Showing 30001 words to 33000 words out of 111085 words

Chapter 11 - ƘAZAMAR AMARYA completed.

zagin da Hamid

ɗ

in ke surfawa Sakina, shiyasa ya shigo da sauri yaga ko dukanta yake yi. Alhaji ya kalli Hamid cikin tsananin

ɗ

aure fuska.

Zo nan Hamid.

Ba musu ya bar ƙofar kitchen

ɗ

in

ya ƙaraso gaban Abba yana sunkuyar da kai ƙasa, Alhaji bai yi wata wata ba ya tsinka masa mari, a gigice ya

ɗ

ago tare da dafe kuncinsa yana dubansa zai yi magana.

Idan ka furta kalma guda

ɗ

aya sai nayi ƙasa ƙasa da kai a gurin nan shashasha mara tunani ka

wai.

Haba Alhaji ya zaka mareshi yana son yin hukunci a gidansa sannan..

Idan baki yi mini shuru ba wlh sai nayi miki abinda ba zaki ta

ɓ

a mantawa dani ba, munafukan banza munafukan hofi, kun zo kun fa

ɗ

a masa ƙarya da gaskiya da yake mara hankali ne shi y

a hau ya zauna

yana surfawa 'yar mutane zagi kamar tsohon bamaguje, idan duk kun ƙita to ni ina son Sakina dan tamkar 'ya take a gurina.

Ya ƙare maganar yana nuna su da tsaya, Madina nan ta shiga taitayinta tana kama jikinta dan taga Alhaji yana da zafi s

osai, Hamid yaja ya tsaya yana jin wani baƙin ciki a cikin ransa ace akan Sakina ce Mahaifinsa zai mareshi bayan akan gaskiyarsa yake, wani irin tsanarta yaji ya ƙara

ɗ

arsuwa a zuciyarsa wanda yake jin lokaci yayi da zai rabu da ita ya yarda kwallon mangor

o ya huta da ƙuda kawai. Alhaji ya isa bakin kitchen da kansa ya sassauta fushinsa yana cewa.

Sakina bu

ɗ

e ƙofar Abbanku ne.

Da sauri Mufeeda ta bu

ɗ

e ta isa gareshi tana sassheƙar kuka, ya kamo hannunta yana share mata hawaye, sai gasu baba ƙarami suma su

n fito cike da tsoro kamar mage a kwali, sosai Alhaji yaji tausayinsu ya kama shi ya shiga kiransu yana jawo su jikinsa tare da share musu hawaye har yana

ɗ

an yi musu wasa, haka ya jasu zuwa falo duk suka zauna, Sakina sai a sannan ne ta iya yin jarumta ta

miƙe tare da gyara mazaunin

ɗ

ankwalin kanta ta isa gurin miyar ta rage wuta ta share hawayen ta kana ta fito falon, bata zauna a kujera ba ta samu gefen carpet ta zauna kanta a ƙasa.

Abba ina yini da ƙarfin jiki.

Lafiya lau jiki Alhamdulillahi. Sakina i

na so ki bani labarin duk abinda ya faru, waye ya ta

ɓ

awa Amaryar Hamid abinci?

Abba ba ruwan Mamanmu nine da baba ƙarami muka

ɗ

iba muka ci saboda bata gama girki ba, kuma wlh mun

ɗ

auka hajiya ta aiko mata da shi tunda munga kularta, sai da ma ta shiga

ɗ

ak

i yin sallah kafin muka ci bata sani ba, anty Amarya kiyi haƙuri ba zamu sake ba.

Cewar Yaƙub cike da damuwa a fuskarsa da ya tari numfashin Alhaji, nan baba ƙarami ya gasgata zancen Yaƙub, Alhaji ya duba Madina yana cewa.

