Showing 87001 words to 90000 words out of 109645 words
in kai
ta gidan uwarta can idan ya dawo zai saketa,
Tace kedai barta ta koma gidanta, momy cikin bala"i tace gidanta?"",,,,, harma gidan ya zama nata kenan?"",,,,,,, yayarta tace towai ke wannan masifar duk ta miye?"",,,,,, momy tace koma ta miye wallahi yau g
idansu zata kwana, aje can ayi wanka a bayin tsakar gida,
da safe abinda za,aci ma sai yayi wahala, aje kwana biyi baza,asha AC ba,
ɗ
akin uwarki ko fanka babu, bare ledar tsakar
ɗ
aki wallahi bansan ki, bako wani dalili yasa bana kaunarki ba, saboda kawa
i ina ganin zaki rabani da
ɗ
ana, dan na tsani auren zawara, saboda idan ta kama namuji batai mashi sauƙi,
da yana da mata nasan kila yanxun da kinyi waje da ita, wuce mu tafi dan ubanki, yaya momy tana mata magana amma ina, tace wallahi sai raihana ta k
wana gidansu, haka ta tasa ƙeyarta suka shiga mota gar ƙofar gidansi takaita, tace a fita yau akwana cikin sauro, haka raihana ta fita jiki a sanyaye, sannan momy ta wurga mata wayarta,
Su momy najan motarsu raihana taga gwaggo tsaye gabanta, wata irin
dariya gwaggo tayi tare da tafa hannu, tace an ƙara dawowa?"",,,,,,, ai na gaya maki babu ke babu zaman aure, "ya"ya masu gata ma basu tafi gidan ku
ɗ
i ba sai ke?"",,,, ke a suwa?"",,,,,,, dariya ta ƙarayi sosai sannan tace gidan ku
ɗ
i sai masu matsayi , ta
ɗ
aga hannunta tayi ma raihana dakkuwa, ta wuce tana dariya,
duƙawa raihana tayi ta
ɗ
auki wayarta ta shige cikin gida, tana shiga wayarta ta fara ringing, Faruk ne, tsaki tayi bata
ɗ
auki wayar ba, wani kiran ya sake shigowa, bata
ɗ
auka ba, Umma dake
ɗ
ak
i tace waye?""",,,,, raihana kamar jira
take ayi magana ta fashe da kuka, umma da sauri ta fito daga
ɗ
aki tana tambayar lafiya?""",,,,,,,,, ashe gwaggo biyowa tayi ta la
ɓ
e, raihana tace umma na gaji nidai wannan auren na haƙura dashi kamar kaina farau uwa
r miji?""",,,,, kullum da abinda zatace nayi mata?"",,,,,,,, uma tace kiyi haƙuri,
ɗ
auki wayarki ana kiranki,
raihana tace bazan
ɗ
auka ba umma faruk ne, umma tace to miye yayi maki?"" wannan laifin ai ba nashi bane,
ɗ
aki kiji abinda zaice, gwaggo dake z
aure tayi dariya sannan ta fita tana murna raihana ta gaji da aure, niko nace ai baki tsaya kikaji ƙarshen film
ɗ
in ba,
Ɗ
aukar wayar raihana tayi, tana
ɗ
auka abinda faruk yace mata don Allah kiyi haƙuri, insha Allah gobe ina nan zuwa, kiyi haƙuri kinji?
