Showing 57001 words to 60000 words out of 109645 words
yunwa, daga nan bai sake magana ba yaci gaba da kalacinshi,
har ya gama raihana bata sake kallon inda abincin yake ba, tashi yayi ya koma
ɗ
akinsh
i yayo shirin zai fita............,
yana fitowa da sauri ta tashi taje inda yake tsaye yana
ɗ
aura agogo a hannunshi, riƙe agogon tayi taci gaba da saka mashi tana kallon hannun dan saka mashi agogon shi kuma ya saki baki yana kallonta, har ta gama, kall
onshi tayi sannan tayi murmushi da gefen bakinta, tace gaskiya ka ha
ɗ
e da yawa,
Baiyi magana ba, ya ra
ɓ
a ta gefenta yaci gaba da tafiya, har zai fita taci gaba da cewa Allah ya kareman mijina ubangiji ya dawo dakai lafiya,
Bai saurareta ba, ya fice
daga farlon, yana fita raihana tayi dariya, sannan ta tafa hannunta, ta ruga inda abincin break in yake ta bu
ɗ
e tacinye shi tatas , ta tattara kayan ta wanke, dariya tayi sannan tace a bayyane, idan ya dawo sai ince na zubarwa karnuka sun cinye, murmushi
tayi sannan ta tashi ta nufi
ɗ
akinta,
Faruk kuma yana fita, gidansu ya nufa, da yaje bayan sun gaisa da momy, taƙi ta amsa faruk tambayar ko yayi laifi ne?"" momy tace idan har zata fara ansa gaisuwar shi sai ya saki wannan karuwar yarinyar, dan abin k
unya ne, kamarshi da ƙimarshi da ku
ɗ
in da muƙaminshi yanda aka sanshi a duniya ya lalace ga auren
ɗ
iyar talakawa kuma yarinya marar tarbiyya,
Faruk yace to momy duk yanda kika ce haka za"ayi , momy tace zanzo gidan ni dakaina zan korata, faruk yace to m
omy, kallon faruk tayi shidai bai sake magana ba, dan haka tace yaushe zaka tafi ne?"""" yace insha Allah ƙarshen watan nan, momy tace miyasa sai ƙarshen wata?"" yace wani
ɗ
an abunda zan gama ne, tsaki momy tayi sannan tace to shikenan, kuma daga yau kada
ka sake zuwa gaisheni na fa
ɗ
a maka, faruk yace momy miyasa?""
tace haka nan , idan kuma kazo ba tare dani nace kaxo ba, akwai matsala dan haka sai ka kiyaye, faruk yace to, momy tace tashi ka tafi, miƙewa yayi bayan ya miƙene ya
ɗ
an risina sannan yayi ma
ta fatan alkairi, bata sake magana ba,
Faruk ya fito duk baiji da
ɗ
i ba, tunda shi baisan abinda yayi ma momy ba, haka ya nufo gida cikin damuwa,
raihana bayan tafiya faruk tana shiga
ɗ
aki, kwanciya tayi, ta jawo wayarta, farida ta kira duk ta rantafa
mata halin da suke ciki, farida tayi dariya sannan tace ki ƙara zage damtse kinji hajiyata, kuma kada kiji tsoron komai yau ki kwana a
ɗ
akinshi, kamar dai yanda na fa
ɗ
a maki kinji ko?"" raihana tace tom, amma nidai kunya nake ji wallahi sai ya
ɗ
auka kamar
da gasken ni banda kamun kai ne,
farida tace yarinya rufa ma kanki asiri nemi mafita tun kafin wata 2, raihana tace to Allah ya shige mana gaba, farida tace amin, shawara ta ƙara bawa raihana tare da ƙara bata ƙarfin guiwa, godiya raihana tayi sannan
ta kashe wayarta,
Tana nan tana ta nunani iri iri, har bacci yayi gaba da ita, baccinta take cikin natsuwa da kwanciyar hankali, shi kuma faruk bayan ya dawo shima
ɗ
akin raihana ya shigo,
hango raihana yayi saman gado kwance tana bacci, yana so yayi
