Showing 66001 words to 69000 words out of 111085 words
marayu ko naƙasassu ko gakuyayyu, ki bada biyar sai Allah ya mayar miki ita hamsin domin ka ba
yar da ƙalilan ne ki samu kasiran, karki wasa da sadaka dan wlh ba ƙaramin magani bace daga sihiri kambun baka da samuwar biyan buƙata da kuma falalar lada a gurin Allah, tabbas za kiji da
ɗ
in ta daga duniya har lahira. Idan kinga masifa tayi miki yawa to t
abbas kin bar Allah kin kasa
ɓ
ata lokacin wajen kai kukanki gareshi, kuma koda kina cikin farin ciki kada kiyi ƙasa a guiwa wajen bautar Allah domin ba mun zo duniyar dan mu zauna bane, dan haka kar ki wasa kar ki shagala kar kiyi shauni wajen kusantar All
ah In sha Alkah zaki riƙa ganin falala a rayuwarki, domin wannan shine sirrin kasuwanci na kuma sirrin zaman lafiya a gidan mijina, bawai bama sa
ɓ
ani bane muna fa
ɗ
a sai dai Allah yana saka mini dangana da haƙuri da juriya akan duk girman tashin hankali day
a tunkaroni, saboda bana wasa wajen kai masa kukana walau ina cikin baƙin ciki ko farin ciki bana gazawa gurin godiya a gare shi da miƙa lamarina gaba
ɗ
aya a hannunsa. Na tabbata idan kin dage wlh zaki samu nasara sassauci daga matsalar ki kuma In sha Alla
h Allah sai ya gyara miki Hamid kuma sai ya saka miki wani kwarjini da shakkarki da gudun ya
ɓ
ata miki rai, ki dogara ga Allah ka
ɗ
ai ya isarki miki.
Anty nagode nagode bansan da bakin da zan gode miki ba, hakika zuwana gareki alkhairi ne. Allah ya saka mi
ki da gidan Aljanna.
Sakina ta fa
ɗ
a tana jin hawayen farin cikin yana bin kuncinta.
Ki godewa Allah Sakina domin yana sonki da Rahma ne, dan da kin biye shawarar maƙociyarki da yanzu ba wannan maganar ake yi ba, Allah ka
ɗ
ai yasan wani jarabawar zai ƙara
jefaki a ciki ba. Ki sani Allah baya ta
ɓ
a jarabtar mutumin banza matsawar kika ga bawa bai yi nasara a ƙaddararsa ba to yayi gajen hakuri ne, amma tabbas in yayi mai yawa Zai ga kyakkyawar sakamako.
Gaskiya ne Allah ya ƙara mana imani da jin tsoransa a du
k halin da muka tsinci kanmu.
Ameen, kinga dare ya yi dan ana niman ƙarfe goma muje mu kwanta.
Anty bana son hirarmu tana yankewa dan ba ƙaramin da
ɗ
insa nake ji ba.
Sakina daga yanzu nake so ki fara addu'a dan haka ƙarfe ukun dare zuwa da rabi zan tashe
ki, tashi muje mu kwanta. Ke yarinyar nan ko ta shigo na jita shiru ne?
Laaa tun
ɗ
azu ta shigo fa baki kula bane.
Ban kula ba kuwa kinsan kula da kaya yafi ban cigiya.
Wannan gaskiya ne.
Shiyasa za kiga muna rayuwa tamkar ƙawata, to na jawota a jikina
sosai dan na riƙa sani matsalolinta dama duk abinda ya shafe ta, kuma wlh bata
ɓ
oye mini komai hatta zancen samarinta. A wannan zamanin tarbiyya tayi wuya Sakina wlh in baki jawo 'ya'yanki a jikiba sai kiga duniya ta rainesu sun zamewa mutane damuwa, hatt
a mazan da suke makaranta kullun sai munyi waya kuma lokaci zuwa lokaci ina kai musu ziyara, masu auren ma bana wasa da tuntu
ɓ
arsu akan yanayin zamansu, to Allah ya bamu kiyo kuma zai tambayemu ranar ƙiyama abinda muka kiwata.
