Showing 75001 words to 78000 words out of 109645 words

Chapter 26 - ZAWARCI COMPLETE

miji na g

ari, farida tace to saki nawa yai maki ne?"" raihana tace banma duba ba, farida tace gaji hauka an ta

ɓ

a sakin ki bazaki duba ba?"" ki duba kiga idan saki

ɗ

aya ne sai asan yanda za"ayi,

Ɗ

an rainin hankalinma ko an kira baya

ɗ

aukar wayar, ta ƙarasa magana

r da

ɗ

an guntun tsaki, haka dai suka yini suna fira da raihana tace zata tafi farida ta shiga ta

ɗ

an ha

ɗ

a mata sha tara ta arxiki sannan ta bata waya, amma ba sabuwa bace ta tace data canja infinix hotnot, raihana tayi godiya, farida tace mata bata so, tan

a mata haka, farida da kanta ta mayar da raihana gida,

bayan sunje saida ta shiga ta gaishe da umma sannan raihana tayo mata rakiya taja motar ta tayi gida.........,

Itama raihana gida ta dawo, tana shigowa

ɗ

aki ta shiga, ta cire kayanta, ta sake was

u, sannan ta zauna tana ta lallatsa wayar da farida ta bata,

Umma dake tsakar gida ta kira raihana, ansawa tayi daidai lokacin da take miƙewa, ta fita tsakar gidan, umma gani ta fa

ɗ

a, umma tace ga faten dankali nan nama ga yayi ruwa, kixo ki zuba, raih

ana tace umma banjin yunwa , umma tace

to

ɗ

auki tukunyar kikai

ɗ

aki mayi kalaci dashi da safe, raihana tace to ta

ɗ

auki tukunyar tayi

ɗ

aki da ita,

***

*A*

ɓ

angaren faruk kuwa ya rasa ta ina zai hudo ma lamarin raihana, shin wai takardar daya bata anya

kuwa ta gani?"", kai gaskiya bata gani ba, to momy ta bata kuwa?"" tambayar dai duk babu amsa, wata zuciyar tace mashi ya tura Alhaji, wata zuciyar tace ba wurinshi bane kaine zakaje da kanka, murmushi yayi sannan ya miƙe ya shige

ɗ

akinsa dan fara shirin z

uwa biko, murmushi yayi dan bai ta

ɓ

a ba, shi baima san yazaice mata ba idan yaje, hmm yace sannan yace kai gaskiya bazan iya zuwa ba, kada yarinya ta raina ni,

Wani tunani yayi sannan ta jinjina kansa dan lallai ya samo ma kanshi mafita, wanka ya shige

, yana fitowa daga wanka bayan yayi shirin sa, shiga mai kyau yayi sosai, kallonka kansa yayi a mirrow murmushi yayi sannan ya sake kallon kansa gaskiya bazan iya ba,

Wayarshi ya

ɗ

auka ya fara kiran hafsat ƙanwarsa, bayan ta

ɗ

auka ta gaishe shi ya amsa

cikin isa da gadara, yace ina zuwa gidanki yanxun,,, tace to yaya Allah ya kawo ka lafiya, yace amin,

Daya gama da hafsat ya kira wayar wani abokinsa bayan sun gaisa, yace sadiq kana ta ina ne?"", ya fa

ɗ

a mashi inda yake, faruk yace mu ha

ɗ

u dakai a gid

an hafsat yanxun nan, yace to ba damuwa sai nazo, yana kashe wayar yace tam ya za"ayi?"" wayarsa ya

ɗ

auka ya fito, yana fitowa da sauri duk wanda yake wurin suka miƙe dan jinjinawa,

motar aka bu

ɗ

e mashi ya shiga, babu

ɓ

ata lokaci yace sulaiman gidan ha

fsat, wanda aka kira da sulaiman yaba mota wuta, aka bu

ɗ

e masu get suka

ɓ

ace daga wurin,

A gidan hafsat dukansu a farlo suke zaune, ga sadiq ga faruk sai kuma ita hafsat

ɗ

in, bayan ta gaisheshi ta kawo mashi ruwa da lemo, sannan ta samu wuri a ƙasa ta z

auna, sadiq yace ranka ya da

ɗ

e gani, kallo yabisu dashi sannan yace sadiq dama maganar wannan yarinyar ne, sadiq yace wace yarinya?"" yace ke hafsatu miye ma sunan ta?"" dariya hafsat tayi sannan tace sunan tace yaya raihana , uhumm inji faruk ya fa

