Showing 60001 words to 63000 words out of 109645 words

Chapter 21 - ZAWARCI COMPLETE

gira

ɗ

aya ya

ɗ

aga mata tare da kashe mata ido

ɗ

aya, jikin raihana taji yayi wani yarrrr,

Murmushi yayi sannan ya matsa saman gadon sosai sannan ya kwanta, jawo raihana yayi sannan ya kwantar da ita

saman ƙirjinshi, gabanta ya fara fa

ɗ

uwa, wani irin kallo yake mata wanda yake nuni da zaki gane kurenki,

To wasan nasu sai canja salo yake, jin abinda faruk yake mata yasa ta fara tsorata sosai, nima dai ganin abun yasa nayi sauri na koma farlo na zaun

a,

Kam wannan lamari yafi ƙarfin karatun mu, ina nan zaune , inajin raihana sai ihu take, danshi kwata kwata baiyi mata zuwan budurwa ba, kuma wannan turaren ya ƙara mashi ƙaimi dama dai faruk a hakanan ma bai bar mace ba, inaga a bashi gudamawa?""

ina nan zaune naga ya fito daga

ɗ

akin ya shiga

ɗ

akinshi, da gudu na tashi na shiga

ɗ

akin raihana, wayyo abunda basai an masu shishshigi ba, raihana sai kuka take, tana ƙarawa, wannan wane rashin imani ne?"" faruk yayi mata haka kuma babu sannu ba komai s

ai ya kakka

ɓ

e rigarsa ya barta a haka?"""

Haka taci gaba da kukanta har ta gaji ta tashi tana tafiya kamar hawainiya tana nishin wahala kuka take sosai, ta shige toilet,

tana shiga ta gyara jikinta, sannan ta fito zanin gadon ta cire ta koma dashi t

oilet , ta wanke, bayan ta gama ta fito ta fita waje ta shanya, lonacin data fito faruk yana nan zaune har ta wuce ta dawo, shi kuma mamakiyos kawai yake towai ita wannan yarinya ance mashi ta ta

ɓ

a aure wai shin ya abun yake?""

Ita kuma tana komawa

ɗ

a

ki wani zanin gadon ta sake sannan ta saka kayan bacci tayi kwanciyarta amma har yanxun bata daina kuka ba,

Shi kuma faruk daya gaji da zama ya

ɗ

auka raihana zata dawo ganin bai sake ganin fitiwarta ba, yasa ya tashi shima ya nufi

ɗ

akin nata, a bayanta

ya kwanta sannan ya jawota jikinshi, tace u umm miye kuma,?"" ta ƙarasa maganar cikin kuka, faruk yace ba komai, bacci zamuyi,

raihana bata sake magana ba, amma faruk zuciyarshi tunani iri iri yake

💦💦💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

*Page* 3



6



*AME

ENCI WRITER'S ASSOCIATION*

📚



🏻

*MEELAT MUSA*

🌹

****

*Ameenat Xeeyan muna taya momy barka Allah ya raya ubangiji ya shirya mana

ɗ

an ƙaninmu ubangiji yasa makarancin Alkur'an ne, masu suna biyu ubangiji ya sauke su lafiya, wanda basu dashi Allah

ya kawo masu albarka Allah ya shirya mana zuri"a baki

ɗ

aya, barka momsy*

***

*KISSAR IYA ZAMA DA MIJI*:• "Yar uwa kowane irin namiji da halinsa , wani yana da haƙuri , wani baya da shi, idan Allah ya ha

ɗ

aki da namiji marar haƙuri "yar uwa ke sai ki za

ma mai haƙuri don ku samu zaman lafiya,

Duk abinda kika san baya so ki guje shi , duk wanda kika san yana so to ki gaggauta shi wurin yi masa, yi nayi bari na bari, kidanne farin cikin lokacin da yake cikin damuwa, ki danne damuwarki lokacin da yake cik

in farinci ki taya shi farin ciki,

Idan ya shigo daga waje ransa a

ɓ

ace, ki tareshi da saurinki ki rungumeshi kina rarrashin shi tare da

ɗ

an bubbuga bayansa har sai kinga ya samu natsuwa,

Kijashi ki zaunar dashi sai ki bashi ruwan sanyi yasha, zuciy

arsa zatai sanyi sai ki zauna a hankali ki rinƙa rarrashinsa kina kwantar masa da hankali ,

````kayi haƙuri mai gida duka duniyar guda nawa take?"" kansu sukayi wa, wata rana sai labari don Allah ya ha

ɗ

aka zamane dasu har sukai maka haka, wata rana sai

labari, idan kun rabu ina zasu sake ganin ka?"```

