Showing 3001 words to 6000 words out of 109645 words
tace to ngde, a gaishe man
da umma, raihana tace to sannan ta fita tabar gidan,,,,,,,,,
��������
*zawarci*
��������
*A* gida raihana ta shiga
ɗ
akinsu,,,, umma ta samu tsaye ta riƙe hijabinta a hannu, raihana tana shiga umma tace mata yawwa, zanje duba bayi bata da lafiya, ra
ihana tace sai kin dawo a daidai lokacin da take kwanciya saman tabarmar kaba,,,,,,, umma ta fice tabar
ɗ
akin,,,,,,
������
*zawarci*
������
*Raihana* tana kwanciya ta
ɗ
aga kanta sama tana kallon izarar
ɗ
akinsu, wasu hawaye masu zafi suka zubo mata,
ajiyar zuciya tayi sannan ta gyara kwanciyarta saman hannun ta na dama,,,,,,,,,,,,,,, abinda ta fara tunawa,,,,
��������
*rayuwarta*
��������
*Khadija* shine ai nahin sunan *raihana* babanta malam ibrahim, da
ɗ
an kasuwa ne, ya
ɗ
an riƙe ku
ɗ
a
ɗ
e babu
laifi, daga baya Allah ya kawo mashi karayar arxiki, matan malam ibrahim biyu, binta itace babbar matarsa wanda suke kira da gwaggo, tana da "ya"ya, basai na tsaya lissafo su ba, halima itace mahaifiyar raihana, wanda suke kiranta da umma, umma ta haihu s
osai amma Allah bai bata wasu rayuwa ba sai kan khadija, wanda aka sakawa sunan maman malam ibrahim, yayarta
ɗ
iyar gwaggo itace take kiranta da raihana, saboda haka shine dalilin da yasa kowama ya kekiranta da haka, dan yanxunma sunan ta ya
ɓ
ata saidai *ra
ihana*
Gyara kwanciya raihana tayi sannan ta goge hawayen da suka zubo mata,,,,,
��������
*zawarci*
��
��������
Ku biyo ni sannu a hankali don Allah donjin labari *zawarci*
Ina maku fatan alkairi masoyana , ku biyo ni sannu a hankali don jin w
annan labari, *ameenxi writr's association* a shirye muke wajen ƙawata maku da da
ɗ
a
ɗ
a maku din farin cikin ku,
*jameela musa* ke cewa ku kasance dani lafiya,,,,,,
07060797938, a shirye nake da jin ƙorafinku
����
[15:02, 08/11/2017]
��������
������
����
*ZAWARCI*
����������
��������
������
����
*page* 5
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
��
✍
��
*JAMEELA MUSA*
����������
��������
������
����
��
*ZAWARCI*
*garga
ɗ
i a bisa wata ƙungiya, da bama buƙa
tar saka sunan ta, dan haka muna roƙonsu dasu guji juya mana littafi ta ko wace fuska, idan kunne yaji
����
jiki ya tsira*
����
♀
������
*ZAWARCI*
������
*B*ayan ta gama goge hawayen da suka zubo mata a ido, ta tashi zaune ta zabga tagumi, sannan ta
ɗ
ora kanta saman guiwarta,,,,,
*zawarci*
��
Malam ibrahim mahaifin *raihana* shine yayi kyautar raihana ga wani yaronshi mai suna aminu, yana da kirki sosai, ya bashi raihana ne, saboda ya matsa mashi yana santa, shi kuma ya bashi raihana saboda ya ya
ba da hankalin aminu,,,,,,
*to haka baba ya bawa *aminu* auren raihana, ansha shagali sosai kuma aminu yayi hidima saboda yana san raihana kuma komai zai iya yi, saboda ita idan dai abun baifi ƙarfinshi ba,,,,,,,,
��������
*zawarci*
��������
*Ra
ihana* da sauri ta goge hawayen idon ta dan kiran sunan ta da taji gwaggo tanayi,,,,, ba tare da ta amsa kiran ba, ta tashi ta fito tsakar gida,,, kallo tabi gwaggo dashi har yanxun batayi magana ba,,,,,,,
Gwaggo tace, wallahi tun
ɗ
axu nake neman wanda
zai kai mana niƙa ban samu ba, raihana ta
ɗ
aure fuska sosai sannan tace idan baki samu mai kai niƙa ba sai akayi me?"""" gwaggo tace wannan
ɗ
aure fuskar naki bazai hana ince kije kikai ba, tunda ba"a samu yaron aike ba,,, kam raihana tace, sannan tace lall
ai gwaggo kinzo da abinda baya yuwuwa, gwaggo tace ai dan zai yuwu nayi magana, saboda haka sai kinje, raihana tace bazanje ba,,,, sallama umma tayi ta shigo gidan, a daidai lokacin da gwaggo take cewa da kina gidan mijinki zanje in kiraki kikai niƙa ne?""
