Showing 108001 words to 109645 words out of 109645 words
goge babinki a zuciyata,,,,,,,
wani kiran ne,,,, ya sake shigowa,,,,,, bai
ɗ
auka ba, haka tayi ta kiranshi amma yaƙi
ɗ
auka,,,, gan
in bai
ɗ
auki wayar ba,,,, yasa ta tashi cikin dakiya ta nufi
ɗ
akinshi,,,,,
sallama tayi ta shiga,,,,, amsa sallama itace ta zama wajibi, dan haka daga ita bai sake magana ba,,, raihana tace zaka sha lipton?"",,,, kallonta yayi amma baiyi magana ba,,,,,,
yanda yake kallonta yasa taji gabanta na fa
ɗ
uwa,,,,,,,, cikin tsoro ta dake tayi wurinshi,,, ta kusa hawa saman gadon yasa ƙafarshi ya halbata ta fa
ɗ
i ƙasa,,,,,, cikin fushi raihana tace wannan wane irin wasa ne?"",,,,, yace baki san na isa mugun wasa ba
saina fasa maki da bindiga, a daidai lokacin daya
ɗ
auko bindiga daya ajiye a gefenshi,,,,,
da sauri raihana ta duƙe ta riƙe kanta da hannuwanta, ta rufe idonta ,tana jiran ta ina zataji saukar harsashi?"",,,,, jin bai harbeta yasa ta bu
ɗ
e idonta tana ka
llonshi,,,,, faruk yace tashi ki fita,,, raihana tace wai mi nayi maka ne?"",,,,, tsawa ya daka mata tare da maimata abinda ya fa
ɗ
a,,,,, kuka raihana ta fara,
faruk yace shi kike so kiyi ne?"",,,, raihana tayi shiru,,,, yace tashi ki fita nace,,, bansan ga
nin ki kwata kwata,,,, ki fita tun kafin inbi ta kanki in wuce,,,,, cikin kuka raihana tace zan fita,,, amma saika fa
ɗ
a man abinda nayi maka,,
rainin hankali wato bata ma san abinda tayi ba,,, faruk ya fa
ɗ
a a ranshi,,,, miƙewa yaje inda take tsaye ya ya
yimeta saida ya fitar da ita farlo sannan ya koma ya rufe
ɗ
akinshi,,,, miƙewa tayi ta koma
ɗ
aki,,,,
haka ta kwanta cikin
ɓ
acin rai, dan ita a haƙiƙanin gaskiya bata san komi yasa faruk yake fushi ba,,,, saida tayi kukanta ta gaji sannan ta kwanta bacci.
.....
***
*A*bu kamar wasa ƙaramar magana ta zama babba,,, dan kwata kwata yanxun faruk ya daina yadda yama ha
ɗ
u da raihana,,,, kuma ko abinci yanda ta kawoshi haka zatazo ta
ɗ
auka,,,, kuma idan zaiyi tafiya yama daina fa
ɗ
a mata,,, zaiyi tafiyarshi,,
, yayi iyakar kwanakinshi ya dawo,,, kuma idan ya dawo harya gama zaman shi raihana bata ganin shi,,,,,,,, waya ma idan ta kira baya
ɗ
auka,,,, kuma idan ta tura mashi saƙo dashi da bbu haka ya
ɗ
auka, dan baida lokacin karantawa ma,,,,
Dan haka ta gaji d
a zaman gidan duk yayi mata babu da
ɗ
i,, saboda tana ta ganin abinda bata saba gani ba,,,,,, magani kuwa idan momy ta kawo saida ta ajiye,,, tunda taga maganin ne ya ha
ɗ
asu fa
ɗ
a da faruk,,, duk raihana ta rame ga wahalar ciki,, ga kulawar da take samu yanx
un babu ita,,, abinci kuwa kamar jaka haka takeci,,,,, amma babu kama bbu alama,,,,,
wayarta dake ringing yasa ta miƙewa,,,,,taje inda ta ajiyeta ta
ɗ
auka,,,, ganin farida ne yasa tayi murmushi,,,,, bayan ta
ɗ
