Showing 30001 words to 33000 words out of 109645 words

Chapter 11 - ZAWARCI COMPLETE

sayyada har gidansu umma,

Lokacin data isa a ƙofar gida ta tsaya ta samu yaro tace ya shiga yace a na sallama da umma fati, bayan wani lokaci yaron ya dawo yace gata nan zuwa, godiya raihana tayi mashi sannan ta samu w

uri ta zauna tana jiran fitowar mahaifiyarta ,,,,,

ba"a wani

ɗ

auki lokaci ba, umma ta fito, inda raihana take zaune taje ta zauna , bayan ta zauna raihana ta gaisheta, umma ta amsa sannan ta kalli raihana tace kuka kikai?"" murmushi ta ƙaƙaro dan tan

a cikin damuwa, sannan tace ma umma mi kika gani?"" umma tace naga idonki yayi ja, wasu sabbin hawaye suka zubo ma raihana wadda ta kasa maida su, ta kalli umma tace nidao zanje ince ma yusufa ya aiko idai zai aure ni, umma ta zaro ido tace mata haba raiha

na kiyi haƙuri tunda ya daina zuwa wurinki saiki barshi, kiyi fatan Allah ya baki wani wanda yafi shi alkairi,

raihana tace umma haƙuri na nidai bama ƙarewa yayi ba mutuwa yayi ta sake

ɓ

arkewa da kuka umma taji tausayin raihana sosai, ita umma tunanin t

a raihana abinda yasa take so tayi aure kila dan ta ta

ɓ

a auren ne ko tana buƙatar namiji a kusa da ita,

Ita kuma a

ɓ

angaren raihana tana so tayi aurene saboda ta rasa mata

ɓ

a, dan ita babu wani abu daya ta

ɓ

a shiga tsakaninta da wani namiji, dan ko aminu

daya aureta duk zan da sukai saidai ya

ɗ

anyi wasanni da ita,

Umma ta kalli raihana sannan tace to tunda kina ganin haka ne mafita kiyi ma yusufan magana kiji, tayi ma raihana hakane dan kada taje ta saka rayuwata a wani halin ,,,,

Raihana ta kalli

umma tace umma kinyi kalaci ne?"" umma tace ni

ɗ

an ku

ɗ

a

ɗ

en nawa ma an sace, raihana tace subahanallah""" garin ya?"" umma tace nima wallahi ban sani ba , raihana tace to mi kikaci yanxun?"" umma tace ba komai, raihana tabi mahaifiyarya da kallo cikin tausa

yi

Umma tace ke ban maki albishir ba, raihana tace nami?"" umma tace na samu aiki wani gida, gaban raihana ya fa

ɗ

i, tace haba umma, sai ki tafi kina aiki aje ayi ta

ɓ

ata maki rai?"" ni wallahi bansan aikin gidajen nan, tace ke wannan basu da wulaƙanci

wallahi mutanen kirki ne, raihana tace to Allah ya tsare ,

Umma tace ameen sannan tace to ya kuka ƙare da gwaggon?"" raihana ta

ɓ

oye ma umma dan kada ranta ya

ɓ

aci, tace gwaggo tace wai hadake mu dawo gidanta, dan tasan umma baza ta koma ba, raihana tac

i gaba da cewa nace mata

ah ah, nidai ka

ɗ

ai zan zauna ke kince baza kixo ba, umma tace kwarai kuwa ko babu sauran gidan zama a duniya,

Dariya raihana tayi sanann tace umma bani kayana kinji inje inyi wanka gidan farida zanje, umma tace wane iri zan

ɗ

auk

o maki, raihana tace masu kyau zaki bani kala biyar dan saina kwana biyu ban sake dawowa ba, umma tace to,

tashi tayi taje ta

ɗ

auko mata kayanta sannan ta kawo mata, raihana tayi mata bankwana sannan ta tafi,

raihana tafiya take a galabaice yunwa ta

isheta har bata ganin gabanta saboda azabar yunwa, daƙel ta iso gidan gwaggo lokacin data iso ta samu gwaggo ta fito zata fita, gwaggo tace har kin dawo ne?"" raihana tace Eh gwaggo tace to ga mabu

