Showing 48001 words to 51000 words out of 109645 words
lallai maganar k"b ta tabbata kenan babu ita babu aure har abada yanxun itace zata zama karuwarshi tunda ga maganar shi
ɗ
aya ta tabbata, haka tayi ta kuka ana bata haƙuri,
hankalin raihana bai kwanta ba sai yanxun da"akazo akace an
ɗ
aur
a aurenta, umma tace da waye?"" ya za"a
ɗ
auki
ɗ
iyarta aje a bawa wani can daban, mutane sukace tayi haƙuri tayi ma raihana fatan alkairi tunda ba"asan dalilin da yasa akayi haka ba, sannan kuma suci gaba da shiri anjima za"azo
ɗ
aukar amarya,,,
Bara muj
e muyi chargy kafin a tafi kai amarya, wannan wane mijine,?"" saidai mun dawo zamuji,
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*Page* 3
⃣
2
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*JAMEELA MUSA*
{ *MEELAT MUSA* }
***
*TSARABAR ZAW
ARCI*
****
*K*uyi haƙuri "yan uwa kada fa kuga kamar rashin kunya ce, ko ku
ɗ
auki abin da wata mummunar manufa, musulinci ya cire kunya ga abinda ya shafi addini, matuƙar abin da zai ƙaru bayinsa ne ta fuskar addini, domin aure hanyace ta zaman tare ts
akanin miji da mata, wanda yadda da juna da amincewa juna da ƙaunar juna ita ke ha
ɗ
uwa ya kawo dangantakar aure,
Tsantsar soyayya da ƙaunar juna da ganin ƙimar juna da mutuntu juna , idan hakan ta kasance tsakanin namiji da mace, sai iyaye su aminta da
cewar lallai "ya"yansu sun ha
ɗ
a kansu suna kuma son junansu sai su ga ya kamata dasu basu dama su auri junansu,
Daga nan iyaye zasu ha
ɗ
u suja ragamar shine ake zuwa matakin tara jama"a "yan uwa da abokan arxiki don sheda auren "ya"yansu,
Don kowa da
kowa yasan cewa wa
ɗ
annan masoya zama sukeyi mai muhimmaci irin wanda manzon Allah S. A. W yake wa al"umarsa sha"awa su auri junansu , su raya sunnarsa, su kula da kansu kowa ya kula da haƙƙin
ɗ
an uwansa da ya rataya a kansa,
Kamar kai namiji dole ne ka
san cewar zaka iya
ɗ
aukar nauyin matarka na cinta, shanta, suturarta, wurin zamanta dai dai ƙarfinka, kula da lafiyarta , da damuwarta , ka kasance mai sakar mata fuska kuyi wasa da dariya , bawai sakin fuska irin wanda zata rainaka ba, ba kuma sakin fusk
ar da zata daina ganin girman ka ba, don kowanne irin wasa abu ne mai kyau tsakanin miji da matarsa,
Duk wani mataki da zai jawo ƙarin ƙauna da sha"awa kuyi wasan "yar goye goye , kuyi wasan "yar
ɓ
urum
ɓ
urum, ka rufe mata idonta da ƙyalle , ka rinƙa zun
gurinta idan ta kawo wawura zata kamaka ka zulle , sai ka wana ta don kada tayi fushi da yawa , taga kana ta zulle mata ta kasa kamaka, sai ka
ɗ
an tsaya ta kama ka, zaka ga tana tsa tsallen murna ta kamaka , zaka ganta cikin nisha
ɗ
i tana ta walwala,
kai
ma zaka kasance cikin farin ciki nisha
ɗ
i , ku yi "yar ƙwallo, duk wani abu dazai sa kuyi cikin nisha
ɗ
i, ko walwala kuyi shi,
Ka jawo matarka a jikinka ka nuna mata ƙauna ka saki jiki da ita ka nuna mata tsantsar soyayyarka , ka bata kulawa ta musamman,
Kuyi rayuwa mai kyau da tsabta zaka rayuwarku tana tafiya cikin jin da
ɗ
i da ƙaunar juna,
