Showing 78001 words to 81000 words out of 111085 words

Chapter 27 - ƘAZAMAR AMARYA completed.

/>
anin tarbiyya, Allah ya kyauta.

Amin Hamid yace yana dariya ya wuce

ɗ

auko kayan su Rauda, sosai Hajiya take

bashi dariya in suna zancen Madina saboda ta firgitata da halinta.

Madina kuma bayan fitarsu Hamid da mintinan sai ta fito falonta, ta kira maman Murja tana fa

ɗ

a Hamid ya dawo da yara, itama tayi mamaki tace.

Kuma malam yace ya gama aiki akansu, amma ki

bari anjima zanyi waya da shi duk yadda ya fa

ɗ

a zan sanar dake.

Yauwa ki gaya masa dan wlh banji da

ɗ

in ganin dawowar su ba, hakan yana nufin itama mahaifiyarsu zata iya dawowa.

Ke kashe waya bari na kira malam yanzu dan ba muga ta zama ba.

Madina ta ka

she wayar, maman Murja ta kira malam, yana

ɗ

agawa ta soma maganar ya zaiƙi yi musu aiki mai kyau bayan tace masa wannan ta musamman ce bana wasa bane, malam yayi gyaran murya ya cire tsinken sakacen dake bakinsa, ya soma magana.

Matar Alai Mamman wlh na t

saya da gaskiya nayi aikin nan, sai dai inda gizo ke saƙa matarsa wancen data bar gida ba a zaune take ba, dan tana addu'a sosai wa kanta da yaranta da shi kan shi mijin, to gaskiya itace ta

ɓ

ata aikin kuma bana tunanin asiri zai yi wani tasiri akanta da y

aranta sai dai ƙila mijin abin ya riƙa ta

ɓ

ashi jefi jefi tunda bai damu da yiwa kansa addu'a ba, kuma a binciken da nayi zata dawoz dan haka idan zaki yiwa bakinki linzami mu cigaba da cin rabonmu a jikin yarinyar nan to, in kuma kina ganin zaki fa

ɗ

a mata

gaskiya to ba damuwa amma kin yi mana sagegeduwar samun ku

ɗ

in shiga.

Sauke ajiyar zuciya maman Murja tayi tana cewa.

To malam yanzu me zance mata? dan bazan ma iya ce mata anyi aiki ya lalace ba ta

ɗ

auka cutarta nayi.

Ki ce mata aiki yana nan ina cigaba

da yi, kuma ta ƙaro ku

ɗ

i dubu

ɗ

ari domin a ƙara tsananta aikin yadda komai zai tafi dai dai, saboda kishiyarta tana ta

ɓ

ata aikin da muke yi, dan bata zauna ba tana bin malamai sosai.

Wannan bayanin shine kawai mafitarmu dan haka yanzu zan sanar da ita,

amma fa wlh sai dai ka

ɗ

auki Hamsin nima da

ɗ

au Hamsin dan ni ce na kawo hanyar samun ku

ɗ

in.

Wlh matar nan kin fiye wayo, ina son aiki dake amma bana ƙaunar shegen son ku

ɗ

inki.

In kace baka yarda ba sai na jata wani gurin na kwashi rabona ai gida da yawa

maye bai cin kansa.

Maman Murja ta fa

ɗ

a cikin raha, malam ya saki dauriya.

Ya zanyi dake dole na amince, kice mata tayi ƙoƙari gobe ko jibi ta turo da ku

ɗ

in.

Angama malam mai yasin.

Ta fa

ɗ

a tare da kashe wayar, bata kira Madina ba sai da aka

ɗ

auki kus

an minti talatin kafin ta kirata tayi mata bayanin malam, hankalin Madina ba ƙaramin tashi yayi ba ta ce zata zo da safe ta bata ku

ɗ

in, a haka suka rabu sai dai tana cikin damuwa sosai jin wai Sakina tana lalata aikin da aka yi mata, shiyasa taga Hamid wan

i lokacin ya yi mata mutunci wani lokacin kuma ya sauya fuska, aiko dole ta nunawa Sakina itama a tsaye take kuma duk abinda zata yi zata yi shi dan ganin bata dawo gidan ba.

