Showing 45001 words to 48000 words out of 109645 words
ɗ
ora hannuwanta a saman kai tana ta shiga ukku ta lalace, ka cuceni k"b Allah ya tona maka asiri,
Umma da shigo
ɗ
aki da gudu tace lafiya?"" waye k"b kuma miye yayi maki?"", raiha
na da bata gane ko wane kabir ake magana ba, sai mamakin maza take a ranta tace lallai wallahi bata yadda kabir ya yaudareta yayi mata irin cutar da akayi ma maryam ba, niko nace lallai raihana ko wace irin daƙi minalliƙi allaxi
ɗ
i
ɗ
if ce?
😂
Nidai har n
a gane ko waye ake magana amma ita ta kasa fahimta, umma tace farida wai waye ?"" farida tace ai na ganshi da raihana ne, ta ban labarinshi kuma ranar bikin zulaihat shine ya dawo da ita gida, to ina bawa maryam labarin raihana dama, shine ranar nan taxo g
ida na tace man ina raihana?"" nace mata tana nan ta samu miji zatai aure tace man tayi mata farin ciki,
To ita maryam dama munyi da ita zata kawo man hoton k"b dana fa
ɗ
a ma mai gidana, yace ta kawo hotonshi a kamo shi dan a hukunta shi, ina ganin hoto
n ne na gane k"b in raihana ne, salati umma tayi sannan tace innalillahi wa"inna ilahir raji"un, raihana ko zufa kawai take keto mata, lallai k"b ya cika cikakken mayaudari,
maryam ko kuka take sosai farida tace to kinji nace bazanyi ƙasa a guwa ba za
nzo in fa
ɗ
a maki don haka sai ki rufa ma kanki asiri, umma dai har yanxun ta kasa magana, farida dai sai jama raihana kunne ta ƙara sannan tace ma maryam suje, suka tashi suka tafi, saboda tashin hankali raihana ko rakiya batayi ma farida ba,
da daddare
da k"b yaxo raihana cewa tayi aje ace bata nan, kuma ta kashe wayarta diff , sai gode ma Allah take kiss
ɗ
in da yayi mata ba"a cikin baki bane da itama tana nan da h i v, O ita
😄
,
****
*B*ayan sati
ɗ
aya ne, raihana tasa neman Alhaji ya aiko suyi aure
, shiko yace to zaizo amma yanda raihana ta wulaƙanshi shima zai raima, yazo anyi magana kuma an tsaida ranar aure sati mai zuwa za"ayi aurensu,
Tou ku sance tare dani wai shima dan tsoho aji zaija,danma ya samu za"ayi dashi zai raina ma mutane hankali
, ya za"a ƙare da k"b?"" wane irin ramuwa ne alhaji zaiyi?"" duk ku biyoni a cikin ci gaban
*ZAWARCI HAƘURI A GIDAN AURE* tare dani jameela musa , nake cewa ku biyo ni danjin yanda zata kaya, shin raihana da alhaji zasuyi aure?"" ko yadai abin yake?""
to duk dai sai munje zamu ji,
ngd
💋
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*Page* 3
⃣
1
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCITION*
📚
✍
🏻
*MEELAT MUSA*
🌹
****
*Ummu Farhan ina tayaki murnar fara sabon littafinki mai suna *jameela yanda a
ka fara Allah yasa a kammala lafiya, ubangiji ya ƙara basira da zaƙin hannu ameen*
****
*M*aganar auren raihana ta kara
ɗ
e cikin anguwarsu wasu nayi mata murna sosai dan ta zaunu a gida, masoyanta suna mata fatan alkairi da addu"ar zaman lafiya,
Lo
kacin da labarin auren raihana yaje kunne k"b ya shiga cikin tashin hankali da takaici wato yarinyar nan shi zata raina ma hankali dan kutumar ubanta a gidan uban uwarta taga ana aure da sadakin wani?""
