Showing 6001 words to 9000 words out of 109645 words
gida, dan taga ko mai sallamar yana waje, ba
bu kowa dowowa tayi, kallon da tayi mashi yafi ƙarfin ace yaxo neman *raihana* saboda haka ta dawo, tace kaine ka aika yaro cikin gida?"" sai a lokacin ya
ɗ
ago kanshi , da sauri gwaggo ta sauke idon ta ƙasa saboda wani abu taji ya shigar mata cikin ido, zu
uuuuuu, yace Eh , *raihana nake nema, gwaggo cikin rawar murya tace , lafiya dai?"" yace lafiya qalau ia san ganin ta ne, har yanxun kan gwaggo ƙasa yake, tace an
ɗ
aura mata aura, ummm yace, ba tare da ya sake magana ba, hannunshi ya saka a aljihu ya
ɗ
auko
bandir na 1000, ya miƙa mata, gwaggo da sauri ta ƙar
ɓ
a, tana godiya shi kuma ya fita, da sauri gwaggo ta miƙe tayi cikin gida,,,,,,,,,,,
<<>> {{}}~~¤
*A*
ɗ
aki gwaggo ta duba ku
ɗ
in sannan ta jinjina kanta, tace lallai ina da sauran aiki a gabana,, wann
an mai ku
ɗ
in idan ya auri *raihana* ai ina cikin matsala, hijabinta ta jawo daga saman kyaure ta zura tayi gaba{{}}}<<>>
������
*zawarci*
������
*S*allamar baba tasa da umma da raihana suka fito tsakar gida, baba sai ƙara fa
ɗ
a
ɗ
a murmushin shi yake,,
tabarma umma ta shimfida tana ƙara mashi sannu da zuwa,, yawwa yake cewa lokacin daya ke zama, suma zama sukai baki
ɗ
ayansu, baba yace albshirin ku?"" da umma da raihana suka ce goro, sannan
umma tace ai yau yanda naga kana murmushin nan, nasan an samu nas
ara, baba yace gaskiya alhamdulillah a daidai lokacin da gwaggo tayi sallama ta shigo, inda suke zaune ta nufa tare da
ɗ
auko kujera tayani gulma ta zauna, baba yace to yaudai *raihana* Allah ya temakeki kin samu mijin aure, gaban raihana ya fa
ɗ
i da sauri t
asa hannunta ta dafe ƙirjinta,,, cikin zaƙuwa gwaggo tace sirikin namu daga ina yazo?""" baba yace ai ba
ɓ
oyayye bane , *yusufa* mai niƙa ne,!'""""""" idanuwa raihana ta zaro sannan tace haba baba, ka daina wannan naganar don Allah mutum da mata ukku yara
ashirin da wani abu, gwaggo tayi karaf tace rufa ma mutane baki munafikar Allah, ubanki yana magana kina magana?"" wannan ai rashin tarbiyya ne, sannan ta juya wurin baba tace a gaskiya idan kana biye ma yarinyar nan babu ranar da zata aure, tunda an samu
mai santa kafin ya zare kawai kace ya turo, baba yace, ai yace zaizo su fahimci juna dai, saboda haka yaune zai fara zuwa, wata irin gu
ɗ
a gwaggo tayi , sannan tace lallai yarinya kinyi goshi{{}}
*zawarci*
*U*mma batayi magana ba, ta tashi tayi
ɗ
akinta,
raihana ma ta rufa mata baya,,,, gwaggo ta zauna taci gaba zuga baba, lallai yace ma yusufa ya turo, kawai a
ɗ
aura aure in yaso daga baya ta tare, haka dai taci gaba da maganganunta, daga baya ta tashi tayi
ɗ
akinta, shima baba
ɗ
akinshi ya shige,,,,,,,,,{{
}}
{{}} gwaggo sai zagaye gida take tana cewa wallahi Allah ya rufa maki asiri, kinga kiyi aurenki, ki huta, kai wannan yarinya da sa"ar rayuwar kike,{{}} tanayi tana "yar dariyarta, kana ji kasan dan wulaƙanci take abun,, {{}}
{{}} *zawarci* {{}}
*
