Showing 24001 words to 27000 words out of 109645 words

Chapter 9 - ZAWARCI COMPLETE

ya shiga

ɗ

akin nasu ta kalla tace idan har kana san Allah ya kyautata lahirar ka kada ka tona mana asiri a cikin unguwa jira kallon alhaji tayi sannan tace Alhaji ka rufa mana asiri kada ka bari a wulaƙantamu a idon duniya,

dan Allah ya baka arziki bai

kamata ka wulaƙanta wanda baya dashi ba, hawaye ya zubo daga idonta, taci gaba da cewa tunda kai Allah ya baka kayi haƙuri ka tausaya ma wanda baya dashi, ka rufa mana asiri kaima sai Allah ya rufa maka, zamu tashi kada kasa a watsa mana kaya ummana tun s

afe ta tafi nemar mana gida har yanxun bata dawo ba nasan bata samu ba, kayi mana wannan alfarmar sai kaima Allah yayi maka, ka rufa mana asiri sai Allah ya rufa maka ,

idan ka koremu anan bamu da inda zamuje, ka bamu aron gidanka mu zauna na lokacin d

a muka samu, alhaji duk abinda ka samu anan ka sameshi kuma anan zaka barshi babu abinda kowa yaxo dashi kuma duk abinda ka sama anan babu idan zaka je dashi, arxiki kuma da Allah ya baku dan ku taimaki wanda baya dashi idan ka barmu mun zauna a gidan nan

babu abinda zamu rage shi, taimako da tausayi shine halin girma,

tunda ta fara magana taƙi tayi shiru bare taji abinda Alhaji zaice, sai taci gaba da cewa kayi mana alfarma dan baka san abinda gobe zatai ba, murmushi tayi sannan ta kalli alhaji tace k

ayi haƙuri insha Allah zuwa gobe zamu tashi,

umma ce tayi sallama ta shigo, ta gaishe dasu alhaji sannan tace ma raihana an samu gidan, raihana tace alhamdulillah, raihana tace alhaji kaji ma mun samu to mun gode Allah ya ƙara arxiki, umma wannan shine

ya sayi gidan kiyi mashi Allah yasa alkairi, umma tayi ma Alhaji addu"a Allah yasa alkairi ubangiji kuma yasa yawancin rai akaimaw, alhaji ya kasa magana, komi yasa Oho,

haka su raihana suka fara cire kayansu dan babu wasu abun arxiki a

ɗ

akin daga wata

lasarsar katifa sai kayansu na sakawa da tabarma, haka suka ci gaba da

ɗ

aukar kayansu har suka gama raihana ta sake ma alhaji godiya, suka fita daga gidan,

Suna fita alhaji yace ma wani bisu kaga inda zasu koma, yace to sannan ya fita daga gidan,

rai

hana da umma sunyi "yar tafiya sosai tsakaninsu da gidan da suka tashi sannan su isa ƙofar gidan da suka koma, sallama sukai sannan suka shiga,

wanda yake binsu ta baya yana ganin inda suka shiga sai ya juyo ya dawo gidan daya bar su alhaji,

Su kuma

suna shiga, da sallamar su, matar gidan ta fito tana ma su umma sannu, bayan sun shiga sun zauna, sai matar gidan tace wannan fa?"" ta nuna raihana, umma tace

ɗ

iyata ce, matar tace kai gaskiya wanann nana zanka

ɗ

a

ɗ

iyar bana zama da ita, wannan ai sai ta kas

he man aure, umma tace ah ah baza ta kashe maki aure ba, tana da hankali itana ta ta

ɓ

a aure, matar ta zaro ido tace *zawara* ce?"" umma tace Eh matar tace kam maima illar kenan wallahi na

ɗ

auka ke

ɗ

aya ce amma gaskiya bana zama da zawara taje ta aure man m

iji ko kuma ina can sake da baki tayi ta man lalata da miji, umma tace *subahanallah* raihana ba haka halinta yake ba, matar tace