To ƙarya kike baki biyani duk hidimar da nayi maki
ba kin kama kinbi ko ina in ƙanƙame sai kace mai nakuda?"" to zanzo gareki idan kin yadda kin amince dani in barki kiyi aurenki amma idan kika raina man hankali kida aure saidai kiga mata suna gidan aurensu suna jin da
ɗ
i su aihu kuma su samu lada, keko sa
idai ki zama karuwa karuwar k"b, yanda yake maganar ne kamar raihana tana gabanshi,
Tsaki yayi sannan ya zauna saman kujera 1seater ya
ɗ
aura ƙafa
ɗ
aya saman
ɗ
aya, le
ɓ
onshi na sama dana ƙasa ya ha
ɗ
a sannan ya cije su, kanshi ya sosai sannan ya miƙe tsaye
da sauri kamar wanda aka yanka da wuƙa, wani irin ihu yayi sannan yace ƙarya kike ƙarya kike "yar gidan talakawa ƙaryarki
ɗ
iyar matsiyaciya, hannunshi ya fara
ɗ
agawa yana nunawa kamar raihana tana gabanshi yana nuna ta yace ,
Zanzo gareki kuma zan fa
ɗ
a
maki buƙata na, idan kin yadda shikenan idan baki amince ba, ko zan rasa rayuwata wallahi aure yafi ƙarfin shegiya banza ƙarya ya ƙarasa maganar da cikin ihu da zafin rai, hawaye suka kwararo daga idon shi, matarshi jin haukan yayi yawa yasa ta rugo da gu
du ta shigo
ɗ
akin,
Dan k"b ranshi ya
ɓ
aci sai farfasa kayan
ɗ
akin yake komai na
ɗ
akin yabk ya
ɓ
arar dashi yana ihu kuka yake sosai ƙarya kike , ƙarya kike yana maganar jikinshi yana ƙarma, baki isa ba, tunda nake a rayuwata ban ta
ɓ
a nema na rasa ba, ban
ta
ɓ
a zubi ba face saina kwashe, don haka sai na kacaccala maki rayuwa sai nayi facafaca dake saina ci ubanki ya ƙarasa maganar cikin ihu,
Matarsa dake gefe tsaye tabishi da kallo wurin ta ya nufa da gudu tana ganin haka ta fice a tsiyace, shima da gudu
ya fita, yana cewa da na kamaki yo dasai naci uwarki "yar iska ina cikin masifa kina kallona,
Yana fita wurin motarshi ya nufa, ya
ɗ
auki motarshi yayo gidan su raihana, cikin ƙunar zuciya,
*R*aihana kuma tana zauren gidansu anwani shinfi
ɗ
a tabarma a
na zance idan da darling Alhaji, firace ake yi cikin shauƙin kauna dan shima
ɗ
an tsohon nan bada ga baya ba, sai wani murmuxa ido yake da bala"i sai ya kashe ma raihana ido, ita ko wani abun idan yayi dariya yake bata ma, shi kuma idan tayi dariya gani yak
e kamar ta yaba,
firar su suke cikin jin da
ɗ
i da kwanciyar hankali, Alhaji yace to raihana nidai gaskiya bana san ayi wani party, dariya raihana tayi sannan tace mai girma Alhaji ai sarki sun wuce nan, yayi dariya Ehen ehen ehenn irin dai dariyar manyan
mutane, sannan yace abinda nake so dake ni gaskiya bazan wani je ha
ɗ
a maki lefe ba, amma ga ku
ɗ
i nan nazo maki dashi dubu
ɗ
ari biyar zan baki sai kije ki siya duk abinda kike buƙata, maganar kayan
ɗ
aki da komai da komai duk nine zan maki, kuma bazan ha
ɗ
a
ki kida
ɗ
aya da tsufin guzumayen nan ba dan hayaniyar yara bata bari mu sheƙe ayarmu ko ya kika ce?"" dariya raihana ta sake kallon alhaji, shima wata irin dariya yayi ta rainin hankali dan shima alhajin bada ga baya ba,
miƙewa tsaye yayi sannan ya gyar
a babbar rigarshi, ya saka hannunshi ta ciki ya zaro ku
ɗ
i kamar yanda ya fa
ɗ
a haka ya bawa raihana ku
ɗ
