Showing 15001 words to 18000 words out of 109645 words
wahala tayi magana tace banda lafiya, fiddausi tace ai nasan baki lafiya nake tambayar abinda yake damunki raihana tace masassara da ciwon kai,
Fiddausi tace Allah ya sawaƙe, idan kina da 100 bani zanyi amfani da ita, tsaki raihana tayi cik
in ranta sannan tace kaji wani zancen banza idan ina da
ɗ
arin ni da banje ko cemist ba?"""
Fiddausi tace ina magana kinma mutane shiru, raihana tace banda su, tsaki tayi sannan ta fita daga
ɗ
akin,
Umma ce ta shigo
ɗ
akin ta cire hijabin jikinta tana m
a raihana sannu, tace ni banma samo ku
ɗ
in ba, raihana tace to umma babu komai , Umma tace wane
babu komai kin kwanta da ciwo ba magani kuma duk yau bakici komai a cikinki ba?"" raihana tace shin,
Fiddausi ina zakije ne?"" gwaggo take ma fiddausi magana
amma ko inda take bata kalla ba, haka ta fece tabar gidan,
Yinin ranar haka raihana ta yini babu zuwa asibiti umma duk buga bugarta ta rasa ina zata samu ku
ɗ
i kuma ciwo sai ƙara tubirewa yake, dan raihana sai wani farfar da idanuwa take, hankalin umma
ya tashi sosai, saboda haka ta fito take gayama gwaggo, tare suka shigo
ɗ
akin ganin halin da raihana take ciki gwaggo hankalinta ya tashi sosai,
Ta kalli umma tace an ajiye
ɗ
iya a gida ciwo babu magani?"" umma tace nidai banda ku
ɗ
i kuma duk yinin jiya d
a yau bata samu taci abinci ba, har gari ta siyo gashi can ta kasa ci,
To Allah ya sawaƙe, to yanxun ya za"ayi?"" kafin gwaggo ta rufe bakinta, raihana tayi wata irin ajiyar zuciya, lokacin da suka maida kallonsu wurinta wani kumfa yake fita daga bakint
a, tana kakkafafewa, umma tace innalillahi wa"inna ilaihir raji"un, gaba
ɗ
aya suka matsa kusa da ita, lokacin da suka
ɗ
aga raihana babu nunfashi, gaskiya gwaggo taji babu da
ɗ
i da gudu ta fita , tana fita mijin badiyya ta gani jikinta yana karma tace mashi
ka taimaka mana raihana babu lafiya
Har ta suma, yace to suje su
ɗ
aukota akaita asibiti, da sauri gwaggo ta koma ita da umma suka kamo raihana a motar shi aka sakata, suka nufi asibiti,
A asibiti ana kai raihana likitoci suka fara gwaje gwaje don gan
o abinda yake damunta, bincike sosai akai likita ya tabbatar masu da raihana ciwon yunwa { ulcer } sannan kuma tana da damuwa sai kuma ta rage amfani da ruwa sosai idan ba haka ba, limonia tana neman kamata,
Duk ku
ɗ
a
ɗ
en da aka kashe a asibiti mijin bad
iyya ne ya biya, sannan yayi ma su umma fatan samun sauƙi, sannan ya tafi,
Kwanan raihana 3 a asibiti aka rubuta masu sallama , suka dawo gida, duk zaman da raihana tayi a asibiti fiddausi ko leƙe bata leƙa ba,
Yusufa yazo yaga raihana yace baisan b
ata lafiya ba, sai yau ake fa
ɗ
a mashi, yayi mata sannu , tare da mata addu"ar samun sauƙi,
Hankalin raihana ya tashi, wato banda mijin badiyya lallai da bata san yadda zata ƙare ba, saboda basu da ku
ɗ
i, lallai *zawarci* da matsala, shi yasa idan ka samu
inda Allah ya ajiyeka kayi haƙuri ka zauna wata rana sai labari,
Fiddausi kuma zaman gidansi ya fara isarta, dan babu ma mata wanki bare ta samu
ɗ
an ku
ɗ
in kashewa, dama raihana ce take wanki ita kuma ta kwace ku
ɗ
in, to yanxun ta daina wanki saboda asib
iti ance ta rage yawan amfani da ruwan sanyi dan inganta lafiyarta,