zaka zamo amintacce ba za rinƙa
ɓ
oye maka sirrinta ba, zaka zamo abokin shawararta,
idan ka saba mata da hakan ko wani laifi kayi mata bazata iya fa
ɗ
a ma kow
a ba, zata
ɓ
oye sirrinta har sai ka rarrasheta ta sauko kaji matsalarta ,ki sasanta kanku ba tare da kowa yaji ko ya gane halun da kuke ciki ba,
Idan kuma ke kika
ɓ
ata masa yayi fushi dake , kada kiyi
ɗ
agawa domin mijinki ne bashi haƙuri , ki marairace
masa da sigar rarrashi da kalamai na ban haƙuri har sai kinga ya sauko ya haƙura sannan ki samu natsuwa,
mijinki ne idan kinyi masa baki fa
ɗ
i ba, lada zaki samu a wajen Allah don mu "yan gatane munci darajar annabi muhammadu sallallahi alaihi wasallama
,
Allah ya bamu addini mai sauƙi bamu zo a lokacin jahiliyya ba, zamanin jahiliyya zamani ne na kafin bayyanar musulci barin wannan zamani kamar shinfi
ɗ
a ne ga tarihin musulinci,
*mata don Allah mu kula da wannan a gidan aure*
ki zamo mace mai la
dabi
Ki zamo mace mai kara,
Ki zamo mace mai yawan wanka akai akai ki kasance cikin ƙamshi mai da
ɗ
i da sanyaya zuciya,
ki zamo kissar taki ta iyayi ce, da gyara da kuƙawa da "yan mijinki da danginsa, da duk wani wanda ya ra
ɓ
eshi ko yake zaune a ƙarƙas
hinsa,
ki zamo mace mai iya feleƙe da kwarkwasa da iya karairaya,
ki zamo "yar gayu mai sassanyar magana, mai cike taushi da sanyayyan lafuzza, wato ko yaushe ki zamo mai iya kalma mai da
ɗ
i,
ki zamo mace mai iya kwantar da hankalin mijinki duk san
da kika ganshi cikin fushi da damuwa, ki san yadda zaki lalla
ɓ
a shi, ki rarrashe shi ya fita daga cikin fushin da yake, kisa shi dariya ya zamo cikin farin ciki da annashuwa,
ki kasance mace mai kissa da sanin sirruka na iya kwamciya ta yadda zaki biya
wa mai gida buƙatarsa,
Ya kasamce kinsan hanyoyin da zaki bi don inganta rayuwarku, da farantawa mijinki a wajen kwanciyarku,
Ya zamo kin zama mace da ta san yadda zata yi ta tayar da sha"awar mijinta, ba wai kije ki kwanta masa kamar taliya a cikin
ruwa ba, sai yadda ya juya ki , kuskurene hakan,
Ki zamo macen da ta san yadda zata yi wa mijinta yaji da
ɗ
i,
ki kasance yadda zaki rinƙa yi masa kiss wato sunba, ki kama le
ɓ
ensa kina tsotsa daga nan ki tira harshenki cikin bakinsa kina juyawa a hanka
li yadda zaki sauya masa tunani, ki dulmiyar dashi cikin kogon ƙaunarki,
ki kasance yadda ake hura sanyayyar iska a cikin kunnen miji ta yadda zaki ru
ɗ
ashi ki tafi da hankalinsa, ya mace a
ɗ
uniyar yake ne?"" to ya riga ya tafi yayi suman da
ɗ
i sai kin
dawo dashi a hayyacinsa,
idan mai gida yana saduwa dake ki rinƙa
ɗ
anyi sama da duwawanki kina ƙasa dashi kina rungumeshi kina ƙanƙameshi kinayin shashshekar mai kamar kuka ko dariya, kina kai hannunki ƙirjinsa kina shafawa, kina
ɗ
an murza kan mamansa k
ina shashekar cikin kukan shagwa
ɓ
a haƙiƙa hakan shi zai ƙara masa ƙaimi na abinda yake yi zai kasance cikin jin da
ɗ
i da annashuwa,
labarinmu, zawarci, *Hakuri ribar aure*
*H*aka dai akaci gaba da hidimar biki cikin kwanciyar hankali, raihana dai ga
ban ta sai fa
ɗ
