Showing 9001 words to 12000 words out of 109645 words
raihana tace za"a sako mata "ya"ya daga gidan aure, taci gaba d cewa ke ka
ɗ
ai kika zamo haka kuma kece ka
ɗ
ai zaki lalace haka , a daidai lokacin da raihana ta gama alwalla tace tare dai zamu lalace mai fa
ɗ
a da
ɗ
iyar cikin ta, ki kashe mata aure
dan ki aura ma
ɗ
iyar aminiyarki, sai Allah ya maki abinda baki zato, tana fa
ɗ
in haka ta shige
ɗ
akin su,
Gwaggo kuma taci gaba da cewa anje an kashe aure uban waye yasa tun farko baki san mijin,?"" kuma har ki mutu baza ki samu wanda yakai darajar ami
nu ba, yar banza lalata,
Raihana dai bata sake magana ba, gwaggo ko banda tsinuwa da la"ana babu abinda take yi,,,,,,,,
Bayan raihana ta gama sallah , uma tace mata ga abinci can badiyya ta aiko maki dashi, kuma tace zata kawo maki wanki idan Allah
ya kaimu, raihana tace tou,
ɗ
auko abinci tayi ta matsa kusa da uma tace suci, ua tace ta ƙoshi, haka raihana ta caka hannu ta fara cin abincin,
Tana cin abinci umma tace raihana, kada ki kuskura ki sake cewa gwaggo ta kashe maki aure, abincin data ibo
zata kai bakinta ta fasa kaiwa, tace umma wallahi itace ta kashe man aure, umma tace haka Allah ya ƙaddara kada ki kuskura ki sake fa
ɗ
in haka kinji na fa
ɗ
a maki ko?"" raihana tace Eh, umma tace gama cin abinci yau ki ƙarasa man labarin nan, murmushi raihan
a tayi tace to,
Haka tayi ta cin abincin bayan ta gama, ta fita ta wanko hannunta ta dawo, maganin da umma ta siyo mata ta miƙa mata, bayan tasha maganin ne, tace umma zan fara murmushi raihana tayi sannan taci gaba da cewa...........................
*MEELAT MUSA* ke cewa ku kasance tare dani!!!
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦💦
💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦💦
💦💦
*Page* 1
⃣
1
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*MEELAT MUSA*
🌹
🔵🔵🔵🔵🔵
🔵🔵🔵🔵
🔵🔵🔵
🔵🔵
🔵
*
ZAWARCI*
*H*ar yanxun yana zaune inda raihana ta barshi a farlo , ya
ɗ
an zame saman kujera ya kwanta, lallai wannan wane irin fitina ne?"" yana da mata amma shida babu uwarsu
ɗ
aya ubansu
ɗ
aya, tsaki yayi ya miƙe ya nufi
ɗ
akin shi,
Yana zuwa babu
ɓ
at
a lokaci wanka yayi ya shirya ya fito fess abunshi ,
ɗ
akin raihana ya dawo, bayan ya shiga ya sameta kwance saman gado, shima saman gadon ya hau, da sauri ta matsa da baya, hannunshi yasa ya jawo ƙafarta zuuuu ya matso da ita kusa dashi,
Saman ruwan ci
kinta ya hau, ya matsar da fuskarshi kusa da tata, daidai bakinta ya
ɗ
ora nashi, idanuwanshi suna kallon nata, sannan yace wallahi kiji tsoron Allah idan har kika kuskura a wannan halin kika mutu zaki ha
ɗ
u da fushin Allah nine mijinki so da kauna yasa na a
ureki ki baki sona raihana ya kamata wani abun ki riƙa ragewa saboda rayuwa,
Wai miyasa ma baki sona?""" shiru raihana tayi saboda bata da dalili, riƙo ha
ɓ
arta yayi da hannu, ya ha
ɗ
a bakinshi da nata, da sauri ta fizge bakinta ta jawo wani kallabi ta g
oge bakinta , dariya yayi yace kyamata kike?""" raihana tace bana kyamarka nidai kawai bakai man ba,
Yace miyasa ban maki ba?""" a daidai lokacin da ya sauka daga saman jikin ta, raihana tace nifa ban ta
ɓ
a ganinka ba, duka sau nawa na ganka aka
ɗ
aura m
ana aure dakai?""" Aminu yace to miye aibuna?"" raihana?"" ya ƙarashe maganar yana kwantar da kanshi yayi yanayin tausayi,