""
*t*saki raihana tayi sannan tace aike kina so kiyi man gorin aure, bayan nasan idan lokaci yaxo sai nayi, gwaggo tace wannan kuma matsalarki, dan wallahi idan baza kikai niƙan nan ba, yau bazanyi tuwon nan ba, saidai ubanki ya kwana da yunwa,,,,, umm
a tace
ɗ
auki kije kikai
ɗ
inƙan kinji,,,,, raihana zatayi magana umma ta dakatar da ita, ta hanyar cewa ba komai wata rana sai labari, gwaggo tace ba labari ba koma b.b.c ne ina ruwana,,,, ta juya ta wuce
ɗ
akinta, inda gwaggo ta ajiye buhun niƙan da ku
ɗ
in r
aihana taje ta
ɗ
auka sannan ta fita daga gidan,,,,,,,,,,
��������
*zawarci*
��������
Raihana sai Allah ya isa take har takai shagon niƙa,,,,, mai niƙan ya kalleta ya bushe da dariya, sannan yace baiwar Allah ke aka aiko?""" rahaina bata yi magana b
a, ta ha
ɗ
a hannuwanta ta rugummesu a ƙirjinta,,, mai niƙan yace ni wallahi da zaki yadda kawai in fito muyi aurenmu in rufa maki asiri tunda shi aminun ya kasa,,, ko inda yake raihana bata kalla ba, dariya yayi lokacin daya
ɗ
aga buhunta ya juye masarar a c
ikin inji, yaci gaba da cewa matana ukku yarana ishirin da biyar, kallon ƙasa da sama raihana tayi mashi, wata irin dariya yayi sannan yace Allah sarki irin wannan kallo ai sai kisa mutum yayi fitsarin zaune dan da
ɗ
i, tsaki raihana tayi ta duƙar da kanta ƙ
asa har ya gama niƙan,,,, ta
ɗ
uka zata
ɗ
auka da sauri ya riƙe yace bari insa akai maki, raihana ta saki, ku
ɗ
in ta miƙa mashi yace tabarsu, yana yashe baki yace wannan toshine, murmurshin baƙin ciki raihana tayi taji kamar zuciyarta zata fashe wato da niƙa
za,ayi mata toshi,,, yaronshi yace ya
ɗ
auki niƙan yakai gidansu, yaron ya
ɗ
auka yayi gaba, raihana tafi bayanshi, mai niƙa sai
ɗ
ago hannu yake yana cewa sai yaxo cin tuwo anjima,,,
��������
*zawarci*
��������
*raihaina* haka tabi bayan yaron tana zan
ce zuci, lallai waƙƙahi mutumnn nan ya raita mata, hankali, addu"ar ta
ɗ
aya kada yazo gudansu dan babanta yana iya cewa ya turo, tunda dama kullum sai yayi mata maganar tayi aure,,,,, a daidai lokacin da tayi sallama cikin gida,,,,
*zawarci*
Yaron ya
ajiye niƙan ya fita, gwaggo ga niƙan nan, to aisai kiyi tanka
ɗ
e, raihana tace hada wani tanka
ɗ
e, tace E , taci gaba da cewa ai da uwarki ce idan tana aiki baki da zama sai kinga an gama, dariya ryhaina tayi sannan tace maida wuƙaƙen zan maki, a daidai loka
cin data shiga
ɗ
akinsu,,, hijabinta ta cire ta miƙawa ummanta ku
ɗ
in niƙan tace ki ajiye wannan , umma tace na miye?"" raihana tace nawa ne na baki, umma tace to, bayan ta nashi ku
ɗ
in ta fito tsakar gida ta fara kama ma gwaggo aiki,,,,,,,,,
��������
*za
warci*
��������
*W*ani yaro ne ya shigo da tsirin kayan wanki saman kanshi, sallama yayi sannan ya nufi inda raihana take zaune, kama mashi tayi ya sauke, sannan ya miƙa mata ku
ɗ
i yace ga ku
ɗ
in ruwa da sabulu, ta ƙarba ta
ɗ
aure a ha
ɓ
ar zani tace idan All
ah ya kaimu jibi ku dawo ku kar
ɓ
a, yaron yace to, sannan ya fita daga gidan,,,,,
*zawarci*
Gwaggo tace raihana wannan wanki ma ai babu wani datti sosai, raihana dai bata yi mata magana ba ta
ɗ
auki kayan mutane ta nufi
ɗ
akinsu dashi, bayan ta ajiye ta f
ito suka ci gaba da aiki,
��������
*zawarci*
��������
Tunda safe gwaggo tazo kofar
ɗ
akin su raihana ta riƙe ƙugu, tana cewa ki fito ubanki babu lafiya ki kawo ku
ɗ
in wankin nan inje in siyo mashi magani, daga
ɗ
aki raihana tace wane irin kufi kuma?"
