Showing 81001 words to 84000 words out of 109645 words

Chapter 28 - ZAWARCI COMPLETE

kada ki sake biyoni ki tsaya anan

ɗ

in kiga abinda zai faru idan na sake dawowa, yana fa

ɗ

in haka yayi gaba,

muguwa wuya makarantar kare haka tabi bayanshi zung

uii zunguiii , shi duk tama bashi haushi don abun fushi Faruk baya rainawa, don haka yana shiga farlo ya

ɗ

auki duk abinda zai buƙata ya shige

ɗ

akinshi, itama tana shiga

ɗ

akinta ta nufa,.....................

yana shiga

ɗ

akinsa tsaki yayi sannan yaci gaba

da abunda ya dameshi, ita kuma sai ihu take tana ƙarawa, iskancin ya ishi faruk din haka ya fito ya nufi

ɗ

akinta,

har yanxun raihana tsaye take, tana kuka, faruk yana shigowa

ɗ

akin cikin hayani yace idan baki man shiru ba zan

ɗ

auko bundiga in fasa maki

kai na fa

ɗ

a maki, lokaci guda ta

ɗ

auke numfashinta , kamar ba itace take kuka ba, yace jeki kwanta, simi simi aka wuce aka haye gado, har ta kwanta yace ta tashi ta cire hijabinta, jikinta yana ƙarma ta tashi ta cire , ta koma ta kwanta, sai ajiyar zuciya

takeyi, tana kwanciya yace lulu

ɓ

e, bargo taja ta lull

ɓ

e , shi kuma ya kashe fitilar

ɗ

akin yaja mata ƙofar ya tafi

ɗ

akinshi,

Tunda raihana taji batin harbewa bata sake motsin kirki ba, tsaki tayi sannan tace mutum sai masifa sai fa

ɗ

a sai zuciya, yanayi

ya canja amma zafin ran yana nan, haka tayi ta juye juyenta tana tuna Ummarta da "yar ya

ɗ

in katifarsu, hawayene suka ci gaba da zubowa daga idon ta da kuka mara sauti, haka tayi ta shashshekar kuka har bacci ya

ɗ

auketa,

Faruk kuma a

ɗ

aki yama kasa yin k

omai don haka ya tatattara komai ya ajiye shima hayewa yayi gadonshi yayi kwanciyarshi , amma ba bacci yake ba, yayi lamo wanda tafi shiru ciwo ,...............

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

*Page* 4



1



*AMEENCI WRITER"S ASSO

CIATION*

📚



🏻

*MEELAT MUSA*

🌹

*Don Allah masoyan littafin WANDA BAIJI BARI BA ina baku haƙuri insha Allah zakuji ni zuwa gobe, kuma in Allah ya yadda da yawa zan maku typing kuyi haƙuri don Allah abubuwa ne sun man yawa, kundai san rayuwar*

😉

**

*,,,,,

*ZAMAN AURE*

*H*aka dai yayi ta juyi amma bacci yaƙi yaxo mashi, tsaki yayi sannan ya sauko daga saman gadon wata zuciyar tace ya tafi wurin raihana wata kuma tace du Allah barta tunda hauka take ji, tsaki yayi a daidai lokacin daya shige toilet

, alwalla yayo ya ci gaba da sallah .........,,,,

Ita kuma giwar baccin ta kawai take cikin natsuwa da kwanciyar hankali, hmmm kina bacci amma mijinki yana cikin damuwa, sai mun kula dan fita haƙƙin mazanmu gaskiya,

***

*S*aida ya dawo daga masall

aci sannan ya shiga

ɗ

akin raihana, zaune take saman abin sallah ta jingina jikinta da gado kanta kuma saman gado ta

ɗ

orashi, faruk yana shigowa gefen gado ya zauna, saida raihana ta gama addu"a, sannan tace mashi ina kwana?""" bai amsa ba, hannunshi ya miƙ

a mata alamar gaisuwa, cikin hannunshi ta saka nata, saidai ya ha

ɗ

e hannun da nashi ya rufe, sannan yace kin tashi lafiya?"""" kai ta

ɗ

aga masa alamar E,

Hannunta ya saki sannan ta tashi daga inda take itama gadon tahau kusa dashi ta zauna, sannan ta

