Showing 51001 words to 54000 words out of 109645 words

Chapter 18 - ZAWARCI COMPLETE

/>
wannan ƙaton gado duk na mutum

ɗ

aya ne, tace O ko toilet ma ai yafi girm

an gidansu, gashi an ƙawata shi da kayan "yan gayu, dan sakata wanka ma sai an shiga kwami za"yi, ta sake cewa ikon Allah , ita umma yanxun tana can baiwar Allah niko ina nan cikin daula, haka lamarin Allah yake, haka dai raihana tabk gidan tana zagayawa d

aidai inda take iya zuwa, ta gaji ta dawo parlou, ta zauna, kallon ƙatuwar tv da take maƙale a jikin bango tayi taga daga bango har bango raihana tace taf muko a gidanmu ko ta girke bamu dashi,

Haka ta miƙe tayo cikin

ɗ

aki ga yunwa tana ji ga bata san k

owa ba, kuma bata da number kowa kuma bata san a ina zata samu abinci ba, haka ta haƙura ta dawo ta kwanta,

Bacci raihana take sosai, bata ma san rana tayi haka ba, tana cikin baccinta taji an kai mata wani irin halbi, da sauri raihana ta miƙe dan ganin

wane

ɗ

an rashin kunya ne, kafin ta gama miƙewa tsaye taji tana cewa ke

ɗ

iyar matsiyata "yar gidan talakawa har kin samu wuri da zakizo ki sake jiki kina bacci?""

To ai dan uwarki munji labari a gidan naku kamar yanxun idan ba wankau kike ba, to kina ca

n kasuwa wurin siyar da abinci, nan har kinzo kin samu wurin hutu?""

To ki sani yaya faruk yafi ki iskanci kuma ni nasan bazai yadda yazo ya zauna dake ba, sakaran banza ƙazama dake, aimu babu abinda zamuce da wancan baƙin munafikin sai Allah ya isa, da

n nayi imani da

ɗ

ansa ne na cikinsa bazai yadda yaje ya auro mashi ƙaruwa kamarki ba, to ki saurara da kyau ki jira zuwan yaya idan ya iso gari yau wallahi kashin ki ya bushe,

dan mata ma masu asali da ku

ɗ

i yaci uwarsu ya korasu bareke kayan banza, jiki

?"" tana nuna raihana da hannu, banza mizai so a jikinki?"" idanuwan ko gashin, kina wani zare ido kamar kinyi karo da kura, duk abinda kike taƙama dashi wallahi yaya faruk ya fiki,

mi kike dashi kyau?"" to yafi ki?" baki da gayu dan bazan ma ha

ɗ

aki das

hi ba, danshi kaff ƙasar nan kafin a samu

ɗ

an gaye irin yayana sai ansha wuya,

Jaka dake, idan zuciya gareki shi idan ya shaƙe sai yaji mutum baya lunfashi yake saki, ƙara kaiwa raihana harbi tayi sannan tace idan yaxo anjimar kinyi mashi bayani danni w

ata

ɗ

aya na baki a gidan nan,

ɗ

aya daga cikinsu tace dakata "yar uwa, ƙafarta ta

ɗ

ora saman gadon raihana sannan tace kinsan duk abinda zakai da jaki sai yaci ƙara abinda nake dake shine mu anan gidan ba"a wankau sannan kuma ba"a kawo maza dan dake da k

waratan naki duk yaya zaiyi kaca kaca da kanku da bindiga dan shi ana mashi iskanci aikin shi kawai shine sheƙewa, a daidai lokacin da take nuna kan raihana kamar dai an saita ta da bindiga, tace a wannan jakar kwalwar bindiga zata shiga tayi ma ƙoƙon kank

i kaca kaca,

hawaye sai zubowa yake daga idon raihana, haka dai suka ƙaraci wulaƙancin su sannan suka jefo mata ku

