Showing 90001 words to 93000 words out of 109645 words
haƙuri haka bazai sake faruwa ba,,,,,,,
Umma tace ba komai, miƙewa tayi tace bara aje a kawo maku kuyi kalaci, niko kaji wani ƙarfin hali bata da ko sisi pha, amma don tana so ta nemawa "yar mutumci dol
e tayi su,,,,,,
umma na fita, raihana ta kallashi sannan tace sannu
ɗ
an gaye, wato baza ka iya cire takalmin ba, saboda kar ƙafar ka tayi datti?""",,,,, kallo faruk ya bita dashi sannan yace miye haka?"",,,,, tace komai ma, amma a
ɗ
akina ai baka shiga d
a takalmi sai
ɗ
akin mamana?"",,,,,,, tunda shi ba irin naka bane?"",,,,, sai ka gaisheta da takalmi ko?""",,,,, murmushi yayi sannan yace Allah ya baki haƙuri, takalmin ya cire sannan tace zauna, kusa da ita ya matsa ya zauna, amma faruk kana ganin yanayin
sa kasan baiji da
ɗ
in ajiye jikinshi a wurin ba,
bawai ƙazanta ba ne, A,a yanda komai yabi yayi wani gashi nan dai, shima tsakar
ɗ
akin wata cinyayyar leda ce, rabi da kwata, da wannan ledar ai gara bbu, duk wani iri yakeji,,,,,,, raihana dai ta fahimci
haka amma itama basarwa tayi,,,,
Kallonta yayi sannan yace mujje mana, raihana tace bakaji abinda umma tace ba?""",,,,, yace haba muje don Allah wallahi banaso gari ya waye sosai dan momy batasan naxo ba, raihana tace to koma dai miye Umma tace mu jira
muyi kalaci,
kallon agogo yayi sannan ya nuna mata, 06:59am tace to miye, kayi haƙuri mana, ajiyar zuciya yayi sannan ya kwantar da jikinshi saman bayanta, tace miye haka sai Umma taxo ta samemu a haka?"",,, kallonta yayi sannan yayi murmushi yace ƙans
hinki nake san inji kwana da yawa naga ke bakima yi wani maraicina ba, raihana tace nayi mana, tana magana tana wasa ido, shiko baki ya saki ya bita da kallo, ƙara jawota jikinshi yayi, sosai salon nasu ya canja kundai san ma"aurata, abun kunya ya bani shi
ya sa nabi umna da sauri dan gani miye zata basu...,
Umma tana fita daga gida, ashe wayar raihana ta
ɗ
auka, wurin wani mai siyar da shayi taje, bayan sun gaisa tace don Allah yakubu ka riƙe wayar nan ka bani shayi, da biredi a toya man wainar kwai, a k
omai ma dai a bani, yakubu ya anshi wayar ya duba, sannan yace ki riƙe bara a ha
ɗ
a maki idan kin samu kin kawo,
Godiya umma tayi , ta jira ya ha
ɗ
a mata duk abinda take so, sannan aka kulle mata a leda tayo gida, tana zuwa,
ɗ
ayan
ɗ
akin ta shiga, ta kira
raihana, ta fito, wuri ta kawo komai a zuba, sannan tace taje takai mashi,
bayan takai faruk ya
ɓ
ata fuska yace shidai ya ƙoshi, ta
ɓ
e baki yayi sannan yace amma ke kiyi sauri ki gama mu tafi, raihana tace to idan har bazayi kalancin nan a gidan nan ba,
kayi tafiyar, murmushi yayi da gefen bakinsa sannan yace to muje, ruwan tea
ɗ
in kawai yasha, ita kuma raihana itama komai
ɗ
an ka
ɗ
an taci, tana fita daga
ɗ
akin faruk ya ciro wani coculate ya saka baki, shidai duk wani iri yake ji, kai amma suna da haƙuri, m
iƙewa tsaye yayi ya saka takalminshi, ya fita tsakar gida,,,,,,,
yana fita ita kuma ta fito daga
ɗ
akin da umma take zaune, tana zuwa kusa dashi yace ki sameni ƙofar gida, tace to,
ɗ
aga muryarshi yayi tare da cewa Umma mun wuce mun gode sosai, umma tace
babu damuwa,,,,,,,,,,,,
Yana fita umma ta shigo
ɗ
