Showing 69001 words to 72000 words out of 109645 words
ƙannen Faruk ha
nkalinsu ya tashi, sukayi ta nunawa momy bata kyauta ba, sannan kuma tunda har tayi haka lallai ƙarshe hukunci akansu zai dawo, dan haka suka tilaswa momy lallai su koma suga halin da faruk yake ciki, yanda suke nuna abun da ƙara ma abun girma da wuce shi
akan yanda momy ta fa
ɗ
a itama momy ta shiga ta rarrabi,
haka suka tashi wata ƙanwarshi itace taja motar suka nifo gidan faruk, ni kuwa nace ai kun makara,
Asibiti mai kyau da tsada alhaji yakai faruk , suma ganin waye shi yasa likitoci suka taru kans
hi dan ceto rayuwarshi,
Alhaji da
ɗ
anshi sun ware a gafe
ɗ
aya suna magana, har yakr bashi labarin yau a masallaci da safe faruk yake ce mashi ya ƙarawa raihana wata
ɗ
aya, dan yana san yayi mata alkairi mai girma kafin su rabu, ajiyar zuciya Alhaji yayi
sannan yace ashe uwarshi baza ta bari tafiya tayi nisa ba, a daidai lokacin da wani doctor yazo wurinsu, yana cewa lallai yana buƙatar tsaro sosai, saboda haka su kula,
Tun kafin mota ta gama parking momy ta fito jikinta yana rawa, da
ɗ
an gudu gudu sum
a sauran duk bayanta suka biyo, suna shiga parlour suka ga wayam, hankalin momy ya tashi haka suka ƙara
ɗ
e gidan kaff amma basu ga faruk ba, bayan sunyi tsaye a wuri
ɗ
aya suna maida nunfashi kamar wanda sukai dambe da zaki, maibin faruk tace momy ai ga irin
ta nan, saboda wannan halin naki gashi nan mun jibge maki a gabanki duk wadda tayi aure sai an sakota, tunxa kema kanki bakiyi ma yaya nasiha yayi haƙuri ya zauna da "ya"yan mutane ,
kin
ɗ
aure masa ƙugu yayi abunda yaga dama, ya auro waccan ya saki wanc
an ya wulaƙanta waccan ki fa
ɗ
a ma ke wace ce da baza"a akan "ya"yanki ba, yanxun ga mata ukku a gabanki duk *zawarci* ga
ɗ
aya nan katuwa batayi aure ba, wace irin rayuwace wannan?""
haka kika sa mukaxo mukaci uwar yarinyar nan momy muka wulaƙanta ta, am
ma ke shine kima tsareshi ya saketa, muma gamu a gabanki amma kullum kina cikin damuwa da addu"ar Allah ya bawa "ya"yanki mazan aure, kina wannan halin labari yana kara
ɗ
e duniya waye zai so mu?""
Momy tayi shiru kamar wadda aka zare wa lakka, lallai tay
i babban kuskure, basu da mafita dole suka haƙura suka koma gida,
Raihana bayan ta fito wanka Umma ta zubo mata tuwo amma raihana ko kallon tuwon batayi ba, kuka kawai takeyi , umma ta zauna kusa da ita sannan tace wai saki nawa ne ya baki,?"" cikin kuk
a raihana tace umma bansani ba, umma tace anshi duba mana, adaidai lonacin data ke miƙa mata, raihana tace bazan iya karantawa ba, umma ki ƙona ta, Umma tace bazan ƙona ba, zan ha
ɗ
a inda na ajiye ta aminu in ajiyesu tare ,
raihana tace haka zakiyi ta aj
iye wasiƙun sakin aure a
ɗ
aki sai kace jere?"" Umma tace sheda ce, dan idan mutum yace bai sakeki ba, ko kuma yace sakin da yayi maki bai kai haka ba, sai a
ɗ
auko a raba gardama ,
Raihana tace to shikenan, Umma taje ta saka takardar ta ajiye a inda ta
ajiye ta aminu, bayan ta ajiye tazo ta zauna kusa da raihana, raihana ta kwashe komai ta fa
ɗ
awa umma, umma tace to babu komai Allah yasa haka shine alkairi raihana tace amin,
faruk bai farko ba sai 10:35pm kuma Alhaji bai tafo ba, haka kuma