" wanda kike tarawa a daidai lokacin da ta yaye labulen
ɗ
akin ta siga ciki, raihana tace to gaskiya banda wasu ku
ɗ
in ni da zan bayar, gwaggo tace kina dasu, raihana tace fa
ɗ
a man abinda nake siyawar, gwaggo tace wanki mana kina nan kin tara ku
ɗ
i dake da uw
arki kin boye, dariya raihana tayi sannan tace baki son muna tara ku
ɗ
i gwaggo?""" tsaki tayi gwaggo sannan ta fita tabar
ɗ
akin,
*zawarci*
Umma tace idan kina da ku
ɗ
i ki bata mana, raihana tace barta, zanje wajen baban dakai na, umma tace to, miƙewa r
aihana tayi ta fita daga
ɗ
akin,
ɗ
akin baba taje ta shiga tare da sallama, ya amsa , kusa dashi taje ta gaishe shi, ya amsa sannan tace baba miye ya sameka??"" baba yace mura nake, amma da sauƙi yanxun zan fita, raihana tace to Allah ya ƙara sawakewa, baba
yace amin,
raihana ta miƙe zata zata fita shima baba ya miƙe ya biyo bayanta, yana cewa mamana ki fito da miji kiyi aura kinji ko?"" to kawai tace tayi gaba, shima fita yayi daga gidan dan tafi wurin aiki......
������
*zawarci*
������
Raihana tana
fitiwa
ɗ
akinsu ta shiga ta fiddo wankin da zata yi, ta fara wankinta, *zawarci*
[21:18, 08/11/2017]
��������
������
����
*ZAWARCI*
����������
��������
������
����
*page* 7
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION
*
��
✍
��
*JAMEELA MUSA*
����������
��������
������
����
��
*ZAWARCI*
Wannan shafinki naku ne, *AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
Godiya ta musamman, *ASMEENAT XEEYAN*
��
*Y*ana fita tafi bayanshi da harara tace banza sakarai,,, kwanciya tayi
tare da jawo bargo ta lullu
ɓ
e, taci gaba da baccin ta,,,,,
*A*minu kuma yana zuwa
ɗ
akinshi gado ya hau ya kwanta, ya fara tunanin wata ƙawar *raihana* da take masifar sanshi, ajiyar zuciya sannan yace Allah sarki itama haka take ji, yanda yake ji idan r
aihana ta wulaƙanta shi, gyara kwanciyar shi yayi sannan yace ita kuma babu ruwanta bata jin komai, a bayyane yace Allah sarki rayuwa,,,,,,
****** ƙarfe 9:30am ta farka daga bacci, saboda haka a hanzarce ta miƙe ta shiga toilet tayi wanka, bayan ta gama
wanka ta fito, ta zauna a gaban madubi ta fara shirya kanta,,,,,,,,,****×
*A*minu yana
ɗ
akinshi yaji ƙamshin turaren raihana, shima tashi yayi ya shiga wanka, bayan ya fito ya shirya cikin ƙananan kaya, sannan ya nufo
ɗ
akin raihana, itama ta gama shiry
awa, ta matse cikin riga da wando, yana shigowa
ɗ
akin a siƙwane ya isa inda take, ta rungumota , ta baya, ya
ɗ
ora fuskarshi saman kafa
ɗ
arta, daidai saitin kunnenta yayi magana, kinyi kyau madam, cikin masifa ta ƙwace jikinta,, ta juyo ta nuna shi da yatsan
ta,, sannan tace wallahi daga yau sai yau, idan ka kuskura ka sake tiƙeni , ban yafe maka ba, dariya aminu yayi sannan ya sake matsawa kusa da ita, ya ƙara tallafo ƙugunta, ya
ɗ
ora hannuwanshi a saman ƙirjinta, raihana tace Allah ya isa ka ta
ɓ
a, dariya ya
sake yi sannan yasa hannunshi cikin rigarta, da sauri ta ciro hannu sannan ta