uwa dan rashin sanin waye mijin da aka aura mata,
*D*a marece bayan la"asar haka motoci na alfarma suka fara karakaina a ƙofar gidansu raihana, mutane sukayo can dan duk wurin babu motar yara, duk motar daka gani a wurin idan ka kalleta sa
ika ƙara,
A gefe kuma wata ha
ɗ
a
ɗɗ
iyar mota aka ware dan
ɗ
aukar amarya raihana ga sodoji sun zage ta dan bawa matar oga kariya,
bayan an gama shirin kai amarya raihana sai kuka take kamar zata shi
ɗ
e umma sa"a, da sauran dangin umma sai nasiha ake ma
ta, umma ma tayi ma raihana nasiha sosai ta kuma nuna mata darajar aure da girman sa, sannan kuma ta ƙara da cewa ta zamo mai haƙuri da juriya ta riƙe sirrin ta, ta riƙe safta kuma ta zama mai biyayya ga mijinta, kuma tayi biyayya akan duk abinda ya umirce
ta dashi matsawar bai sa
ɓ
a addinin musulinci ba,
gwaggo tunda aka fara bikin nan sai yanxun ta leƙo gidan shima ganin kwam ya kawota, dan labari yakai a kunnenta, ta kuwa zo taga ana ta hidima cikin rufin asiri ,
To haka dai kowa ya fito aka fara shi
ga motoci dan tafiya kai amarya,
Raihana sai kuka take, kamar bazata rabu da umma ba, ita tashin hankalinta bata san waye zata aura ba,waye mijin nata,?"" gaskiya tana cikin damuwa sosai, amma haka dai ta haƙura aka tafi da ita mota, tana ji tana gani
aka jata sai gidan angonta faruk wanda bata sanshi ba bata halinsa ba, kuma bata san asalinsa ba, haka motoci suka yi ta tafiya
ɗ
aya bayan
ɗ
aya abun gwanin ban sha"awa, motar amarya raihana kuma tana samun kariya sosai,
Lallai yanxun abunne aka fara mam
akiyos dan gidan raihana wani jugunannen gida, ha
ɗ
a
ɗɗ
e tsayawa gaya maku irin tsaruwar shi da ha
ɗ
uwarshi kauyanci ne,
duk motacin da suka
ɗ
auko amarya dukansu suka shige cikin gidan,
amarya raihana kuwa, wani ha
ɗ
a
ɗɗ
en kafet aka shinfi
ɗ
a tun daga baki
n inda ta fito mota har zuwa cikin farlon ta, har yanxun raihana kuka take wanda babu wanda yasan dalilinsa,
haka aka kai amarya a
ɗ
akin mijinta aka ajiye ta, kowa sai mamaki yake irin wannan sa"a da Allah ya bawa raihana ,niko nace al"amarin ubangiji
ya wuce yanda ake zatonsa,
Farida da zulaihat sai ƙara ma raihana nasiha suke da bata shawarata tayi haƙuri ta zauna lafiya, maryam zawarar k"b itama tayi nasiha sosai tare da fatan zaman lafiya ga raihana,
To da haka dai kowa ya fara watsewa, farida
da zulaihat sukayi ma raihana fatan alkairi suma suka tafi gida ya rage daga raihana sai halinta sai kuma masu kadi da suna wurinsu basu san abinda take ciki ba,
bayan kowa ya gama tafiya raihana tana nan zaune, sai kuka take tama kasa cire mayafin bar
e tasha iska,
tana nan zaune ne taji ana sallama, ita a tunaninta angon ne, dan haka gabanta ya fara fa
ɗ
uwa ta ware idanuwanta ta cikin hijabinta don ganin ya kalar sa take, ..................
Ina baku haƙuri don Allah gobe idan Allah ya kaimu bazan
samu damar yin typing ba, zanyi tafiya ne, don haka ina barar addu"arku, amma insha Allah ranar sunday zakuji ni,
ngd sosai ku kasance tare dani, hakuri dai ribar aure!!!