ɗ

in gidan raihana tace a,a barshi kije ki dawo, gwaggo tac

e saboda mi?"" raihana tace ai nima gaba zanyi, gwaggo tace to sai kin dawo, raihana ta miƙe da "yan kayanta tayi gaba,

a ranta take magana tace yanxun in anshi makullin gidan nan gwaggo tana iya cewa na sace mata wani abu, a fili tayi magana tace tu

nda ina san zama zan kiyaye abincinko da makullin gidanki dan in zauna lafiya,

Tafiya take har ta iso wurin wata majalissa suka fara ka

ɗ

a mata taken nata, *zawara uwar san banza ke wuta ƙaninki

ɓ

arawo* haka sukai ta fa

ɗ

i har ta wuce wurin ta isa bakin

titi, napep ta tsayar ta fa

ɗ

a mata inda zata kaita, sukai ciniki sannan ta shiga sai gidan farida,

suna zuwa tace mashi ya jirata ta kar

ɓ

o mashi ku

ɗ

in shi, tana zuwa tayi ta nooking shiru, haka taci gaba da bugawa, wata maƙotarsu ce ta leƙo, suka gaisa

tace mata don farida fa?"" tace ai farida sun da

ɗ

e basa nan!""" raihana tace ina suka je ne?"" tace sun tafi umara , kuma dama kamar tasan zakizo tace ga saƙo a baki,

shigo , raihana tace to, ciki suka shiga, a farlo ta zauna tana jiran fitowarta, ta



ɗ

an da

ɗ

e sannan ta fito, da wata ƙatuwar leda ta ajiye a gaban raihana tace ki duba komai yana ciki, tace taxo gidanku baku nan , gidan a kulle,

Godiya raihana tayi sannan ta miƙe tayo wurin mai napep, ta shiga tace suje, suka dawo, a ƙofar shagon sham

su ya ajiyeta, kayan sawarta data

ɗ

auko daga gidansu umma taba shamsu tace don matsayin manzan Allah S. A. W ka riƙesu ka bani

ɗ

ari biyar, dariya shamsu yayi sannan yace kai gaskiya kinajin garin nan, raihana tace kaidai ka sani, kar

ɓ

ar kayan yayi sannan y

a bata ku

ɗ

in mai napep taje ta bawa

ɗ

aru ukku sannan ta

ɗ

auko ledar da farida ta bada a bata, sannan ta nufi gidan da ake siyar da abinci tana zuwa tasa aka zuba mata na

ɗ

ari da hamsin dukanshi ta shafe shi kafff sannan ta anshi amsin

ɗ

in ta fito daga gida

n , tana tafiya taga wani yaro yana tallar ruwa ta siya tayo ƙofar gidan gwaggo ta zauna,,,,

tana zama ta duƙar da kanta ƙasa taci gaba da kuka........................

💦💦💦💦

💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦

💦💦💦

*Page* 2



4



*AMEENCI WRITER'S AS

SOCIATION*

📚



🏻

*MEELAT MUSA*

🌹

****

*Gaisuwa ta musamman a gareki Hafsat Isa Mamman Katsina, ina maki fatan alkairi, alkairin Allah ya taddaki har binnin katsinar dikko

ɗ

akin ƙara*

*Allah sarki ƙawata Asmeenat Xeeyan ina maraicinkin sosai Al

lah ya dawo man dake lafiya kema alkairi ya iskoki har sakoton shehu*

*Wannan shafin naku ne ameenci fans Allah ya ƙara mana kaunar juna, muna tare*

******

*K*anta yana ƙasa sai kuka take tare da addu"a Allah ya kawo mata

ɗ

aukin wannan rayuwa da t

ake ciki,

Raihana ta

ɗ

ago kanta sannan ta goge hawayen idonta, ledar gaban ta data zo da ita daga maƙotan farida data bada a ajiye mata ta jawo, bu