ɗ
ansa suna
tare amma dai yayi waya ya fa
ɗ
a ma iyalinsa kuma yace kada a fa
ɗ
awa kowa suna asibiti ,
Faruk yana farkowa ya kalli Alhaji, hawaye suka ci gaba da zubowa daga idonshi cikin damuwa da yanayi jin jiki ya maida kallonsa sama yana kallon silin
ɗ
in
ɗ
akin mu
rmushi yayi sannan yace masoyin raihana ya dawo daga duniyar mutuwa, hawaye suka ci gaba da bulbulowa daga idon sa, lokacin guda kuma ya sake rufe idonshi yace gaba da kuka,
Alhaji yace kayi haƙuri , kicin ƙarfin hali faruk ya miƙe yace ina?""sannan yac
e miyasa momy tayi haka ne?"" Faruk dai ya kwashe komai ya fa
ɗ
a ma Alhaji sannan yace amma ban saki raihana ba, Alhaji yace to Alhamdulillah , komai zaizo da sauƙi,
Faruk yace ma alhaji muje gida, Alhaji yace mu bari saida safe mana, Faruk yace muje ka
wai , saukowa yayi daga saman gadon likitocin suna bashi haƙuri ya bari ya ƙara samun sauƙi amma baibi ta kansu ba suka nufi gidan faruk ,
bayan sunxo ya
ɗ
auki wayarsa ya tattaro duk wanda yasan yana bashi kulawa, don haka suna gama ha
ɗ
uwa aka shirya mo
toci , Faruk yayi wa Alhaji godiya sosai sannan yayi masa fatan alkairi,
ɗ
akinsa ya shiga ya
ɗ
auki wayar raihana bayan ya fito yayi umarni da a rufe ko ina na gidan,
Bayan an kulle ko ina faruk yace suje, suna fitowa a wajen gidan yayi ma Alhaji ban kwa
na, haka suka shiga mota suka tafi, akabar daga alhaji sai masu gadi, shima daga baya ya tafi gidanshi, masu gadi kuma sukaci gaba da tsaron gida,
***
*T*unsa safe umma tana yin sallah n asuba, bayan ta gama ta tashi raihana tayi sallah, bayan raihan
a ta gama sallah n ne, umma tace ga ruwan zafi kije ki
ɗ
an watsa ko zaki sake jin ƙarfin jiki, bayan ta gama wankan ta fito, suna nan zaune suna fira, gar gari yayi shaaaa sannan umma tace bara taje ta samo masu abinda zasuyi kalaci...............
💦💦💦💦
💦
💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*Page* 3
⃣
8
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*MEELAT MUSA*
🌹
****
*KISSAR KALLO*:• Kallo kala kalane, akwai harara akwai kallon banza akwai firgitaccen kallo akwai gigitaccen kallo, to duk i
rin wa"nnan kallon mai gida yafi
ƙ
arfin ayi masa su, mai gida saidai ayi masa kyakkyawan kallo kiyi masa tattausan kallo wanda zai riƙa tsundumashi cikin halin sha'awarki,
Ki rinƙa yi ma maigida kallon soyayya kina yin fari da idanunki, kina ka
ɗ
a masa
su, idan kuna hira cikin nisha
ɗ
i ki
ɗ
an riƙa she
ɗ
aniyar dariya,
Kina ware masa idanuwan cikin yanayin salon kissarki, ki rinƙa masa kallon ƙasa ƙasa, kina lumshe ido ki
ɗ
an riƙa ƙanƙancesu kin shanyesu, kina lumshesu cikin salon iya jan hankalin mai gid
a,
Ki tsumduma shi cikin wani hali tsundumm, ki riƙa
ɗ
an ƙasa da idanuwanki kina lumshesu kina rufe su ka
ɗ
an ka
ɗ
an kina bu
ɗ
ewa kamar mai shirin yin bacci, idan ya
ɗ
an ta
ɓ
oki sai kiyi harrr da idanuwan naki, ki bu
ɗ
e su ki warsaya masa su, ki
ɗ
an shanye ki
lunshe su, wannan shine kallo mai saukar da kasala,
Ya kashewa mai gida ga
ɓ
o
ɓ
i, bashi da buri sai dai yaji ki tare dashi, A kula hajiyata, ba a zarewa wa miji ido , ba a kuma harar miji, saidai hararar kiss cikin salon soyayyarku idan miji ya
ɗ
an
ɓ
ata
maki,