jameela musa ke maku fatan alkairi,
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦
💦
💦
💦💦💦💦
*Page* 3
⃣
3
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*JAMEELA MUSA*
***
*Fatima Abubakar A First ina tayaki murnar kammala littafinki mai suna , YA ABUN YAKE? Allah ya ƙara basira da zaƙin hannu*
*wannan shafin nakune masoyan la
barin zawarci Allah ya barmu tare ubangiji kuma ya ƙara maku lafiyar idanuwa*
*Garga
ɗ
i gareku masu juya man labari gaskiya banajin da
ɗ
in abinda kuke man ita rayuwa ba haka take ba, donmi zan tsara labarina in hana kaina zaman lafiya dan in isar da saƙon
a inda nake so yaxo saboda Allah sai azo ana man duk wanda ya sake juya man labarin zawarci da ko wane irin littafi nawa gaskiya ban yafe ba,*
***
*K*oyan kissoshi gare mu ta wajabta, domin kissa tana daga cikin ingantaccen zaman aure, kuma kissa ita k
e sawa mai gida ya ƙara ƙaunarki a zuciyarshi , yaji a duniya babu wacce yake so da ƙauna irinki,
Kissoshi sun kasu kashi daban daban ga misalinsu,
Kissar tafiya,
Kissar magana
Kissar kwalliya
Kissar iya zama da mij
Kissar iya zama da kishiya
Ki
ssar kallo
Kissar tsafta
Kissar tsaftar gida
*Kissar tafiya*:• 'Yar uwa tafiya ma fa iyawace, dole sai kin nutsu wajen yin ta, kada ki rinƙa tafiya bazar bazar kina yi kina tayar da ƙura , kiyi
ɗ
aurin zani le
ɓ
atunsa yana jan ƙasa, kiga ƙasan zani ya
yi baƙaƙirin ko jajir dashi, kayanki ma saurin mutuwa zasuyi dan danan zasu dafe su lalace , hajiyata idan kin tashin
ɗ
aurin zani ki daidaita shi, ki bu
ɗ
a ƙafafuwanki ki
ɗ
aurashi ya zauna ciff ciff a jikinki yanda bazai har
ɗ
eki ba bare ki fa
ɗ
i, ki rinƙa ta
fiya sannu sannu kina taku a hankali,
Kina yauƙi , kina yanga kina takun jan hankali, da duk abinda yakeyi sai ya tsaya kallonki, ki rinƙa takon da zai girgiza mamanki, da duwawunki, dole zai raja"a da kallonki, zaki
ɗ
auke hankalinsa, ko wasu matan ya g
ani a waje bazai iya tsayawa kallonsu ba,
Zaiga
ɓ
ata lokaci ne domin duk abinda zai kalla ke kinayin mafiyinsa, tunda dai dole duk tsiyar budurwa zata yafa mayafi ke kuwa a gaban mijinki kike, zaki iya saka
ɗ
amamun kaya da zaki rinƙa juyi a gabansa,
Kina taku kamar hawainiya komai yana rawa yana girgiza ki tafi da zuciyar mai gida a kula uwar gida,
Kissar tafiya kenan,
*Kissar magana*:• to ita kuma sai next page, da haka duka zanyi bayanin su, har ƙarshe, da fatan zaku kasance tare dani *jameel
a musa*
*ZAWARCI*
*haƙuri ribar aure*
*H*aka tayi ta raba idanuwa dan ganin wanda zai shigo ita dai ta kasa amsa sallamar kuma har yanxun gabanta bai daina fa
ɗ
uwa ba,
mai sallamar ya gaji da magana ya shiga cikin
ɗ
akin, raihanata dake kallon shi
ta cikin mayafinta, sannan tayi magana cikin rawar murya tace ina yini, yace lafiya qalau, yace amarya kixo parlour ina so zanyi magana dake, raihana tace to, shi kuma ya fita,
Raihana ta tashi tabi bayanshi har parlour suna zuwa ya zauna saman kujera
1seater , ita kuma ta zauna a ƙasa, gyaran murya yayi Ehem Ehem, sannan yace Emm raihana, nidai yanxun abinda zance maki shine shawara
ɗ
aya zan baki,
Shawarar kuwa itace, kiyi haƙuri ki zauna lafiya kuma kiyi ma mijinki biyayya, danshi aure ibada ne, ku
ma ibada mai girma abu ka
ɗ
an kika kuskure sai ki fa