ɗ

ora kanta saman kafa

ɗ

arshi, tace kayi haƙuri jiya na

ɓ

ata maka rai, faruk yace ba komai, kanta ta

ɗ

ogo ta kalleshi murmushi yayi mata, itama murmushin tayi,

Zame jikinta tayi daga nashi tahau saman gado sosai sannan ta kwanta, jan bargo tayi da niyyar

lullu

ɓ

ewa Faruk ya riƙeshi taja taja taji baixo ba, juyowa tayi don ganin abinda ya riƙe bargon, faruk taga ya riƙe bargon, bu

ɗ

e idanuwanta

tayi sosai sannan ta mayar dasu a hankali ta lumshe su, yanayin yanda tayi abun yasa faruk yaji kasala ta saukar ma

shi, ita kuma cikin sheganta tace yadai?"""tana

ɗ

aga girar ta

ɗ

aya, sannan ta tsuke bakinta tare da girgiza kanta ka

ɗ

an tayi wasa da idonta,

Cikin wani irin sauti yayi magana, cewa nima bacci zanyi, murmushi raihana tayi sannan tace to saki bargon, sak

i yayi ta lullu

ɓ

e amma bata rufe fuskarta ba, shi take kallo jin bai sake magana ba, yasa tace zoka kwanta, tana nuna kusa da ita da hannun ta, ƙafafuwansa ya

ɗ

ago ya haye saman gadon, ya

ɗ

aga bargon zai shiga itama ta riƙe shi gam,

Yace saki in shigo m

ana, raihana tace gaskiya baka kwanciya kusa dani da wannan kayan ai sai suji man ciwo, dariya Faruk yayi sannan ya kalli kayan jikinshi, yace mi sukayi?""" murmushi raihana tayi sannan tace ba bacci kake ji ba, tana fa

ɗ

in haka ta lullu

ɓ

e duka jikinta hada

kanta ta rufe idanuwanta,

ganin ta lullu

ɓ

e da gaske yasa faruk ya sake kallon jikinshi , bakinshi ya ta

ɓ

e a ranshi yace lallai yarinyar nan to mi take nufi da kayan jikina zasuji mata ciwo ne?:""""",,,,, niko nace kaima ko matar ka tazo maka a haka ai

kace ta sassauta kayan dan kaji gumin jikinta,

Tashi yayi zai fita daga

ɗ

akin jin alamar yana tafiya yasa raihana bu

ɗ

e fuskata shi kuma har ya kusa fita daga

ɗ

akin, tace ranka ya da

ɗ

e ai sai kace can zamu koma amma ba ka tafi babu bayani bara in taso, t

afa gane zuciya yayi amma saita basar dan ta lura abun fushi baya mashi ka

ɗ

an, towai namiji da saurin zuciya haka anya yana da da

ɗ

in zama?"",,, niko nace sai ki baibaitoshi ki gano bakin zaren sai ku zauna lafiya,

Faruk baiji magana ba, yaci gaba da taf

iya, itama da sauri ta tashi ta bishi, lokacin data fita harya shige

ɗ

akinshi ya kulle, raihana tana zuwa ta ta

ɓ

a ƙofa tajita gam, tace ikon Allah sannu sarkin fushi, kai haka zamuyi ta rayuwar auren dunkum dunkum babu wani wasa babu raha babu magana mai d

a

ɗ

i sai anyi magana sai fushi idan mutum yayi magana kace zaka fasa mashi kai da bindiga kai soja,

tsaki tayi ta wuce saman kujera 3seater ta kwanta, bargon data taho dashi ta lullu

ɓ

e tana kwanciya ba da

ɗ

ewa bacci ya

ɗ

auketa,

Shi kuma yana shiga

ɗ

aki

nshi saidai yayi tsaki shi duk auren da yake bai ta

ɓ

a auren mai ƙananan shekaru kamar raihana ba, sai tsatstsauran ra"ayi, lallai tama rainashi, amma bari dan taga yana mata dariya take neman wuce wuri bari taja ma kanta,