ɗ

a , ya

fa san sunan ta iskanci ne,

yace to dake da sadiq kuje ku dawo da ita, sadiq yace ah ah ranka ya da

ɗ

e ba haka akeyi ba, faruk yace ni haka za"aman sadiq yace ai ba munce ah ah ba, kaga yanxun ta da

ɗ

e a gida dole sai iyaye maza zasu je, faruk cikin ƙule

wa yace anƙi aƙa saka iyaye mazan, hafsat tace yaya tunda saki ne, kai kaje biki da kanka mana?"" harararta yayi tare da

ɗ

aure fuska sosai sannan yace banda kike mahaukaci ke da girmana anje biko?"" so kike yarinya ta raina man hankali ne?"", dansu na lura

matan nan da sunga ana bin kansu sai suyi ta raina ma mutane hankali,

sadiq yace "yar la

ɓ

ai tunda dai kaine kake so dole kaji da kanka kaga idan ta ganka zataji da

ɗ

i a ranta, faruk yace duk ku barshi na gode, miƙewa yayi tsaye, da sauri hafsat ta miƙe

tana cewa yaya kayi haƙuri , bakin shi ya ta

ɓ

e ta tare da

yayi magana ba, ya fice daga farlon , yana fitowa sule ya bu

ɗ

e mashi motar suka bar gidan ,

hafsat tace aishi yaya saurin fushi wallahi kuma don Allah tunda kana san abu ba dole sai ka sauke gi

rman kai ba?"", hmm lallai yarinyar nan dan ta samu yana santa ma take rainawa mutane hankali, niko nace taje ta raina ,

😏

Tsaki yayi sannan yace ma sulaiman kasan gidan su wannan yarinyar?"" sule yace wace yarinya ce ranka ya da

ɗ

e?"" daka mashi tsawa

yayi sannan ya fa

ɗ

a mashi sunan unguwarsu raihana yace jeka ta can, da sauri sule ya juya sitiyarin motarsa suka doshi unguwarsu raihana,

Banda tsaki babu abinda faruk yake yi, shi kullum

ɗ

an zaiyi aure sai kace tattabara, dangin babanshi har sun gaji d

a halinsa, tsaki ya sakeyi sannan yace su basu ma san ban saketa ba, mahaukatan banza, idan na fa

ɗ

a ai sunje su fa

ɗ

a ma momy tace na raina ta, amma basarwa kawai zanyi , yauwa nan yayi,

Ƙ

ofar tsohon gidansu raihana suka tsaya, Faruk yace fita ka samu y

aro ya kirawo ta, da sauri ya fita, wani yaro ya samu sannan yace kai shiga nan kace raihana taxo, yaron yace ba nan bane gidansu, sule yace ina ne?"" yaron ya nuna mashi da hannu, godiya yayi sannan ya koma motar,

bayan ya shiga ya zauna yace Oga ga gi

dan can, Faruk yace nan ne, sule yace ai cewa akayi sun koma can, tsaki yayi sannan yace muje, jan motar yayi suka silala ƙofar gidansu raihana, bayan yayi parking ne, Faruk yace nashi nan, wata waya ya bashi sannan yace idan an kirata kanajina?"" yace Eh

ranka ya da

ɗ

e, to ku gaisa kaga bata sanka ba, ku gaisa sosai sannan idan zaka tafi ka bata wayar nan kace akwai layi a ciki zakuyi magana, sule yace to, ya nashi wayar sannan ya fita,

Raihana tana zaune a

ɗ

aki tana ta faman

ɗ

ura kalanzir a fitilar kw

ai, yaro ya shiga yace ance ana sallama da raihana, da sauri raihana ta kalli inda umma take sannan tace kila ma k"b

