Showing 96001 words to 99000 words out of 109645 words

Chapter 33 - ZAWARCI COMPLETE

haƙuri kawai saƙo zan bata ne,,,,, momy tace wane irin saƙone da bazaka

iya bata a gabanni uwar dana haife ka da cikina?""",,,, murmushin ƙarfin hali faruk yayi sannan yace raihana barshi,,,,,, yana fa

ɗ

in haka ya fita daga

ɗ

akin,,,,,, yana fita momy ta tashi cikin zafin rai tayi kan raihana takai mata wani

irin mari,,,, sanna

n tace shegiya na bani garin aure aure gayanan ya auro mayya zata kashe man

ɗ

a,,,,

Hafsat tace don girman Allah momy ki daina, wannan bai kamata ba wallahi,,, ƙaramin yaro ma kayi mashi abu ya riƙe bare ita da hankalinta da komai,,,, duk abinda kikai ma

ta zata riƙeshi saita aihu ta fa

ɗ

a ma "ya"yanta kuncin da kikai mata zasu rayu cikin ƙiyayyarki saboda baki ƙaunar uwarsu,,,,

Kuma da kika hana tabi mijinta ina ruwanki dasu?"",,,, ya da

ɗ

e bai maidata cikin cikinshi ba dan tsananin kauna,,,, wani mari m

omy takai ma hafsat sannan tace kema asirin ya kamaki ko ba haka ba?"",,,, toni dan uwarta duk tsafinta nan zata ganni tabarni,,,, kuma sai kin rabu da

ɗ

ana dan uwarki tunda ba innarki ta haifa manshi ba,,,,,, hafsat zatayi magana momy ta sake kasheta da m

ari,,,,,, raihana dai anyi muƙuiii, sai raba idanuwa takeyi,,,,,,

Faruk yana fita,,,, duk yaji babu da

ɗ

i,,, baima san ranar da momy zata daina wannan halinba,,,,, sauƙi ya nemar mata, sannan yayi murmushi,,,,, kai tsaye wurin motar su nasir ya nufa,,,,

ita matarshi ma harta fara bacci tana kwance da kanta saman kafa

ɗ

ar mijinta,,,,, yana zuwa yace ma nasir suje,,,,,,,, shiga mota yayi suka bar wurin,,,,,,,

Duk sanyin da ake momy ta hana raihana

ɗ

aukar bargo ta lull

ɓ

e,,,,, kuma ta

ɗ

auke katifar wai said

ai ta kwana a ƙasa,,,,, hafsat tace towai momy mijinta ne fa ya siyi komai na wurin nan, sai ki bar mashi mata a ƙasa sanyi ya kamata,,,, momy tace hasatu idan kika sake magana saina tsine maki albarka,,,, zainab dake kwance tace momy duk miyayi zafi ne?""

,,,,, momy tace uwarki tayi zafi,,,, shiru sukayi babu wanda ya sake magana ganin momy duk ta haukace lokaci guda,,,,,,,

Haka raihana ta ra

ɓ

a ƙasa ta kwanta,,,,, saman tantagaryar tayils,,,, ga sanyin ƙasa gana sama,,,,,,,,,,

A

ɓ

angare faruk kuwa sai

juyi yake ya kasa bacci da tunda yazo da raihana abuja bai kwana babu ita ba,,,,, kullum yana bayanta,,, ita kuma tana gabanshi yana rungume da ita,,,, lallai yau ya ƙara ganewa raihana ta shiga rayuwarshi sosai,,,,,, murmushi yayi sannan yace ko zata iya

bacci ne?"",,,,, yace lallai momy kinyi haƙunci sosai,,,,,,, Haka yayi ta juyi amma fur bacci ya gagareshi, tashi yayi yaje yayi alwallah yayi ta sallah,,,,,

***

*T*unda safe momy ta tashi ta fara jaraba,,, wai tanajin jiya umar sai turo ma wannan yar

inyar saƙo yakeyi a cikin waya,,, babu wanda yayi mata magana,,, haka ta ƙari jarabarta harta gaji da kanta tayi shiru,,,

Raihana data kwana batayi bacci ba,,, ta kalli inda wayarta take data rufe tun jiya,,, amma momy tace ita faruk yake turawa saƙo,,,

