Showing 63001 words to 66000 words out of 109645 words
/>
````kayi haƙuri mai gida duka duniyar guda nawa take?"" kan
su sukayi wa, wata rana sai labari don Allah ya ha
ɗ
aka zamane dasu har sukai maka haka, wata rana sai labari, idan kun rabu ina zasu sake ganin ka?"```
```ni bana so naga kana damuwa idan ranka ya
ɓ
aci har zazza
ɓ
i naƙe ji, mai gida damuwarka tafi komao
ɗ
aga man hankali don Allah kayi haƙuri ka rabu dasu ka daina saka shirmensu a ranka kaji mai gida na?``````
Idan zakiyi masa haka komai akayi masa zakiga yayi murmushi, yace:• wance Allah yayi miki albarka a nutse zai warware maki komai ya faru dashi, s
ai ki bashi shawara ta gari akan abinda ya dace,
Idan kuma a nan gida, ko ke ko yara wani ya
ɓ
ata masa rai idan ya shigo yana ta fa
ɗ
a, don Allah kada ki tanka masa kiyi shiru da bakinki ki zauna wuri
ɗ
aya kiyi tagumi sai ya gaji yayi shiru dan kansa,
Idan ya nun fasa sai kije ki durƙusa a gabansa kice don Alƙah don annabi kayi haƙuri mai gida nayi kuskusre bazan sake ba kaji?"" Allah ya baka haƙuri Allah ya huci zuciyarka,
Idan yayi shiru baice komai ba, sai ki marairace cikin shagwa
ɓ
a kice bakace
komai ba, um uhum kaji don Allah kayi haƙuri kaji?"""
ki kwantar da kanki akan cinyarsa kina ƙoƙarin yin
ɗ
an kukan shagwa
ɓ
a kina nanata masa,
```` kaji ka yafe man?"" fushinka tashin hankaline a tare dani fushinƙa yafi ma
ɗ
aci
ɗ
aci a zuciyata bazan iy
a jurar ganin fushinka ba,
ɗ
an yana
ɗ
aga man hankali kaji ruhuna?````
komai kikai masa zuciyarsa zatai masa sanyi zai haƙura sai ke kuma ki kiyaye gaba............,
****
*ZAWARCI*
*K*wance take a saman kujera 3saeter tana ta tunani iri iri, way
arta ce ta fara kururuwa da sauri ta miƙe taje inda ta ajiyeta ta
ɗ
auko ta, gabanta ya fa
ɗ
i don ganin wanda yake kiranta, K"b haka ta fa
ɗ
a a bayyane,
tsaki tayi sannan ta saka wayar a silent ta koma ta kwanta, ta ajiye wayar daga ƙasa, bata da
ɗ
e da kwan
ciya ba, bacci ya
ɗ
auketa, shi kuma k"b bai daina kiran wayar ba, danshi ya zama
ɗ
an wahala,
Shi kuma a gefenshi sai tsinewe raihana yake danshi yace dan masifa sai ta biyashi duk abinda yayi mata idan kuwa bazata biya ba, lallai sai yaxo gidan ta su da
idai ta, dan tun auren raihana baya da kwanciyar hankali,
Tsuwar motocin da suke shigowa gidan shine ya farkar da raihana daga bacci don haka da gudun tsiya ta miƙe ta nufi
ɗ
akinta, tana zuwa toilet ta shige ta wanke bankinta da fuskarta,
Tana fitow
a turare ta sake shafawa ta
ɗ
an gyara fuskarta, sannan ta
ɗ
auko turaren da farida ta kawo mata ta
ɗ
auko ta zazzageshi kafff a jikita, dan ta manta yanda farida tace mata tayi saboda haka ta shafe shi,
Yana shigowa farlon ita kuma raihana tanajin an bu
ɗ
e
ƙofa da sauri ta fito, tana shigowa cikin farlon shi kuma a daidai lokacin da yake dukawa inda ta ajiye wayarta ya
ɗ
auka, ita kuma lokacin ta matsa da nufin
ɗ
auka ya riga ta dan haka a tare suka miƙe tsaye,
K"b?"" inji faruk ya fa
ɗ
a, sannan ya kalli ra