ɗ

i suna cewa maza

ɗ

auki ƙarya nadai san tunda ake a duniya ba"a ta

ɓ

a ganin irinsu ba, driver zaizo anjima a

ɗ

auke ki a wanko wannan jakin

kan, a wanke ƙafafuwanki a yanke maki farci, dandai kin zama matar yaya da nace akaiki ayi maki wanka tsarki, amma ki tabbatar idan kin dawo kiyi wanka mai kyau,

wani ƙaton akwati aka ajiye ma raihana ga kayan da zatayi amfani dashi da turaruka da duk a

binda zata buƙata, sannan tace Allah dai yasa kin iya fesa turare?"" dan kinsan shima iya shafawa ne,

haka dai suka ƙarw wulaƙancin su sannan suka tafi, suna fita raihana tayi ajiyar zuciya sannan ta kifa kanta a katifa tayi ta kuka,

Wata zuciyar t

ace raihana ki tafi, "yan uwanshi sun maki wannan wulaƙanci ina ga shi Ogan yaxo?""

wata zuciyar kuma tace ke banza rufa ma kanki asiri kinji, kin manta baƙar akubar da kika sha a zaman zawarci?"" haba raihana kada ki bani kunya mana kamar ba mace?"" k

wantar da hankalinki kiyi amfani da dama ki saki jikinki sai kin mayar da faruk kamar bawanki,

wata zuciyar ta sake cewa na haneki, mutum mai zuciya ai baya zaunuwa, tsaki raihana tayi sannan tayi magana a bayyane tace ƙarya kake, raihana zata

ɗ

ora ka s

aman makarantar da baka ta

ɓ

a shga irin ta ba,

kuma duk matan daka saka su daban raihana daban kuwa da irin yanda ta iya kula da rayuwar aure, dan raihana taci

ɗ

amara zan zamar maka karuwa kamar yansa akace amma ta cikin gida zaka ga tsantsar rashin kuny

a wajen kula dakai sannan kuma zanyi haƙuri , har zuwa lokacin da zan anshi matsayi a wurin ka,

wata munafikar dariya tayi sannan ta miƙe taje tayi wanka ta shirya, ta zauna tana jiran zuwan driver,

ta da

ɗ

e da gama shiri sannan aka zo aka tafi da ita

, mai tuƙa motar sojane, raihana an kashe a gidan baya,

yanda sojan yake bawa raihana girma da biyayya yasa raihana tace a ranta ai raihana taxo bata komawa wallahi,

haka suka tafi har wurin wankin kai idan akace yakai raihana, acan aka wanke mata k

ai aka wanke mata ƙafarta, aka gyara mata farce, aka funfa raihana ta finfo, har yanxun driver n baifa tafi ba, ana gamwa raihana ta fito, jakar hannunta ya kar

ɓ

a sannan ya bu

ɗ

e mata ƙofa ta shige sannan yaja suka fece daga wurin,

raihana tace lallai m

ai girma da girma yake, murmushi tayi sannan tayi magana a zuciyarta tace ke raihana ajiye girman kai kiyi ma rayuwarki yaƙi, kici arziki har na kusa dake su samu,

Mata mu kula da wani abu

ɗ

aya, wai sai kiga miji da mace a waje kafin ayi aure suna kauna

r junansu amma da anyi aure sai wulaƙanci da rashin mutunci a tsakaninsu, kuma wannan ba sakacin kowa bane sakacinmu ne wallahi,

Abinda kike a gidanku idan kinzo gidan aure kin daina, babu tsafta babu gyara komai a barshi tun a zaure wurin zance, kuma k

ina zuwa kika fara aihu ƙazanta saita ƙaru,

kula da mijinki sai kice wai kunya kike ji, ta kunya ai ta ƙare tunda ya aure ki duk abinda kike

ɓ

iyo kada wani ya gani shi ya gani, yasanki yajiki to miye abun kunya, don Alƙah fa sai mun fitar da girman k

ai idan har muna san mu zauna lafiya,

Kuma wani sakaci da muke waisai kiga mace bata iya neman mijinta ita a dole mai aji ce sai idan shine ya nemeki, kuma idan ya nemeki sai ki tsaya kina girman kai waike sai kin wana shi, kuma wannan abun da muke wall

ahi kanmu muke jama raini miji yaji ya tsaneki,

tunda shi sex ba"ayin shi dole sai da amincewar juna, idan anyi ta ƙarfi ko rashin amincewar juna shi baiji da

