Showing 12001 words to 15000 words out of 109645 words
kwa
ɗ
a , umma takai ma umma tace ita bata cin garin kwaki, raihana tace umma kiyi haƙuri kici don Allah abunda ya samu ai dashi ake aiki a rayuwa, umma tace kai gaskiya bana ci, haka r
aihana ta zauna ta shafe garin tatas ta bulbili ruwa a jarka tasha, fitowa tayi taci gaba da wankin ta, don yinin ranar haka ta yini tana wanki, harna badiyya duka ta ha
ɗ
a ta wanke fess , bata gama wankin ba sai bayan salƙar isha"i, Allah ka raba mu da wah
ala duniya da lahira ameen,,,,,,,,
Lokacin da ta gama wanki wanka tayi , tana kwanciya don hutawa gwaggo tace ai lallai sai ta fito tazo ta aiketa, raihana bata da yadda zatayi saboda baba yana nan haka ta fito, a tsakar gida gwaggo ta nuna mata wani
rabin buhun gero tace wai ta
ɗ
auka takai ma ladi aminiyarta,
Raihana tace to banda abinki gwaggo ina ni ina
ɗ
aukar wannan?"" gwaggo tace iye?""" lallai sannu
ɗ
an wanke kinfi ubanki kinfi uwarki, to udan baza ki iya
ɗ
auka ba sai ki raba biyu idan kinje k
in dawo sai kikai sauran, raihana tace indai samu yara sukai kawai sai inbi bayansu idan mun dawo in biyasu, gwaggo tace wallahi babu yaron da zaki
ɗ
ora ma yaje ya gudu da geron nan,
Baba dai baice komai ba, saboda haka gwaggo tace duk ubanda ya tsaya m
ata lallai ta
ɗ
auki geron nan takai shi, wasu hawayen baƙin ciki ya zubo mata, matsawa tayi ta
ɗ
auki wata katuwar rober ta rage geron ta
ɗ
aure sauran ta
ɗ
auka ta tafi,
Saida takai geron sannan ta dawo ta kwashe sauran takai , bayan ta dawo gida , har za
ta shiga taga yusufa tsaye a ƙofar gida, ko inda yake bata kalla ba, har zata shige gida yace raihana ina magana, cikin fushi tace ji nan malam fita harkarta ina kuma kada in sake gani ƙafarka a ƙofar gidan nan idan ba haka ba saina sa an kulleka,
Dari
ya yayi sannan yace haba raihana miye yayi zafi haka don Allah?"" raihana tace kawai idan kana so mu daidaita dakai kada ka sake zuwa nan gidan harsai na neme ka?"" yusufa yace to babu damuwa ina jiranki, tace yawwa sai kaji ni, ta shige gida shima ya juya
ya tafi...............,,,,,,,,,,,
Tana shigowa gida gwaggo tace taje ta siyo mata maganin sauro, raihana ta kar
ɓ
a ta fita, a ranta ita ka
ɗ
ai tasan yanda take ji, wannan wace irin rayuwa ce?"" komai itace zatayi kuma dan
ɗ
aukar alhaki aikenma baza a ha
ɗ
a mata ba sai guda guda kamar ƙaramar yarinya?""" lallai idan har haka *zawarci* mara galihu yake baiyi ba,
Sallama tayi ta shigo gidan, bayan ta bawa gwaggo maganin sauro har zata shiga
ɗ
aki gwaggo tace rahanatu, nace "yar uwarki bushira tana can babu
lafiya yanxu aka zo aka fa
ɗ
a man idan Allah ya kaimu ai sai kije ki zauna kwana biyu kafin ta samu sauƙi,
Raihana tace miyasa saini zanje?"" gwaggo tace to waye kullenki?"" tunda baki da aure ai sai kije """"" raihana tace to bazanje ba, idan ciwon yayi
tsanani a dawo da ita gida.........
