Showing 66001 words to 69000 words out of 109645 words
jawota
jikinshi, tace u umm miye kuma,?"" ta ƙarasa maganar cikin kuka, faruk yace ba komai, bacci zamuyi,
raihana bata sake magana ba, amma faruk zuciyarshi tunani iri iri yake, har bacci yayi gaba dashi, amma raihana ba bacci take ba ita ka
ɗ
ai tasan azabar
da takeji, haka tayi saƙa da warwara, daga baya kuma itama bacci ya
ɗ
auketa amma badan ta sani ba,
****
da safe faruk ya riga raihana farkawa alwallah yayi saida ya gama ya tashe ta, tana tashi shi kuma ya wuce masallaci,
bayan raihana ta gama salla
h asuba tana zaune ji take da wayarta na hannunta lallai da ta kira farida ta bata labari, ashe haka kowa yake ji?" miyasa faruk yayi mata haka?""" wasu hawaye masu zafi suka zubo mata?"""
hankalinta ya sake tashi data tuna yau saura kwana 6 tabar gidan
faruk lallai akwai matsala, haka dai ta gaji ta tashi a sikwane ta haye saman gado jikinta na mata ciwo hawaye suka ci gaba da ambali daga idonta, kuka take sosai wata massarar wahala ta lullu
ɓ
eta,
Faruk kuma a masallaci bayan sun gama sallah dashi da
Alhaji suka ke
ɓ
e gefe
ɗ
aya faruk yace ma Alhaji ya ƙara ma raihana wata
ɗ
aya, Alhaji yace to babu damuwa, faruk yayi murmushi sannan yace baza ka tambayi dalili ba?""" Alhaji yace to mutum da matar sa?"" faruk yace ba haka bane kawai ina so in
ɗ
an mata wan
i abu ne, yana dai aganse yana wani kame kame, dariya Alhaji yayi sannan yace to babu damuwa koma dai miye maji insha Allah murmushi faruk yayi sannan yayi ma Alhaji godiya Alhaji yace babu damuwa ya wuce gidan sa, shima faruk gida ya nufa,
a farlo ya z
auna, yana jiran fitowar raihana amma shiru, yana nan zaune yana ta tunani iri iri , yaji an ban ka
ɗ
o ƙofa da ƙarfin tsiya babu ko sallama, cikin fa
ɗ
uwar gaba faruk ya miƙe da sauri yace momy lafiya?"" kika taho haka da safe?"" idan kina nemana ai sai kima
n waya zanz........."""" kafin ya ƙarasa maganar momy ta wanka mashi wani irin mari,
sannan yace dan ubanka ni zaka fa
ɗ
a ma in maka waya kaxo?"" to anƙi ayi maka wayar dan ubanka, ina tsinaniyar take?"" wallahi yau
ɗ
ain nan sai tabar gidan nan tunda ba
gidan ubanta ba ne, faruk yace momy kiyi haƙuri don Allah wallahi babu abinda taman, momy tace na rantse da girman Allah ka sake magana saina tsine maka albarka, faruk yayi shiru,
fankam fankam momy ta wuce ko kunya babu bare kara ta nufi
ɗ
akin raihana,
ita kuma tana kwance masassara ta dameta don haka tana zuwa babu
ɓ
ata lokaci ta yaye bargon da raihana ta lullu
ɓ
e, niko nace bata kojin kunya kaga idon ta ya gano mata abinda bata zato?""
Tashi
ɗ
iyar gidan matsiyata , yau
ɗ
in nan basai gobe ba wallahi s
ai kinbar gidan nan tunda ba gidan ubanki bane, raihana ta miƙe jikinta yana kyarma tace momy don Allah kiyi haƙuri wani irin mari takai ma raihana taci gaba da dukanta kamar zata zare mata rai,
saida ta gaji da dukanta dan kanta sannan ta jawo raihana
ƙ
asa ƙiyyyyy har farlo sannan tace gata nan wallahi sai ka saketa idan ba haka ba, idan na fara tsine maka albarka harsai ƙiyama ta tashi ban daina tsine maka ba,
sallamarta kafin in fara, wata momy ta
ɗ
auko da byro ta miƙa mashi tana fa
ɗ
in bisimillah..