Hakane Wlh Anty, nima bana w
asa da jan yarana a jiki, musamman Mufeeda da take babba duk wasu abubuwana tana koya.
To kinga a wannan ga
ɓ
ar ne ya dace ace kina nusar da ita yadda ake zamantakewar aure, duk abinda kike gudanarwa a gidanki tana recording kuma shi zata je gidan mijinta
tayi, yadda baki damu da kwalliya ba ko gyaran jiki ko gyaran kai wlh itama haka zata koya ta
ɗ
auka, shiyasa sai kiga wasu yaran ko sun je gidan miji za suyi ta kwa
ɓ
a da shirme to abinda suka gani a gidansu suka
ɗ
auka. A yanzu ne kike da damar gyara kuraku
renki Sakina domin yaranki su samu future mai kyau.
Anty na yarda da zancenki dan gaskiya kinga gidanmu basu damu da duk wannan kyale kyalen ba shiyasa muma yara muka taso a haka, nifa ko relaxa bana sakawa a kai kuma haka muka taso a gidanmu wai ba kyau
sauya launin gashi ne.
Anyi wa abin fahimtar baibai ne Sakina, amma kuwa saka relaxa baya sauya launin sumar kai yana dai gyara shi ne, dan haka ki aje rayuwar gidanku ki dasa taki sabuwa ki gyara goben yaranki. Nima ai duk gidan namu iri
ɗ
aya ne amma zam
a da wayayyu yasa na goge na fita zakka kuma gashi a 'yan uwan ana ganina ana koyi dani, kema ki ciri wannan tutar a gidanku.
Murmushi Sakina tayi tana jin da
ɗ
i a zuciyarta ta miƙe tana ƙara yi mata godiya, nan suka yi sallama suka wuce ko wanne ya kwanta
.
Tun daga wannan ranar sakina ta fara dagewa da yin addu'a, musamman Anty Jalila ta sayo mata caunter ta fara lazumi ta miƙa lamarinta ga Allah ba dare ba rana. Kuma tana ta koyon abubuwa a gurinta.
****. *****
Bayan sati Hu
ɗ
u.
Abubuwa da yawa sun
faru ciki kuwa har da damuwar rashin inda Sakina take, lamari ne da kowa ya
ɗ
auke shi kamar wasa sai kuma ya ke niman zama babba, zuwa yanzu 'yan uwa sun fara karaya da tunanin ko Sakina ta fa
ɗ
a mugun hannu ne ko kidnappers, sai aka koma yiwa juna jaje da
tsananta addu'a akan Allah ya bayyanata domin babu inda basu tambaya ko taje ba amma ba amo ba labari. Hamid gaba
ɗ
aya ya rasa meke damunsa lafiya ce baida ita ko damuwa ce take niman nakasa garkuwar jikinsa, duk wani tunani yayi akan matsalarsa kuma yaƙi f
a
ɗ
awa abokansa dan ganin abin kunya ne daga yin aurensa gidansa ya tarwatse, duk da Habib yana da labarin komai daga bakin Kausar dan Madina ta fa
ɗ
a mata ita kuma ta bashi labari, zuba masa ido yayi har yaga gudun ruwansa in ta kure masa ya furta damuwarsa
sai ya bashi shawara, shiyasa sam Hamid bama ya bari su ha
ɗ
u.
