Showing 105001 words to 108000 words out of 109645 words

Chapter 36 - ZAWARCI COMPLETE

ga mama da baba

suna hayani , muje

ɗ

akina kada suce mun hanasu bacci,,,,, tace anƙi aje

ɗ

akin naka, waye yace kaci abinci?"" yace muje

ɗ

akin saiki tambayeni,,,,, dariya tayi sannan ta bashi hannu suka kashe,,,,, shi kuma gira

ɗ

aya ya

ɗ

aga mata tare da kashe mata ido

ɗ

ay

a, tana kashewa dashi bai saki hannun ba, ya riƙe suka shige

ɗ

aki,,, nidai a bakin ƙofa na tsaya dan karatun ya girmi tunanina,,,,,,, meelat

***

*S*aida faruk ya dawo sallah , ita kuma raihana tana

ɗ

akinta, shima yana dawowa,

ɗ

akinta ya shiga, suka gai

sa, yace ke tada yaran nan suma ,,,, raihana

tace gaskiya kada ka tashesu, yace sai an tashesu,,,,, ya fara jijjjiga yaran,,, raihana tace to idan har suka tashi saida ka goya su,,, dariya faruk yayi sannan yace O aciciya kinfi sansu dani ko?""",,,, dariya

tayi sannan tace kaidai ka sani,,,,, yace kema kin sani,,,,, zama yayi yaci gaba da zaulayarta, yana hayaƙata,,, tayi shiru ,,,saida yaga ta ƙufalu sannan yace tunda kin cika bara mutum ya tashi kafin ki fashe,,,,,, yana maganar yana dariya,,,,,

Har za

i fita raihana tace mashi, anjima zanje unguwa,,,, yace ina zaki ?"" tacw umma sa,a bata lafiya, yace Alah yasa a dawo lafiya,,,, tace amin amma tare dakai,,,, yace wallahi yau ina da meeting, tace idan ka gama sai muje,,,, yace kai ba lokaci gaskiya, tace

kayishi,,,,, juyowa yayi ya kalleta sannan yayi murmushi, yace tunda kin matsa wurin 12: saimu fita, tace to Allah ya kaimu,,,,, yace amin, ya fice daga

ɗ

akin,

Ita kuma pampers ta cire ma yara ta canja masu wata,, sannan suka lullu

ɓ

e a bargo, dan bacci

,,,,, faruk kuma yana

ɗ

aki jin raihana bata zo, yasa ya taso ya taho

ɗ

akin,,,,,, yana zuwa ya hangosu a bargo sun lullu

ɓ

e,, murmushi yayi sannan ya shigo, yana zuwa bargon ya kware,,

raihana tace wai miye??""" yace ke nifa ban gane ba, anyi gabas da kar

e, dariya raihana tyi sannan tace miye??""" yace idan kina man ware ware, Allah yaran nan rabasu zanyi da gidan nan,,,,, raihana tace ina zaka kaisu?""" yace wurin momy, ke dan kin haihu shikenan sai ki daina so na?"",,,,,

na dawo daga tafiya raihana i

na buƙatar kulawa, amma sai kixo ki tisa yara gaba miye haka?"" ya ƙarasa maganar ne cikin sigar a tausaya mashi,,,, raihana tace yi haƙuri,,, yace sai a bani haƙuri ayi ta cutata ?"" tace yi haƙuri kaine idan naje dasu sai kace suna hanaka bacci,,,

ɗ

aya

ya

ɗ

auka yace

ɗ

auko shi muje,,,,, tace ina zamu ?"" yace wurin lami za,a kaisu,,,, tace to, badan ranta yaso ba ta

ɗ

auka tabi bayanshi,,,,

yaran sai kuke suke, suna fotawa farlo faruk yace kuyi ma mutane shiru, yan rainin hankali kune kadai kuke da mama

r ne?"" tsaki yayi yaci gaba da tafiya raihana tabi bayanshi,,,, saida suka kaisu wurin mai kula dasu , sannan yaja matarshi sukai ciki,,,,

Aha, faruk ne ya fito daga

ɗ

akinshi cikin shiga mai kyau da kama hankali, kyanshi ya ƙara fitowa sosai, idan ka k

alleshi so

ɗ

aya zakayi fatan ka ƙara kalonshi, dan mai kyau da kyau yake,,,,,

Ɗ

akin raihana ya nufa,,,, ita gaban madubi tana sa

ɗ

ankune, ansa yayi yasa mata, kwallin hannunta ya ansa wai zai shafa mata, ido ta zaro sannan tace wallahi bazaka shafa man

ka cake man ido ba,,, dariya yayi sannan yace aiko da kin rasa mai maki jagora,,, itama dariya tayi sannan tace gaka,,,, dariya yayi sosai sannan yace wallahi kuwa nine zan