akin, raihana tace umma zamu tafi, umma tace to Allah ya tsare na gaba, ta miƙawa raihana wayarta, suna
ɗ
an maganane sukaji ana sallama a zaure, raihana ta fito dan ganin ko waye???""",,,,,,,, wani soja n
e ta gani a tsaye, yana girmama ta, a matsayinta na matar Oga,
ɗ
an rusunawa yayi sannan yace gashi,,,,, hannu raihana takai ta ansa sannan yace Umma za,a bawa, raihana tace tam,
Cikin gida ta koma, tana shiga
ɗ
aki tace ma umma gashi, bu
ɗ
ewa umma tayi w
ata "yar ƙaramin jakane, amma ku
ɗ
i daffff a ciki, daga umma har raihana idanuwa suka zaro, kafin raihana tayi magana, kira ya shigowa a wayarta, raihana tace shine, umma tace to wannan fa?""",,,,,,
Raihana tace shine yace a baki, nidai na tafi, umma tay
i ma raihana fatan alkairi, raihana ta fito,,,,,,tana fitowa ganin motaci masu yawa a ƙofar gidansu yasa taji wani iri, kundai san irin baka saban nan ba??"",,,,,,,to irinshi raihana taji,
Ga kuma wayarta sai kuka takeyi,
ɗ
auka tayi sannan tace ma faruk
nidai gaskiya bana iya fitowa ni
ɗ
aya, dariya yayi sosai, sannan yace kauyissss cikin sigar wasa wasa yayi mata maganar dariya tayi sannan tace kauyisss ba amma kuma matar wayisssss, don haka nidai bazan iya zuwa ba wallahi, daga cikin mota yake
hangota z
auren su, dariya yayi sannan ya
ɗ
aure fuska ya fita,,,,,,,niko nace maza da fuska shanu aka sansu,,,
Yana zuwa inda raihana take baiyi magana ba, hannunta kawai yaja suka fito daga gidan, suna ƙoƙarin shiga motane ta hango gwaggo, kallon faruk tayi wand
a shi kuma sai ƙoƙarin ta shiga mota yakeyi, don hankalinsa ba wurinta yake ba, cewa tayi tsaya mu gaisa da mutane, yace tam, ya saki hannunta,
Tace kaima ai dakai za,ayi gaisuwar ne, yace waye zan gaishe?""",,,,,, raihana ta
ɗ
an bu
ɗ
e idonta, sannan ta
yi wani
ɗ
an sheganta taka da harshenta, tace kalli can, tana nuna mashi da hannu kallon inda take nuna masa tayi sannan ya maida dubansa wurinta yace waye ita?"",,,, murmushi raihana tayi sanan tace kai tare da bu
ɗ
e idanuwanta duka matar bbana ce, murmushi
faruk yayi sannan yace "yar baƙin ciki dai,
ɗ
aure fuska raihana tayi cikin sigar wasa, a daidai lokacin da take cewa gwaggo ina kwana, kallonta gwaggo tayi sannan ta bushe da dariya,,,, tace,,,,,,,
Mi kikayi wa gwamnati taxo kamaki tun yanxun?""",,,,,,
murmushi raihana tyi sanan tace to kindai gani, gadai sirikin naki ku gaisa,,,,,, tace faruk ga ga gwaggo kallonta yayi sannan yace sannu, ina kwana?"",,, kasa ansa gasuwar tayi dan lallai ta gane fuska, cikin girmamawa gwaggo ta gaishe shi, bayan sun gai
sa ne, faruk yayi wa gwaggo bulala da ruwan ku
ɗ
i,,,, arrrrrrrr gwaggo anga ku
ɗ
i aka wani gigice, faruk yaja hannun matarshi aka wani shige mota cikin gdan baya aka wani kashe, suna shiga driver yaje, sauran motocin suka rufa masu baya, tuni suka
ɓ
ace dag w
urin suka bar
ɓ
a
ɗ
e wuin da ƙura,
Gwaggo sai ƙara kallon motocin take har suka
ɓ
ace, sanna ta farfa
ɗ
o daga wannan tunanin ta tafi duniyar jinjiyar dukan ruwan ku
ɗ
in da faruk yyi mata haka taja jiki a sukwane tayi gda cike da mamakiyossssssssssss,,,,
Um
ma kuwa ku
ɗ
in ta fiddo ta irga ta tusa ta durza ta muza ta jajjagasu har ta gaji da lissafi don haka ta tattara su ta ajiye, dan lussafin yayi mata yawa, ku
ɗ