i sannan yayi mata banƙwana, har zai fita ƙofar zauren su yayi wani muah a tafin hannunshi ya tillo wa raihana, dariya tayi ta shige cikin gida gudu, tana
mamakin wannan jarababben tsoho,
Raihana na shiga cikin gida ko hijabinta bata cire ba, wata yarinya ta shigo tace wai ance raihana taxo, raihana tace waye yake kirana?"" yarinyar tace wani mutum ne?"" raihana tace babba ne?"" to ita yarinya a wurinta
babba ne don haka ita raihana tunanin ta alhaji tace jeki ce gani nan zuwa, yarinyar ta fita, ita kuma raihana ta ajiye ku
ɗ
in sannan tace ma umma tana zuwa, tashi tayi sannan ta fito ƙofar gida,
A jikin motarshi ya jingina ya har
ɗ
e hannuwanshi kanshi ya
na kallon ƙasa, raihana ta fitowa taga k"b gabanta ya fa
ɗ
i , amma dole tunda ya ganta bata da ƙaryar da zatayi don haka ta haƙura ta matsa inda yake tsaye,
Sallama tayi bai amsa ba, itama matsawa tayi ta jingina da motar kamar yanda yayi itama haka tayi
kua daga sallamar bata sake cewa komai ba,
shine ya gaji da tsayuwar sannan ya
ɗ
ago kanshi , hannunshi yakai a fuskarshi ya cire glass
ɗ
in idonshi sannan ya saka a cikin aljihun rigarsa na gaba, iska ya cika da bakinshi sannan ya murzar sannan yace,
malama raihana, gaban raihana ne ya bada wani irin dasdasdassss,
ɗ
ago kanta tayi ba tare da tayi magana ba, shi kuma yaci gaba da cewa wato a rayuwa ita mace kullum ta raina hankalin mutane, waike nan "yar tatsitsiya dake har kin iya yaudara, raihana tace
waye na yaudara?"" kamar jira yake raihana tayi magana yace, wato dan kutumar ubanki ni zaki raina ma hankali?"
yaci gaba da
ɗ
aga murya ma"ana duk wanda basu san abinda suke ba su sani kuma suji, yaci gaba da cewa ƙarya kike dan kutumar ubanki babu mac
en da ta isa ta latsani saidai in latsa banza in hauta kamar mashin waike ni zaki yaudara to ƙarya kike bake bama uwarki tayi ƙarya,
Raihana ta katse shi ta hanyar cewa duk mi yayi zafi haka?"" yace dan ubanki wuta, raihana tace to sai hauka kake kana m
an ihu bisa kai ni banma san inda maganar ta nufa ba, k"b yace zan durin uwarki haka nan zanzo inyi ta bauta maki an fa
ɗ
a maki ni bawan uwarki ne?"" in bada sadaki na, dan kin
ɗ
aukan mahaukaci inji zakiyi aure?"" to wallahi bazan yadda ba,
Raihana tace
kai bari ganin ina lalla
ɓ
a ka nan da kake gani na, nima kwalluwar "yar tasha ce, idan baka sanniba bara in bada maka, ni nafi ka iskanci kuma nafi ka rashin kunya dan kafff ahalinku babu tantiraya kamar raihana, idan na fara bala"i bana gajiya kuma bana sa
nyayawa danni idan na fara sai nakai kuma banda alamar zanyi sauƙi, idan maganar arxiki ta kawo kayi ta idan tashin hankali kake so ina da tashar yanxun nan in kunno maka ita,
Wani irin fari yakai ma raihana ya sake kai mata wani, wurin daya mareta ta d
afe sannan tace ni ka mara?"" yace an mareki kamar yanda na mareki haka zan keta maki mutunci kicin unguwar nan ina kayana da na baki dan ubanda ya hafe ki?"""" a daidai lokacin daya matsa kusa da ita ya shaki wuyanta, raihana cikin yanayin wahaltuwa tace
kayanka?"" anci an cinye ko za"aje a sako ma police headquater wuta bazan bayar ba idan kana da ubanda ya tsaya maka ka kwata,