,,,, hafsat ce ta shiga tayi wanka bayan ta fito zainab taje tayi , duk sun gama,,, raihana ta miƙe,,, momy tace dawo, dawo nan dan uwaki,,,, uwar mi zakiyi ne?"",,,,, raihana tace wanka zanyi,,,, momy tace wato kishi kike yi da "ya"yana?"",,,,, O wannan y

arinya bakiji da

ɗ

in halinki ba gaskiya,,,,,,,

raihana komawa tayi ta zauna,,,,, tana kallon momy ,,,, momy tace kallarni da kyau kurwata tafi ƙarfinki aradun Allah,,,,,, raihana dai batace komai ba,,,,,,,, suna nan zaune kowa yayi jugum, babu mai magan

a,,,,,,,,,,

wayar momy ce ta fara ƙara miƙewa tayi ta nufi inda wayar take,,,, ganin faruk ne yake kira yasa tace yau da yake matarshi ta kwana anan kunga tunda safe yake kirana,,,,,, yasan ba dama ya kira wayarta tsaki tayi sannan ta

ɗ

auki wayar,,, suk

a gaisa yayi mata yamai jiki,,, tace da sauƙi,,,,, sannan ta kashe wayar,,,,,

Nasir dai abokin faruk ne,,,,, sunyi makaranta tare shima yana da rufin asiri daga baya Allah ya kawo mashi karayar arxiki,,, shine faruk ya jawoshi yasa shi cikin harkokinsa,

,,, to akwai abinda yake a egypt faruk ya bashi gida yake zaune a ciki,,,,

tunda su momy suke zaune a asibiti daga gidan nasir ake kawo masu abinci na safe, rana, da dare,,, nasir yana kuƙa dasu sosai, dan yace faruk ba ƙashin yadawa bane,,,,

to mai

aikin gidan nasir koda ya kawo masu kayan break momy cewa tayi banda kason raihana,,,,,, kamar wata mayunwaci,,,,, hafsat ce tace momy idan kin hanata mi zaiyi maki?""",,,,, momy tace hasatu idan baki fita harkata ba na rantse da Allah saina munanta ki,,,,

ko banaci da in bata gara na zubar dashi a kwata,,,,,

hafsat tace to Allah ya tsare,,,,,, momy tace amin dan kutumar ubanki,,,,, hafsat tabi momy da kallo ganin duk tabi ta firgice,,,,,

faruk baizo asibiti ba,,,, saida rana sosai,,,, momy tace sai

yanxun kaga damar zuwa ne?"",,, faruk yace na

ɗ

anje wani wurine,,,,, momy tace aida ka bari sai gobe kaxo, yace ayi haƙuri,,,,, haka kowa ya gaishe shi,,,,,,, ya ansa,,,,, itama raihana gaishe shi tayi,,,, kallonta tare da sakar mata wani lallausan murmushi

mai sauke kasala,,,, itama murmushi ta mashi duk wannan abun da sukeyi saman idon momy,,,,,, kanta girgiza sannan a ranta tace lallai umar ya mallaku,,,, har wani murmushi yake mata,,,, ina macen ta isa,?"" ko

ɗ

iyar zinarice ,,,,

Haƙiƙa umar yayi san

yi,,,,, kuma koba komai yarinyar nan tana tare da wani

ɓ

oyayyen al"amari tare da ita,,,,, maganar hafsat ce ta dawo da ita daga tunanin da takeyi tana cewa momy wayarki ake kira tun

ɗ

axu,,,,

ɗ

aukar wayar tayi sannan tabar

ɗ

akin,,,,,,

tana fita faruk ya

matsa kusa da raihana dake zaune ƙasa,,,,

ɗ

an durƙusawa yayi ya matsa sosai sannan yace hajiyata barka da rana,,,,,, kallonshi raihana tayi sannan tace ina yini,,,, hannunta ya riƙe hafsat ganin ya riƙe hannun raihana yasa ta fita,,,,, ita kuma zainab taja

bargo ta lullu

ɓ

e fuskarta,,,,,,, kama hannun raihana yayi ya

ɗ

aga ta,,,,, sannan ya rungumeta yana sauke ajiyar zuciya a wahalarce,,,,, hannunta ya riƙe yana

ɗ

an murzawa a hankali,,,,, sannan yayi magana a daidai kunnenta yace hajiyata jiya banyi bacci ba

,,,,, gaba

ɗ

aya tunaninki nake,,,,,,, raihana tace nidai kada momy taxo ta ganmu haka don Allah

yace ke basar ,,,,,, ya ƙara riƙeta sosai,,,,,, raihana dai tasan idan aka gansu haka tafi kowa shiga matsala don haka ta zame jikinta daga nashi,,,,,, kallonta

yayi sannan yace miye haka?"",,,,,,,

Ɗ

an lumshe idanuwanta tayi sannan tayi murmushi,,, batayi magana ba,,,, momy ta shigo