Madina kuma zuwa wannan lokacin ta kasa gane kan Hamid sai su kwana su yini basu ha
ɗ
u ba har sai in ta zauna a falo ta jira fitowarsa ko shigowarsa, ba kuma wata magana me da
ɗ
i ke shiga tsakan
insu ba, kuma da gangan yake yi mata haka tunda har ba zata bi umarninsa ba to shi kuma ya rantse ba zata samu farin ciki a gare shi ba, tunda gashi falon yayi kura sosai rabonsa da tsintaiya tun lokacin Sakina na nan, kitchen kuwa saboda wanke wanke data
tara har ya fara bi tsami ƙamshinsa ya sauya. Ɗakinsa ne ka
ɗ
ai yake tsayawa ya gyara shima dan yana kwanciya a ciki, a takaice gidansa ya sauya kamanni, shiyasa ya ƙi sakar mata fuska, su cigaba da zama a haka har yaga ƙarshen rashin kirkinta, shi babban d
amuwarsa a yanzu yasan inda Sakina take yaje ya bata haƙuri ta dawo dan zuwa yanzu ya gama karaya ya tabbatar da itace Hasken gidansa, kuma karin damuwarsa Abba yaƙi cewa komai akan lamarin koda shawara ya bashi amma shuru yayi banza da shi, hajiya kuma ba
wani magana mai da
ɗ
i take yi masa ba shiyasa ma sai ya kwana biyu bai je ba. Ita kuma Madina taƙi gyaran gidan tunda yaƙi nima mata 'yar aiki sannan taurin kai bazai sa tayi ba dan ta nuna masa bai isa ba, hatta wankinta ya taru
ɗ
akinta bata matsar da kom
ai dan kullun sai yamma take dawowa aiki sai ta biya gidansu taci abinci harda guzirin na dare kan take dawowa, duk yadda take tsammanin asiri zai kama Hamid to fa ko gezau ba abinda ya sauya shi, hakan yasa ta fara tunanin zuwa gidan maman Murja dan nimaw
a kanta mafita.
Yau lahadi tana hutu bata fita ba hakan yasa ta shirya cikin doguwar riga, misalin ƙarfe sha
ɗ
aya na safe ta shiga gidan maman Murja, tayi sa a tana nan bata fita ba tayi mata masauki a falonta, bayan sun gaisa Madina ta koro mata damuwart
a akan har yanzu Hamid bai sauya ba, maman Murja ta saki murmushi.
Taya zai sauya Sakina tana can tana ha
ɗ
a miki ƙullin barin gidan, ni na tabbatar kafin ta dawo sai tayi babban shiri.
To yanzu ya kike ganin zanyi?
Akwai wani malami aikinsa kamar yankar
suka, in dai kina da ku
ɗ
i to kamar kin samu biyan buƙata.
Kamar nawa kike ganin zan riƙe kuma dole sai naje.?
Kamar dubu
ɗ
ari haka, kuma in so samu ne muje tare kiji bayani da kunnenki.
To kamar wace rana zamu?
Ko yanzu in kin shirya sai muje ni gidan
a banda kulle mijina a tafin hannu na yake, bai isa ya hanani yin abinda nake so ba.
To muje kawai in yaso sai mu tsaya a hanya na cire ku
ɗ
in tunda ina tare da ATM
ɗ
ina a fos.
Yauwa haka nake so 'yar gari da zafi zafi ake dukan ƙarfe.
Cewar maman Murja
cike da jin da
ɗ
i jawo Madina jikinta ko ba komai ta samu kawar sirri ba irin Sakina ba. Da sauri ta shirya ta fito tana cewa 'yarta Murja ko babanta ya dawo ta sanar dashi ta fita, kana suka fito suka samu abin hawa suka wuce gidan malam. A hanya Madina ta
cire dubu
ɗ
ari da hamsin kana suka ƙarasa gidan Malam mai yasin, ba
ɓ
ata lokaci aka yi musu iso kasantuwar ba yi da baƙi ranar, yana ganin maman Murja ce ya saki murmushi.
Yau matar Alai Mamman ce da kanta.
Aiko Malam nice nazo da baƙuwa, itama tana so
a
ɗ
aurata akan layi, Allah ya ha
ɗ
ata da juyayyen miji sai wahala yake bata.
To madalla ta kawo kukanta inda za a share mata, kiyi mini bayanin mijinki da kuma abinda kike so ayi masa.
Madina ta muskuta ta gyara zama ta soma zayyano masa duk matsalarta ta
ɗ
aura da cewa.
Malam ina son in juya Hamid tamkar uwarsa, sannan ayi aikin da matarsa da yaransa ba zasu dawo gidan ba ya zama nice ka
ɗ
ai a duniyarsa sai abinda na haifa.
Data kai nan a maganarta sai ta ja fasali, malam ya yi zane akan ƙasa sai ya
ɗ
ago
yana cewa.