ɗ
unƙule hannunta da niyyar kai mashi nushi yayi sauri yaja da baya,,,,,,,,,,
*H*aba madam ya kamata ki kawo man
ɗ
an abinda zanyi break mana,,, raihana tace kaji wani sakarci
kuma, madam sai kace wata inyamura`?"" Aminu yacd wallahi ba inyamura kike ba,,,, raihana taci gaba da cewa wallahi har inbar gidan nan bana girki kaji na fa
ɗ
a maka, dan daga yau ka fara lissafi sati ukku zanyi gidanka, aminu yace Allah ya sawake, ni bana
sakin mace duk abinda tayi man, raihana tace baka ha
ɗ
u da irin raihana ba, dan wani abun idan nayi maka kai da kanka zaka rubuta saki ka bani, kuma idan kazo bani saika duƙa,,, aminu yace to Allah kada ya nuna mana ranar,,,, ta
ɓ
e baki tayi sannan tace ka
kawo man abinda zanyi kalaci, yace bara in dafa maki, ko inda yake bata kalla ba, shi kuma bai sake magana ba ya fita yabar
ɗ
akin"""""""
*A* kicin haka ya zuge yaci gaba da aikin ha
ɗ
a masu abinda zasuyi kalaci,,, ya da
ɗ
e sannan ya gama ya fito, da abind
a yayi a farlo yaje ya ajiye,, ya koma kicin ya gyara inda ya
ɓ
ata,,, bayan ya gama ya dawo farlo ya zace ranki ya da
ɗ
e fito an gama, raihana ta taho cikin isa da ƙasaita, tazo ta zauna, yawo flaks tayi ta fara ha
ɗ
a kalaci, sannan ta jawo flet na dankali d
a doya, ta ajiye a gabanta ta fara ci, aminu yabi ta da kallo, saida ta gama shi har lokacin babu abinda yaci ko yasha,,,
***miƙewa tayi zata nufi
ɗ
aki da sauri ya miƙe ya riƙota,,,, farlo ya dawo da ita ya zauna saman kujera, ita kuma ya zaunar da ita
saman cinyarshi, raihana kiji tsoron Allah, kada ki manta sadaki na bayar na auroki dan ina sanki, kuma na
ɗ
auki hutu a wurin aiki na dan kawai in more da amaryata, a daidai lokacin da yake kai bakinshi cikin nata, raihana ta fara tureshi , amma a banza, h
aka taci gaba da halbe halbenta, tana tunku
ɗ
eshi amma ko motsi baiyi ba, haka yaci gaba da bi duk inda jijiyar jikinta take yaci gaba da aika mata saƙonni, a kasalance raihana ta samu ta janye bakinta daga nashi, cikin wani yanyi tayi magana tace ban yafe
maka ba, a hankali ya sake mata hannu , ya kwantar da bayanshi jikin kujera, ita kuma tana zaune a ƙasa,,, daga baya kuma ta miƙe ta nufi
ɗ
akinta,,,, tana zuwa gado ta hau tayi ruf da ciki, zuciyarta tana mata saƙe saƙe,,,,,,
Shi kuma har lokacin yana z
aune kamar yanda raihana tabarshi,,,,,,,,,,
Kiran sallar la"asar ne yasa umma cewa tashi muyi sallah mu dawo, *raihana* tace to, raihana ce ta fara fita daga
ɗ
akin, umma har yanxun tana zaune inda take, raihana tana fita, umma tace to ai ga *zawarci* Al
lah ya
ɗ
ora maki raihana da ƙananan shekaru saidai addu"ar Allah ya kawo miji na gari,,,miƙewa tsaye tayi
itama ta fito, a daidai lokacin da raihana zata shiga
ɗ
aki,,, ta shige umma ta fito,,,,,,
������
*zawarci*
������
*R*aihana, ki fito fa babu ruw
a a gidan nan, gwaggo ce take magana, raihana da take zaune saman abin sallah , tace *innalillahi wa"inna ilaihir raji"un* a daidai lokacin da gwagho ta sake cewa in banda iskanci ina magana sai kiyiman shiru , to ai sai ki fito ki fa