"",,,,, raihana tace to , yana fa
ɗ
in haka ya kashe, wayar,
Umma tace miye?"",,,, raihana ta fa
ɗ
a mata, sannan ta fa
ɗ
a mata yanda sukayi da faruk, umma tace to kiyi haƙuri ki jira zuwansa, raihana tace to,
Momy tana komawa gida, tun a bakin get take j
iyo ihun zainab da gudu ta shiga gidan tana tambayar lafiya?"",,,, amma zainab sai ihu take kamar zata mutu tana sulalacewa tana fa
ɗ
uwa ƙasa tana kuka mai tada hankali,,,,,,
momy tace dan ubanki lafiya?"",,,,, miye akayi maki ne?"",,,,,,,, zainab tace m
omy an cucuce an takaita man rayuwa an gama dani Allah ya tsine ma uwar miji marar adalci wanda bata barin surukai lafiya, momy tace waike miye?"",,,, zainaba tashi tayi taje kusa da momy sannan tace momy uwar miji takaini asibiti aka zubar man da ciki, wa
yyo Allahna kila ma bazan sake samun ciki ba, wayyo Allahana,
momy hankalinta ya tashi a suƙwane da sulale saman kujera tana sake tambayar a bisa wani dalili?"",,,, zainab tace momy cewa tayi na malleke mata
ɗ
a, komai ni ka
ɗ
ai yake mawa, duk nemansa aka
ina ya ƙare kuma tace ya sakeni idan bai sakeni ba zata tsine mashi amma yace bazai sakeni ba, ita ta gane ina da ciki shine ta ha
ɗ
a kai da likita yayi man allura cikin ya
ɓ
are saida akayi man wankin ciki, yiiiiiiiiiiii taci gaba da kuka,
yayar momy dak
e gefe tace to kinga ishara?""""",,,,,, tun kafin aje ko ina ko?""",,,,,,,, ke kince baki barin raihana ta aihu a gdan faruk toke
ɗ
iyar taki ta samu ciki an zubar dashi, kuma gata tana cewa kila baza ta sake samun wani cikin ba?""""",,,,,,,,,,,,,,,,
Ya
kika ji baƙin ciki yau a ranki don Allah?"""""",,,,,,momy tayi shiru, yayarta tace to yanda kikaji yau irinshi ne maman raihana zataji, wallahi ba muyi ma kanmu adalci ke ayi ma
ɗ
iyarki gata, amma ku, kuma ku auro na wasu ku ƙuntata masu wannan rashin ad
alci ne wallahi,,,,,,,,
kallon zainab tayi sannan tace ya mijin naki yace ne?"",,,,,, cikin kuka zainab tace cewa yayi inyi haƙuri zaizo, yayar momy tace to Allah ya jishemu alkairi, kallon momy tayi da hawaye yake zubo mata daga idon ta, sannan tace k
uka ma yanxun kika , kiyi maza ki fara tuba , yau da raihana kika sa aka saki kema taki
za"a koro daga gidan aure, kiyi ta kanki ki canja rayuwa tun kafin gaddara tahau maki wadda tafi wannan bala"i,
tana fa
ɗ
in haka tayi gaba, zainab sai kuka takeyi,,,,
,,,,momy ma kuka takeyi,
Umma ce ta tisa raihana a gaba tana tayi mata nasiha tare da nuna mata haƙuri da jarabawa imani ne, komai yayi farko zaiyi ƙarshe kuma duk wanda Allah yaso
ɗ
aga darajarsa to sai anjarabe shi don auna imaninsa tana bata haƙuri ta
ƙara da cewa ta saurari zuwan faruk
ɗ
in suji,
ranar dai raihana haka tayi bacci ba cikin da
ɗ
in rai ba, tunanin wulaƙancin da momy tayi mata takeyi, saida ta goge hawaye, haka tayi ta juyi har bacci yayi gaba da ita,
***
*F*aruk yana gama sallah a
suba, ya fara shirin tahowa, dan gaba
ɗ
aya ji yake kamar ya miƙa hannunshi ya
ɗ
auko raihana, duk ta bashi tausayi dan gorin da momy tayi masu wai basu da muhallin , yace Allah sarki da wata "yar rashin kunyarce ai sai ta zage momy fess dan akwai surukai ma
su rashin ladabi, amma ita sai bata haƙuri take amma momy ji take kamar ana zugata, hmm insha Allah kun gama haya, aini banma san ba gidanku bane, wayarshi ce ta fara kuka, yakai dubanshi wurin wayar sannan ya
ɗ
auka,
Sallama yayi , tare da cewa momy kun