ɗ

an yau ai baka shedarshi tunda ba tare kuke fita ba,

Macen data san da

ɗ

in namiji kuma lafiyayyar mace kamar wannan ance ma

ki dutse ce ita da bata buƙatuwa?"" ke tsohowa wallahi ban zama da zawara, kiyi haƙuri, raihana tace kedai zamu bawa haƙuri, amma a ko wane lokaci ka kyautata zato ga mutum, dan ance maki ni *zawara* ce sai akace maki ni karuwa ce?"" kiji tsoron Allah kuma

kiyi sauri ki tubar ma Allah sannan kuma ki nemi gafarana in yafe maki, dan ita shedar zina girma gareta, amma daga gani na sai kije zanje inyi ta lalata da mijinki?"" kawai dai kice bayan tafiyarta kin sake shawara bazaki zauna da ita ba,

matar tace t

o naji bazan zauna da ita ba, ai gidana ne bana uban wani ba?"" kuma shima mai gidan ba nashi bane nawa ne ni na siya dakai na shima na ra

ɓ

a shi, raihana tace Allah ya baki haƙuri abin duk baikai na zagi ba, Kallon inda umma take zaune tace tashi muje, umm

a ta miƙe jiki a sa

ɓ

uƙe tabi bayan raihana suka fita daga gidan,

haka suka ƙusa suka ci gaba da tafi basu ma san ina zasuje ba, ga kuma magrib ta karato, raihana tace umma kiyi haƙuri kawai mu nufi gidan ku,

umma tace baza ki gane abinda nake nufi

ba gidanmu baki iya zaman shi, raihana tace zan iya, ajiyar zuciya umma tayi sannan tace muje, suka fara tafiya raihana tace kinga idan mukaje sai mu nemi wani gidan da zamu koma ko?"" umma abun ya kasheta saboda haka bata sake kula raihana ba dan ita ka

ɗ

a

i tasan matsalar da take gidansu raihana ita ka

ɗ

ai tayi ta magana ba tare da umma tana bata amsa ba har suka isa gidan su umma,

Suna shiga da sallama umma duk bata jin da

ɗ

i dan gidan ya ha

ɗ

a da mutane iri iri, lokacin da sukai sallama suka shiga wani

ɗ

a

n yayar umma ne ka

ɗ

ai a gidan zaune da gajeren wando babu ko singilet ya

ɗ

ora ƙafa

ɗ

aya saman

ɗ

aya yana shan sigari,

Umma ta fara mashi magana yace sannu , ku kuma daga ina kuke haka kamar "ya sansanin gudun hijira, ke kuma kin

ɗ

auko wannan lasassar ka

tifar ko ƙyanƙyanmin ta bakya ji?"", umma dai batayi mashi magana ba, sannan tace ma raihana su shiga daga ciki, shima tasowa yayi ya biyo su yana cewa *raihan* babbar yarinya, kusa da raihana yaje ya zauna sannan ya miƙa mata hannu alamar su gaisa, ko ind

a yake bata kalla ba, don haka ya tashi ya fita daga

ɗ

akin,

Yana fita daga

ɗ

akin, umma tace kinga

ɗ

aya........................,,,,,

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦💦

💦💦💦💦

💦💦💦

*Page* 2



1



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*

📚



🏻

*MEELAT MUSA*

*Jinjina gare ku ameenci writer's bisa namijun ƙoƙarin da kuke Allah ya ƙara basira da zagin hannu ubangiji ya ƙara lafiyar ido da ƙwarinsu,*

*wannan shafin nakune ameenci fans, kuma Allah ya ƙara maku lafiyar idanuwa dan kuji d

a

ɗ

in karatu,*

*Ƙawata Asmeenat Xeeyan ina tare dake a kowane lokaci alkairin Allah yakai maki ha

ɗ

sakoton shehu*

*****

*R*aihana ta kalli umma sannan tace ai ban bashi hannun ba, umma tace baki san halin kabir ba , dan