mata wulaƙanci amma saboda tana mashi biyayya bakin iyawarta yasa bai tasheta ba, bare yayi mata maganar tahau mashi gado, parlour ya zauna,
raihana kuma ƙarar wayarta ta tasheta, ganin mai kiranta yasa ta tashi zaune da sauri, k"b, ta fa
ɗ
a neman mi ka
ke man kuma?""" tsaki tayi ta kashe wayar baki
ɗ
aya,
Miƙewa tayi ta shiga toilet alwalla tayo tayi sallah la"asar, tana gamawa ta fita farlo, a daidai lokacin da faruk yake shegewa
ɗ
akin shi, bin bayanshi tayi itama ta shiga,
yana shiga kayan jiki
nshin ya fara cirewa ya rage daga shi sai gajeren wando, towel ya
ɗ
auka zai shiga toilet, raihana tace sannu da zuwa, bai amsa ba, ya shige toilet, dan ya lura tana neman mashi problem a rayuwarshi,
ganin ya shige baiyi magana ba, yasa itama ta koma
ɗ
a
kinta, itama wanka tayi ta shirya cikin ƙana nan kaya, sun kar
ɓ
i jikinta sosai, tana gamawa ta tafi
ɗ
akinshi, tana zuwa shi kuma yana fesa turare, yana gamawa ya ajiye, raihana ta
ɗ
auka itama ta fesa, shi kuma fita yai yabar
ɗ
akin, itama fitowa tayi,
F
arlo ta nufi wurinshi, wani irin kallo yayi mata wanda yasa ta kasa ƙarasawa, tayi tsaye sai dabur dabur take, ƙafeta yayi da idanuwanshi masu ba mutane tsoro, gabanta ya fara fa
ɗ
uwa, miƙewa yayi yaje kusa da ita, taja baya shima matsawa yayi haka sukayi t
ayi har ta dangane da bango,
Kallonta yayi sama da ƙasa, sannan yace daga yau idan na sake ganinki
ɗ
akina zakiji a jikinki na fa
ɗ
a maki, wata zufa ta keto mata, ta ha
ɗ
iye miyau dakel, sannan tace tou,
Cikin tsawa yace wuce kiba mutane wuri, da gudu t
a wuce tayi
ɗ
akinta, tana zuwa saman gado ta haye ta fara ihu tana kuka, wai ita miye laifinta ?"" dama haka rayuwata take?"" daga kawai an aurota bada ixinin mutum ba kawai komai idan tayi batayi daidai ba, sai ta sake fashewa da kuka,
Wayarshi ya fidd
o yayi "yan latse latsenshi sannan ya kara a kunne, magana ya fara , kamal yanxun zan wuce , raihana dake
ɗ
aki taji faruk na cewa zai wuce da gudu ta fito kamar mahaukaci tana kuka, tana shigowa cikin farlon tana ƙoƙarin isa inda faruk yake zaune da unifor
m in sojoji jikinshi, taja tayi turus wani irin tsoro taji ta kasa isa wurinshi, ta juya zata koma
ɗ
aki , murmushi faruk yayi sannan yace zo,
juyowa tayi amma bata tafi ba, ta tsaya, sake cewa yayi zo nan nace, raihana ta kasa matsawa dan yayi mata wani
irin ƙwarjini, a ranta tace haka faruk yake,?"" juyawa tayi ta sake kallon wurin tunaninta kikla bashi bane, ta sowa yayi daga inda yake zaune yaxo kusa da ita, sannan ya bata wata leda yace to zanyi tafiya, banda yawo kinji?"" kukan raihana ya ƙaru ta k
wantar da kanta saman ƙirjinshi tana ƙara fashewa da kuka,
ɗ
ago ta yayi daga jikinshi ya
ɗ
ago fuskarta da hannunshi ya kalleta ido cikin ido, sannan yace miye?"" raihana ta kasa magana sai girgiza kai takeyi, murmushi yayi wanda yasa gaban raihana ya fa
ɗ
i
, kana ganin murmushin ma kasan na masu aji ne, faruk yace baki so in tafi?"" ya ƙara maganar yana bu
ɗ
e idanuwanshi duka, da sauri ta rufe idonta, rungumeta yayi sosai sannan yace insha Allah zan dawo bada da