Fiddausi ta gaji da wannan zaman ita ba zawara ba ita ba mai aure ba, saboda haka yau ta
ɗ
auki alwashin komawa gidan mijinta, gwaggo tayi juyin duniya karta koma amma fur fiddausi tac
e tafiyarta zata, saboda haka ita ta tattara yanata yanata tayi gidan ta..................,
Lallai itama raihana abun duniya ya dameta saboda haka tayo
ɗ
amarar duk wanda yazo zata aureshi dan gaskiya ta gaji da wannan wahalar,
Yanxun an hanata wanki,
dama dashi takd samu ta
ɗ
an rage zafi, kuma girman kai ya hanata aiki gidaje, kuma ita babu ilimin boko mai zurfi bare ta fara aiki,
Sallama badiyya tayi ta shigo gidan nasu, kallo
ɗ
aya zakai mata kasan tana cikin fushi, fankam fankam haka ta nufo
ɗ
a
kin su raihana, babu ko sallama ta yaye labuƙen ƙofar
ɗ
akinsu, ta fara cewa,
Ai dama duk abinda zakai da marar amana sai yaci amanarka, dan kutumar uwarki ina tausaya maki amma ashe ke ƙoƙarinki ki auri mijina?"" to daga yau na karajin labarin kinyi mag
ana da mijina ko kinzo man gidan sai naci durin uwarki, kafin raihana tayi magana tuni badiyya ta fita dag gidan,
Baki raihana ta saki tana kallon umma, umma tace ai dama haka ne, idan dai baka da aure duk yanda kake da abokiyarki dole sai tayi nisa dak
e sabida kada ki aure mata miji, raihana tace ko waye yaje kuma ta ha
ɗ
a wannan fa
ɗ
an?"" umma tace Allah dai ya sawaƙe,
Bayan badiyya ta fita haka ta shiga gidan maƙotansu tana cewa ayi hankali da raihana aure take so, kuma duk mijin wanda ta riƙe tofa l
allai yayi ta kanshi, saboda haka yanxun kowa ya fita harkarta,
***
Raihana ko fita tayi idan taga mace tayi mata magana bata ko kallon inda take, danma kada taga fuska tace zata zo gidanta, suma matan yusufa sunji labari, saboda haka sun shiga sun
fita sun raba mijinsu da ita, dan ance idan har ta auri yusufa duk waje za"ayi dasu, to babu wanda take san *zawarci* duk wanda ta kama riƙewa take bata yanda ta sauka saboda rayuwa ,,,,
Raihana abun duk ya isheta saboda yanxun babu maiyi harkarta,
G
a baba ya kunno mata wuta ta fiddo miji tayi aure,
Kuka raihana takeyi gaban umma tace ita wallahi tama rasa ina zata saka rayuwarta, umma tace haƙuri zaki kawai ki fitar da miji kiyi aure, raihana tace umma ai babu mai sona, kuma a unguwa haka ake cew
a wai bana aure sai nai ku
ɗ
i, jiya naje shagin shamau a gabana ake gulmana wai naƙi aure sai karuwanci nake a boye, inba ina iskanci ba, wai zan zauna har yanxun banyi aure ba, umma tace masu maganar suda Allah,
Kafin raihana tayi magana taji anacewa s
allama alaikun raihan tana nan?"" raihana tace muryar waye nake ji kamar farida?""" tace nice, da sauri ta fito ta rungumeta sannan sukayo
ɗ
akin umma,
Farida suka gaisa da umma sannan umma ta tashi ta fita daga
ɗ
akin, tana fita farida ta fashe da kuka,
raihana tace mi aka maki ke?""" tace ƙawata yaji nayo, amma gida har na fara fuskantar matsala kannena iskanci suke man idan nayi magana sai mamana tace ai rashin haƙurina yaja man gani nayo yaji har yanxun miji baizo biko ba, wallahi ko sabulun wanka mam
a
ɗ
auke abinta take, amma lokacin ina gidan aurena baki ga yanda ake baki girma ba a gidanmu, raihana tace to duk miye yayi zafi haka?"" farida tace bari in fa
ɗ
a maki abinda ya ha
ɗ
ani da mijina...........................