ɗ

i ba, kuma ke bakiji da

ɗ

i ba, shi da yayi yana wahalce kema a wahalar kike, bayan mijinki ne,

lada zaki samu , idan kin wulaƙanta mijinki mi kikayi, sai kiji mace taje ta ha

ɗ

u da abokanta tana cewa aini mijina kaza kaza ,idan zai sadu dani saina ja mashi aji sai yayi biyayya kaza kaza, wallahi ba mijinki kikai mawa ba, kanki kikai mawa, kinga ga zu

nibi a wurin Allah sannan kin rage ma kanki ƙima da marta ba wurin mijinki,

Idan kin hanashi idan wanda Allah bai tsare bane daga nan sai ya fara neman mata idan ke baki so wata tana can tana buƙata sai ya barki da kayanki kin huta, daga nan sai tsya sa

i kuma ki tashi hankali ki

ɗ

auki makaman yaƙi wai dashi kuma zakiyi adawa, to kina nan kina sakarci wata zata kwace maki a barki da haukan banza, don haka don Allah mu gyara idan muna san ci gabanmu, da kuma samun tsira ranar gobe ƙiyama, Allah yasa mu dac

e amin,

raihana suna dawowa gida , da sauri ya fito ya zagoyo ya fu

ɗ

e mata mota, yana ta bata girma da girmamawa, jakarta ya riƙe mata tana gaba yana bin bayanta har cikin gida, saida ta shiga parlou shima ya shiga ya ajiye mata jakarta a saman kujera s

annan ya fita,

Yana fita raihana tace ikon Allah wani aikin sai manya, wani irin juyi tayi sannan ta kalli agogon bangon parloun ta taga 6:02pm, da gudu tayo

ɗ

aki ta shige bayi dan yin wanka, baya ta gama ta fito ta fara shirin ta, kayan da aka nuna mat

a ta saka sune taci gayu cikinsu, haka ta

ɗ

auri turare ta fara fesa shi wuraren daya dace, dan akwai idan turare yafi buƙatar a shafashi, shima zamu xo wurin,

bayan ta gama shirin ta tsaf ta koma parlou sauran abincin da ta taho dashi daga wurin saloon

ta

ɗ

auka taci, bayan ta gama taje ta wanke bakin ta , sannan ta haye gado tayi kwanciyarta,

Bata da

ɗ

e da kwanciya ba, bacci yayi gaba da ita, bacci take sosai can cikin bacci taji ƙarar bu

ɗ

e get ƙarar motocine kawai kake ji suna shigowa, har yanxun bas

u lunfasa ba, raihana gaban ta yaci gaba da fa

ɗ

uwa taji kamar fitsari zai zubo mata, wani irin tashin hankali taji lokaci guda kuma zufa ta fara kwararo mata, wata zuciyarta tace haba raihana kada ki bani kunya mana bare har ki sagar ma sauran mata da guiw

arsu, sai kace ba mace ba?"" kiyi amfani da irin baiwar da Allah ya baki dan ci gaban rayuwarki,

Tashin hankalin raihana ya ƙaru lokacin dataji ƙarar bu

ɗ

e ƙofar farlo, wani irin kamshi taji ya fara isowa inda take, jikinta ya fara ƙarma, da sauri ta kom

a ta kwanta sannan ta lullu

ɓ

e kanta cikin bargo,

Kar kuce nayi maku ƙarya nace bazanyi typing ba nayi, na samu dama ne, kuma na dawo lafiya na gode sosai da saƙon fatan alkairin ku yanda yayi ta zuwa man kai tsaye Allah yabarmu tare,

Jameela musa nak

e cewa ku kasance tare dani,

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*Page* 3



4



*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION*

📚



🏻

*MEELAT MUSA*

🌹

****

*Masoya littafin YA ABUN YAKE? Ina baku haƙuri ashe bata gama ba, kunji ni da zumu