ɗ
ewa ba, kiyi haƙuri kinji?"" kuma kada kije ko
ina?"" ki bari sai na dawo,
cikin kuka raihana tace don Allah zanje inga ummana, faruk yace ki bari idan na dawo zan kaiki kinji?"" tace tom, saman kujera ya zaunar da ita sannan shima ya zauna, ƙara jawota yayi jikinshi yace duk wanda yaxo yace ki taf
i kada ki tafi kinji?"" raihana tace tom, yace to Allah yayi maki albarka, raihana tace amin,
Miƙewa yayi sannan yace ma raihana sai ya dawo, tace Allah ya tsare ubangiji yakai ka lafiya Allah ya baka nasara da taimako akan duk abinda kake so na alkairi
, amin yace sannan ya fita daga farlon,
Faruk yana fita Alhaji ya gani suka gaisa, sannan yake mashi maganar raihana, ajiyar zuciya faruk yayi sannan yace lafiya qalau take, Alhaji yace ya zaman naku ne?"" faruk yace alhamdulilah, Alhaji yace masha Alla
h, faruk yayi ma Alhaji ban kwana kamar yanda ya saba, idan zaiyi tafiya tun kafin zuwan raihana,
Alhaji yana nan tsaye har faruk ya shiga mota, suka tafi, shi kuma tafiya yayi gdanshi.........
raihana kuma
ɗ
akinta ta koma ta kira farida ta fa
ɗ
a mata
, farida ta bata haƙuri tare da kwantar mata da hankali, godiya raihana tayi sannan sukai bankwana,.........,
***
*S*atin faruk biyu da tafiya, babu waya ita kuma raihana bata da wayarshi, rayuwarta take cikin lumana ga kuma iyayen ku
ɗ
i da faruk ya
bata, bata da wata damuwa sai kiran wayar da k"b yake mata shine kawai matsalarta, amma bata
ɗ
auka,
yau farida ta kawo ma raihana ziyara, raihana taji da
ɗ
in zuwanta sosai tana ta bawa raihana haƙuri da shawarwari, sannan farida tace ke anshi kada in ma
nta da saƙonki, wani turarene a ƙaramin kwalba ta bata tace tayi ƙoƙari idan faruk ya dawo tayi amfank dashi, raihana tace nidai nace maki inajin tsoro, farida tace kada ki damu wannan ne ka
ɗ
ai zaisa ya daina ganin ko as karuwa, raihana tace to,
da far
ida ta tashi tafiya, cikin ku
ɗ
im da faruk ya bata ta
ɗ
auko ma farida 20k data bata tace wallahi bazata amsa ba, raihana tayi juyin duniya amma tace wallahi bazata kar
ɓ
a ba, raihana tace to yayi kyau, raihana har bakin get tayi ma farida rakiya, sannan ta d
awo gda,
***
Bayan kwana ukku da zuwan farida momy taxo , raihana tayi mata sannu da zuwa sannan taje ta kawo mata ruwa, momy tace nida gdan
ɗ
ana ?"" kece zaki kawo man ruwa "yar karo
ɗ
iyar talakawa, tayi tama raihana wulaƙanci sannan tace ai zai daw
o jibin yaxo ya sameni, dake dashi duk zanci mutuncin ku, saboda kin gama dashi nacd ya ƙoreki amma yaje yace man kin tafi ashe kina nan ni ya
ɗ
auka sakara, haka dai ta balba
ɗ
a ruwan wulaƙancin ta sannan ta tafi............€,
Raihana tace to Allah ya
dawo dashi lafiya idan ya sakeni ai sai inyi haƙuri haka Allah ya tsara man rayuwata, kuma Allah ya bani wanda yafi shi,
****
*T*o yaune raihana take sa ran dawowar faruk kamar yanda taji daga bakin momy, dan haka tabi saƙo da loko na gidan ta gyara
shi fess sannan tayi mashi girki mai rai da lafiya, itama taci uban gaye ta kashe a farlo tana jiran isowar mai gida..................