Kano...

[8/12, 5:37 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

W

attpad @rahmakabir

Page 33.

Kano.

Anty Jalila nan take ta kira ƙawarta ta ha

ɗ

ata da Sakina tana cewa.

Mijinki yanzu ya tafi Kaduna kuma gaskiya yana buƙatarki, ina ganin anjima zan zo in

ɗ

aukeki mu dawo, gobe In Sha Allah da wuri zamu shiga kasuwa mu k

ammala siyayyarmu dan ina so ranar Monday da yardan Allah ki kwana a gidanki.

Kai Anty bai yi wuri ba, ina laifin ranar Juma'a mai zuwa.

Sakina anya kina ƙaunar Hamid kuwa? duk wannan kayan gyaran da kika banka baki buƙatarsa, ko dai ba kida lafiya ne in

sani tun wuri mu fara niman magani.

Dariya Sakina ta kwashe da shi sosai tana cewa.

Kai Anty meya kawo wannan maganar kuma? ni ƙalau nake.

To ke in baki buƙatarsa shi yana buƙatarki dan ga dukkan alamu hankalinsa ya dawo gareki kuma dole kiyi amfani da

wannan damar kija ragamar zuciyarsa, dan haka tafiya ranar monday ba fashi babu wanda zamu gayawa sai dai a ganki, dan ina so ki bashi mamakin ganinki.

To shikenan ke malamata ce duk yadda kika ce shi za ayi, ina bisa umarninki.

Ja'ira kina so kina kaiw

a kasuwa sai na zo anjiman.

Jalila ta fa

ɗ

a cike da zolaya, Sakina murmushi tayi tana sunne kai kamar tana gabanta haka suka yi sallama ta kashe wayar.

Washe gari kamar yadda Anty Jalila ta tsara kasuwa suka shiga da Sakina ta za

ɓ

ar mata kananun kaya riga

da siket 'yan kanti wa

ɗ

anda suke na zamani masu kyau, riga mai cibiya waje da siket iya guiwa da wa

ɗ

anda suke da tsayi, danma Sakina ta hana ta siya mata wando wai ba zata iya sakawa ba, sai crazy kayan barci kala biyar da suka siya, sannan ta siya mata d

ogayen riguna ready made guda uku sai mayafi biyu masu tsada, takalmi da jaka kala biyu sannan dan kunne da sarka da inner wears, siyayya sosai suka yi har da sabbin turare irin wanda Jalila take amfani dasu masu kyau da tsada dama kuma kayan kwalliya da m

an shafawa masu saka laushin fata, a takaice 'yar kwarya kwaryan ƙaramin akwati suka ha

ɗ

a wanda in da ku

ɗ

i komai mutum zai yi, dama Sakina da ku

ɗ

i tazo masu kauri dan ba tada account sai dai ajiya a

ɗ

aki, ga kuma wanda Hamid ya bata sannan Jalila ma ta ƙar

a mata. Haka suka dawo gida suka yada zango a falo bayan sun rama sallar azahar daya cimmusu a hanya, suka ci abincin da Ra'isa ta dafa musu kana suka shiga duba kaya, Sakina ta

ɗ

aga wasu kayan barci tana cewa.

Anty wlh kamar bazan iya saka su ba kunya na

ke ji, nifa

ɗ

azun da kike za

ɓ

ar mini kayan nan kallonki kawai nake yi amma ina jin kunyar sakasu.

Baki Jalila ta bu

ɗ

e tana kallonta harta kai aya a maganarta, kana tace.

Kice duk aikin banza nake da banayin dana yi miki a baya, to kar Allah yasa ki iya s

akawa, in baki so ni zan mayar miki da ku

ɗ

inki nayi amfani dasu dan banyi tsufar saka su ba.

Kai Anty dan Allah kiyi haƙuri wlh ni kunya ce kawai ke damuna har nake ganin kamar bazan iya sakawa ba.