ɗ

i to

ina baku haƙuri don Allah bata kammala ba, sai kunyi haƙuri dan na

ɗ

an kwana biyu ne pha,*

***

*KISSAR MAGANA*:• "yar uwa ba"a magana da miji cikin tsawa kuma ba"a magana da miji cikin kururuwa da hayani,

Mace bata

ɗ

aga muryarta tafi ta mijinta duk

inda mace take da mijinta tana yin ƙasa da harshenta, tana rage zaƙin muryarta tayi sanyi da muryarta ta rinƙa marairaicewa tana maganar cikin kwantar da murya tana lanƙwasa harshenta cikin salon iya kissar magana,

Ta marairaice muryarta tayi ƙasa da

ita tayi sanyi kamar mai shirin yin kukua, sai ko rinƙa tausa murya kina yin maganar cikin tattausan lafazi ƙasa ƙasa kamar kina yi masa ra

ɗ

a,

Maganar da idan kinayi zai tattara hankalinsa ya mayar gareki saboda kin tsumashi da tattausan lafazinki , kin

gigitar dashi da da

ɗ

a

ɗɗ

ar muryarki,

Zaki ga idan har kina maganar baya so yaji kin daina, domin yana jin muryar taki tayi masa da

ɗ

i sosai,

"yar uwa a kula a yi ƙoƙarin tausasa harshe, ba ki rinƙa

ɗ

aga murya kina hayani ba kamar kina tare da mai gadi

ko "yar aiki ba,

Dan kinsan hakan bai dace ba, saboda girma da matsayi da Allah ya bawa miji a kan matarsa,

Don manzan Allah cewa yayi, ```da za a yi wa wani sujjada bayan Allah da mace zata ce zatayi wa mijinta""```

Wuri

ɗ

aya ne akace kada kibi

mijinki , idan ya kauce hanya,

Allah yasa mu dace```

*ZAWARCI HAKURI RIBAR AURE*

*****

*T*ana cikin bargo sai mazurai take kamar munafika, shi kuma ya shigo cikin

ɗ

akin baki

ɗ

aya,

Wayarshi ta fara ƙara, bayan ya duba mai ƙiran ne ya

ɗ

auka, hel

lo, yana fa

ɗ

in haka ya fita daga cikin

ɗ

akin , yana fita tayi ajiyar zuciya, sannan ta goge zufar data ƙwararo mata,

Shi kuma yana fita a parlour ya zauna saman kujera 1seater ya

ɗ

aura ƙafa

ɗ

aya saman

ɗ

aya, bayan ya gama wayarne, ya miƙe ya nufi hanyar

ɗ

akin shi,

Ya da

ɗ

e a cikin

ɗ

akin sannan ya fito, ya fita waje, bayan wani lokaci ya dawo dashi da mutumin da yayi jagorancin auren raihana, a parlour suka zauna dukansu, kowa ya kame saman kujera,

Shiru ya ratsa na wani lokaci sannan alhaji wato wand

a ya auro ma faruk raihana, yace ina ƙara baka haƙuri a bisa shishshigin da nayi maka, na auro maka yarinya ba tare da izininka ba, dan naji kacr man kaje wurinta,

ni kuma jin ance an fasa aurenta na auro maka ita, amma don Allah kayi haƙuri na roƙeka,

ajiyar zuciya faruk yayi sannan ya jingina bayanshi da jikin kujerar ya

ɗ

auki ƙafa

ɗ

aya saman

ɗ

aya ya sake har

ɗ

e su,

Robar ruwan dake gefensa ya

ɗ

auko ya zuba a kofi yasha, bayan yasha ne ya ajiye kofin ne, yace Alhaji tunda nake baka ta

ɓ

a man abinda ba

nji da

ɗ

inshi ba, kuma nasan babu abinda nake boye maka,

Amma gaskiya wannan karon an samu matsala, a daidai lokacin da raihana taji wannan maganar da sauri ta sauko daga saman gado dan taji abinda faruk zai fa

ɗ

a akanta,

Yaci gaba da cewa nidai kasan

ban zina kuma bana tare da mazinata, tsakani da Allah nikam bazan iya zama da karuwa ba,!!!!""" gaban raihana ya fa