in yakubu kawai ta cire ta fita dan kai mashi haƙƙinsa, bari inbi su raihana, amana takai maki amar
yar faruk nace ayyyyyy tafiyyyyyyyyyyyya,,,,,
tafiyar suke sosai sai
ɓ
arin wuta suke bisa titi kana ganinsu kasan gwamnati ce da ƙafafuwanta bisa kwalta take tafiya,,,,,,,,,,,,,
suna isa birnin tarayya, faruk bayan suna ajiye raihana a gida ya wuce o
ffice, yana fita raihana bata tsaya wata wata ba, ta haye gado tayi kwanciyarta dan bacci ne a idon ta sosai,,,,,,,,,,,,,,
Faruk kuma a office wani abokin shine yake tayi mashi shegan taka, yace lallai yau tunda raihana taxo har gida sai yaje ya ganota,
kallonshi faruk yayi sannan yace wace raihanar zaka gani ne?""",,,,,, yace madam raihana, murmushi faruk yayi ya kalleshi amma baiyi magana ba,,,,,,,
ita kuwa raihana tana tashi bacci wanka tayi amma bata san kayan da zata saka ba, don ita bata taho da
kaya ba,,,,,,,, wayarta ta
ɗ
auka ta kira faruk, bayan ya
ɗ
auka suka gaisa tace mashi ya Office?""",,,,,,yace alhamdulillah, tace sannu,
yawwa inji faruk, sai ta kasa magana kuma""""",,,,,, sai tace dama nace bara in maka sannu, yace yawwa ngd, yana fa
ɗ
in
haka ya kashe wayar,
Raihana tace tou pha, to yanxun ya zanyi?""",,,,,, niko nace Oho maki,,,,,,, wurin kayanshi ta nufa ta fara bubbu
ɗ
ewa sai
ɗ
aga wa take
ɗ
aya bayan
ɗ
aya tana zazzagawa, dariya tayi sannan ta
ɗ
aga wata baƙar jallabiya, tace Allah ke z
an saka,
ɗ
auka tayi ta zumbula, sannan ta tattara kayan ta gyara su ta mayar,,,,,,,,,,,
tana gama mayarwa tashi tayi ta matsa gaban madubi ta kalli kanta tayi murmushi sannan tace kuma na
ɗ
an yi kyau ba laifi, murmushi ta sake yi sannan ta kashe idon ta
ɗ
aya, da harshenta tasa ta laso le
ɓ
onta ta
ɗ
an
ɗ
aga girarenta sannan ta sake lumshe ido
ɗ
aya tayi juyi, da gudu kuma tayi parlour kamar wani yana kallonta,
Tana zuwa zama tayi saman kujera 1seater ta
ɗ
an har
ɗ
e tana maganar zuci,,,,,, ,,, zaman ya ishet
a ta
ɗ
auko wayarta tace umm bara in kira zulaihat yau muyi zuminci, adaidai lokacin data fara kiran wayar,,,,,,,,,,,
saida ta kusa tsinkewa sannan ta
ɗ
auka, cikin isa zulaihat tace hajiyata yadai?""",,,,,,raihana tace ke bansan sakarci kina ta wani mamm
atse murya ba mai gdan bane,,,,dariya zulaihat tayi sannan tace shegiyar mata ai koce dole ne in
ɗ
anja zare, wallahi baki da kirki, raihana tace me nayi kuma?"",,,,,, tace baki zuminci nazo gdan ki kwanaki bakya nan, raihana tace Allah sarki, zulaihat tace
kuma bayan wani lokaci na sake dawowa baki nan, raihana tace lallai,,,, zulaihat tace kila zanzo cikin satin nan tunda kin tuno dani,,,,, raihana tace yanxun ma idan kin sake zuwa bana nan, zulaihat tace kinje ina ne?""",,,,, raihana tace saidai mun ha
ɗ
u,,
,,zulaihat tace to Allah ya ha
ɗ
amu da alkairi, fira suka
ɗ
an ta
ɓ
a tare da zaulaya dai irin tasu ta ƙawaye aka
ɗ
anyi ma juna shegantaka kundai gane ko hajijoyi?"",,,,,,,
bayan sun gama firan ne, ta kira farida, bata
ɗ
auka ba, tace to ke kuma umma laisal
handasetdana kiraki nace munxo lafiya,,,, haka dai ta
ɗ
an zame saman kujera ta
ɗ
ora hannunta saman goshi ta rufe idanuwanta, ko tunanin mi takeyi Oho naga dai hawaye nata zubowa daga idonta,,,,,,,,,
har Faruk ya shigo raihana bataji zuwanshi ba, duk maga
