Showing 39001 words to 42000 words out of 109645 words
ɗ
aya zaku caku
ɗ
a keda ƙannenki, duk abinda zakiyi baki da sirri a gabansu suna kallonki, kuma duk abinda kikai mai kyau ko kishirya haka dake z
asuyi koyi, idan suma sunyi aure mijin yayi masu abu ka
ɗ
an zasuga gara su taho gida sai suce kema da akayi maki kaza da kaza gida kika dawo, to kinga yanxun sai ki gyara, babu yaji barw kija abinda za"a sake ki, dariya akai baki
ɗ
aya ,
Sannan wata tace
kin manta magana
ɗ
aya , baki fa
ɗ
a ba, a daidai lokacin da raihana tayi sallama, gaba
ɗ
aya suka
ɗ
auki shewa da iskanci,
gangarowa tayi ta iso wurinsu, kowa sai yabawa yake tare da dai irin abun nan namu na mata, zulaihat ce tayi dariya sanan tace kai rai
hana kinyi kyau , wallahi raihana tace na gode, wata daga gefe tace kai mai kyau da kyau yake inji baƙin jaki daya ga magon doki, gaskiya raihana kin haihu, murmushi tayi batayi magana ba, wata tace miye magon doki?"" wanda tayi maganar tace farin doki ne
yasha gayu baƙin jaki yana ganin shi yayi magana kinsan ko a mutane idan
kaga wanda yafika idan dai ba hassada kake ba dole ka yaba, zulaiha tace aike bakijin magana, raihana zauna kiji wa"azim *zawarawa*
suka ce muna jinki miye ta manta bata fa
ɗ
a ba?""
tace to kuna surutu zan fa
ɗ
a maku?"" raihana tace to kuyi shiru muji don Allah, shiru wurin yayi kamar irin abinda yaran suke cewa mutuwa ta ratsa da ba"ai shiru ba data
ɗ
auka,
Mai maganar kana ganinta kasan batajin magana, kuma itama tasha zawarci ta
har ta fefe, idanuwanta sun gama bushewa da rashin kunya,
Zulaihat nidai abinda zance maki shine, kinga nan dai duk
ɗ
aya muke, dan haka munsan sal musan tal, nidai nasan gidan nan zaman haƙuri kikai, kuma haka zaki hau saman katifa kiyi ta juye juye, sa
nyi dare dana asuba ya hanaki bacci, ama idan kina gidanki mijinki ya rungumeki kiji
ɗ
umin jikinshi kema yaji naki, to abundai duk na temakekeniya ne, idan kuma kinji yunwa abinci biyu zakici gaba
ɗ
aya suka sheƙe da dariya hehehehhhhhh ni dariyarsu ma ta h
ana inji wane irin abinci zataci so biyu?""
Farida ce tayi sallama ta shigo, raihana da sauri ta miƙe taje tayi mata Oyoyo sannan suka zo suka zauna, farida tace mi ake tattaunawa ne?"" raihana tace nasiha ake ma zulaihat farida tace ke kinyi taki?"" ra
ihana tace aini zawarcin kawai nake amma banyi rayuwar auren ba, farida tace to ku saurara in fa
ɗ
a maku,
shiru suka sakeyi, farida tace zulaihat nidai zawarci aure nayi, kuma zaman gida
ɗ
an lokaci nayi, amma na gane kurena, kinga na saba kwanciya da mai
gida a tare muke kwana ya rungumeni amma ranar dana dawo gida bacci ya gagareni, sannan kuma idan ina kwance na tuno irin abubuwan da suke faru tsakaninmu dan gane da rayuwar aure wani lokaci bana iya bacci saidai in rungumi pillow inyi ta kuka, kuma na g
ode ma Allah ubangiji ya tsarenk da bana zina, da tuni idan naji buƙatuwa waje zanje a biya mani, don haka zulaihat kiyi haƙuri kiyi zaman ki, kafin ma kiji kina buƙata namiji ya nemeki, ki rufa ma kanki asiri wallahi kiyi zamanki kada ki kuskura baki riƙe
mijinki ba,
kije da sabon salo kici kisha tare da mijinki kiyi wanka dashi ki kyautata mashi kiyi mashi biyayya, duk abinda ya kawo ki tattala mashi kayanshi ki kiyaye duk abinda zai
ɓ
ata mashi rai duk abinda zaisa shi farin ciki kiyi mashi, ki
