Showing 21001 words to 24000 words out of 109645 words

Chapter 8 - ZAWARCI COMPLETE

/>
bakin titi muke kada ki tara mana mutane,

Duk wansa kika gani a duniya kowa yana da matsala, saidai ta wani tafi ta wani amma idan kowa yace zai fito yayi kuka haƙiƙa kukan mutane da yasa duniya ta rikice,

zulaiha tace ke rufa ma kanki asiri duk fa

ɗ

in duniyar nan nafi kowa shiga cikin masifa, zulaiha ta ƙarashe maganar tana kuka, baki raihana ta saki tana kallonta, ita abun ma dariya yaso ya bata, amma ta kanne, zulaiha tace saboda haka abokin kuka shi ake fa

ɗ

a ma mutuwa, yau ina nan sai abincinki y

a ƙare muje gidanku ina san magana dake, murmushi raihana tayi sannan tace to,

suna nan zaune har abincin raihana ya ƙare sannan suka tattara suka tafi gida,

suna shiga

ɗ

akinsu raihana wata yamutsatstsiyar tabarma ta shinfida masu suka zauna,

Umm

a ce ta shigo

ɗ

akin bayan sun gaisa da zulaiha tace zata shiga maƙota tayi masu barkar aihuwa, raihana da zulaiha sukai mata fatan dawowa lafiya,

sannan ta fita daga

ɗ

akin, zulaiha ta sake matsowa kusa da raihana tace a inajin alhakine yake bibiyata, b

ari un baki labarin gidan aurena, raihana ta matso kusa da ita sannan tace ina saurarenki,

Zulaiha ta fara magana, a *Abuja*

Ku kasance tare dani danjin wani hali zulaiha take ciki wanda yasa take ganin duk duniya tafi kowa shiga cikin damuwa,

a

madadin *AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*

📚



🏻

masoyana nake maku fatan alkairi sau kunji ni........................

💋

💦💦💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

*Page* 1



9



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*

📚



🏻



*MEELAT MUSA*

🌹

*Wannan page sadaukarwa

ne gareku Ameenci association, tare dake ƙawata ASMEENAT XEEYAN saboda kinsan kia raina bana mantawa dake ko wane lokaci ƙawata*

*Halima Yahya Allah ya baki lafiya ubangiji yasa kaffara ne, Allah ya tokari kafa

ɗ

a, muna maki addu'ar samun sauƙi ko wane l

okaci, Allah ya baki lafiya ameen*

*****

*A* Abuja gidana ƙayataccen gida ne, babu abinda na nema a gidan mijina na rasa, mijina kullum baya da buri wanda ya wuce yaga ya kyautata man baida burin daya wuce yaga ina cikin farin ciki,

Mutumne mai r

ufen asiri kuma yana da ƙoƙari wurin ganin ya fidda haƙƙin iyalinsa,

Kinsan wani lokaci mu mata muna da namu halin da zarar munga mun wadatu iskanci sai abinda yayi gaba amma bance kowa ba, nidai zulaiha haka tawa rayuwar ta kasance shi yasa wasu mazan

ke cewa idan da

ɗ

i yayi na mace yawa take abinda taga dama,

Zuwana abuja duk lokacin da mijina ya dawo daga aiki zai

ɗ

aukeni ya

ɗ

an zagaya dani inga gari saboda nace mashi ina san abuja tana burgeni, wannan dalili yasa yake fita dani dan nima inga yanda

duniyar abuja take,

Zama muke mai da

ɗ

i dashi , wata rana nace mashi zan

ɗ

an riƙa shiga maƙota dan idan ya tafi kafin ya dawo inayin kewa sosai kasancewar shi mutumne mai haƙuri da kuma ƙoƙarin ganin ya fita haƙƙin iyalinshi yasa ya amince da buƙatata,