R*aihana tace umma wallahi da baba baya nan dana fita nayi ma gwaggo magana, ince ta fita harkata, umma tace ki barta tayi duk abinda taga dama, abinda mutum yayi mai kyau ko kishiyar hakan kanshi yayi ma,,,,,,,
*U*mma tace tashi muyi sallar isha"i ki
ida man labarin {{}}
������
*zawarci*
��������
*D*ariya *raihana* tayi sannan ta
ɗ
auki buta, alwalla tayo ta dawo
ɗ
aki hijibinta ta saka sannan ta haye saman abin sallah,,,,,,,,,,,
*AMEENCI WRITER'S ASSICITION*
��
✍
��
ke maku fatan alkairi, ni *ja
meela musa* nake cewa ku kasance tare dani,
��
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦💦
💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦💦
💦💦
*page* 9
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*MEELAT MUSA*
🌹
🔵🔵🔵🔵🔵
🔵🔵🔵🔵
🔵🔵🔵
🔵🔵
🔵
*ZAWARCI*
*R*aihana tana gama sallar isha"i, tana zaune a inda tayi sallar bata tashi ba, umma tace mata tunda kin gama ci gaba da bani labari, umma bata gama rufe bakinta ba, gwaggo ta yaye labulen
ɗ
akin umma babu ko sallama tace, maza fito ga ango can mijin amar
ya yaxo, yana ƙofar gida yana jiran *raihana* farin cikin shi, ta ƙareshe maganar tana dariya,
*T*saki raihana tayi sannan tace bazanje ba, gwaggo tace ni kike fa
ɗ
a ma haka?"" raihana tace an fa
ɗ
a idan kinji haushi shima ki koreshi tunda dama kin saba ƙ
orama man samari,
Gwaggo tace wani in ƙori yusufa ace ina baƙin ciki?"" tana maganar tana ta
ɓ
e baki, raihana tace ai dole yanxun kice haka tunda kinga shi ba aminu bane, gwaggo tace keji
ɗ
iya yau kuma jarabar rashin auren naki a kaina zata ƙare?"""""
Rainaha tace dole ta ƙare a kanki tunda babu munafikar da ta kashe man aure sai ke, idanuwa gwaggo ta zaro sannan ta daki ƙirjinta da ƙarfi tace lallai yau naga sherrin rayuwa, raihana tace wallahi idanma har sharrin rayuwane baki ga komai ba, gwaggo ta
ce to babu damuwa yanxun dai kije ga sabon miji yaxo, idan har kika yi auren banma kara zuwa gidan bare aja mani sharri,
Raihana tace zanje bisa cika umarni mahifina, tana fa
ɗ
in haka ta miƙe tayi waje fuuuuuuuuu tunda dama hijabin da tayi salla bata cir
e ba, gwaggo tace shegiya
mai baƙin hali ai gara dai a lalla
ɓ
a a aurar dake ga yusufa ko aikin gidan "ya"ya yasa ki ladafi,
ɗ
iya tsaitsaye haka kamar an jika shinkafa da ruwan sanyi?"""" umma dai bata ce komai ba, haka gwaggo tayi ta wulaƙanci daga baya ku
ma ta nufi
ɗ
akin ta,,,,,,,,
A ƙofar gida, raihana ta samu yusufa tsaye, yasha gayu fuskar nan ya nemi mai ya lafta mata sai ƙalli take, haƙoran nan nashi kuma dayaci goro suma sai yauƙi suke, haka raihana tabi yusufa da kallo tun daga tsakiyar kansa h
ar ƙafafuwanshi,
Bayan ta gama kalleshi tsaf, ta dawo da duban ta daidai idon shi, suka kalli juna ido cikin ido, sannan tace sannu, ya yashe baki yace raihana raihana, tsaki raihana tayi sannan tace da Allah malam naji saƙonka, yanxun ka shirya auren
*RAIHANA* ne?""""
Yusuf yace Eh darling, tsaki raihana tayi sannan tace to na baka daga yau zuwa jibi jibin nan, kaje ka ha
ɗ
o man milayan biyar, idan har ka ha
ɗ
o man su to lallai kaxo a
ɗ
aura mana aure,
Idanuwa yusufa ya zaro sannan yace miliyan biy
ar fa kike magana?"""