ɗ

ewa tayi ta fara dubawa, turamen atamfa ne kala ukku da gyale sai mabar riga da hijabi biyu, sai talami

kala

ɗ

aya, da kwalin waya ƙirar L9plus , ajiyar zuciya tayi sannan tace Allah sarki idan mutum yana sanka yana kaunar ka, Allah ya ƙara maki kisanci da mijinki ya baki haƙurin zama dashi kiyi haƙuri kiyi zaman ki farida zawarci babu da

ɗ

i kixo kiyi ta ra

ɓ

r

ra

ɓ

e,

ƙ

arshe ma abinda zakaci yaxo yayi maka tsaye, sannan baka da mutumci da kima a idon kowa, haka tayi ta magana sai kace tana ganin farida,

Atamfofin ta fiddo ta fara dubawa

ɗ

aya bayan

ɗ

aya tana dorawa saman cinyarta, saida ta gama fitowa da ka

yan duka sannan daga ƙasa taga takarda , da sauri ta jawota, ta bu

ɗ

e, ku

ɗ

i ne ciki 5k, a jikin takardar kuma anyi rubutu kamar haka,

```Assalam ƙawata da farko dai ina godiya sosai dan banma san da bakin da zan gode maki ba, naxo gdanku a rufe , naxo

maki bankwana ne, munyi tafiya saudiyya, wannan saƙon kuma mai gda yace a baki, kuma shima yana godiya

sosai, insha Allah zan maki addu"a sosai kema Allah ya baki miji na gari, daga mai ƙaunar aminiyarki farida ahmad```

Hawaye ya gangaro daga idon raiha

na tace Allah sarki rayuwa, wallahi naji maki da

ɗ

i Allah ya ƙara ma duk macen duniya haƙuri da juriya a gidan mijinta, dan idan kayi haƙuri a gidan aurenka shidai aure ibada ne, idan kuma mutum ya zalinci wani Allah dai shine mai sakayya,

Goge hawayenta

tayi sannan ta maida kayan a leda tace bara inje inkai ma umma baiwar Allah kila ma har yanxun bata ci komai ba,

Bayan ta gama maidai kayan kaff ta

ɗ

auki ledar ta nufi shagon shamsu ta bashi ku

ɗ

inshi data ranta, ta amso kayanta , bakin titi ta nufa dan

hawan abin hawa wai tunda ta samu ku

ɗ

i bara ta more su tunda idan suka tafi tana shan wahala kafin ta samu,

Abin hawa ta hau tayi ma gidansu ummarta tsinke, lokacin data isa ta samu umma ita kuma tana fitowa daga cikin gida a ƙofar gida suka ha

ɗ

u,

U

mma tace lafiya kika dawo?"" dariya raihana tayi sannan tace lafiya fess umma, kusa da ita umma ta matsa, wuri raihana ta samu ta zauna itama umma zaman tayi, kallon raihana tayi sannan tace gwaggon ƙoroki tayi ne?""

raihana tace a,aa abun arxiki na sam

u, tana magana tana fiddo kayan tana miƙa ma umma, umma sai yashe baki take tana cewa waye kuma ya baki?"" jikin raihana yana ƙarma ta fiddo wayar ta miƙa mata , tace umma kalli harda waya, umma tace ni sai nuna man kaya kike fa

ɗ

a man wanda ya baki, dariya

raihana tayi sannan tace kamar lefe ko umma?"" dariya umma tayi sannan tace gaskiya ke yanxun yanda kike zawarcin nan kika samu kamar wannan ai kinyi goshi, dariya sukai gaba

ɗ

ayansu sannan raihana tace wallahi farida ta bani,

umma tace farida taki?""

raihana tace farida tawa kau, kinga ku

ɗ

i nan, saboda haka muje mu kama haya umma kema kibar wannan gidan don Allah, hannu umma ta miƙa ta kar

ɓ

i ku

ɗ

in sannan tace itama tana da 1k saboda haka akwai wani gda nan kusa da gidan gwaggo sai muje mu kama ko?"" ra

ihana tace wannan gaskiya ne,

haka dai sukayi ta firarsu cikin tausayi da kuma hali na damuwa, bayan wani lokaci raihana tayi ma umma sai anjima, umma tace zata shigo idan Allah ya kaimu zata shigo dan suje su biya ku