ɗ

aukeki in goyaki a bayana , bama hannunki zan kama ba,,,,,, agogon hannunshi ya ka

lla sannan yace,,,,, muje ,,,, yayi gaba tace dawo,,,,

komawa yayi kusa da ita sannan yace gani ,,, tace to

ɗ

auki

ɗ

aya in

ɗ

auki

ɗ

aya,,, dariya yayi sannan yace ke ko kunya bakiji kiyi tasani aiki kamar mijin tace ,,,,,

raihana tace aiso nake ka koma mij

in kan tace,,,,, dariya faruk yayi sosai sannan yaje ya

ɗ

auki yaran dukansu yana cewa

ɗ

auko min wayata,,,,,,

wayarta ta

ɗ

auka da jakarya sannan tabi bayanshi,,,, lokacin data fita harya shiga mota,,, tana zuwa itama ta shige , ya rungume

ɗ

aya a gabanshi

itama ta rungume

ɗ

aya,,, yaja suka bar gidan,,,,

a ƙofar gidansu umma sa,a kabir ne tsaye da kabir k"b, wanda yaso raihana, faruk yana yin farkin raihana ta miƙa mashi yaron tana cewa bara in zagayo,,,,,,,,,,,,,,,

Kafin ta zagayo shi kuma ya bu

ɗ

e mo

tar ƙafarshi bata sauka ba, tana saman motar amma ya

ɗ

orata saman marfin motar,,,, k"b na gani faruk zai ruga faruk yace zo nan,,,,,,,, adaidai lokacin da raihana ta zagayo,,, shi kuma k,b a daidai lokacin ya iso wurin,,,, yana cewa ranka ya da

ɗ

e,

raiha

na ta kalli faruk amma ta kasa magana dan ita so take taji ina yasanta k,b ganin babu wasa fuskarshi yasa raihana bata tsaya

ɗ

aukar yaro ko

ɗ

aya ba, tayi cikin gidan,,,,,,,, kabir ne yabi bayanta yana gaisheta,,,, raihana ta

ɗ

aure fuska tace ya akayi ne?""

" yace dama cewa zanyi bata nan,,,, raihana tace ance bata lafiya,,,, yace ta samu sauƙi , ina taje?""" yace sunje unguwa ne,,,, raihana tace ga gaisheta idan ta dawo yace zataji Allah ya tsare raihana tace amin,

fitowa tayi ya biyo bayanta,,,, faruk ga

nin raihana ta fito yace ya akayi ne?"" tace basu nan,,,, yace to muje,,,, kabir yace Allah ya tsare ranka ya da

ɗ

e, faruk baiyi magana ba,,,,, raihana tace wayyo

ɗ

an umma sa,a ne fa,,,, yace to sannu yace yawwa, faruk yayi masa

ɗ

an alheri, raihana ta shige

suka tafi,,,,,,,,

suna tafiya raihana tace ina kasan wanda ya tsaya wurin motarka?""" faruk yace saurayinki ne ko?"" tace waye ya fa

ɗ

a maka?"" dariya faruk yayi sannan yace uwarshi naci ai, lokacin muna abuja kullum sai yaje yayi rashin kunya wa umma,,

,,,,, inajin labari nasa aka nanna

ɗ

o man banza, saida yaci uwarshi sosai, dariya raihana tayi tace shege da yanxun an yayi ban cuta,,,, faruk yayi dariya yace dana kashe shi kuma, itama dariya, tayi khairillah da abulkhairi duk suna dariya, faruk yace keji

yaran nan ,,,,,,, raihana tace murna suke taya meelat musa Allah yasa ta kammala labarin zawarci lafiya,,, faruk yace, nima na tayata murna, kuma masu karatu an tayaku,,,, faruk ya leko daga cikin mota, sannan yace meeeelatttt vyeeeeeeeeeeeeeeeee

yaja

motarsu suka ƙara gudu dan tafiya gida,

Alhamdulillah Allah nagode maka da kabani ikon kammala wannan littafi nawa mai suna *ZAWARCI* ya Allah ina godiya a gareka daka bani ikon kammalashi lafiya, inda nayi kuskure Allah ka yafe mana baki