tashi lafiya?""",,,,,,, lafiya qalau ga zainab nan an dawo da ita bata da lafiya tun jiya ,,,,,,, faruk yace miye ya sameta?""",,,,,,, momy ta fa
ɗ
a mashi duka abinda ya faru,,,,,,,, salati yayi sannan yace to yanxun miye matsalarta?""",,,,,,, momy tace ai
ni kada ma baƙin ciki ya kasheta saboda an zubar mata da ciki,,,,,,,,,,
faruk yace an kaita asibiti ne?""",,,,,,,,, momy tace A, a, faruk yace bari sadiq zaizo yakaita , momy tace to kai sai yaushe zaka dawo ne?"""",,,,,,,, faruk yace cikin satin nan
, tace to kashe wayarta tayi, """anan kunga saboda matsatsi da takura irin wanda take mashi dashi da iyalinsa yasa ya
ɓ
oye mata wani abu"""",,,,
bayan ya gama wayar ne, ya kira raihana, ita kuma cikin bacci taji waya tana ta ihu , don haka a gajiya ciki
n yanayin bacci takai hannunta inda takejin kukan wayar ta lalubo ta
ɗ
auka, a kunnenta ta kara, tare da cewa hello cikin maganar bacci,
shi kuma cikin sigar jan fa
ɗ
a yace in sani hankalinki kwance kina bacci kinajin da
ɗ
in ki ko?"",,,,,,,, uhum tace sann
an tace bacci bafa wani da
ɗ
ine dashi ba, kawai ma dan yana
ɓ
arawo ya saceni , yace to gani nan zan taso yanxun insha Allah, tace to Allah yasa ka iso lafiya ubangiji ya tsare hanya, yace amin, ta kashe wayar,
tana ajiyewa wani kiran ya sake shigowa, sak
e jawo wayar tayi ta
ɗ
auka tare da karata a kunnenta, tace ranka ya da
ɗ
e miye?"",,,, murmushi yayi sannan yace na
mance bance maki i love u ba, murmushi raihana tayi sannan tace ngd, ta sake kashe wayar,
murmushi faruk yayi sannan yace anya yarinyar nan
tana so na?""",,,,,,, tsaki yayi sannan yace bara in sake kiranta sai tace man tana so na, kirane ya shigo cikin wayarshi don haka yana dubawa ya miƙe tare da
ɗ
aukar wasu takaddu yayi waje,
momy kuwa tana can ta shiga tashin hankali , saboda abun zaina
b yaci tura kuka take tana ƙarawa saidai ta fa
ɗ
i dan duk jiya batayi bacci ba, baƙin cikin an zubar mata da cikinta takeyi,,,,,,,, momy tayi rarrashin duniya amma zainab sai wani
ɗ
auke nunfashi takeyi kamar zata bi cikin ta iskoshi,
momy wayar faruk ta
kira, number busy ta kira yafi babu adadi amma maganar
ɗ
aya ce, user busy, haka ta haƙura ta zauna tana sauraron ikon mai sama"u,,,,,,,,,
sadiq kuwa sai ƙarfe 10:09am ya iso gidansu faruk , don haka yana zuwa babu
ɓ
ata lokaci momy suka kamo zainab akai
asibiti da ita, niko nace candai,
Shi kuma faruk sai 9:08pm ya shiga cikin gidanshi tare da motocin da sukayo mashi rakiya, ko parking
ɗ
in kirki ba,a gama ba, ya fice daga motar burinshi kawai yaga raihana,,,,,,,, yana shiga
ɗ
akinta ya nufa, yana ayyana
wa wasu abubu a ranshi,
yana shiga yaga gado babu kowa, toilet ya duba bata nan, A,a dubawa yayi ko ina babu raihana, wayarta ya fara kira, bayan ta
ɗ
auka ne, yace kina ta ina ne haka?""",,,, raihana tace to ai ina gida!"""""",,,,,,, wane gida?""",,,,
,,, tace ina gidanmu, yace gdanku kuma?""",,,, wannan wace irin magana ce kuma?""",,,,,,, raihana tace ba wata magana bace, kayi haƙuri , ta kashe wayarta, tsaki faruk yayi sannan yace wai yaji tayi?""",,,,,,,,,,, ai sai kije kiyi tayi ba nace kiyi haƙuri
ba, haka yayi ta sabbatu kamar raihana tana kallonshi, danshi baisan momy ta korata ba, kawai dai abinda yaji tana mata gorin gida,
tsaki yayi sannan yace lallai inbar abinda nake in taho saboda ke, dan ƙarshen ki wulaƙanta ne, shine zaki tafi gidanku?