nar da yayi inawo an tsunduma cikin tunani, zama yayi kusa da ita, yana kallonta ita ko ta dage sai shashsheka takeyi tare da shan majina, irin dai na masu kuka,,,,,,,
ɗ
agota yayi da sauri ta bu
ɗ
e idonta, tare da goge hawayenta, rumgumeta yayi sannan yace
kukan miye?"""""",,,,,
murmushi raihana tayi sannan tace waye yace inayin kuka?"",,,,,nine na gani, inji faruk,,,,,, raihana tace to yaji ne ya zubar man a ido ai,,,, kallonta yayi sannan yace nine ma yajin dariya tayi sannan tace aiko da bazan bari a s
hanyeka ba, murmushi yayi sannan yace wannan rigar fa?"",,,,,, dariya raihana tayi a daidai lokacin data zame jikinta daga nashi,,, ta fara tafiyar rainin hankali tana cewa to ai ban samu wasu ba, bayanta yabi yana cewa ke zo nan,,,, shiru tayi ta shige
ɗ
a
ki shima yabi bayanta..................,
****
*T*o zainab mai ciwo dai an samu
ɗ
agawa zuwa egypt don ganin likita,,,, kuma duka momy yaranta ta tattara ta tafi dasu,,,,,,
Faruk yace ma raihana ta shirya suje ganin zainab tace ita dai bazata samu
zuwa ba, ya tambayeta dalili amma ta nuna mashi ba komai haka yayi juyin duniya amma tace ita dai yayi haƙuri baza ta samu halin zuwa ba,,,,,,,,,, ya gaji da lalla
ɓ
ata yace kada Allah yasa kije idan kinje ma bana so ban gode ba kuma bazan gode ba,,,,,, ra
ihana tace to kuma duk miye yayi zafi,,,,, tsaki yayi yabar
ɗ
akin,,,,,,
Bayan ya fita raihana tace ikon Allah, shi bazai gane ba,,,,,, na fito fili in nuna mashi matsalar mamanshi?""",,,,,,yanxun muna zuwa ta ganni sai kuma tace sai faruk ya rabu dani ,
tsaki tayi sannan ta miƙe ita ta bar
ɗ
akin,,,,,
ɗ
akinshi ta sameshi yana waya, bayan ya gama tace don Allah kayi haƙuri duka nan banga abin fushi ba, wani irin kallo yayi mata wanda yasa ta fita
ɗ
akin da sauri,,,,,,,,,,,,
Ko da daddare raihana tace
mashi ga abinci daka mata tsaywa yayi yace ta fita daga harkarshi, idanuwa raihana ta zaro tare da cewa wannan wane iri wasa ne?""",,,,,,,, waye zai fita harka naka ne?"",,,,,,,,, yace abinci ko?""",,,, tace Eh , kanshi ya girgiza sannan ya
ɗ
aure fuska sos
ai yace to bazanci ba, sai kuma miye?"",,,,,,, tace sai shi kenan, yace to a samu ayi waje mana, yana nuna mata hanyar waje da hannunshi,,
ɗ
aukar abincin tayi ta wuce simi simi,,,, tana fita yace aikin banza, ke kin iya cewa inyi abu amma ni dan kin raina
man hankali baza kiyi abinda nake so ba,,,,
Tashi yayi ya shiga wanka, yana fito yaci uban gayen shi, yayi kyau sosai, tana farlo zaune tun kafin ya fito taji ƙamshin turare, zubawa ƙofar ido tayi tana jiran fitowarshi,,,,,,,,,,,,,,,,,,
sai gashi ko
an wani tsuke cikin ƙananan kaya, ko inda take bai kalla ba, murmushi tayi sannan tace ina zaka?"",,,,,,, bai kalleta ba kuma baiyi magana ba, ta sake cewa bakaji ina magana?"",,,, banza yayi mata,,,,, tashi tayi da sauei taje ta kulle ƙofar da makulli, ta
na ƙoƙarin rugawa yayi mata wata irin munafikar damƙa, yana rikota ya wanka mata wani irin zazzafan mari sannan ya miƙa hannunshi yace bani?"",,,, riƙe ƙugu tayi cikin kuka sannan tace wallahi bazan bayar ba saida ka kashe ni""""",,,,,,
ɗ
aga hannunshi yayi
da niyar ƙara kai mata mari da sauri ta duke sannan tayi
ɗ
