Showing 54001 words to 57000 words out of 109645 words

Chapter 19 - ZAWARCI COMPLETE

tayi yunkurin amai, yace banza ke harkinsan mai kyau ko mara kyau?""

Raihana tayi magana cikin taurin rai tace ai idan bansan mai kyau ko mara kyau ba, yanxun ya wajabta a gareka tunda ina ƙarkashinka saika ka koyaman idan k

uma kaima kan naka kamar nawa dani dakai duk sai mu koma makaranta, wani irin mari yakai mata, tace a cikin sharu

ɗɗ

an aure ba duka,

Haushi ya kamashi danshi ba mutum bane mai yawan magana kuma haka baya san magana, kallon raihana yayi sannan yace a gid

anku miyasa ba"a saka ki makarantar ba?"" raihana tace dan ansan zan aureka ne, kaga nan da wata biyu na samu ilimi idan nayi gaba naje nayi aurena sai mijin ya sake maida ni makaranta, wani irin ƙululu ya tsayawa faruk a maƙoshi, haushi ya kamashi , har y

a juya zai fita

ɗ

akin komi ya tuna?"" ya dawo belt in jikinshi ya cire , raihana da sauri ta miƙe tace lalalalaaaa bari haba yi haƙuri don Allah kada ka dakeni,

jirama zan bar maka gidanka yanxun nan basai wani lokaci ba, Allah ya baka haƙuri don Allah

da sauri ta sauka ta fara tattara "yan kayanta,

kallonta faruk yayi sannan yace babu idan zaki je, tunda na riga nayi alƙawari, fita yayi daga

ɗ

akin sannan ya kulle ƙofar ta waje,

yana fita raihana tace kam Allah ya rufa man asiri, daya cicci ubana,

kuma insha Allah bazan sake kwanciya a gadonka ba,

Faruk yana fita a farlo zama yayi sannan yace lallai ma yarinyar nan da gaske fa batajin magana wai zataje tayi aurw kam amma duk ranar da ta sake man irin

wannan abun wallahi saina zane mata fata, tsak

i yayi sannan ya miƙe ya nufi

ɗ

akinshi,

Ita kuwa raihana saidai ta gyara kwanciya tana siffanto kamannin faruk tace kila dan yana da kyau yake wulaƙanci ko miyasa haka Oho, itama dai haka tayi ta juyi har bacci yayi gaba da ita,

***

Da safe faruk ya

mance daya kulle raihana ta waje yana tashi wanka yayi ,ya shirya tsaff, sannan ya fita daga gidan,

raihana kuma tana tashi agogo ta duba taga ta makara kuma ko sallah batayi ba, da sauri ta shige toilet tayo alwallah bayan ta gama sallah ne, tana zaun

e a wurin taji ana ta

ɓ

a ƙofar

ɗ

akinta,

batayi magana ba, amma tanajin magana ana cewa wallahi momy taƙi ta bu

ɗ

e , raihana jin an anbaci momy yasa ta miƙe da sauri har tana ganin jiri, tana matsaya ta ta

ɓ

a ƙofar itama taji rufe gamm,

momy tace ina na

n zai dawo ya sameni itama ta fito dan uwata, inji waye ubanta a garin nan?""

hankalin raihana ya tashi saboda bata san matsalar da zata fuskanta ba, raihana tana cikin

ɗ

aki tayi jugum, suma su momy suna farlo sunyi jugum su suna jiran dawowar faruk,

To shidai faruk tunda ya fita harkokin gabanshi yake, ganin baida alamar dawowa yasa momy ta kirashi tace duk abinda yake yanxun nan tana neman shi yace yana zuwa yanxun insha Allah , bayan sun gama wayar ne momy tace wato ita tsinanniya hada wani kulle