..........
wata irin zufa ta keto ma faruk hawaye suka fara zubowa daga idonshi yace momy ki rufa man asiri kada ki rabani da raihana............
momy tace kai yaushe ka fara kuka akan mace?"" ka manta yanda ka
ɗ
auki nace?"" kace mace kamar hula ce a
wurinka yanxun nan zaka saka anjima ka canja wata,
Idan na tsine maka tsinuwata sai ta lalata ka, rubuta dan ubanka daya haife ka,
raihana dake kwance ƙasa cikin wahala ta bu
ɗ
e idonta tana kallon faruk cikin wahala hawaye na bin idonta tace faruk ka
da kaman haka!!""" kayi haƙuri ina sanka ka barni in rayu dakai don Allah,
momy ta taka ta da ƙafa tace kima fini sanshi ko?"" nice na haifi abuna koni ban rayu dashi ba ssi ke?""" sakarta dan ubanka idan kuma na sake magana wallahi tsinuwa zata fito da
ga bakina, rubuta rubuta cikin bala"i da hayani take maganar,
inda raihana take kwance faruk ya kalla sannan ya
ɗ
ora biron ya fara rubutawa kamar haka,
````ni faruk ahmad hukuma`````....................
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
💦
💦💦💦
*Page* 3
⃣
7
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*MEELAT MUSA*
🌹
****
*Don Allah ina baku haƙuri akan matsalar da aka samu a page 36 ni bansan haka yayi ba saida akayi posting ake cewa yayi wani iri ba"a ganewa, to kuyi haƙuri niƙam b
azan iya canjawa ba, kuyi haƙuri da yanda ya samu,*
*KISSAR IYA ZAMA DA KISHIYA*:• "yar uwa ko wace irin kishiya Allah ya ha
ɗ
aki zama da ita to kici maganin zama da ita, miye maganin zaman nan da ita?"" shine *HAKURI* ki zamo mai haƙuro da ita ko wane i
rin haline da ita,
Ki tsarkake zuciyarki kiyo zama na tsakani da Allah da ita, kada ya zamo ƙo ƙaƙa tayi maki abu kice bazakiyi haƙuri da ba, sai kin rama ko kuma da miji ya dawo ki kwashi jiki ragajab ragajab kije kikai masa ƙara, kaga wane tayi man ka
za ko?"""
To ko kece da gaskiya hajiyata haushinki zaiji domin ya fita tun safe yawon fafutukar samo maku abinci ya dawo ga yunwa ga ƙishirwa ga gajiya, kila ma a
waje wani ya
ɓ
ata masa rai, bai huta ba kin zo masa da wannan tashin hankalin ta yaya zaig
a farinki?"" idan wani abun tayi maki yi haƙuri ki danne
ɓ
acin ranki idan mai gidanku ya dawo ki tare shi da farin ciko da murna kiyi masa barka da zuwa,
Idan yaci abinci yasha ruwa ya natsu, kins masa "yar tausa ahanakali cikin kwantar da murya zaki ce
, don Allah mai gida kayiwa wance nasiha saboda abu kaza da abu kaza da takeyi bai daceba , kaga muguwar
ɗ
abi"ace kada yara suyi koyi da hakan a gaba,
Zaice lallai bai kamata ba, dan bazan so yarana su aikata haka a gidan aurensu ba, mai gida sai ya kir
a
ɗ
ayar matarsa sai yace ko wacce ta gaya masa meya faru?"" idan ya gama ji sai ya tsaya yayi hukunci na gaskiya yayi saboda Allah kada ya danne haƙƙin kowace domin dukka zamansa suke,
Ki rungumi kishiryarki kuyi zama na gaskiya da amana kada kiyi zazza
fan kishi akanta domin idan wata matsala ta sameki ta nakuda ko wano ciwo mai gidanku baya nan, "yan uwanki basa kusa dake itace zata taimaka miki , kada ki kyari "ya"yanta kada ki wulaƙansu kada ki azabatar dasu kuma kada ki wulaƙansu sannan kada ki takur
a masu kada kiyi masu horon yunwa kada ki hansu makaranta ki riƙa aza masu talla, komai zakiyi masu kiyi don Allah, ki ruƙa tunawa akwai ranar sakamako,
Ranar da zaka girbi abinda ka shuka , "ya"ya amana ce a wajenmu, da ku