Baba dai yana zaune a gefe baice nasu komai ba, raihana ta shige
ɗ
aki gwaggo kuma taci gaba da mita.....................,,,,,,,,,
****
Da safe misalin 9:30am raihana ce take ta faman ha
ɗ
a kayan wanki data wan
ke tana kulleqa kiwa nashi, haka duk ta ha
ɗ
asu ta ajiye ma kowa nashi gefe
ɗ
aya,
Wata yarinya ce ta shigo ta kawo murji taliya, raihana ta kar
ɓ
a, sannan tace anjima ta dawo ta kar
ɓ
a, yarinyar tana fita raihana ta fara murhe taliyar, bayan ta gama ta
ɗ
a
uko wankin kayan baba da gwaggo tace ta wanke tun jiya,
Tana gama wanki ta tafi
ɗ
aki ta kwanta don huta ma rayuwarta,
*T*ana kwanciya abinda ta fara tunani shine, a gidan Aminu bata wanki saidai yakai a wanke mata amma yau itace take wanke kayan wasu
, Allah sarki rayuwa da tayi haƙuri ta zauna mijinta yana santa amma ita sai wulaƙanci take mashi yanxun ga yanda takaita, sai tayi wahala sannan take samun abinci taci, sannan kuma wani lokaci sabulun wanka tsaye yake mata, idan tayi wanki kuma ta samu k
u
ɗ
i dasu take samu taci
ɗ
an abu mai
ɗ
an text, abunda take tunani shine yanxun kuma da a gidan haya suke ko ya zasu ƙare?"""
Lallai wato duk inda Allah yakaika shi hakuri nasara ne na rayuwa, duk da tayi haƙuri lallai da bata kai wannan matakin ba, haway
e ya zubo mata daga idonta, ajiyar zuciya ta sauke sannan tace yanxun kuma ko waye zai aure ne?"""""" shin yana da kirki?"" zai soni kamar aminu?""" gidan rufin asiri ko akasin haka?"" tayi ta jero ma kanta tambayar da babu amsa,
Allah sarki da banda ma
haifiya a gidan nan lallai da bansan yanda rayuwata zata kasance ba, wai ance ana sallama da raihana!""" maganar wani yaro ne ya katse mata tunani.!!!""" daga
ɗ
aki raihana tace je kace waye?"""" ba"a da
ɗ
e ba yaron ya dawo yace wai ance *honoravel* ne, da a
auri raihana tace je kace tana zuwa,
A gaggauce raihana taje tayi wanka ta fito taci kyau cikin wani lallausan material ta ha
ɗ
u iya ha
ɗ
awa, sannan ta
ɗ
auko turare ta feshe jikinta dashi kamshi yace salama alaikum, ita kanta da ta kalli kanta a madubi ka
sa gane kanta tayi, saboda haka tayo waje,,,,,,hhhhhhhhhhh
*zawarci*
*A* zauren gidansu tana ƙoƙarin fita taji yace barka da war haka gimbiyar mata!"""" kallo
ɗ
aya raihana tayi mashi sannan ta
ɗ
auke kanta, tana ƙoƙarin fita daga zauren ya sake magana
bata sake bi takanshi ba tayi waje...............
Fitar ta ƙofar gida ta ware idanuwanta iyakar ganinta bata ga kowa ba, haka ta haƙura ta dawo, tana shigowa ciki zata wuce yace ranki ya da
ɗ
e ai nine na aika a kiraki!!!