ɗ

akin,,,,, tana kallon faruk dake tsaye,,,, sai kuma ta kalli raihana,,,,, shidai ko kwalar rigarshi amma kallo

ɗ

aya zakayi wa ra

ihana ka gane akwai wani abu,,,,,, dan haka itace ta tona su,,,, yanda take kame kame ne yasa momy ta gane wani abu ,,,,,,, maida dubanta tayi wurin faruk sannan tace to tafi tunda ka gama ,,,,,,,, sosa kanshi yayi sannan ya duka ya

ɗ

auki wayarshi yayi waj

e,,,,,,,,,,,

momy tabi shi da kallo harya fice ,,,,,,, kallon zainab dake kwance ta rufe fuskarta tayi sannan tace zainaba lafiya?"",,,, zainab ta bu

ɗ

e fuskarta sannan tace momy,,,,,,,

kusa da ita momy ta matsa sannan tace miye?"",,,, zainaba tace mo

my kibar yaya ya tafi da matarshi a daidai lokacin da hawaye suka zubo daga idonta,,, taci gaba da cewa wannan ya isa ya zamar maki darasi momy yaya yayi aure fiye da mace babu adadi dan fa

ɗ

in baya da amfani ko fa"ida,,,, amma abin dubawa anan shine tunda

har Allah yasa ya samu natsuwa da wannan kada ki raba shi da matarshi, don girman Allah ki fita harkarsu ,,,,

dan da tana da matsala ko wani abu kinsan yaya ba,a rakashi kashi a baro shi wallahi ke kanki kinsan da ya rabu da ita yanxun,,, dan abinda na

fahimta rabashi da raihana tamkar yanke halaƙa ne tsakanin rayuwa da lumfashi,,, da kunne naji yana cewa jiya baiyi bacci ba,,,,,, yana fa

ɗ

a mata ynda daren jiya ya kasance ba tare da ita ba,,,,, momy na roƙeki kiyi haƙuri idan wani abu yarinyar nan tayi m

aki ki sanar da ita zata gyara don Allah,,,,

Momy tace zainab keda nake alfahari dake kema zaki kware man ba ko?"",,,, zainab dake kwance ta tashi zaune sannan ta kamo hannun momy ta riƙe,,,, tace momy kina iya fa

ɗ

in mace nawa yaya ya aura ya saki?"",,,

kinsan dalilin da yasa yake rabuwa dasu?""",,,,, kinsan wane irin abu suka shuka mashi?"",,,, to lamarin namiji da mace ba wani ne ya koyama kowa yanda zaiyi rayuwar aure ba,,, kowa tashi take ficceshi,,, don haka kiyi haƙuro tun kafin ki jefa

ɗ

anki cikin

wani hali,,,

hafsat dake gefe tsaye ta matso kusa da inda momy take zaune tace momy idan baki manta ba,,,,,,, yaya yace maki baya iya rayuwa da macen da bata san kanta ba, kuma tsanani idan ya da

ɗ

e da mace wata biyu ne,,,,ya korata ya kawo wata,,, wata

macen ma bata sati ukku a gidanshi,, amma ita wannan gata tayi kusan wata takwai mi kika fahimta game da zamansu?"",,,,,,

Zainab tace aunty hafsa mata wane iri ne yaya bai gani ba?"",,,, kuma tunda yake aure bai ta

ɓ

a auro sakarar mace ba,,, mata masu a

ji ya auro wa,,,, wayayyi "yan boko wanda suka san kansu,,,,, amma babu wanda yasan abinda yasa yake rabuwa dasu,,,,,,,,, duk macen daya aura iyakarta wata

ɗ

aya biyu tayi tsananin da

ɗ

ewa,,,, to an auro mai wata takwas,,,,,,

momy tace idan na fahimceku k

una bayan

ɗ

an uwanku, zainab tace kema kina bayan

ɗ

anki ,, dan duk macen da yake aurowa wannan kika

ɗ

auki ƙaran tsana kika

ɗ

oro mata,, mi tayi maki momy?"",,,, momy tace to dan nace ta zauna nan shikenan sai abun

ɓ

acin rai?"",,,, hafsat tace to miyasa shi

ɗ

an naki baki ce ya kwana anan ba?"",,,, shine

ɗ

anki shi kike iko dashi dasai kice ya kwana,,,,,,,, momy tace aiku yarana baza ku gane abinda nake nufi ba,,,, hafsat tace duk mun fahimceki amma yau kibar miji da mata su kasance tare,,,,,, momy tace aisai y

axo ya

ɗ

auketa,,,,, da hafsat da zainab sukayi dariya,,,,, momy tashi tayi ta fita dan duk "ya"yanta su kware mata baya,,,,,,,

bayan ta fitane,,,, hafsat ta kalli inda raihana take zaune sannan tace matar yaya,,,, wai miyasa kika firgita mana yayanmu ne