Wata irin shaka ya sake kai mata ya riƙe wuyan ta gamm, mutane da suke jefi jefi tun basu san abinda ya faru ba, har suka anka
ra ganin an shaƙe raihana yasa mutane suka fara turawa,
aka fara haba malam sakarta mana kana namiji zaka biye wa mace?"" duk wanda ya ta
ɓ
a k"b sai yakai wa mutum nushi, ya sake yo kan raihana, yace sai ta biyashi abinda ya bata ko yayi banten baƙin bir
i da uwarta,
itama kafiyayyar sai cewa take baza ta biya tunda ba roƙarshi tayi ba, k"b ganin raihana itama tantiriyar kanta ce, ya fara saukowa dan raihana ta burkuce kamar mai aljanai bisa kanta ana kare k"b tana cewa sai ta bigeshi, da gudu tayi ciki
n gida ta
ɗ
auko wani ƙaton faskare tana a matsa a bata wuri yau sai ta raba kanshi da gangar jikinshi,
Gefe
ɗ
aya ya koma yana cewa naga ubanda zai aureki shegiya saidai ki mutu bakiyi aure ba, raihana tace ƙarya kake wallahi Allah yafika shirman kan ba
nza
ɗ
an iska fasiƙi ai ubangiji ma bazai ƙar
ɓ
i bakinka ba, tunda bakin kullum cikin batsa da maganganun banza yake, shi kuma hannun kullum yana aikata
ɓ
arna, haka zaka lalace
ɗ
an iska
ɗ
an akuya,
k"b yace zaki ci ubanki sai kin zama abin kyama da kwata
nci a duniya, raihana tace insha Allah za"a nunani a kwatantani mata zasu yi alfahiri dani tunda nidai ba tsinanniya ba, kaiko babj namijin da zaiyi irin halinka saidai ya tsine maka da neman tsari da irin halinka,
mota k"b ya shiga yana cewa yaga uban
da zai aureta a fa
ɗ
in duniyar nan rainaha tace ƙarya kake ai lokacin zaman gida ya ƙare, haka dai ya tafi yana tsitstsine ma raihana yana kukan baƙin cikin abinda ya bata, niko nace ashe kyautar bata je zuci ba
😂
Raihana ta kalli dandazon mutanen dake
wurin kowa dai da abinda yake cewa wasu na ganin bata kyauta ba wanda kuma sukasan k"b suna cewa gara data mashi haka, ita dai bata bi takan kowa ba, tayi cikin gidansu , suma mutane da sannu sannu kowa ya kama gabanshi,
Umma da bata san abinda ake ba,
dan har raihana taxo ta
ɗ
auki icce bata san inda taje dashi ba, kuma data dawo ma umma tana
ɗ
aki, ta yada iccen a tsakar gida ta shige
ɗ
aki,
***
Amaryar raihana sai shirin hidimar biki take, hankalinta kwance tama manta da batun wani k"bn banza can,
don haka ta gayyato farida da zulaihat amma dukansu babu wanda ta bawa labarin yanda sukai sa k"b ba, itama zulaiha bata tambayi dalilin da yasa badashi za"ayi ba,
duk wanda yaji raihana zata auri babban mutum kowa yana cewa ta kashe rayuwarta itako r
aihana bata bi takan kowa, dan itace ta zauna gida kuma itace tasan abinda taji dan haka duk wanda zai bata shawarar kada ta auri tsoho ta tattara shi a side, abinda taga dama shi takeyi danshi aure babu wani ruwanshi da tsoho ko yaro kaidai ibada zakayi d
uk wanda Allah ya ha
ɗ
aka dashi sai kayi ma ubangiji godiya,
K"b yana cikin tashin hankali don ganin yau saura kwana biyu
ɗ
aurin auren raihana kuma ya lashi takobin babu raihana babu ƙara aure har abadan duniya, saidai ta ƙare karuwarshi kuma bazai auret
a ba, niko nace Allah yayi mana tsari da irinsu k"b ameen,