ɗ

an iskane jigunanne saboda

haka sai kin kama kanki sosai sannan kuma kada ki kuskura ki sakar mashi fuska, wannan shine dalilin daya sa nace maki zaman gdan nan bayayuwa wurin, raihana tace to umma munje mu kwana saman titi?"" umma tace Allah dai ya sawaƙe ina gaya maki magana ki a

kawo man shirmen banza,

Shiru sukai na wani lokaci sannan umma tace bara inje inyi alwalla, raihana tace to, umma ta

ɗ

auki buta ta fita, bayan tayo alwalla ta dawo itama raihana ta fita danyo alwalla,

Kabir yana tsaye tsakar gida sai sigari yake zuƙ

a yanda yake

ɗ

aga bakinshi idan zai fita da iskar sigarin tun daga nan zaka gane tataccen

ɗ

an iskane, raihana ta wuce kangal kangal zata nufi bayi, shima bayanta yabi, juyowa tayi taga ita yake bi,

Kaucewa tayi gefe

ɗ

aya don bashi hanya ya wuce, kallont

a yayi da idanuwanshi masu jan tsiya, raihana ta sake ja da baya dan gani take kamar hanyar bata isheshi ba, inda ta ra

ɓ

e shima wurin ya koma lokacin daya sake sanya karan sigarin a bakinshi ya ja, sannan ya busa mata hayaƙin, tsaki raihana tayi ta nufi ba

yi ta shige ta kulle, saida ta gama abinda take sannan ta fito, tana bu

ɗ

e ƙofar ta ganshi tsaye tace malam bani hanya kaji,

Cikin maganar yan iska yace nayi farin cikin ganinki fa, ke bakiji da

ɗ

i da kika ganni ba?"" raihana tace bara in gama abinda nak

e sai muyi magana, kabir yace ai kin gama yanxun, tace sallah zanyi, kabir yace wace sallah kuma ga umma can tana maki basar kawai ta sammaki ladar, raihana ta wuto zata wuce ya sake shan gabanta, yace an mata ana nan ana hutawa shi yasa kika ƙi aure ko?""



Raihana tace da Allah gyara man hanya in wuce, yanda tayi maganar babu alamar wasa kabir cikin maganar tashanci yace keji yarinya waini zaki ma fuska?"" uhum bara dai anjimar tayi, tunda muna tare in daina zumi

ɗ

i, raihana dai bata sake magana ba ta ra

ɓ

a shi ta wuce,

alwallah tayi sannan ta shige

ɗ

aki danyin sallah,

suna nan zaune ita da umma sukai magrib suna wurin har aka kira isha"i suyaka yi, bayan sun gama raihana tace umma wai miyasa ita umma halima ta rufe wancan

ɗ

akin?"" ai sai ta bu

ɗ

e man

a dani dake mu shiga ciki, umma tace ai sai kije ki fa

ɗ

a mata,

dariya raihana tayi sannan tace Allah ya baki haƙuri, umma bata sake magana ba,

bayan wani lokaci raihana tace umma idan kina da ku

ɗ

i kawo inje in samo mana ko gari ne mu jiƙa ni wallahi

yunwa ma nake ji, umma tace banda su, raihana dai ta kula umma cikin fushi take saboda haka ta tashi taje ta kwanta saman wani gadon ƙarfe da yake cikin

ɗ

akin, bata da

ɗ

e da kwanciya ba bacci ya

ɗ

auketa dan ta gaji sosai, ita kuma umma hankalinta ya kasa n

atsuwa dan haka ta kasa kwanciya tana nan zaune kuma

ɗ

akin babu fita

ɗ

akin dumm yake da duhu,

Raihana bacci take sosai , saboda haka cikin bacci taji umma sa"a na cewa wanda ta isa ce ta hau man gado sauko, umma ita kuma tana cewa wai ku duk ina kuka sh

iga sai yanxun zaku dawo gida don Allah?""

umma sa"a tace neman ku

ɗ

i muka je, umma tace neman ku

ɗ

i kuma kamar wasu mazaje?"" tsaki tayi sannan tace wai mima kuka zo yi nan ne?"" umma tace a gidan da muke haya ne aka tashe mu, zamu zauna nan kafin mu sam

u wani,

umma sa"a tace amma baki da hankali fatima, in banda hauka kinsan nan gidan

ɗ

aki

ɗ

aya ne, sai kuma ki kwaso saboda Allah ki taho , ita raihanar aikin mi takeyi ne da baza taje wurin masu santa su baku wurin zama ba, to miye amfanin *zawarcin* na

ta?""

