Showing 93001 words to 96000 words out of 109645 words
bari a barku a baya *RASHIN RABO* ku kasance tare dani,,,,,,,,,,,har kullum ina cewa k
une *MAUDU"INA*
**
*Ina baku haƙuri najina shiru kwana biyu kuyi haƙuri banajin da
ɗ
ine, amma na samu sauƙi zaku jini kullum idan Allah ya amince*
****
*T*o al"amarin miji da mata sai Allah, bayan faruk ya gama samun natsuwa,,,,,,,miƙewa yayi zai
fita daga
ɗ
akin , raihana tabishi da kallo,,,,,,,jikinshi ya bashi ana kallonshi don haka ya juyo, ita kuma da sauri ta
ɗ
auke kanta ta maida dubanta wani wuri daban, murmushi yayi da gefen bakinsa sannan yace ko in dawo ne?"",,,,, batayi magana ba, yace in
a zuwa,,yana fa
ɗ
in haka ya fice daga
ɗ
akin...
Yana fita ta miƙe ta shige toilet bayan ta gama abinda takeyi ta fito,,,,mai ta
ɗ
an murza sannan ta shafa powder sama sama da man baki,,,, kayan bacci ta saka tayi kwanciyarta,,,,, { shawara akwai wani ganga
nci
ɗ
aya da mukeyi ko kuma ince san jiki, sai namiji ya gama kusantar mace wai sai tabi lafiyar gado tayi kwanciyarta,,,,,,, to idan har baki da ikonyin wankan tsarki a lokaci to ki tashi ki
ɗ
an gyara jikinki ki wanke, alabashi da safen saiki tsarkake kanki
,,, dan kwana da najasa yana illa a jiki don haka mu kula }
Shi kuma yana can
ɗ
akin shi bayan ya gama abinda yake,,,,, wayarshi ya
ɗ
auko ya duba miss calls in da aka tara mashi,,, wayar momy ya fara kira,,,,bata
ɗ
auka ba, ya sake kira bata
ɗ
auka ba, hak
a yayi ta kiranta daga baya taci gaba da latse wayar,,,, da kiran ya shige sai ta kashe daga baya kuma ta rufe wayar baki
ɗ
aya,,,,, jin waya a kashe yasa gaban faruk fa
ɗ
uwa, dan lallai yasan akwai matsala,,,,,
Wayar hafsat ya fara kira,,,, bata
ɗ
auka ba
,,,, text ya tura cewa baki da lokaci nane?"",,,,,,,momy dake zaune gefe tace kada ki
ɗ
auki wayar barshi ni zai wulaƙanta dan ubanshi?"",,,,har ina kiranshi baya
ɗ
aukar wayata?"""""",,,,, yana can wurin tsinanniyar yarinyar nan, kai wannan yarinya anyi may
atu wallahi,,,,,, hafsat tace kedai momy don girman Allah ki fita harkarsu,,,,,,,
Momy tace ban fita dan uwarki,,,,,,
ɗ
ana ni na haifi abuna,,, ba uban wani ya haifar mani shi ba,,,,,, hafsat tace to momy kema dad ai haihuwarshi akayi amma kika aureshi
mulkin da kika zuba a gidan waye yayi kamarshi?""",,,,,,,
Kika raboshi da ainahin garin iyayenshi saboda tsangwamar dangin miji kika maidoshi cikin ahalinku,,, kika hanashi auren kowa saike,,,,,,, zainab dake kwance saman gado tana fama da kanta tace,,,
,,, kwarai kuwa danni da wayauna nasan lokacin da kike korar dangin dady idan sunxo, amma mamanshi haƙuri tayi
tace itama haka taci lokacinta,,,,,,, tace ita iyakarta da dady a duniya amma ta samu wanda tafita kaunarshi,
Momy tace toni babu wanda ya isa
yayi man haka a
ɗ
