Showing 33001 words to 36000 words out of 109645 words

Chapter 12 - ZAWARCI COMPLETE

yima miji sata?"" ai yima namiji sata ba ƙa

ramar lalacewa yake sa mace tayi ba, kuma ko ba komai idan ka fita da tambarin sata wane namiji zai aure ka?"" tsaki tayi sannan tace Allah dai ya rufa asiri, gwaggo tace ameen,

miƙewa raihana tayi taje ta sako alwallah , tana tunanin irin halin gwaggo

wato

ɗ

iyar aminiyarta wanda take auren mijin daya saki raihana, tace umm kada ince wani abu kuma taje ta ƙarani, miƙewa tayi sanann ta nufi

ɗ

akin gwaggo tana zuwa tayi sallahr isha"i, tana gamawa a wurin da tayi sallahr anan ta kwanta, bata da

ɗ

e da kwanciy

a ba bacci yayi gaba da ita,

Allah yasa mu dace ubangiji ya ƙara mana haƙuri a gidan aurenmu idan bakayi haƙuri don Allah ba sai kayi dan banza, hausawa sunce wanda bai share masallaci ba ya share kasuwa, Allah ka zaunar da kowa a gidan mijinta lafiya

, ameeeeeeeeeeen,

da haka nake cewa ku kasance tare dani,

💋💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*Page* 2



5



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*

📚



🏻

*MEELAT MUSA*

🌹

*Wannan shafin naku ne ameenci writer's association, ƙung

iya mai ha

ɗ

in kai da kaunar juna, kullum ƙoƙarinsu ganin sun kyautata wa juna Allah ya ƙara mana haƙuri da juna, ubangiji ya ƙara basira da hazaƙa , Allah kuma ya ƙara lafiyar idanuwa, abinda muke rubutawa wanda mukai daidai Allah ya bada ikon amfani dashi

inda mukai kuskure Allah ya yafe mana , ku kuma masoyanmu muna maku fatan alkairi ubangiji ya barmi tare*

*Asmeenat xeeyan har yanxun ba zan daina maraicinki ba, saboda kina cikin babban birni zuciyata*

😜

*Hafsat isa maman katsina ta dikko

ɗ

aƙin ka

ra muna godiya sosai bisa ƙaunar da kike ma aminci writer's mun gode sosai da kulawarki alkairin Allah yakai aki har cikin bargon baccinki dan nasan yanxun dai baki tashi ba,*

*****

*G*ari na wayewa raihana bayan tayi sallah bata koma bacci ba, suna

nan zaune da ita da gwaggo suna

ɗ

an ta

ɓ

a fira, har hantsi ya fito, gwaggo ce ta tashi ta fita daga

ɗ

akin dan sarrafa abinda zata bawa cikinta,

Daga tsakar gida ta kwa

ɗ

awa raihana kira , tana cewa fito ki siyo man alewa, raihana ta fito daga

ɗ

aki tana mi

ƙ

a, da hijibin ta rataye a kafa

ɗ

a, naira 10 gwaggo ta bada ta siyo mata alewa, raihana tace wai mi zakiyi da itane?""

Gwaggo tace kunun tsamiya zanyi, idanuwa raihana ta zaro sannan tace banda abinki waye zaisha kunun tsamiya da alewa?"" gwaggo tace ni,

raihana tace haba kiyi haƙuri a siyo maki sugar kona ishirin sai ki

ɓ

al

ɓ

a

ɗ

a, gwaggo tace ƙarshen canjinta kenan, dariya raihana tayi sannan ta anshi ku

ɗ

in ta fita daga gidan,

Ita ku

ɗ

in ta suna hannun umma data siyar ma gwaggo sugar nan , tsaki tayi sa

nnan tace Allah yayi mana tsari da talauci, niko nace ameen ,

Tafiya take sosai har ta isa shagon shamsu, akwai layi dan haka ta samu wuri ta ra

ɓ

e, saida aka rage sannan ta miƙa mashi ku

ɗ

in , bayan ya riƙe ku

ɗ

in a hannunshi ne kafin ya

ɗ

auko mata alewar

ya fara cewa raihana jiya anxo binciken halinki amma nidak Allah ya sani na bada shedar halinki ikar wanda na sani amma ina nan naji shehu yace aike alashe money ne baki auren talaka sai mai ku

