aka samu ta nuna da hannunta,,,,,, mom

y sai dariya take tana Allah raya,,,,,,

Ɗ

aukar kayan tayi ta koma ciki, kulawa mai kyau raihana ta samu dan asibitin ku

ɗ

i tasha banban , saida ta gyara jikinta ta shirya sosai,,,,, abinda aka samu suma aka shirya su,,,,,, sannan aka fito da raihana dan

kaita

ɗ

akin hutu,,,,,

da hafsat da zainab da momy da amina, sai murna suke wai yaya yayi twince yara masu kyau dukansu maza ne, sai farin ciki suke,,,,,,,

Momy ce tace hafsat taje ta fa

ɗ

awa umma an aihu,, tanata kiran wayarta bata zuwa,,,, Amina tace

Aunty hafsat ki tafi dani in riƙe

ɗ

auka maki jariran ta gansu,,,,, momy tace aike mahaukaciya ce, a ina kika ta

ɓ

a gani?"",, tace momy wai dan ta gani da idon, tsaki momy tayi ita kuma hafsat ta fita,,,,,

faruk kuma tun farlo yake kiran aciciya shiru,,

ɗ

akinta ya shiga bata nan, ya duba toilet bai ganta ba,,, har zai fita yaji wayarta na ringing,,,, juyawa yayi ya kalli inda wayarta take,,,,,, sannan ya juya yabar

ɗ

akin bai

ɗ

auki wayar ba,,,,,

ɗ

akinshi yaje bai sameta ba, duk inda yasan zai ganta bai

gani ba,,,,, yacw to ina aciciya ta tafi ne?""",,,,, wayrshi dake ringing ya zaro daga aljihu,,,, ganin zainab ne yayi tsaki, bai

ɗ

auka ba,,,

kiran wayar ya sake shigowa,,, tsaki yayi sannan ya

ɗ

auka da cewa miye?"",, zainab tace yaya albishirinka?""" t

saki yayi sannan yace idan zakiyi magana kiyi bana san albishir,,,,, murmushi zainab tayi sannan tace nidai albishirinka,,,,,,

yace naji,,,, tace sai ka fara bani goron albishir sannan,,, yace fa

ɗ

a man abinda kike,,,,, zainab cikin zalama da ha

ɗ

ama tace

miliyan

ɗ

aya, murmushi faruk yayi sannan yace na baki, zainab cikin ihu da hauka tace matar ta haihu yara biyu maza,,,,, dariya faruk yayi sannan yace Allah ya raya, na ƙara maki miliyan hu

ɗ

u,,, ihu zainab tayi sannan tace muna asibitiiiiiiiiiiiiiiiiiiiii

iiiiiiiiiiiiii

ta kashe wayar,,,, faruk kuwa

ɗ

akinshi ya shiga yayo alwalla yayi sallah don nuna godiya a wurin Allah, daya sauki matarshi lafiya ya kuma azurtashi da zuria, sannan yayi addu,a Allah ya shirya su ya albarkaci rayuwarsu,, ameen,

yana

gamawa ya miƙe cikin farin ciki yayi ma asibiti tsinke,, ita kuma lokaci da hafsat taje gdan umma ta sanar mata aihuwa umma taji da

ɗ

i, sannan tace su bari aje a fa

ɗ

awa gwaggo sai su tafi tare,,, hafsa tace to, lokacin da umma taje ta fa

ɗ

awa gwaggo da farin

cikin, amma a gwalshe gwaggo ta ta

ɓ

e baki tare da cewa Allah raya,,, daga nan bata sake magana ba, umma tace to kuje asibitin gwaggo tace ban zuwa sai gobe, umma tace Allah ya kaimu,,,, daga nan bata sake magana ba, tayi tafiyarta,,,,

bayan ta dawo tac

e ma hafsa taje ashe ma gwaggon taje kauye,,,, hafsat tace ba damuwa,tayi tafiyarta,

Faruk kuwa yana zuwa asibiti,,,, cikin murna "yan uwanshi duk suka rungumeshi suna mashi murna,,,, bakin nan nashi yaƙi rufuwa, niko nace wayaga angon jego?""",,,,,,

bayan sun gaisa da momy ne,,, zainab sai rawar jiki take ta

ɗ

auko jariran ta miƙa mashi,,,, ya ansa tare da bisimillah,,,,, ya riƙesu, yana kallo,,,,,, bayan ya kallesu ya fara masu addu"a,,,,, bayan ya gama, yacewa zainab ta

ɗ

aukesu,,,,,

bayan zainab

ta

ɗ

auki

ɗ

aya amina ta

ɗ

auki

ɗ

aya,,,, ya matsa inda raihana take kwance , tsaye yayi yana kallonta, murmushi yayi sannan yace ke aciciya bakya cewa aihuwa zakiyi?""", turo baki raihana tayi tare da

ɗ

aure fuska batayi magana ba, dariya faruk yayi sannan yac

e Allah ya baki haƙuri, a daidai lokacin daya matsa kusa da ita daf ya

ɗ

an duka sannan ya ta

ɓ

a cikinta tare da cewa kinfayi ƙoƙari sannu,,,,,, harararshi raihana tayi shi kuma dariya yayi sannan ya nuna inda zainab da amina suke riƙe da yaran yace da "ya"y

anki kike,,,,, yanda yayi abunne yaba raihana dariya,,,, shima dariya yayi sannan yace sannu,,,,,,, raihana tace yawwa, faruk yace gida zamu tafi gaskiya bana san asibiti,,,,

