Showing 99001 words to 102000 words out of 109645 words

Chapter 34 - ZAWARCI COMPLETE

raihan sirri ne tsakanin nida zuciyata,, rayuwatace don Allah ki janye kudirin sai kinji ,,

Raihana tace niko babu abinda zan iya

ɓ

oye maka,,, dan inajinka sosai a rayuwata,,, amma tunda baka so daga yau bazan

sake maka maganar ba,,, kayi haƙuri,,,, yace kema Allah ya baki haƙuri dan naga kin

ɗ

au zafi,,, bawai naƙi fa

ɗ

a maki ba,,, ina tsoron idan na fa

ɗ

i maki abun kamar zai zama matsala ne,,,, raihana tace kada kaji komai ka fa

ɗ

i man kai tsaye ina tare dake,,,,

Faruk yace kinyi alƙawari?"",,,, raihana tace nayi alƙawari,,,, dariya yayi sannan ya

ɗ

anyi wata "yar rawa kana ganin rawar kasan ta sheganta ka ce,,, yace soyayya ke nabai dukkan kaina haƙiƙa babu laulayi kin zauna, yan mata karda ma ku ra

ɓ

o guna ba sa

uran gurin da zani baku ku zauna, a raina ke ka

ɗ

ai nasa kinkai kwance ki huta babu wanda zaizo sashenki,,, dariya raihana tayi sosai sannan tace ashe ka iya waƙa?"",,, shima dariya yayi sannan yace kinsan hausawa sunce da

ɗ

in aure kesa mata tace miji baba,,

, to duk mulkin namiji duk sarautarshi duk isarshi duk wani tunƙahonshi idan yana gaban mace sororo ne,,, dariya raihana tayi tace lallai kam, haka dai sukaci gaba da fira har suka iso masauki,,,,,

***

*S*u raihana da momy da zainab da hafsat da faruk

gaba

ɗ

ayansu a gidan nasir danyi masu bankwana,,, momy tayi godiya nasir yace haba ai duk abinda nayi maku momy ban biya ba,,,,, momy tace suna dai godiya duk da hakanan,,,

sa,adatu tace don Allah kada su tafi basu ci abinci ba,,,, faruk ne yayi magana ci

kin sigar wasa,,,, dan idan raihana tana gaban momy dariya take bashi,,,, yace sa,a,, a bawa aciciya taci,,,, hararshi tayi tare da murgu

ɗ

a mashi baki,,, amma batayi magana ba,,,, yace na gane,,, karatun hajiyata,,,,, yana magana yana wani tsadajjen murmus

hi,,, momy ta kalleshi sannan ta harareshi,,,, murmushi yayi sannan ya miƙe ya fita ,,,,, momy tace ku maida hankali muci mu tafi,,,,, suka fara cin abinci amma raihana ko inda abinci yake bata kalla,,,, momy tace ke bazaki ci ba?"",,,,

Hafsat tace ya z

atayi taci kin kora mata miji waje,,,,, gaba

ɗ

aya wurin aka

ɗ

auki dariya,,,, sa,adatu tace gaskiya ne momy,,,, miƙewa tayi tace ma raihana taso muje kinji ,,,, miƙewa raihana tayi tabi bayan sa,adatu, wani farlo suka shiga,,,,, suna shiga ta hango faruk kw

ance saman kujera yana waya,,,,, sa,adatu tace bara in kawo maki abincin anan,,, dan tun ranar da sukaje asibi ta kula da irin tsangwamar da suka nunawa raihana,,,

shiga raihana tayi,,,, yana ganin ta shigo ya tashi zaune,,,, da sauri ta isa wurinshi t

a zauna kusa dashi,,,, saida ya gama wayar sannan ya kai hannunshi wurin cikin ta ya fara shafawa,,,, yace har kinci abincin ne?"",,,, raihana tace A,a yace baki ci ne?"",,,, tace na ƙoshi,,, yace mi kikaci ne?"",,,,, batayi magana ba, sa,adatu ta shigo da

abinci,,,,, faruk yace mun gode pha,,,, tace to ranka ya da

ɗ

e,,,, sannan ta fita daga

ɗ

akin,,,,

Tana fita faruk yace miƙo muci kada momy tace mun

ɓ

ata lokaci,,,,

ɗ

aukar abincin tayi ta miƙa mashi,,,, bayan ya ansa ne,,,, ya fara bata,,,,, saida ta ƙosh

i sannan ya

ɗ

an ci ka

ɗ

an,,, bayan ya gama ne ya miƙe yana gyara belt

ɗ

in ƙugunshi, saida ya gama yace muje,,, miƙewa tayi yace zo kiji wata magana,,, kusa dashi ta matsa yayi mata ra