ɗ

i sannan kuma duk kinbi kin gama barba

ɗ

ewa saman titi, shekar

a ukku kina zawarci kada ya kuskura ya yayo ma kanshi jaraba,

Amma kiyi haƙuri ba fa

ɗ

a maki wannan dan ranki ya

ɓ

ace ba kiyi haƙuri idan kinsan kina da wani hali wanda bai dace ba ki gyara, kamar yanda kike haƙuri akan rayuwa ki

ɗ

aure kuma ki dage da ad

du"a, dan duk tsanani yaa tare da sauƙi,

Ajiyar zuciya raihana tayi sannan tace shi a gabanshi nayi iskancin ne?"" shamsu yace wallahi banda ni kima tambayi duk wanda kike so, zai fa

ɗ

a maki dan cewa yayi wai kwalba kika samu idan kika kama mutum ki fara

aske mashi arxiki wahala take sa ya gudu da kanshi , kina jiran mai ku

ɗ

i yaxo ki aureshi,

Raihana tace to shida Allah, kuma idan lokacin aurena yaxo wallahi bai isa ya hana ba, idan kuma ina rabon hutawa haka shima bai isa ya tare man samuna ba,

tac

i gaba da cewa tunda yayi aure ya aihu shima wata rana anyi ma nashi, daga nan bata sake cewa komai ba, har shamsu ya bada alewar ta fito daga cikin shagon ta nufo gida,

Tana tafiya tana tunanin wanan sharri, tsaki tayi lokacin data wuto majalissar da a

ke janta suka fara , ko ka gane mana *zawara* uwar san banza ke wuta kanenki

ɓ

arawo, suka fara sheƙewa da dariya, suka ci gaba da cewa nifa ban ta

ɓ

a ganin zawarar gdan talauci ba wai ita can mai ku

ɗ

i take jira don Allah kalleta, sai su sheƙe da dariya hhh

hhh *zawara* haka sukayi ta mata iskancin , ita kuma raihana hawayene kawai yake bin idonta rugawa tayi da gudun tsiya, tayi cikin gda, gwaggo tana bakin murhu tsugunne taji raihana ta shigo da guda,

da sauri ta miƙe tana tambayar lafiya?"" raihana da g

udu ta fa

ɗ

a cikkn jikin gwaggo ta rushe da wani irin kuka mai ta

ɓ

a zuciya, gwaggo ta fara salati tana cewa wai miye don Allah,

raihana tace wai gwaggo har takai idan anzo tambayar halina a anguwar nan ace man waini "yar iska ce, wai bana aure sai mai ku

ɗ

i, ni wallahi miji ko daga kauye yazo wallahi aurenshi zanyi, ni banma san mai ku

ɗ

i talaka nake so muyi zaman mu, in rufa ma kaina asiri, yanda take kukan tana ƙara

ɗ

aga murya, abun yasa gwaggo taji tausayinta,

raihaina taci gaba da cewa ama barni da

abinda Allah ya jarabeni amma sai ayi ta jaman sharri?"" to wallahi ni tunda nake ban ta

ɓ

a iskanci ba, kuma duk wanda yaman sharri na barshi da Allah wallahi,

gwaggo taji tausayin raihana don haka taci gaba da rarrashinta tana bata haƙuri , raihana tace

ba komai Allah zai saka man, tana cikin magana wani yaro ya shigo yace ance raihana taxo,

ɗ

ago jajayen idon ta tayi sannan cikin maganar kuka tace waye yake kirana?"" yaron yace ummarki ce, murmushi raihana tayi sannan tace ma gwaggo ina zuwa,

Tana fa

ɗ

in haka tayi waje da gudu, tana fita a ƙofar gidan da zasu kama haya ta hango umma tsaye saboda haka da gudu ta isa wurin umma tana ta kuka, umma tace mi akayi maki kuma?"" raihana ta kwashe komai ta fa

