Showing 18001 words to 21000 words out of 109645 words
/>
Lokacin da suka isa wurin aikinsu tun a bakin get in shiga, ƙawaye
n mijin farida aka fara ah ah ah, madam yau da kanki?"" farida saidai tayi murmushi, kafin su isa cikin office in mijinta har an mashi waya cewa ga madam nan zuwa,
Allah sarki sha"anin miji da mata sai Allah, lokacin da suka shiga cikin office in cikin
mutumci ya kar
ɓ
e su, sannan ya basu wurin zama, bayan sun zauna raihana ta gaishe shi ya amsa cikin mutumci, ita kuma farida sai wani basarwa take,
Shine yace madam barka da rana, ko inda yake bata kalla ba, murmushi yayi lokacin daya miƙe, ya nufi wur
in da frig yake, ruwa da lemo ya
ɗ
auko ya ajiye a gabansu,
Sai kallon farida yake, bayan ya zauna raihana tace ranka ya da
ɗ
e key muka zo a bamu aro don Alƙah zamu
ɗ
an
ɗ
auki wasu kaya a gidanka,
Murshi yayi sannan yace wane irin kaya zaku
ɗ
auka?"" far
ida tace nawa, kallonta yayi sannan yace da kanki?"" farida tace Eh, ajiyar zuciya ya sauke sannan yace to ki bari idan na tashi office sai muje tare mana, farida tace a,a, ka bani idan mun gama zan dawo maka dashi,
Raihana tace Eh ka bamu dan sauri mu
ke akwai inda zamuje kuma abinda zamuyi amfani dashi yana gidan naka, yace to, gashi, raihana tace ma farida kar
ɓ
o mu tafi, ita kuma tace kedai ki ƙar
ɓ
o,
Dariya yayi sannan ya miƙe tsaye ya nufo inda suke zaune, miƙa ma farida makullin yayi, yace kar
ɓ
i,
ta miƙa hannunta da niyyar amsa, ya ha
ɗ
a da makullin da hannunshi da nata ya rige, raihana tana ganin haka ta miƙe ta fita daga office
ɗ
in,
Tana fita inda ta tashi a wurin ya zauna, ya jawota jikinshi, yace bakijin magana, wato yaji ko?""" farida tayi
shiru, yaci gaba da cewa wato dan ranshin ta ido harda wani zuwa kar
ɓ
ar makulli zaki je
ɗ
aukar kaya ko?""
Nan ma shiru tayi, yace hmmm yau kwananki nawa baki nan?""" nan ma batai magana ba, yace kin tafi ke zafi kishi kin bar mana gida duk yayi datti, k
in barni yunwa ta kamani bana iya cin abinci bana iya shara sannan kumanidan dare yayi bana iya bacci, ya ƙarasa maganar cikin sigar shagwa
ɓ
a tare da jan hankali,
Kallon farida yayi sosai yaga duk ta rame tayi baƙiƙƙirin duk dai ta koma wata iri, sai y
aji tausayinta, yace kinsan wani abu?"" kanta ta girgiza alamar a,a, yace zan baki makullin gida a bisa shar
ɗ
i guda biyu!!!""" kin yadda?""
