Showing 81001 words to 84000 words out of 111085 words

Chapter 28 - ƘAZAMAR AMARYA completed.

kana ya wuce cikin falon bai samu kowa ba sai ya nufi

ɗ

akin Hajiya, ya

sameta a kwance tana jan carbi tana ganinsa ta fa

ɗ

a

ɗ

a murmushin ta, ya samu ƙasa kan carpet ya zauna suka gaisa, Hajiya ta dubeshi da kyau tan

a cewa.

Hamid ko akwai abinda ke damunka ne? naga fuskarka babu walwala.

Ba komai Hajiya yanzu nake tashi barci shiyasa.

Duk da haka ba yadda na saba ganinka ba, ko dai shashashar yarinyar nan tayi maka wani abu ne?

Hajiya ta fa

ɗ

a tana tsureshi da ido,

Hamid kamar yana jira ta tambayeshi ya gyara sama ya koro mata bayanin abinda Madina tayi masa yanzu, ya ƙara da cewa.

Wlh Hajiya gaba

ɗ

aya na kasa yadda zan yi maganin yarinyar nan sai ciwon kai take bani.

Kayi mata sakwa sakwa ne shiyasa, amma ina ce S

akina shakkar ka take yi, dan haka wannan ma ka nuna mata kai ne mai gidan ta yadda ko gaba ance tayi maka rashin kunya ba zata kuma yi ba.

Hajiya duk yadda kike tunani Madina ta wuce lissafinki bata jin magana sam.

Hmmm aure dududu wata guda da kwanaki

amma matsaloli daga wannan sai wannan, kai tun asali ba a yi bincike ba ne da baka aurenta ba Wlh, dan banga abinda aurenta ya haifar maka ba sai ƙarin damuwa har gwara Sakina, da sai ka cigaba da lallab

ɓ

wa da matsalarta tunda bai kai na Madina yawa ba.

K

uskure an riga anyi shi Hajiya yanzu mafita nake nema.

Hakane, sai ka cigaba da addu'a sannan kuma ka tsaya mata tsayin daka kar ka yi mata da wasa.

Allah yasa mu dace, bari na gaishe da Abba ina zuwa.

Hamid ya fa

ɗ

a yana mikewa, Hajiya tace to sai ya wu

ce.

[8/13, 7:57 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

Wattpad @rahmakabir

Page 34.

Madina bayan ta shiga gidan Maman Murja ta zauna suka shiga yin hira bayan ta turawa mata dubu

ɗ

ari da malam yace ta bayar, a cikin hirarsu ne take ba

ta labarin taƙaddamar da tayi da Hamid yanzu kafin ta shigo gidanta, maman Murja ta mele baki tana cewa.

Gwara da kika yi masa haka karki yarda kiyi masa sakwa sakwa ya raina ki, kuma aikin malam ma zaifi tasiri in kika nuna masa kema jan wuya ce.

Ai wlh

ni bai isa ya riƙa takura mini ba balle yq yi mini kulle.

Kuma bari ki ga ki koma babu abinda zai iya yi miki sai dai hargagi. Ke Murja sakawa Amarya

ɗ

an wanken in kin gama.

Cewar maman Murja ta ƙare maganar ga 'yarta, Madina ta washe baki.

Ɗ

an wake ku

ka yi? Aiko zanci dan na kwana biyu ban ci ba.

Ai shiyasa nace ta zuba miki saboda

ɗ

an marmari ne ba kowa ke damuwa da yinsa ba.

Cewar maman Murja sai suka cigaba da hira har aka kawowa Madina

ɗ

an wake ta saki ciki taci tana santi, ba ita ta bar gidan ba

sai misalin ƙarfe biyu da rabi.

Hamid tunda ya gaishe da Abba bai zauna ba, ya fito ya yiwa Hajiya sallama akan zai fita sai ya dawo gidansa, shuru shuru ba labarin Madina bata dawo ba har aka kira sallar azahar yaje masallaci yayi salla ya dawo, haka ya

cigaba da zama a falon yaga lokacin shigowarta. Madina da sallama ta shigo falon tana ganinsa ta wani ha

ɗ

e fuska tazo taza gotashi ba tare da tayi masa magana.