ana , hafsat tace anyima an gama gara kisawa zuciyarki haƙuri addu"ar da zakiyi ma ta aihu a gidan, dan kada itama ta kasance kamar sauran matan dan rayuwar yaya tana bukatar samun natsuwa,,,, daga haka babu wanda ya sake magana sai momy
dake ta surutunta ita ka
ɗ
ai,,,,
Ganin basu da niyyar
ɗ
aukar wayarne yasa faruk kwanciya ,,, ita kuma raihana ganin bai dawo ba, yasa ta tashi ta nufi
ɗ
akinshi,,,, lokacin data je har bacci ya fara
ɗ
aukarshi,,,,,,,,,,,,, saman gadon ta hau ta matsa kusa
dashi ta
ɗ
aga bargon ta shige,,,,, idonshi ya bu
ɗ
e ya ganta sannan ya mayar dasu a hankali ya rufe,,,,,,, da hannunshi ya lalubota ya rungume "yar matarshi sukayi bacci,,,,,,,,,,
***
*Y*au faruk yana gida baya zuwa ko ina,,,,, zaune suke dashi da rai
hana yana bata labari,,, amma ya lura sai wani basarwa takeyi,,,, kallonta yayi sannan yace wai bakiji ina magana ne??"",,, tace magana kake amma ni hankalina yana wani wuri daban,,,,,,, murmushi yayi sannan yace ina hankalin ya tafine?"",,, adaidai lokac
in da yake kai hannunshi kusa da ita ya jawota jikinshi,,,,
Raihana tace nidai tsoro nakeji,,,, yace tsoronmi?"",, raihana tace nidai duk ba wannan ba,,,,, yau ina so ka bani labari duk abinda yasa ka rabu da matanka,,,,,,, kallonta faruk yayi sannan ya
ce to wannan kuma ai ba damuwarki bane,,,,, raihana tace damuwata ce, dan duk abinda ya shafeka ya shafeni,,,, ka fa
ɗ
a man idan ina da wani hali irin nasu sai in gyara,,,, ta
ɓ
e baki yayi sannan yace baki da irin halinsu ko
ɗ
aya ,,,,, raihana tace to nidai
fa
ɗ
a man don Allah,,,,,,,, Shiru yayi bai sake magana ba,,,,,,,,
ganin yayi shiru ne, yasa raihana miƙewa, tana kama hannun faruk wai suje su girki,,,, zamewa yayi saman kujera ya kwanta yace ni yau banayin girki gaskiya,,,, bata sake magana ba ta wuc
e,,,,
tana wucewa faruk ya shafa kanshi sannan yayi murmushi yace kaiji yarinyar nan, wai nine zan fa
ɗ
a mata abinda ya rabani da matana,,,,, dariya yayi sannan yace lallai yarinyar nan kin shiga rayuwata sosai,, yoni wace mace ma zataga fuska har tama f
ara man wannan tambayar rainin hankalin,,,,,, maganar raihana yaji tana cewa wai ina ka ajiye magin ne duk kabi ka yamutsa komai,,,,,,,, tsaki yayi sannan ya miƙe ya nufi kichen
ɗ
in,,, yana shiga yaga magin a hannunta,,,,,,,
ɗ
aure fuska yayi sannan yace
bagashi a hannunki ba?"",,,, ganin ya
ɗ
aure fuska yasa tayi dariya sannan tace kaga yanda kayi?"",,,, ashe ma haka nan kake dariya?"",,, idan kayi fuska kafi kyau,,,, ansar magin yayi sannan yace mi zaki dafa ne?"",,,, tace abinda raina yake so,,, yace ni
kuma tuwo nake so,,, tace to nidai bana san tuwo gaskiya,,,, yace to lallai tuwo za,ayi raihana tace lallai idan dai tuwo saidai kayi da kanka ,,,,, yace to naji,,,, taimaka man,,,,, yiman tuwon ni inyi maki abinda zakici,,,,, tace naji,, haka kowa yaci g