```ni bana so naga kana damuwa idan ranka ya

ɓ

aci har zazza

ɓ

i naƙe ji, mai gida damuwarka tafi komao

ɗ

aga man hankali don Allah kayi haƙuri ka rabu dasu ka daina saka shirmensu a ranka kaji mai gida na?`

`````

Idan zakiyi masa haka komai akayi masa zakiga yayi murmushi, yace:• wance Allah yayi miki albarka a nutse zai warware maki komai ya faru dashi, sai ki bashi shawara ta gari akan abinda ya dace,

Idan kuma a nan gida, ko ke ko yara wani ya

ɓ

ata m

asa rai idan ya shigo yana ta fa

ɗ

a, don Allah kada ki tanka masa kiyi shiru da bakinki ki zauna wuri

ɗ

aya kiyi tagumi sai ya gaji yayi shiru dan kansa,

Idan ya nun fasa sai kije ki durƙusa a gabansa kice don Alƙah don annabi kayi haƙuri mai gida nayi ku

skusre bazan sake ba kaji?"" Allah ya baka haƙuri Allah ya huci zuciyarka,

Idan yayi shiru baice komai ba, sai ki marairace cikin shagwa

ɓ

a kice bakace komai ba, um uhum kaji don Allah kayi haƙuri kaji?"""

ki kwantar da kanki akan cinyarsa kina ƙoƙari

n yin

ɗ

an kukan shagwa

ɓ

a kina nanata masa,

```` kaji ka yafe man?"" fushinka tashin hankaline a tare dani fushinƙa yafi ma

ɗ

aci

ɗ

aci a zuciyata bazan iya jurar ganin fushinka ba,

ɗ

an yana

ɗ

aga man hankali kaji ruhuna?````

komai kikai masa zuciyarsa za

tai masa sanyi zai haƙura sai ke kuma ki kiyaye gaba............,

****

*ZAWARCI*

*K*wance take a saman kujera 3saeter tana ta tunani iri iri, wayarta ce ta fara kururuwa da sauri ta miƙe taje inda ta ajiyeta ta

ɗ

auko ta, gabanta ya fa

ɗ

i don ganin

wanda yake kiranta, K"b haka ta fa

ɗ

a a bayyane,

tsaki tayi sannan ta saka wayar a silent ta koma ta kwanta, ta ajiye wayar daga ƙasa, bata da

ɗ

e da kwanciya ba, bacci ya

ɗ

auketa, shi kuma k"b bai daina kiran wayar ba, danshi ya zama

ɗ

an wahala,

Shi ku

ma a gefenshi sai tsinewe raihana yake danshi yace dan masifa sai ta biyashi duk abinda yayi mata idan kuwa bazata biya ba, lallai sai yaxo gidan ta su daidai ta, dan tun auren raihana baya da kwanciyar hankali,

Tsuwar motocin da suke shigowa gidan shin

e ya farkar da raihana daga bacci don haka da gudun tsiya ta miƙe ta nufi

ɗ

akinta, tana zuwa toilet ta shige ta wanke bankinta da fuskarta,

Tana fitowa turare ta sake shafawa ta

ɗ

an gyara fuskarta, sannan ta

ɗ

auko turaren da farida ta kawo mata ta

ɗ

auk

o ta zazzageshi kafff a jikita, dan ta manta yanda farida tace mata tayi saboda haka ta shafe shi,