Raihana tace Eh ba raihana kake so ba?""" yace Eh tace to madamar kana san aure na, sai ka kawo ku
ɗ
in nan idan kuwa ba haka ba, kada ka kuskura in sake ganin ƙafar ka a ƙofar gidan nan,
Ajiyar zuciya yayi zaiyi magana raihana ta
ɗ
aga mashi hannu sannan tace ba wata magana tsakanin ni da kuma kai idan har ka kawo ku
ɗ
in to idan har baka kawo ba, bazan sake saurarenka ba, tana kaiwa nan tayi cikin gida..................
Yusufa yabi raihana da kallo har ta shige cikin gida, tana s
higa ya ƙare ma gidan su raihana kallo yace lallai wannan yarinyar tama raina ma mutane hankali in banda iskanci ko ubanta bai ta
ɓ
a ganin miliyan
ɗ
aya ba amma shine har take cewa wani ya kawo mata miliyan biyar, tsaki yayi sannan yace zanga uban naki in fa
ɗ
a mashi tunda shi mutumin kirki ne, haka yayi ta surutanshi shi
ɗ
aya daga baya kuma ya tafi yabar ƙofar gidan.................
Raihana tana dawowa gida,
ɗ
akin ummarta tayi sallama ta shiga, umma dake kwance har bacci ya fara fizgarta, tace har in dawo?
""" raihana tace Eh, umma tace baima wani da
ɗ
e ba, raihana tace Eh, umma tace to ya kukayi dashi, murmushi raihana tayi sannan tace umma gaskiya nace mashi kawai ya turo, ta ƙarasa maganar tana ta
ɓ
e baki, umma tace to Allah yasa hakan shine alkairi, murmus
hi raihana tayi sannan tace alkairin ma ne, umma tace to bara inje in sanar da babanku, raihana tace tou, tashi umma tayi ta fita daga
ɗ
akin, tana fita raihana ta kece da dariya, sannan tace duk dani ake magana, idan har bazan koma gidan Aminu ba, haƙiƙa d
ai in su namiji mai tsafta in aura amma na auri yusufa haka ai ko dariyar ƙawaye ta hanani sakat, gyara ƙafafunta tayi sannan ta kwanta, da hannunta ta lalabu ta jawo wani tsohon zani ta lullu
ɓ
e, bata da
ɗ
e da kwanciya ba bacci yayi gaba da ita.............
..
Umma bayan taje
ɗ
akin baba ta fa
ɗ
a mashi cewa raihana tace ma yusufa ya turo, baba yace to Alhamdulillah lamari yayi da
ɗ
i Allah ya tabbatar da alkairi, umma tace ameen, itama umma
ɗ
akinta ta tashi ta nufo ta kwanta,
💦💦💦
*Zawarci*
💦💦💦
*T*unda safe raihana tana gama sallah gwaggo ta fito wai lallai yau gidan nan fa babu ruwa, saboda haka raihana ta fito ta tafi wurin mono ta samo masu ruwa, raihana dake kwance, saboda ta gama sallah ta kwanta ta huta gabanta ya fa
ɗ
i,
Gwaggo ta iso
ƙofar
ɗ
akin tace ki fito ki samo mana ruwa nace gidan babu ruwa, raihana daga kwance tace bazanje ba, *innalillahi wa"inna ilaihir raji"un,* raihana saboda rashin mutunci ni kike zagi?"" kuma uwarki tana ji kina zagi na, har cewa take ki ƙara man, daga ra
ihana har umma idanuwa suka zaro suna kallon gwaggo, taci gaba cewa saboda kawai nace ki
ɗ
ibo ruwa sai kawai kiyi ta zunguwara iyaye na zagi,
Wayyo Allah da mutunci na gidan nan tunda
ɗ
iyar nan ta dawo take
ɗ
ura ma iyayena zagi, lallai yau basai gobe ba
, zamana gidan nan ya ƙare, baba dake
ɗ
aki ya fito yana tambayar ba"asi?"""
Kuka gwaggo take sosai tace raihana ce tun shekaran jira da tayi magana sai ta zageta kuma uwar tana ji saidai tayi dariya,
Baba yace ina raihanar take?"" umma ta fito daga
ɗ
aki tace wallahi ba haka akayi ba, yace rufe man baki, umma tayi shiru baba ya kalli inda raihana take tsaye yace daga yau shine magana na ƙarshe nasha fa
ɗ
a maki idan baki kiyaye ba, haƙiƙa zaki bar man gida kinji na fa
ɗ
a maki, raihana tace tou baba insha
Allah amma wallahi ban zage ta ba, baba yace koma dai miye keta shafa bani ba, maza kije ki
ɗ
auka ki ibo mata ruwan, da kina gidanki zataje can ta kirawo ki?""" raihana tace tou,
ɗ
aki ta koma ta
ɗ
auko hijabinta, kofar
ɗ
akinsu ta
ɗ
auki bokitin ƙarfe, ta
ɗ
au
ka tayi waje...............................