Gidan wata hajiya sakina wanda naga duk yawancin matan anguwar a gidanta suke zuwa saboda haka nima ina fita gidanta na fara shiga, lokacin da naje na

tadda gidan cike da mata kamar ana koya masu darasi , saboda haka nima sallama nayi na shiga, bayan gai

suwa na gabatar da kaina a wurin hajiya,

Ta nuna man jin da

ɗ

inta, ni kuma na

ɗ

an zauna na wani lokaci, saida na tashi zan tafi hajiya ta tashi ta shiga

ɗ

akinta ta

ɗ

auko man wani maganin mata tace man ga wannan, nace to godiya nake tayi man bayanin duk

yanda zanyi amfani dashi ta kuma ƙara da cewa idan har na riƙe wannan na wuce ƙarfin wulaƙanci a wurin miji na, haka nayi godiya sannan na dawo gida............

Ina zuwa yanda hajiya taman bayani haka na aiwatar da maganin nan, aiko magani naga amfanins

hi, gari na waye wa na koma gidan hajiya nayi godiya, sannan kuma nace nawa ake siyarwa?""" ta fa

ɗ

a man nace to aini bani da ku

ɗ

in siye saboda da yawane ku

ɗ

in ta fa

ɗ

a man, dariya hajiya tayi sannan tace ai da wannan zaki kama mijinki duk matar da kika ga t

ana hawa ƙatuwar mota tana jin da

ɗ

inta wannan shine mutumcinta a gidan aure,

Hajiya tace zauna ayi lecture yau dake, abinda karatun hajiya yake nunawa mace idan har mijinta yanajin da

ɗ

in kwanciya da ita haƙiƙa ta riƙa ja mashi aji, sannan kuma saima ya

biya ku

ɗ

i,..

duk wacce take san zama *kasaitacciyar mace* wanda take so a dama da ita a duniyar ƙasaitaccin mata ta nan zata samu itama ta fito,

Maimakon hajiya ta koya mana abin arxiƙi sai ta koya mana abun da zai wahalar da rayuwarmu, """ niko nace

ai duk abinda zai zamar maka alkairi kasanshi kuma ido ba mudu ba yasan kima"""""

Karatun hajiya kullum ya za"a samu a ƙwalƙwalo ku

ɗ

i a wurin miji, haka shine hu

ɗ

ubarta ,

Wannan hali na

ɗ

aukeshi kafff a kaina kinsan duk abinda aka koya maka sai kayi

zarra, wanann hu

ɗ

ubar ta zauna man kaff a cikin kai saboda haka , a gidana shi kanshi mijina yasan na canja, sannan ga wani yawo dana gane, sai naci gayu na sannan zan

ɗ

auki mota in fita, in fita lokacin da nake so in dawo lokacin dana ga dama,

Wannan

abu ya damu mijina lokacin daya zaunar dani yaman nasiha abinda nace mashi nan bariki ne saboda haka kuma tunda ya kawo ni saidai yayi haƙuri,

haka naci gaba da kutsawa cikin abuja kullum idona ƙara bu

ɗ

ewa yake iskanci sai abinda yayi gaba,

Ganin h

aka yasa yace man in shirya muzo gida, anan neman mu, na tattaro na biyo shi, dan yace duk abinda nasan zan buƙata in

ɗ

auka saboda zamu da

ɗ

e bamu dawo ba, nace to, haka na tattara duk abinda nasan inaso, mukayo gida,

Bayan mun zo gida na shiga , na samu

bbanmu yana nan, dan haka ya shigo suka gaisa, sannan ya zaro takadda daga gaban aljihunshi yabawa baba , sannan yace ga zulaihat nan na dawo da ita bisa dalili kaza da kaza, kada taje ta shiga cikin

wata rayuwa kuma ace nine sila, baba ya bashi haƙuri ya

ce ah ah shi ka

ɗ

ai yasan yanda yake zaune dani, """ sannan ya tashi yayi tafiyar shi,

Ni kuma hu

ɗ

ubar hajiya na riƙe, ina da kyau da diri zan samu wanda yafi shi komai koda an sakeni, baba ya nuna rashin jin da

ɗ

in shi amma nace yayi haƙuri insha Allah s

aina samu wanda yafi shi komai da komai,

*****

Sati na biyu a gida duk abinda nake taƙama dashi wanda nazo dashi daga abuja ya ƙare rashin ku