ɗ

in hayar, raihana tace to sukai ban

kwana umma ta shige gida raihana ta nufo gdan gwaggo,

a ƙofar gida raihana tayi zaune har yanxun gwaggo bata dawo ba, tana nan zamanta tana jiran zuwanta, tun daga nesa ta hango zulaiha ta tun karo wurinta sai yage baki take kamar ƙefen sakara, tana ta

fiya kamar ana ingixo ta,

da

ɗ

an gudu ta iso tana zuwa takai ma raihana duka , tace banza albishirin ki?"" kallonta raihana tayi sannan tace miye, zulaiha tace naje gidansu umma tace man yanxun nan kika taho, kinsan abinda ya faru?"" raihana tace ah ah

sai kin fa

ɗ

a,

Zulaiha tace an saki kishiyata, innalillahi wa"inna ilaihir raji"un raihana tayi tare da zaro idanuwa cikin tashin hankali taci gaba da salati, tana cewa kam amma na tausaya mata wallahi,

zulaiha tace ke bar "yar iska, raihana tace hab

a kiji tsoron Allah kinyi *zawarcin* nan kinji yanda yake kinsan wahalar da take cikin shi da yamutsi sai kiyi murna dan an saki wata?""

Zulaiha tace wallahi nayi, raihana tace duk miye yayi zafi haka?"" zama tayi kusa da raihana sannan ta fara cewa,

ke tunda kika bani shawarar in mayar mashi da yaran shi na maida su, tace ita Allah ya kasheta bata zama da su, yace tayi haƙuri tace wallahi bata zama da wa"an nan tsinanin "ya"ya dan ita ba

ɓ

autarsu taxo ba, idan ya zama dole sai sun zauna saidai ya daw

o da uwarsu,

yace mata shi bazai maidoni ba, tace to wallahi bata zama dasu , saidai ta tafi gidan ubanta itama, haka dai sukayi ta tashin hankali idan ta dafa abinci bata basu da sunyi abu sai zagi sai duka, idan yace mata yaro saida lallashi sai tace

ba yara bane iskanci ne sunsan abinda suke,

wannan sa

ɓ

anin ne dai yasa har aka rabu, raihana ta sake salati tace lallai amma tayi hauka , matsalarmu mu mata wani lokaci bamu da lissafi, in banda hauka ka nuna ma namiji baka san yaranshi?""

kama so su

wace Allah cika?""" kuma idan ta girka abinci ta basu ina zata ragu?"" ai duk macen da bata san yaranka kaine bata kauna, yanxun kinga ita wanna haukan yaja mata sanadin mutuwar aure?""

keda kika ra

ɓ

a kici arxiki?"" kuma da nata ne yaran idan taso taz

o dasu *agolanci* idan yace baya rigewa sai kiga kuma ta nuna damuwa, don Allah mata mu riƙa haƙuri da "ya"yan miji duk abinda zakai kayi tsakaninka da Allah komai kayi Allah yana kallonka baka da tabbas kai zaka rayu da naka idannka ci zalin na wani, idan

babu rabuwa akwai mutuwa , duk abinda kayi a rubuce yake baya canjawa dole wani abun sai mu riƙa danne zuciyarmu dan sama ma kanmu salama, Allah yasa mu dace ameen,

raihana ta kalli zulaiha da take ta faman rawa, girgiza kanta tayi sanann tace ai dama

haka duniya take sai wani ya rasa wani yake samu, amma ita dai wannan rashin haƙuri yaja mata,

zulaiha tace ke banza ranar juma"a za"a

ɗ

aura mana aure ,idan na shirya sai in tare haka yace, raihana ta kalleta tace in baki shawara?"" zulaiha tace bani ai

ke baki bada shawarar banza, murmushi raihana tayi sannan tace kada ki yanda sai wani lokack ki tare ana

ɗ

aura aure a ranar ki rufa ma kanki asiri kiyi gidan mijin ki,

sannan kin

ɗ

an

ɗ

ana kinji abinda yake cikin *zawarci* yanzun saidai kiyi ma wasu nasih