ɗ

a mata,

Har a ran umma bataji da

ɗ

i ba, amma dan ta

sa raihana taji natsuwa tace to miye?"" aidai ke kinsan baki iskanci ko?"" to duk wanda yai maki barshi da Allah, raihana tace haba umma sharri babu da

ɗ

i , umma tace mai sharrin zai isko maiyin da izin Allah,

ta kauda maganar ta hanyar cewa na biya ku

ɗ

i

n na wata ukku na bayar, yau zanje in kwaso kayanmu, raihana tace to, umma tace ki shiga kiga

ɗ

akin, raihana tace umma basai na gani ba, ina sauri ne inje in shirya zulaiha tana jirana a gdansu,

umma tace to kije ki shirya ki tafi, raihana tacd umma kin

ga waya, nayi chargy ashe ma hada layi ta saka man, umma tace to Allah ya tsare , raihana tace amin, sannan tace ummana ki bani ₦20, inje in siyo ko koko insha,

Umma tace to sannan ta bata ku

ɗ

in, ta juya tayi gidan da suke siyo koko, ta siyo a leda sann

an tayo gidan gwaggo,

tana shiga ta samu wuri ta juye kokon, babu sugar babu alewa, ta bara sha, gwaggo tace miyasa kika siyo?"" gashi nayi dake, raihana tace ai yau koko nake ra"ayi, gwaggo tace tou fa,

ita kuma raihana tayi haka ne dan zaman lafiy

a dan idan dai kana san zamanka da mutum yayi nisa dole saika nisanci abunshi, idan kaga mutum yana san abunshi tayashi sanshi sai ka zauna lafiya,

tana gamawa wanka taje tayi, kayan da taxo dasu dagan su umma ta saka , taci uban kyau idan ka kalli raih

ana sau

ɗ

aya baka iya sauke idon ka, dan gaskiya raihana tana da kyau , kuma kyau mai

ɗ

aukar hankali , tana da siga da diri mai

ɗ

aukar hankalin duk wanda ya ganta, amma daka ganta kasan bata da wadata, danshi ƙoshi daban yake, kana kallonta zaka gane tana

cikin damuwa,

haka ta gama shirinta tsaff ta fito, tayi ma gwaggo sai ta dawo, gwaggo tayi mata Allah ya tsare hanya,

tana fitowa ta ibi hanya sai gidansu zulaiha, haka tayi tafiya mai

ɗ

an nisa sannan ta iso gidansu, a ƙofar gida ta samu zulaiha, sun

a gaisawa da wani abokin mijinta wanda shine zai kaisu inda zasu je, zulaiha da sauri ta iso wurin raihana ta rungumeta kawata kinfa ha

ɗ

e, dan ba ha

ɗ

uwa kikai ba ha

ɗ

ewa kikai wallahi, raihana tayi dariya, sannan zulaiha tace *K"B* ga ƙawata, sunan ta raiha

na,

kb ya kalli raihana sannan yace sannu raihana tace kaima sannu, ya tsareta da idanuwa sai kallonta yake, zulaija tace muje ciki,

suka shige ciki gida, suna shiga wata ƙanwar zulaiha ce ta fara cewa wallahi yaya zulaiha shine kika shafa man janba

ki na?"" zulaiha tace janbakin banza, yarinya nida aka kawo ma lefe,

kanwar tace lefenkin banza ina ruwana dashi, zulaiha tace rashin kunya zaki man ne?"" wannan ba baƙuwa bace a wurina, tana nuna raihana tace da Allah wuce muje bar raihana bar banza,

babu kunya yarinyar nan tace gaki ƙatuwar banza, wanda kika kasa haƙuri da mijinki irin halin da kikai mashi ya koro ki kkke so muma nan kixo ki raina mana hankali tomu bamu barin takwana,

raihana tacd ikon Allah zulaiha tacd ke bar banza nan mi ki

ka gani?"" ai nan ba"ai komai ba, muje ciki lokacin da take jan hannunta suka shiga cikin

ɗ

aki,

Ita kuma kanwar zulaiha haka taci gaba da

ɗ

ago murya tana zungurawa uwar zulaihat zagi amma daga raihana har zulaiha babu wanda ya sake magana, suka fara bu