Madina!

Hamid ya ambaci sunanta cikin kakkausar murya, sai ta ja ta tsaya ba tare da tazo ind

a yake ba.

Wani irin rashin mutunci ne haka? nayi kama da tsaranki da zaki riƙa kawo mini raini a cikin gidana.

Madina tayi banza dashi bata tanka masa ba, Hamid saboda

ɓ

acin rai a fusace ya miƙe yana nunata da yatsa.

Wlh baki isa ki riƙa taka umarnina

son ranki ba, kuma aikin da kike takama dashi idan naso zan hanaki yinsa, ki bar ganin Abbanmu ya saka baki ina da damar da zan yi hukunci a gidana, kuma daga yau idan kika ƙara fita bada izini ba ba ki tabbatar a gidanku zaki kwana, banza mara mutunci! Ai

bansan cewa ke

ɗ

in ba kida tarbiyya ba sai yanzu, nayi dana sanin aurenki wlh dan babu abinda ya haifar mini sai damuwa.

Ni kake fa

ɗ

awa maganganun da ranka yayi maka? wlh kayi ka

ɗ

an Hamid, ni ba 'yarka bace da zata tasa a gaba kana gaya min maganar banza

ba, kasan cewa banda aure ƙaddara ce amma nafi ƙarfinka wlh, dana san haka kake da fuska biyu mai zai sa na aureka, kuma wlh aiki yanzu na fara fita inda naga dama yanzu na fara, baka isa ka ja mini layi akan abinda naso ba, ai ba baiwa ka auro ba da zaka

juyani son ranka ba...

Wani zabura Hamid yayi ya nufeta cikin

ɓ

acin rai, tana ganin haka ta ruga

ɗ

aki ko kafin ta kai ya cimmata ya figota ya kifa mata kyakkyawar mari tare da ya shaƙo wuyan hijab

ɗ

inta yana zaro mata ido cike da tsantsar

ɓ

acin rai.

Zan

nuna miki nike aurenki ba ke kike aure na ba, ki kuskura ki ƙara fita bada izini na ba zan nuna miki cikakken asalina wlh, ƙazamar banza kawai.

Ya ƙare maganar yana sakinta tare da tureta har ta kusa fa

ɗ

i, ba ƙaramin tsoratata yayi ba, hakan yasa bata iy

a furta komai ba dan ga dukkan alamu in ta kuma wata magana zata sha dukan banza ne, sai dai tayi aniyar sai ta rama marin da yayi mata koda bata kai hannunta jikinsa ba zata muzguna masa da abinda zai fanshe mata haushinta, tayi ƙofa ta shiga

ɗ

aki, shi ku

ma tsaki yaja ya koma cushing yaje ya zauna yana mayar da numfashi, sosai ransa ya

ɓ

aci har baya iya controlling kansa, dan da ya biye zuciyarsa dukan tsiya zai yi mata yadai raga mata ne ganin macece ba namiji ba abokin yinsa, amma yana jin dole ya kawo ƙ

arshen rashin kunyarta dan bazai ta

ɓ

a

ɗ

auka ba, ko Sakina ba rashin kunya take yi masa ba amma baya

ɗ

aukar rashin kirkinta, dole ne sai ya nuna mata shi

ɗ

in tsayayyen namiji ne a gidansa, daga ƙarshe miƙewa yayi ya bar gidan gaba

ɗ

aya bai kuma dawo ba sai w

ajen sha

ɗ

aya na dare. Ɗakinsa ya shiga t'ya kulle yayi wanka ya shirya ya kwanta dama tun a waje yaci abincinsa, sai dai barci yaƙi ziyartar idanunsa saboda tarin damuwar da yake ciki, Sakina ta tafi taƙi dawowa ga Madina tana shuka masa iskancin data ga

dama, haka ya raba dare idonsa biyu, hakan yasa ya sauko daga kan gado ya shiga toilet yayi alwala ya fito ya fara gabatar da Nafila, sai da yayi raka'a shida kafin ya zauna yayi lazumi da addu'a mai tsawo kafin ya miƙe ya hau gado, sosai ya samu natsuwa a

zuciyarsa yaji kuma sanyi a ransa daga zafin abinda Madina tayi masa, shi kansa yaji da