auka suka gaisa,,, farida tace mata gani nan
zuwa gidanki , raihana tace to Allah yasa kuxo lafiya,,,,, farida tace amin,,,,,,,
Raihana har tayi bacci ta farka bataji zuwan farida ba, don haka ta kirata, farida tace yi haƙuri gani nan insha Allah,,,, raihana tace to,,,,,
suna gama wayarne,,,,,
ta tashi ta fito farlo,,,,, bata da
ɗ
e da zama ba, farida tayi mata waya, taxo, tashi tayi ta fita dan tarota, tana zuwa ta rungume farida,,,,, tana dariya,,,,, haka suka rantafo suka nufo ciki dukansu sai dariya suke su biyu,,,,
bayan sun shigo a farlo
suka yada zango, suna gaisawa, dan raihana kwata kwata batasan faruk yana gidan ba,,,, shi kuma tun lokacin da raihana ta taro farida saman idonshi , yana kallonsu, da suka shigo farlo kuma duk maganar da suke kamar a gabanshi yana jinsu,,,,
raihana ta
ce farida dama ina san kixo wallahi,,,, farida tace miye?"",,,,,, raihana tace muje
ɗ
aki, farida tace ki muyi zamanmu anan mana, raihana ta matsa kusa da farida ta fashe da kuka,,,, faruk dake saurarensu gabanshi ya fa
ɗ
i,, yace kardai yarinyar nan wani zat
a fa
ɗ
a ma halin da muke ciki?"",,,,,
Bai gama tunanin ba yaji raihana tana cewa nidai banda lafiya,,,,, farida tace miya sameki?"",,,,, raihana cikin kuka tace "yan hanjina suke tsintsinkewa cikin tashin hankali farida tace wane irin "yan hanji kuma?"",
,,, faruk dake sauraransu yayi tsaki sannan yace kaji wani shirme kuma?"",,,,,
Farida tace ya kike ji ne?"",,,, cikin kuka raihana tace cikina yake man yawo,,, farida tayi dariya sannan tace banza amosanin ciki ne,,,,, dan itama farida batasan ciki ba,,
,, tunda bata haihu ba, ta ta
ɓ
a
ɓ
ari so
ɗ
aya, kuma har yanxun bata sake samun ciki ba,,,,, faruk saki ya sakeyi sannan kace kaji wata yarinta kuma,,,,,, banda sakarcin raihan farida likita ce?"",,,,,,
farida tace nidai lokacin da nayi irin wannan ciwon
cikin likita cewa yayi in daina aiki sosai , wai ke ya kike jin abun ne?"",,, ita raihana bata san ciki ne ba,,,, ita kuma farida bata fahimce abun ba, dan haka gaba
ɗ
aya sai shirme suke,,,, tsaki faruk ya sake yi sannan yace kaji wani hauka kuma,,,, wai t
a fa
ɗ
a mata yanda take ji,,,, tsaki ya sakeyi,,,,,,,
Maganar raihana yaji cikin kuka tana cewa,,,,, nidai ina yawan bacci, wani lokaci kuma inacin abinci sosai,,,, sai cikina,,, wana man wani wuntsil wuntsil,,, shidai baiji ƙarshen firarsu ba, saboda wa
yarshi tayi ringing ya
ɗ
auka,,,,,
farida tace ke wannan ciwo naki saidai kije kiga likita, daga nan suka canja fira,,, wani faruk yajisu wani bayaji,, wani yayi dariya wani yayi tsaki,,, haka dai sukasha firarsu,,,, sosai, sannan farida ta tashi tafiya,
,,,, raihana ta shiga, ta ha
ɗ
o mata talatin da tara ta arziƙi,,,,,, tayi mata rakiya har wurin motarta,, saida ta tafi sannan ta dawo .....