ihana yace waye shi?"" raihana ta fashe da kuka tace shine, yace shine wa?"" raihana tace ba kowa bane da shine yake so ya aureni, tsawa faruk ya daka mata yace rufe man baki, a daidai lokacin daya zauna saman kujera, wani kiran ne ya sake shigowa faruk ya
ɗ
auka ba tare da yayi magana ba,
yana
ɗ
aukar wayar raihana ta tashi ta ruga
ɗ
akin ta, dan bata san abinda k"b zai fa
ɗ
a akanta ba, tana zuwa ta fa
ɗ
a saman gado ta kife taci ga
ɓ
a da kuka kai kanajin kukan kasan dan shegantaka takeyin sa,
shi kuma yana
ɗ
aukar wayar baiyi magana ba, k"b yace ke dan kutumar ubanki ni zaki zaki wulaƙanta?"" ina kiranki baza ki
ɗ
auki waya ba?"" to dana hana auren naki da wannan tsohon banzan shine dan kina kidahuma kika fa
ɗ
a ma soja?"" to bai iya komai ba sai baƙar zuciya s
ai wulaƙanci yanda kika ga hula haka ya
ɗ
auki mace, don haka ki rufa na kanki asiri ko fito daga gidanshi,
shawara
ɗ
aya kuma nake nema a gareki idan har baki yanda kika bani ha
ɗ
in kai ba, na
ɗ
an more dake to wallahi sai naja maki sharrin da bazaki fita
ba""" kina jina dan durin uwarki?"""
Kashe wayar yayi sannan ya jinjina kanshi,
ɗ
akinshi ya shiga , ya ajiye wayar sannan ya shiga yayi wanka, bayan ya gama, ya fito,
zama yayi yana tunanin iskancin k"b shi kuma yana tunanin yau saura sati
ɗ
aya zama
n raihana ya ƙare a gidansa, dan haka yau kuma yayi alƙawarin lallai yau
ɗ
in nan itama sai yaji irin tata ni"imar dan da gani raihana itama bafa daga baya,
murmushi yayi sannan ya miƙe ya nufi
ɗ
akin raihana,
ɗ
akin ya shiga, yana shiga ya hango ta saman
gado tayi ruff da ciki sai kuka take,
zama yayi a gefen gado sannan yace miye?""" jawo jikinta tayi ta matso kusa dashi ta
ɗ
ora kanta saman cinyarshi, kamshi turaren da raihana ta shafa ya fara shiga cikin zuciyarshi, uhmmm
Mi akayi maki ne kike ku
ka?"" raihana tace shine, faruk yace shine wa?"" raihana tace idan ya kirani bana
ɗ
aukar wayar so yake yaja man sharri,
faruk cikin mutuwar jiki yace ai ƙarya yake bazai ha
ɗ
amu ba, raihana ta
ɗ
ago kanta ta kalli faruk gira
ɗ
aya ya
ɗ
aga mata tare da kash
e mata ido
ɗ
aya, jikin raihana taji yayi wani yarrrr,
Murmushi yayi sannan ya matsa saman gadon sosai sannan ya kwanta, jawo raihana yayi sannan ya kwantar da ita saman ƙirjinshi, gabanta ya fara fa
ɗ
uwa, wani irin kallo yake mata wanda yake nuni da zak
i gane kurenki,
To wasan nasu sai canja salo yake, jin abinda faruk yake mata yasa ta fara tsorata sosai, nima dai ganin abun yasa nayi sauri na koma farlo na zauna,
Kam wannan lamari yafi ƙarfin karatun mu, ina nan zaune , inajin raihana sai ihu t
ake, danshi kwata kwata baiyi mata zuwan budurwa ba, kuma wannan turaren ya ƙara mashi ƙaimi dama dai faruk a hakanan ma bai bar mace ba, inaga a bashi gudamawa?""
ina nan zaune naga ya fito daga
ɗ
akin ya shiga
ɗ
akinshi, da gudu na tashi na shiga
ɗ
akin
raihana, wayyo abunda basai an masu shishshigi ba, raihana sai kuka
take, tana ƙarawa, wannan wane rashin imani ne?"" faruk yayi mata haka kuma babu sannu ba komai sai ya kakka
ɓ
e rigarsa ya barta a haka?"""