"",,,,,,, hmm ni ban iya biko ba, nayi na farko tunda nine nayi laifi amma yanxun bansan abinda yasa kika tafi ba, sai ayi maki uziri muga,,,,,,,,,,
Umma tace ma raihana cewa yayi zaizo ne?""",,,,, raihana tace barshi umma wani fushi fushi yakeyi ma, um
ma tace to ya yace maki?""",,,,,, raihana tace baice komai ba, Umma tace kirashi to kic......,,,,,, bata ƙara maganar ba raihana tace don Allah umma ki barshi, ai cewa yayi zaizo baizo ba, barshi,,,,,, tou pha, abunda dai duk kowa ya kasa ba kowa uziri,,,
,,,,,,
tsaki faruk yayi sannan ya sake kiran raihana, bayan ta
ɗ
auka yace waike da kika tafi mi akayi maki ne?""",,,,,,,,,, raihana tace ba komai, yace momy tace wani abu ne?""",,,,, raihana tace tace inxo gda sai ka dawo,,,,,,,,,,, faruk yace dagashi f
a?""",,,,,,, tace haka aka tsaya, yace to yayi kyau,,,,,,,,,,,,,,,
Likita ya shedawa momy cewa lallai zaiba ta rage damuwa idan ba haka ba, lallai zata jawa kanta matsala, ya ƙara da cewa tayi haƙuri ubangiji zai bata wani, cikin kuka zainaba tace ciki
fa?"""
ɗ
ana ?""",,,,, nasha wahalata sai a zubar man da zalinci?""",,,,,,,,,, sai kuka takeyi ganin abun na zainab ya zama hauka yasa likitin fita yabar
ɗ
akin, dan ana kwa
ɓ
a kai yana ƙara hawa,,,,,,,,,,,,,,,,
wani tunani faruk yayi don haƙa kiran raihana
yayi bayan ta
ɗ
auka yace kiyi haƙuri insha Allah da safe zanzo, raihana tace to Allah ya kaimu, yace amin , sannan ya ajiye waya, shawarar daya yanke itace lallai zai
ɗ
auki raihana kawai yabar garin da ita, har momy ta sauko dan baisan abinda raihana tayi
wa momy ba, haka dai ranar ya kwana saidai ya saƙa ya kwance,
***
*Y*ana tashi da asuba, wanka yayi , yana fitowa wanka wayar raihana ya kira cewa tayi sauri duk abinda zatayi yana zuwa gida yanxun nan, yana fa
ɗ
in haka ya kashe wayarshi, ya wuce masa
llaci,
Umma kuma tace waye yake kiranki ne?""",,,,,,, raihana tace Faruk ne, Umma tace lafiya?""",,,, raihana tace wai yace in shirya yana zuwa yanxun, umma tace to tashi ki shirya tunda baki san abinda zai kawo shi ba..............................
Cop
ied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1
⃣
Cool novel, makeup and kitchen2
⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3
⃣
)
WHATSAPP NO:
+234903015930
1
[1/8, 9:44 PM] Jamila Musa Ws:
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*Page* 4
⃣
3
⃣
*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*MEELAT MUSA*
🌹
***
*MACE TA GARI*:• Abokin zaman ki bazai ta
ɓ
a yiyuwa ki sameshi 100% ba, don haka zai
iya kuskurewa, rayuwar Aure zo mu zauna ce kuma zo mu
ɓ
ata saboda
haka ba kullum ne za,asha zuma ba, Rayuwar aure tana buqatar haquri juriya da yiwa juna afuwa, Abokin zamanki yana da halaye biyu , mai kyau da marar kyau, idan yayi miki marar kyau
ɗ
in toh
ki hararo
ɓ
angaren mai kyau
ɗ
in yin hakan na iya sanyaya miki rai ya kuma rage miki ra
ɗ
a
ɗ
in damuwarki,
Babu yadda xakiyi ki samu abinda kike buri a xaman aurenki 100% domin kuwa a duniya kike rayuwa ba"a Aljanna ba, duk halin rashin jin da
ɗ
in rayuwar au
re da kikeyi da abokin zamanki akwai wayanda nasu yafi naku muni don haka saiki godewa Allah ki kuma miqa lamuranki gareshi, zaman lafiyar rayuwar aurenki tana buqatar agaji daga wajen Allah saboda haka ki rinqa saka shi a cikin addu"o"inki,
zaman aure