ɗ

ayanmu dan

i da masu karatu,,, Allah kuma yasa wannan littafin ya zama darasi ga mataye da suke zaune a gidan aurensu,,,,,

ubangiji ya zaunar damu lafiya dukanmu baki

ɗ

aya,, Allah ya ƙara mana soyayya da ƙauna tsakaninmu da mazajenmu, ameen,,

Saƙonki yaxo a ga

reni, haƙiƙa meelat ba suna bane,,,,,, ainahin suna na jameela,,,, gari na kuma aikema kinsan katsina ta dikko

ɗ

akin ƙara kunya garemu badai tsoro ba,

🤓

,,,,

*JAMEELA MUSA*

Mu gama da littafina , *WANDA BAIJI BARI BA*

Masoyana ku biyo ni mu fa

ɗ

a

cikin labarin

👇🏼

*RASHIN RABO*

hmmm labarine mai

ɗ

auke da al,ajabi , tausayi, rashin godiyar Allah,,, da baƙin ciki,,, ku lalla

ɓ

o mu tsunduma danjin labarin,,,,, sakaci akayi daga baya kuma aka tattakura aka jibga uban *RASHIN RABO* karki bari, k

o ka bari a baka labari,,,,

*RASHIN RABO*

tare dani meelat musa,,,,,,

[1/8, 9:46 PM] Jamila Musa Ws:

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*Page* 4



7



*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION*

📚



🏻

*JAMEELA MUSA*

🌹

***

*R*aiha

na saida tacirabin baccin sannan ta farka,,, bayanta ta miƙa hannunta ta fara lalubawa taji ba faruk da

ɗ

an sauri ta juya bata ganshi ba,,,, wayarta ta

ɗ

auka ta fara kiranshi shi kuma lokacin yana saman abin sallah ya

ɗ

an jingina da gado yana lazimi,,,,,

Hannushi yakai ya

ɗ

auko wayarshi dan ganin mai kiranshi,, murmushi yayi ganin raihanace,,,, bai

ɗ

auka ba,,, ita kuma jin bai

ɗ

auki wayarba yasa ta tashi ta nufi

ɗ

akinshi,,,,,

A bakin ƙofa suka ha

ɗ

u ita zata shiga shi kuma zai fito,,,,,, da

ɗ

an sauri ta

isa wurinshi ta shige jikinshi,,,, riƙeta yayi yace kin tashi?"",,,,, bata bashi ansa ba, ta ƙara

ɗ

ora kanta saman ƙirjinshi,,, murmushi yayi sannan yace miye?"",,,,, raihana tace banda lafiya,,,,

ɗ

an zaro ido faruk yayi sannan ya

ɗ

agota daga jikinshi yan

a cewa ba lafiya?"",, subahanallah yanda yayi abun yasa raihana tayi dariya,,,, shima dariyar yyi har kumatunsa suka lotsa,,,,,

Raihana tace ni yunwa nake ji, faruk hace haba aciciya har dare cikinma ba,a sassauta mashi?"",,,, cikin sakata da shaga

ɓ

a ta

ce nifa rabona da abinci tun shekaran jiya,,, agogon hannunshi ya duba sannan yace kai kiji masallaci sun fara sallah bara in dawo masallaci,,,,, yana fa

ɗ

in haka ya fice ya nufi masallaci,,,,

ɗ

akinshi ita kuma ta shige , alwallah tayi dan gabatar da sall

ah n asuba,,,

Daga masallaci faruk gidansu ya wuce, suka gaisa da momy, itama zainab taxo ta gaishe shi, ya da

ɗ

e gidan sosai, daga baya ya tashi ya tafi,,,

Bayan ya tafine, zainab tace momy albishirinki?"" momy tace miye?"", zainab tace kinfa kusa sa

mun jika momy tace daga ina?"",,,, zainab tace matar yaya ciki gareta,,,, idanuwa momy ta zaro tare ta dafe ƙirji, tace na shigga ukku cime?"",, zainab tace to miye?"" kiyi ma Allah godiya,,,

Momy tace ke ƙarya ne ba ciki,, zainab tace E gaskiya kila da

i wani abune, naga tana amaine raina yaban cikine, momy tace cire a ranki babu ciki, zainab bata sake magana ba, saidai tabi momy da kallo, daga baya tashi tayi tabar farlon,,,, tana tunanin wannan irin hali na momy,

Tunda zainab ta tashi momy ta kasa k

wantar da hankalinta saidai ta saƙa wancan ta kwance,, daga baya wani tunani yaxo mata dariya tayi dan ta samu mafita,,,