Yana shigowa farlon ita kuma raihana tanajin an bu

ɗ

e ƙofa da sauri ta fito, tana shigowa cikin farlon shi kuma a daidai lokacin da yake dukawa inda ta aji

ye wayarta ya

ɗ

auka, ita kuma lokacin ta matsa da nufin

ɗ

auka ya riga ta dan haka a tare suka miƙe tsaye,

K"b?"" inji faruk ya fa

ɗ

a, sannan ya kalli raihana yace waye shi?"" raihana ta fashe da kuka tace shine, yace shine wa?"" raihana tace ba kowa bane

da shine yake so ya aureni, tsawa faruk ya daka mata yace rufe man baki, a daidai lokacin daya zauna saman kujera, wani kiran ne ya sake shigowa faruk ya

ɗ

auka ba tare da yayi magana ba,

yana

ɗ

aukar wayar raihana ta tashi ta ruga

ɗ

akin ta, dan bata san

abinda k"b zai fa

ɗ

a akanta ba, tana zuwa ta fa

ɗ

a saman gado ta kife taci ga

ɓ

a da kuka kai kanajin kukan kasan dan shegantaka takeyin sa,

shi kuma yana

ɗ

aukar wayar baiyi magana ba, k"b yace ke dan kutumar ubanki ni zaki zaki wulaƙanta?"" ina kiranki ba

za ki

ɗ

auki waya ba?"" to dana hana auren naki da wannan tsohon banzan shine dan kina kidahuma kika fa

ɗ

a ma soja?"" to bai iya komai ba sai baƙar zuciya sai wulaƙanci yanda kika ga hula haka ya

ɗ

auki mace, don haka ki rufa na kanki asiri ko fito daga gidan

shi,

shawara

ɗ

aya kuma nake nema a gareki idan har baki yanda kika bani ha

ɗ

in kai ba, na

ɗ

an more dake to wallahi sai naja maki sharrin da bazaki fita ba""" kina jina dan durin uwarki?"""

Kashe wayar yayi sannan ya jinjina kanshi,

ɗ

akinshi ya shiga ,

ya ajiye wayar sannan ya shiga yayi wanka, bayan ya gama, ya fito,

zama yayi yana tunanin iskancin k"b shi kuma yana tunanin yau saura sati

ɗ

aya zaman raihana ya ƙare a gidansa, dan haka yau kuma yayi alƙawarin lallai yau

ɗ

in nan itama sai yaji irin t

ata ni"imar dan da gani raihana itama bafa daga baya,

murmushi yayi sannan ya miƙe ya nufi

ɗ

akin raihana,

ɗ

akin ya shiga, yana shiga ya hango ta saman gado tayi ruff da ciki sai kuka take,

zama yayi a gefen gado sannan yace miye?""" jawo jikinta tay

i ta matso kusa dashi ta

ɗ

ora kanta saman cinyarshi, kamshi turaren da raihana ta shafa ya fara shiga cikin zuciyarshi, uhmmm

Mi akayi maki ne kike kuka?"" raihana tace shine, faruk yace shine wa?"" raihana tace idan ya kirani bana

ɗ

aukar wayar so yake

yaja man sharri,

faruk cikin mutuwar jiki yace ai ƙarya yake bazai ha

ɗ

amu ba, raihana ta

ɗ

ago kanta ta kalli faruk gira

ɗ

aya ya

ɗ

aga mata tare da kashe mata ido

ɗ

aya, jikin raihana taji yayi wani yarrrr,

Murmushi yayi sannan ya matsa saman gadon so

sai sannan ya kwanta, jawo raihana yayi sannan ya kwantar da ita saman ƙirjinshi, gabanta ya fara fa

ɗ

uwa, wani irin kallo yake mata wanda yake nuni da zaki gane kurenki,

To wasan nasu sai canja salo yake, jin abinda faruk yake mata yasa ta fara tsorata

sosai, nima dai ganin abun yasa nayi sauri na koma farlo na zauna,

Kam wannan lamari yafi ƙarfin karatun mu, ina nan zaune , inajin raihana sai ihu take, danshi kwata kwata baiyi mata zuwan budurwa ba, kuma wannan turaren ya ƙara mashi ƙaimi dama dai

faruk a hakanan ma bai bar mace ba, inaga a bashi gudamawa?""

ina nan zaune naga ya fito daga

ɗ

akin ya shiga

ɗ

akinshi, da gudu na tashi na shiga

ɗ

akin raihana, wayyo abunda basai an masu shishshigi ba, raihana sai kuka

take, tana ƙarawa, wannan wane ra

shin imani ne?"" faruk yayi mata haka kuma babu sannu ba komai sai ya kakka

ɓ

e rigarsa ya barta a haka?"""