ɓ
oye s
irrinku ki kuma kiyayi duk ƙawar da zata zo ta baki shawarar banza, kiyi sabta kiyi ado idan mijinki zai fita zulaihat bishi kiyi mashi rakiya tare da addu"oe masu dadi kuma duk abinda ya kawo maki kiyi gadiya kada ki kuskura ki raina ko kiga gajiyawarshi
nuna mashi kullum yana ƙoƙari sannan kuma nuna mashi duk duniya ke kinfi ko wace mace sa"ar miji ,
farida ta lunfasa sannan tace ko ya kika ce raihana?"" raihana tace gaskiya wannan batun naki raihana tace nima bari ince wani abu,
Matan bahaushe ga
skiya muma muna da tamu matsalar sai mu duba matan yare mu gani?"" sunfimu kula da mazansu , waimu matan malam bahaushe bamu ajiye komai ba sai girman kai da iyayi, ke kinaji da aji kada kiyi ma miji biyayya wai gani kike zibar da girma ne, to gaskiya sai
mun aje girman kai idan har muna
so mu gyara aljannarmu, zan shi aure ibada ne, kuma duk abinda kikai a gidan aurenki ladace ake rubuta maki, ki kalli mijinki kiyi mashi murmushi idan yaji da
ɗ
i lada ne, amma idan kikayi ma wani ƙaton banza zunubi ne,
ki
yi gayu kisa turare mijinki ya gani idan yaji natsuwa lada ce, amma idan kince zawarci kiyi wanka kibi titi wani ma kallon banza baki isheshi ba, bare kisa ran samun wata lada, don haka shi gidan aure gaba
ɗ
aya anan kike nema ma kanki wuta kuma anan kike s
amun aljanna, idan kiyi biyayya a gidan aurenki to lallai zaki sama ma kanki tsira duniya da lahira,
Wata tace to mun gode amma ni ina so inyi wata magana amma nake ganin kamar wuri ya ƙure, amma bari in baku satar ansa mata,
Zulaihat wannan sirrine
ni zan fa
ɗ
a maki amma wasu matan girman kai baya barinsu, zulaihat a gidanki ina so mijinki kafin ya nemeki a kwanciyar aure nuna mashi ke kina buƙarta shi, ki nemi mijinki ba kiyi kwance kullum sai yaxo ya nemeki wannan sirrin idan kika ha
ɗ
a da tsafta da
gyara da kamshi, haƙiƙa ni na gaya maki maza suna san macen da take nemansu dan namiji ji yake shima yakai namiji har kina buƙatar kwanciya dashi, ki riƙe wannan sirrin ki kisa mijinki farin ciki kema sai Allah yasa kiyi farin ciki duniya da lahira {matan
aure bance zawarawa ko wanda basu da aure}
To lamarin nasu babba ne, haka dai sukayi ta iskanci da magagganunsu, daga baya akaci aka sha, sannan aka
ɗ
auki amarya zulaihat sai gidan mijinta,
Farida da mijinta ya siyama wata irin ƙatuwar mota, itama ta
kwashi masu daga cikin masu kai amarya, ita kuma raihana a motar k"b suka tafi,
ankai amarya a gidan mijinta, sun ƙara mata nasiha, da shawarwari, daga baya kua kowa ya kama gabanshi,
Raihana k"b ya
ɗ
aukota suka nufi gida, a ƙofar gidansu yayi park
ing, raihana tayi mashi godiya zata fita, ya riƙo hannunta, juyowa tayi ta kalleshi sannan tace lafiya?""" yace ku haka ake biki baku bamu abinci a wurin bikinku, raihana tace ai bansan bakaci ba, yace to bani yana maganar ne cikin sigar iskanci ,raihana t
ace to bara inje in kawo maka a gida?"" yace ah ah saidai muje mu samu abinci, raihana tace nidai a , a, k"b yace to miye?"" nine fa?" ki yadda dani nine zan aure ki ko kin daina sona ne?"""
raihana tace ina sanka yace to muje, a daidai lokacin daya tad
a mota, raihana tace dare fa yayi , yanxun 8:45pm kana gani k"b yace haba basar muje kawai hajiya ta, a lokacin daya fara tafiya da mota.....................