?"",,,,, zainab tace haba keko ƙanwar miji miyasa kike wannan tambayar?"",,,,dariya sukayi suka kashe amma raihana ko inda suke bata kalla ba,,,,,,,, hafsat tace gaskiya yarinya Allah ya baki sa"ar rayuwa, dan yayanmu jarumin namiji ne ba ko wace gajalar m

ace zata iya kamashi ba,,,,,, mudai fatanmu Allah yasa ki zama mai adalci,,,,,, zainab tace amin,,,,,

da daddare da faruk yaxo dubasu ya

ɗ

an da

ɗ

e sosai , suna fira da momy amma duka babu wanda ya saka baki a cikin maganarsu,,, dan dama idan momy tana ma

gana da faruk bbu mai cewa tuff harsai ya tafi sannan zasu samun bakin magana,,,,

haka suka gama firarsu sannan ya miƙe yayi masu saida safe,,,, inda raihana take zaune ya kalla sannan yace "yan mata zan tafi,,, raihana tace sai da safe,,,,, yace yawwa

,,,, harya kusa fita daga

ɗ

akin ya juyo yace raihana babu rakiya?"",,,,, momy tabisu da kallo su duka biyun,,,, ita dai raihana batayi magana ba,,,, faruk yace dake nake,,,, tayi shiru,,,, yace zo kiji,,,,, raihana dai batayi magana ba kuma bata tashi ba,,

,,,, momy tace tashi kije,,,,, raihana ta kalli momy ,,,,, kai momy ta

ɗ

aga sanna tace jeki, saida safe,,,, faruk dake tsaye yace momy saida safe kika ce?"",,,,,,,

tace Eh,,,,, kaga yau sai kayi bacci,,, subahanallah inji faruk da sauri ya fice daga

ɗ

ak

in,,, dariya momy tayi sannan tace raihana jeki,,,,,, kunya ta hana raihana tashi momy tayi juyin duniya amma raihana tace ita anan zata kwana,,,, hafsat tace ke tashi ki tafi kinji ,,,,, raihana tace ita dai A, a, momy da kanta ta tashi ta isa inda raihan

a ke zaune ta kama hannunta taja ta suka fita daga

ɗ

akin......

tana fita hannun raihana na riƙe hannunta ta fara kiran wayar faruk tace ya tsaya tana zuwa,,,,, momy na fita daga

ɗ

aki da zainab da hafsat suka sheƙe da dariya sannan suka kashe,,,, zainab

tace momy taji ance jiya

ɗ

anta baiyi bacci,,,, haka da sukayi ta shaƙiyanci,,,,,,

itako momy har wurin mota takai raihana da kanta ta bu

ɗ

e motar ta tura ta ciki,, sannan ta rufe,,,, ta juya ta tafi,,,,,, faruk bai tafi ba yabi momy da kallo harta

ɓ

ace,,

,,, sannan ya maido dubanshi ga raihana yace waye yace ma momy banyi bacci ba?"",,,, raihana tace kana tunanin nice zan fa

ɗ

ane?"",,,, lakatar mata hanci yayi sannan yace nidai ba ruwana a daidai lokacin da yake fara tafiya da mota,,,,,

Momy kuma tana ta

howa wuri ta samu tasha kukanta sosai wanda ita kanta bata san dalilin yanshi ba,,, saida ta gama kukanta sannan tace Allahidan yarinyar nan alkairi ce a rayuwar umar Allah kasa man ƙaunarta cikin raina, idan tana da wata manufa ta daban Allah ka ankarar

da umar ya gane,,,, ya rabu da ita,,, uhum niko nace ga abinda ya kamata kiyi tun farko,,,,,,

Huhuuuuuu suko masoya sun samu yanda ake so,,,,, suna zuwa masauki raihan da sauri ta cire kayan jikinta ta tafi wanka,,,, faruk shima towel ya

ɗ

auka ya bayant

a toilet

ɗ

in yana cewa nima banyi wankan ba,,,,,, bayan sun fito daga wankan ne faruk yake ta dariya ,,, raihana kuma duk ta hayaƙa,,,,,, sai nunawa yake yanda take zama a gaban momy da yanda take magana,,, sai dariya yake mata,,,,, ita kuma tayi banza ta