Mijinki yana da taurin kai kuma yanzu haka kishiyarki ba a zaune take ba tana nan tana aikin da zata farraƙa tsakaninku, dan haka zaki bayar da dubu tamanin na aikin da zamu yi tare da dumu arba'in na rago da zamu yanka na sadaka, sauran biya d
ubu Hamsin sai bayan kwana biyu ki bawa maman Murja ta kawo mini.
Nagode sosai ni dai fatana aiki yayi yadda ya kamata.
Amarya karki ji komai ki kwantar da hankali ki aikin malam babu wasa a cikinsa.
Cewar maman Murja, nan take Madina ta ƙirga dubu
ɗ
ari
da ashirin ta bashi daga misani suka yi masa sallama suka fito, maman Murja tace tayi mantuwa Madina ta jirata sai ta koma cikin gidan malam, ta sameshi yana ƙirga ku
ɗ
in ta miƙa masa hannu tana cewa.
Bani kasona kafin na dawo kace kayi amfani dasu.
Wlh
ba kida sauƙi akan ku
ɗ
i, ai kinsan dole zan baki kasonki.
Malam ya fa
ɗ
a yana ware dubu
ɗ
ari gefe ya miƙa mata dubu asirin
ɗ
in sama ya bata.
Hmmm yanzu
ɗ
ari zaka ci? gaskiya saika ƙara mini wani abu.
Ki bari in ta kawo cikon Hamsin sai na ƙara miki amma
kobo bazan bayar ba anan, a ciki zan siya kayan da zanyi mata aiki.
To shikenan amma dan Allah ayi aiki mai kyau kar ayi mata na 'yan kasuwa wannan ta musamman ce kuma mun dinga zuwa kenan.
Dole ma nayi mai kyau domin mu cigaba da samun na abinci.
Murmu
shi tayi masa ta saka ku
ɗ
in a cikin jaka saita fito suka wuce. Bayan sun dawo Madina bata shiga gidan maman Murja ba suka rabu akan za suyi magana a waya sai ta shiga gida, ganin motar Hamid yasa gabanta fa
ɗ
uwa dan bata yi zaton zai dawo da rana ba, kuma t
a sanar da shi yau ba tada aiki, hakan yasa ta
ɗ
aure fuska ta shiga ciki sai gashi a falo ya har
ɗ
e ƙafa
ɗ
aya kan
ɗ
aya kamar bata ganshi ba, ta nima wuce shi ya dakatar da ita.
Daga ina kike?
Gidan Hajiyarka naje tace mini anyi haihuwa a maƙota in je inyi
barka ban da
ɗ
e da fita ba.
Madina ta samu kanta da
ɗ
aura ƙarya akan Hajiya, Hamid dai ya jita ne amma bai gamsu ba hakan yasa ya miƙe ya fice zuwa gidansu, ya samu su Hajiya a barandar gidan akan kujera suna sauraren radio kan batun zanga zanga da aketa
maganar za ayi a duka jahohin Nigeria, Hamid ya gaishe su kana ya ja kujera ya zauna yana cewa.
Hajiya Madina ta shigo nan ne?
Rabona da ita namanta.
Amma yanzu ta shigo gida take cewa ke ce kika ce taje barka maƙota anyi haihuwa.
Innalillahi wa inna i
laihir raji'un, kaji mini maƙaryaciya yaushe nayi haka da ita. Alhaji kaga yarinya tana niman yi mini sharri, ba nan muke tare da kai ba.?
Gaskiya ne muna tare sai dai ko ƙila kunyi waya kin fa
ɗ
a mata, ki dai tuna ko kin mance kunyi haka.
Alhaji ya fa
ɗ
a
yana murmushi, hajiya ta dafe ƙirji.
Ni Saratu me zai sa nayi haka, Hamid ki rata tazo muji da wani lokaci nayi haka da ita, bazan
ɗ
auki wannan iskancin ba taje yawonta na garari ta
ɗ
aura mini ina zamana.
Hamid bai ce komai ba ya
ɗ
aga waya ya kira Madina
, koda ta
ɗ
auka yace mata ta shigo gidan Hajiya sai ya kashe wayar.
[8/5, 5:46 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*
Na
©®Rahma Kabir MrsMG.
Wattpad @rahmakabir
Page 29.