Faruk yana zuwa gida a farlo ya samu raihana saman kujera kwance tana bacci ga biredi ta riƙe a hannunta, kofin tea a ƙasa gaba kuje

ra ta ajiye,, tsaki yayi sannan ya shige

ɗ

aki dan bacci yakeji sosai,, saida ya shiga ya kwanta,,, komi ya tuna?"",,,,Oho tashi yayi ya fito,,,,

Inda take kwance yaje ya tasheta,,, bayan ta tashi yace waimi ya sameki ne?"",,,, raihana tace yunwa nakeji,

,, yace mi zakici ne?"",,,, raihana tace indimie, yace zaki ci indomien?"" kai ta

ɗ

aga mashi ,,, yace to bara in kawo maki,,,, kicin ya nufa,,, kafin ya dawo ta tashi ta shanye tea

ɗ

in ta cinye bread

ɗ

in,,,

Taci gaba da bacci,,,,, shi kuma yana dawowa d

a flet yaga ta cinye biredin tasha tea tana bacci, kicin ya koma ya ajiye indomie

ɗ

in , bai sake bi ta kanta ba,,,, yaje ya kwanta......,,,,

Raihana sai bayan azahar ta farka,,,, taje tayi wanka sannan tayi sallah,,, tana gamawa ta nufi

ɗ

akin faruk baya

nan,,, kicin ta nufa dan neman abinda zataci,,, tana kicin ne,,,, taji sallamar momy,,,, da sauri ta fito dan kada momy tace ta

ɓ

ata mata lokaci,,,

Farlo ta samu momy,,,, tana mata sannu da zuwa,,, bayan sun gaisa ne, momy tace miya sameki wai?"",,,, r

aihana tace ba komai,,, momy cikin sakin fuska tace aina na

ɗ

auka an samu ƙaruwa ne,,, cikin jin kunya raihana ta duƙar da kanta ƙasa tare da cewa gajiya ce kawai,,,, momy haba nidai koda nace,,,,, raihana tayi shiru,,, ita kuma momy jakarta ta bu

ɗ

e ta

ɗ

au

ka maganin tsarin iyali tace ma raihana anshi wannan,,,,,

Raihana ta

ɗ

ago kanta, tare da miƙa duka hannayenta biyu cikin girmamawa, momy ta bata sannan tace kinsan ko miye ne?"",,, raihana tace A, a, kuma bata san komiye ba,,,,, momy tace to maganin gaj

iya ne kiyi ta mafani dashi zaki samu sauƙi kinji raihana tace to,,,,

Momy taci gaba da cewa kuma kada ki bari umar ya gani dan wayau zaiyi maki ya shanye kinji ko?"",, raihana tace to, momy tace duk dare zakisha

ɗ

aya kinji, ta nuna mata yanda zatayi am

fani dashi, sannan tace idan ya ƙare zata kawo mata wani, raihana tayi godiya momy tace jeki

ɓ

oye abunki,,, da sauri raihana taje ta boye sannan ta dawo,,, bayan ta dawo ne, momy tayi mata sai anjima ta tafi,,,,,

Momy kuwa tana fita ta kece da dariya, t

ace sakara,,, da gani dai wannan da

ɗ

o ce, kifin rijiya,,, bazata kawo ma ranta maganin hana

ɗ

aukar ciki bane,,, ba,asan komai ba, sai wahalar rayuwa,,, ai babu ke ba aihuwa a gidan

ɗ

ana,, niko nace ai kinxo a makare,,,

raihana kuma kicin ta koma bayan t

a gama abincinta ta zuba taxo taci,,,, tana gamawa taje tayi sallahr la"asar,,, wayarta ta

ɗ

auka dan kiran ummanta, ta kirata suka gaisa,, raihana tace umma yaushe zakixo gidan

ɗ

iyarki ne wai?"",,,, umma tace haba keko?",,, nidai bazan zo ba, amma su gwagg

o zasu zo ita da bushira dasu fiddausi wato "ya"yan gwaggo, raihana tace ke kuma fa?"",,,, umma tace zanzo amma ba yanxun ba,,, haka dai sukayi firarsu daga baya sukai sallama,,,,

Har bayan isha"i, faruk bai dawo ba, raihana kuma bata kirashi ba,,, wai

ita fushi take ya tafi baiyi mata ban kwana ba,,, dan ta saba idan zai fita ko tana bacci zai tasheta yace mata zaije wuri kaza,,,, tayi mashi fatan dawowa lafiya, niko nace keko raihana baki san yau da gobe ba?"",,,,

ta gaji da zaman jiran dawowar shi,

ta tashi ta nufi

ɗ

aki,,,, harta kwanta ta tuna batasha maganin da momy ta kawo mata ba,,, saukowa tayi daga saman gado ta shiga toilet, ta da