aba da aikin gabanshi,,,,,,
lokaci lokaci faruk yana magana raihana saidai tace ummm,,,,, shima daga baya shiru yayi ya daina magana har suka gama abinda suke, suka fito,,,,
Raihana ta gyara kicin
ɗ
in ta goge,,,, sannan tace kai kuma idan an gama sai ka
wanke kwanukan,,,, hararta yayi cikin sigar wasa sannan yace bazan wanke ba,,,,,,, raihana tace to ni bara in wanke in samu ladar, tattara kayan tayi ta nufi kicin,,
****
*T*ou pha, yau gaban raihana sai fa
ɗ
uwa yake, tsoronta ya bayyana, duk bata ci
kin mood
ɗ
inta,,,, kana ganinta saika gane,,, faruk yayi juyin duniya ta fa
ɗ
a mashi abinda yake damunta taƙi ta fa
ɗ
a,,,, tun yana rarrashinta har ta fara bashi haushi,,,,, sai yanxun ya gane damuwarta wato bata san suje ganin zainab,,,, kanshi ya jinjina d
an ya gano matsalar ,,,, kallon raihana yayi dake zaune gefen gado sai goge hawaye takeyi,,, tsaki yayi sannan yace mamana abin tsoro ne a wurinki?"",,,,, raihana tayi shiru, dan faruk bazai gane ba, kuma kai tsaye bata isa ta fito fili ta fa
ɗ
a mashi ba,,,
,,,,,
yace to nagode,,,,,, idan ma bazaki je ba komai nine suka zamar ma dole don haka ki barshi kawai bama sai kinje ba,,,,, raihana cikin kuka tace nifa ba haka nake nufi ba,,,,,, cikin
ɗ
aga murya faruk yace kada Allah yasa kije idan kinje ban gode ba
,,,, wannan ai shirman banza shirman wofi,,,,, raihana da sauri ta miƙe tsaye tasha gaban faruk dake ƙoƙarin fita daga
ɗ
akin,,, tace tsaya kaji cikina yake ciwo fa,,,,,,
wani irin kallo yayi mata sannan ya janyeta gefe guda ya fita daga
ɗ
akin da gudu ta
bi bayanshi ta sake shan gabanshi ta durƙusa sannan ta ha
ɗ
a hannuwan ta biyu tace don girman Allah kayi haƙuri wallahi baka fahimceni ba,,,,,, ganin faruk zai wuce yasa raihana riƙe ƙafafuwanshi ta saki wani irin kuka mai ban tausayi,,,,,,, harya fara jan
ƙ
afarsa ya fara tafiya ta riƙe ƙafar gamm,,,,,,, taci gaba da kuka tana cewa don Allah miye haka?"",,, kayi haƙuri mana,,,, tsayuwa faruk yayi,,,, amma baiyi magana ba,,,,,
raihana ta miƙe tsaye tana kakka
ɓ
e jikinta,,,,,, kallon faruk tayi sannan tace d
on Allah ka daina saurin fushi,,,, ni bance bazanje ba,,,, cikina ne yake ciwon kai , tayi maganar cikin sigar yarinta,,,,,,, abun ya bashi dariya amma baiyi dariyar ba,,,, har yanxun fuskar nan murtuke take kamar wanda yaƙi ya riga fada,,,,,,,
raihana
tace kayi haƙuri?"",,,,,, yace to shirya muje,,,,,, wata "yar rawa tayi sannan ta nufi
ɗ
aki da gudu,,,,, zama yayi saman kujera,,,, sannan yayi murmushi wai cikinta ne yake ciwon kai,,,,,,,, har ta shiga
ɗ
aki ta fito kuma,,,,, yace miye?"",,,,, tace wanka
zanyi fa,, kallon agogon hannunshi yayi sannan yace to yi sauri bara inje wani wuri in dawo kafin ki gama,,,,,, raihana tace vyeeee,,,,,, baiyi magana ba,,,, yayi waje,,,,,,