ɗ

a a kunnen ta,, baki ta saki tana kallonshi yace wallahi,,, raihana tace n

idai ba ruwana,,, yace nidai da ruwana zatayi magana yace keko sai kowa ya gane karatun ?"",,,, muje muje,, duƙawa yayi ya

ɗ

auki ruwa yayi waje da sauri itama bayanshi tabi da sauri,,,

Lokacin da suka fita harsu momy sun shige mota,,, bankwana sukai da

sa,adatu ,,, sa,adatu tace sai nazo insha Allah,,,, dan tana so ta bawa raihana wani abu amma baya yuwuwa haka ta haƙura,,, raihana tace to Allah ya kawoki lafiya tace amin,,,,,

Tayi ma raihana rakiya har wurin mota,,, faruk ya shiga gaba , su kuma su h

afsat fitowa sukayi aka sake shirin zaman motar,,,,, bayan raihana ta shiga suma duk suka shige, har suka tafi sa,adatu tana

ɗ

aga masu hannu,,,,

Basu da

ɗ

e da fara tafiya ba,,, faruk ya fara kallon raihana ta cikin madubin gaban mota,,,, ta duƙar da kan

ta,,, shi kuma ya tsira ma wurin ido, tana

ɗ

ago kanta suka sake ha

ɗ

a ido idanuwan shi ya bu

ɗ

e duka, sannan ya fara lunshe su a hankali murmushi raihana tayi ta sauke kanta tana kallon ƙasa,,,,, murmushi yayi a daidai lokacin data sake kallon wurin,,,, da k

anshi yayi mata alama da kada ta sake

ɗ

auke fuskarta,,, duk abinda suke momy tana kallonsu haka su hafsat,,,,, murmushi yayi sannan ya

ɗ

aga mata gira

ɗ

aya,,, sai a lokacin idon shi yakai inda momy ke kallonshi,,,, da sauri ya

ɗ

auke kanshi,,,, yace ma nasir

wai yaushe zaka

dawo ne?"" yana maganar cikin kame kame ne,,,,, nasir yace insha Allah bada da

ɗ

ewa ba,,, faruk yace Allah ya nuna mana,,,,,

haka sukayi ta tafiyarsu har suka iso filin jirgi,,,,,, suna fita daga mota,,, momy ta ra

ɓ

a tace ma hafsa kinga

abinda faruk yake yi?"",,,, dariya hafsa tayi sannan tace wallahi na ganshi momy,,,, momy tace ni abinma tsoro yake bani, zainab tayi dariya sannan tace ki kwantar da hankali komai ya daina baki tsoro,,,, momy tace wallahi faruk duk ya wani susuce ko baku

gani ne?"",,, shegiyar yarinya kamar aljanna duk ta firgita man

ɗ

an

ɗ

a,,,, hafsa tace don Allah momy ki zuba masu ido,,, momy tace to aini abinma harna rasa abin cewa,,,,,

zainab ce tace momy muje,,, tafiya sukayi dukansu raihana dama ba wurinsu take ba,

,,, tana can gefe

ɗ

aya,, tunda taga uwa da "ya"yanta suna magana,, nasir yayi masu bankwana tare da addu"ar sauka lafiya sannan ya tafi, suma suka shige jirgi suka

ɗ

aga dan dawowa gida,

Suna isowa duk da darene amma faruk cewa yayi basu kwana abuja wuc

ewa zasuyi,,,, don haka driver yayi ma waya sun iso, babu

ɓ

ata lokaci motoci sukaxo,,,, haka suka tattara sukayo gida,,,

suna isa saida aka ajiye su momy sannan faruk ya wuce gida dashi da "yar matarshi,,, suna zuwa raihana kamar jira take su iso ta fa

ɗ

a saman gado ko takalmin ƙafarta bata tsaya cirewa ba ta fara bacci,,,, shi kuma "yar la

ɓ

ai wanka yayi yasha ruwan lipton , bayan ya dawo

ɗ

akine ya cire ma raihana gyalen jikinta da takalmin ƙafarta sannan ya gyara mata kwanciyarta,, bu