Yace kiji tsoron Allah , ubangiji yana fushi da matar da take ma mijinta irin abinda kike man, ki daina abinda kike tun kafin ki
ha
ɗ
u da fushin Allah,
So nawa aka aurar da mace ga namijin da bata ta
ɓ
a gani ba?"" kuma suna zamansu hankalinsu kwance, kiyi haƙuri ki soni kinji raihan?""" wallahi zan jiyar dake farin ciki?"" ya ƙareshe maganar hawaye yana bin fuskarshi,
Ajiyar zu
ciya raihana tayi sannan tace to kayi haƙuri duk abinda nayi maka insha Allah bazan sake ba, yace yawwa ko kefa?""" haka yayi ta mata nasiha, raihana tanajin nasiha tana bin jikin ta, amma fa har yanxun baiwai dan tana san Aminu ba, kawai saboda yana fa
ɗ
i
nata nau"in azabobin da Allah zaiyi ma wanda bata biyayyar aure yasa jikin ta yayi sanyi,,,,,,,
*** *** *** ***
*B*ayan haka da sati biyu, wata rana gwaggo ta kawo ma raihana ziyara da ita da aminiyarta *Ladi* raihana tayi farin
ciki da zuwansu sosai sabida haka taje ta kawo madu
ɗ
an abun ci da sha, bayan sunci sunsha, gawaggo tace raihana niko na ganki duk kinyi baƙiƙirin kin rame,
Murmushi raihana tayi sannan tace babu wani abu da nayi gwaggo, kawai dai dan kin daina gani na
kike ganin haka, ta ƙarasa maganar tana ta
ɓ
e baki, gwaggo tace to ya zaman naku yake?""" raihana tace *alhamdulillah* gwaggo tace amma gaskiya yaron nan yana cutar dake, raihana tace babu wani cutuwa muna zaune lafiya,
Gwaggo tace ai kece kike zaune la
fiya dashi shi kwata kwata baya kaunarki, cewa yake daya samu yayi maki ciki zai sakeki ya auro wata, tunda dama baki sanshi, raihana ta
ɗ
ago ta kalli gwaggo cikin zaro idanuwa, raihana tace a,a, gwaggo Aminu bazai man haka ba, gwaggo tace baza ki gane ba,
aike yarinya ce, tashi muje ladi, har yanxun akwai kuruciya a kanta,
Raihana tana ganin gwaggo ta mike tace gwaggo tsaya, gwaggo tace ai ina fa
ɗ
a maki gaskiya bakya gani ne, raihana tace ni wallahi yana so na, kuma har kuka yake saboda yanda yake kauna
na, gwaggo tace yaudara ce, ba sanki yake ba, raihana tace tou Allah dai ya sawaƙe, gwaggo tace amin, haka suka rantafa ita da ladi suka bar gidan...............
Fitar gwaggo da larai basu zame ko ina ba, sai gidan uwar mijin raihana, bayan sun gaisa g
waggo tace kin gane ni?""" maman Aminu tace na ganeki mana, gwaggo tace dama maganar yarinyar nan ne, dama maman Aminu bata san raihana, tunda taji labarin bata kaunar Aminu taji kuma tace itace ajalinsa, wannan dalilin yasa ta tsani raihana,,
Gwaggo ta
ce dama cewa nayi tunda dai har yanxun naga ta kasa haƙura su zauna lafiya
ɗ
iyar ƙawata na kawo dama ki ha
ɗ
asu suyi aure, ita dama tana kaunar Aminu , tana sanshi tun tuni, maman Aminu tace to ai dama ya kwana da sannin bana kaunar yarinyar nan dole ya rab
u da ita tunda ba tare aka haifesu ba,
Haka gwaggo taci gaba da zuga maman Aminu, daga baya suka tashi suka tafi daga gidan,
Suna fitowa gwaggo tace k sai in bari ta zauna a gidan can?"" duk tafi su bushira gidan miji, wato
ɗ
iyarta kenan, da sauran "
yan uwanta, tace shegiya sai ta fito wallahi, kuma babu ita babu ƙara auren mai kufi saidai ta samu talaka ta aura, haka sukaci gaba da magana suna kulla makircin su, daga baya suka rantafa suka nufi gida.................................,
Raihana zaun
e a gaban Aminu, tace Aminu laifin mi nayi maka?"" har kake burin kayi man ciki ka sakeni?"" cikin rashin fahimta yace ban gane abinda kike magana ba?"" tace abinda kaje kana fa
ɗ
i a gari shine yake dawo man!!!