Haka taci gaba da kukanta har ta gaji ta tashi tana tafiya kamar hawainiya tana nishin wahala kuka take sosai, ta shige toilet,

tana shiga ta g

yara jikinta, sannan ta fito zanin gadon ta cire ta koma dashi toilet , ta wanke, bayan ta gama ta fito ta fita waje ta shanya, lonacin data fito faruk yana nan zaune har ta wuce ta dawo, shi kuma mamakiyos kawai yake towai ita wannan yarinya ance mashi ta

ta

ɓ

a aure wai shin ya abun yake?""

Ita kuma tana komawa

ɗ

aki wani zanin gadon ta sake sannan ta saka kayan bacci tayi kwanciyarta amma har yanxun bata daina kuka ba,

Shi kuma faruk daya gaji da zama ya

ɗ

auka raihana zata dawo ganin bai sake ganin

fitiwarta ba, yasa ya tashi shima ya nufi

ɗ

akin nata, a bayanta ya kwanta sannan ya jawota jikinshi, tace u umm miye kuma,?"" ta ƙarasa maganar cikin kuka, faruk yace ba komai, bacci zamuyi,

raihana bata sake magana ba, amma faruk zuciyarshi tunani iri

iri yake, har bacci yayi gaba dashi, amma raihana ba bacci take ba ita ka

ɗ

ai tasan azabar da takeji, haka tayi saƙa da warwara, daga baya kuma itama bacci ya

ɗ

auketa amma badan ta sani ba,

****

da safe faruk ya riga raihana farkawa alwallah yayi saida

ya gama ya tashe ta, tana tashi shi kuma ya wuce masallaci,

bayan raihana ta gama sallah asuba tana zaune ji take da wayarta na hannunta lallai da ta kira farida ta bata labari, ashe haka kowa yake ji?" miyasa faruk yayi mata haka?""" wasu hawaye masu z

afi suka zubo mata?"""

hankalinta ya sake tashi data tuna yau saura kwana 6 tabar gidan faruk lallai akwai matsala, haka dai ta gaji ta tashi a sikwane ta haye saman gado jikinta na mata ciwo hawaye suka ci gaba da ambali daga idonta, kuka take sosai wa

ta massarar wahala ta lullu

ɓ

eta,

Faruk kuma a masallaci bayan sun gama sallah dashi da Alhaji suka ke

ɓ

e gefe

ɗ

aya faruk yace ma Alhaji ya ƙara ma raihana wata

ɗ

aya, Alhaji yace to babu damuwa, faruk yayi murmushi sannan yace baza ka tambayi dalili ba?""

" Alhaji yace to mutum da matar sa?"" faruk yace ba haka bane kawai ina so in

ɗ

an mata wani abu ne, yana dai aganse yana wani kame kame, dariya Alhaji yayi sannan yace to babu damuwa koma dai miye maji insha Allah murmushi faruk yayi sannan yayi ma Alhaji

godiya Alhaji yace babu damuwa ya wuce gidan sa, shima faruk gida ya nufa,

a farlo ya zauna, yana jiran fitowar raihana amma shiru, yana nan zaune yana ta tunani iri iri , yaji an ban ka

ɗ

o ƙofa da ƙarfin tsiya babu ko sallama, cikin fa

ɗ

uwar gaba faruk y

a miƙe da sauri yace momy lafiya?"" kika taho haka da safe?"" idan

kina nemana ai sai kiman waya zanz........."""" kafin ya ƙarasa maganar momy ta wanka mashi wani irin mari,

sannan yace dan ubanka ni zaka fa

ɗ

a ma in maka waya kaxo?"" to anƙi ayi maka w

ayar dan ubanka, ina tsinaniyar take?"" wallahi yau

ɗ

ain nan sai tabar gidan nan tunda ba gidan ubanta ba ne, faruk yace momy kiyi haƙuri don Allah wallahi babu abinda taman, momy tace na rantse da girman Allah ka sake magana saina tsine maka albarka, faru

k yayi shiru,

fankam fankam momy ta wuce ko kunya babu bare kara ta nufi

ɗ

akin raihana, ita kuma tana kwance masassara ta dameta don haka tana zuwa babu

ɓ

ata lokaci ta yaye bargon da raihana ta lullu

ɓ

e, niko nace bata kojin kunya kaga idon ta ya gano ma

ta abinda bata zato?""