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*Page* 2
⃣
8
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCI
ATION*
📚
✍
🏻
*MEELAT MUSA*
🌹
*Alhamdulillah*
*****
*S*aida ya fara tafiya da motar sosai sannan yasa hannunshi ya riƙo hannun raihana ya ha
ɗ
asu yana
ɗ
an murzawa cikin wani irin salo,
Raihana hannunta ta janye wani iron kallo k"b yayi mata s
annan yace miye haka?"" nine fa?"" wai miyasa naga kina wani babbasarwa ne?"" raihana tace haba aimu ba yara bane, tunda kana so na ina sanka shi kenan muyi aurenmu mana?""
Hannunshi na dama ya miƙa ya
ɗ
an jawo raihana yace haba hajiyata"" kwantar da ha
nkalinki saurin mi kike?"" so nake mu fahimci juna, raihana tace ai halin mutum baya fahimtuwa dole sai mun zauna tare dakai, idan naje gidanka na fahimceka, k"b yace to naji wannan ba damuwa bane, amma gidan da nake so na sakaki ne bam ƙarasa ginawa ba, r
aihana tace ai sai ka kama mana haya, idanuwa ya zaro sannan yace da ajina da komai?"" zan auri kyakyawar mace kamarki in sakaki a gidan haya ?"":
Raihana tace ba komai ai yanxun ma a gidan haya muke, k"b yace Allah ya sawaƙe, ai zan siya umma gida, rai
hana tace da ka siya mata gida ku
ɗ
in ai gara kawai kayi hidimar aurenmu, murmushi k"b yayi sannan a ranshi yace lallai yarinyar nan wato wahala zata bani, amma zanyi maganinki,
Parking yayi bai fita daga motar ba, yana yin parking wani ya taso yaxo wuri
nsu k"b ya fa
ɗ
a mashi abinda yake so, yaje ya kawo mashi ya bashi ku
ɗ
in sannan suka yo gidan su raihana"""",
A ƙofar gidansu bayan ya tsaya ne, yace ma raihana mi kike so ne?"" tace bana san komai?"" yace toni ki tambayeni abinda nake so mana,,,""" raih
ana tace ai nasan kafi ƙarfin komai murmushi k"b yayi a yace niko duk abinda kike so zan maki, amma nasan ke idan ina san wani abu baza kiyi man ba,
Raihana tace haba miye duniya wanda bazan maka ba, k"b yace komai da komai?"" raihana tace sosai ma, k"
b yace to shikenan zanga idan baki da rowa, raihana tace banda ita, amma raihana bata gane ko wace irin rowa k"b yake nufi ba, hhhhh wayyo,
K"b yace to na gode, raihana tace tom, ledar abincin ya
ɗ
auko ya bata yace ga naki nima ga nawa, raihana tace to
ngd, matsowa yayi kusa da ita, a daidai kumatunta yayi mata kiss sannan yace saida safe, raihana tace to, sannan ta fita ta shige gida,
K"b yace tou pha ita nan komai sai maganar aure maganar aure, hmmm da kabir kike magana, jan motarshi yayi ya ƙara m
a tayarshi iska,.........,,
*****
*B*ayan bikin zulaihat da sati
ɗ
aya, k"b ya sake dawowa gidansu raihana , bayan ta fito suka gaisa tace mashi k"b idan da gaske zaka aureni ka aiko don Allah, k"b yace raihana ina sanki kuma zan aureki amma kiyi haƙu
ri in gama ginin gidana can gidan yayi maku ka
ɗ
an ne,
amma kwantar da hankalinki zanzo neman aurenki kuma in bada sadaki shike nan sai hankalinki ya kwanta ko?"" raihana tace kai
ɗ
ayane zaka zo neman aure na?"" yace E idan nazo baga naki dangin ba, sai