ɗ

in banzar nan ne, umma tayi dariya sannan tace ma yaron je kace waye yake kiranta,?"" bayan ya fita ya dawo yace wai ance kalifa ne, raiha

na tace kai ban zuwa, Umma tace a, a, jeki kiga waye, raihana tace wani kalifa umma?"" kodai kalifan munafunci, mutum ya fa

ɗ

i sunan sa sai yace wai kalifa, tsaki raihana tayi sannan tace jeka ana zuwa,

bayan yaron ya fita, raihana ta

ɗ

auki hijabinta t

ayo waje, tana fitowa ta kalli sule sosai, sannan tayi tsaki, malam ya akayi ne?"" sule yace babu gaisuwa, tsaki ta sakeyi sannan tace kai nifa na tsani masu kayan soja idan baka sani ba, ta ƙarashe maganar tana yamutsa baki,

Shi kuma sule baisan dalili

n daya sa faruk ya bashi waya ya bawa raihana ba, kuma shine yasa sukaxo amma bai fito ba, sule kallon raihana yayi sanna yace ai bani ne na aiko kaina ba, Oga ne, raihana tace waye Ogan?"" da sauri sule ya dawo hayyacinsa yace sowry gashi wayar ya miƙa m

ata, tsaki raihana tayi sannan tace an fa

ɗ

a maka ina buƙatar waya ne?""""" tsaki tayi kawai ta juya ta shige gida,......,..

Sule ya koma motar ya fa

ɗ

a ma faruk yanda sukayi da raihana, tsaki yayi sannan yace jeka zan taho , sule yace ranka ya da

ɗ

.......

.., tsawa ya daka mashi sannan yace nace ka tafi, bu

ɗ

e motar yayi ya ajiye wayar sannan ya tafi ,

Fitowa faruk yayi ya ƙare ma gidansu raihana kallo , ta

ɓ

e baki yayi sannan ya girgiza kansa a wannan kangon matarshi tae rayuwa?""" lallai ya tausaya mata

, niko nace dan baka san ma gidan na haya bane,

Umma tace ma raihana har kin dawo ne?"" Raihana tace bar

ɗ

an rainin hankali wai wani Oga ya aiko shi, kinji zancen banza, raihana bataci gaba da magana ba, taji yaro yana cewa ance raihana taxo inji mijint

a,

Daga Umma har raihana tare sukayi magana waye mijin nata?"" dukansu haka suka fa

ɗ

a, yaron yace wani ne, raihana tace je kace nan gidan babu matar aure,

yaron ya fito ya fa

ɗ

awa faruk, murmushi faruk yayi sannan yace kaje kace Faruk ne, yaron ya daw

o yace wai ance Faruk ne, Raihana tace kaje kace mashi anyi mata aure,

Umma da bata san kowaye ba, tace ma yaron kai yakanan, yaron yace to, ƙofar

ɗ

akin umma ya matso sannan yace gani, umms ta kalli raihana sannan tace waye shi?"", tsaki raihana tayi ta

ce shine ya sakeni, Umma tace ma yaron je kace tana zuwa, bayan yaron ya fita, Umma tace kije kiji kiran da yake maki, raihana tace da Allah umma ki barshi uwarshi bata so na, tasa ya sakeni to mi kuma yake nema a wurina?""",,,,,,

Umma tace kedai jeki,

raihana tace Umma don Allah ki barshi, Umms tace wallahi idan baki fita ba, zanje in shigo dashi yaga wannan

ɗ

akin da aka jera layin jikkuna kamar

ɗ

akin "yan bodin, dariya raihana tayi sannan tace yi haƙuri,

Umma tace kije kiji uzirinsa, duk yanda kake

da mutum idan ya tako yaxo gidanku ya wuce wulaƙanci, kije kiji abinda zaice maki,

Raihana tace to, turare ta feshe jikinta dashi sosai ta

ɗ

an gyara fuskarta , ta

ɗ

auki kaya masu kyau ta saka, Umma tace to kin gani, ke ba yarinya bace , ki fitar da tsor

o ko shakku tunda shi kai tsaye cewa yayi ace matarshi taxo, tsaki raihana tayi sannan ta yafa gyalenta tayi ƙofar gida,..................,