To ke kinji ga wa

ɗ

anda suka ta

ɓ

a miki abinci nan, da ace tun farko kin tsaya kin bincika lamarin a hankali ba zai kai ga sai kin sanar da Hajiya ba, bai dace daga zuwanki ba ki nima ha

ɗ

a rikici irin wannan ba, dan haka duk abinda aka yi miki ba daidai ba ki fara bincike kafin ki yanke h

ukunci, ke kuma Hajiya idan munje gida ina da magana dake, sannan kai Hamid ban san kai rakarai bane sai yau, kawai ana fa

ɗ

a maka magana ba bincike zaka hauka kana cin zarafin yarinya, kamar yadda ka auro Madina kana mararinta giyar soyayya ya

ɗ

ibeka to ha

ka itama Sakina auren soyayya kuka yi bana ha

ɗ

i ba, ka tsaya ka yiwa kanka adalci ka zama mutum tsayayye a gidanka, in ba haka ba wlh zaka jefa kanka a tudun dana sani, sannan..

Assalamu alaikum!

Sallamar su Yaya Ali da Hamza ne ya katse wa Abba Zancensa

, suka ƙaraso cikin falon Alhaji yana cewa.

Kardar Hamid ne ya taso ku?

Basu bashi amsa ba sai miƙa masa gaisuwa da suka yi, Alhaji ya amsa tare da gabatar musu da gurin zama, suka zauna suka gaida da Hajiya da kuma Hamid, Sakina ma ta gaishesu amma Madi

na tayi biris dasu saboda haushin da Alhaji ya bata akan katse hukuncin da Hamid yayi niyyar

ɗ

auka akan Sakina, shuru ne ya biyo baya daga bisani Alhaji yayi musu bayanin komai ya

ɗ

aura da cewa.

Dana san ya kiraku to kafin ku tawo zan dakatar daku, gaba

ɗ

a

ya lamarin ne sunyi shi babu bincike, na rasa me Hamid yasha yake niman yin abu saikace yaro, kuyi haƙuri In Sha Allah tunda ina nan ni zan tsawatar da komai zaku iya tafiya.

Angode Alhaji Allah ya ƙara sutura, Hamid ayita haƙuri da su lamarin mata biyu s

ai ana kai zuciya nesa, ke kuma Sakina ki riƙe mutuncinki bana son sakarci ki tabbatar da kin fita haƙƙin kowa.

Gya

ɗ

a kanta tayi yayin da yaya Ali ya kai aya a maganarsa, sai suka miƙe da nufin tafiya a nan ne Umma ta shigo falon suka jira ta ƙaraso duk s

uka gaisa, yaya Ali yace su tafi kawai dan Alhaji ya kashe maganar, yaya umma taso ta ke

ɓ

e da Sakina amma Ali yace su tafi zai sauketa a gida dan a motarsa suka zo, haka suka yiwa mutanen falon sallama suka wuce cike da tausayin 'yar uwarsu. Bayan sun hau

kan hanya sosai Ali ya ja dogon tsaki.

Wlh Hamid ban ta

ɓ

a sanin baida hankali ba sai yanzu, to idan ya gaji da Sakina ne mu muna sonta ya saketa ta dawo gida Allah zai bata mafiyinsa,

Yaya maganar bata kai haka ba, adai ƙara haƙuri kuma itama Sakinar ku

llun maganar da nake yi mata kenan tayi haƙuri komai zai wuce.

Cewar Umma, Hamza yace.

Lamarin dai duka ha

ɗ

uwa zamuyi mu yi haƙuri, kuma ayiwa Hamid uzuri yanzu baya cikin hayyacinsa gigin amarci ke

ɗ

ibarshi, sai lokacin daya sake shi ne kafin zai dawo h

ayyacinsa.

Allah ya kyauta.

Yaya Ali yace yana mayar da hankalinsa kan hanya sosai, sai da suka kai umma gida kafin suka wuce inda zasu.

Gidan Hamid kuma, Alhaji ya ha

ɗ

asu ya yi musu fa

ɗ

a da Nasiha daga bisani ya sallami kowa ya tasa ƙeyar hajiya zuwa s

ashinsu. Aiko suna shiga ya rufeta da fa

ɗ

a ko magana yaƙi bari tayi, yayi mata kaca kaca akan karta ƙara shiga lamarin gidan Hamid ya kula itama tana ƙara ha

ɗ

a rikici, yace kuma karta sake ta ƙara aikawa amarya abinci in har ba zata aika tare dana Sakina b

a, ta barsu suci abinda suke da shi a gidansu baya son tashin hankali, cikin tsananin

ɓ

acin rai Hajiya ta shige

ɗ

akinta tana jin Zuciyarta ba da

ɗ

i tare da ƙara tsanar sakina a cikin ranta, wanda take ganin duk itace ta jawo wannan fa

ɗ

ar da Alhaji yayi mata

, wannan yasa ta ƙara ƙullatarta a cikin ranta.