Sakina in baki zama mara kunya a gidan mijinki yanzu ba

sai yaushe? Eh nasan akwai inda kunya take aiki musamman wajen sarrafa kissarki, amma kuma a fagen daga na samun zuciyar mijinki dole sai kin aje wata kunya kin more sauran rayuwarki data rage miki a duniya, in baki saki kiji kinji da

ɗ

in mijinki ba yaji da

ɗ

inki sai yaushe zaki yi haka.? To wlh ki zama ƙaruwar gidan mijinki ki yi amfani da halittarki, basirarki da kuma kissarki ki sace zuciyarsa yadda zaki yi kane kane koda wata zata shiga wlh kece a sama. Kice mini ma kwanciyar auren ma sake jiki kike yi ma

sa kamar kin mutu baki iya yin komai ya gama sabgarsa ya sauka ko.?

Jalila ta fa

ɗ

a tana tsureta da ido, Sakina ta sunne kai ta kasa bata amsa, cikin zafi Jalila tace.

Dan ubanki ki daina jin kunyata dan nasan me kike da mijinki nima kinsan me nake yi da

nawa, in ba haka ba ta ina muka samu yara, narantse da Allah dole Hamid ma ya tsaneki wannan irin sakarci da kike lafta masa har ina, ba dole yayi sha'awar auren 'yar boko ba saboda a tunaninsa ita ta waye da sanin komai. Ke sai yanzu ma na tabbatar da dol

e Hamid ya shanye duk wani rashin kunya da amaryarsa ke yi masa, wataƙila tana bashi can gurin da kyau ta iya sarrafa soyayyarsa a gado, aiko in baki aje kunyar nan ba kina ruwa Sakina.

To anty ki gaya mini ya zanyi tunda na

ɗ

auko hanyar gyara ne, kuma i

na son farin cikin mijina da nawa ni kaina.

Kunyar dai zaki aje ki yi rayuwar farin cikin da kike fa

ɗ

a. Ki iya sarrafa sha'awarki wajen jawo hankalinsa, wlh tun daga kwalliyar daya fara gani a tare dake lokacin

ɗ

aya dawo aiki kwakwalwarsa zata harbo masa

jin Sha'awar kasancewa dake, sannan ƙamshin da zai ji yana tashi a jikinki shine zai cigaba da kai saƙo a masarrafar tunaninsa, sannan girkin da kika yi masa mai da

ɗ

i shine zai cigaba da aika saƙon da kike muradi, duk wata damuwa daya shigo da ita kin sauk

e masa shi cikin hikimarki. Babbar garkuwa kuma lokacin barci kin saka kayan barcin da zai fidda jikinki yana hango kayan arziki musamman tudun ƙirjinki da mazaunai, sannan ƙarin abinda zai ƙara rikitashi ki riƙa narkar da idonki cikin nasa kina jifansa da

saƙonni wanda daga ke sai shi kuka san ina kuka dosa, sannan ki zauna cikin kissa da yauƙi yanga kusa dashi, ki aro wata murya mai da

ɗ

i ba wacce kika saba yi masa magana da shi ba ki furta masa kalma ta soyayya, wannan kuma ƙamshin daya fito a bakinki shi

ne zai sa yaji sha'awar ya yi miki kiss, daga wannan lokacin wlh basai na ƙarasa miki karatun ba kun shiga wata duniya kenan. Sakina ki saki jiki da mijinki ki bashi ragamarki yadda kamar bakya son jikinki, ki koyi sallon kwanciya kuma kina kai masa saƙo w

ato kina ta

ɓ

a duk wani weak point

ɗ

insa kina zaburar da shi abinda yake yi miki, na tabbatar wlh kafin irin wannan moment

ɗ

in ya bar kwanyar Hamid sai dai in kin ƙara yi masa mafiyin wannan, haka kullun zai yini yana tunanin wannan yanayin, baza ki ta