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*Page* 4



0



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*

📚



🏻

*ME

ELAT MUSA*

🌹

***

*KISSAR SHAGWAƁA* :• "yar uwa kinsan rayuwa ba ta tafiya daidai yadda kake so, dole saika ƙanƙantar da kanka a wajen wanda kake ƙarƙashinsa, dole ke mace ke aka sani da aji da yauƙi da yanga , don Allah kada ki rinƙa bu

ɗ

e murya kama

r wata gardi idan kina magana da mijinki, kada ki rinƙa sakin baki kina kwakwata dariya,

Dariya da mai gida dariyar aji akeyi mai cike da salo na kiss , duk sadda kike tare da mijinki ki narke masa ki zamar masa "yar beby, duk sanda yake zaune baki da

wurin zama sai jikinsa, ki rinƙa masa fira mai

ɗ

an shirme a ciki wadda zata riƙa saka shi dariya,

Kada ki saki ciki a gaban mijinki ki ta faman haƙar abinci yana kallonki , Allah raina miki wayau zaiyi idan kince baza ki iya abu ba, yace duk cin da kike

yi?""", Ai kin iya cinye abinci,

Idan miji yana nan ka

ɗ

an akecin abinci ana yauƙi da yanga kamar dole kike ci, zakiga gar ririta ki yake yi, idan ya gaji da yangarki ya kar

ɓ

i cokalin yace shi bara ya baki a baki, ya fuskanci bakya san cin abinci, idan

miji yana nan abinci ka

ɗ

an zaki zuba a filet, wanda zaki ci, idan kuwa baya nan ki loda abincinki kici ki ƙoshi,

Idan shi zaki bawa abinci ki zubo masa da yawa idan ya fara ci yace miki ya ƙoshi kada ki yadda sa masa rigima kice baki yadda ba idan dai b

ai cinye ba, yaje wani wuri yaci a can , ke kuma ya barki da wahalar girki yaƙi ci, yita tura masa sai kinga ya cinye,

Saboda abinfi san namiji ya rinƙa ci yana ƙoshi , idan ba haka ba sai ya zama raggon namiji bazai iya biyawa matarsa cikakkayar buƙata

r ta ba, kada ki yadda idan mijinki ya shigo daga masallaci sallahn isha"i da daddare yace miki zai kuma fita, sa masa kukan kissa marar hawaye,

Ni bazan yadda ba ka fita ka barni a gidan nan ni ka

ɗ

ai ba, saidai mu tafi tare idan yace kiyi haƙuri yanxu

n zanje na dawo sai kice ah ah nidai ban yadda ba, saidai idan zance zakaje, nidai gaskiya banzan yadda ba, sai ka gaya man wurin wacce zakaje, sai kiyi fushi ki juya kiyi cikin

ɗ

aki,

Kina mai kuka amma fa ba kuka mai hawaye ba, zai fasa fitar ya biyoki



ɗ

aki dan ya lalla

ɓ

aki ya fice zaman majalissa ko raka wani abokin zance ko kuma shi yaje wurin wata buduwar wai dan ya rag dare, jifa rashin aikinyi, ya bar matarsa ta aure a gida ya tafi neman magana wurin wata budurwa da yasa ba aurenta zaiyi ba,

Ida

n ya biyoki

ɗ

aki zai baki haƙuri dan ya samu ya fice sai ki miƙe tsaye ki cire hijabin da kika

ɗ

ora akan rigar baccin ki ko kuma after dress da kika

ɗ

ora kan rigar baccin kice ka nuna man a jikina miye bani dashi?""" mai wata "ya mace tafi da har zaka tafi

wurinta,?"" sai ki girza ƙirjinki meye baiji maka ba a halitta daka raina, zaka barni kaje ka ƙarewa wata kallo?"""""