Sakina kuwa su Alhaji suna fita ta miƙe ta tasa ƙeyar yaranta suka koma kitchen ta ƙarasa miyar suka kwashe abincinsu da tukunyar miyar suka kai

ɗ

akin Mufeeda, dan tunda Hamid yayi aure nan ta mayar gurin ci

n abincinsu da yaran, saboda kar ma suyi abinda zai jawo fadar Hamid

ɗ

in, nan ta saka musu tuwon suka soma ci tare da su duk da damuwar da take ciki yasa bata son ganin abincin, amma saboda tana so yaran suci kar su gane halin da take ciki yasa ta dinga tu

sawa ba dan tana jin yunwar ba, bayan sun gama tasa Mufeeda ta fita da plate ta kai kitchen ta wanke kana ta koma

ɗ

akin suka cigaba da wasa da ƙannenta, Sakina kuma ta kwanta a gadon Mufeeda ta rufe ido badan tana jin barci ba sai dan ta yi

tunanin makomar

rayuwar aurenta, dan tabbas tana ganin lokacin barinta gidan yazo dan ba zata iya da irin wannan tashi hankalin ba, Hamid baya sonta, Hajiya bata ƙaunarta ga kuma Madina da irin nata salon makircin, da wanne zata ji.

[7/18, 9:03 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR

AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

Wattpad @rahmakabir

Page 15.

Hamid kuwa miƙewa yayi jiki a sanyaye ya mufi

ɗ

akinsa ya shiga tare da zama a gefen gado ya dafe kansa da duk hannunsa biyu, ranta a matuƙar

ɓ

ace yake, ya rasa me zai yiwa tunani, a lokacin ne

Madina ta shigo

ɗ

akin ta tsaya ta kama ƙugunta.

Yanzu shikenam ni banda sukuni a gidanka tunda mahaifinka ya goyi bayan Sakina, ya nuna ƙarara ita yake so. Ashe ba kada ƙarfin yanke hukunci a gidanka sai wanda mahaifinka ya yanke, gaskiya Hamid bazan iya

ba ka sauya mini gida kawai, dan da tun farko nasan da haka da bazan ta

ɓ

a yarda na aureka ka ha

ɗ

ani gida

ɗ

aya da matarka ba.

Hamid

ɗ

ago kai yayi yana dubanta idonsa yayi jajir saboda

ɓ

acin rai yace cikin damuwa.

Madina dan Allah kije

ɗ

akinki a yanzu ban

i da natsuwar saurarenki, sannan ki saka a ranki ni Hamid bazan ta

ɓ

a sauya miki gida ba domin hakan shi ne tsarina.

Gaskiya ba zan zauna ana danne mini haƙƙi na ba kuma ai...

Dalla ki fita mini a

ɗ

aki kafin in huce haushina akanki.

Hamid ya fa

ɗ

i haka a

tsawace tare da zabura ya miƙe yana nuna mata hanyar fita, hakan ya tsorata Madina wanda yasa ta fashe da kuka ta fice daga

ɗ

akinta tana ƙananun magana, tsaki Hamid yayi yana girgiza kansa dan takaici. Da kyar ya iya rarrashin kansa ya samu

ɗ

an natsuwa, sa

i dai ya gama yanke duk abinda Sakina zata yi masa nan gaba to hukuncinta saki ne ba zai ta

ɓ

a bari ma gidansu suji abinda tayi masa ba sai dai su samu labarin ya saketa, da wannan tunanin ya miƙe ya fice gaba

ɗ

aya daga gidan.