Aminu yace ƙarya ne, duk wanda yace bana ka
unarki ƙarya yake kinji wallahi ina sanki, yakai hannunshi ya jawota, ya rungumeta, sannan yace kuma kike maganar zan maki ciki in rabu dake ai kinga har yanxun ban ta
ɓ
a maki wani abu ba ko?""" raihana tace tou nidai na baka haƙuri akan abinda ya faru kuma
nayi alƙawarin duk abinda nake maka na daina a shirye nake zama dakai kuma duk abinda baka so insha Allah na daina, yace to Allah yayi maki albarka, raihana tace amin,
Haka rayuwarsu taci gaba da tafiya cikin kula da juna tare da nunawa raihana kauna,
itama ganin har yanxun Aminu baiyi mata komai ba yasa ta saki jiki............
Bayan wasu kwanaki gwaggo taje taja aminiyarta, ladi suka koma gidan maman Aminu, tace ga hoton yarinyar da take san
ɗ
anta, itama da yake irin tunaninsu
ɗ
aya da gwaggo ta k
ar
ɓ
i hoto tare da
ɗ
aukar ma gwaggo alƙawarin cikin satin nan za"a saki raihana, haka sukai godiya sukai tafi...............
Suna fitowa gwaggo tace ma ladi dan zalincin malam wato baban su raihana, tace munafikin Allah duk ni bai samo ma "ya"ya na mas
u ku
ɗ
i ba, sai raihana ya sami ma, tahe gidan ku
ɗ
i taci da
ɗ
i, wallahi yanda basu auri mai ku
ɗ
i ba, itama haka zata dawo ta samu talaka ta aura,
Niko nace wannan baƙin ciki da miye yayi kama?""" da
ɗ
iyar mijin gwaggo wai gara
ɗ
iyar aminiyarta!!!!!!
Allah ya sawaƙe,
A madadin *Ameenci writer's* meelat musa ke cewa ku kasance tare dani.................................
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦💦
💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦💦
💦💦
*Page* 1
⃣
2
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION
*
📚
✍
🏻
*MEELAT MUSA*
🌹
🔵🔵🔵🔵🔵
🔵🔵🔵🔵
🔵🔵🔵
🔵🔵
🔵
*ZAWARCI*
*Wannan shafin naki ne , ƙawata ASMEENAT XEEYAN amana takai maki ƙawar arxiki*
*** ****
*T*ou anyi haka bada da
ɗ
ewa ba, ita dai *Raihana* ita da Aminu zaman lafi
ya abinsu suke, yana lalla
ɓ
ata saboda ya lura tana da saurin ƙufula amma tana sauka kuma idan ya mata nasiha tana
ɗ
aukar abinda ya fa
ɗ
a mata,
** **
*R*aihana da Aminu zaune suna cin abinci, a farlo, maman shi tayi sallama ta shigo, cikin farin ciki da
nuna kauna raihana tayi mata sannu da zuwa, bayan mama ta zauna, raihana ta gaishe ta, mama tace rufe man baki baƙar munafika, gafara ki bani wuri ba wurinki nazo ba, wurin
ɗ
ana nazo,
Inda Aminu yake ta kalla sannan tace, idan kai
ɗ
ana ne, kua haihuwar
da nayi maka ka gode ta, tunda nake ban ta
ɓ
a neman wani abu a gareka ba amma yau
ɗ
in nan basai gobe ba inso ka saki wannan yarinyar, ta nuna inda raihana take zaune, da sauri raihana ta
ɗ
ago kai ta kalli mama ta durƙusa tace mama kiyi haƙuri don girman Al
lah,
Mama tace rufa ma mutane baki baki, shima uban naki dayaje ya jawo man
ɗ
a ya ha
ɗ
a dake dan ya rasa mai jajibarki , an rufa maki asiri kina ma mutane wulaƙanci,
Ta daka ma Aminu tsawa tace wallahi sai ka saki
ɗ
iyar nan idan ba haka ba na tsine ma