a, idan kin koma kuma kici gaba da haukan da kikai a baya, zulaiha dariya

tayi sannan tace haba ai

ɗ

an ba ƙari godiya da kwanan garke, idan na koma kinsan abinda zanci da safe?"" raihana tace a,aa zulaiha tace wallahi shayi zansha da wainar kwai, wata irin

munafikar dariya raihana tayi sannan tace shegiya shi kike yunwa ne?"" zulaiha ta

ɗ

aure fuska tace kema matsalarki iskanci wallahi raihana tace Allah ya baki haƙuri,

zulaiha taci gaba da cewa wallahi rabon da insha shayi kinsan Allah ba wasa ba har man

tuwa ta manta, kai ai idan naje akwai abubuwan da zanma yaushe rabo, tsaki tayi sannan taci gaba da cewa bira"uba babu a gida babu a maƙota,

Gaskiya raihana *zawarci* baiyi ba, kema Allah ya baki naki kije kindan ra

ɓ

a, murmushi raihana tayi cikin sigar

tausayi sannan tace aini kila ma ban sake aure, zulaiha tace saboda mi?"" raihana tace to ai har yanxun ma na rasa wanda zaice yana so na, bare azo maganar aure , ni wallahi gani nake kamar hada alhakin Aminu, na samu yana kauna na, da nayi haƙuri nayi za

mana duk da abun baikai haka ba,

zulaiha tace ba komai Allah yana tare da mai haƙuri duk abinda yayi tsanani sauƙi yana nan tafe, kiyi haƙuri wata rana sai labari,

raihana tace Allah ya nuna man ranar nan in ganni a gidan mijina

ɗ

akina ni

ɗ

aya inci

abinda nake so inyi wanka da sabulu, danni tuni na koma wanka da omo dan yafi auki idan na siyo na 20 sai yayi man sati ina

ɗ

an lalla

ɓ

awa, mai ma man gya

ɗ

a nake amfani dashi idan na siyi na 100 yaman wata ukku,

zulaiha tace Allah dai yasa mu dace, idan

kana zaman tun kana burge iyayenka har ka fita a ransu, miƙewa tayi tace bari in tafi dare ya gabato don Allah ki shigo gobe sai muga abinda ya kamata muyi, dan yau idan yaxo zan fa

ɗ

a mashi ranar da aka

ɗ

aura aure a ranar zan tare, raihana tace haka yayi

, tare suka miƙe da raihana da zulaiha , zulaiha ta dafa kafa

ɗ

ar raihana tace kinsan fa yaga canji dan yanxun idan yaman abu godiya nake sosai kamar wata "yar maula, kinsan namiji yana san yayi maki abu kina godewa tare da mashi addu"ar Allah ya ƙaro mashi

bu

ɗ

i da

ɗ

i suke ji har a ransu wallahi, raihana tace to ai duk abinda kasan zai fishshe ka sai kayi dan zaman lafiya, haka suka ci gaba da "yar tafiya saida tayi mata rakiya sosai sannan ta dawo ta zauna ƙofar gida tana jiran dawowar gwaggo,

ta

ɗ

a

ɗ

e sos

ai dan har an gama sallar magrib sannan ga gwaggo ta

ɓ

ullo, raihana tayi mata sannu da zuwa sannan gwaggo ta amsa, makullin ta bata tace ta bu

ɗ

e masu ƙofa yau akwai labari, raihana tace labarin mi?"" gwaggo tace kedai bu

ɗ

e gida mu shiga kiji ikon Allah, ra

ihana tace to, da sauri tayi ta bu

ɗ

e gida suka shiga,

suna shiga rainaha tayi alwallah dan gabatar da sallah magrib , bayan ta gama sallah gwaggo tace , ashe

ɗ

iyar ladi sata take ma mijinta?"" idanjwa raihana ta zaro tace wace ladin kuma?"" gwaggo tace

wace kika sani?"" raihana tace ai ladi da yawa, gwaggo tace ladi aminiyata, tana nan gida mijin ya maidota, amma auren bai mutu,

tsaki raihana tayi sannan tace su suka sani, in banda hauka da ta

ɓ

ewa mi yakaika

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login