ɗ

in Nafilar da yayi dan ya mance rabonsa da yayi shi, shima yasan yana da raunin ibada banda sallah biyar baya iya yin wata ibada, wannan nafilar da yayi ya tunatar das

hi Allah ya kuma dace ya farga ta ƙara kusantar sa, wataƙila yadda ya bar Allah shiyasa yake ta jarabtarsa, da irin wannan tunanin barcin ya

ɗ

auke shi.

Madina kuwa taci kuka idanunta har sai da suka kumbura saboda takaici, sosai auren Hamid ya fice mata a

rai sai dai ba yadda ta iya ƙaddara ta riga fata, dan yanzu abin kunya ne a gareta ace ta kashe aurenta wanda bai fi wata da kwanaki ba da yinsa, sannan ma ga ciki tana da shi bata san ya zata yi da shi, mafitar da take hangowa kanta shine ta dage ta mall

aki Hamid dan ta hakane ka

ɗ

ai zata samu jin da

ɗ

in aurensa, da irin wannan tunanin ta samu yin barci.

*****

Kano.

A ranar Lahadi da wuri Anty Jalila ta kira mai ƙunshi tazo har gida ta zane ƙafar Sakina da hannu, jan lalle aka zana mata mai kyau. Bayan a

n gama tayi wanka ta saka wata atamfa suka fito farfajiyar gidan suka zauna saman tabarma, yau gurasa suka yi da rana dan haka anan suka ci suka ƙoshi Anty Jalila tana dubanta tace.

Sakina ya kamata ki samu abinyi wato ki samu sana'ar da zaki riƙa yi, nas

an Hamid ba zai hanaki ba duk da yana wadataki amma kuma buƙatu da yawa, ya dace ace kema kisan yadda ake mayar da biyar ta zama goma, ki bu

ɗ

e account ki iya harka ta online dan yanzu kasuwar ta kowa nan, nasan kin niya rubutun hausa ki shiga duniyar Whats

App a dama dake koda ba zaki sauran chart a wasu shafukan ba, wannan yana

ɗ

aya daga abinsa zai sa ki waye kisan ya duniya take ciki, zaki ha

ɗ

u da mutane zaki koyi mu'amala zaki kuma san yadda zaki yi kasuwanci a sauƙaƙe, kina nan kasarmu Nigeria zaki yi od

er

ɗ

in kaya a China, kuma kaya su zo miki har gida ba tare da kin je ƙasar ba. Ko kuma 'yan kayanmu dake nan ƙasarmu zaki siyar da shi wa saurar Jahohi duk a online, idan ma wannan duk basu samu ba ki siyar a cikin gidanki ki tallatawa maƙota da 'yan uwa n

a tabbatar in sana'ar ta amshe ki har gida za azo a siya. Ina so ki sani Hamid ba zai iya

ɗ

aukar

ɗ

awainiyarki duka ba dana 'yan uwa ki, idan da ya

ɗ

auka to yanzu da kamar wuya domin ba ke ka

ɗ

ai bace, sannan gidanku da 'yan uwanki suna buƙatar taimakonki tu

nda kinsa bashi garemu ba duka, ki kama sana'a koda da ƙaramin jali ne kinga ba komai ne in ya taso miki ba zaki je masa da buƙatarki ba, kuma wlh in dai yasan me yake yi zai ji da

ɗ

in hidimar da kika rage masa sannan ma zai iya ƙara miki da jali. Sai dai i

na so ki sani kar kuma niman ku

ɗ

i yasa ki mance da mutuncin aurenki, ki bawa mijinki lokacinsa sosai da kuma yaranki, duk abinda kike nima na ku

ɗ

i idan akazo zancen haƙƙin iyali tofa ya shafe shi, sannan kina sana'a kina sadaka kuma karki bar gidanku ya za

ma kamar na matattu babu karatun Al-Qur'ani, ki ware lokaci kina karantawa koda ba kullun ba, sannan kina yawan sauraren karatun, In Sha Allah gidanki zai yalwata da farin ciki, kuma duk abinda kike gudanarwa a gidanki babban koyi ne ga yaranki.