raihana dake kwance taji abun yaƙi ƙarawe ta tashi ta sauka daga saman gadon kusa da umma ta koma ta zauna sannan tace umma sa"a ina yini, umma sa"a tace wane ina yini?"" ina amfaninki raihana?"" da kyanki da

ɗ

irinƙi da sigarki babu namijin da za

i ganki hankalinshi bai tashi ba, ina ni"imar da Allah yayi maki dan baƙin ciki sai ki zauna bahagguwa dake duk masu sanki sai kice su baki gidan zama ,

amma sai ku kwaso dake da uwarki kuyo mana nan?"" mu a ina zamu ajiye ku?"" ki dage ki more rayuwark

i raihana ki samar maku "yanci har muma muzo cin arxiki,

umma sa"a, yayar umma ce, idanuwanta sun bushe saboda ita tana da san abun duniya sannan kuma tana da san kai ita kullum yaranta tana ƙoƙarin

ɗ

orasu kan turba ta gaskiya, amma

ɗ

an wani duk inda za

ta turashi ga halaka kullum ƙoƙarin neman haryar take, amma ita ga "ya"yan ta nan duk basujin magana ,

*zawara* sunkai biyar a gidan su umma idan hada raihana da umma mutum bakwai kenan wansa basu da aure,

raihana dake nake magana , kina jina kin wa

ni man kamar baki sna ina magana ba, cikin sanyi raihana tayi magana tace umma naji,

umma sa"a tace to banda abinki ke fatima ina zamu kwana, kinsan babu wuri a

ɗ

akin nan, yanxun ina zaku kwanta?"" kabir daga waje cikin maganar ƙauraye ga sholisha yana

murzawa yace umma ita raihana ai sai mu kwana

ɗ

aki

ɗ

aya da ita, tunda ita muharrama tace, umma tace kai da Allah rufe mana baki , umma sa"a tace to fatima miye?"" dan kabir da raihana sun kwana

ɗ

aki

ɗ

aya miye?"" tunda

abun duk gidane ai sai a ha

ɗ

u a rufa

ma kai asiri, ke raihana ki kwana a

ɗ

akin kabir

ɗ

in ita kuma fatima sai muyi sikwacin nan da ita,

dariya raihana tayi sannan tace umma sa"a kenan wannan kasafin naki yayi, amma hu

ɗ

ubarki ta farko itace na

ɗ

auka zanje yau cikin daren nan in samo mana gi

da, umma sa"a tace ah ah ki bari sai goben, kabir yace ke "yar rainin hakali ummata zaki fara gayama magana?"" ni ban

ɗ

aukar iskanci idan dai aka ta

ɓ

o man ummata, raihana tace yi haƙuri banzo wurinka ba, da yar uwata nake magana,

kabir ya taso daga ind

a yake zaune cikin layi ya shigo

ɗ

akin gaban raihana ya tsaya sannan yayi magana cikin muryar daba yace shegiya *zawarar* banza iskancin ki zai tsaya akan uwata ne,?"" wata tagulla ya fito da ita daga cikin aljihunshi sannan yace kinga wannan?"" ina iya ai

ka ki lahira da ita,

murmushi raihana tayi da gefen bakinta, sannan ta

ɗ

ago ta kalli kabir ta jinjina kanta, yace ni kike cewa zakici uwata?"" raihana tace ai ban zagin uwarka saboda uwarka uwata ce saida in lalata maka fata da duka, dan bari ganin umma

sa"a tana magana kana neman raihana ma mutane hankali raihana zafi ne da ita, dan idan na sadda kaina ƙasa ni nafi guguwa bala"i, daka ta