ɗ

aki kamar gidan ubanta,

raihana dai tana jin yanda wannan mata take ta

ɗ

a

ɗɗ

ake mata albarka,

suna nan jugum har faruk yaxo gida, sallama yayi sannan ya shiga cikin farlon, ƙannenshi suna ganin ya shigo bayan sun gaishe shi kuwa ya tashi ya fita, sabo

da baya da wasa, kuma horonshi ne, idan yana wuri basu zama dan zafi gareshi,

momy tace ina wadda za"a

ɗ

auko ma "yar aikin?"" kai banda kake jakki kidahumi waccan jakar zaka

ɗ

auko ma mai aiki?"" to idan har ina nunfashi babu wanda ya isa ya kawo mai aik

i a gidan nan, idan baza tayi da kanta ba ta daina,

faruk yace momy ai dama wai sai kuma yayi shiru, momy tace zance banza, a gidansu wankau takeyi, da surfau ta saba da wahala kamar baiwa, dan haka kaima wankin ka da komai naka itace zata maka, banga

dalilin kuma da za"asaka masu gadi tsaronta ba, ai bata kai macen da sodoji zasuyi gadinta ba, dan haka kowa ya kama gabanshi, idan taci uwarta da wahala itama ta gaji ta fece,

je kira man banzar in ganta, dan naji ta rufe

ɗ

aki, raihana tace ikon Allah,

zafi biyu kenan ƙannen miji uwar miji da kuma miji, shi kuma sai yanxun ma ya tuna daya rufeta a

ɗ

aki, dan haka

ɗ

akinshi yaje ya

ɗ

auko maƙullin yaje ya bu

ɗ

e ta,

yana bu

ɗ

e

ɗ

akin ya ganta tsaye a baƙin ƙofa, baiyi mata magana ba, itama batayi mashi ba, ta

ra

ɓ

a shi ta wuce,

Tana zuwa daidai inda momy take zaune saman kujera raihana ita kuma ta zauna a ƙasa, sannan ta gaisheta, momy tabita da kallo , sannan ta kalli faruk daga nan momy bata sake cewa komai ba, shima faruk baiyi magana ba, miƙewa tayi ta fi

ta daga farlon faruk yabi bayan ta, raihana ta ta

ɓ

e baki tace Allah ya sawaƙe kujerar da momy ta tashi saman ta raihana ta

ɗ

ora kanta,

shi kuma a zuciye ya shigo farlon inda raihana take zaune ta

ɗ

ora kanta saman kujera yaje yakai mata wani irin halbi ,

sannan ya shaƙe mata wuya ya riƙe gam har ya miƙar da ita tsaye, sannan yace mi nace maki?"" raihana cikin kuka tace mi kace man ne?"" yace in sake maimata maki ne?"" raihana tace tom,

Nushi da halbi ya shiga kai mata ta ko ina, saida ya tabbatar tayi

laushi sannan yace gado kujera bargo komai idan nawa ne, a kiyayi ta

ɓ

a man ,

A wahalce raihana tace abinci kuma fa?"" faruk yace ki aika gidanku a kawo maki, ba garin kwaki bane da taliyar hausa?""

Raihana taji wani baƙin ciki ya riƙe mata ƙirji, ta

na so tayi ido hu

ɗ

u da faruk amma baya yuwuwa, kallon ƙasa tayi sannan tace a ba gidanmu suke da ikon ciyar dani ba, amma idan kaji kai baza ka iya ba, hanya mafi sauƙi ka sauƙe man kowa sai huta,

Faruk yace an gaya maki bazan iya sakinki ba ne?"" raiha

na tace bance ba, idan har kana iyawa ka sawwaƙe man , tsaki yayi sannan yace idan na tashi aibazanyi shawara dake ba,

raihana tace to magana

ɗ

aya zan gaya maka , ka daina dukana bana so, baiyi mata magana ba, ya juya zai fita, har ya kusa fita daga fal

on tace don Allah ka kawo man abinda zanci, ko garin kwaki

ɗ

in ne, ina so, yanayin yanda tayi maganar kuma yaga ya wulaƙanta ta, amma abin baiyi mata ciwo ba, wato ko garin zataci, yace naji zan bada a kawo maki, sai kuma mi?"" raihana tace ba komai Allah

ubangiji ya tsare Allah yasa ka dawo lafiya, kuma ina addu"a Allah ya kare maka sharri, har yabar farlon tana mashi addu"a,