ayi magana shikenan ko?"" raihana ita dai bata gamsu da maganar nan ba, k"b ya lura da haka don haka yace ma raihana jekice ma umma zan shigo mu gaisa, raihana tace to,
bayan taje ta fa
ɗ
a ma umma suka shiga tare suka gaisa, sannan yace ma umma zaizo ne
man auren raihana, umma taji da
ɗ
i kuma ta nuna farin cikin ta sosai, dan haka sai yaxo, daya tashi tafiya, haka ya yage bakin aljihu yayi ma umma yayyafin ruwan ku
ɗ
i, sannan ya tafi,
raihana ta fita tayi mashi rakiya, tare da godiya, jowata yayi jikinsh
i ya ha
ɗ
e bakinshi da nata, har wani lokaci sannan ya saketa, raihana tace wai miyasa kake man haka ne?"" k"b yace saboda nine zan aureki, raihana tace idan kayi haƙuri ai dukana za"a baka ni, yace ai zaƙuwa ce, kinsan ina sanki da yawa raihana, murmushi t
ayi tama maijin da
ɗ
i a ranta ama a zuciyar k"b ƙarya yake baya santa burinshi kawai ya biya buƙatar shi yayi gaba,
Sunyi "yar firarsu daga baya k"b ya tafi, raihana ita gida ta koma, umma tana nuna mata ku
ɗ
in ku
ɗ
i masu yawa ne ya bata, umma tace to All
ah dai ya warwaremana komai, raihana tace amin,
K"b kuma yana tafiya cewa yayi yarinya idan kinsan wata bakisan wata ba, sharrin kabir yawa ne dashi amma tunda kin matsa maganar aure zan turo , kuma zamu bada sadaki , idan anyi man maganar
ɗ
aura aure
nasan mafita,......
***
Ita kuma umma da safe haka taje ta fa
ɗ
a ma gwaggo za"azo neman auren raihana, dan haka a fa
ɗ
a ma yayunta dan suna da haƙƙi akanta, amma murrr gwaggo ta murje idon ta, tace idan dai sune zasu
ɗ
aura mata aure saidai ta mutu zawara
, umma tace duk miye yayi zafi?"" dama dan kada ace ban fa
ɗ
a ba , na fa
ɗ
a gwaggo tace ai sai kiji ki sanar da dangin ubanta, umma tace to ngd, sannan ta taso ta taho,
Umma taje ta samu yayun baba da ƙannenshi ta fa
ɗ
a masu maganar zuwan masu san raihana,
sunyi farin ciki sosai kuma sunji da
ɗ
i suna addu"ar Allah yasa rayuwa takai,
****
*K*wana hu
ɗ
u da maganar zai turo kamar yanda ya
ɗ
auki alƙawari haka ya samu dattawan kirki su ukku ya turo ya basu ƙu
ɗ
in neman aure da kuma sadaki,
haka sukayo gidan
su raihana, anan suka tadda yayun baba da ƙannen shi, saboda dama sune sukace zasu zo nan dan a samu sauƙi,
Sun bada ku
ɗ
in neman aure amma sadiki ne sukace bazasu amsa ba, wanda k"b ya turo suka ce ko akwai dalili ne?"" iyayen raihana sukace, ai yanxu
n idan aka anshi sadakin mutum ganin an kar
ɓ
a shine zaisa suyi duk abinda suka ga dama, saboda sadaki shine aure , taron
ɗ
aurin aure shedu ne, amma yanxun kune waliyanshi mune waliyan raihana, amma bazamu kar
ɓ
i sadaki ba, wanda k"b ya turo suka ce shidai
ɗ
an yau baka shedarshi amma zasu shedi
ɗ
ansu ba yaron banza bane, abinda yasa suka bada sadaki dan su san kabiru da gaske yake, haka dai sukayi ta magana da kowa wasu hujjojin banza amma daga baya dai iyayen raihana sun kar
ɓ
i sadakin k"b tare da ku
ɗ
in auren
da suka kawo,...............