ɗ

e idonta tayi a gaj

iya ta kalli faruk murmushi sannan yace swry,, itama

ɗ

an murmushi tayi cikin yanayin bacci sannan ta rufe idonta taci gaba da bacci,,,,, shi kuma alwallah yayi yaci gaba da sallah,,,,,

****

*T*un cikin dare raihana ke kwarara amai har da safe bata ƙa

ƙƙ

auta ba,,, duk tabi tayi luguf,,, shidai faruk baiyi mata magana ba, saidai ta wuceshi da gudu ta dawo, binta yayi da kallo amma baice mata sannu ba,,, ita ta gaji tace mashi ko sannu ma baka iya cema mutane,,, dariya yayi sannan yace to raihan cikine ki

n hanashi zaman lafiya daga kici wancan sai ci cusa wancan ba dole kiyi amai ba,,,

raihana tace to tun jiya mi naci don Allah?"",,,, banci komai ba,,,, yace kila kin la

ɓ

e ban sani ba kinci don kifini girma,,, raihana tayi shiru faruk yaci gaba da hayaƙa

ta,,, bata sake magana ba,,, tashi tayi zata fita yace ina zaki?"",,, tace bar maka

ɗ

akin zanyi,,,, miƙewa yayi yana cewa to mun gaji da zaman

ɗ

aki bara mu koma farlo,,,,

Biyota yayi yaci gaba da cewa wai don Allah mi kikaci ne,,, raihana tace ban sani

ba,,,, dariya yyi sannan ya fice daga farlon,,, ita kuma wuri ta samu ta zauna, bata da

ɗ

e da zama ba bacci yayi gaba da ita,,,,,

shi kuma yana fita,, gidansu ya nufa,,, dan gidanshi na yanxun daya dawo kusa da gidansu ne,,,,, bayan yaje suka gaisa da m

omy yayi mata ya gajiya?"",,,,, tace alhamdulillahi,,, itace tace mashi ya raihana?"",,,, yace tana can bata da lafiya,,,

momy tace miya sameta ne?"",,,, faruk yace wallahi ban sani ba,,, momy tace to Allah ya sawaƙe,,, faruk yace amin har a ranshi yaji da

ɗ

i addu,ar da momy tayi ma raihana,,

Miƙewa yayi yace sai anjima, tace to insha Allah anjima zanzo in dubata,, faruk yace A, a, tace zatazo tayi maki sannu da gajiya, momy tace to sai kunxo, yace to ya fita,,,,,

yana dawowa gida,,, yaga raihana kwan

ce tana bacci,,,, dariya sannan yace nima zan rama abinda kike man yarinya,,,, fita yayi ya samo gashin

ɗ

awusu sannan ya dawo,,, kusa da ita ya duƙa daidai hancin ta yasa yana murzashi,,,, da sauri ta miƙe tana salati,, kallonshi tayi sannan tace kai ni k

o?"",,,,

dariya yayi sannan yace kema haka kike man nima ramawa nayi, raihana tace dakyau 1/0,, yace Oho dai koma miye na rama dai,,, wucewa tayi ta nufi hanyar

ɗ

aki,,, yace bacci zamuyi ne?"",,,, batayi magana ba,,, yace kin fasa zuwa gidan ne?"",,, ju

yowa tayi sannan tace yanxu?"",,,, yace E shirya zan

ɗ

anyi wani abu kafin in gama,,,,

tace mi zakayi ne?"",,,, yace budurwata ke kirana zanje gidansu zance,, dariya raihana tayi sannan tace lallai wannan budurwa da sa,a take,, faruk yace kuma bakiga yan

da take kauna na ba,,, raihana tace amma bata kaini ba ko?"",,,,, yace tafiki da inci

ɗ

aya,,, tace to dani da ita kuma fa kai waye kafi kauna?"",,,,, yace ita..... Idanuwa raihana ta zaro sannan tace mi kace?",,,,, yace abinda kikaji haka nace,,, raihana t

ace to ai naga wanda zai dafa maka tea anjima, dariya yayi sannan yace ke wasa nake maki wallahi kinga kalli yana nuna mata wayar sadiq ne zanyi magana dashi, kin gani

ɗ

an latsa nakiyi,,,,,,

Batayi magana ba ta shige ciki,,, shi kuma ya fita,,,, raihana

tana shiga

ɗ

aki zama tayi a gefen gado jawo filow tayi ta

ɗ

an

ɗ

ora kanta bata da

ɗ

e da kwanciya ba bacci ya

ɗ

auketa,,,, shi kuma faruk har ya gama abinda yake baiji raihana ta kirashi ba, wayarta ya fara kira saidai ta ƙari ringing ta tsinke ba,a