Haka taci gaba da kukanta har ta gaji ta tash
i tana tafiya kamar hawainiya tana nishin wahala kuka take sosai, ta shige toilet,
tana shiga ta gyara jikinta, sannan ta fito zanin gadon ta cire ta koma dashi toilet , ta wanke, bayan ta gama ta fito ta fita waje ta shanya, lonacin data fito faruk ya
na nan zaune har ta wuce ta dawo, shi kuma mamakiyos kawai yake towai ita wannan yarinya ance mashi ta ta
ɓ
a aure wai shin ya abun yake?""
Ita kuma tana komawa
ɗ
aki wani zanin gadon ta sake sannan ta saka kayan bacci tayi kwanciyarta amma har yanxun ba
ta daina kuka ba,
Shi kuma faruk daya gaji da zama ya
ɗ
auka raihana zata dawo ganin bai sake ganin fitiwarta ba, yasa ya tashi shima ya nufi
ɗ
akin nata, a bayanta ya kwanta sannan ya jawota jikinshi, tace u umm miye kuma,?"" ta ƙarasa maganar cikin kuka
, faruk yace ba komai, bacci zamuyi,
raihana bata sake magana ba, amma faruk zuciyarshi tunani iri iri yake
💦💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
*Page* 3
⃣
6
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*MEELAT MUSA*
🌹
****
*Ameenat Xeeyan muna taya
momy barka Allah ya raya ubangiji ya shirya mana
ɗ
an ƙaninmu ubangiji yasa makarancin Alkur'an ne, masu suna biyu ubangiji ya sauke su lafiya, wanda basu dashi Allah ya kawo masu albarka Allah ya shirya mana zuri"a baki
ɗ
aya, barka momsy*
***
*KISSAR
IYA ZAMA DA MIJI*:• "Yar uwa kowane irin namiji da halinsa , wani yana da haƙuri , wani baya da shi, idan Allah ya ha
ɗ
aki da namiji marar haƙuri "yar uwa ke sai ki zama mai haƙuri don ku samu zaman lafiya,
Duk abinda kika san baya so ki guje shi , duk w
anda kika san yana so to ki gaggauta shi wurin yi masa, yi nayi bari na bari, kidanne farin cikin lokacin da yake cikin damuwa, ki danne damuwarki lokacin da yake cikin farinci ki taya shi farin ciki,
Idan ya shigo daga waje ransa a
ɓ
ace, ki tareshi da
saurinki ki rungumeshi kina rarrashin shi tare da
ɗ
an bubbuga bayansa har sai kinga ya samu natsuwa,
Kijashi ki zaunar dashi sai ki bashi ruwan sanyi yasha, zuciyarsa zatai sanyi sai ki zauna a hankali ki rinƙa rarrashinsa kina kwantar masa da hankali
,
````kayi haƙuri mai gida duka duniyar guda nawa take?"" kansu sukayi wa, wata rana sai labari don Allah ya ha
ɗ
aka zamane dasu har sukai maka haka, wata rana sai labari, idan kun rabu ina zasu sake ganin ka?"```
```ni bana so naga kana damuwa idan r
anka ya
ɓ
aci har zazza
ɓ
i naƙe ji, mai gida damuwarka tafi komao
ɗ
aga man hankali don Allah kayi haƙuri ka rabu dasu ka daina saka shirmensu a ranka kaji mai gida na?``````
Idan zakiyi masa haka komai akayi masa zakiga yayi murmushi, yace:• wance Allah y
ayi miki albarka a nutse zai warware maki komai ya faru dashi, sai ki bashi shawara ta gari akan abinda ya dace,
Idan kuma a nan gida, ko ke ko yara wani ya
ɓ
ata masa rai idan ya shigo yana ta fa
ɗ
a, don Allah kada ki tanka masa kiyi shiru da bakinki ki
zauna wuri
ɗ
aya kiyi tagumi sai ya gaji yayi shiru dan kansa,
Idan ya nun fasa sai kije ki durƙusa a gabansa kice don Alƙah don annabi kayi haƙuri mai gida nayi kuskusre bazan sake ba kaji?"" Allah ya baka haƙuri Allah ya huci zuciyarka,
Idan yayi sh
iru baice komai ba, sai ki marairace cikin shagwa
ɓ
a kice bakace komai ba, um uhum kaji don Allah kayi haƙuri kaji?"""