💦💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
*Page* 3
⃣
6
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*MEELAT MUSA*
🌹
****
*Ameenat Xeeyan muna taya momy barka Allah ya raya ubangiji ya shirya mana
ɗ
an ƙaninmu ubangiji yasa makarancin Alkur'an ne, masu suna biyu ubangiji ya sauke su lafiya, wanda basu dashi Allah ya kawo masu albarka Allah ya shirya mana zuri"a baki
ɗ
aya, bar
ka momsy*
***
*KISSAR IYA ZAMA DA MIJI*:• "Yar uwa kowane irin namiji da halinsa , wani yana da haƙuri , wani baya da shi, idan Allah ya ha
ɗ
aki da namiji marar haƙuri "yar uwa ke sai ki zama mai haƙuri don ku samu zaman lafiya,
Duk abinda kika san b
aya so ki guje shi , duk wanda kika san yana so to ki gaggauta shi wurin yi masa, yi nayi bari na bari, kidanne farin cikin lokacin da yake cikin damuwa, ki danne damuwarki lokacin da yake cikin farinci ki taya shi farin ciki,
Idan ya shigo daga waje ra
nsa a
ɓ
ace, ki tareshi da saurinki ki rungumeshi kina rarrashin shi tare da
ɗ
an bubbuga bayansa har sai kinga ya samu natsuwa,
Kijashi ki zaunar dashi sai ki bashi ruwan sanyi yasha, zuciyarsa zatai sanyi sai ki zauna a hankali ki rinƙa rarrashinsa kin
a kwantar masa da hankali ,
````kayi haƙuri mai gida duka duniyar guda nawa take?"" kansu sukayi wa, wata rana sai labari don Allah ya ha
ɗ
aka zamane dasu har sukai maka haka, wata rana sai labari, idan kun rabu ina zasu sake ganin ka?"```
```ni bana
so naga kana damuwa idan ranka ya
ɓ
aci har zazza
ɓ
i naƙe ji, mai gida damuwarka tafi komao
ɗ
aga man hankali don Allah kayi haƙuri ka rabu dasu ka daina saka shirmensu a ranka kaji mai gida na?``````
Idan zakiyi masa haka komai akayi masa zakiga yayi murm
ushi, yace:• wance Allah yayi miki albarka a nutse zai warware maki komai ya faru dashi, sai ki bashi shawara ta gari akan abinda ya dace,
Idan kuma a nan gida, ko ke ko yara wani ya
ɓ
ata masa rai idan ya shigo yana ta fa
ɗ
a, don Allah kada ki tanka masa
kiyi shiru da bakinki ki zauna wuri
ɗ
aya kiyi tagumi sai ya gaji yayi shiru dan kansa,
Idan ya nun fasa sai kije ki durƙusa a gabansa kice don Alƙah don annabi kayi haƙuri mai gida nayi kuskusre bazan sake ba kaji?"" Allah ya baka haƙuri Allah ya huci
zuciyarka,
Idan yayi shiru baice komai ba, sai ki marairace cikin shagwa
ɓ
a kice bakace komai ba, um uhum kaji don Allah kayi haƙuri kaji?"""
ki kwantar da kanki akan cinyarsa kina ƙoƙarin yin
ɗ
an kukan shagwa
ɓ
a kina nanata masa,
```` kaji ka yafe
man?"" fushinka tashin hankaline a tare dani fushinƙa yafi ma
ɗ
aci
ɗ
aci a zuciyata bazan iya jurar ganin fushinka ba,
ɗ
an yana
ɗ
aga man hankali kaji ruhuna?````
komai kikai masa zuciyarsa zatai masa sanyi zai haƙura sai ke kuma ki kiyaye gaba............