ɗ
aga murya tayi tana cewa nace fa a dawo lafiya,,,,, yace ai naji,,,, lekowa tayi
waje sannan tace yau sarauta kake ji ko saraki?"",,,,, baiyi magana ba, ya wuce,,,, ita kuma ta koma
ɗ
aki ta shiga wanka,,,,,,,,
Bayan ta fito, wayarta ta
ɗ
auka ta kira farida,,,, bayan sun gaisa raihana ta fashe da kuka tace nidai ki taimaka man da add
u"a zamuje ganin ƙanwar mai gida,,,,,
nasan kila mamanshi zatace sai ya sakeni ne,,,,,, nidai Allah ya ha
ɗ
ani da jarabtar uwar miji bata ƙauna na, bansan abinda nayi mata ba,,,,,,,, farida tace ki kwantar da hankalinki, insha Allah babu abinda zai faru sai
akairi raihana tace to Allah yasa,,,, farida tace amin,,,,,,, kashe wayar tayi sannan ta fara shiri,,,,
Harta gama faruk bai dawo ba,,,,,,, wata zuciyar tace mata kodai faruk yayi fushine ya tafi?"",,,,, ajiyar zuciya tayi sannan tace lallai aiko daya
kai sarkin fushi,,,,,, wayarta ta
ɗ
auka ta fara kiranshi,,,,,,,,, bai
ɗ
auka ba,,,sake kira tayi ,,,,, bai
ɗ
auka ba,,,,bayan wayar ta tsinke ne,,,,, ya turo mata text wai yana meetig, zaizo insha Allah,,,, bayan taga text
ɗ
in baki ta ta
ɓ
e sannan tace a bayy
ane kullum meeting kullum meeting,,,,,,,
Kwanciya tayi,,,,,, saman gado,,,, tace ni umma ko da wace waya zan riƙa samun ta ne?""",,,,,,, baiwar Allah tana can ko wane hali take ciki yanxun?"",,,,, Allah sarki rayuwa,,,,,,,,,, haka duniya take,,,, goge h
awayen da suka zubo mata a fuska tayi,,,, sannan tace insha Allah uma muna dawo zanzo wurinki,,,,,,
Wayarta ta duba dan ganin mai kiranta,,,,,,,, tace Ummm ,,, a daidai lokacin data
ɗ
auki kiran,,,,,,, yace kin gama ne?"",,,,,, raihana tace Eyy yace don
Allah dafa man lepton na kusa isowa,,,,, raihana tace to, bayan ta gama ne ta ajiye wayar ta nufi kichin,,,,, bata da
ɗ
e da shiga ba, ya shigo gidan,,,,,, kai tsaye dama kicin ya nufa,,,,, raihana tayi mashi sannu da zuwa,,,,,,,
Yawwa yace,,, yana nan ha
r ruwan zafin ya tafasa,,,, da kanshi ya juye a kofi, sannan yace
ɗ
auka man muje,,,,,, a daidai lokacin da yake
ɗ
aukar wayarshi yana cewa ina zuwa don Allah,,,,,,,,, ya kashe wayar,,,, suna fita ta ajiye mashi a farlo ita kuma ta nufi
ɗ
aki,,,,
ɗ
aukar kofin
yayi yabi bayanta yana cewa baki cewa a
ɗ
aki zamu je,,,, shima bayanta yabi ya shige
ɗ
akin,,,,,
yana shiga yayi dariya ganin raihana tana ta shirya kaya,,,,, yace ina zaki da su?"",,,, raihana tace ko sunyi ka
ɗ
an ne?"",,,, murmushi yayi a daidai lokaci
n daya kai kofin a bakinshi ya fara shan lepton
ɗ
in,,,,,,,, ta saman kofin yake kallonta,,,, ita kuma harkar gabanta takeyi,,,,, saida ya gama sannan ya miƙe daga inda yake,,,,,,kusa da ita ya matsa ya riƙe hannunta,,,,,,,,,,
Kallonshi tayi tace miye?""