Raihana tace ina saurarenki,
👂🏻
Kafin farida ta fara bada labari tace wallahi mata kuyi haƙuri ku zauna gidan mazajen ku dan *zawarci* ba ƙaramar fitina bane,
Sai yasa ka fa
ɗ
a da mutane sannan kuma duk wanda yake ganinka da mutumci idan kana zaune gida saiya rainaka, Allah ya kara
mana haƙuri ya uma ƙara mana ƙauna tsakaninmu da mazajenmu,
💦💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
*Page* 1
⃣
6
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
````Meelat```
*Ƙawata Asmeenat Xeeyan Allah yasa damuwarki ubangiji ya yaye maki abinda yake damunk
i*
*Allah ya baki lafiya Halima Yahya Allah ubangiji yasa zakar jiki ne, Allah kuma ya baki ladar jinya*
*R*aihana tace inajinki,
Farida ta fara:• ke aure zaiyi ni kuma na tambayeshi dalilinshi na aure yace man saboda yana ra"ayi, tun lokacin day
a fa
ɗ
i man zaiyi aure na daina kwanciya
ɗ
aki
ɗ
aya dashi kuma na daina girki, na daina shara, duk abinda nasan baya so, shi nakeyi wanda nasan yana so kuma na daina,
Haka na shiga keta ma danginsa rashin mutumci, bana jin sauƙi a raina, kullum kamar ana
balbala man wutar rashin mutumci a raina,
Irin abinda nake yasa ya zaunar dani yayi man nasiha, amma yanda kika san yana ƙara hayaƙani haka nakeji, dan nasihar kwata kwata bata shiga cikin jikina,
Idan kuma ya nemeni zaiyi kwanciyar aure dani sai in
ce yaje can wurin wanda zai auro tayi mashi tunda ni banda rana, da ina da amfani da baice zai sake aure ba,
Wannan abun yasa ya shiga maƙota gidan wata mata da muke gaisawa da ita, ya fa
ɗ
a mata taxo taman nasiha,
Tazo tace man in rufa ma kaina asir
i inyi haƙuri, wai miyasa mu mata bamu da adalci, duk wanda ta samu ta auri namiji bata yadda ya sake aure wannan wace irin rayuwace?"" idan ba"a aure ni an auro ni?"" ni banma gamsi da abinda take cewa ba, saboda haka na rufe idanuwa na, na cancara mata r
ashin mutumci, tunda ta tafi banma sake ganin ƙeyarta ba,
Muna cikin haka wata rana *safara'u* taxo, wata ƙawarsu ce, da taxo gidana na ganta ta zama "yar gayu ga makullin mota a hannunta ga
ɓ
arka
ɓ
arkan wayoyi, nace mata ƙawata ina kike aure yanxun?""
Dariya tayi safara,u sannan tace haba idan ina aure kin ganni haka?" aini nayi ban kwana da baƙin cikin namiji, jin wannan maganar da safara"u tayi yasa farida ta zayyano mata matsalar da take ciki,
Koda na gama gaya mata tace ni naso, in tattara iny
i tafiya, idan yazo biki ince bazan koma ba, idan na rabu dashi zan su wanda yafi shi, ni kuma ina cikin wutar kishi, saboda haka shawarar da ta bani naga daidai ce, ta kuma
ɗ
ora da cewa ita gata babu aure amma tanajin da
ɗ
inta, ga motar ta kuma komai tace
tana so za"a mata, tace yanda nike da kyau ina rabuwa dashi zan samu wanda yafi shi, wannan shawarar itace taman daidai, bayan safara,u ta tafi, na fara parking kayana, mai gida yana dawowa nace saiya sakeni,
Yace bazai sakeni ba, haka nayi ta bala"i i
na masifa, amma ko inda nake bai kalla ba, dana ga haka kawai na tattara abinda zan nema a gida nayi tafiya na,
Tace raihana lokacin dana koma gida, har da
ɗ
i naji yanda aka nuna man ƙauna,
Hmmm ina yin sati
ɗ
aya na fara ganin canji, wulaƙancin dai i
ri iri, wallahi wata rana ma idan ina buƙatar abu saidai inyi haƙuri, na gaji, kuma idan na kirashi a waya baya
ɗ
auka, raihana tayi ajiyar zuciya tace gaskiya da
ɗ
i ya maki yawa, ina ruwanki da matar da zai auro?"" kima gode ma Allah bai sakeki ba, farida t
ace yanxun miye abinyi?"""