To anayin hararar kiss cikin salon ƙauna , hararar zaiyi ladaf, ya amsa laifinsa nan da nan,
*****
*U*mma tana fita raihana ta sulala ƙasa ta kwanta, hawaye masu zafi suka fara kwararowa daga idon ta, tayi ajiyar zuciya sannan tayi magana a
bayyane, lallai kowa da irin ƙaddarar sa wasu a jarabe su da uwa, wasu uba , wasu miji , wasu abokiyar zama { kishiya } wasu "ya"ya wasu wasu kuma dangin miji wasu ƙannen miji wasu kuma uwar miji,
Lallai haƙiƙa ni kuma da uwayen miji Allah ya bani tawa
jarabawar, shi aminu ya aureni saboda shine yake so na, maman shi ta koroni tasa ya sakeni, shi kuma faruk bansan sa bak sannk ba, amma ina ƙoƙarin gina mana rayuwarmu mai kyau da jin da
ɗ
i shima mamanshi tasa ya sakeni, goge wayenta idonta tayi sannan tac
e wai miyasa rayuwa take tsanan tawa?"""
Umma dake tsaye bakin ƙofa, tace duk yanda rayuwa ta bada ki kar
ɓ
a, a daidai lokacin take shigowa cikin
ɗ
aki, raihana ta tashi ta sake rushewa da kuka, yanda take kukan yiiiiiiiii wani iri dai mai shiga rai,
i
tama umma hawaye ta fara, sannan tace ma raihana kiyi haƙuri , dan baki san wulaƙancin da akaman gidan koko ba, raihana dake kuka ta tsagaita da kukanta sannan tace mi aka maki ne umma?"""
Umma ta goge
ɗ
an kwallar data zubo mata a ido sannan tace, koko
naira ishirin nake siye, yau danaje nace a bani na arba"in, shine tace man ko nayi baƙuwa ne?"" nace mata raihana ce babu lafiya, tana nan gida, dan nasan yanxun sun san kina gida, dan duk abinda ake akan idonsu akeyi,
Umma taci gaba da cewa kinsan abin
da tace?""" raihana tace ah ah, umma tace dariya tayi sosai sannan tace wai har na fara masu yanga
ɗ
iyata ta auri mai ku
ɗ
i ai gaki nan yanxun an sakoki sai in ajiye yanga, tana fa
ɗ
in haka ta kece da dariya, umma tace raihana nace mata kiji tsoron Allah a i
na nake maki yanga?"""
tace haka nike, nace to babu damuwa, bani kokon, raihana bakiji yanda naji ba, babu da
ɗ
i naji, raihana tace ai kema umma miye kika fa
ɗ
a masu don Allah?"" umma tace rabon ayi, raihana tace to Allah ya sawaƙe, umma tace amin,
umm
a ta zubawa raihana koko a kofi ko alewa babu bare sugar, sannan ta bawa raihana ta
ɓ
e
ɗ
aya tace tasha kokon zata samu kuzari, niko nace tasha dai wahala koko da ta
ɓ
e ai baya maganin yunwa,
A
ɓ
angaren faruk kuma yana cikin damuwa sosai, tunaninshi ta ina
zai fara ma lamarin?"" lallai zaije ya
ɗ
auki raihana ya sake mata wurin zama, wata zuciyar kuma tana hani ga shawarar shi, yayi haƙuri dai ya sassauto da zuciyar mahaifiyarsa dan tunda bata santa ko ta dawo gidanshi lallai zaman doya da manja zasu ci gaba
dayi,
Wayarta ya
ɗ
auko da yaji tana ta kuka, dubawa yayi dan ganin mai kiranta, abinda yaga an sa, babbar ƙawa, ta
ɓ
e baki yayi sannan ya maida wayar ya ajiye, wani kiran ne ya sake shigowa, amma faruk bai
ɗ
auka ba, haka tayi ta kira har ta gaji ta dain
a wahalar da kanta,
Gwaggo ce ta shigo cikin gidansu raihana bankam bankam babu ko sallama , ta fara cewa fatima ashe kuma raihana aure ya mutu?"" kam ai dama ina ganin gidan nan nasan ba wurin zamanta bane, gidan "yan gayu haka?"" mutum da ku
ɗ
insa?"" a
duniya yayi fice haba nace ina shi ina
ɗ
iyar gidan mai wankin takalmi,..??