,,,,, yace nace ina zakije da kaya ne?"",,, raihana tace ba kace zamuyi tafiya ba?"",,,,, murmushi yayi sannan yace sai kace wasu "yan gudun hijira hajiyata?"",,,,,, tace sunyi yawa ne?"",,,, yace babu abinda zaki tafi dashi,,,, raihana tace bazamu kwana b
a?"",,,, baiyi magana ba,,,,,, inda ta ajiye gyalenta da jakarta ya
ɗ
auko ya miƙe mata yana cewa muje,,,,,, ansar gyalen tayi ta yafa,,,, shi kuma ya riƙe mata jakar, suka fito,,,,,
suna fitowa wani yaronshi yace ranka ya dade kawo a riƙe,,,,, kallonshi
faruk yayi sannan yace aikin hajiyane,,,,,,, raihana tace nidai bani jakana kada ace ka zama mijin hajiya,,,, murmushi yayi sannan ya maida dubansa wurin raihana yace ke sai yau kika san na zama mijin hajiya?"", yaci gaba da cewa ai tuni mutane sun sani,,
,,,, hannunta yaja har yanxun jakar tana hannunshi,, haka suka isa har wurin da aka shirya motoci,,,,,, sai filin jirgi,,,,,,,,
tou pha zo kaga raihana a cikin jirgi daka ganta kasan sabon shiga ce,,, sai raba idanuwa takeyi kamar wanda tayi ma sarki
ƙ
arya,,,,,,, saidai ta kalli faruk ta kalli kanta,,,, shi baima san tanayi ba,, to bayan jirgi ya gama ibarsu mutane,,, aka rufe sai egypt....,,,,
Suna isa faruk yayi ma wani abokinshi waya,,,, cewa sun iso,,,, yace to yana zuwa yanxun insha Allah,,, fa
ruk yace ba damuwa ,,,,, bayan ya gama wayar ne,,,, yace ma raihana tsaya kiga matarshi wallahi sanshi take sosai,,, raihana tace to dama an ta
ɓ
a macen da batasan mijinta?"",,,,, kusa da ita ya matsa sannan yace ke yarinya wannan soyayyar tasu ta daban ce,
,,,,,, raihana tace haba kila dan baya da saurin fushi shi yasa suka fahimci juna,,,,,,, murmushi faruk yayi sannan yace abin kuma harda habaici?""",,,,,
raihana batayi magana ba,,,,,,, faruk yace yawwa gasu can sunxo,,,, muje,,,,, kama hannunta yayi su
ka isa wurin,,,,,, faruk ya bu
ɗ
e mota raihana ta shiga,,, sannan shima ya shige,,,,, suna shiga matar ta juyo sannan tace ranka ya da
ɗ
e daba kaine ba,,,, babu mai fito man da miji cikin daren nan,,,,, faruk yayi murmushi sannan yace kin fara ba?""",,,,,, a
bokinshi nasir yace gaskiya ta fa
ɗ
i ai,,,,,
Kaima kasan irin wannan lokacin ai lokacin masoyane,,,,,, duk wani maiji da kanshi ai yana can rungume da matarshi,,,,, matarce tace sannu baiwar Allah,,,,, raihana tace yawwa,,,,,,, tace kece raihanar?""""",,
,,,, ai munji labarinki tun kafin mu ganki,,,, to ina maki murna gaskiya,,, amma saidai kinbi sannu dan wannan mijin naki yan..... Faruk yace waike mie haka?""",,,,,,, tace to nayi shiru,,,,, kallon raihana yayi wanda hankalinta sam ba a wurin firansu yake
ba,,,, tunanin yanda zasu ha
ɗ
u da momy kawai takeyi,,,,,,, su kuma haka sukaci gaba da ma faruk shakiyanci,,,, wani yayi magana wani ya barsu danshi ba mutum bane mai san surutu,,,,,,
haka dai sukaci gaba firarsu har suka iso asibiti,,,,,,,, bayan nasi
r yayi parking , gaba
ɗ
ayansu suka fito,,,,,,, kallo
ɗ