Raihana tace murje idanuwanki zaki kawai ki koma
ɗ
akin mijinki, tace haba raihana ai babu aji kuma?"" raihana tace aji tun yaushe kika barshi a baya?"" farida tace kuma kinsan Allah har cewa nayi idan na tafi sai yaxo gidanmu
yana ha
ɗ
ani da Allah bazan koma ba,
Raihana tace to kuma kin fa
ɗ
a mashi wannan maganar miye dalilin da yasa kika kirashi?"" tace wallahi rashin tunani ne, tsaki raihana tayi sannan tace to ita safara"un ta san kin dawo gida?""
Farida tace ta sani man
a, tunda data zo na fa
ɗ
a mata halin da nake ciki sai tace zata ha
ɗ
ani da wani babban alhaji dama ai ba"a zama haka dole sai an
ɗ
an nemi
maza dan sune marufar asiri, wai har dubu
ɗ
ari zai bani, nace mata toni mijina na sunna ma na hanashi haƙƙinshi sai wani
ƙaton banza, dariya tayi sannan tace man ai dama
ɗ
an banzan wayanmu yake hanamu mu more rayuwarmu,
Bayan wani lokaci kuma na kirata nace mata nifa har yanxun mai gida baizo biko ba, tace man wai in shirya ta rakani wurin wani malami , haka na shirya mu
kaje wallahi raihana na kashe ku
ɗ
a
ɗ
e da yawa yace man zai kirani, bai kirani ba, saini na gaji na kirashi amma bai
ɗ
auka ba ,
Raihana tace kinji wata matsalar kuma?"" nidai shawarar da zan baki kawai ki koma, idan ma yaxo ya taddaki a gidan kice mashi k
awai kin dawo, farida tace gaskiya babu aji,
Raihana tace ai dama abinda yake ƙwararmu kenan matan malam bahaushe, wai ke girman kai kike ji, amma kinje kin kare ku
ɗ
inki wajen malamai amma basui maki komai ba,
Farida tayi shiru, raihana tace kixo go
be ni zan raka tunda har kikaga bai sakeki ba yana sanki, sannan kuma abinda yasa baizo biko ba, kila yana ganin kamar zaki mashi wulaƙanci tunda a haka kuka rabu,
Amma idan muka je Office
ɗ
in nasu gobe idan Allah ya kaimu, abinda zakice mashi ,muna zuw
a kawai kice ya baki makullin gida, kila zaice mi zakiyi?"" idan ya tambaya kice akwai wasu kayanki da zaki
ɗ
auka ne, daga nan sai mu saurara muji abinda zaice, idan ya bada makullin sai muje gidan daga nan sai mu samu mafita,
Farida tace to Allah ya k
aimu, raihana tace ai dole idan kina san zaman lafiya dole ki aje girman kai, idan ba haka ba, zakisha baƙar wahala, ni miye yaja man?"" gani nan ina zaune na rasa mai sona, ameenu kuma yana can ya samu tafi da gidanka, baki ga yanda akace take kula dashi
ba, ina nan ina haukan banza, ni yanxun ma banda ubanda yake so na,
Wata rana ma hodar shafawa wahala take man, saboda haka ina baki haƙuri kawai kiyi haƙuri kixo ki koma
ɗ
akinki tunda baizo ba bai aiko wani ba, duk maganar malamai ki barta duk
ɓ
ace ha
nya ce,
Farida tace babu damuwa Allah ya kaimu lafiya, haka sukai
ɗ
an fira daga baya kuma farida ta ce zata tafi sai Allah ya kaimu raihana tayi mata rakiya sannan ta dawo gida,
***
Da daddare gwaggo tace ma raihana tazo takai ma ladi ku
ɗ
in adas