ɗ

i da rashin abin wanki da wanka ya fara damuna, yayana yana kiyon kaji sai sharar

ɗ

akin kaji da wanke masu ab

un shan ruwa ya dawo kaina saboda tsabar babu da talauci yana bani naira hamsin idan na wanke mashi,

*zawarci* babu da

ɗ

i na shiga cikin fitina da musiba dan haka wani yana zuwa neman aurena babu bincike babu komai kawai nace ya turo,

hawaye ya zubo

daga idon zulaiha tace raihana naci ubana, raihana dai batayi magana saboda kawai tana kallon zulaiha bata da hankali, zulaiha tace duk wannan aƙubar dana sha a gida bayan nayi aure,

Wannan wanda na aura yana da rufin asiri wanda ci dasha baifi ƙarfin

a ba, shi kuma abinda ya ha

ɗ

amu,

Yafi kuka da rashin tattalina dan idan na toya dan kali ko nama man zubar dashi nake, idan nayi wanka da sabulu so

ɗ

aya bana ƙara amfank dashi saidai in bu

ɗ

e saboda , iskanci dai iri iri,

A haka dai muka daddafa har

na haihu

ɗ

aya, bayan na haihu iskanci yaci uban na da, idan ya kawo man pampers sai in

ɗ

auka in siyar ga shige shige maƙota, bana zama gida wannan abun yana mashi ciwo , ga rashin kunya da rashin gurmamawa ,

Tsakani na da "ya"yanshi sai zagi sai tsunuwa

yana nuna man rashin jin da

ɗ

in hakan amma dan nasan baya so kullum sai na nayi ,

Muna cikin haka ne, wata maƙociyarmu ta kirashi tace mashi taga yana ƙokarin kyautata man amma bana godewa saboda haka yazo ta bashi

ɗ

iyarta, ta ƙara da cewa ai duk mac

en da ƙoshi yai mata yawa iskancin da take baya kalluwa, shi yasa maza da dama suke tafiya su auro yar ƙauye , duk abinda zata ba miji saita rusuna sannan kuma ga biyayya amma su matan binni sai raini da girman kai suka iya,

tace ka auri

ɗ

iyata ina da y

aƙinin zata maka biyayya, kuma ni bazata fito cikin unguwa ta wulaƙanta ka ba, ko a cikin gida baza tayi maka ba, bare har ta fito a idon duniya ta maka rashin kunya,

Haka ya amince da buƙatar ta, haka aka tsayar da lokacin aure , aka

ɗ

aura mashi aure d

a ita, haƙiƙa nayi tashin hankali nayi bala"i nayi masifa amma a banza, tana shigo babu sanya taci gaba da kyautata mashi

Ladabi biyayya aka barni da haukan banza, ina da ciki na biyu, na kama matarshi nayi mata shegen duka yana dawowa shima na rufe sh

i da masifa, haka ya gaji da bala"ina ya sakeni saki

ɗ

aya, nace mashi saina samu wanda yafi shi yace man baya baƙin ciki, Allah ya bani inma auri shugaban ƙasa baya man hassada,

Haka na dawo gida ga mahaifiyata babu rai, matar babana baba yace mata tund

a abun iskanci ne abuna inji baba miyar gidan nan kada a sake ka

ɗ

ata da gishi sai naci ubana tunda dai *zawarci* na za

ɓ

a, raihana wahala ta isheni na rasa inda zan saka rayuwata, ajiyar zuciya raihana tayi sannan tace kema banda abinki sai a sakeki kuma sa

i ki kwaso "ya"ya jagal jagal ki taho?

wannan rayuwar babu wanda yake san

ɗ

an wani, shawara

ɗ

aya da zan baki yaran nan ki mayar dasu wurin ubansu, kima ji da kanki ko Allah ya fito mana da mazaje muyi auren mu,

zulaiha tace to zan mayar dasu, raihan

a tace to yanxun shi ina tsohon mijinki na abuja?"" zulaiha tace yana can , kuma har yanxun baiyi aure ba, raihana tace miya sa baza ki koma wurin shi ba?"""