*****
*T*ou duk abinda aka saka rana sai yaxo, idan dai da rai da rabo , yau raihana tana cikin farin ckki da jin da
ɗ
i, don yaune ya kama ranar aurenta, "yan uwa da
abokan arxiki an taru a gi
dan umma duk wanda ka gani yana cikin farin ciki , kamar yanda suka saba ko ince ma abin ya zamar masu al"ada ƙawayen raihana sun taru suna bada laecture tasu ta zawarawa, nikam wannan karon bazan tsaya ba, wurin taron
ɗ
aurin aure zanje dan inga abinda zai
faru,
Hayani tayi yawa a wurin taron
ɗ
aurin auren maroƙa da maka
ɗ
a saiyi suke, alhaji ango an shawo babbar riga an kawo hula an kwama a ƙarshen layi, sai yashe baki yake zai samu sardidiya raihana,
Wuri dai ya gama ha
ɗ
uwa, motoci da babura duk su
n kashe bakin titin kasancewar alhaji mai rufin asiri ne, dan haka dai wuri ya ha
ɗ
u, su iyayen raihana o ince waliyanta, suna sama tabarma zaune shima alhaji nashi waliyan suna zaune a sanan tabarma, wani maroƙi ne ya fara magana a cikin lasifika irin wand
a "yan tallar kayan nauhi suke amfani dashi,
a saurara a saurara, ance kowa yayi shiri za"afa , kai jama"a salati goma goma ga manza rahama S. A. W, gabaki
ɗ
aya wurin yayi shiru , kamar mutuwa taxo,
mutanen da suke cikin abun hawa suna jiran hanya an
tare masu wurin wucewa duk sun damu, yayin da wasu suke ganin abun rashin kyautawa ne,
Hayani wurin
ɗ
aurin auren ta tashi jin abinda waliyan ango suka cewa yanxun, hankalin waliyan raihana ya tashi, an fasa
ɗ
aura auren alhaji da raihana ashe yarinyar b
ata da tarbiyyar karuwa ce,
wani ƙanin baban raihana zufa ta keto mashi lokaci guda ya fara kuka harda face majina, abindai babu da
ɗ
i ,
wani baban mutum daga gefe zaune haka ya taso ya ƙutso cikin tarom mutane harya iso inda waliyan raihana suke, ya
na zuwa ya durƙusa gaban shi ya riƙe hannuwan shi yace ina nemar ma
ɗ
ana auren "yarku, wani yayan raihana yace kai bakaji ba?"" ance karuwa yace, mutumin ya
ɗ
ago kai ya kalleshi yace naji, ita karuwa ba"a auren ta ne?"" yace toshi
ɗ
an naka yace maka yana s
anta ne?"" alhaji yace duk abinda na bawa
ɗ
ana yasan bazan mashi za
ɓ
en banza ba, don haka da farko dai a tsayar da mutane kafin su gama tafiya, haka aka ci gaba da shela tare da fa
ɗ
in mutane su dawo, haka dai akayi ta dawowa har aka gama taruwa, mutumin ya
nemarwa
ɗ
ansa auren raihana, aka bashi sanna suka yanka mashi sadaki ya bayar , aka
ɗ
aura auren raihana da angonta, *Faruk Ahmad Hukuma*
abin mamaki duk wanda ke wurin saida hankalinshi ya tashi jin sunan wanda aka ambata, dan fitattacen mutum ne kowa
ya sani,
Wani yayan raihana ne yabi mutumin yace bawan Allah ko kaine Ahmad hukuma?""" yace ba nine ba, yace waye?"" yace
ɗ
an uwana ne, yace to faruk ba
ɗ
anka bane kenan?"" yace ba
ɗ
ana bane, danshi yanxun haka ma baya nan, yace miyasa ka aurar mashi k
aruwa?"" yace saboda yafi buƙatar ta a yanxun """ yace miyasa hannu ya
ɗ
aga mashi a daidai lokacin daya isa jikin mota aka bu
ɗ
e mashi ya shige drivern yaja suka fece daga wurin,
*A* gidan umma kuma har labari yaxo, an fasa
ɗ
aura auren raihana, raihana t
asha kuka sosai