ɗ
a ma wahala,
To kiyi haƙuri akan rashin sanin waye mijinki na tabbata tunda kina da haƙuri zaki iya zama dashi insha Allah ni ina kyautata maki zato,
ni nan nine nayi maki shishshigi a rayuwa ba tar
e da saninki ko yardarki ba, bayan labari yaxo kamar yanda naji a wurin taron
ɗ
aurin aurenki cewa wanda zai aureki yace ya fasa wai ance ke karuwa ce, wani k"b ya kira ya fa
ɗ
a mashi,
to ni kuma naje wurin
ɗ
aurin aurenki ne, dan faruk ya ta
ɓ
a bani labar
inki cewa har gidanku ya ta
ɓ
a zuwa amma akace mashi anyi maki aure, to wannan dalilin ne yasa inajin ance an fasa aurenki banyi ƙasa a guiwa na bada sadakin aurenki,
ni ba babanshi bane, kuma ba kowa nashi bane, kawai dai yaron yana da mutunci da mutum
tawa ne, ni maƙocinsa ne, amma ya
ɗ
aukeni kamar uba, dan haka ina baki shawara kiyi haƙuri kiyi zamanki lafiya, amma faruk yana da zuciya dan haka sai kiyi karatunsa dan sanin yanda zaki zauna dashi,
Raihana tace na gode sosai, haka dai ya
ɗ
an ƙara mat
a nasiha sannan ya tashi ya tafi, itama raihana haka ta tashi ta koma
ɗ
akinta jiki duk babu da
ɗ
i,
*WAYE FARUK AHMAD HUKUMA*
Hmmm faruk su biyar a wurin mahaifiyar sa, mata hu
ɗ
u shi
ɗ
aya namiji, babanshi tun daga mahaifiyar faruk bai sake aure ba, hak
a suke zamansu cikin mutunci da lumana,
kuma Ahmad hukuma wato mahaifin faruk shahararren
ɗ
an kasuwa ne yana da ku
ɗ
i na ban mamaki, kuma ya da
ɗ
e da rasuwa, faruk ya
ɗ
auki duk komai na mahaifinsa yana kulawa dashi ma"ana bayan rasuwarsa yaci gaba da irin
harkokinsa,
amma ƙannensa suka tada ƙayar baya ya fitar masu da haƙƙinsu haka aka raba gado aka bawa kowa haƙƙinsa kamar yanda addinin musulnci ya tanada,
To faruk tun kafin mahifinsa ya rasu shi dama yake sha"awar akin soja, dan haka mahaifinsa ya
tsaya ya dage kai da fata don biyama
ɗ
ansa burinsa,
to daya samu aikin soja kuma ya fito babba sosai , bayan mahifinsa ya rasune ya samu wani abokinsa mai gaskiya da amana ya
ɗ
ora shi dan ya riƙa kula masa da harkokin, amma shima yana zuwa idan ya samu
lokaci, aikin soja ya kar
ɓ
i faruk sosai yana ta samun ƙarin matsayi sosai,
Faruk
ɗ
an gayune, ma"aboci san kamshi kuma faruk yana da kyau sosai, ganin kyau da Allah yayi mashi kuma ga ku
ɗ
i suna gaya mashi ƙarya ga kuma mulki yana ƙara hayaƙa mashi kai y
asa faruk ya
ɗ
auki rayuwa wulaƙanci da raina mutane,
ya kasance mabuƙaci ne faruk yana da yawan sha"awa sosai amma baya zina, wannan dalilin ne yasa shi ya
ɗ
auki rayuwar auri saki, daya ga mace yana so zai auro ta, yana gama goge ta zai bata raset,
L
okacin daya ga raihana hankalinsa ya tashi yaji kamar zai haukace, saboda haka yayi alƙawarin saiya auro ta, amma a lokacin da yazo gidansu akace mashi tayi aure , wannan ne yasa yaji baƙin ciki har yaje ya bawa maƙocin sa labari wato wanda ya auro masa ra
ihana,
shi kuma abokin alhaji ne, yaje
ɗ
aurin aurene yaji wannan abu don haka yayi ƙoƙari ya auro masa ita,
kam tsaya muga raihana yanda ta zaunu gida da zawarci zata iya saita faruk kuwa?"" ku byoni muga irin kaifin basira nata,
**
Ci gaban lab
ari,
***
Da safe raihana haka ta tashi tayi sallah , bayan ta gama sallah ne, tabi
ɗ
akin ta da kallo, hawaye ya gangaro daga idonta, tace ikon Allah masu ku
ɗ
i sunajin da
ɗ
insu