tace ai baya kirana, raihana tace kina da number shi?""" tace banda ita, raihana tace yanxun da

i ki fara maida yaran nan wurin ubansu tunda duk maza ne sai musan mafita, zulaiha tace , to

haka sukayi ta "yar firarsu daga baya ta tashi ta goya yaronta ta kama hannun

ɗ

ayan tayi ma raihana sai anjima, a bakin zauren gidansu raihana ta rakata sannan

ta dawo,

Raihana ta dawo gida tana ta nunanin wannan urin hauka na zulaiha, tsaki tayi sannan taje tayo alwalla don an kira sallar magrib,

hmmm Allah dai yasa mu dace,

💦💦💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

*Page* 2



0



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATIO

N*

📚



🏻

*MEELAT MUSA*

🌹

*****

*R*aihana tana shiga

ɗ

aki zama tayi a gefen katifa, hawaye yaci gaba da ambaliya daga cikin idanuwanta, kuka take sosai tana addu"a Allah ubangiji ya bata mijin tayi aure wannan musifa ta isheta, shin wai da tana da

ƙanne ya zatayi?"" lallai da ba ƙaramin raini zasuyi mata ba,

Kanacin gashin kanka amma ka dawo gida sai abinda aka kasa aka baka, wannan wace irin rayuwa, amma ita zulaiha Allah ya bata dama amma tayi sakaci, kuma ta tashi ta kwaso yara jagal jagal to

banda hawanta inama zata wuce a so ta?"" hawayen ta goge sannan ta miƙe ta fara sallah,

Raihana tana cikin sallah ta jiyo gida ya ki

ɗ

ime, wasu na salati wasu kuma suna cewa gara da akai haka, wasu kuma kamar dai suna

ɗ

an kuka kuka, raihana ita kuma tan

a gama sallah ta dawo bakin ƙofar

ɗ

akinsu ta cikin labule ta la

ɓ

e don tabbatar da abinda taji gaskiya ne?"""

Lallai kunnen gaskiya ya jiyo mata, wato an siyar da wannan gidan da suke ciki kuma ga wanda ya siyi gidan tsaye a tsakar gida yana cewa yaba du

k wanda take cikin gidan nan notices daga yanxun zuwa gobe da safe duk wanda takai la"asar a gidan nan tou pha zataga abinda zai biyu baya,

Ajiyar zuciya raihana tayi sannan taja jikinta ta koma saman katifa, *innalillahi wa"inna ilaihir raji"un* kwai t

ake iya fa

ɗ

i, raihana a bayyane tayi magana tana fa

ɗ

in wannan wacd irin rayuwa ce?"" amma lallai bari Umma ta dawo dole gidan gwaggo zamu koma saidai duk bala"in da za"ayi ayi dan basu da inda zasu zauna,

Taci gaba da cewa gashi nan munma fara "yar san

a"ar mu muna samun abinda zamu rufawa kanmu asiri, wayyo Allahna ya Allah kaji ƙaina ka rufa man asiri dan matsayin manzan Allah S. A. W, ka taimakeni ka bani miji inyi aure wallahi nayi hankali in Allah ya yadda nayi aure ko bansan mijin wallahi zama zany

i Allah ka yaye man haka nan, ta sake farkewa da wani irin kuka, sannan tayi magana ƙasa ƙasa tace Allah ka taimaka man kada in mutu banyi aure ba,

Umma ce tayi sallama ta shigo

ɗ

akin da sauri raihana ta goge hawayen idonta tunda

ɗ

akin da duhu umma bata

san raihana tana kuka ba,

Umma sannu da zuwa, umma tace yawwa raihana tace kin da

ɗ

e baki dawo ba, umma tace wallahi, raihana tace kinji kuma abinda aka zo mana dashi?"" umma tace miye?"" hmmm umma wai an tada kowa na gidan nan, umma tace bisa wane dali

li?""" raihana tace mai gidan ya siyar wanda ya siya kuma yace kada wanda takai mashi la"asar a gida, ajiyar zuciya umma tayi sannan tace Allah yasa haka shine alkairi,