ɓ

oni gara kaje ka rungumi transfomer,

ɗ

aure fuskarta tayi sosai sannan tace umma kwanta,

Umma tabi raihana da kallo

da tasan raihana ba magana tasha mata kaiba, ita kuma raihana ta

ɗ

auri aniyar duk wanda ya sake ta

ɓ

ota bata mashi sauƙi tunda ba"a tausayinsu, kuma yanxun babu inda zata je, anan zasu kwana,

umma ki kwanta nace, umma tabi raihana da kallo, ita kuma mi

ƙ

ewa tayi taje wurin kayansu ta bu

ɗ

e jakar kayanta ta fiddo wani wandon jeans ta saka ta

ɗ

aure gamm sannan ta dake cinyarta tace dani dakai duk wanda ya fasa yaci uwashi , tana gama maganar ta koma ta haye saman gadon umma sa"a, tace umma sa"a, kezo nan mu

yi sikwacin, maganar data fa

ɗ

a ma ummarta ta rama mata,

Umma sa"a tace ma kabir jeka, haka umma sa"a taci gaba da mitarta, daga bayan taje ta ra

ɓ

a kusa da raihana ta kwanta, sda guda guda haka zawarawan gidan su umma suka ci gaba da shigowa, ko ina suke

zuwa ohon masu, dan ita dai raihana tuni bacci yayi gaba da ita,

*****

Da safe kowa ya tashi lafiya, raihana koda safe batayi ma kowa magana ba,

Kowa shine yakd siyen kalancin shi da kanshi, umma ta bawa raihana ku

ɗ

i itama taje ta siyo masu koko

, taje ta siyo masu koko da alewa ta dawo gida, bayan sun gama kalaci kowa ya fara wanka dan fita,

itama umma shiri tayi dan tafiya nemar masu gida, da zata fita tace na raihana ta kula da rayuwarta, dan kabir bayada mutumci raihana tace to umma, bayan

taja mata kunne ne ta fita tabar gidan , haka kowa yayi ta fita

ɗ

aya bayan

ɗ

aya,

gida ya rage daga raihana sai kabir..........................................

💦💦💦💦

💦💦💦

*ZAWARCI*

💦💦💦💦

💦💦💦

*Page*2



2



*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*



📚



🏻

*MEELAT MUSA*

*****

*R*aihana ta fito daga

ɗ

aki taxo taja ruwa, bayan ta gama jan ruwan ta koma

ɗ

aki taje ta cire kayanta ta

ɗ

auro zani ta

ɗ

auki hijabi ta saka , kwandon wanka ta

ɗ

auko tayo waje, tana zuwa ruwa ta

ɗ

auka ta nufi bayi,

Kab

ir yana ganin raihana ta shiga bayi shima ya fito daga cikin

ɗ

akinshi ya nufi ƙofar bayin ya fara kwankwasawa, gamgamgamm bambambamm, raihana saidai tace Ehem Ehem, yaci gaba da kwankwasawa, raihana tayi masji banza, yace raihana bu

ɗ

e zan shigo bayan gida

zanyi, raihana tace wai kai wane irin tantirin

ɗ

an iska ne?"" tun ina maka gyaran murya kasa nayi magana a bayi, ai kaga na shiga wanka banda iskanci duk da bama ce zaka shiga bayin ba sai yanxun?"" yace to ki bu

ɗ

e mana yanxun na matsu, kinayin wankan ki n

ima sai inyi nawa uzirin,

Raihana tace ina wanka zaka shigo?"" kabir yace to miye nifa da zaki ganni nima?"" raihana tace bana buƙatar ganin ka, kabir yace bu

ɗ

e ƙofar dan kutumar ubanki, raihana tayi mashi banza taci gaba da wankanta, zaninta da ta

ɗ

aur

a saman ƙofar ya janye ya riƙe a hannunshi yace shegiya yau kin fito tsirara inga abinda kike boyewa, wani banza ma can ya ganki bare ni, ina

ɗ

an uwanki muharramin ki, dan na ganki miye a ciki to?""

Wani irin salati raihana tayi ganin lokacin da kabir y

a janye mata zani daga saman kware, kallon rufen bayin tayi sannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login