Zaman

ɗ

akin ya isheshi tunda ya

kasa bacci fitowa yayi daga

ɗ

akinshi da fita zaiyi ganin raihana kwance kuma yasa ya fasa fitar inda take kwance yaje ya yaye bargon da ƙarfi, yace tashi tunda banyi ba kema bazakiyi ba, kallonshi raihana tayi sannan ta mayar da kanta ta kwanta, yace kifa

tashi na fa

ɗ

a maki, raihana tace zero,

Faruk yace zero

ɗ

in mi?""" raihana tace ka fa

ɗ

i mana, miye ya fa

ɗ

ar dani?""" tace yanxun misali nice mijin kaine matar?"" haka ake tashin miji daga bacci?""",,,,,, faruk yace to nine mijin kene matar haka ake fa

ɗ

a

ma miji magana?""",,,,,, raihana tace bani amsar tambayana, yace bazan bayar ba, ki tashi ki dafa man tea,

Miƙewa raihana tayi sannan tace kai kuma

ɗ

auko bargon to, faruk yace waike wasa nake dake ne?""",,,, juyowa tayi kallonshi tayi sannan tayi murm

ushi tace nifa komai na saba inayi ana tayani haka nake, don haka

ɗ

auko muje idan ba haka ba, zanga wanda zai share maka

ɗ

aki anjima,

Tsaki yayi sannan ya ajiye bargon saman kujera ya nufi kicin, dariya tayi sannan ta dawo ta

ɗ

auki bargon ta tafi

ɗ

aki,

bayan ta ajiye bargon ta shiga toilet brush tayi ta wanke fuskarta, ta fito, shi kuma yana kicin sai

ɓ

ata rai yake, tana gamawa itama kicin

ɗ

in ta nufa, bayan taje tayi sallama ta shiga, ko inda take faruk bai kalla ba, sai zuciya yake,

Ganin ya

ɓ

ata ra

i sosai yasa jikin raihana yayi sanyi, ta yanke shawarar kawai ta fita daga kicin

ɗ

in, amma wata zuciyar tace karki fita, yi mashi magana, raihana tace ranka ya da

ɗ

e ka zuba citta da kanunfari ne?"",,,, cikin yahaniya yayi mata magana cewa bai sani ba, gan

in yanda yayi maganar yasa taja baya da sauri, inda ya fara firan dankali taje ta

ɗ

auki wuƙar taci gaba dayi, tsawa ya daka mata yace ta ajiye ta tashi ta bashi wuri,

kallonshi raihana tayi zatayi magana yace rufe ma mutane baki, kinsan zanyi kalacin sa

ida nayi fushi nakeyi dakaina zaki wani zo kina ma mutane kilbibi, raihana tace kayi haƙuri cikin yahaniya faruk yace naƙi bazanyi haƙurin ba, kuma fita ki bani wuri na fa

ɗ

a maki,

raihana tace ni ?""",,, faruk yace au dama akwai wata bayan ke?"",,, nace

ki fita, fita,,,,, fita tayi tabar kicin

ɗ

in shi kuma yaci gaba da mita, ance maki idan baki man ba, bazanyi dakaina ba?""",,,,, raihana kuma tana fitowa wuri ta samu ta zauna a farlo tana tunanin wannan zuciya ta faruk,,,,,,,,,"""""""

saida ya gama a

binda yake ya fito,

ɗ

auko komai yayi da kanshi yaxo ya ajiye, kallon inda raihana take zaune yayi tana ganin haka ita kuma ta wani basar ta

ɗ

auke kanta gefe

ɗ

aya taci gaba da kallon wani wuri daban, idan kinga dama sai kixo muci, raihana tace idan kuma nag

a haggu fa?"" yace sai ki zauna, tace to haggu na gani kaci dankalinka dama ai bakaso inci ba, shi yasa kake man ihu saman kai,

banza yayi baiyi magana ba, yaci gaba da break

ɗ

inshi duka dankalin daya dafa ya cinye abunshi tasss, kallonshi raihana tayi

tare da zaro ido, shima kallonta yayi sannan yace malama lafiya?""",,, raihana tace wato yanxun kowa zai riƙa girki da kanshi a gidan nan ko?""",,,,,, baiyi magana ba, ya tashi ya nufi