Raihana tace haba umma wand alkairi kuma don Allah a tashe mu kina cewa Allah yasa a

lkairi ne, Umma tace haba raihana da ilimikin da hankalinki ya kike abu irin na jahilai?"" duk abinda kika ga ubangiji yayi a rayuwa yana da sila, jin umma zata fara wa,azi ita kuma tana cikin zafi dan haka kawai tace shikenan,

yanxun ina zamu koma?"" u

mma tace mu bari da safe sai musan nayi, raihana tace Allah ya bamu aron rayuwar, umma tace amin, anma fara kiran sallah muje muyi sallar, raihana tace ita tana da alwalla buta umma ta

ɗ

auka ta fito tsakar gida donyi alwallah,

****

*G*ari na waye kowa

fidimar gabansa yake masu fita da kayansu dan mutanen gidan sunce alhaji baya da mutumci, dan haka gara su tafi kafin a wulaƙanta su,

raihana tace ma umma kodai mu koma gidan gwaggo, umma tace haba raihana sai kace dai karnuka?"" tunda an koremu ai sai muy

i haƙuri mu matsa gaba ko Allah yasa mu dace, raihana tace to, umma ce tace bara inje in cigita mana gida ko mun samu dan wannan

ɗ

aukar alhakine ace an bayar da notices daga jiya zuwa yau, taka dai ta fita daga

ɗ

akin tana mita, dan yau ko abincin siyarwa b

asui ba,

haka kowa yaci gaba da kwashe kayanshi yana fita, raihana kuma tana

ɗ

aki kwance tana baccin da bayada ma"ana, umma kuma tunda ta tafi har harxun bata dawo,

Raihana tana

ɗ

aki kwance tana bacci bata san gidan kowa ya gama kwashewa ya fita ba,

ita ka

ɗ

ai a

ɗ

aki kwance tana bacci,

alhaji ne ya shigo gidan dashi da rundunar shi, ganin

ɗ

akin su raihana cikin fushi ya yaye labulen

ɗ

akin ya leƙa, hango raihana yayi kwance tana bacci yace kam lallai amma wannan yarinyar tama raihana mana hankali,

wani ya kalla sannan yace waccan matar waye?"" yace ranka ya da

ɗ

e bata da aure,

tsaki yayi sannan yace waye ubanta, aka ce mashi

ɗ

iyar marigayi mai wankin takalmi ne, alhaji yace shirmen banza maza hau sama ka kware man rufin

ɗ

akin,

raihana na kwan

ce tana bacci, taji ƙarar kwano sama dan ya fara cire kwanon ga kuma rana tana

ɗ

an hasko ta ha

ɗ

i da ƙasa data fara zubowa, raihana da sauri ta miƙe tana fa

ɗ

in lafiya?"" daga waje "yan kwarakon alhaji suka fara cewa mai gidane yake iko da abunshi

Raihana

tace to miyasa ake cire kwanon

ɗ

akin?"" alhaji yace saboda nawa ne, raihana ta fito daga

ɗ

akin ta kalli alhaji tace "yar la

ɓ

ai miyasa sai kwanon

ɗ

akinmu za"a cire?"" tsaki yayi sannan yace gyara za"a, raihana tace okey to bari in kwashe kayan in mayar das

u wancan

ɗ

akin, ta nuna wani

ɗ

aki da hannunta, alhaji yace ke nan gidan bakuda wurin zama kowa ya tashi gidana zansa a rusa man, murmushi raihana tayi sannan tace ai babu komai zamu zauna a haka idan an kawo maka kayan aiki dani da ummana sai mu riƙa kular

maka dasu kuma ma basai ka bayar da ku

ɗ

in kula dasu ba,

Alhaji yaga lallai raihana tana neman raina mashi hankali don haka yace a shiga

ɗ

akinsu a fiddo kayansu waje road dasu, raihana tace haba bawan Allah dan matsayin annabin rahama kayi haƙuri wanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login