Bai dawo ba sai bayan sallar i

sha'i ya samu falon yayi shuru ba kowa, wanda ada ya saba samun yaransa suna kallo, da sun ganshi cikin farin ciki zasu fara yi masa oyoyo da sannu da zuwa, ƙofa kawai yayi dan duk laifin ya

ɗ

aurashi ne akan Sakina data sauya zuwa ga mugun hali. Ɗakinsa ya

fara shiga ya watsa ruwa kafin daga bisani ya saka jallaniya ya nufi

ɗ

akin Madina, bedroom ya fara shiga ya samu bata nan sai dai kan gadonta a hargitse bata gyara ba, ga kuma datti a ƙasa na ciye ciyen data yi

ɗ

azun na kayan zaƙi duk ta zubar dasu a nan,

girgiza kai yayi yana jin abin nata ya fara yawa ba zai ta

ɓ

a yarda da haka ba, ya juya ya nufi falonta a nan ya sameta kwance a kujera ha kular dambun

ɗ

azu data ci a gefe, koda tas'ji gishowarsa bata motsa ba ta cigaba da danna waya tana murmushi, Hamid y

a samawa kansa gurin zama yana dubanta, sanye take da ƙananun kaya rigar kamar vest ce sai ƙaramin siket iya cinya, gashinta a har gitse sai taunar cingom take yi.

Madina baki san na dawo bane kika yi biris dani haka? Meyasa kike son nuna mini halin da ba

n sanki da shi ba

In na ganka me kuma zanyi maka? Ai ka aureni ne domin ku ha

ɗ

u kai da matarka kuna muzguna mini, mahaifinka ya yanke hukuncin da ransa yayi masa.

Wai maganar nan ba zata wuce ba ne a gunki, ban sanki da riƙo ba kuma ai na gama yanke huku

ncin da zan

ɗ

auka akan Sakina in har ta ƙara shiga lamarinki, yanzu tashi za kiyi kije kitchen ki sama mana abinda zamu ci dan gaskiya na gaji da cin abincin waje.

Da sauri Madina ta aje wayar hannunta ta tashi zaune.

Haba Hamid yaushe nazo gidan da har

zan fara yin girki, gaskiya ni a gidanmu sai dai a dafa a kawo mini na ci, dan haka ni dole ne ka nima mini 'yar aiki da mai girki dan banzo dan na riƙa wahala ba kuma kasan ina zuwa aiki, to da aikin zanji ko da da hidimar gidanka.

Hamid kallonta kawai y

ake baki sake har sai da ta kai aya kana ya sauke ajiyar zuciya, dan har ya fara jin ransa yana

ɓ

aci da maganarta.

Madina wlh bazan

ɗ

auki 'yan aiki ba dan haka tsarin gidana yake, batun gidanku daban nan gidana daban bazai yuwu kice zaki shimfi

ɗ

a duk mulk

in da kika ga dama ba sai abinda nake so shi zaki yi matsawar kina son samun aljanna, dan haka kula da abincina da tsaftar gidana ya zama wajibi akanki ko kuma na gwada miki

ɗ

anyan kai irin wanda kike gwada mini a yanzu.

Madina kasa magana tayi dan yadda

taga ya

ɗ

aure fuska yana magana tamkar an sauya mata Hamid

ɗ

in data sani ne, wanda yake nuna mata mugun so da ƙauna kamar zai cinyeta bata ta

ɓ

a zaton zai riƙa yi mara gaddama akan duk abinda tace tana so ba, sai gashi ba aje ko ina ba ya fara nuna mata iya

karta.

Anya son da yake nuna mini kuwa ba yaudara bace dan ya samu ya aureni ne kawai ya mayar dani baiwarsa.

Motsin fitarsa taji yasa ta sauke ajiyar zuciya, Hamid ya fita zuwa babban falo ya zauna tare da kunna tv ya soma kallo, wanda sam baya fahimtar

komai a cikinsa sai duniyar tunani daya fa

ɗ

a, ya

ɗ

auka in ya dawo gidan Madina zata faranta masa rai daga

ɓ

acin ran

ɗ

azun, amma sai gashi ita ƙara masa ma tayi, wato duk irin hangen kulawar da yake tunanin samu a gurinta ashe shirme ne babu wani tanadi da

ta yi masa dan farin cikinsa, ta aureshi ne kawai ta miƙe ƙafa ta zauna sai dai ya zama bawonta, ana cewa namiji yana ƙara aure domin ya samu cikar farin ciki da natsuwa to amma shi kam yana ganin kamar wata matsala daban ya ƙara kunnowa kansa, yana zaune

a haka yaji Madina ta fa

ɗ

a jikinsa tana shagwa

ɓ

a.