Raihana bayan ta fita, baba yace ma gwaggo kema banda masifa tunda safe sai kice yarinya saita ibi maki ruwa?""" gwaggo tace ai tuwo zan
ɗ
ora dan anjima gidan biki zani, baba yace to miyasa tun jiya ba"a samo
ruwan ba?"" gwaggo tace saboda sirikina zai zo, kuma almajira ma idan ka kira basu zuwa, tsaki baba yayi sannan ya nufi
ɗ
akin shi itama umma
ɗ
akinta ta koma gwaggo kuma tabi baba
ɗ
akin shi ta fara tattaro kayan shi da sukai datti........................
A madadin *AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION* ni *MEELAT MUSA* nake cewa ku biyoni ..........................................
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦💦
💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦💦
💦💦
*Page* 1
⃣
0
⃣
*AMEENCHI WRITER'S ASSOCIA
TION*
📚
✍
🏻
*MEELAT MUSA*
🌹
🔵🔵🔵🔵🔵
🔵🔵🔵🔵
🔵🔵🔵
🔵🔵
🔵
*ZAWARCI*
*T*saye take a bakin mono ta jera layi da bokatin ta, ga
ɗ
an sanyi sanyin asuba, Raihana ta bu
ɗ
e idanuwanta duk wurin babu mace sai maza, baƙin ciki ko miye raihana ta t
una oho?"" kawai hawaye ya fara gangarowa daga cikin idanuwanta, haka taci gaba da kuka tana gogewa da gefen hijabinta,
Kuka take tana matsawa da layinta idan an janye, haka kowa yaci gaba da ibar ruwa har layi yazo kanta, haka ta matsa ta tara nata, t
a koma ta fara bugawa, har bokatin ya cika, tazo ta janye ta
ɗ
auka ta nufo gida tana mai nadamar wannan *zawarci*
Sallama raihana tayi ta shiga cikin gida, a ƙofar
ɗ
akin gwaggo taje ta ajiye ruwan, har zata juya gwaggo tace yawwa ga kayan babanki nan su
nyi datti sai ki siyo sabulu da ruwa ki wanke, raihana tace sabulu da ruwa kuma?"" to a ina zan samu ku
ɗ
in siye?"""
Ggaggo tace cikin ku
ɗ
in da kikai wanki jiya?""" murmushi raihana tayi sannna tace to Alhamdulillah Allah ya ƙara rufa mana asiri, gwaggo
tace Allah ya tona maki asiri raihana muje abinda kike boyewa, raihana tace innalillahi wa"inna ilaihir raji"un Allah dai ya tona maki asiri gwaggo ni kuma nawa ubangiji ya rufe man shi,
Gwaggo tace lallai raihana iskancinki kullum gaba yake, yanxun nan
ubanki yayi man tsakani dake amma shine dai baza ki fita hanyata ba?"""