ki kwantar da kanki akan cinyarsa kina ƙoƙarin yin
ɗ
an kukan shagwa
ɓ
a kina nanata masa,
```` kaji ka yafe man?"" fushinka tashin han
kaline a tare dani fushinƙa yafi ma
ɗ
aci
ɗ
aci a zuciyata bazan iya jurar ganin fushinka ba,
ɗ
an yana
ɗ
aga man hankali kaji ruhuna?````
komai kikai masa zuciyarsa zatai masa sanyi zai haƙura sai ke kuma ki kiyaye gaba............,
****
*ZAWARCI*
*K*wance take a saman kujera 3saeter tana ta tunani iri iri, wayarta ce ta fara kururuwa da sauri ta miƙe taje inda ta ajiyeta ta
ɗ
auko ta, gabanta ya fa
ɗ
i don ganin wanda yake kiranta, K"b haka ta fa
ɗ
a a bayyane,
tsaki tayi sannan ta saka wayar a silen
t ta koma ta kwanta, ta ajiye wayar daga ƙasa, bata da
ɗ
e da kwanciya ba, bacci ya
ɗ
auketa, shi kuma k"b bai daina kiran wayar ba, danshi ya zama
ɗ
an wahala,
Shi kuma a gefenshi sai tsinewe raihana yake danshi yace dan masifa sai ta biyashi duk abinda ya
yi mata idan kuwa bazata biya ba, lallai sai yaxo gidan ta su daidai ta, dan tun auren raihana baya da kwanciyar hankali,
Tsuwar motocin da suke shigowa gidan shine ya farkar da raihana daga bacci don haka da gudun tsiya ta miƙe ta nufi
ɗ
akinta, tana zu
wa toilet ta shige ta wanke bankinta da fuskarta,
Tana fitowa turare ta sake shafawa ta
ɗ
an gyara fuskarta, sannan ta
ɗ
auko turaren da farida ta kawo mata ta
ɗ
auko ta zazzageshi kafff a jikita, dan ta manta yanda farida tace mata tayi saboda haka ta sh
afe shi,
Yana shigowa farlon ita kuma raihana tanajin an bu
ɗ
e ƙofa da sauri ta fito, tana shigowa cikin farlon shi kuma a daidai lokacin da yake dukawa inda ta ajiye wayarta ya
ɗ
auka, ita kuma lokacin ta matsa da nufin
ɗ
auka ya riga ta dan haka a tare s
uka miƙe tsaye,
K"b?"" inji faruk ya fa
ɗ
a, sannan ya kalli raihana yace waye shi?"" raihana ta fashe da kuka tace shine, yace shine wa?"" raihana tace ba kowa bane da shine yake so ya aureni, tsawa faruk ya daka mata yace rufe man baki, a daidai lokacin
daya zauna saman kujera, wani kiran ne ya sake shigowa faruk ya
ɗ
auka ba tare da yayi magana ba,
yana
ɗ
aukar wayar raihana ta tashi ta ruga
ɗ
akin ta, dan bata san abinda k"b zai fa
ɗ
a akanta ba, tana zuwa ta fa
ɗ
a saman gado ta kife taci ga
ɓ
a da kuka kai
kanajin kukan kasan dan shegantaka takeyin sa,
shi kuma yana
ɗ
aukar wayar baiyi magana ba, k"b yace ke dan kutumar ubanki ni zaki zaki wulaƙanta?"" ina kiranki baza ki
ɗ
auki waya ba?"" to dana hana auren naki da wannan tsohon banzan shine dan kina kida
huma kika fa
ɗ
a ma soja?"" to bai iya komai ba sai baƙar zuciya sai wulaƙanci yanda kika ga hula haka ya
ɗ
auki mace, don haka ki rufa na kanki asiri ko fito daga gidanshi,
shawara
ɗ
aya kuma nake nema a gareki idan har baki yanda kika bani ha
ɗ
in kai ba, n
a
ɗ
an more dake to wallahi sai naja maki sharrin da bazaki fita ba""" kina jina dan durin uwarki?"""