aya zakayi wa raihana ka gane tana cikin tashin hankali,,, matar nasir ta kalli faruk sannan tace miya sami matarka ne?""",,,,,,, baki faruk ya ta
ɓ
e sannan yace bansani ba,,,,,
nasir ne yace kila ga
jiya ce,,,,, itama mai maganar ai haka takeyi idan munyi tafiya,,,,,, murmushi sa,adatu tayi sannan tace ai tafiya nidai tana wahalar dani,,,,,,,, da nasir da faruk sukayi gaba,,,,, da raihana da sa,adatu kuma suna bin bayansu,,,,,, har suka isa
ɗ
akin da s
u momy suke,,,,,,
Bayan sun shiga ne,,,,,,, kowa ya samu wuri ya zauna, dan momy tana toilet,,,,,,,, inda faruk yake zaune kusa dashi raihana taje ta zauna kamar zata koma cikin cikin shi, da wutsiyar idonshi yake kallonta, sai yaji duk ta bashi tausayi
,,,,,,, zainab dake kwance tace yaya sannu da zuwa,,,,, yace aha,,,, ta gaishe shi,,,,, yayi mata sannu,,,,,, sa,adatu tace zainabu ya jiki?"",,,, tace da sauƙi aunty,,,,,,,, shima nasir yayi nata sannu,,, raihana ma tayi mata ya jiki amma bata ansa na rai
hana ba,,,,,,,,
faruk yace bakiji ana maki sannu?"",,,,,,, tace nace yawwa,,,,, momy ce ta fito daga toilet,,,,,,,, kowa ya fara gaisheta,,,,,, hafsat ce itama ta shigo,,,,,,, to
raihana dai duk tabi ta rikice, wai ance da
ɗ
an fulani ga aljanna ga garke
n shanu,,,,, yace aini duk ma kun rikitani,,,,,
Raihana ce ta fars gaishe da momy amma saita share tana cewa umar ya hanya?",,, yace alhamdulillah,,,, bayan sun gaisa da nasir ne,,,, yace ranka ya da
ɗ
e bari muje mu dawo don Allah wani saƙo zamu anso,,,,
, faruk yace babu damuwa,,,,, ita sa,adatu ta fahimci wani abune, don haka ta tura mijinta text wai su fita,,,, don haka tashi sukayi suka bar
ɗ
akin,,,,,,,
Kamar jira momy take su fita tace ma raihana dan ubanki ke baki iya zama dole sai kinje kusa dash
i ne?"",,,,,, ke nan "yar mitsitsiya dake kinsan da
ɗ
in miji,,,,
ɗ
an guntun tsaki tayi sannan tace tashi daga nan dan uwarki,,,,,, raihana tace to,,,, miƙewa tayi daga wurin ta koma wani wuri daban ta zauna,,,,,
faruk yabi raihana da kallo ba damar yayi
magana,,,,,,, momy tace ka tashi kaje ka huta,,, dare yayi,,,, faruk yace to,,,,, miƙewa yayi sannan yace raihana tashi mu tafi,,,,, momy tace ina zaka tafi da ita ne?"",,,,, yayi shiru,,, momy tace kayi tafiyarka ka huta,,,, ka barta nan cikin "yan uwanta
tayi kwanciyarta mana,,,, faruk yace to,,,,,,,
kallom raihana yayi sannan yace zo...........
[1/8, 9:46 PM] Jamila Musa Ws:
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*Page* 4
⃣
5
⃣
*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*JAMEELA MUSA*
***
Karku manta da shi mai taken *RASHIN RABO* yanan tafeeeeeeeeeeee,
***
*M*omy salati tayi tare da tafa hannunta ta riƙe ha
ɓ
arta,,,,, tace umar yaushe ka zama sakaran namiji?"",,, yaushe ka koma namijin da baya da aji?"",,,, yaushe ka bari ma
ta suka daina binka saidai kai ka bisu?"",,, wannan yarinyar har zaka bari tayi ta juyaka kamar mijin tace?"",,,,,, innalillahi gaskiya "yan maza sun laushi,,,,,,,,,
Faruk yace kiyi