ɗ

i "yan cikin ta suka yamutsa, faruk yaci gaba da cewa,

"yan uwana sun kirani sun fa

ɗ

a man komai , nasan nine nace maka naje wurin ta, haƙ

iƙa naje kuma ban samu ha

ɗ

uwa da ita ba, danni a lokacin an gaya man tana da natsuwa da kamun kai, bayan nan ne ta sake hali, to gaskiya nidai kayi haƙuri bazan iya zaman da ita ba, danni ina kyamar mazinaci tun kafin in ganta naji na tsani rayuwarta ban s

anta,

Alhaji cikin rawar murya yace kayi ma Allab faruk ka rufa man asiri kada ka rabu da yarinyar nan kayi man alƙawari, faruk yace gaskiya bazaka samu wannan ba, Alhaji yace dan girman Allah kada kama haka ka taimakeni dan darajar manzan rahma, S. A.

W,

Faruk yace naji amma ka sani wata

ɗ

aya na bata a gidan nan, da tayi su zan korata ta koma daga inda ta fito, Alhaji yace wata

ɗ

aya yayi sauri ka taimakeni don Allah, faruk yace baka san matsalar dana samu da mamana ba kan wancan yarinyar,

alhaji y

ace kayi haƙuri kabarta ko zuwa 2month ne data cika hakan ni da kaina zanzo in tafi da ita kafin kaxo,

Faruk yace ka yadda?"" yace na yadda, faruk ya sake cewa kayi alƙari?"" alhaji yace nayi alƙawari!!!! Faruk yace babu damuwa, Alhaji yayi godiya sanna

n ya tashi ya tafi,

Raihana tanaji Alhaji ya fita, da sauri ta ruga ta haye saman gado, tana jinjina wata biyu zatai a gidan nan, hawaye ya zubo mata daga idon ta, ta goge tace lallai haka maza zasu riƙa man wasan kura da rayuwa?""

tace lallai sakay

ya ce, an aura man aminu bana sanshi , amma shi yana so na, an shi kuma wannan an aura man shi bansan bai san ni ba, shi kuma baya so na, taf ai dama haka rayuwar take,

Bata gama tunanin ba, taji an yaye bargon data lullu

ɓ

e dashi, jikinta ne ya mutu ga

nin wanda ya riƙe bargon a hannunshi, sannan yace ke jaka, sauka wannan

gadon a lokacin da yake

ɗ

ora ƙafarsa saman gadon kuma ko takalmin ƙafarshi bai cire ba,

Hawan gadon nan sai macen daraja kamilalliya ba irinki ba, dan tsiya da talauci ya ƙare a gid

anku gadon ma baza a siya maki ba?"" to saurareni da kyau kiji duk ranar dana sake ganinki saman nan ya

ɗ

an bubbuga ƙafarsa saman gado yace saina lalata maki fata kinji na fa

ɗ

a maki,

kallon ƙasa da sama raihana tayi mashi sannan tace sannu mai ku

ɗ

in say

en gado kaci baya girman ka da ƙimarka kamar yanda na gani a tattare dakai ya wuce ace saboda wannan ƙazamin gadon ka tsaya kana wani tada jijiyoyin wuya ba,

Kuma ni nafi ƙarfin ka kirani talaka , dan duk abinda mai ku

ɗ

i yake taƙama dashi Allah yayi man

nima, ku

ɗ

i kuma da Allah ya baka ai ba yawan ibadarka ko tsare kanka da rashi zina yasa aka baka su ba,

to yau

ɗ

in nan kuma yanxun kasan ni nafi ƙarfin wulaƙanci gadonka banza, sai mi idan ban kwana akan gado ba, a gidanmu ƙasa nake kwanciyata kuma ka

ganni ai ban mutu ba, kuma idan na mutu dole a cikin ƙasa za"a rufeni dani talaka dakai mai arxiki kabarinmu baya da banbanci, banbanci

ɗ

aya ne, wanda ya gyara shi zaifi morewa a ciki idan ya shiga, amma dai a duniya ginin iri

ɗ

aya,

wani irin halbi yaka

i wa raihana wanda harsa da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login