ka albarka ta bika tsinuwar har cikin kabarinka yaci da wuta balbal,
Aminu yace kiyi haƙuri mama ina santa, kuma tana so na, raihana aidai muna san juna ko?""" murmushi raihana tayi tace ina sanka, mama tace ni zakai ma bariki?""" ke dan bindin uwarki
baki kaunar
ɗ
ana yau basai gobe ba sai kin bar gidan kuma alkur"an sai Aminu ya baki rasi
ɗ
i zaki tafi,
Wato yanxun kika gane mahimmanci
ɗ
ana , kina tsoron ya sakeki ki koma gidanku abinda zaki ci sai yayi maki wahala,
Anan bayi
ɗ
aya naki ke ka
ɗ
ai am
ma acan sai kin jera layi da uwarki, haka mama tayi ta cin mutumcin raihana da gorin arziki,
Saida tayi wanda ya isheta sannan tace na rantse da girman Allah idan baka tashi ka saki yarinyar nan ba wallahi zan tun
ɓ
uee maka albarka
ɗ
an banzan lalataccen
nan, mama irin matan nan ne masu masifa wanda basu san ƙaddara ba kuma basu san tausayi ba, haka taci gaba da ebe ma Aminu karama, da fa
ɗ
in ta irga ukku idan bai saƙeta ba sai ta
ɗ
a
ɗɗ
ake mashi albarka sannan kuma saiya saki raihana kuma idan tayi mashi bak
i ya lalace a gidan duniyar nan,
Cikin kuka raihana tace kiyi haƙuri insha Allah babu abinda zai sake faruwa kuma wallahi lafiya qalau muke zaun........ Bata ƙarasa maganar ba mama ta sharara ma raihana mari tace idan na sake jin maganarki wallahi sai n
aci uwaki,
Raihana ta sake ceqa kiyi haƙuri mama, wani harbi a ciki mama takaima raihana wanda yasa lunfashinta
ɗ
aukewa na wani lokaci,,,,,,,,,
Haka Aminu ya tashi dan mama tace
ɗ
aya,
ɗ
akinshi ya nufa ya
ɗ
auko memo da biro, ya dawo lokacin mama tace
ukku da sauri ya durkusa gabanta yace mama ki rufa man asiri wallahi ina san raihana, tace uwarka ce raihana, kana kaunarta bata sanka yace mama zata soni wata rana wallahi , tace kai rufe man baki sakaran banza bata kaunarka haka take fa
ɗ
i a gari,
Sak
arta goben nan za"a
ɗ
aura maka aure sakarta nace dan ubanka ta ƙarasa maganar cikin tsawa da bala"i, haka Aminu ya darkaka ma raihana saki, wanda bata bu
ɗ
a ba, yana gama rubutawa ya fashe da kuka, mama kuma ta nanna
ɗ
e ta wurga ma raihana takarda, sannan ta
tusa ƙeyarta ta fita daga gidan dan tace ko tsintsiya babu
ɗ
an iskan daya isa ya
ɗ
auka a gidan nan,
Ajiyar zuciya raihana ta sauke sannan tace nidai iya wannan ka
ɗ
ai na sani,
Umma tace to kinga ba gwaggo ta kashe maki airw ba, Allah yasa zamanki das
hi ya ƙare ki
ɗ
auki ƙaddara sai kiyi addu"a Allah ya za
ɓ
a maki wanda yafi shi alkairi, raihana tace Amin, Umma tace muje muyi sallar la'asar,
Da daddare bayan baba ya dawo ya kira umma da raihana, yace, wato kece kike
ɗ
aure ma yarinyar nan gindi tana
iskanci ko?"" Umma tace mi kuma nayi yanxun?""" baba yace banda iskanci tace yusufa idan yana santa sai ya samo miliyan biyar baba yace wannann wane irin zance banza ne?"" Umma tace bansani ba amma a kirata a tambayeta danni jiya tace man yusufa ya turo ku
ma haka nazo na fa
ɗ
a maka,
Baba yace kirawo man ita , Umma ta ƙwa