Shi kuma yana fita, a waje ya samu wata plastic chair ya zauna, addu"ar da raihana tayi mashi yake tunani, tunda yake aure auren

shi bai ta

ɓ

a samun mai mashi haka ba, kuma ya kyautata masu sosai amma ita ya daketa ya mata gori still fatan alkairi take mashi, yace to mata kowa da irin halinshi,

a gidansu yayi waya ƙanwarshi yace ta kawo mashi abinci, da sauri, tace yaya mi kake

so yace duk abinda ya samu, tace to,

Bai da

ɗ

e dayin wayar ba, sai gashi taxo ta kawo mashi abinci, a inda yake ta ajiye shi kuma ya

ɗ

auka ya shiga ciki ita kuma ta koma gida,

Raihana dake zaune farlo ta raku

ɓ

e a gefe tana zaune ƙasa, tana ganinshi ya

bu

ɗ

e ƙofar ta tashi da sauri taje ta anshi kayan hannunshi tana mashi sannu da

zuwa, bai amsa ba, haka ya shigo ciki ya zauna saman kujera a inda ya zauna kusa dashi ta ajiye kayan , sannan ta fara cire mashi takalmin ƙafarshi, da safar,

Kallonta yayi

sannan yace miyasa kika cire man?"" murmushi tayi sannan tace kasha iska wai, idan zaka tafi sai in sake sakama , kallonta yayi sannan yace to ga abincin nan, tace tom,

ɗ

auka tayi bayan ta duba, ita tunda take a duniya bata ta

ɓ

a ganin wannan abun ba, k

uma bata ta

ɓ

a cin irinshi ba, kallon faruk tayi cikin sanyi murya tace mashi ranka ya da

ɗ

e ba"asamu garin ba?"" yace Ey anan ba"a siyarwa sai wannan kici, tace to kaifa?"" yace ns ƙoshi, tace don Allah muci mana, yace ah ah, murmushi tayi sannan tace to yi

man lomar manya, sai zan cinye sauran ansar abinci yayi yaci sannan ya bata , tana ansa ta juya mashi baya ta fara cin abincin,

ta

ɗ

auka zaiyi magana taji baice komai ba, ta juyo tace baza kace miyasa na juya ba?"" yayi mata shiru tayi dariya sannan tac

e banso kaga loma na ne, ko inda take bai kalla ba, yaci gaba da latsa wayarshi,

haka take tayin surutu bai bata ansa, har ta gama cin abincin, sannan ta rufe sauran tace gaskiya na gode Allah ya ƙaro bu

ɗ

i mai albarka yace amin,

Tashi tayi ta nufi

ɗ

a

kinta, shi kuma yana nan zaune,

da daddare raihana tayi wanka taci gayunta sosai ta fasa turare duk inda ya dace ƙamshi yakai, sleeping dress inda aka kawo mata cikin kayan da ƙanen faruk suka kawo ta saka, sannan ta

ɗ

auki ƙatuwar hijabi ta saka ta n

ufi

ɗ

akin faruk,

Sallama tayi ta shiga, shi kuma a daidai lokacin daya fito daga wanka hibajin ta m cire ta linke bayan ta ajiye ta kalli inda faruk yake tace mai gida gani, kallonta yayi ya sake kallonta yace waye yace ina neman ki,?"" tace ba kowa nic

e naga ya dace inxo faruk yace to ki tafi na sallameki, raihana tace kada kuma sai na tafi kaci yatsa fa, murmushi yayi sannan yace bazanyi ba, raihana tace anya ka ganni da kyau kuwa?"" kallonta yayi sosai sannan yace na gani, tace to Allah ya sani na fit

a haƙƙinka, banda zunibi, hijabinta ta

ɗ

auka ta saka tace saida safe, yace to, har zata fita, ta juyo da sauri tace kai na manta, bara in tayaka shafa mai faruk da sauri yace a, a don Allah yi haƙuri, matsawa tayi kusa dashi daidai bakinshi tayi mashi muah