Ai kema fatima kinyi wauta, saboda tsabagen san abun duniya kika bayar da "yarki gidan ku
ɗ
i to gata nan anci uwarta ansha ruwan kanwa,
daga umma har raihana babu wanda yayi
ma gwaggo magana, haka tayi ta wulaƙancinta, da
ɓ
atanci tana dariya kanajin dariyar kasan dancin rai akeyinta,
ran raihana ya gama
ɓ
aci dan haka tace, idan an sakoni miye damuwarki?"" ai kema inace da baba ya aureki aurenki bakwai, kuma duk inda aka sak
eki baƙin halinki da mugunta yasa ake sakinki, da kika auri baba shima haka yayi ta ha
ɗ
iyar gubarki saida kika kashe shi kika zauna lafiya,
Gwaggo tace kam bura"ube?"" keni dan uwarki?"" dan kunga kun samu gidan haya ba"a tasheku ba?"" lallai zaki san n
a iya sharri yau
ɗ
in nan sai kunbar gidan nan sannan kuma dan ubanki hukuma zata rabank dake, tana fa
ɗ
in haka tayi waje da gudu tana ihu,
gwaggo na fita Umma ta kalli raihana tace ke waye ya fa
ɗ
a maki tayi aure aure ?"" raihana tace Umma gani nayi zata
man wulaƙaci, ai baba yace zawarace ita ya aureta, umma tace to sai yace maki auren ta bakwai?"" raihana tace dan taji yanda naji a zuciyata,
umma tace tunda shi mutum
ɗ
an sharrine ai saika kiyayeshi, raihana tace to Umma ai maganar ta fito bazata koma
ba, saidai a tari gaba,
gwaggo na fita, bata shace ko ina ba, sai gidan wanda ya bawa su raihana hayar , gida, tana zuwa ta fashe da kuka, wai ta tadda suna shawara zasu siyar da gidan su gudu, shima yana ji hankalinshi ya tashi gwaggo tace idan ƙarya
ne yazo suje, haka gwaggo ta tattagoshi yana biye bayanta ita kuma tana gama zungum zungumm buzum buzum har gidan su raihana,
shi ka
ɗ
ai yayi sallama amma gwaggo batayi sallama ba, bayan sun shiga suka gaisa da umma, sannan yace miyasa zaku siyawarwa dak
a tsalle da gida?"" umms tace ranka ya da
ɗ
e muda akayi ma halakci ya zamuyi mu zama butulu?"" gwaggo tace wallahi a gaban idon ka take maka da
ɗ
in baki ka tashe ta kafin a yaudare ka, yace a,a ku saurara ba haka akeyi ba, ke fatima na barmaki gidan nan bisa
amana idan kika cuceni ubangiji yana kallonki zaiman sakayya, Umma tace ni kuma zaka sameni mai amana,
Yace ina kyautata maki zato amma kinsan shi mutum canjawa yake, umma tace bana
ɗ
aya daga cikin masu irin halin nan insha Allah, to babu damuwa yace s
annan ya fita daga gidan,
raihana ta kalli inda gwaggo take sannan ta ƙalƙale da dariya, tace don Allah ya kikaji?"" kai andai ji kunya, kukan kura gwaggo tayi taje ta haye kan raihana tayi ta dukanta, saida ta gaji dan kanta ta barta, dariya raihana ta
yi sannan tace kiyi wannan itace damarki dan wallahi wata rana da ku
ɗ
i aka ha
ɗ
aki ki dakeni baki iyawa,
Gwaggo tace shegiya a haka dai za"a balba
ɗ
e an rasa mai aure kullum kayanki na saman kai saboda baki zannuwa, raihana tace tunda dai ke mai baƙin hal
i kƙa zaunu nima sai an samu wanda zai zaunu dani insha Allah,
wata tukunyar ƙasarsu gwaggo ta
ɗ
auko ƙaton dutse ta rufasa ta ruwan cikin suka fito bull bull gwaggo tayi waje tana cewa sai kin rasa ubanda zai aureki,