Sai ki saka kuka ki fa

ɗ

a saman gado haba hajiyata kinsa she

ɗ

aniyar rigar baccinki kin girgiza jikinki yaga komai yana motsi kin fa

ɗ

a g

ado yaga komai naki yana rawa kinfa

ɗ

aga masa hankali , babu idan zai fita dole ya nufo inda kike "yar uwa donme bazamu rinƙa jawo hankalin mazajenmu garemu ba?""" zamu bari wasu suna yaudarar mana su a waje ?"" ko zuwan da zaiyi ya

ɓ

ata ƙokaci a wurinta s

una fira, an ƙwareki bare kuma ya

ɗ

auki wani ya bata kinga ai an rage ki, dan udan yayi niyyar sabowa maki kaza a daren idan yaje ya bawa wata ku

ɗ

in ke sai kiga ko ƙifi bazai kawo maki ba,

Kinga sakacinki yaja maki, da rashin kulawa, da girman kai, waik

e a dole kada miji ya raina ki, wallahi muna sakaci fa ko wani abu ya ha

ɗ

amu da mazajenmu sai kiga mace wai bata girki bata shara babu wanke wanke, ba wanka ba wanki, sannan kuma bazaki bashi haƙƙinsa ba waike an

ɓ

ata maki rai sai ki rama ta haka?"" to wan

nan bashine gyara ba, wannan

ɓ

atawa kikayi idan miji bamai tsoron Allah bane miye zai hana bazaije neman matan banza ba?"" dama su haka sukeso kinga an barki da hauka, sai ya kawo ido ya zuba maki, kafin ki ankara kuma an tadaki aiki, don Allah mu kula mu

gyara saboda samun kwanciyar hankalimu Allah yasa mu dace,............

***

*Zawarci*

*A* ƙofar gida raihana tana fitowa daidai ƙofar gidansu nan tayi tsaye, shi kuma

ɗ

an girman kan yana kallonta baiyi mata magana ba ita kuma bata matsa ba, nan tayi

tsaye, tunda yaga bata matso ba kuma bata da niyyar tahowa yasa yayi alƙawari da zuciyarsa ko zasu kwana a haka shi bazai mata magana ba, wannan yana

ɗ

aya daga cikin abinda yasa ya tsani yaje wurin mace, wai idan anzo a wurinsu lokacin suke jin wani rashin

mutumci waisu anzo biko, tsaki yayi sannan ya

ɗ

auki ƙafa

ɗ

aya ya

ɗ

ora saman

ɗ

aya, wayarsa ya fiddo yaci gaba da latsawa,

Raihana kuma tana ganin haka, wata zuciyar tace mata kam lallai yama raina maki hankali wata tace ba haka ake rayuwa ba, mutumin d

aya taso daga wani wuri yaxo saboda ke, ya kamata kiyi mashi uziri kiji abinda yaxo dashi sannan kinsan miye mafita,

kallon inda yake zaune saman dakalin ƙofar gidansu , shiko hankalinsa yana kan wayarshi, ganin baida lokacinta yanda ya nuna ma baisan

Allah ya ajeta ba, yasa ta sauƙi girman kai ta matsa kusa dashi,

Kugu ta riƙe ta

ɗ

an jijjiga kamar mai shirin kai masa duka, sannan tace malam ya akayi ne?"" bai

ɗ

ago ba kuma baiyi magana ba, ƙara matsawa tayi kusa dashi tace gani........., har yanxun id

onshi yana saman wayarshi, baiyi magana ba, raihana tace wallahi idan baza kayi magana ba, zan koma,

murmushi yayi amma bai kalli raihana ba, yace to ai kina iya komawa, sai kixo kaina haka gatsal babu sallama babu gaisuwa kixo ki riƙe kugu kamar zaki z

aneni?""" tsaki raihana tayi , kallonta yayi sannan yace ki daina wulaƙanci babu kyau, raihana tace a ina nayi wulaƙancin, murmushi yayi sannan ya ajiye wayarsa a gefe,

hannunta ya jawo ya zaunar da ita kusa dashi, sannan yace barka da yini, yana kallo

n fuskarta, shiru raihana tayi, Faruk yace miye?"" raihana tayi shiru, sai bu

ɗ

a hanci take kamar wanda ta kada ƙato,

Faruk yacd ina magana baza kiman magana ba dan nazo gidanku?""

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login