,

💋

, jinshi yayi ya sandare daga tsaye, ita kuma ta fita daga

ɗ

akin cikin sauri,

tana zuwa

ɗ

akinta ta sauke ajiyar zuciya, tace wai Allah na nayi ƙoƙari fa, goge zufa tayi sannan tace kuma duk zafin ranshi yaga mace yayi shiru, kam lallai dani akai ba

ri muga wanda zai iya rabuwa da wani nan da wata biyu, gado ta haye tayi kwanciyarta bacci mai da

ɗ

i ya

ɗ

auketa,

a

ɓ

angaren faruk kuwa , raihana tana fita yabi bayanta da kallo yace lallai shi yasa maza da yawa suke san auren zawara saboda ita ta goge id

onta ya bu

ɗ

e kuma ta mallaki hankalinta, da haka ake samun mata miye zai saka

ɓ

acin rai?"" ajiyar zuciya yayi ya jawo wata jallabiya ya saka dakel ya haye gado, bayan ya

kwanta tunanin abinda raihana tayi mashi yake, haka yayi ta juyi har bacci yayi gaba d

ashi,

****

Da safe raihana wanka tayi ta zuge cikin ƙana nan kaya, sun kar

ɓ

i jikinta sosai, ta fito farlo dan gyarawa, ganin bata ganshi ba, yasa ta shiga

ɗ

akinshi, yana kwance yana waya, tsayuwa tayi harya gama sannan ta gaishe shi, ya amsa dakel, kus

a da gadon ta matsa ta riƙe ƙafafuwanshi tace ka gaji ne?"" gurgiza kanshi yayi alamar ah ah, tace na

ɗ

auka ka gaji yanxun nan dana gasaka da ruwan zafi, kallonta yayi baiyi magana amma har yanxun idonshi kan dukiyar fulaninta yake, ta kula da haka, murmus

hi tayi sannan ta matsa kusa dashi ta durƙusa tace mi kake kallo?"" shiru yayi ya

ɗ

auke kanshi, inda ya mayar da kan ta koma, tace miyasa zaka haramta ma kanka halal ?"" faruk baiyi magana ba, sai kallonta yake, murmushi tayi ta miƙe, tana juyin rainin han

kali, itama tasan dan jan fa

ɗ

a take abun, tace yanxun dai aiki yayi yawa ni zanyi shara kai kuma tunda saraki ne, sai kayi girkin abinda zamuyi break dashi,

shiru yayi baice komai ba,ganin bazaiyi magana ba, yasa ta fita taje ta fara goge goge, tana ga

mawa, ta dawo

ɗ

akin, itama saman gadon ta hau , sannan ta

ɗ

ora kanta saman ƙirjinshi,

yace waike miye haka don Allah?"" tace nida mijina?"" har kace man miye haka?"" tace to kauna ce, bai sake magana ba, ita kuma bata tashi ba, har bacci ya

ɗ

auketa., k

wantar da ita yayi yaje yai wanka, kching ya nufa dan girka masu abinda zasu ci shima yunwar yane ji ,

yana fita raihana tayi dariya, ashe idon ta, biyu, tace waikai mai zafin rai fushi duka harbi da bindiga, sai nayi maganin taurin kai, wani irin tsall

e tayi daga kwance sannan kuma yau a

ɗ

akin nan zan kwana in

ɗ

an

ɗ

ana maka gumin jikina, idan ka tafi wani wuri sai kaji baka iya kwana ko ina sai a bayan raihana, dariya tayi sannan ta tafa hannunta, tace duk macen data bari namiji yake mata wulaƙanci ita t

aso, nidai zanyi maganin faruk cikin ruwan sayi,...............

Bayan ya gama abinda yake , ya dawo

ɗ

akinshi raihana tanajin motsinshi tayi sauri ta rufe idonta, yana shigowa yace ke tashi an gama,

fara murje ido tayi kamar mai baccin gaske, tace wai

su sodoji basu iya tada mata ba idan tana bacci?"" faruk

ɗ

aure fuska yayi sannan yace mi kika gani?""tace to aisu naga ko "yar soyayyar nan basa yi ma matansu, tsaki yayi ya juya fita, dariya tayi sannan itama tabi bayanshi,..................