ɗ

auka ba,

haka ya gaji da kira ya tashi ya shigo ciki,,,,

ganin raihana kwance tana bacci yasa ya shiga ciki da sauri,,,, tadata yayi sannan yace miya sameki wai?"",,,, cikin yanayin bacci tana

ɗ

an layi ta

ɓ

ata fuska tace bacci nike ji,,,, faruk yace baki da laf

iya ne?"",,,, baki ta ta

ɓ

e sannan tace lafiyana kalau,,, gajiya nakeji, faruk yace to kije kiyi wankan mu tafi mana, raihana tace to, miƙewa tayi taje tayi wanka sannan ta fito,

yana nan kwance saman gado harta shirya,,,,, tace ta gama kallonta yayi san

nan yace to muje, gaba tayi ya tashi yabi bayanta,,, har sun fito ne faruk ya fara laluba aljihu yana cewa shi baima ga inda ya saka makullin ba,,, raihana tace naga inda ka ajiye,,, yace to yi sauri

ɗ

auko man,,, tace taho mu tafi tare,,, yace nidai basai

naje ba,,, tace to idan baka zo saina da

ɗ

e ban dawo ba, yace naji ai zaki dawo dai ko?"",,,, da kai ta bashi ansa sannan tayi ciki,,, tana zuwa makullin yana saman gado hawa sama tayi dan

ɗ

aukar makullin tana hawa kawai taji gadon ya mata da

ɗ

i babu abinda

take buƙata sai tayi bacci,,,,

tayi kwanciyarta taci gaba da bacci,,, faruk dake zaman jiranta yaji shiru, kallon agogon hannunshi yayi sannan yayi tsaki a zuciye ya nufi ciki, yana zuwa gaya raihana kwance baccinta take hankalinta kwance, da fushi ya f

izgota daga saman gadon sannan ya wanka mata mari,,, a gigice raihana tace mi nayi maka?"",,, yace dan kin mayar dani sakarai sai ki barni ina zaman jiranki kamar wani yaronki,,,, kuka raihana ta fara ta riƙe wurin da faruk ya mareta, tana kallonshi,,, yac

e naje na mara ko zaki rama ne?"",,,, yana maganar ne cikin nuna

ɓ

acin rai da fushi,,,,

Cikin kuka raihana tace basai yace in taso ba,, yace idan nace ki taso inajin tsoronki kenan,, idan baki zuwa sai kice kin fasa amma saboda tsabar kin raina ni saik

i barni a waje kixo kina bacci ko drivernki ne ni ai baza kiman wannan sakarcin ba, tsaki yayi ya juya yabar

ɗ

akin da sauri raihana tasa takalminta tabi bayanshi,

Ko a mota babu wanda yayi magana haka suke tafiya kamar masu shirin kai yaƙi,,, har suka i

so ƙofar tsohon gidansu faruk yayi horn mai gadi ya bu

ɗ

e,,, niko nace ummm in sani "yan gayun ba,,, ita ko raihana fushi takeyi,,, tunda faruk ya mareta har yanxun bata dawo hayyacin ta ba,,, niko nace marin soja akwai zafi,

Suna shiga faruk yayi farkin

g ya fita yayi gaba,,,, ganin baiyi mata magana ba,,, yasa itama ta bu

ɗ

e motar ta fita,,, towai abinda raihana take tambayar kanta, miya dawo da umma nan gidan?"",,, kuma ya akayi gidan ya ƙara girma?"",,,, ummm haka dai taci gaba da bin faruk har suka shi

ga cikin gida,,,,,

A bakin ƙofar wani kayataccen farlon yayi sallama,,, daga ciki raihana taji maganar umma tana ansa sallamar tare da cewa ku shigo mana,,,,, faruk ne ya fara shiga raihana tabi bayanshi,,,

suna shiga faruk ya zauna saman kujera ita

kuma raihana tabi shi da kallo,,,, umma dake fitowa daga cikin

ɗ

aki raihana ta nufi wurinta da gudu ta rungumeta tana kuka,,, gaban faruk ya fa

ɗ

i yace Allah yasa dai yarinyarcan ba cewa zatayi na daketa ba,,,, niko nace kai kukan farin ciki ne,,,