Raihana tace nima idan har baza ki fita tawa ba banga abinda zai fitar dani taki ba saidai a raba gidan nan, dani da ummana daban ke kuma dake da baƙin halinki,
Wannan magana
tayi ma gwaggo ciwo saboda haka ruwan da raihana ta ibo ta
ɗ
auko bokatin ta kwarara mata su duka a jikinsu, sannan ta
ɗ
aga bokitin taci gaba da kwa
ɗ
a ma raihana,
Raihana sai kuka take tana fa
ɗ
in a taimaketa gwaggo zata kasheta, baba da bacci ya fara
ɗ
auka da sauri ya fito tsakar gida, amma umma duk abinda ya faru tana ji , amma bata ce ta tafasa bare a shi
ɗ
e, kuma haka bata fito tsakar gidan ba,
Baba yazo ya riƙe bokitin sannan yace ma gwaggo wai wannan wane irin masifa ne?""" gwaggo cikin shashshek
a ta alamar gajiya kamar wanda tayi gudu sosai, tace tun da safe
ɗ
iyar nan take zungurawa sale mai kanwa zagi, baban gwaggo kenan, taci gaba da cewa kuma idan mutum yayi magana a bashi rashin gaskiya,,,,,
Inda raihana take tsaye tana kuka baba ya kalla
wanda duk gwaggo ta farfashe mata kai, baba yace ke kuma baki zaunuwa wallahi, baba na fa
ɗ
in haka raihana bata sake bi ta kanshi ba tayi
ɗ
akin umma,
Baba yabi ta da kallo, ita kuma tana shiga
ɗ
akin ta fashe da kuka tace umma saboda Allah ni babu mai goy
a man baya?"" baba kullum bayan matarshi yake bi, umma tace kema da a gidanki kike ai mijinki zaibi bayanki ne, raihana tace Allah yaman sakayya umma dai batace komai ba, ita kuma raihana zama tayi sai Allah ya isa take yi,
Daga baya umma ta fita daga
ɗ
akin, ita kuma raihana zama tayi taci kukanta ta ƙoshi, saida ta gaji dan kanta sannan ta tashi ta cire kayan jikinta, ta kwanta wani wahalallan bacci yayyi gaba da ita,,,,,,,,,,,
*zawarci*
Ƙ
arfe 12:30pm raihana ta farka daga bacci, fitowa tayi tsa
kar gida, a ƙofar
ɗ
akin umma taga wani tashin wanki, an kawo mata, inda gwagg take ta kalla, ita kuma gwaggo surfe take k uwarmi take surfawa oho?""""
Kanta ta dafe da yake mata wata irin sara, dafe kan tayi sannan ta duƙa ta
ɗ
auki buta ta nufi bayi, {
*toilet* } tana fitowa ta nufi inda suke sanwa ta fara bubbu
ɗ
e kwanuka, gwaggo uwar mi kike nema?"" ko inda take raihana bata kalla ba, taci gaba da bu
ɗ
e bu
ɗ
enta, dariya gwaggo tayi ta dakata da dakan da takeyi, ta
ɗ
ora guwar hannunta kan ta
ɓ
aryar dake ci
kin turmi, sannan ta tallafe fuskarta da tafin hannun ta, tace yarinya babu abinci, sai kinsan matsayi na a gidan nan sannan zaki fara cin abinci, murmushi raihana tayi sannan tace aikin banza kare da gudun layya, tana kaiwa nan tayi
ɗ
akin umma, gwaggo tac
e saida a mutu da yunwa""" raihana dai bata sake magana ba, ta koma
ɗ
aki madubi ta
ɗ
auko tana kallon yanda gwaggo taci ma fuskarta mutunci,
Allah yayi man sakayya haka rainaha kawai ta fa
ɗ
a , ta koma ta kwanta, wani bacci wahalar ya ƙarayin gaba da ita,
,,,,,,,,,
💦💦💦
*zawarci*
💦💦💦
*R*aihana tashi kiyi sallah mana, umma ce take tashin raihana , a gajiye raihana ta fara bu
ɗ
e idanuwanta da sukai mata nauhi, hawayen wahala suka fara safa da marwa a idonta, umma tace ki tashi kiyi sallah nace,
a daidai lokacin da umma take cire hijabin jikinta,
A gajiye raihana ta miƙe ta fito, buta ta duƙa ƙofae
ɗ
akinsu ta
ɗ
auka, gwaggo sai habaici take, tsaki raihana tayi sannan tace idan dai kare yana haushi idan bai samu aboki ba ya zama mahaukaci, gwaggo
tace uwarki waccan tana nuna
ɗ
akin su to itace mahaukaci, kuma itace karya, dariya raihana tayi sannan tace ga irin halin nan kinayi , gwaggo tace shegiya mai baƙin hali, raihana tace ai a turbar kika
ɗ
rani tun ina yarinya,
Gwaggo tace zawarar banza,
raihna tace , Allah ya kaddara man kuma kema dake da ahalinki Allah ya
ɗ
ora maku jawarci kuji abin idan da
ɗ
i ne,
Gwaggo tace ni kike cewa "ya"yan na zasui *zawarci*? Tsaki raihana tayi , bata sake magana ba ta fara alwalla,
Gwaggo sai masifa take, al
a dole wai