Bayan sun koma sukai k"b bayan duk yanda sukayi godiya yayi sannan ya sallamesu,
raihana yayo ma waya yace amaryata takaina, ina nan zuwa zan
ɗ
aukeki anjima muje kiga in nuna maki wani abu, raihana tace to Allah ya kawo
man kai lafiya, yace amin,
umma ce ta shigo
ɗ
aki tace ma raihana ta tashi ta wanke mata wasu kaya gasu can ta fara wanki ta kasa dan masassara masassara take ji, raihana tace to, umma ta kwanta raihana ta fita taci gaba da wankin...............
Bay
an ta gama ne, tayi wanka ta shirya, tana jiran zuwa k"b,......€
*Don Allah masoyan littafin , WANDA BAIJI BARI BA kuyi man haƙuri baza ku sake jina ba, saina kammala zawarci, kuyi haƙuri don Allah ana tare*
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦
💦
💦💦💦💦
*Page* 2
⃣
9
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*MEELAT MUSA*
🌹
****
*R*aihana zauniyarta tana jiran zuwan k"b , ita kuma umma tana kwance saman "yar yami
ɗ
a
ɗɗ
iyar katifarta, ta lullu
ɓ
e da wani tsohon zani, magana tayi cikin yanay
in wanda bayajin da
ɗ
in jikin shi, cikin rawar murya tace raihana, raihana tace umma sannu a daidai lokacin data matsa kusa da ita ta riƙe hannunta tana ƙara cewa sannu cikin yanayi tausawa,
Umma tace yawwa , don Allah kije ki samo man maganin masassara
raihana tace umma miyasa bazamuje asibiti ba ne?""" uma tace fara samo man dai, raihana tace to, raihana tashi tayi tsaye ta
ɗ
auki hijabinta sannan ta tafi sayen maganin,
Bayan ta siyo maganin ta dawo ne, zata shiga gida k"b ya iso ƙofar gidansu, yana p
arking ne, raihana ta matsa kusa da motar yana ganin ta taho ya sauke glass
ɗ
in motarshi a daidai lokacin data isa wurin motar ta dafa ta leƙa,
"yan mata, inji k"b daga ina haka ne?"" raihana tace
ɗ
an aikena akai ina zuwa yanxun zan dawo, yace babu damu
wa, raihana ta wuce ta nufi cikin gida,
Shi kuma bayan ya gama parking inne ya fito daga motar bayan ya kulleta ne ya shiga cikin zauren gidansu raihana ya tsaya,
Ita kuma tana shiga a tukunyar ƙasa ta ibi ruwa a kofi ta shiga
ɗ
aki, tana shiga ta mat
sa kusa da umma ta miƙa ruwa da maganin umma ta tashi ta kar
ɓ
a tasha, ta gama shane raihana tace to umma k"b yaxo zanje, kai kawai umma ta
ɗ
aga sannan ta koma ta kwanta, raihana kuma tayo waje,
Raihana bata san k"b yana zaure ba, don haka gaba
ɗ
aya ta f
ito, tana shigowa taji tayi karo da mutum, subahanallah waye?"" inji raihana kasancewar basu da wuta a gidan, adaidai lokacin da take ƙoƙarin haska wayarta, k"b riƙe hannunta yayi sannan ya jawota jikin shi yace mijinki ne, raihana tace har naji tsoro, k"b
yace ni kuma har naji da
ɗ
i, raihana tace miye kuma abin jin da
ɗ
i anan?"" yace matata tana kusa dani, hmmm raihana tace lokacin da take zare jikinta daga nashi,
Kallonta k"b yayi sanann yace waike don Allah miyasa idan zanzo sai ki nemi wata hijabi ki ƙ
aƙwaba sai kace mata bakyauya wallahi, murmushi raihana tayi sannan tace mu koma dai waje saman dakali mu zauna a daidai lokacin da take wucewa,
Gab zata fita a zauren ne, ya riƙo hannunta sannan yace ni bazan zauna dake ba a waje dan bana so ana wucewa
ana kalle manke, raihana tace ai saboda haka ne nake saka