ɓ

a gu

ndurarsa ba kuma lokuta da dama in ya tuna sai yaji tsantsar farin ciki, in tafiya yayi yana alla alla ya dawo gareki. Bafa wai shan maganin mata kesa miji ya nacewa mace ba Wallahi Summa Tallahi in kika iya sarrfashi a gado to ina kyautata miki zaton duk

inda yaje zai dawo gareki yana

ɗ

oki. Sannan kar ki ce sai in ya nimeki ne zaki bashi, ki zama kema kina nuna masa buƙatarki cikin aika saƙonni, ta ido ta cin cingum kina lashe le

ɓ

enki cikin salon yanayi, sannan kina sakin surarki wajen girgizasu ko yanayin

tafiyarki ya zama na jan hankali, na ƙarshe kinsan weakpoint

ɗ

insa saiki na aika masa saƙo cikin hira da dubara kina ta

ɓ

asu da hannunki, to ko shi waye sai

ɗ

ankwali yaja hula ba tare da kin furta bama, akwai kuma lokacin da zaki iya furtawan ya zama cikin

wasa wanda duk in ya tuna sai yayi dariya. Mijinki ya zama shine babban abokin ki amma fa sai kin iya sarrafa harshenki.

Sakina ta sauke ajiyar zuciya.

To anty kamar me zan dinga amfani dashi wajen saka ƙamshin baki.

Ga mouth wash dana siya miki in ki

n gama komai zaki tukara ki kuskure baki dashi, sannan a kalla kiyi brush safe da yamma wanka ma haka, sannan zaki iya samun cingum irin masu yaji

ɗ

in nan kamar Obit, ki tafi dashi a baki kina ci, sannan akwai ƙanunfari ki jika shi ki aje shima zaki iya am

fani dashi wajen kuskure baki ko kuma ki sirka da ruwan

ɗ

umi ki yi tsarki dashi yana saka ƙamshin HQ, sannan ko ki samu kanunfari guda

ɗ

aya ko biyu ki saka a baki kina taunawa da haƙorin gaba kina ha

ɗ

iye miyau kamshin zai zauna a bakinki. Sannan hq dinki y

a zama da ruwan

ɗ

umi kike tsarki ko shi ka

ɗ

ai kika riƙe ba zaki riƙa warin hq ba, sannan pant kar ki riƙa barin jiƙaƙƙe a jikinki ko ya da

ɗ

e. Sannan akwai turaren baki da ake

fesawa na kanti akwai kuma cingum ma na musamman sai dai ni banma ta

ɓ

a amfani da

shi ba, amma ko wa

ɗ

annan dana fa

ɗ

a miki kika riƙe su sun ishe ki.

Gaskiya ne nagode Anty Allah ya saka miki a mizani ya biya miki dukkan buƙatunki duniya da lahira.

Ameen ya rabbi, sannan ba ko da yaushe bane ake nacewa oga ana yi ana jan jiki kin gane a

i, sannan shigarki ki riƙa yin daban daban karki nacewa

ɗ

aya imma ƙanunan kaya ko manya ki zama dai cikin tsafta da ƙamshi, sannan turaren su zama kamar kala uku ko hu

ɗ

u masu sanyin ƙamshi, daga Humra har na turara kaya a ka bada ko na fesawa a kaya ko bod

y spray, wanda duk in yaji ƙamshin a wani guri zai tunaki, karki nacewa ƙamshi

ɗ

aya.

Sakina ta saki murmushin farin cikin shawarar da take bata, haka Anty Jalila ta

ɓ

ata lokaci tana yi mata bayani musamman na yanayin kwanciyar zamani, Sakina ta riƙe su ga

m ta haddace a akanta.

*****

Kaduna.

Hamid bayan sun dawo daga siyo ice cream suka yada zango a falo dan shi yanzu sam baya son shiga

ɗ

akin Madina yaga abinda zai

ɗ

aga masa hankali. Da lokacin barci yayi Madina ta miƙe tana hamma.

Beb muje mu kwanta k

asan nayi missing

ɗ

inka sosai fa.

Uhum ni kuma gashi bana jin barci kije ki kwanta anjima ka

ɗ

an zan biyo bayanki.

Kai Beb ya zaka ce haka? in kuma barci yaci ƙarfina fa, kasan abin bazai yi armashi ba.