ɗ

e kayan lefe,

akwati shidda hada wata katuwar jaka, an kashe ku

ɗ

i gaskiya akamar lefen budurwa, ga kaya masu tsada

ɗ

gaske, komai dai na aji ne aka sako mata tsayawa fa

ɗ

in abun

ɓ

ata lokaci ne, raihana taima zulaiha fatan alkairi,

zulaiha tace nace mas

hi ranar da aka

ɗ

aura aure zan tare ,yace to babu damuwa kuma ko kayan

ɗ

aki da duk abinda zan buƙata shine yayi man, raihana tace masha Allah haka ake so ai,

bayan sun gama ganin kayan zulaiha tace suje kabir yana waje yana jiransu haka suka taso sukayo

waje, suna fitowa kabir ya kwashe su suka bi

ɗ

a

ɗ

a duniyar gayyar ƙawayensu,

haka suka yini suna gayya, amma ba kowa suka gayyata ba sun gayyaci ƙawayensu na kusa da kusa, sannan sukayo gidan su zulaiha , k"b yace to zulaihat bari inkao ƙwarki gda, raiha

na tace ah ah nidai ajiyeni anan , zanje dakai na, yace wallahi sai nakaiki,

zulaihat ta fita, shi kuma yace ma raihana ta dawo gaba, raihana ita tunda take bata ta

ɓ

a shiga gaban mota ba, saboda lokacin data auri aminu baya da mota,

Raihana taƙi tash

i , ya sake mata magana amma ta kasa motsawa, zulaihat tace haba ƙawata miye haka don Allah wannan babban mutum zai zama drivern ki?"" zo kiji, ta matso kusa da raihana tayi mata ra

ɗ

a, bansan abinda sukace ba amma naga raihana ta tashi ta koma gaban mota,

tana shiga zulaihat ta rufe masu ƙofa, k"b yaja suka bar ƙofar gidansu zulaiha,

Lafiya suke babu wanda yayi ma wani magana, k"b ne yace muga wayarki, raihana ta miƙa mashi, amsar wayar yayi ya

ɗ

an jujjuyata sannan yace wanne wayar kike riƙewa?"" raih

ana tace Eh, tsaki yayi sannan yace haba ai abun kunya ne ina tare da mai kyau kamarki kina riƙe wanann ƙaramar wayar,

saboda haka zan kawo maki waya mai kyau idan Allah ya kaimu gobe, raihana tace ai wannan sabune, yace nidai batai man ba gaskiya, rai

hana tayi shiru, haka yaci gaba da maganarshi wata ta bashi amsa wata kuma tayi mashi shiru har suka iso ƙofar gidansu , bayan yayi parking ne , yace ma raihana yana zuwa, fita yayi daga cikin motar yaje ya bu

ɗ

e but, ya

ɗ

auko wani abu, sannan ya dawo ya mi

ƙ

awa raihana,

Nidai bansan ko miye ba, amma wani

ɗ

an ƙaramin kwaline, raihana ta kar

ɓ

a tayi godiya,, sannan tayi mashi saida safe, saida ta shiga gidan da suka kama haya yaga inda ta shiga sannan ya tafi,

Sallama raihana tayi sannan ta shiga, uma d

aga

ɗ

aki ta amsa mata sallamar, raihana ta shiga, umma tayi mata sannu da dawowa, raihana tace yawwa daidai lokacin da take cire gyalen jikinta, ta raye a saman ƙofa, zama tayi dan ganin abinda k"b ya bata, umma tana cewa miye wannan ?"" raihana tace nima

ban sani ba, amma bara mu bu

ɗ

e mu gani,

Bayan ta bu

ɗ

e

ɗ

an ƙaramin kwalin daga umma har raihana zaro idanuwa sukai da sauri umma ta miƙe tsaye ta dafe girjinta dan ganin abinda ta gani , itama raihana gabanta sai fa

ɗ

uwa yake, umma ta fara cewa raihana ya

ushe kika canja hali? Yaushe kika koma rayuwar da ba taki ba?"" wane irin rayuwa kika za