ɗ
i da "ya"ya ba"a masu mugunta
don Allah ne ka
ɗ
ai yasan wanda zai moresu a gaba,
Kada ki wulaƙanta "ya"yan kishiryarki ki azabtar dasu kiyi abinda miji zaifi san naki "ya"yan ya wulaƙanta wa"ancan kinsan arxikin da Allah yayi wa wa"ancan
❓
kinsan mai zasu zama nan gaba
❓
baza fa su
ta
ɓ
a manta tsanar da kikayi masu ba,baza su ta
ɓ
a manta irin ƙiyayyar da kika gwada masu ba,
Ko kuma kin taƙura wa kishiyarki kin tsani "ya"yan kina gallaza masu azaba kin shanye mijin duk abinda ya samo a tafin hannunki yake kina shirya wa kanki rayuwar
duniya, kwatsam sai kika fa
ɗ
i kika mutu, kinga kin bar mata mijin da "ya"yan naki duk sun zama a ƙarƙashin ikonta ,
ke kuma kina kabari kina kar
ɓ
ar mummunan saƙon da kika aikata a duniya, saboda haka duk abinda zakayi ka tuna Allah yana kallonka kuma d
uk abinda ka aikata alkairi ko kishiyarsa a rubuce yake cikin littafinka,
ɗ
auki rayuwa da sauƙi sai komai yazo maka da sauƙi, Allah yasa mu dace,
****
*ZAWARCI*
*R*aihana dake kwance ƙasa kamar gawa, ganin faruk ya fara rubutu yasa ta miƙe da sauri
jikinta yana ƙarma ta matsa kusa da faruk ta riƙe biron gam tana cewa ka rufa man asiri don girman Allah kar ka sakeni, shima faruk hawaye yake sosai,
momy tace wallahi saika saketa idan ba haka ba, ban yafe ba, cikin kuka raihana tace faruk ka rufa ma
n asiri kaga ka rusa man rayuwa kayi haƙuri ka barni in zauna tare dakai don Allah,
momy fita tayi daga farlon , raihana na ganin ta fita, taci gaba da cewa faruk ka taimaki rayuwata kowa yana man kallon banda natsuwa ni karuwa ce, amma ka ka sheda ni i
na da natsuwa kuma kaine mutum.na farko daya fara keta man rayuwata, kaine ka samu farin cikin da babu wanda ya samu kamarshi kodan wannan ka rufa man asiri faruk kada ka sakeni nayi maka alƙawari zakayi alfahari da aurena zan zamar maka farin ciki kuma za
n zama mai biyayya a gareka,
Nayi alƙawari bazan barka kayi kuka ko da nasanin aure ba, kayi haƙuri don Allah, insha Allah aur..............."""" bata ƙarasa maganar ba taji duka ta ko ina momy dukan raihana take kamar an aikota,
faruk da sauri ya mi
ƙ
e ya kare raihana haka momy taci gaban da dukan raihana da faruk babu ji babu gani, wata ƙatuwar dorina ce take dukansu, tun raihana tana iya magana har bakinta yayi shiru tun tana nunfashi har takai ta some,
Faruk da yake rungume da raihana yaji jikin
ta ya saki idanuwanta sunyi sama sun kafe hankalinsa ya tashi ya shiga jijjigata yana wani irin kuka, idanuwansa gaba
ɗ
aya sun ka
ɗ
e sunyi wani irin ja,
kallon momy yayi sannan yace momy kin kashe masu
ɗ
iya, kin matar da raihana, momy tace na kasheta kum
a kaima saika gama rubuta takardar sakin in kashe ka, faruk yace haba momy miye don Allah wani irin mari takai mashi , sannan tace rubuta dan ubankan,
jikin faruk yana ƙarma ya dauko takardar da biron ya
ɗ
ora daga inda ya tsaya,
*ni faruk ahmad huku
ma, raihana ina baki haƙuri akan abinda ya faru, kiyi haƙuri kuma kiyi ma momyna uziri nidai bazan iya rabuwa dake ba, ki zauna gida insha Allah da zaran komai ya daidaita zanzo in dawo dake, ina sanki*
yana gama rubutawa ya nanna
ɗ
e ya bawa momy, ba tar
e data duba ba, ta bu
ɗ
e jakarta ta saka a ciki, inda raihana take kwance taje ta kama hannunta sannan ta fara janta ƙasa ƙiyyyy kamar wata karya,
haka ta fita da ita daga farlon a bakin get taje ta bu