To Madinar Hamid gobe ma rana ce ai in yau bai samu

ba, kije ki kwanta ina zuwa.

Jim tayi ta tsaya tana kallonsa shima ita yake kallo.

Kodai ka daina marmarina ne har wata

ɗ

ayan ya ƙare na gundureka.

Madina meyasa kika fiye ƙorafi ne, kin san fa har yau da sauran gajiyar tafiyar dana yi.

To ni dai ina

buƙatar jin

ɗ

uminka.

Ta fa

ɗ

a tana turo baki, Hamid murmushi yayi kana yace.

Ki yi haƙuri mana Ƙazamar Amaryata ai nace zan zo kuma akwai ma aikin da zanyi yanzu a syatem.

Ummm tace tayi gaba cikin ha

ɗ

e fuska dan sosai take jin haushin kiranta da yake yi

da Ƙazamar Amarya, Hamid yayi dariya yana cewa a ransa.

Duk fushinki sai dai ki yi wlh, amma ba zanje

ɗ

akinki ki tada mini zuciya ba da ƙazantarki, musamman tara yawun nan naki da ya ƙaru, yarinya sai kace mai tsohon ciki.

Sai yaja guntun tsaki ya mayar

da idonsa ga tv. Bashi ya miƙe ba sai wajen sha biyu saura yasan ta riga tayi barci, sai ya shige

ɗ

akinsa ya rufe tare da bin lafiyar gado, shi yanzu gaba

ɗ

aya hankalinsa yana ga dawowar Sakina dan ba zai samu natsuwa ba har sai ta dawo gidansa ta kula da

shi da yaransa.

Washe gari bayan sun gama karyawa da abincin da yayi musu oder, sai ya ƙara kwanciya bai farka ba sai wajen sha biyu saura yayi wanka ya shirya zai je gidansu ya duba yara, Ya samu Madina a falo cikin shirin fita tana danna waya, tana ji

n ƙarasowarsa ta

ɗ

ago fuska a ha

ɗ

e.

Beb wai meyasa ka tsiri rufe ƙofa ko dai ka fara guduna ne? Tun

ɗ

azu nake jira ka fito amma shuru har buga maka ƙofar nayi fa.

Madina barci nake yi kuma in ina barci bana so a dameni shiyasa nake rufe ƙofa, amma bagani

yanzu na fito ba.

Hmmm sai wani hali kake nuna mini wanda ban sanka da su ba.

Haka dama nake ko Sakina da haka ta saba da halina kema zaki saba. Yanzu ina zaki naga kin yi shirin fita.

Dama nan maƙota zan shiga mu gaisa dan sun shigo, nima ya kamata na

shiga mu sada da juna.

A'a ba inda zaki dan ni ba a shiga maƙota hakanan ba tare da dalili ba, ko Sakina haka take dasu sai abu mai ƙarfi kesa ta shiga.

Ni sai wani zancen Sakina kake mini, ko ka manta ni da ita daban, dan haka ni rayuwata daban da nata

kuma ina so na saba da maƙota na.

To na hana ba inda zaki je, ke ko tausayin kanki ba kya yi kwata kwata hutun kwana nawa kika yi da aurenmu kika koma aiki? kullum sai kin fita da, to ni bana son tsurfar yawo.

Amma ai kasan ni ba gantali zani ba dan ba

a titi ka ganni ka auro ni ba. Kuma wlh tunda nayi niyyar fita sai naje tunda dai na fita haƙƙinka na fa

ɗ

a maka.

Tana gama fa

ɗ

ar haka ta miƙe fuuu tayi hanyar fita, Hamid ya shiga kwala mata kira amma tana jinsa tayi masa banza har ta fice, girgiza kai ka

wai yake yana mamakinta tare da tunanin irin hukuncin daya dace yayi mata, dan ya fara gundura da halinta ya kula tana da mugun taurin kai da rashin kunya, kuma ya dace ya sauke mata su dan ba zai jurewa haka ba. Haka ya wuce sashinsu Hajiya, yaga yaran sa

i wasa suke yi a farfajiya suka gaishe shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login