yana buqatar sirri saboda haka ki taqaita bayyana matsalolin gidanki ko daga waliyyenki ne, Acikin makusan tanki bazai rasa maqiyan
ɓ
oye ba, da masu maki hassada saboda haka bayyana matsalalin gidankina iya faranta musu sai kiyi hattara da masu baki shawar
a,
*Nagode sosai saƙon yaxo gareni SAFEENAH IDREES JA"EH { SAFFAH ONEE } nagode sosai da addu"a,*
Masoyana ina tare daku baki
ɗ
ayanku duk inda kuke a fa
ɗ
in duniyar nan saƙon ku yana zuwa gareni ngd sosai da addu"ar ku, masu bina PC idan kunga banyi r
eply ba kuyi haƙuri don Allah ba ina basarwa daku bane, A, a wallahi abubuwane sunyi yawa ngde sosai da addu"a har kullum ina cewa kune *MAUDU "INA* taku har kullum mai san farin cikinku wato *MEELAT MUSA*
*ZAWARCI*
****
*U*mma tace towai ina zaki
je ne?"""",,,,,raihana tace Oho Umma nima dai ban sani ba, amma koma dai miye ni bama zan wanije ba,,,,,,,,, umma tace kull kada ki kuskura kiyi haka, mijinki ne idan dai har kina san samun tsira da dacewa da rahamar Allah kiyi biyayyawa mijin matsawar bai
sa
ɓ
i Allah ba,
Raihana tace haba Umma kullum sai ayita koroni kamar wata akuya?"""",,,,,tunda auren bayayi to a haƙura mana,,,,,,,, umma tace kiyi haƙuri don Allah komai yayi tsanani sauƙi bayansa, don haka tashi kibi umarnin mijinki kamar yanda yace,
maza kije ki shirya,,,,,,,,,
Miƙewa tayi tare da zuwa ta
ɗ
ora ruwan zafi dan tayi wanka, alwallawa tayi ta shiga
ɗ
aki don gabatar da sallah asuba,,,,,,,,,,
Faruk yana dawowa masallaci , ruwan lipton kawai yasha, bayan ya gama ya
ɗ
auki wayarsa ya kira
momy don jin yanda mai jiki ta kwana,,,,,,,,, momy tace nidai kawai yarinyar nan a fitar da ita ƙasar waje,,,,,,, faruk yace babu damuwa, ina za"a kaita ne?""",,,,,momy tace *Egypt* faruk yace to haka yayi ?"" Eh tace shi kuma yace to ba damuwa koma miye
sadiq yana nan,
Momy tace kai kafi ƙarfin kaxo ne?"",,,,,, yace nima zanzo da zaran na kammala wasu abubuwa, momy tace to ina sauraren ka yace tam sannan ya kashe wayarsa,
Raihana tana gama sallah wanka ta shiga, bayan ta gama wanka ta fito ne, tana
cikin shiri ne, taji wayar ta fara kuka, takai hannunta don dubawa, faruk ne,
ɗ
auka tayi tare da sallama yace hajiyata gani a ƙofar gida, raihana tace mai zan shafa ne, yace haba kiyi sauri fito na shafa maki a mota,
raihana tace nidai don Allah A, a y
ace to gani nan shigowa gidan, raihana da sauri tace A, a nidai A, a don Allah basai kawani zo ba, ina fitowa, Faruk yace sai nazo gani nan shigowa yanxu, ya kashe wayar,
Raihana tace Umma zai shigo, shigowa zaiyi fa, wannan wane irin abune shiga gidan
surukai tun safe?"""",,,,,,duk raihana ce take magana, Umma tace to ai shima gdansu ne nan, haba umma sai ya wani shigo kuma?""",,,,,,,,, umma tace Eh, sallamar faruk sukaji, Umma da sauri ta jawo hijabi ta saka, shi kuma yana tsakar gida yana ƙarewa gdan
kallo,
Duk ya wani
ɓ
ata fuska, sai girgiza kansa yakeyi kana ganin yanda yake abun kasan ƙanƙami yakeji, ga wata kwata da tabi ta ikin gidan ƙarewa gdan kallo yayi sosai yace Alhamdulillah wannan gda kuma har mutum ya biya ku
ɗ
i ya zauna a ciki?""""""",
,,,,maganar umma yaji tana cewa ka shigo mana,,,,,,,,
Yace tom, wucewa yayi ya shiga
ɗ
akin ko takalmi bai cire ba, ya tsaya a bakin ƙofa ya tsugunna, sannan ya gaishe da Umma, bayan sun gaisa ne ya sake bata haƙuri akan abinda ya faru yace kuma shi baya
nan wallahi baimasan komiye ba, amma don Allah ayi