ɗ
e mota ta jefata, sannan ta bawa wata mata takardar
tace kuje shi yasan gidan ki shiga kibawa uwarta kice
ɗ
ana bazai iya zama da karuwa ba,
matar tace to, haka ta anshi takarda sannan ta shiga cikin motar driver yaja suka bar gidan,
Faruk kuma ganin irin wulaƙanci da tayi ma raihana abun yayi mashi b
abu da
ɗ
i sai kuka yake har yanxun ya kasa samun natsuwa, tunanin darensu na jiya yanda ya kasance kawai yakeyi,
Tunanin raihana kawai yake lallai ya yadda ko wane irin mace akwai irin baiwa da kuma ni"imar da Allah yayi mata, haƙiƙa raihana ta dabance,
dan yayi aure aure ya auri mace sama da sha wani abu amma ita dai raihana ta dabance, banban kuma abinda yafi tsaya mashi a rai shine, yanda raihana ta kasance budurwa yana cikin wannan tunanin ne , yaji an kwa
ɗ
a masa wani abu akai ya fa
ɗ
i ƙasa sumamme,
Momy tana ganin yayi ƙasa tace ka
ɗ
an ka gani kan wannan yarinya ina iya kashe ka har lahira, tun yanxun kana kuka zaka rabu da ita, wato da na bari tafiyar tayi nisa ashe dani nake cikin matsala, dan yanda take wani sinsinne kai kila sai ta kwace man kai
,
Saida ta gama cas ka
ɗ
a masifarta sannan ta fice daga farlon tabar faruk cikin matsanancin hali,
Alhajin daya auro wa faruk raihana , da yake zaune ƙofar gidansa tun shigar momy bai tashi ba har yanxun fitar ta, yana nan don haka tana fitowa, wurin
shi ta tsaya sannan ta riƙe ƙugu cikin masifa da tijara tace to baƙin munafi na wargaza wannan cutar taka , idan ka sake shiga cikin sabgar
ɗ
ana sai nasa anci uwar kaa garin nan, dan
ɗ
ana ne, nice a haifi abuna ba wani yasha man wahalar naƙudar ba, kaji na
fa
ɗ
a maka,
kaje ka auro ma
ɗ
ana karuwa, taxo ta kashe man
ɗ
a ta tattara abinda gareshi a raba a baka kashi
ɗ
aya ita kuma sauran ta riƙe to Allah yasa na gano ku kuma wallahi ni ka
ɗ
ai ma gayyace, tana fa
ɗ
in haka tayi gaba zungui zungui,
Alhaji saida
ya tabbatar da momy ta
ɓ
ace kwata kwata, sannan ya miƙe ya nufi cikin gidan faruk, sallama yake amma babu mai amsawa, saboda haka bai tsaya
ɓ
ata lokaci ba, ya ƙusa kanshi cikin farlon gidan, sallama yayi sannan ya kutsa ka shi ya shiga farlon , haggo faruk
yayi a ƙasa baje kamar wanda baya nunfashi, dan haka da sauri ya isa wurinshi ya fara jijiga shi, yana kiran sunan shi,
Amma shiru kake ji, alhaji tashi yayi da sauri yaje ya samo ruwa ya fara yayyafawa faruk amma shiru kakeji, hankalin Alhaji ya tashi
sosai, dan haka wayarsa ya ciro ya kira wani
ɗ
ansa cewa maza ya fito da mota, ya sameshi gidan faruk su fito dashi zadu kaishi asibiti,
ɗ
an yace baba ina drivern shi kuma ina masu kula dashi?"" kamar faruk mu fita dashi haka babu tsaro kasan fa akwai m
atsala Alhaji yace to mamanshi tace bata so ya zauna dasu saboda matar daya auro taxo ta hana
ɗ
anta zaman lafiya, ta rusa mashi mashi jin da
ɗ
i kawao mota dai,
ɗ
an yace tom Alhaji ya kashe wayar, ya
ɓ
a rungume da faruk a jikin shi,
A ƙofar gidan su raihan
a motar tayi farkin itama matar babu tausayi a tare da ita bare imani, tana fitowa daga mota ta zagaya inda raihana take ta bu
ɗ
e kamar yanda momy taja raihana itama haka ta jata har cikin gida ƙasa,
umma dake duƙe tana wanki taji shigowar mutum kuma ba
bu sallama da sauri ta juyo dan ganin waye?"" a daidai lokacin da take sakin raihana ƙasa tifff, Umma tace lafiya baiwar Allah?""