Madina ta saki wani shu'umin murmushi kana ta miƙe ta yafa gyale ta fito ta nufi gidan,
koda ta isa ta samesu a zaune, sai ta risina ta gaida Abba ya amsa kana ta gaishe da hajiya, Hajiya ta
ɗ
aga mata hannu.
Riƙe gaisuwarki bana son munafurci. Yaushe nace miki anyi haihuwa a maƙota da zaki ha
ɗ
a mini sharri?
Kai Hajiya kefa da kanki kika ki
ra ni a waya akan nazo, kuma dana zo kike cewa naje maƙota anyi haihuwa na wakilce ki barka.
Innalillahi wa inna ilaihir raji'un! ni zaki yiwa sharri.?
Hajiya ta fa
ɗ
a tana nuna kanta, Madina ta turo baki tana cewa.
Yada hankalina zaki ce zan yi miki sha
rri, bayan ke ce kika bani umarnin naje har kina cewa in Hamid yazo zaki fa
ɗ
a masa.
Ƙ
arya kike yi shegiyar yarinya mai fuska biyu, wlh ban ta
ɓ
a sanin ke munafuka bace sai yau.
Hajiya ta miƙe tsaye tana nunata da yatsa, Madina ta miƙe tana dubanta.
Ikon
Allah! shikenan kina so ki ha
ɗ
ani da Hamid, dama ina da labarin kece kika fara tsanar Sakina kafin Hamid ya tsaneta, dan haka ni nafi ƙarfin makircinki kuma sai Allah ya bi mini haƙƙina.
Ke bana son rashin
ɗ
a'a wuce ki bawa mutane guri.
Alhaji ya fa
ɗ
a ci
kin ha
ɗ
e rai, Hajiya ai sai ta fashe da kuka tana cewa.
Allah ya isa tsakanina da ke so kawai kike ki ha
ɗ
ani da Hamid, to ta Allah ba taki ba tsinanniyar yarinya.
Tsinannu dai,
ɗ
aya tan Zaria
ɗ
aya kuma tana Abuja.
Madina ta fa
ɗ
a tana murgu
ɗ
a baki, Hamid
ne ya miƙe cike da
ɓ
acin rai yayi kanta zai mareta, da gudu ta wuce tana cewa.
Wlh baka isa ka dukeni akan gaskiyata ba, ka tuhumi Hajiya ita tasan inda ta aike ni.
Ta fa
ɗ
a tana yin gaba, Alhaji ya ce.
Ka rabu da ita a bar maganar haka. Ke kuma banga a
bin yin kuka ba tunda kin ce baki aiketa ba ai shikenan.
Wlh abin yayi matuƙar ƙona mini rai saboda tsabar raini ta kulla mini sharri, yaushe rabon dana ganta in ba yanzu ba.
Hajiya ta fa
ɗ
a tana matsalar kwalla, Hamid ya bata haƙuri yace zai
ɗ
auki matak
i akanta, ya miƙe ya wuce zuwa gidansa, a lokacin ne Alhaji ya soma murmushi yana 'yar dariyarsu ta manya.
Ka
ɗ
an ma kika gani ba dai ita kika za
ɓ
a ba akan Sakina, hmmm to banda abinki Hajiya ai wasa farin girki kenan, ko banza ta saka ki kuka.
Au dariya
ma zaka yi mini Alhaji? kaima kasan bata zo gidan nan ba sharri dai ta yi mini.
Kun dai fi kusa, wataƙila lokacin data shigo ina nawa sashin.
Hajiya shuru tayi dan takaici, tana jin in dai bata hukunta Madina zuciyarta ba zata yi sanyi ba.
Hamid ko koda
ya koma kaca kaca yayi mata, akan in tana iskancinta karta ƙara saka Mahaifiyarsa, Madina ta dube shi tana cewa.
To ai mahaifiyar bata kowa bace, dan haka in dai ta ta
ɓ
ota saita ta
ɓ
a ta itama.
Ganin zata ƙara bata masa rai yasa ya bar gidan gaba
ɗ
aya. Ma
dina ko zama tayi ta ha
ɗ
e ƙafa tana jin wani farin ciki akan abinda ta yiwa