Umma

tace miye haka kuma?"",,,, faruk yace kyaleta umma,,,, kallon inda raihana take tsaye yayi ya faki idon umma sannan ya nuna mata da hannu alamar nidai ko?"" yi tayi kamar bata ganshi ba,,, umma tazo ta zauna suka gaisa da faruk, bayan sun gaisa ta ƙara god

iya,,, faruk yace ba komai ,,,, ya

ɗ

an da

ɗ

e sannan ya tashi zai tafi,,, daga inda raihana take zaune tace Allah ya kiyaye,,, baiyi mata magana ba, yayi tafiyarshi,,,,

kamar jira take ya fita da sauri ta matsa kusa da umma tace umma miya dawo daku gidan n

an ne?"",,,, kuma waye ya gyara shi?"",,, godiyar mi kike ma faruk?"",,,, umma tace to wace ansa zan baki ne?"",,, raihana tace dukansu zaki ansa man,,

umma tace to ranar da kika tafi, da mijinki yazo ya

ɗ

aukeki,,,, gwaggo bansan tudun data dafa ba, taj

e ta cinnoni da mai gida yazo ya tasheni,, bayan na tashi na sake kama haya a cikin unguwar nan,,,, ina zaune gidan sai mai gidan yace idan ina da hali in sayi gidan nan zai siyar dashi,,,,

ku

ɗ

in da faruk ya bani miliyan biyu ne, ciff akayi ma gida ku

ɗ

i

miliyan

ɗ

aya da dubu

ɗ

ari biyar,,,, ina zaune cikin gidan bayan na siya,,, sai Allah ya

ɗ

orawa fiddausi rashin lafiya akayi ta kashe ku

ɗ

i amma an kasa gano ciwo, kinga gidan gadon nan muna da haƙƙi a ciki amma suka hanamu, haka akayi ta kashe ku

ɗ

i dan nem

an lafiyarta amma abu furrr,,,, naga wahalar da take sha na

ɗ

auki sauran ku

ɗ

in hannuna, na cire dubu

ɗ

ari biyu nakai masu dubu

ɗ

ari ukku,,,,

Raihana kullum ciwo rikecewa yake,,, saboda haka suka rasa madoga sukace in sayi gida su nemawa fiddausi magani

nace masu banda ku

ɗ

in siye,,, to nidai bansan waye yakai wa faruk labari ba, don haka wani abokinsa sadiq, bayan yaxo muka gaisa dashi yace nawa akayiwa gidan nan ku

ɗ

ine?"",,,, nace mashi ban sani ba,,,

danni a lokacin bansan ko waye shi ba, haka yaje y

ayi cikin gida ya biya ku

ɗ

i,,,, bayan wani lokaci ya dawo yace man faruk yace zaiyi magana dani,,, aka bani waya faruk yace man umma kiyi haƙuri don Allah ki

ɗ

an samu wuri ki koma zuwa wani lokaci,,, nace mashi mi akayi ne?"",,, yace inyi haƙuri dai ni bai

fa

ɗ

a man za,aman gyara ba,,,

Haka na tattara nabar gidan, da tashina da gyaran gidan raihana duka cikin wata biyu akayi aka gama,,,, saida aka gama sannan sadiq yaje yace man in dawo, komai na gidan nan shine ya saka man,,, raihana tace kin gode,,, umma

tace kuma duk ƙarshen wata yana aiko man ku

ɗ

a

ɗ

e sosai da komai da komai babu abinda na nema na rasa,,,, amma yanxun na fara kasuwanci tunda na samu jari,,,,

raihana tace mi kike siyarwa ne?"" tace shinkafa nake rabawa sai wata a biyani, raihana tace to

Allah ya tsare, umma tace amin,,,, raihana tace to ina gwaggon yanxun?"",, umma tace ta samu wani ƙaramin gida suna ciki yanxun, to jikin fiddausin fa?"" da sauƙi harta koma gdan mijinta,, raihana tace to Allah dai ya kyauta, umma tace amin,, tashi kije k

i gaida gwaggo raihana tace ai baice inje ko ina ba,,,,, amma bara in kirashi inji,,,,

wayarta ta

ɗ

auka ta fara kiran faruk,,,, bin wayar yayi da kallo sannan ya

ɗ

auka, raihana tace ya kke, yace qalau tace zanje gidan gwaggo, yace A, a, cikin shagwa

ɓ

a t

ace don Allah yace Allah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login