matar tace saƙo ne daga mai girma, umma tace waye kuma mai girma?"" matar tace kinji ana fa
ɗ
in Faruk Ahamad Hukuma?"" soja
mai harbi da bindiga , yayi harbi ya kashe babu abinda za"ayi kamar ya kashe cin naka, kuma ya taka wanda yake so kamar motar tana wucewa a kwalta,
haka kuma mace ba komai bace a wurinsa ta ƙarasa maganar tana
ɗ
aga ma umma gira, kinga shi mace a wurinsa
hula ce, da ku
ɗ
insa zaisa ya idan ya gama keta ma mace rayuwa sai ya bada saki kamar dai yanda kikaga ya bawa "yarki,
Murmushi tayi sannan taci gaba da cewa haka yake ku
ɗ
insa yake kashewa dan biyan buƙatar kansa amma fa baya neman mata, jakarta ta bu
ɗ
e
sannan ta zaro takardar ta ajiye a saman raihana dake kwance tana fitar da wani irin lumfashin wahala,
matar tace hajiyata na barki lafiya sai kuma munzo kawo maki katin gayya dan gobe iwar haka soja nacan ya zama ango,
ɗ
iyar gidan masu ku
ɗ
i ba talaka
wa da suka ƙare a gidan haya ba, wata irin dariya take irin maicin rai , tana kyakyatawa, sannan ta fita tabar gidan,
innalillahi wa"inns ilaihir raji"un umma take fa
ɗ
a a daidai lokacin da take
ɗ
uƙusawa kusa da raihana , a hankali ta
ɗ
aga ta sannan ta n
ufi
ɗ
aki da ita dan gudun kada wasu suxo suga halin da ake ciki,
bayan ta shiga
ɗ
akin ta kwantar da raihana saman katifa, tana kallonta hawaye yana zuwa daga idon umma, cikin tausayawa tace ke kuma taki kaddarar haƙa taxo?""" raihana bata iya magana sai
kuka take,
umma tace kiyi haƙuri duk abinda yayi tsanani sauƙi yana kusa, takardar umma ta
ɗ
auka ita dai bata iya karatu ba, kuma bata san abinda aka rubuta ba, kallon takardar tayi sannan ta kalli raihana dake kallonta kamsr
ɗ
an bitinbutumi,
ɗ
aga tat
ifar tayi sannan ta ajiye wasiƙar ita kuma ta fita dan dafa ma raihana ruwan wanka,
Ɗ
an Alhaji da shi Alhajin suka kama faruk suka fito dashi, a mota suka sakashi suka kwantar dashi a gidan baya amma shima alhajin a baya ya shiga ya rungume faruk
ɗ
an al
haji yaja motar suka nufi asibiti,
ita kuma momy tana tafiya tana fa
ɗ
a wai Alhaji yayi munafinci dan yaga faruk yana da ku
ɗ
i a kashe mata
ɗ
a a kwashi dukiyar suje su raba ita kuma a barta da tagumi, koda taje gida ta fa
ɗ
aw "ya"yanta wato