ɗ
a ma raihana kira, bayan taxo baba yace ya kukai da yusufa ne?""" raihana tace nidai nace mashi ya turo shine yace man sai ya samu miliyan biyar zai aureni , dan yaga ni jibgaro ce aurena
na farko
ma sadaka ka bayar dani, kuma yanxun an sakoni, wai idan zan jira ya samu miliyan biyar sai yaxo ya aureni dan yasan har ya tara ku
ɗ
in ban samu mai aurena ba,
Wannan wace irin sakarar magana ce kike fa
ɗ
i?"" raihana tace ai baba da gaske nake n
i da farko ma da yayi maganar na
ɗ
auka wasa yake man, baba yace barshi dani yake zancen jeki, Allah ya za
ɓ
a maki alkairi raihana tace amin, ta miƙe ta nufi
ɗ
akinsu,
Bayan tafiyar raihana baba yace ma umma amma daga ita har yusufa na kasa gane waye mai
gaskiya, shi yace itace tace ya samo miliyan biyar ita kuma tace shine, Umma tace to abundai sai addu"a, gwaggo daga
ɗ
aki tace babu wani addu"a kawai ya turo a
ɗ
aura aure basai an tsaya wani dogon zance ba, baba baiyi magana ba, haka umma umma tashi tayi
ta nufi
ɗ
akinta,,,,,
Tsakar gida gwaggo ta fito tace lallai bari inje ince ma yusufa ya aiko saboda kada ayi ma yarinya baƙin ciki, ga inda zatayi aurenta ta huta har muma muje mu
ɗ
ansha jar miya amma ake mana hassada?"""
Baba yace to waye ya aikeki?"
"" gwagho tace ai basai an aikeni ba saboda tana
ɗ
iyata shiyasa zan miƙe kafin a
ɗ
urkusar da mu, tsaki baba yayi sannan yace to ban aikeki ba, haka ta dawo gida taci gaba da mita da tsegumi.....................
Raihana kuma a
ɗ
aki dariya kawai take ma
ra sauti, saboda haka ita ka
ɗ
ai tasan abinda take ma dariya , tana gama dariyarta tayi kwanciyarta bacci ya kwasheta saida safe nima nace mu tashi lafiya...................................................
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦💦
💦💦
*ZAWARCI*
💦
💦
💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦💦
💦💦
*Page* 1
⃣
3
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*MEELAT*
🌹
***
*T*unda Raihana tayi sallah asuba bata koma bacci ba, haka taci gaba da wankin da aka kawo mata jiya, wanki take sosai har antsi ya fito, sai lo
kacin ta sassauta saboda ta rage wankin sosai, hijabinta taje ta
ɗ
auko ta fita daga gidan,
Tana fita bata sharce ko ina ba sai shagon shamsu, bayan sun gaisa tace don Allah ya bata garin tuwo anjima zata kawo mashi, yace gaskiya bazan bayarba, raihana t
ace miyasa don Allah idan na tambaya baka bani laifin mi nayi maka don Allah,?"" yace haka nan bazan bayar ba, murmushi raihana tayi sannan tace to Allah ya sawaƙe, bai sake magana ba, saboda haka raihana ta juyo tayo gida..............................
Bayan ta dawo ta tadda badiyya ta kawo mata wankin da tace zata aiko, kuma sauƙi
ɗ
aya an aiko mata da ku
ɗ
in wanki , don haka ta kar
ɓ
a ta tura yaron ya siyo mata gari da kulili, ya kar
ɓ
a ya tafi, ita kuma taci gaba da wankin kuma har yanxun bataci komai ma
cikinta ba,
Bayan wani lokaci ya dawo ya kawo mata, ta jiƙa garin, ta