ƙ

aleshi,,,,,, kwanciya yayi saman gado sanann yace haka kike yin magana,,,,, fa,,,, ya fara kwaikwayon maganar ta,,, yanda yayi abun ne ya bata dariya dan babu banbanci da maganarta,,,, kallonshi sannan itama tace kaima ai haka kake yi itama ta fara nuna y

anda yake a gaban momy da sauri ya sauko daga saman gado yana cewa waishi abonki wasanta ne?"",,,, tana dariya tayi farlo da gudu shima binta yayi suna shiga farlo suka fara tsera, faruk ya kasa kamata,, haka tayi ta wanashi yayi ya kamata ya kasa,,,, da

yazo zai kamata saida ta zuƙe tayi dariya,,, haka tayi ta wahalar dashi daga baya ya gaji ya koma

ɗ

aki,,,, tabishi tana mashi gwalo yace zan kamaki,,,,, tace an fa

ɗ

a maka kama raihan abu mai sauƙi ne?"",,,,, dariya yayi yana sauke numfashi, kallonta yayi s

annan ya miƙa hannunshi alamar ta taho,,,,,, haka ta matsa ta haye saman gadon a sikwane,,,, dariya yayi yace momy tace wai yau inyi bacci, wai ya akayi tasan nace jiya banyi bacci ba?"",,,, raihana tace yo O,,,,, babu damar tace zainab ta fa

ɗ

a kada ta ha

ɗ

ashi da "yar uwarshi dan bata san yanda zai

ɗ

auki maganar ba,,,,

kallon raihana yayi sannan yace wallahi kinji yanda naji kunya?"",,,,,, raihana tace nifa?"",,, nima naji wallahi yace yanxun ko bamuyi komai ba, zatayi tunanin muna yi ko?"",,,, harar was

a tayi mashi yanda tayi abun ne ya bashi dariya,,,, yace da gaske ne mana,,,,, ko masu karatu ai haka zasuce,,, jawota yayi a jikinshi sannan yace muyi baccinmu babu ruwanmu ko?"",,, ranar dai faruk ya kwana cikin farin ciki gashi ga raihana.........

**

*

*S*atin su raihana

ɗ

aya amma ita dai tace gida zata tafi,,,, faruk yace ta bari su tafi tare da su momy amma taƙiya,,,, shima baida yanda zaiyi ya haƙura zasu tafi tare,,,,,,

bayan sunje asibiti ne,,,, faruk yace ma momy gobe zasu wuce idan Allah y

a kaimu,,, tace baza ka bari sai jibi mu tafi tare ba?"",,,,, faruk ya sosa kanshi sannan ya kalli raihana,,,,, itama momy raihana ta kalla tace ku bari jibi mu tafi baki

ɗ

aya,,, raihana tace ai dama shine yace zamu tafi gobe,,,, kallonta faruk yayi ita ku

ma murmushi tayi,,,, a ranta kuma tace ni zan fa

ɗ

a masu saboda ni za, a tafi gobe?"",,, kuma tace ina juya mata

ɗ

a?"",,,,,

Momy tace to kuyi haƙuri duƙanmu mu tafi jibin mana,,,, faruk yace momy da gobe da jibi duk

ɗ

ayane a wurin Allah mu tafi goben kaw

ai,,,, zainab tace ni

wallahi zaman nan yaya ya isheni,,, mony tace to Allah yasa rayuwarmu takai goben,,, gaba

ɗ

aya sukace amin,

bayan sun fito ne, faruk yace waike saurin mi kike tafiya ne?"",,,,, raihana tace nidai ummana nake so na gani ,,,,, faruk

yace ni baki so ki kasance tare dani ne?"",,,, raihana tace aikai kullum ina tare dakai,,,, na da

ɗ

e banga ummana ba,,,,, faruk yace to ai dani dake zamuje ko?"",,,,, raihana tace abinda cewa kake baka da lokaci ?"",,,, faruk yayi murmushi sannan yace yanx

un ina dashi,,,,, a mota suke tafiya suna fira raihana tace wai yaushe zaka bani labari ne?"........................

[1/8, 9:46 PM] Jamila Musa Ws:

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*Page* 4



6



*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION*

📚



🏻

*MEELAT MUSA*

🌹

**

*D*aure fuska yayi sannan yace wai miyasa kin matsa man ne?"""",,,, raihana tace kawai fa

ɗ

a man zakayi fa,,,, yace to miye amfanin in fa

ɗ

a maki ?"",,,,, raihana tace saboda inaso inji kawai,,,, kallonta yayi sannan yace kina sh

iga rayuwata da yawa,,,, aure auren da nayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login