aki da gudu, a zuciya ya bita da gudu amma kafin ya kawo harta rufe ƙofa,
Dariya tayi adaidai lokacin data haye saman gado, sannan tace waini za,ayi wa zuciya, a fara fitar majalissa, kaje can k
ayi ta balba
ɗ
a ni, a baka shawarar banza kaina,,,,,
Bazaki kixo ki bu
ɗ
e ƙofa ba?""",,,,, tace anƙi a bu
ɗ
e idan kayi fushi kaje kayi bacci, ni kike cewa idan naji haushi?"",,,, tace Eyyyy ka shaƙa ne?"",,,, nace ki fita harkata baza ki fita ba ko?"",,,,,
, tace bazan fita ba,,, tsaki yayi sannan ya koma farlo ya zauna,,,, lokaci lokaci saida yayi tsaki , ita kuwa raihana wanka ta shiga,
tana fito tayi shiri mai kyau saƙo da loko na jikinta saida ta bishi ta shafeshi da ƙamshi,
Wasu she
ɗ
anun kayan bacci
ta
ɗ
auko ta saka wanda dasu da babu
ɗ
aya ne, kallon kanta tayi a madubi ta girgiza kanta sannan tace , bari muji ya za"a ƙare?"",,,,,,
ɓ
oye makullin tayi sannan ta bu
ɗ
e ƙofar ta fita,,,,tana shiga farlo daga nesa dashi ta tsaya sannan ta riƙe ƙugunta tace
gani,,, kace inxo ko?"",,,, to gani na fito bana tsoro,,,,,,,
Da wutsiyar idonshi ya kalleta, murmushi yayi sannan ya kallota dukanshi, yana kallonta tayi murmushi itama wata "yar girgiza ta fara sannna ta juya tana cewa tunda kaji tsoro saida safe,,,
ta nufi hanyar
ɗ
aki,,,,,,
Ƙ
ara kallonta yayi sannan yace zo bu
ɗ
e man ƙofa nace, raihana tace ƙofa ai baka da ƙarfin ansar makulli,,,,,,,idan kuma mutum yana jin shi sojane ya shigo
ɗ
akina, hmm mutum wayyo, ta yarfa yatsanta alamar zaka gane kurenka,,,,,
,
faruk yace ke ni kikewa wannan abun?"",,,, raihana tace anyi tunda
ɓ
a
ɓ
atun akan kujera ya tsaya,,,, miƙewa yayi yabi bayanta, ita kuma da gudu ta shige
ɗ
aki, tana zuwa ta soke saman gado,,,daga bakin ƙofa ya tsaya yana kallonta, tace mutum sai cika ba
ki, idan ka isa kaxo nan kaga makulin nan,,, ta karka
ɗ
a makullin,, dariya faruk yayi sannan ya shige cikin
ɗ
akin,,,,,wani shu"umin kallo tayi mashi , yace ni bana san wannan abun, raihana tace ni kuma irinshi nake so..................haka kika ce?"",,,,
Zama yayi a gefen gado sannan yace to matso nan mana, kwanciya tayi sannan tace kai kaxo nan mana, murmushi yayi sannan ya hau saman gadon sosai, zata matsa ya riƙe ƙafarta, ya jawota kisa dashi, sannan yace Allah kin
ɓ
ata man rai, raihana tace to nace ka
yi haƙuri kai komai saurin fushi ka daina ni banajin da
ɗ
i, yace aikece
ɗ
in , raihana tace nice
ɗ
in miye?"",,,,,,,,, yace to naji na fasa fitar gani a gidan miye zaki bani?"""",,,,,,,,, raihana tace ba abinda zan baka kawai ka zauna ina ganinka inajin da
ɗ
i,
yace to idan har kina sona ki shirya muyi tafiya tare dake,,,,,,
bana so kina man gaddama kinga idan kika ce man abu ina maki fa, bana san inga kinyi fushi,,,,,raihana tace to yiman gori, tayi maganar ne cikin wasa, dariya yayi sannan ya sake jawota, y
a
ɗ
ora kansa saman ruwan cikin ta, hmmm babban take wannan karatun yafi ƙarfin rubutu na.....................
[1/8, 9:46 PM] Jamila Musa Ws:
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*Page* 4
⃣
4
⃣
*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*ME
ELAT MUSA*
🌹
****
Ina maku albishir da sabon littafina mai taken *RASHIN RABO* wannan littafi kada ku bari a baku labari dan yana ƙunshe da darissa da dama, kada ku