ɗ
aga kanta tayi alamar Eh,
Yace yawwa na farko zaki gyara gidan kuma kiyi man girki, shara
ɗ
i na biyu kuma zan fa
ɗ
a maki shi ina nan zuwa bayanki bada da
ɗ
ewa ba, sannan ya saki hannun ta, ta miƙe jiki a sanyaye babu kunya simi simi ta fice daga office
ɗ
in,
Tana fita yayi dariya, yace "yar rainin hankali, kafin kibar gidan zan rutsa ki, yau jikinki saiya baki labar
i,
Lokacin data fito ta samu raihana, harta tseda masu napep, saboda haka suka shiga suka tafi sai gidan farida.....................,
Bayan sunje gidan, a farlo suka zauna, farida ta sauke ajiyar zuciya, hawaye suka biyo mata fuska tace haƙika na g
ode ma Allah da kika bani shawara kinsan Allah babu gidan ubanda zan tafi ina nan gidan idan ya dawo yace ban tafi ba?""" zance mashi ai nayi aiki na gaji anan zan kwana da safe na wuce,
Raihana tace ai mu mata wani lokaci muna da matsala, lokacin da mu
ke da ƙima da daraja a idon namiji sai muyi ta iskanci muna wulaƙanci shi kuma namiji duk lokacin da kike wulaƙanta shi kike mashi rashin mutumci kullum sanki raguwa yake a ranshi,
Ke kuma harda wani horashi da hana shi haƙƙin sa, wannan duk haukace kik
ayi, yanxun da
ɗ
an wulaƙancine wallahi dasai ya ƙare mana rashin mutumci a office
ɗ
inshi, tashi farida tayi ta shiga
ɗ
akin ta, tana ta leƙe leƙe a gidan kamar wata baƙuwa, tace Allah sarki wallahi raihana wani lokaci ko ruwan da zanyi wanka sai mama tace w
ai naci ka
ɓ
ata ruwa, kuma anan gidan ya saba man da shan ruwa faro, kai wallahi naci ubana a gida,
Raihana tayi dariya sannan tace ai yanxun saiki rufa ma kanki asiri, farida tace ina ai yanxun na tuba, suna cikin maganar wayar farida ta fara ringing,
tana dubawa tace ke mamana ce take kirana, raihana tace
ɗ
auki kiji abinda zata ce!!!!
Sallama tayi bayan ta
ɗ
aga wayar, mama tace ina kika shige ne?""" kashe wayar tayi, sannan ta fa
ɗ
a ma raihana, dariya raihana tayi sannan tace kawai kice mata kin daw
o
ɗ
akin mijinki, a daidai lokacin da wayar mama ta sake shigowa, farida ta
ɗ
auka, mama tace dan ubaki bakiji ina magana ne?""" shine kika kashe man waya?""" nace kina gidan uwar wa?""" farida tace ina gidana""""" mama tace gidanki ubanwa?"" farida tace na
dawo
ɗ
akin mijina,
Mama tayi salatai sannan tace dan ubanki baki bari sai yaxo biko?""" farida tace ai na jira har yanxun baizo ba, mama tace dan ubanki maza maza ki dawo gida shegiya kafin yaxo ya taddaki ya rainaki, farida tace tou , kawai ta kashe wa
yarta,
Tana kashe wayar tace ma raihana kinji wai inyi maza maza in dawo gida, raihana tace to yanxun komawa zaki?"" farida tace keda Allah rabu da ita, dariya raihana tayi, a daisai lokacin da sukaji ƙarar bu
ɗ
e get, wato dai mai gida ya dawo,
Raiha
na tace tashi muyi kamar muna ha
ɗ
a kaya, farida tace to, da sauri suka tashi suka nufi bedroom, suna shiga suka fara sauko kaya, shi kuma lokacin ya shigo cikin bedroom
ɗ
in ,
Sallama yayi ya shiga ciki, raihana tayi mashi sannu da zuwa, tace ranka ya da
ɗ
e har ka dawo bamu tafi ba""" a gidan ƙin bu
ɗ
ewa yayi, daƙel muka samu ya bu
ɗ
e, dariya yayi sannan yace ai babu damuwa, ita kuma farida tace saka man wannan kayan a cikin can, yace ina zakije kuma da kaya?""