Haba beb sai kayi fushi dani kuma daga wannan maganar, dan Allah kayi haƙuri ka daina fushi haka, tun rana kake abu

ɗ

aya kar ka jawowa kanka wani ciwo fa.

Madina ta fa

ɗ

a tana jan gemunsa, wanda a ranta sa

m bata so kawo kanta ba, amma saboda ta samu abinda take so dole ne ta sauke kai su shirya ta lalla

ɓ

ashi ya samar mata 'yar aiki, dan maganar da suka yi da Kausar kenan a waya tace ta zo ta bashi haƙuri ta tararrashe shi dan agunta ne kawai zai samu sassau

cin halin da yake ciki, ƙila hakan yasa yayi mata abinda take so. Hamid sauke ajiyar zuciya yayi mai nauyi yana jin wani sanyi a cikin ransa take ya kawar da tunanin da yafa yi a kanta, ya dan saki murmushi yana cewa.

Na

ɗ

auka ke ma zaki bi layin Sakina c

e ku ka

ɗ

u ku saka mini hawan jini na mutu tun kwanana bai ƙare ba.

Da sauri Madina ta rufe masa baki da hannunta.

Haba ruhin Madina dan Allah karka sake fa

ɗ

ar haka ni taka ce kuma farin cikinka, bazan sake

ɓ

ata maka rai ba, duk abinda kace kana so shi za

n yi, yanzu dai kaina ciwo yake yi mini wlh dana

ɗ

aura maka koda indimie ne.

Ta fa

ɗ

a tana yatsine fuska ta dafe gefen kanta irin dagaske ciwon yake mata, Hamid ya

ɗ

agota yana dubanta.

Shine baki fa

ɗ

a mini ba, kin sha magani kuwa?

Ban sha ba saboda banci

wani abinci ba sai sauran danbun

ɗ

azu, sai zaƙi dana aiki Jidda ta siwo mini sweet dasu cingom.

Bari naje na siya mana wani abu mu ci ko.

Beb nima zan ji.

Ok je ki shirya mu siya mu ci acan daga nan mu

ɗ

ana soyayya ko.

Dariya ta saki ta miƙe ta nufi

ɗ

akinta taji da

ɗ

i sosai da fitar da zai yi da ita, hakan yasa ta gane shawarar da Kausar ta bata shi kawai zata bi ta samu kan Hamid. Cikin sauri ta shirya ta fito sa sameshi tsaye a falon yana ka

ɗ

a makullin mota, tunda ta fito yake kallonta dan riga da si

ket na atamfa ta saka sai ƙaramin gyale a kafa

ɗ

a, tayi

ɗ

auri mai kyau.

Madina ko ba kwalliya tana yin kyau sosai.

Ya fa

ɗ

a a cikin ransa yana jin ya samu matar nunawa sa'a, haka suka fita basu dawo ba sai wajen sha

ɗ

aya da rabi, a

ɗ

akinta suka sauka Hamid

ya shiga bayinta yayi brush dan akwai nashi a nan, daya fito sai da ya kakka

ɓ

e zanin gadon kafin ya kwanta, itama shirin barci tayi dan a gajiye suka shigo gidan, ta kashe wuta ta kwanta a gefensa, yau dai rungume ta yayi suka kwanta domin sun gama cinye

soyayya a cikin mota, a haka barci yayi awon gaba dasu duka. Madina a cikin barci ta dinga sakar masa tusa saboda mugun ciye ciyen data yi yau, Hamid tun yana jin wari a cikin barci kamar mafarki yake har sai da ya farka yaga a zahiri ne, tashi yayi ya zau

na yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login