Kallonshi raihana tayi ta sak
e kallonshi ƙasa da sama sannan tace kaine waye?"" yace honarabil tsaki raihana tayi sannan tace to ya akayi?"" murmushi yayi zai fara rattafo sirrin zuciyarshi raihana ta dakatar dashi ta hanyar
ɗ
aga mashi hannu, saurara yanxun fita zanyi ka bari wani lo
kaci ka sake dawowa , tana fa
ɗ
in haka ta ƙutsa kanta tayi cikin gida,
Tana shiga cikin gida tace Allah ya isa
ɗ
an iska nama
ɗ
auka honorabil
ɗ
in gaskiya ne, shege na
ɓ
ata gugar kayana na
ɓ
ata turare na a banza, tsaki tayi sannan ta sake tuno ma yanda ta
ganshi
Ƙ
utuƙutu yake kamar an tono shi daga cikin rami, tace
ɗ
an iska baka da arziƙin takalmi mai kyau sai silifas, tsaki tayi sannan tace wato idan dai kai *zawara* ne shara da bola sai yazo wurinka, da sauri ta shiga
ɗ
aki ta cire kayanta, tana ma hona
rabil Allah ya isa...............,,,,,,,,
*** ***
*Y*au gidan su *raihana* babu kwanciyar hankali saboda
ɗ
iyar gwaggo tayo yaji, babbaf
ɗ
iyarta, mai suna *fiddausi* tunda fiddausi taxo ta fa
ɗ
a ma gwaggo abun ya
ɓ
ata mata rai sai safa take
da marwa a tsakar gida tana tsine ma mijin fiddausi, lallai yaufa an ta
ɓ
o gwaggo abun babu da
ɗ
i,
Ƙ
orafin da fiddausi take mijinta baya bata abinci sannan kuma sai yayo shaye shaye yayi mata shegen duka, ga neman mata kuma ƙarshen wulaƙanci a gidan ta y
ake kawo su, yau abinne yaci tira saida yayi mata shegen duka ita kuma ta tattaro "ya"yan ta ta taho gida,
Ita kuma gwaggo tace tunda an wulaƙanta mata
ɗ
iya baza ta riƙe
ɗ
an uban kowa ba, ita kuma fiddausi tana cewa itama babu mai rabata da yaranta,
To gasu nan dai koya zaman zai ƙare tsakanin gwaggo da fiddausi da kuma raihana da yaranta?"""
Raihana dai tana cikin far gaba saboda fiddasi bata da mutumci bata da ragowa, ga san abun duniya sannan kuma ta kware wajen iya bariki,............
Ka
m cakwakiya kenan, wannan zama nasu koya zasu yi shi ne?"""
Ku kasance tare dani, *Ameenci writer's association* ke maku fatan alkairi ni *meelat* nake cewa ku kasance tare dani!!!
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦💦
💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦💦
💦💦
*Page* 1
⃣
4
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
*MEELAT*
🌹
*T*o koda baba ya dawo ya tambaya lafiya yaga fiddausi a gida?"" gwaggo tace ta kashe auren nan dan ta gaji da iskanci, baba yace abinda baya yuwuwa dole ta koma
ɗ
akin mi
jinta, amma gwaggo tace babu gidan ubanda zata je, ta ƙara da cewa aiga raihana nan itama tana zauniyar ta sai neman ku
ɗ
i take abinta, duk inda baba ya shiga gwaggo tace fiddausi baza ta koma ba, dole ya haƙura,
****
*S*ati
ɗ
aya da dawowar fiddausi gwa
ggo da kanta ta shiga maƙota duk inda ake kawo ma raihana wanki tace su daina kai mata ga fiddausi ta dawo kuma da kyau take wanke wa suyi fesss,
*R*aihana kwance a tsakar gida ga yunwa ta isheta ta rasa inda zata saka ranta, ita baƙin cikinta ma ku
ɗ
in
da zata siyi pard take nema, bata da ko sisi, tana kwance fiddausi ta kwa
ɗ
a mata kira, ke raihana?"" raihana tace na"am, zo maza
ɗ
auki usman kiyi mashi tsarki yayi kashi,
Raihana tace to, miƙewa tayi ta nufi wurin da fiddausi take zaune, ta duƙa ta
ɗ
auk
i yaron taje tayi mashi tsarki ta dawo mata dashi, har ta ajiyeshi zata tafi tace jeki
ɗ
akin gwaggo ki tattaro kayan fitsarin shi ki wanke , kuma ki gyara
ɗ
akin, raihana tace to amma don Allah ki bari inci abinci yunwa nake ji,
Fiddausi ta bu
ɗ
e baki san
nan tace lallai yarinya nuna man kin balaga, duk ina nan zaune harsai kin gama uzurinki zakiyi man nawa?""" raihana tace ba haka bane wallahi duk yau banci komai ba, fiddausi tace to ni na hana kici?"" raihana
tace ban samu ba, suna maganar akai sallama wa