Farida tace bikin ƙawarmu muke shine nazo
ɗ
aukar kaya, murmushi yayi sannan yace da izinin wa zaki fita?"" dan shima tafiyar farida gaskiya ya jigata kawai haƙuri yake amma kullum dare cikin taƙura yake kwana,
Farida tace ban gane da izinin wa zan fita ba?"" yace Ey inda raihana take tsaye ya ka
lla yace hajiya muje in sauke ki a gida, raihana tace to ita kuna ƙawar tawa fa?"" yace ta dawo gida,
Farida tace wane na dawo gida?"" so kake ace banda kunya na dawo
ɗ
akin mijina babu
ɗ
an rakiya?"" yace ai dan baki da kunyar kika dawo kuma abinda kika
zo amsa zan baki, da sauri raihana ta fita daga
ɗ
akin, ita kuma farida irin kamar bata san zaman nan ta fara cewa bani hanya,
Yace babu fa inda zakije, cikin shagwa
ɓ
a ta fa
ɗ
a kan gado yanda tayi abunne yasa yaji wani iri, shima wurin gadon yaxo yace yar
inya yanda kika haye wannan gadon nima in rama mashi bara dai inyi ma raihanar rakiya in dawo , mu fara sabon lissafi daga inda aka tsaya,
Lokacin daya fito ita raihana tuni ta
ɓ
ace, danma kada inyi ƙarya da nace yanxun takai gida............,,,
Daw
owa yayi yace farida ƙawarki fa tayi tafiyarta Allah dai yasa ba fushi tayi ba?"" dariya tayi tace barta zanje gobe, yace ke babu fa inda zaki ƙara fita na fa
ɗ
a maki,
A daidai lokacin daya zauna kusa da ita, daga nan karatun nasi ya fara nisa, nidai bab
u ruwana bara inbi raihana baiwar Allah,............,
Raihana lokacin da taji mijin farida ya fara naganganu tayi dariya, tana fitowa, tace a ranta wannan bari in basu wuri, fita tayi ta samu abin hawa tayo gidansu,
Cikin farin ciki ta dawo gida, U
mma tace mata ina kikaje kika da
ɗ
e haka?"" tace Umma gamu dai, tana fa
ɗ
in haka ta shige cikin
ɗ
aki,
Tana shiga
ɗ
aki kayanta ta cire ta saka wanda take zama dasu a gida, kwanciya tayi tana tunanin farida tace shi mijin naki ma mai sauƙin kaine, ita fa da
ma so
ɗ
aya take zuwa a rayuwa ya kamata mu riƙa haƙuri , dan wallahi idan har mace ta fita a ran namiji ta gama tasiri a rayuwarshi, gyara kwanciyarta tayi ita kuma tana addu"ar Allah ya za
ɓ
a mata miji na gari,............,
***
Jikin baba yayi tsanani
sosai dan yanxun ma baya gane wanda yake kanshi ciwo sosai, saboda haka duk "ya"yanshi sunxo maza da mata duka "ya"yan gwaggo sun ha
ɗ
u,
Lokacin da suka zo suka
ɗ
auki baba suka kaishi asibiti, ciwo baya buƙatar komai sai ku
ɗ
i, dan haka sunyi tsaye gam s
una nemar wa baba lafiya,
Tom satin baba biyu a asibiti yace ga garinku nan,
Kai bazan iya tsayawa fa
ɗ
a maku irin halin dasu raihana suka shiga ba, ita dai mutuwa kowa yasan tana da ciwo, amma haƙuri ake Allah ya bamu kyakkyawan karshe ubangiji kuma
yasa mu cika da imani idan ajalinmu yaxo...........ameen,
Bayan rasuwar baba da wata ukku, "ya"yan gwaggo suka fara maganar rabon gado, baba baya da komai sai wannan gida dasu raihana suke ciki, saboda haka kuma sunce gidan nan bazasu raba shi ba, amma
zasu sa ayi ma gidan ku
ɗ
i sai su fitar da umma,
Umma tace ita dai ko
ɗ
aki
ɗ
aya ne a bata , yayan su raihana shine babban
ɗ
an gwaggo yace wannan gida babu abinda za"a bata a ciki saboda
ɗ
iyarta
ɗ
aya, sa"a ma taci za"a bata ku
ɗ
i,
Umma da raihana suna
ji suna gani duka abinda aka basu dubu ishirin , kuma ranar da aka basu kufin ranar gwaggo tace su tashi su bar mata gida,
Allah sarki haka raihana sunaji suna gani suka tattara yanasu yanasu suka bar gidan.....................,,,,,,,
Cikin unguwa su
ka samu wani gidan haya wanda
ɗ
akuna ne sunkai 20 a gidan nan suka kama haya,
ɗ
aki
ɗ
aya kuma a gidan kewaye biyu ne,
Ranar dai raihana tayi kuka kamar ranta zai fita, ga kukan maraici da wulaƙanci da aka masu ga kuma kukan *zawarci* toi wannan zama nas
u ya zai kaya ne?"""