ɗ

akinshi, wanka yayi ya fito cikin shirin mai kyau,

Da sauri raihan

a ta tashi taje ta riƙe jakar loftop

ɗ

inshi ta ansa , ta riƙe, tace ina zakaje?"",,,,, yace zanje wani wuri, marairaicewa raihana tayi kamar zatai kuka tace yanxun haka zaka tafi don Allah banci komai ba a gidan nan?""",,,,,,, faruk

yace ba kince kin ƙoshi

ba?"" ai da nawa da naki naci idan na dawo anjima zan ƙosar dake, yayi gaba raihana tabi bayanshi da donyi mashi rakiya, haka suka fito har bakin get babu kowa kuma da alama shine zai fita da kanshi, zagayawa raihana tayi ta bu

ɗ

e mashi motar ya shiga, miƙ

a mashi jakar tayi ya ansa, shigar da jikinta tayi cikin motar sannan ta ha

ɗ

a fuskatar da tashi daidai bakinsa itama ta matsa da nata tayi mashi kiss *muah* wani iri faruk yaji a jikinshi yarrrrr sannan ya kalli raihana, murmushi tayi masa sannan ta rito

da jikinta daga cikin motar tare da mashi addu"ar dawowa lafiya, harsai daya fita tana

ɗ

aga mashi hannu,

Tana dawowa ta fara gyaran gida, tabi ko ina ta share ta goge fess ta bal

ɓ

a

ɗ

e gidanta da turaren wuta, kicin ta shiga ta

ɗ

ora girkin abincin rana, s

aida ta gama tsaf sannan ta gyara kicin

ɗ

in ta goge ko ina shima turaren wuta ta kunne mashi, sannan ta wuce

ɗ

akinta donyi wanka,

Faruk kuwa tunda ya tafi tuƙi yake amma hankalinsa yana wurin raihana, tunanin lokacin da tayi masa kiss kawai yake saidai

yayi murmushi ya shafa wurin, mamakinta yake shidai tunda yake aure bai ta

ɓ

a katari da mai irin halin rainaha ba, a bayyane yace kina da kula, harya isa inda zaije tunanin abinda raihana tayi masa yake,

lokacin daya je, bayan sun gama abinda suke kowa y

a tashi daga shi sai sadiq suka rage, fira suke amma sadiq ya lura lokaci lokaci faruk yana murmushi, sadiq yace mashi lafiya wai?"",,,,,,miƙewa faruk yayi ya tattara abinda zai

ɗ

auka yayi ma sadiq sai anjima, rakiya yayi ma faruk har bakin mota, shi kuma

ya shige motarsa ya nufo gida cikin farin ciki,

Raihana anci kyau, an zuge cikin shiga mai

ɗ

aukar hankali tabi jikin nan nata ta balba

ɗ

e da turare sai tashin ƙamshi, tana fitowa abinci taje ta zuba taji tayi bom, sannan ta koma ta wanke bakinta, ta ƙara

gyara fuskarta sosai, ta fito farlo, bata da

ɗ

e da zama ba, taji dawowar faruk , bata fita ba dan tana tunanin ko bashi

ɗ

aya bane, tana nan zaune harya shigo farlon, yana shigowa da sauri ta tashi a suƙwane taje ta rungumshi, tana mashi sannu da zuwa, riƙe

hannunta yayi yana amsa saƙonta cikin kulawa,

Ɗ

akinshi ya nufa itama binshi tayi , tana cewa ni nayi girki hada kai kuma yayi da

ɗ

i, yace to , tace kai kuma sai kayi na dare ai nayi ƙoƙari ko?"",,,,,, faruk yace gaskiya amma sai naci abincin naji, raih

ana tace yayi da

ɗ

i zama tayi saman gado taci gaba da cewa amma baza ka sake fita ba?"",,,, nidai idan baka nan jin nake duk babu da

ɗ

i, faruk yace babu inda zanje wanka zanyi inci abinci, , raihana tace to zanjira anan ka gama yace nama

ɗ

auka zaki mn wankan

ne?""""