tana dawowa,
ɗ
aki ta wuce,,,,, tana shiga saman gado tahau ta kwanta, sannan ta
ɗ
auki wayarta, ta fara kiran ƙawa
rta zulaihat, bata
ɗ
auka ba,,,,,,
Dawowa tayi farlo ta zauna tayi jigum dan gaba
ɗ
aya gidan ya daina mata da
ɗ
i,,,,,, wayarta ta duba dan ganin mai kiranta, zulaihat ce,,,,,,
ɗ
auka tayi suka gaisa tace kwana biyu, zulaihat tace ai dama nasan saina aihu
zaki zo,,, raihana tace insha Allah gobe zanzo,,,, niko nace kaji ƙarfin hali,,, ashe bani ba, har faruk yaji, to sai nazo insha Allah ta kashe wayarta,,,,,,
faruk tashi yayi sannan ya fito,,,, raihana dake zaune da sauri ta tashi zata ruga ya riƙota,,
, rufe idanuwanta tayi da sauri tana ihu,,,,,, da
ɗ
e mafa baki yayi sannan yace ina zaki?"",,,,, bu
ɗ
e idon tayi a hankali sannan tayi ajiyar zuciya, dan ita bata
ɗ
auka yana nan ba,,,,,
Ƙ
ara ajiya ajiyar zuciya tayi sannan ta gyara tsayuwarta, cikin shash
eka tace ai dama nasan kaine,,,,, tana sake nishi kuma ƙarya take tsorata tayi,,,,
ɗ
aure fuska faruk yayi sannan yace miya sameki ne?"",,,, har harxun nishi takeyi sannan tace ba komai,,, mika gani ne?"",,,,,,,, kallonta yayi sosai sannan yayi tsaki,,,, ya
ce jeki shirya inkaiki asibiti,,,,,, raihana tace ka daina fushin ne?,,,, baiyi nagana ba,,,,, ya koma
ɗ
aki,,,,,,,,,,,
Yana komawa
ɗ
aki,,,, yace kila maganin da kike
ɗ
irkawa kanki ne yasa maki matsala,,,,,,
Ita kuma tana zuwa ba
ɓ
ata lokaci ta shirya
,,,, ta fito,
ɗ
akinshi ta shiga, tace ta shirya, kallonta yayi sannan yace *KHADIJA* wato ainahin sunanta ya kira,,,, raihana tace na"am,,,, yace zo ,,, matsawa tayi kusa dashi,,, hannunta ya riƙo ya zaunar da ita kusa dashi, sannan ya dafa ƙirjinta yana h
al
ɓ
awa da alama tana cikin tsoro,,,, kallonta yayi ta
ɗ
auke kanta,,,,, da hannunshi ya maido fuskarta tana fuskantar tashi yaci gaba da kallonta,,,,,,
raihana tace don Allah ka daina man haka wani iri yake man,,,,, faruk yace in tambayeki?"",,,,, raihan
a tace Eh, yace kada ki boye man komai,, tsakanin ki da Allah waye ya baki wannan maganin ?"",,,, raihana tace wannan magani maganin miye don Allah, wani kallo faruk yayi mata,,, sannan yace ni ban tambayeki ba,,, kina tambayana?"",,,, raihana tace idan ha
r ka yadda dani maganin rashin lafiya ne,,,, faruk yace miya sameki ne?"",,,, raihana tace kawai ina yawan bacci ne,,,, yace to wane likita ya baki shi?"",,, raihana tace likita na ne,,,,, faruk yace waye shi?"",, raihana tayi shiru,,,
Juyawa bayanshi y
a
ɗ
auko "yar ƙaramar bindiga ya
ɗ
ora a saman kanta,,,,, zufa ta keto mata,,,, hawaye suka cika mata ido,,,, ta ha
ɗ
iye miyan bakinta kamar ta ha
ɗ
iye kunama,,,,,,,,,, tana kallon faruk jikinta sai karma yake,,,, faruk yace ko ki fa
ɗ
a man wanda ya baki ko in
fasa maki kai,,,, hannun raihana yana karma takai hannunta zata ta
ɓ
a faruk yaja baya yana zaro mata ido yace ki fa
ɗ
a man idan ba haka ba,,,,, anan zan fasa kanki inje inba karnuka su cinyeki kowa ya huta,,,,,,
kuka raihana ta fara sosai,,,, faruk yace
kuka na tambayeki ne?"",,,, cikin kuka raihana tace don Allah fa
ɗ
a man maganin miye,,,,sai in fa
ɗ
a maka,,,, yace idan kika sake cewa maganin miye saina zaro maƙoshi na fa
ɗ
a maki,,,,, raihana sai kuka takeyi ta kasa magana,,, dan bata san ko maganin miye ba
,,, idan tace mamanshi ta kawo bata san yanda zai
ɗ
auki maganar ba,,,,, dan taga ya
ɗ
auki zafi akan maganin sosai,,,,,
Faruk yace inajinki,,,,,, sallamar da sukaji a farlo ne, yasa raihana ta yage baki tayi wani irin ihu tana cewa a kawo mata
ɗ
auki,,,,.
..............