ni yaro ya kawo wanki, raihana tace kawo, yazo gabanta ya ajiye mata wanki sannan ya bata ku
ɗ
in, ta kar
ɓ
a fiddausi tace kawo nan mu gani!!""" raihana tace ku
ɗ
in wanki ne, fiddausi tace to ki bani dan uwarki, miƙa mata tayi ku
ɗ
in, ta kar
ɓ
a sannan tace to k
i wanke kayan mana,
Raihana tace to,
ɗ
aukar kayan tayi ta matsa dasu ƙofar
ɗ
akinsu ta ajiye sannan ta shiga
ɗ
akin umma tana shiga ta zauna kusa da umma ta fashe da kuka,
Umma tace lafiya?"" raihana tace Umma wannan ai cutane tunda fiddausi ta dawo g
idan nan nice nake komai da komai inyi nata inyi na yaranta, dan kuma rashin imani duk abinda zasuci a gabana sukr ci basa bani, yanxun an kawo wanki zanyi ta kwace ku
ɗ
in kuma wai in wanke kayan, bazata bani ko sisi ba,
Umma tace kiyi haƙuri, raihana t
ace inyi haƙuri da yunwa umma?"" Umma tace to idan baki haƙuri ba mi zakiyi?"" raihana tace nidai gaskiya zanzo in fara sana"a ko abinci siyarwa ne inyi ina kaiwa waje ina siyarwa, amma bazan iya wahalar banza ba inyi wanki ta kwace ku
ɗ
in kuma duk wahalar
yaranta a kaina zai ƙare,
Umma tace to kiyi abincin siyarwar Allah yasa ma neman albarka raihana tace amin,
Naira hamsin umma ta bata tace taje ta siyo shinkafa da wake taci, ku
ɗ
in ta kar
ɓ
a sannan ta fita daga
ɗ
akin, tana fita umma tace Allah ya sawa
ƙ
e, shi yasa idan ka samu inda ka ra
ɓ
a ake so kayi haƙuri, Allah dai ya baki miji na gari raihana,
Ina kuma zakije?"" fiddausi take tambayar raihana inda zataje, raihana tace zanje in dawo ne, tace babu inda zakije kixo ki wanke kayan mutane mana, raiha
na tace zan wanke zanje in samo abincine in dawo, to kiyi sauri dan bana so ki
ɓ
ata man lokaci, raihana tace to sannan ta fita daga gidan,
Bayan taje ta siyo abincin ta dawo,
ɗ
akinsu ta shiga taci, sannan ta fito, ta fara wanki, saidai ta wanke kayan
fess kamar wata inji sannan taje tayi wanka,
Gwaggo tace ta
ɗ
auki niƙa takai mata, raihana tace gwaggo duk ga yara nan ki aike su mana, fiddausi tace anƙi a tura yaran mana sai sunje sun zubar da masarar anjima uwarki zamu ci muyi bacci?"" tsaki raihan
a tayi sannan ta duƙa ta
ɗ
auki kwaryar ta nufi shagon yusufa,
Lokacin da ta isa wurin cike yake yana niƙa, raihana ta ajiye ta samu wuri tayi tsaye kamar wata sojanya, saida ya gama niƙa wani niƙa ya hangota,, ya yashe baki yace baiwar Allah kece?""
raihana ta
ɗ
aure fuska shiko sai fara"a yake wai yaga masoyiya, ina niƙan naki yake ne?""" raihana ta nuna mashi ya
ɗ
auka ya niƙa mata danshi ya
ɗ
ora mawa yace yakai mata gida, ku
ɗ
in ta ajiye mashi don idan ta bashi baya kar
ɓ
a, tana ajiyewa tabar wurin, da
riya yayi sannan ya
ɗ
auki ku
ɗ
in ya saka a aljihu,
Lokacin da raihana ta dawo gida, gwaggo sai fa
ɗ
a take wai ta
ɗ
ora ma yaro niƙa ya zubar mata, ko inda take raihana bata kalla ba ta wuce
ɗ
akinsu,
Tana zuwa ta bu
ɗ
e kayanta, wani less ta
ɗ
auko mai tsad
ar gaske, ta saka a leda , sannan tace ma umma sai ta dawo, umma tace to,
Raihana tana fita, maƙota ta shiga gidan wata dillaliya, ta bata less in, tace zata siya dubu goma, raihana tace haba hajiya ki ƙara don Allah tace ai hakanma na zura jikina da ya
wa, raihana tace duka so
ɗ
aya na ta
ɓ
a sakawa wallahi , hajiya tace ai su gwanjo babu ruwansu da so nawa ka saka, idan kin siyar a haka in bayar idan baki siyar ba to in baki kayanki, raihana tace to kawo,
Hajiya ta shiga ta
ɗ
auko mata ku
ɗ
in ta bata, tan
a kar
ɓ
a, ta nufo kasuwa, dan siyp cefane da abinda zata buƙata wurin abincin siyarwa, ta ha
ɗ
o duk abinda zata buƙata ta nufo gida,
Tana dawowa fiddausi tace ina kika shige ne "yan mata?"" raihana tace taje kasuwa, fiddausi tace kawo muga abinda kika s
iyo tace ba nawa bane, tana fa
ɗ
in haka ta shige
ɗ
akin su............