Ku kasance tare dani , a madadin *AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
ni *meelat* nake maku fatan alkairi,
💋
💦💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
*Page* 1
⃣
8
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*MEELAT MUSA*
🌹
**
**
*T*o a gidan dasu raihana suka kama haya, kowa dai yasan yadda rayuwar gidan haya take bare kuma ance
ɗ
akuna ne sunfi 20, kuma toilet guda biyu ne, ga matan aure ga mazan aure ga yara ga tsofaffi ga kuma zawarawa ga "yan mata,
****
*T*unda safe g
idan ya yamutse ba babba ba yaro layine kowa ya jera bakin toilet masu san wanka su tafi kasuwa sunayi masu san fitsari ko bayan gida duk dai gasu nan sun ha
ɗ
u, raihana kashine ya dameta amma hankalinta ya tashi dan ta hango kawai saura kusan mutum 11 a ga
banta,
Kuma abun nasu da gayya sukeyi dan idan kana jin haushin wanda yake binka layi idan ka shiga baka fitowa da wuri,
Wani matashi ne wanda yayi auren farko bada da
ɗ
ewa ba, bayan wata mata ta fito daga toilet, ya
ɗ
auki bokitin ruwanshi ya shiga,
da alama wanka zaiyi saida ya da
ɗ
e sosai bayan ya gama wanka ya samu wurinshi yayi zauniyarshi,
Su raihana suna nan tsaye suna bin layi saiga "yar matarshi da bokitin ruwa tazo ta karkatasu ta shige, mutane marasa haƙuri suka fara magana, wannan ai zali
nci ne
ɗ
aukar alhakine in banda iskanci sai ka gama abinda kake ita bata bin layi saidai kawai taxo ta shiga wanka?""" a daidai lokacin da mijin ya fito daga toilet in yace, ai layi nabi?"" saboda haka du wanda ya isa ya leƙa mashi mata tana wanka,
Wan
i yace kaidai
ɗ
an iskane wallahi , kai danma bakajin kunya kana wanka har waccan yarinyar taxo ta ganka bakajin kunya?"" dariya yayi sannan yace gani kuma har nawa?"" taga wanda yafi wanda ta gani yanxun, da gani dai
ɗ
an duniya ne saboda haka ya shiga ratt
afo magana marar amfani,
Raihana dai dukar da kanta tayi ƙasa , haka yaci gaba da batsarshi, a ran raihana kuwa cewa tayi tou pha dama shi gidan haya yake?""" Allah ka rufa mana asiri da haya, ina ma amfani?"" haka yayi ta iskancin shi har matarshi ta
gama wanka ta fito, ya dafa kafa
ɗ
arta suka wuce
ɗ
aki,,,
Haka layi yaci gaba da ja, har yaxo kan raihana ta shiga tayi abinda zatayi ta fito ta nufo
ɗ
akin su,
Tana shiga
ɗ
aki ta samu umma zaune ta zabga tagumi tace umma , umma
ɗ
ago kai tayi ta kalleta
ba tare da tayi magana ba, raihana tace gaskiya wannan zaman baya yuwuwa ki tashi umma mu nemi mafita?"""