raihana ta
ɗ
aga muryata tana cewa
haka kike cewa kullum kuma Allah yafi ki, gwaggo na fita Umma tace Allah idan kika sake biye mata raihana saina
ɓ
ata maki rai, raihana tace Allah ya baki haƙuri uwa ta gari, ta ƙarasa maganar tana dariya,
*****
*S*atin raihana hu
ɗ
u a gida, abubuwa s
unci gaba da faruwa, rayuwa dai tayi mata haggunce, amma har yanxun faruk baizo ba kuma bai aiko ba, danshi yana can abubuwa sun mashi yawa, amma raihana tayi mashi tsaye a zuciya, dan duk matan da yake aure bai ta
ɓ
a auren matar data hana ma zuciyarsa saƙa
tta irin raihana ba, yayi magana da momy amma tace ya saurarareta,
Raihana kwance a saman "yar ya
ɗ
in katifarsu tana ta tunani iri iri, kallon umma tayi sannan tace don Allah umma ki barni zanje gidan farida, umma tace gaskiya bazakije ko ina ba sai kin
gama idda raihana zatayi magana umma ta dakatar da ita, sannan taci gaba da cewa kin manta ko rabuwarki da aminu haka babanki yace, to tunda bashi raye yanxun dole nima in
ɗ
ora yanda yayi maki idan kuma na sake ki satata sai ace kin zama
ɗ
iyar mace babu ky
ara,
raihana tace to Allah yasa mu dace , Umma tace amin, Umma taci gaba da cewa kiyi haƙuri kada kiga kamar na matsa maki kinji?"" raihana tayi murmushin ƙarfin hali don kada Umma taga kamar wani abu, amma lallai taso taje gida gidan farida kodan ta ta
je ta fa
ɗ
a mata damuwarta ta samu sa"ida ,
Umma kuma tashi tayi ta fita ta fara surfen wake, don yi masu alala, itama raihana tashi tayi taje inda Umma take surfe ta ansa ta fara tayata, tana surfen umma tana
ɗ
an bawa raihana labari suna firansu cikin n
isha
ɗ
i amma raihana hankalinta ba"a wurin yake ba,
Faruk zaune a gaban momy sai haƙuri yake bata maganar raihana amma momy tayi kunnen uwar shigiya dashi, wata ƙanwarshi ta shigo cikin farlon, inda faruk yake zaune taje ta zauna ganin yayanta yana haway
e yasa taji tausayinsa, kallonshi tayi sannan tace Yaya kayi haƙuri nidai ina bayanka, kuma ina tare dakai dan halin momy ni kaina ya fara bani tsoro,
gamu ta tattaramu a gida ta ajiye bansan wannan dalili nata ba, kullum tsohon mijina sai yaxo biko am
ma momy tace bazan koma ba, to wallahi nidai na gaji dan haka ina neman alfarma ka
ɗ
aura man aure in koma gidan mijina in rufa ma kaina asiri dan ni zamana da momy yasa na fuskanci rayuwa, lallai duk abinda ka wuce ka wuce shi idan har ka wuce zaman gida t
oya wuce a wurinka idan kuwa ka dawo dole kaga abinda baka so,
Momy dake zaune saman kujera ta hakince kallon faruk tayi sannan tace wato ina nema maku matsayi a rayuwarku bakwa gani ko?"" ke kuma kike maganar wannan sakaran kije dan uban uwarki kice ma
shi yaxo ya mayar dake, tattaro ma sauran "yan uwan naki inji mai iya zama dani inji mai san zuwa gidan aure ta fa
ɗ
a man,
Tashi tayi taje ta tattaro su rankatakafff duk suka ha
ɗ
u a farlo, bayan kowa ya hallara momy ta fara da cewa, ba wani abu