Fiddausi tace tou pha yau naga munafinci tsurarshi yarinya ina magana bama tada lokacina, ita dai raihana bata sake magana ba, haka umma bata yi magana ba, haka sukayi ta jarabarsu a t
sakar gida ita da gwaggo har suka gaji sukai shiru dan kansu..................,,,,,,,
****
*D*a safe raihana ta fara aikinta, fiddausi da gwaggo suka fito suna tambayar ko lafiya?"" raihana tace zata fara siyar da abinci ne, haka taci gaba da aikinta
, au fiddausi suna kallon ikon Allah,
Koda baba ya fito zai tafi kasuwa gwaggo tace Allah ya hutashshe ka
ɗ
iyarka ce zata riƙa ciyar da kowa a gidan nan tayi ku
ɗ
i ubanta ya huta,
Raihana dai batace komai ba, saboda haka baba gwaggo ta hana shi ya b
ayar da
ɗ
an abinda yake bayarwa saboda haka yasa kai ya fita daga gidan,
Koda raihana ta gama ha
ɗ
a komai nata, gwaggo tazo da ƙaton wuri ta kwashe abinci kafff, raihana tace yana ga haka kuma?"" gwaggo tace ya kuwa baza kiga haka ba?"" ai gida bata ƙo
shi ba baza akai daw ba, dan haka sai kowa yaci ya ƙoshi sannan,
Baƙin ciki ya ishi raihana saboda duka abinci gwaggo ta kwashe shi, doƙe ta haƙura ta kina
ɗ
aki, da tace ma umma yau sai taci uwar kowa a gidan umma tace tayi haƙuri kada ace tana zaune gi
da tana fa
ɗ
a da matar babanta, umma ta ƙara da cewa kuma ko aurenki aka zo nema haka za"ayi ta fa
ɗ
a ace baki da ragowa, haka raihana tayi haƙuri ta tashi a tutar babu, duk miye yaja mata??""" *zawarci*
Umma to yanxun miye ya kamata in fara siyarwa kuma
?"" umma tace sai ki nemi aiki a gidaje, raihana tace kai haba Allah dai ya sawaƙe, nje inyi ma wata ƙatuwar banza aiki, umma tace to Allah ya kawo mafita raihana tace amin..................
*B*ayan kwana biyu, mijin fiddausi yaxo biko, gwagho tac
e baza ta koma ba, raihana kuwa addu"a take Allah yasa ta koma ita kuma ta samu ta huta .................................
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦💦
💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦💦
💦💦
*Page* 1
⃣
5
⃣
*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION*
📚
✍
🏻
````MEELAT```
🌹
*G*waggo ta bushe fitalar ido tas tace fiddausi baza ta koma gidan mijinta ba, shi kuma daya fi su iskanci ya tattara dukan yaranshi har na goyen bai bari ba, ya tafi dasu kuma yace bazai saketa ba,
*F*iddausi keta fama kiran
raihana, ita kuma raohana tana kwancd babu lafiya, shirun da fiddausi taji raihana tayi yasa ta tashi ta taho
ɗ
akin a fusace,
Ita kuma raihana tana kwance sai rawar sanyi take, idonta sai fitar da hawayen wahala yake, fiddausi tace ubanmi ya sameki?"" c
ikin yanayin