ɗ

e sosai sannan ta fito, tana fitowa farlo ta nufa komi tayi oho, bayan ta dawo ne, ta zauna a gefen gado,,,,,

zuwa wani lokaci ta tashi taje ta

ɗ

auko maganin inda ta ajiye,, sannan ta

ɗ

auki ruwa , ta fasa ruwan tasha a bakinta bata ha

ɗ

iya ba ta riƙesu,,, tana

ɓ

allar maganin faruk ya shigo,,, da sauri ta miƙe tsaye, ta

ɓ

oye maganin a hannunta, niko nace waya ga mar

owaci,,,,

yanda tayi abunne yasa faruk yace miye?"",,,,, har yanxun bata ha

ɗ

iye ruwanba, da su take magana irin mummmm,,, alamar dai akwai wani abu a bakin mutum,,, dariya yayi sannan yace mi kike ci ne?""" aciciya, a daidai lokacin daya matsa kusa da i

ta ya latsa mata cikinta, tayi dariya, har yanxun ruwan yana cikin bakinta,,,,,

shima dariya ya sakeyi sannan yace wai mi kike ci ke?"",,,, raihana ta girgiza kanta tare daja da baya,, dan samun inda zata yada maganin,,,, shi kuma ganin tana ja baya yas

a shima ya fara binta, tana matsawa shima yana matsawa, harta isa wurin kusurwar bango ta maida hannunta ta baya ta

ɓ

oye,,,,,,, kuma har yanxun baƙi ta ha

ɗ

iye ruwan ta mashi magana,,,,,

faruk murmushi yayi yana cewa da Allah wai miye kike

ɓ

oyewa,?"",,,

kai ta girgiza alamar ba komai,,, yace to muga hannunki, miƙo mashi hannu

ɗ

aya tayi ya riƙe sannan ya sinsina shi, murmushi tayi, shima murmushin sannan ya riƙe hannun yace muga

ɗ

ayan shima,,,, da sauri ta matse maganin a cikin cinyoyinta,,,, ta miƙa mashi



ɗ

ayan hannu, shima yanda yayi ma wancan haka yayi ma wannan , jawota yayi daga inda take raku

ɓ

e,,, tana matsawo maganin ya fa

ɗ

o,,, faruk yace muga abinda kike

ɓ

oyewa, sai yanxun ta ha

ɗ

e ruwan bakinta tana cewa Allah kada kasha man abu,,,,,

Duƙawa yayi

ya

ɗ

auki maganin,,,, gaban faruk ya fa

ɗ

i, lokaci guda kuma yanayinshi ya canja,,,, kallon raihana yayi lokaci guda kuma launin idonshi ya canja,,,, wani matattacen murmushi wanda lokaci guda idonshi ya kawo hawaye, sannan yace innalillahi wa"inna ilaihir r

aji"un, ke kuma da wannan salon kika zo?"",,,,,, a daidai lokacin da hawayen suka gangaro daga idonshi,,,,

Ganin faruk yana kuka yasa raihana matsawa kusa dashi tana cewa miye?"",,,, wani irin kallo yayi mata wanda yasa ta sakin fitsarin tsaye,,,,, dan

tunda take bata ta

ɓ

a ganin faruk a irin wannan yanayin ba,,,, lokaci guda kuma jikinta ya fara kyarma,,,,, tsaki faruk yayi sannan yabar

ɗ

akin,,, yana fita da gudu raihana taje ta rufe ƙofar

ɗ

akin sannan ta dawo ta shige toilet ta cire kayan jikinta,

dawowa tayi ta gyara wurin taje tayi wanka ta wanke kayan data cire,,, bayan ta fito ta shirya, kasa fita tayi dan gaba

ɗ

aya tsoron faruk ya kamata,,, zama tayi a gefen gado komi ta tuna Oho,,,,,, sai kawai ta kama kuka,,,,

shi kuma faruk yana fita

ɗ

aki

nshi ya tafi,,,, yana zuwa ajiye maganin yayi,,,, ya shiga wanka, bayan ya fito, zama yayi a gefen gado,,, murmushi yayi sannan yace a bayyane gaskiya yarinya baki more ma faruk ba,,,,,, nine na more maki,,,,,

Raihana saida tasha kukanta ta gaji,,,,, sa

nnan ta

ɗ

auko wayarta ta fara kiran faruk, lokacin daya ga,,,,, kiran ta,,,,,, tsaki yayi sannan yace ai na gama dake , na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login