,
****
*ZAWARCI*
*K*wance take a saman kujera 3saeter tana ta tunani iri iri, wayarta ce ta fara kururuwa da sauri ta miƙe taje inda ta ajiyeta ta
ɗ
auko ta, gabanta ya fa
ɗ
i don ganin wanda yake kiranta, K"b haka ta fa
ɗ
a a bayyane,
tsaki tayi sa
nnan ta saka wayar a silent ta koma ta kwanta, ta ajiye wayar daga ƙasa, bata da
ɗ
e da kwanciya ba, bacci ya
ɗ
auketa, shi kuma k"b bai daina kiran wayar ba, danshi ya zama
ɗ
an wahala,
Shi kuma a gefenshi sai tsinewe raihana yake danshi yace dan masifa sa
i ta biyashi duk abinda yayi mata idan kuwa bazata biya ba, lallai sai yaxo gidan ta su daidai ta, dan tun auren raihana baya da kwanciyar hankali,
Tsuwar motocin da suke shigowa gidan shine ya farkar da raihana daga bacci don haka da gudun tsiya ta miƙ
e ta nufi
ɗ
akinta, tana zuwa toilet ta shige ta wanke bankinta da fuskarta,
Tana fitowa turare ta sake shafawa ta
ɗ
an gyara fuskarta, sannan ta
ɗ
auko turaren da farida ta kawo mata ta
ɗ
auko ta zazzageshi kafff a jikita, dan ta manta yanda farida tace m
ata tayi saboda haka ta shafe shi,
Yana shigowa farlon ita kuma raihana tanajin an bu
ɗ
e ƙofa da sauri ta fito, tana shigowa cikin farlon shi kuma a daidai lokacin da yake dukawa inda ta ajiye wayarta ya
ɗ
auka, ita kuma lokacin ta matsa da nufin
ɗ
auka ya
riga ta dan haka a tare suka miƙe tsaye,
K"b?"" inji faruk ya fa
ɗ
a, sannan ya kalli raihana yace waye shi?"" raihana ta fashe da kuka tace shine, yace shine wa?"" raihana tace ba kowa bane da shine yake so ya aureni, tsawa faruk ya daka mata yace rufe
man baki, a daidai lokacin daya zauna saman kujera, wani kiran ne ya sake shigowa faruk ya
ɗ
auka ba tare da yayi magana ba,
yana
ɗ
aukar wayar raihana ta tashi ta ruga
ɗ
akin ta, dan bata san abinda k"b zai fa
ɗ
a akanta ba, tana zuwa ta fa
ɗ
a saman gado ta
kife taci ga
ɓ
a da kuka kai kanajin kukan kasan dan shegantaka takeyin sa,
shi kuma yana
ɗ
aukar wayar baiyi magana ba, k"b yace ke dan kutumar ubanki ni zaki zaki wulaƙanta?"" ina kiranki baza ki
ɗ
auki waya ba?"" to dana hana auren naki da wannan tsohon
banzan shine dan kina kidahuma kika fa
ɗ
a ma soja?"" to bai iya komai ba sai baƙar zuciya sai wulaƙanci yanda kika ga hula haka ya
ɗ
auki mace, don haka ki rufa na kanki asiri ko fito daga gidanshi,
shawara
ɗ
aya kuma nake nema a gareki idan har baki yanda
kika bani ha
ɗ
in kai ba, na
ɗ
an more dake to wallahi sai naja maki sharrin da bazaki fita ba""" kina jina dan durin uwarki?"""
Kashe wayar yayi sannan ya jinjina kanshi,
ɗ
akinshi ya shiga , ya ajiye wayar sannan ya shiga yayi wanka, bayan ya gama, ya fi
to,
zama yayi yana tunanin iskancin k"b shi kuma yana tunanin yau saura sati
ɗ
aya zaman raihana ya ƙare a gidansa, dan haka yau kuma yayi alƙawarin lallai yau
ɗ
in nan itama sai yaji irin tata ni"imar dan da gani raihana itama bafa daga baya,
murmush
i yayi sannan ya miƙe ya nufi
ɗ
akin raihana,
ɗ
akin ya shiga, yana shiga ya hango ta saman gado tayi ruff da ciki sai kuka take,
zama yayi a gefen gado sannan yace miye?""" jawo jikinta tayi ta matso kusa dashi ta
ɗ
ora kanta saman cinyarshi, kamshi tura
ren da raihana ta shafa ya fara shiga cikin zuciyarshi, uhmmm
Mi akayi maki ne kike kuka?"" raihana tace shine, faruk yace shine wa?"" raihana tace idan ya kirani bana
ɗ
aukar wayar so yake yaja man sharri,
faruk cikin mutuwar jiki yace ai ƙarya yake
bazai ha
ɗ
amu ba, raihana ta
ɗ
ago kanta ta kalli faruk