Ido raihana ta zaro tare da da

ɗ

e bakinta, kallonta yayi sannan yace to ba

ɗ

axu kince bazakiyi bacci dani ba wai saina cire kayana ba?""",,, raihana ta rufe idon ta, murmushi yayi sannan ya cire kayanshi ya shiga toilet, yana shiga raihana ta ta

shi tabar

ɗ

akin tana fita

ɗ

akinta ta nufa tace kaiji shiko kunya ma bayaji inyi mashi wanka, dariya tayi sannan ta

ɗ

auko wayarta farida ta kira,

bayan ta

ɗ

auka raihana ta fara rattafa mata, tana dariya farida tace haba hajiyata kiyi wanka tare da mijink

i miye?"" idan kinyi mashi lada zaki samu,

annabi yana wanka tare da iyalinsa kuma a cikin bokitin ruwa

ɗ

aya, duk abinda zakiyi ki ƙara shaƙuwa da mijinki yarinya ki daddage kinga zaiso ki sosai kiyi biyayya kuma Allah ya baki lada ya sakaki a aljanna da r

ahamarsa, raihana tace to gashi nan ya fito zamuyi magana , farida tace to,

Ajiye wayar tayi sannan ta tashi ta nufi farlo, shi kuma yana kwance saman kujera 2seater, wurinshi ta nufa a gefe ta

ɗ

an

ɗ

osana kugunta ta zauna, sannan ta

ɗ

ora kanta saman ruw

an cikinshi, shi kuma yace baki kawo man abinci ba, yunwa nake ji, raihana tace wayyo na manta, niko har yanxun banci komai ba, faruk yace da gaske?""",,, raihana tace E amma azumi zanyi ma, faruk yace lallai ai sai ki bada himma, bata sake magana ba ta wu

ce cikin tafiyar jan hankali shi kuma ya bita da kallo har ta fito daga kicin

ɗ

in faruk bai daina kallon hanyar ba,,,,, haka ta fito da abincin ana wani yauƙi tafiyar rainin hankali mai caza kwalwar mai kallo, bayan taxo ta ajiye abincin ne, ta zuba mashi

saukowa yayi ƙasa ya zauna, cokali ta

ɗ

auka abincin ta fara iba zata bashi a baki yace nidai bani inci don Allah,

Marairacewa tayi kamar mai shirin yin kuka ta riƙe cokalin sosai tace ita zata bashi gaskiya, kallo ya bita dashi baiyi magana ba, taci gab

a da ibar abincin , ta

ɓ

e baki yayi ita kuma taci gaba da ibar abincin tana bashi badan ranshi yaso ba, haka ya haƙura yaci gaba daci,,,,

saida ya shafe abin tsaff sannan raihana ta zuba wani sannan ta, miƙa mashi tayi yace mi za"ayi dashi?""",,,,,,, ta

ce to bani nima, faruk yace kai ban iyawa gaskiya, raihana tace nima na iya kaima ka iya, yace ke idan kinaci da kanki kici na gaya maki, aje abinci tayi tace tunda baka bani shikenan, yace kin huta to, ajiye abinci tayi ta miƙe ta nufi

ɗ

aki,

Faruk yac

e raihan zo?"" yi tayi kamar bata ji ba, yace dake nake fa, da gudu ta shige

ɗ

aki, tana zuwa saman gado ta fa

ɗ

a , faruk abincin ya

ɗ

auka ya bita dashi , yana zuwa saman mirrow ya ajiye sannan yaje saman gadon ya

ɗ

agota kallonta yayi sannan yace miyasa kike

kuka?""",,,, raihana tace ba komai kawai bazanci ba,

yace yi haƙuri kici don Allah, tace ai nace bazanci ba, faruk yace kinji kuwa yanda abincin yayi da

ɗ

i?""",,,,, ,,,,,, murmushi raihana tayi sannan tace da gaske don Allah?"" yace da gaske nake mana,

zo muje farlo abincin yaje ya

ɗ

auka sannan yazo ya kama hannunta suka dawo farlo, zama yayi sannan ya zaunar da ita ya fara bata abincin taci abincin ta dama, dan haka ka

ɗ

an taci tace ta ƙoshi,

bayan ta gama ne yace taje ta shirya zasu je anguwa, tace

to,

ɗ

akinta ta tafi don shiri, shima nashi

ɗ

akin ya tafi,

Bayan raihana ta gama shirinta tsaff ta fito,

ɗ

akin faruk ta shiga, waya ta tadda yanayi, yana ganinta ya miƙe yana cewa muje, sannan yaci gaba da wayarshi bari

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login