Dariya umma tayi sannan tace raihana har kin gaji?""" kuka raihana ta fara tace umma naga ta kaina na rantse da Allah ko kashin da nayi a leda nay
i na jefe masai kamar wata inyamura,
Dan wallahi wannan masan bana iya hawanshi umma ji nayi idan na hau kamar zan fa
ɗ
a, don girman Allah kawai mudai mu koma gidanku,
Umma tace kinga rufa ma kanki asiri zaman gidanmu baya yuwuwa wurinki, dan nima in
a da yayye wanda basu aure kuma
ɗ
aki
ɗ
aya ne gara muyi haƙuri kizo mu nemi mafita wato sana"a don mu samu abinda zamu riƙa biyan haya,
Zama raihana tayi , sannan umma tace naga tunda gidan nan yana da yawa shawara
ɗ
aya muyi ƙoƙari mu riƙa tashi tunda sa
ssafe muyi abinda zamuyi kafin su tashi, raihana tace to, yinin ranar dai haka suka yini suna tattaunawa dan ganin samun mafita a rayuwarsu,
****
kwanan su raihana ukku da komawa gidan haya suka fara sana"a dan biyan ku
ɗ
in haya da kuma samun abinda z
asu ci ,
Da safe umma tanayi koko da kosai haka ake shigowa cikin gida ana siye, da rana kuma tayi shinkafa wake da mai da yaji, raihana take fita dashi anan ƙofar gida tayi talla, babu laifi gaskiya ana siye sosai dan duk abinda ka gyara na sana"a to i
nsha Allah zai samu shiga,
Raihana zaune a wurin siyar da abincin ta, tayi jugum tana tunanin rayuwa, taji ana ta magana ta
ɗ
ago kanta, dan ganin maiyi mata magana, raihana tace sannu murmushi tayi sannan tace da gani dai baki ganeni ba raihana?"" murmu
shi raihana tayi sannan tace ai naga kamar nasan fuskar amma ta shige man,
yaron da take riƙe dashi a hannun ta ne yake cewa mama don Allah ki saiman abincin nan, raihana maida kallonta tayi wurin yaron da yake maganar, ita kuma tace to zan siya maka ji
ra, raihana ta kalleta tace don Allah
ɗ
an bani haske mana,
Tace mata zulaiha ce, raihana tace wace zulaiha?""" tace baki gane ni ba?"" nice fa zulaiha sani, idanuwa idanuwa raihana ta zaro tace zulaiha kece haka?"" innalilillahi wa"inna ilaihir raji"un
, da sauri ta miƙe ta zuba ma yaron abinci ta bashi ita kuma zulaiha ta sauko na goyen ta ajiyeshi suka fara cin abinci,
zulaiha ta kalli raihana tace gaskiya ƙawata ki gode ma Allah ke kina cikin rufin asirin rayuwa, raihana tace to Alhamdulillah, amma
a ran raihana cewa tayi hmm yarinya baki san yadda nake ra
ɓ
e ba da baki wannan maganar ba , ni zama ma babu miji ya isheni, zama ba aure shine damuwata duk macen data san ciwon kanta tana can ta rungume
ɗ
an mijinta suna rufa ma kansu asiri, amma ni hauka
da ƙuricciya yasa na maida kaina *zawara* danma ban ni wata rayuwar
aure bata shiga tsakanina da aminu ba, bare in ƙara tantance da
ɗ
in aure da rashin sa,
Maganar zulaiha ta katse mata tunani , zulaiha tace raihana baki cewa ya kika ganni nan?"" raihana
tace aini kinsan babu ruwana da rayuwar kowa tawa nake yi kuma inda zan samu mafita nake nema,
zulaiha ta fara kuka tace baki cewa ina mijina?"" raihana tace nasan yana nan lafiya qalau, zulaiha tace ai kina gani na kinsan banda aure, tunda ke kanki gas
hi kin kasa ganeni"""" raihana tace dan ban ganeki ba sai kawai akace baki da aure?"" kika san ko kyau kika ƙara ?"" dariya zulaiha tayi sannan tace lallai kinma raina man hankali, raihana tace to Allah ya baki haƙuri,
Zulaiha tace raihana ina cikin mat
sala ina cikin damuwa ina cikin tsananin rayuwa ina cikin bala"i ina cikin masifa, subahanalla raihana tace duk miya kawo kike jawo ma kanki wannan mugun al,kaba"i a rayuwarki, ko wane lokaci bawa ya riƙa dan gana alkairi da rayuwarshi duk yanda kika ga ki
na cikin aƙuba ta rayuwa wallahi wani yafiki,
zulai wani maƙoƙo yazo ya to kare mata zuciya tace wayyo Allahna na bani na lalace ni zulaihatu, bakin san baƙin cikin da nake ciki ba, da baki ce wani yafini ba, raihana tace ki rufa mana asiri don Allah a