Tashi

ɗ

iyar gidan matsiyata , yau

ɗ

in nan basai gobe ba wallahi sai kinbar gidan nan tunda ba gidan ubanki bane, raihana ta miƙe jikinta yana kyarma tace momy don Allah kiyi haƙuri wani irin mari takai ma raihana taci gaba da dukan

ta kamar zata zare mata rai,

saida ta gaji da dukanta dan kanta sannan ta jawo raihana ƙasa ƙiyyyyy har farlo sannan tace gata nan wallahi sai ka saketa idan ba haka ba, idan na fara tsine maka albarka harsai ƙiyama ta tashi ban daina tsine maka ba,

sallamarta kafin in fara, wata momy ta

ɗ

auko da byro ta miƙa mashi tana fa

ɗ

in bisimillah............

wata irin zufa ta keto ma faruk hawaye suka fara zubowa daga idonshi yace momy ki rufa man asiri kada ki rabani da raihana............

momy tace kai

yaushe ka fara kuka akan mace?"" ka manta yanda ka

ɗ

auki nace?"" kace mace kamar hula ce a wurinka yanxun nan zaka saka anjima ka canja wata,

Idan na tsine maka tsinuwata sai ta lalata ka, rubuta dan ubanka daya haife ka,

raihana dake kwance ƙasa cik

in wahala ta bu

ɗ

e idonta tana kallon faruk cikin wahala hawaye na bin idonta tace faruk kada kaman haka!!""" kayi haƙuri ina sanka ka barni in rayu dakai don Allah,

momy ta taka ta da ƙafa tace kima fini sanshi ko?"" nice na haifi abuna koni ban rayu da

shi ba ssi ke?""" sakarta dan ubanka idan kuma na sake magana wallahi tsinuwa zata fito daga bakina, rubuta rubuta cikin bala"i da hayani take maganar,

inda raihana take kwance faruk ya kalla sannan ya

ɗ

ora biron ya fara rubutawa kamar haka,

````ni f

aruk ahmad hukuma`````........................

💦💦💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

*Page* 3



6



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*

📚



🏻

*MEELAT MUSA*

🌹

****

*Ameenat Xeeyan muna taya momy barka Allah ya raya ubangiji ya shirya mana

ɗ

an ƙaninmu ub

angiji yasa makarancin Alkur'an ne, masu suna biyu ubangiji ya sauke su lafiya, wanda basu dashi Allah ya kawo masu albarka Allah ya shirya mana zuri"a baki

ɗ

aya, barka momsy*

***

*KISSAR IYA ZAMA DA MIJI*:• "Yar uwa kowane irin namiji da halinsa , wan

i yana da haƙuri , wani baya da shi, idan Allah ya ha

ɗ

aki da namiji marar haƙuri "yar uwa ke sai ki zama mai haƙuri don ku samu zaman lafiya,

Duk abinda kika san baya so ki guje shi , duk wanda kika san yana so to ki gaggauta shi wurin yi masa, yi nayi

bari na bari, kidanne farin cikin lokacin da yake cikin damuwa, ki danne damuwarki lokacin da yake cikin farinci ki taya shi farin ciki,

Idan ya shigo daga waje ransa a

ɓ

ace, ki tareshi da saurinki ki rungumeshi kina rarrashin shi tare da

ɗ

an bubbuga ba

yansa har sai kinga ya samu natsuwa,

Kijashi ki zaunar dashi sai ki bashi ruwan sanyi yasha, zuciyarsa zatai sanyi sai ki zauna a hankali ki rinƙa rarrashinsa kina kwantar masa da hankali ,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login