Ta ƙare m

aganar fuskarta cike da murmushi, Sakina ta sauke ajiyar zuciya tana cewa.

Wlh kuma ban ta

ɓ

a kawowa kaina yin sana'a ba ganin ina cikin sukuni kuma gaskiya Hamid yana ƙoƙarinsa, amma shawarar ki ya zaburar dani zan yi ƙoƙarin niman wani sanawa na fara wan

da ba zai takura ni ba, na tabbatar ba zai hana ba tunda ga amaryarsa ma tana aiki.

Sosai ma kuma in kina samun ku

ɗ

i daga gumin halak

ɗ

inki wlh da dama damuwar namiji ba zai dameki sosai ba, dan in ya ƙunsa miki kina da yadda zaki rufawa kanki asiri ba ta

ra da kin tambayeshi abu ba yaji da

ɗ

in janki a ƙasa ba, kema dai shaida ce kinga yadda nake harkoki na har cikin gida ba tare dana fita ba, dan haka yasa nake tausayawa duk macen da bata sana'ar komai a gidanta mazan zamanin nan ba irin

mazan da bane, wani

fa in yaga yana baki ci da sha to ya gama miki komai sauran hidima sai dai ki nima kiyiwa kanki, to in baki da sana'a taya in an kira sunanki zaki amsa, koda miji yana yi miki hidima yana da kyau kema ki nima ki yiwa iyayenki da gumin halak

ɗ

inki ki kwash

i arbarkansu, sannan ke karan kanki zaki siyawa kanki abinda kike so ki gyara jikinki ki yiwa yaranki ba tare da kinta binsa kina mitar ya baki ku

ɗ

i zaki abu kaza ba, sana'a tana ƙara kankaro wa mace mutuncinta a gurin mijin matuƙar baki bari sana'ar ta sh

iga cikin haƙƙin aurenki ba.

Gaskiya ne anty naji da

ɗ

in bayaninki kuma zan fara yi, in ma ya hana zan ha

ɗ

ashi da Abbansa nasan zai goya mini baya.

Yauwa Sakina fa

ɗ

in baban Hamid da kika yi ya tuna mini wani abu, kina ko kyautata musu da ihisani hakanan m

atsayinsu na iyayen mijinki?

Eh to ban fiye yi ba amma duk salla ƙarama in tazo ina bawa Hajiya atamfa Alhaji kuma ina bashi shadda ko yadi, kuma duk Hamid ne yake siya yace na basu, sannan lokaci zuwa lokaci in nayi girki na sha'awa ina yi dasu na aika m

usu.

Gaskiya ne kina ƙoƙari sai dai zance ki ƙara a saman na da da kike yi, duk zuciya tana son mai kyautata mata, wataƙila in kika nuna Hajiyarsa matsayin uwa kina kyautata mata sosai zata rage ƙiyayyar da take yi miki, sannan ƙannen Hamid suma ki riƙa y

i musu ihisani duk in sun zo garin, kuma zan so yanzu ki fara da guminki ba sai kin jira Hamid ya baki kinyi musu hidima ba, kiyi kar ya sani sai dai yaji a bakinsu, kinga kin jefi tsuntsu biyu da dutse

ɗ

aya, kin kankaro mutuncinki a gurin Hamid zai ƙara d

arajaki da ƙaunarki, sannan kuma suma kin yi musu abinda zai fara goge ƙiyayyarsu akanki wataƙila su fara sonki domin wannan kyautatawar, sannan ki daina baya baya dasu ki shiga cikinsu in har sun buƙaci haka, ki yi walwala a cikinsu sosai ki nuna musu ke

dasu kun zama

ɗ

aya, ina ganin in kika yi haka kin kama hanyar gyara alaƙarki dasu.