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*Page* 3



5



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*

📚



🏻

*MEELAT MUSA*

🌹

****

*KISSAR KWALIYA*:• kwalliya jigo ce ga rayuwar ma"aurata, "yar uwata kada ki rinƙa yin

ɗ

inkuna kina jibgesu, baza kisa ba sai zaki

unguwa, haba hajiyata wa zako nunawa a waje wanda yafi mijinki?""

"yar uwa idan gari ya waje da kin gama ha

ɗ

a break, shiga toilet ki sheƙa wankanki, da kin fito ki shafa mai kishafa powder kiyi jagira ki shafa jan baki ko man le

ɓ

o,

Duba cikin kayank

i ki jawo atamfa ko leshi ko shadda ko boyel ko material duk wanda ya samu dai, idan kika saka sai kiyi

ɗ

aurin

ɗ

an kwali irin wanda kika san "yan mata suna yayi, sai ki feshe jikinki da turare, kinsan sunan wannan kwalliyar?""" barka da tashi mai gida"""""

Shi kansan idan ya hangoki kin nufo shi kina taku

ɗ

ai

ɗ

aya kamar hawainiya zakiga yanda zai tareki cikin farin ciki da nisha

ɗ

i,

Bayan kunyi break ki riƙe masa abinda yake hannunsa ki raka shi ya fita, da yamma kiyi ƙoƙarin gama komai da wuri , ki sa

keyin wanka ki sake shiri sai ki gyara fuskarki kanki yasha gyara idan yafi san kitso a yarfa maki shi mai kyau ko kalaba asa duwatsu a jiki, idan mai san gyaran gashi ne, ki rinƙa yi akai akai

Kisa

ɗ

inkin ki matsatstse mai fito da surar jiki komao naki

yana girgiza da kinji shigowarsa ki maida kanki kamar wata baby , ki tafi cikin taƙon slow a hankali kina oyoo yooo, barka da dawowa mai gida,

Zakiga da saurinsa zaizo ya tareki yana maijin da

ɗ

in ganinki, yana yaba tsarin ƙwalliyarki zaiga kinyi masa k

yau yaita yabawa yanajin da

ɗ

in ganinki,

Da daddare sai ki sake wanka ki caku

ɗ

a jikinki da sihirtaccin turaruka ki shafa powder a fuskarki kinsa man baki kisa yalouwar rigar bacci saiki

ɗ

ora after dress akai ko hijabi sai ki nufi

ɗ

akin mai gda da kinje

sai ki cire after dress

ɗ

in ko hijabinki ki zauna gefen gadon sa, "yar uwa idan mai gida ya ganki a haka yaya zaku ƙarke?"""""

*ZAWARCI*

****

*A* parlour ta sameshi zaune a ƙasa ya jingina bayanshi da kujera ya

ɗ

ora ƙafa

ɗ

aya saman

ɗ

aya, kusa dashi

ta isa itama a ƙasan ta zauna ta matsa kusa dashi sosai ta jingina jikinta da nashi, baiyi magana ba, amma sai ya

ɗ

an matsa, itama matsayawa ta sakeyi sannan ta

ɗ

ora kanta saman ƙafa

ɗ

arshi,

Tsaki yayi sannan yace wai miye haka?"" ke a dole baza ki zama

ba sai kinxo kusa dani?"" sai kiyi ta kwantawa a jikina kamar wata mage?"" kallonshi raihana tayi sannan tace to don Allah ka rama mana,

Bai sake magana ba, ya zawo abinda ya ha

ɗ

a na break ya fara cusawa cikin cikinshi, itadai raihana bata fara cin koma

i ba, kallonta yayi da wani irin yanayi wanda ni kaina bansan kallon abinda yake nufi ba, amma raihana dai tayi sauri ta rufe idonta, murmushi yayi ya kalli raihana data rufe idonta, sannan yace uhum kici mana, wasu yaudararrin hawaye ta zubo daga idonta s

annan ta fara magana cikin shagwa

ɓ

a, wai ita bata iya cin abinci da kanta , faruk yace ashe ko zaki mutu da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login