Kashe wayar yayi sannan ya jinjina kanshi,
ɗ
akinshi ya shiga , ya ajiye wayar sannan ya shiga yayi wanka, bayan ya gama, ya fito,
zama yayi yana tun
anin iskancin k"b shi kuma yana tunanin yau saura sati
ɗ
aya zaman raihana ya ƙare a gidansa, dan haka yau kuma yayi alƙawarin lallai yau
ɗ
in nan itama sai yaji irin tata ni"imar dan da gani raihana itama bafa daga baya,
murmushi yayi sannan ya miƙe ya n
ufi
ɗ
akin raihana,
ɗ
akin ya shiga, yana shiga ya hango ta saman gado tayi ruff da ciki sai kuka take,
zama yayi a gefen gado sannan yace miye?""" jawo jikinta tayi ta matso kusa dashi ta
ɗ
ora kanta saman cinyarshi, kamshi turaren da raihana ta shafa ya
fara shiga cikin zuciyarshi, uhmmm
Mi akayi maki ne kike kuka?"" raihana tace shine, faruk yace shine wa?"" raihana tace idan ya kirani bana
ɗ
aukar wayar so yake yaja man sharri,
faruk cikin mutuwar jiki yace ai ƙarya yake bazai ha
ɗ
amu ba, raihana
ta
ɗ
ago kanta ta kalli faruk gira
ɗ
aya ya
ɗ
aga mata tare da kashe mata ido
ɗ
aya, jikin raihana taji yayi wani yarrrr,
Murmushi yayi sannan ya matsa saman gadon sosai sannan ya kwanta, jawo raihana yayi sannan ya kwantar da ita saman ƙirjinshi, gabanta
ya fara fa
ɗ
uwa, wani irin kallo yake mata wanda yake nuni da zaki gane kurenki,
To wasan nasu sai canja salo yake, jin abinda faruk yake mata yasa ta fara tsorata sosai, nima dai ganin abun yasa nayi sauri na koma farlo na zauna,
Kam wannan lamari
yafi ƙarfin karatun mu, ina nan zaune , inajin raihana sai ihu take, danshi kwata kwata baiyi mata zuwan budurwa ba, kuma wannan turaren ya ƙara mashi ƙaimi dama dai faruk a hakanan ma bai bar mace ba, inaga a bashi gudamawa?""
ina nan zaune naga ya fi
to daga
ɗ
akin ya shiga
ɗ
akinshi, da gudu na tashi na shiga
ɗ
akin raihana, wayyo abunda basai an masu shishshigi ba, raihana sai kuka take, tana ƙarawa, wannan wane rashin imani ne?"" faruk yayi mata haka kuma babu sannu ba komai sai ya kakka
ɓ
e rigarsa ya b
arta a haka?"""
Haka taci gaba da kukanta har ta gaji ta tashi tana tafiya kamar hawainiya tana nishin wahala kuka take sosai, ta shige toilet,
tana shiga ta gyara jikinta, sannan ta fito zanin gadon ta cire ta koma dashi toilet , ta wanke, bayan ta
gama ta fito ta fita waje ta shanya, lonacin data fito faruk yana nan zaune har ta wuce ta dawo, shi kuma mamakiyos kawai yake towai ita wannan yarinya ance mashi ta ta
ɓ
a aure wai shin ya abun yake?""
Ita kuma tana komawa
ɗ
aki wani zanin gadon ta sak
e sannan ta saka kayan bacci tayi kwanciyarta amma har yanxun bata daina kuka ba,
Shi kuma faruk daya gaji da zama ya
ɗ
auka raihana zata dawo ganin bai sake ganin fitiwarta ba, yasa ya tashi shima ya nufi
ɗ
akin nata, a bayanta ya kwanta sannan ya