hen ta, raihana ta kar
ɓ
a ta tafi,
Lokacin da ta isa gidan ta tadda
ɗ
iyar ladi wanda take auren ameenu tsohon mijinta, bayan sun gaisa da ladi ta bata ku
ɗ
in, ita kuma
ɗ
iyar ladin lokacin ta fito, ta
ɗ
auki
ɗ
anta ta fita saboda Ameenu yazo
ɗ
aukarta,
I
ta kuma lokacin raihana ta miƙe, tayi ma ladi saida safe, tana fitowa waje taga ameenu yana cikin motar zaune, ta matsa kusa dashi tace ranka ya da
ɗ
e ana ganin ka?""" kallon sama da ƙasa yayi mata, sannan ya kalli inda matarshi take, ita kuma ta
ɓ
e baki tay
i sannann tace malama ya akayi ne?"" abun yayi ma raihana ciwo saboda haka bata sake magana ba taja sa
ɓ
a tabar wurin,
Tana tafiya sukazo suka wuce ta fuuuuuiiiii a mota, raihana ta matsa da sauri saboda ji tayi kamar aminu zai bigeta, lokacin da suka wu
ce raihana tace ikon Allah ashe aminu ba sona yake ba?"" har in ganshi in zuwabar da ajina inyi mashi magana amma ya basar dani,
Uhum Allah ka za
ɓ
a mana alkairi haka kawai raihana ta fa
ɗ
a a bayyane,
Lokacin da raihana ta iso gida, ta tadda an dawo d
a baba babu lafiya, duk su umma suna kusa dashi suna mashi sannu, itama raihana wurin taje tana mashi sannu,
Gwaggo tace raihana anshi maza kije ki sawo mashi maganin ciwon kai da masassara, tace to, gwaggo tace kada ki da
ɗ
e, raihana tace to, haka ta ta
fi taje ta siyo maganin ta dawo, baba yasha ya kwanta bacci,
****
Da safe baba yaji jiki da sauƙi abinka da ciwon talaka yace bara ya lalla
ɓ
a yaje kasuwa, haka ya lalla
ɓ
a ya tafi...............,,,,
Da rana misalin 1:34pm farida taxo, raihana i
tama taci shirin ta , tayi kyau sosai, saboda haka suna shirin tafiya *Office*
ɗ
in mijin farida, niko nace lallai *zawarci* yayi zawarci tunda har mata zasu biko!!!
*A* madadin *AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION* ni ```meelat``` nake cewa ku kasance ta
re dani,
📚
✍
🏻
💦💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
*Page* 1
⃣
7
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*MEELART*
🌹
*T*are suka fito daga
ɗ
aki farida da raihana Umma tana zaune a tsakar gida, raihana tace Umma sai mun dawo, umma tace to Allah yasa
ku dawo lafiya ita dai umma bata san inda zasuje ba
Amma raihana tace mata ganin marar lafiya zasuje,
Suna fita daga gida suna tafiya kafin su isa wurin titi su samu abun hawa, duk inda suka wuce sai an nuna raihana , ga *zawara* uwar san banza ke
wuta ƙaninki
ɓ
arawo, dan a unguwar cewa suke ita a dole mai ku
ɗ
i take so bata aure sai mai ku
ɗ
i,,,,,
Ita kuma raihana kwata kwata ba haka bane a wurin ta, amma mutane sai fassarata suke, wai ita ba kowan kowa ba galadiman kashi, ita
ɗ
iyar talakawa amma
baki aure sai gidan masu ku
ɗ
i,
Lokacin da suka isa bakin hanya sun
ɗ
an dade sannan suka samu mai napep farida ta kwatanta inda za"a kaisu, saboda haka suka hau sai office in mai gida,