Faruk yasa aka sallamesu bayan likita yayi gwaje gwaje, dan tabbatar da lafiya

r jarirai da kuma mai aihuwa,,, haka suka rantafa sukayi gida,,,,, umma kuma yayarta zata zauna da raihana wato maman kabir,,,,,

daren yau dai faruk yana wurin raihana da yara,,,, saidai ya

ɗ

auki wannan ya ajiye ya

ɗ

auki wancan,,,,, raihana tace sai

ɗ

aukar yara kake ni baka

ɗ

auka na,,,, dariya yayi sannan yace aike yanxun na yayeki,,,,, raihana tace to kaima na yayeka,,,, yace ƙaryane,,,,,, baki yaye ne ba,,,, dariya tayi, bata sake magana ba,,,,,

****

*K*ai kuxo kuga shagali a gidan soja,,,,, ga

ba

ɗ

aya gidan ya cika da mutane su farida zulaihat ƙawayen raihana kakafff babu wanda aka rage,,, gwaggo da tawagarta sunxo,,,,, ƙannen faruk da bataliyar danginsu dan familynsu babba ne, dangin umma da duk mutanen arxiki, kai har badiyya saida taxo, wato

wanda tayi ma raihana wulaƙanci kada ta auri mijinta,,,,,

Gidan cike yake dan gabatar da taron suna,,,,, yara kuma sunci sunan dadyn faruk

ɗ

aya kuma baban raihana, wato

ɗ

aya Ibrahim

ɗ

aya Ahmad,,, sunyi masu laƙani, baban faruk Ahmad shine *Khairillah*

,,,,,,,baban raihana kuwa Ibrahim shine *Abulkairi*

haka akaci taron suna aka gama lafiya, duk wanda yaxo suna a gidan faruk ya samu flasmer tv, shine abinda raihana ta raba na tukuciii,,, haka aka gama suna lafiya kowa ya kama gabanshi tare da masu add

u,ar Allah ya shirya kairillah da abulkhairi,

haka rayuwa taci gaba da tafiya, bayan suna faruk ya tafi yaci gaba da harkokin gabanshi,,,,, raihana kuwa tana samun kulawa sosai dan momy da ƙannen faruk wata irin kauna suke mata sosai,,,,, zainab kuma ta

koma gidan mijinta, suna can zamansu lafiya abunsu kowa da kowa,,,,,

itama yayar umma da raihana ta gama wanka ta tashi tafiya,,,, lallai ta sheda cewa faruk

ɗ

a ne,,,, danshi kwata kwata abun duniya baya gabanshi,,,,,,

Itama farida ta aihuwa, kuma

raihana taje dan har yanxun faruk baya nan kuma duk da baya nan baisa raihana ta daina zuwa wani wuri idan abu ya faru ba,,,,, amma fitar ta bada tsaroce,,,,

dan idan taje wuri ko acan zata kwana driver baya tafiya sai ta gama abinda take zai

ɗ

auketa ya

mayar da ita gida,,,,, dan wannan saƙo ne daga OGA,,,,,,,,

****

*K*wanci tashi asarar mai rai, yau da gobe sai Allah kwanaki na tafiya takon rayuwa yana canjawa, kwanakinmu suna ƙarewa,,,,,,,

Umma tayo ma raihana waya taje ta gano umma sa"a bata

lafiya,,, raihana tace to, sai gobe insha Allah dan yau mai gda zai dawo daga tafiya,,, umma tace Allah ya maidoshi lafiya,,, tace ameen,,,,,

khairillah dake kusa da raihana sai gwaranci yake ,,,, raihana tace anƙi a baka wayar kai kowa ana waya dashi

sai kawani zo kayi ta yanyanayannn ,,,, dariya yayi, danshi a ganin shi wasa ne, ita kuma tsaki tayi sannan tabar farlo,

Da rairafe suka bi bayan raihana suna kuka,,,,, tace to ku taho muyi bacci tunda baban naku bai dawowa ba har yanxun,,,,

ɗ

auko su ta

yi ta shige

ɗ

aki dan bacci take ji,,,,,,

suna shiga gado suka haye saida sukayi bacci sannan ta

ɗ

auko memo tayi rubutu a jiki, idan kazo kada ka tasheni tunda na jiraka baka dawo da wuri ba, sannu da zuwa, kuma kada kaci abinci lipton ka

ɗ

ai zakasha ka k

wanta bacci,,,,,

tana gama rubutawa ta kwanta ta riƙe takardar a hannunta,,,, bata da

ɗ

e da kwanciya ba bacci ya

ɗ

auketa,, shi kuma lokacin daya dawo bayan ya shigo yaga saƙon raihana, dariya yayi sannan ya zaro takardar ya rubuta, saina tasheki kuma sai

na ci abinci bazansha lipton ba,,, bari inyi wanka,,,,

yana gamawa ya mayar mata da takardar a cikin hannunta,,,, ya fita,,,, saida yaje yayi wanka,,, alwallah yayi saidai ya gama sallahr shi yayi karatun alkur"an sannan yayi addu"a, ya fita daga

ɗ

akin

,,

ɗ

akin raihana ya shiga,,,,, yana zuwa a bakin gadon ya tsaya sannan ya riƙe ƙafafuwanta ya jawota,,,, da sauri ta bu

ɗ

e idonta, murmushi yayi sannan yace taso na dawo,,,,,

raihana tace baka ga saƙona ba ne?""" yace kema baki ga nawa ba?""",,,,, dubawa

tayi , da sauri ta sauko daga saman gadon tace waye yace kaci abincin tana riƙe da takardar a hannunta tana nunawa ba nace kada kaci ba, dariya yayi sannan ya riƙe hannunta yajata suka bar

ɗ

akin,,,,,,

a farlo yace sai ihu kike yara suce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login