Sakina hawaye taji yana sauka a kuncinta na tsantsar farin ciki domin zuwanta gurin anty Jalila ta samu tarin ilimin da zata magance matsalolinta cikin hikima da azanci, sa

boda tsabar farin ciki fa

ɗ

awa tayi jikin anty Jalila ta aza kanta a bisa cinyarta tana kuka.

Haba sakina to miye na kuka ni dake abu

ɗ

aya ne dole zan yi iya ƙoƙarina wajen ganin kin samu farin ciki a gidan aurenki. Sannan Sakina babu ruwanki da matarsa ki

ji da mijinki da kanki, sannan karki riƙa biye

mata kuna masa hayaniya a gida sai kace wasu kaji, kinsan aka ce shiru ma magana ce dan haka ki bita da ido, sai dai in ta zabga miki makirci ne sai kema ki nuna mata kin fita iyawa.

Sakina ta saki dariya tan

a gya

ɗ

a kai, haka suka cigaba da hira sai kiran sallar la'asar ne yasa suka bar gurin.

Washe gari Monday, da wuri suka shirya suka kamo hanyar Kaduna, shatar mota suka yi su biyu akan zai dawo da Jalila dan ba zata kwana ba, suna tafe suna addu'a dan basu

bari hira ta cinye musu falalar yin addu'ar matafiyi ba, har suka ƙaraso cikin Kaduna Sakina ta shaƙi iska taji wani da

ɗ

i a cikin ranta, musamman yadda zata yi zolali da yaranta da take matuƙar kewa, dauriya kawai take yi amma a ranta ita ka

ɗ

ai tasan yadd

a take ji na rashin yaranta kusa da ita, har gate

ɗ

in gidan Hamid suka isa driver yayi parking suka sauka ya zauna jiran Jalila dan tace ba zata zauna ba yanzu zata fito su wuce gidansu, daga can ta leka gidan baba malam sannan ta biya ta gidan Umma kafin

su wuce.

[8/15, 7:16 PM] Rahma Kabir: *ƘAZAMAR AMARYA*

Na

©®Rahma Kabir MrsMG.

Wattpad @rahmakabir

Page 35.

Bayan su Sakina sun shiga gidan suka tsaya ta saka key

ɗ

inta ta bu

ɗ

e ƙofar falo dan da farko ta mur

ɗ

a ta jishi a rufe, suka shiga ciki ba laifi t

saf yake, har bedroom

ɗ

inta Jalila ta rakata suka tsaya ta dafa kafa

ɗ

arta tana cewa.

To Sakina ni na gama nawa saura ke ya rage miki ki samarwa gidanki farin ciki, ina fatan duk shawarwarin dana fa

ɗ

a miki kiyi amfani da su koda ba duka ba, Allah ya ƙara m

iki haƙuri da juriya yasa kinci jarabawanki.

Ameen anty nagode Allah ya saka miki da mifificin alkhairi, Allah ya sauke ku lafiya ya huta gajiya.

Ameen Sakina ni zan wuce sai ki fara fafatawa daga yau.

Jalila ta fa

ɗ

a fuskarta da murmushi sai ta juya ta

soma tafiya Sakina tabi bayanta tana cigaba da zuba mata godiya, har mota ta rakata suka wuce kana ta juya ta koma ciki. Kitchen ta shiga taga komai tsaf ta bu

ɗ

e freezer taga akwai komai da Hamid ya saba aje musu, dan haka ta koma

ɗ

aki ta sauya shigarta zu

wa doguwar riga na aiki kana ta fito ta

ɗ

aura sanwar tafashen kaza dan so take tayi musu pepe chicken. Data gama

ɗ

aura tafashe sai ta

ɗ

iba tattasai da tarugu sai albasa ta wanke ta niƙa kamar jajjage, ta aje abinta a gefe sai ta wanke shinkafa ta sakashi a

matsami shima ta aje a gefe danya tsane, so take yi tayi musu fried rice da pepper chicken ha

ɗ

e da drink

ɗ

in kankana da abarba. Sakina tun misalin sha

ɗ

aya da rabi ta fara aikin bata gama ba sai wajen ƙarfe biyu ta kwashe tukwanen abincin duka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login