ɗ
a man idan ni kike so
inje in samo ruwan nan, miƙewa tsaye raihana tayi ta fito tsakar gida, ta fara tattara kayan mutane data wanke, gwaggo tace a nan zaki samo man ruwan, wani bokiti ta ajiye a gaban raihana, amma har yanxun raihana batayi magana ba, ta gama ƙwashe kayan ta
nufi
ɗ
akin su,
*zawarci*
*B*ayanta gwaggo tabi tana cewa uwarki kika kyale, shegiya mai baƙin halin tsiya, saboda wannan baƙin halin yasa namiji ya sakoki gaki nan kin rasa mashin shini, ita dai raihana batayi magana ba, saboda haka tana ajiye kayan ta
ɗ
auki hijabinta tayi waje,,,,,,,
������
*zawarci*
������
*A* kofar gida ta tsaya har ta samu mai ruwa, tace ya kawo mata jarka
ɗ
aya, yace to, ya
ɗ
auko ruwan tayi gaba yabi bayanta,, har cikin gida, inda gwaggo ta ajiye bakitin ta nuna mashi a ciki
ya fara zuba ruwan, gwaggo tana
ɗ
aki taji ƙarar zuba ruwa saboda haka tayo waje, salati ta fara tana tafa hannunwanta yanxun saboda tsabar bakin ciki kije ki samo ruwan shine ke mai arziki zakije ki karawo mai ruwa?""" wannan ai baƙin ciki ne, naira ishiri
n
ɗ
in idan kika bani ai na siyi omo, raihana ba tayi magana ba, mai ruwa yana gama zuba ta bashi ku
ɗ
in shi , ya fita daga gidan ita kuma ta nufi
ɗ
akin su, gwaggo tace kai yarinyar nan Allah yayi maki baƙin ciki , raihana Allah ya tsine maki albarka tunda k
ika hanani ku
ɗ
in nan, raihana da sauri ta fito daga
ɗ
aki sannan tace , baƙin bakin ki ya fa
ɗ
a kanki dake da "ya"yanki da jikokinki , sannan ta koma cikin
ɗ
aki, gwaggo tayi ta zage zage ita
ɗ
aya a saƙar gida,
*zawarci*
Saboda dama tun dawowar raihana gw
aggo bata da yaron aike sai ita, tun tana cewa bata zuwa, ta ha
ɗ
ata da baba yace tayi haƙuri taje saboda a zauna lafiya,,,
***gwaggo sai Allah ya isa take tana ƙarawa tana tsine ma raihana saboda bata bata naira ishirin ba, daga umma har raihana babu wa
nda ya sake ma gwaggo magana har ta gaji da kanta tayi shiru,,,,,,
[21:19, 08/11/2017]
��������
������
����
*ZAWARCI*
����������
��������
������
����
*page* 8
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
��
✍
��
*JAMEELA
MUSA*
����������
��������
������
����
��
*ZAWARCI*
*H*aka gwaggo tayi jarabarta harta ƙoshi dan kanta,,,,,,
*Y*aro ne, tsaye a tsakar gida , sai ƙara nanatawa yake ance ana sallama da *raihana* gwaggo ce ta fito daga cikin
ɗ
aki tana cewa uwa
r baƙin hali kinaji ana kiranki baza kixo ki fita ba,, to kada Allah yasa ki fito ni bara inje, idan ya shirya zance kawai ya turo, tana fa
ɗ
in haka tayi waje,,,,
������
*zawarci*
������
*A* zaure gwaggo ta sameshi ya jingina da bango, ƙafarshi ta dama
ya
ɗ
orata a bango ta baya,, ya rungume hannunshi a ƙirjinshi, kanshi yana kallon ƙasa, kana ganinsa, sallama gwaggo tayi , ya masa ba tare daya kalli inda take ba, gaban gwaggo ya fa
ɗ
i, da sauri ta leƙa kofar