ɓ

awa kanki haka"??""" ina kikaje kika samo wannan kuma?"" waye shi da har zai

ɗ

auki wannan ya baki?"""kuma raihana cewa take wallahi umma bansan ko miye a ciki ba haka

ya bani da nasan hakan ne ai da bazan kar

ɓ

a, na

ɗ

auka biscuit ne, umma tace keda yunwa ta ƙare maki ko?"" raihana tace umma ba haka bane, umma tace rufe man baki aikin mi kikai masji da zan

ɗ

auki wannan ya baki??"""" wato kin fara halin da ake zarginki das

hi ko?"" raihana ta fashe da kuma tace haba umma ki kyautata man zato don Allah wallahin banyi duk abinda kike tunani ba, idan kuma zatonki haka ne wallahi umma ki dubani na yadda kiga idan nayi

iskanci, tunda nake wallahi ban ta

ɓ

a zuna ba, tsaki umma tayi

sannan tace fa

ɗ

a man abinda kikai mashi ya baki wannan iyayen ku

ɗ

in...........................

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*Page* 2



6



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*

📚



🏻

*MEELAT MUSA*

🌹

****

*K*ukan da take ta ts

agaita dashi sannan tace umma babu abinda nayi mashi kuma shima baiyi man komai ba, kawai dai ya

ɗ

auko ku

ɗ

in nan ya bani ne,

Umma tace to ai so nake inji abinda kikai mashi ne, tunda nidai banga kin fita da wani abun siyarwa ba, raihana tace wallahi umm

a ki yadda dani babu wani abunda mukai dashi, zulaihat tace man yace yana so na, shine daya kawoni gida ya bani kuma yace zaima canja man waya ,

Ajiyar zuciya umma tayi sannan tace to kidaiyi hankali dan idan anga mace na zawarci kowa kallon sakara mara

r kamun kai yake mata, kinga dai kin ta

ɓ

a aure hukuncin zina ga wanda ya ta

ɓ

a aure kisa ne, idan kuma kikaje kika

ɓ

oye kikayi Allah ubangiji yana kallonki zai linka maki nauhin wahala wanda yafi wannan,

Raihana tace insha Allah umma bama zanyi ba wallah

i, umma taci gaba da cewa kuma ga cututtuka sunyi yawa a duniya, kinga idan kikayi sakaci aka cuceki kinfa tashi aiki zaki rasa mai aurenki ne kiyi ta kanki kuma ki nema ma rayuwarkk mafita,

Raihana tace insha Allah, zama umma tayi sannan ta jawo kwalli

n ku

ɗ

in ciki ta fiddo ta fara irgawa, hankalin umma dai ya ƙara tashi ganin ku

ɗ

i zunzurutu har dubu

ɗ

ari biyar, umma tace raihana kinga yawan ku

ɗ

in tunda nake a duniya wallahi ban ta

ɓ

a ganin ko dubu hamsin ba a hannuna, lallai idan dai da gaske yake kawai

kice mashi ya turo,

Raihana tace insha Allah , haka dai umma taci gaba dayi ma raihana nasiha tare da nuna mata illar da zina take haifarwa da kuma masifar da mutum zai fuska idan yana aikata ta, haka dai sukaci gaba da fira jefi jefi , har bacci yayi g

aba da raihana, umma taji tana ta magana ita

ɗ

aya babu amsa, tace au ashe kinyi bacci ina ta surutu kamar radio, itama kwanciya tayi, tana tunani iri iri a ranta har baccin itama ya tafi da ita........................,

****

Da safe bayan raihana ta tas

hi tayi dan abunda zatayi, sannan tace ma umma bari inje gidan gwaggo in kwaso kayana, umma tace mata to, raihana tace umma

ko ki bani cikin ku

ɗ

in nan inkai ma gwaggo ko 2k ne,?"" umma tace to bari in baki, inda ta ajiye ku

ɗ

in taje ta

ɗ

auko, ta bata, raiha

na ta kar

ɓ

a sannan ta fita daga gidan,

A gidan gwaggo raihana tayi sallama gwaggo tana shara tace

ɗ

iyar nan ina kika kwana?"" ba tare data amsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login